Showing 33001 words to 36000 words out of 78821 words

Chapter 12 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

63



Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Cikin kuka da dafe kanta tana Wan layi alamar ta fara shiga maye ta ke faWin,  Wlhy! Idan baka fita"

"sabgata ba sai na keta maka rigar mutuncin tufafi da mutanen gari ke kallonka da shi, dan dama shi kaWai ya saura gareka. Nace banayi! Banayi wai na minene wannan takura duk inda na saka afa kana biye dani, shine yau harda bani wine saboda kai tsinanne ne, ka taSa ganin na sha wine ne duk rashin ji na azzalumi!! Shin wai ku kuna Waukar duk macen da ke shan wannan abubuwan dan bama kanta farin ciki ita Win ar iska ce ko me? Manyan banza manyan kawai, ku gama hura hanci ga al'umma ku dawo bayan fage kuna lalata musu tarbiyyar yaransu. Ka sani har gaban abada bazaka taSa samun wannan"

"jikin ba, bama kai ba duk wani maye sai gani sai hange dan ni ba mazinaciya bace, bar ganin ina wannan"

rashin jin nasan ciwon kai na wawa kawai da i   ta kasa ara sawa saboda shuuu da tai zata faWi. Da

"sauri Nadiya ta tarota. Fisge jikinta tai tare da Wagowa gaba Wayanta kan afafunta ta Wauke fuskar Nadiya da mari haggu da dama.. A fusace Alhajin nan da ke tsaye tun Wazun cikin Sacin ran zagin da Lulu kema abokin nasa yayo kanta. Hannu ya Waga zai kwasheta da mari shima, sai dai cak ya tsaya jin an rie masa hannu ta baya. A karo na farko duk wanda ke'a falon ya farga da shi. Kallon ido cikin ido sukaima juna shi da Alhajin da ke faman huci. Idanu ya lumshe cikin girgiza kansa da faWin,  Haba kai kuwa ai babba babba ne, ba'asan namiji kuma da faWa da mace ba. Bakaga abokinka yanda ya nuna mazantaka ba? Tunda kun gama zubar da kimarku garesu banga abin tada jijiyar wuya ba idan irin haka ta taso a"

tsakaninku ai 

 Kai kuma a matsayinka na ubanwa anan? .

Maimakon amsa sai ya ara tsaresa da idanunsan nan masu kwarjini da suka gama warewa a kallo

"mai girgiza zuciya cikin nuna gargaWi (Na macizai inji Lulu ). Sakin hannun Alhajin yayi, kafin cikin"

"yanayin nan nasa a daile da kowa ke Wauka girman kai ya Wage kafaWunsa da Wan taSe lips Winsa.  Sanin Wan waye ni bazai maka amfani ba, idan dani kake son sani sai na baka amsa da cewar drivern ta ne ."

 What?! Driver fa?!!. Ubanwa to ya baka damar shigo mana nan har da tsoma baki a cikin abinda

bai shafeka ba? .

"Shi ba mai yawan magana bane, dan haka maimakon amsa masa a yanzun ma sai kawai ya zuba masa"

ido. Hon. HD Nakowa sai ya sake fusata. Magana zai sakeyi cikin fusata Alhaji an-kande Baita ya dakatar da shi.

 Kaga HD please it's ok mana. Kai Wan saurayi jeka kawai waje ka jirata nan ba huruminka bane ba .

"Wani banzan kallo Smart ya watsa musu su dukan, sai dai baice komai ba ya juya ga Lulu da ke zaune"

"a kujera sharSe tanata surutai da zagi har yanzu. Hanunta kawai ya fisga ta mie, batare da wani binta a hankali ba ya jata tana turjewa sukai waje. Da yar ya iya kaita har motarta, dan haka ta maido da zagin da take ma Hon. Babale Misau kansa. Hakan bai damesa ba, sai ma rufeta da yay a motar ya koma falon Waukar handbag Win ta dan key Win motar na ciki...."

" Ban yarda da wannan yaron driver bane ba, dan haka ina son a binciko min Wan uban wanene shi a"

"faWin garin nan na kano . Hon. HD Nakowa ne ke faWa dai-dai Smart na sake shigowa falon Waukar tarkacen Lulu. Nunawa yay kamar baiji mi Hon. Nakowan ya faWa ba, ya nufi handbag Win da ya gani Wazun a hanunta da takalmanta masu azabar tsini ya kwashe ya sake juyawa ya bar falon ko kallo basu"

ishesa ba.....

Gotawarsu kaWan da gidan wata dalleliyar mota ta iso ofar ita kuma. Horn yay aka buWe masa.

"Yanda sautin kiWa ke tashi a cikin motar zai baka tabbacin yana cikin nishaWi matua. Duk da yasan taro ake a gidan nasa hakan bai hanashi jin mamakin ganin wasu manya-manyan motoci guda uku ba, bawai ammatan bazasu iya zuwa da motocin bane, a'a kawai dai yasan sun musu girman da bazai yiwu ace"

"sune suke hawansu ba. Cikin kai-kawo zuciya ya fito yana ara arema motocin kallo, cikin Wan basarwa"

irin na masu akwai ya Wage kafaWu da Wan taSe baki yay ciki abinsa ransa fal nishaWi yau zai haWu da

"mafarkinsa. Yayi alawarin sai ya WanWani yarinyar nan dan ta tsare masa ko'ina na zuciya tun a randa ya ganta. Da wani irin sauri yaja birki ya tsaya yana arema falon nasa da ya hargitse kallo, bawai na tarkacen da suka zube bane kawai dan yasan wannan ne ya kawosu ai. Iya shegen da ake aikatawa a falon duk da shima yasan yana aikatawa ya sashi zama turus, dan shi dai Nadiya batace masa zasu gayyato namiji ko Waya ba. Amma sai ga har mutum huWu manyan mutane sa'ar Daddynsa, kai abinma tashin hankalin shine harda abokan Daddyn nasa ma da suka sanshi ya sansu. Da baya-baya ya koma ganin hankalinsu su bai kai kansa ba saboda shagala a Sarnar da suke aikatawa da yaran mutane. Duk cikinsu baiga Lulu ba, gashi kuma an tabbatar masa da tazo wajen awa biyu baya da suka shuWe. Waya ya ciro yay kiran Nadiya, an jima ba'a Wauka ba dan har tana batun tsinkewa sannan aka Wauka. Cikin wata irin murya ta ce,  Ranka ya daWe barka da dare . Sai da ya Wan cije leSen haushi kafin ya amsa mata da  Ta iso ne? . Cikin muryar nan na wadda ta gama buguwa da shiga yanayin masha'a ta amsa masa da"

 Tazo amma shegen driver Win nan nata ya kwasheta sun tafi .

 What!! MM Atik Kumo ya faWa da ar tsawa. Bai jira cewar Nadiya ba ya yanke wayar ransa a Sace.

"Mota ya shige ya zauna tare da kwantar da kansa kan steering. A karo na biyu ya rasa damarsa akanta, tunda yake wata mace bata taSa shiga ransa irin haka kamar yanda Lulu amshi ta shiga ba. Da gaske sonta yake, yana kuma tsananin buatar mallakarta. Bai damu ace sai da aure ba, dan shi a halin yanzu babu maganar aure ma a gabansa duk da kullum faWan momynsa kenan shine yay aure. Sai dai da to kawai yake amsa mata a duk sanda ta titsiyesa. Tun randa suka haWu da Lulu a airport ya kasa hutawa da tunanin surar yarinyar da tsiwarta, burinsa kawai ya gusar da ishinsa gareta dan kowace mace tama daina birgesa a dalilinta yanzu. Sake kaiwa steering duka yay tare da tashi zaune yayma motar key a"

fusace ya bar gidan......

&&

"Driving Win yake cikin Sacin rai da takaici, yayinda ita kuma ta keta faman surutai da zaginsa akan ya"

"maidata sai ta koyama Hon. Babale Misau da Nadiya da suka haWa baki hankali. FaWi take ita ba ar iska bace, duk wanda yace zai mata iskanci sai ta wulaanta shi....."

"Wani irin bain ciki ne ya sake turnie zuciyar Smart dan surutanta sun ishesa, sake tunzura fushinsa"

"suke zuciyarsa na una. Wani shegen birki ya taka a harzue har sai da tai gaba ta bugu da kujerar gabanta ta sake buguwa da jikin ofa sannan ta koma ta zauna daSar. Dafe kanta tai dan azaba kamar zata fasa kuka, sai kuma ta harzuo cikin fushi da masifa ga rashin kasancewa a hayyaci da ya ara hauhawar masifar tata ta ce,  Kai wai miyasa baauye ne akoda yaushe? Mugu so kake ka kasheni ka"

"gudu da motan ko? Illiterate kawai, ba abinda ya iya sai shashashanci baauye ."

"Idan motar nan ta motsa Smart to shima ya motsa, yakai matuar wuya so yake ya mata masifa dan"

"maogwaronsa sai kaikawo ya ke a wuya amma yanata oarin hana kansa, sai ma wayarsa da ya Wauka ya fara danne-danne abinsa. Hakan ya sake fusata Lulu, da ma yaya lafiyar kura balle ta tsinke. Tana alau ma yaya aka are da jaraba balle yanzu da ya haWa da maye. Sosai ta cigaba da zazzaga masa"

"masifa ko haWiyar yawu ma batayi, ganin badai zai kulata ba ta kama murfin ofar zata buWe ta fita"

"amma sai taji yayi lucking motar. Wayyo azabatun azaba. Yau dai kam yaga masifar are dangi, dan"

"bakinta baiyi shiru ba har sai da barci ya fara rinjayar mata idanu. Da wahala kaga Lulu tasha abu ya sakata barci, shiyyasa ko cikin abokanta ake ji da ita da kwarzanta arfin kanta, amma yau da yake wani mugun haWine MM Atik yay mata batare da ko Nadiya ta sani ba yasa abinda yafi arfin kanta kala-kala wani ma bata taSa shansa ba. Tun randa suka haWu a airport bai huta ba, biye yake da ita yana ninaya cikin al'amurranta har sai da ya gama sanin ita Win wacece. Dan haka ya jawo Nadiya a jikinsa ya dinga jiata da kuWaWe harta amince da shi bawai yazo dan ya cutar da aminiyar tata bane son gaskiya yake mata. Ita da shi suka haWa plan Win wannan phaty na samun lafiyarta, ya kuma saya musu duk kayan shaye-shayen tare da basu gidan hutawarsa da ya gama ginawa kwanan nan, shi yayi hakane dan ya rutsa Lulu a can, yayi imanin in har ya sameta sau Waya da kanta zata cigaba da nemansa kamar sauran ammatansa tana kawo masa kanta. Sai dai kuma kash, bayan ya gama wahalar haWa dukkan plan Winsa"

wani shegen driver Winta ya zo ya rusa masa komai

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Wayar da yake faman daila ya ajiye, dan dama yana dannawar ne kawai badan yana fahimtar"

"komai ba da yake yi. Ta cikin mirror yake kallonta, sai kuma kamar wanda aka tsikara ya janye yana jan tsuki. Da sauri ya furzar da iska zuciyarsa tana masa kai-kawon tunanin ina ya dace ya dosa da ita."

"Gidansu ko gidan Uncle Yousuf?. A gidansu tana da anne, kuma basu san halin da take ciki ba bayan iyayensu, ganinta a haka garesu zai arasa zubar mata da mutunci ne a idonsu har ma da ma'aikatan gidan nasu da take takawa kamar asa a duk sanda taso. Gidan Uncle Yousuf kam yaransa basu da wayo sosai kasancewarsu anana, zai ma iya yiwuwa yanzu sunyi barci, ajiyar zuciya ya Wan sake ja da kallonta ta mirrorn sai kuma ya janye idanunsa a lokaci Waya. Har ya Wauki waya da nufin kiran Uncle Yousuf Win sai ya fasa, key yayma motar kawai ya cigaba da tafiya. KaWan-kaWan sai ya dubeta ta mirror har suka iso gidan. Horn yay maigadi ya buWe ofa ya fito, dan ba'ace masa wani zaizo gidan ba a irin wannan lokacin dan arfe sha Waya saura. arasowa yay jikin motar sosai, Smart dake kallonsa shima yay Wan murmushi"

da faWin  Baba Barka da dare yaya aikin? .

"Murmushi shima maigadi yayi, dan ya ganesa. Cike da kulawa ya ce,  Mazan fama kaine yanzu da"

dare haka? .

" Eh baba na kawo wannan ne . Yay maganar yana nuna baya, Wan leawa baba maigadin yayi, ganin"

"Lulu kwance a bayan ya sashi Wan yin baya yana dafe baki dan shi a zatonsa ko barcin isa ne take yi. Da sauri ya koma ciki ya buWe gate Win. Har gaban ofar shiga falon gidan Smart yay parking. Sai da ya kashe motar ya fito sannan ya Waga waya ya kira Uncle Yousuf. Ba'a jima ba aka Wauka. Shi ya fara gaidashi dan a girme dai ya girmesa. Uncle Yousuf ya amsa da ar fargaba, sai yay saurin tambayarsa badai wani abu"

ya sake haWasa da Mawaddat ba?.

 A'a Alhaji komai bai faru ba. Itace dai na kawo nan Win gamu a ofar falo .

"Da mamaki Uncle Yousuf ya mie zumbur, Jallabiyarsa ya Wauka ya zura dan har sun kwanta ma. Ko"

"amsa tambayar lafiya da Aunty Saliha ke masa baiyi ba ya fice cikin sassarfa yana faWin,  Ina zuwa . Shi da kansa ya buWe motar ya lea, irjinsa yay matuar bugawa, Wagowa yay yana kallon Smart kallo na neman arin bayani. Fahimtar hakan shi kuma ya sashi furzar da iska kaWan.  Bayan tafiyata ta fita, jin"

"hirarsu da awarta a Wazun ya sani sake dawowa, sai na samu zata fita shine na bita ."

 Ya Arrahaman harma ta sha kenan? . Uncle Yousuf ya faWa cikin matsanancin damuwa.

"Tausayi sosai ya bama Smart, ya Wan cije lips da faWin, tana buatar saka ido sosai dan koba wannan"

halayyar bai dace ace mace kamarta tana fitar dare ba haka Alhaji .

" Gaskiya ka faWa Aliyu, na kuma gode sosai da oarinka, duk laifin na yaya ne da bazai iya tsawata"

"mata ba a duk sanda yaga zatai fitar, amma inasha ALLAH zan Wauki mataki ni da kaina. Sai dai abin damuwar nima Win wani lokacin bana nan tunda ina tafiye-tafiye, da zaka min alfarmar dawowa kusa da"

"mu da naso haka Aliyu, wlhy na yarda da kai, ina jinka tamkar Wan uwana na jini, zan iya bar maka"

amanar Mawaddat batare da jin ko War ba a zuciyata. 

 Nagode sosai da wannan karamci Alhaji. Sai dai maganar dawowa nan kam abun ne mai wahala

"gareni, dan Abba ma bazai yarda ba balle kuma Ammah. Sannan nima inada anne, kuma suna buatar"

saka ido duk da dai ba wayona ke tsaremin su ba ko jajircewa. ALLAH ne gafurin rahimun .

Duk da Uncle Yousuf ya gamsu da bayanin nasa amma bai so hakan ba. Dan yana matuar buatarsa

"tare da su. Yaron nada wata nagarta mai matuar ayatarwa. Ga nutsuwa da cikar kamala tamkar ba talaka ba. Godiya yay masa tare da fiddo Lulu da ke sharSan tana Wan surutanta jefi-jefi a cikin barcin, wanda ba komai bane sai zagin Hon. Baita. Shi dai sallama yay masa zai wuce. Dakatar da shi yay da"

"faWin,  Kaga dare yayi yanzun. Kaje da motar gida dan abin hawa zai iya maka wahala ."

Kamar zai ce a'a sai kuma ya tuna maganar Uncle Yousuf Win gaskiya ce. Dan haka ya gyaWa kansa tare

"da godiya. Saida ya ga ya shige ciki sannan shima ya shiga motar ya tayar ya bar gidan. Mubarak kawai ya samu a waje alamar dai shi ake jira, cikin washe baki Mubarak Win ya taso yana masa sannu da zuwa da shafa motar har ya kasheta ya fito yana lucking.  Yaya ka sayi mota ne? . Mubarak Win ya faWa cikin zumuWi. Karan farko yayma yaron Wan murmushi. Cikin deep voice Win nan tashi da ta gaurayu da gajiyar son yin barci ya ce,  Daga ganin sarkin fawa sai miya tai zai Mubarak? Ta mutane ce . Kamar an zarema Mubarak lakar jiki ya Wan rausayar masa da kai gefe kawai. Daga haka suka shige ciki gidan shiru alamar duk anyi barci, sai wasu a ammatan dake waya da samarinsu, idan ka cire Asma'u da Maryam dako wayar Yayansu yama hanasu riewa sai ta Ammah suke Wan Wauka. aki kawai ya shige dan kwanciya"

yake matuar buata.......

&&& "" &&&

Da asuba Uncle Yousuf da kansa ya shiga Wakin aunty Saliha da ya kai Lulu dan ita a Wakinsa ta kwana

"ya tadata yin salla. Sam bata da nauyin barci, damma yau akwai na maye tare da ita, da alama kuma ya bugar da ita da yawa, dan ma tana da jini mai arfi, da ace tana da saurin buguwa ma abubuwan da MM Atik Kumo ya harmutsa mata zata iya ara shanye yinin yau bata san inda kanta yake ba. Amma sai gashi Alhamdullah ita da saui ya saketa. Zata fara masa gardama ya daka mata tsawa. A firgice ta tashi zaune zumbur jin Muryar Uncle Yousuf tana mazurai. Sosai take zazzaro idanun mamaki, shiko ya watsa mata harara da faWin,  Karna dawo Massalaci na tadda baki tashi kinyi salla ba, zan matuar Sata miki rai . Kai kawai ta gyaWa masa mamaki fal ranta akan ganinta nan Win. Sai kuma abinda ya faru a daren jiya ya shiga dawo mata Waya bayan Waya. Cikin wani irin takaici da jin una a rai ta dafe kanta tana jan tsaki. A fili ta furta,  Sai nayi maganinka wlhy, illiterate kawai ko wa yace ya kawoni nan? To wai ubanwa ma ya nuna masa can Win da har ya bini? Anya mutumin nan baida iskoki bisa kai ko? To inba mai iskoki ba itako mizata kirashi? A jiya dai tasan ya tashi a aiki ai da wuri ma. Amma kuma sai gashi ta gansa a inda babu wani mahaluki da yasan zataje. Kai wannan lamari da mamaki, dole ne tasan yanda ma akai ya bita"

"can, kuma sai ta koya masa hankali akan shiga abinda bai shafesa ba. Nadiya ma sai ta shuka mata rashin"

mutuncin da bazata taSa mantawa da shi ba da ga ita har su Hon. Baita Win. Jin ana neman idar da salla

"ya sata sauka a gadon dan tasan Uncle Yousuf babu wasa ne, ba ruwansa rufe ido zaiyi yaci mata uwa babu ruwansa da shirin da sukeyi. Wanka ta farayi sannan ta Wauro towel Dan tana so ta sake wattsakewa. Batako zaman jiran tsanewar jikinta ba ta zura abayar Aunty Saliha. Sallar tai babu wani nutsuwar a cikinta, tana zaune a inda ta idar tana kulla mai fishseta Uncle Yousuf ya leo, gaidashi tayi, sama-sama ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login