Showing 15001 words to 18000 words out of 78821 words

Chapter 6 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

55

kowanne gida da daji. Abinda kaga ya faru har ya kawoku asibiti yau ka Wauka shine signing na contract Winmu da kai. Ya rage naka ka fara aiwatar da ayyukanka yanda ya dace ko kai kuskuren nunamin zafin kai na cigaba da nuna maka sauran kalolina. Dan a duk inda Jiamshi family suke ni nan da kake ji da gani zagaye nake da su har a cikin Wakin kwanansu, har ma da"

kai kanka a yanzu 

"Baki ya buWe zai yi magana ittt aka yanke wayar, da sauri ya cirota daga kunnensa, oarin kiran layin"

"ya shigayi sai dai yai shiga, ya koma wajen massage danya tura sai ya gama babu app na massage a"

"wayar kwata-kwata. Cikin tsarguwa ya Wan fara dube-dube, sai dai babu alamar wani da hankalinsa ke a"

kansa a eriya Win wajen gaba Waya. Wayarsa ya ciro ya kwashe number da zummar yin kira sai dai kuma

"tai shiga, wadda aka kirashi a farko ya gwada kira itama tai shiga. Yay Wan shiru ransa a dagule, tunanin kiran wani abokinsa yay da zummar masa tracing layukan sai kuma ya fasa saboda tuna maganar mutumin. (A duk inda kake idanuna a kanka suke koda a cikin Wakin barcinka ne). Fasawa yay ya maida"

wayar aljihu yana jin zuciyarsa ta masa nauyi da tunani kala daban-daban.

Gaba Waya wannan yinin haka ahalin Jiamshi gaba Waya suka yisa a asibitin tare da shi. Bai yi

"yinurin komai akan son sanin abinda ke damunta ba. Yana dai biye da motsin kowa har zuwa azhar da Uncle Yousuf ya buaci ya kaishi gida zai Wan watsa ruwa. Sai da suka hau hanya yake tambayarsa ya mai jiki. Cikin damuwa Uncle Yousuf ya Wan furzar da nannauyar ajiyar zuciya tare da dafe kansa ya ce,  Da saui za'ace, dan tunda muka zo sai yanzu ne aka samu kanta har barci ya Wauketa. Shiyyasa nake son a yau mubar asar nan dan ban taSa ganin Muwaddat a cikin halin ciwo mai tsananin irin wannan ba. Ban san mi yarinyar ke son maida kanta ba, ban taSa tunanin rashin jinta ya kai haka ba sai yau, yanzu doctor ya Wan fara min bayanin wai shaye-shaye ne ke son jawo mata matsala, ban san wane irin rayuwa yarinyar nan take son kai kantaba kuma. Amma duk laifin Yaya ne da ke nuna mata azamin gatan da shi a gurinshi yake Wauka so ne... yaja tsaki mai nuna tsananin unar da zuciyarsa ke masa. Da gani kasan yana jin zafi ne a ransa har yake furta abinda bai kamata ya furta a gaban driver kamarsa ba. Sai dai shi kansa ya matuar girgiza dajin kalaman Uncle Yousuf Win. A ransa faWi yake (No wander idanunta sam babu kunya da mutunci a cikinsu ashe ar shaye-shaye ce) wani irin tsanarta yaji ta sake Warsuwa a ransa, ashe bayan ballagazanci harda shaye-shaye. Da yar ya iya furta ma Uncle Yousuf cewar  ALLAH dai ya bata lafiya Alhaji. Sai dai addu'a, a wannan zamanin yara mata da yawa suna cikin wannan mummunar Wabi'ar ta shaye-shaye, wasu samari ke Worasu wasu awaye, wasu matsin rayuwa maimakon suyi tawakkali da hauri su maida al'amarin su ga UBANGIJI sai su zaSi wannan hanyar mara Sillewa. Wasu ko tsabar gata ne da jin daWin duniya ke kwasarsu. Sai dai fatan ALLAH ya shiryesu ya kare wanda kuma"

basu fara ba dan abin tashin hankalin harda matan aure ma yanzu .

"Cikin tsananin damuwa Uncle Yousuf yace,  ALLAH ka shiryar mana da su. Kayi mana maganin duk"

wasu azzalumai dake safarar mugayen abubuwan nan zuwa asashenmu suna Sata mana yara .

 Amin ya rabbi .

Ya amsa masa dai-dai yana shiga layin gidan Uncle Yousuf Win.....

"&A ranar bai samu damar zaman yin magana da Uncle Yousuf kan batun dawowarsa aiki ba. Dan yana shiga yay wanka sake fitowa yay suka koma asibitin. Zuwa yanzu kam ta samu barci kamar yanda yaji an uwan na faWama Uncle Yousuf. Sai a lokacin ya samu damar gaisawa da Daddy daya iso yanzu da ga Abuja da Mommy ya jajanta musu. Cikin arfin hali Daddy ya ce,  Kamar yaron nan daka kawo ne"

kace kuma ya ajiye aiki jiya Yousuf? .

"Kai tsaye Uncle Yousuf Win ya ce,  Shine Yaya. Sai dai banyi magana da shi ba dai bayan wadda nace"

"maka nayi, amma inaga ya dawo aikinsa ne ."

"Daddy ya Wan ja numfashi da faWin,  Dama Baby batace bata buatarsa ba ai. Amma mu jira har"

ALLAH ya bata lafiya sai muji ta bakinta dai .

 Uhum

Kawai Uncle Yousuf yace. Mommy ma dai dake jinsu batace komai ba sai ma Wauke kanta tai gefe dan

haushin mijin nata akan arsu da zata iya rantsuwa da azamar soyayyar da yake matane duk ya zama

silar komai na halin da take ciki a yanzu. Duk da dai basu ji komai da ga bayanin likita ba amma yanzu

zasuje garesa suji Win. Su duka ukun suka nufi office Win Doctor Khalil Shira

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

[5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........Nagartaccen likita nutsatstse da ya san makamar aikinsa. Cikin girmamawa ya gaida Mommy da

"Daddy, Uncle Yousuf kuma ya bashi hannu sukai musabaha dan zasu iya zama sa'anni. Kusan mintuna uku ya nisa yana mai gyara gilashin idanunsa da Wagowa ya Wan kallesu.  A Wazun mun Wan fara magana da Yousuf wani hanzari ya katseni, shiyyasa na buaci ganinku ku duka saboda muhimmancin abinda zan"

faWa game da lafiyar Muwaddat .

" Doctor ALLAH dai yasa ba wani mummunan ciwo bane, idan kasan akwai matsala dan ALLAH ka"

barmu mu wuce da ita etare kar sai al'amarin ya wace azo ana wallahi tallahi zuciyarmu bazata iya Wauka ba .

" Ka kwantar da hankalinka Alhaji, bawai matsalar zamanta anan ko fitar da ita zuwa asar waje ne"

damuwar ba. Sanadin abinda ya haddasa mata ciwon nake son ku sani domin a Wauki mataki 

 Minene likita? .

Daddy ya sake faWa a zabure cikin katse Dr Khalifa Shira.

" Kwantar da hankalinka Alhaji . Khalifa ya faWa yana sake gyara zama. Cigaba yay da faWin,  Ina"

son ku fahimci maganata da idon basira duk da ban sani ba ko kun san halin da take ciki kafin yau Win. Bincikemu ya nuna mana ba komai ya haddasa mata matsalar da take ciki ba yanzu sai Shaye-shaye..

 What?!! .

Daddy ya faWa yana miewa zumbur. Jikinsa har rawa yake wajen nuna Dr Khalil Shira.  Yarinyar tawa

"zakaima sharri, miya haWa wata Muwaddat da shaye-shaye? Yarinyar da bata san komai ba sai karatunta. Amma kai dai wlhy anyi  "

 Yaya Please ka bari ya faWa mana abinda ke faruwa mana. A wannan zamanin har wani gardama ko

"shaidar yaranmu za'ai akan hakan . Uncle Yousuf ya faWa cikin damuwa da takaicin Daddy. Mommy ma kallonsa take cikin tashin hankali da Sacin rai, duk da ba itace ta haifi Muwaddat da cikinta ba bazata so ace yarinyar ta lalace kamar haka ba. Tasha wahala a hannun mijinta akan mahaifiyar Muwaddat matua, bayan rasuwarta kuma tabar baya da ura dan Daddy wani sabon shafin wulaanci ya buWe akan"

al'amarin Muwaddat gareta....

"Bayanin da likita ya fara ne ya katse mata tunaninta. Dr Khalifa Shira ya cigaba da faWin,  Alhaji a"

wannan zamanin da muke ciki wannan ba abin mamaki bane. Yara mata da yawa sun shiga wannan

"mummunar aidar abin tashin hankali harda matan aure ma. Iya gaskiyata na faWa muku Muwaddat na shaye-shaye, kuma da alama ta jima a cikin wannan al'amarin dan gashi har ya fara taSa mata lafiyarta."

Idan kuma har bata dainaba komai zai iya faruwa ciki harda rasata. Ya dace kusa ido akanta da duk wani

"motsinta na rayuwa, idan da dama ma a nisantata da komai cikin hikima, sannan a rabata da duk abokan mu'amalarta akan hakan harma da inda take zuwa ta shawo dan alamu sun nunamin baku san tanayi ba. Iyaye da yawa sunfi maida hankali da damuwa akan kar aansu mata su lalace wajen zubar da mutuncinsu akan huWubar maza (zina), a tunaninsu wannan itace kawai matsalar dake iya tauye mace ko fanWarar da tarbiyyarta. Shiyyasa sai yaran har suyi nisa a lalacewar da basu jawoma kansu tunaninta ba misali irin wannan ta shaye-shaye daketa ara yawaita a cikin al'ummar mu a yau. Hakama mazaje da yawa sakacinsu da son zuciya ya haifarma matansu da yawa shiga irin wannan halin batare da sun fargaba. Yayinda wasu Sangare na matan kan jefa kansu ne ga Wabi'ar shaye-shayen saboda son zuciya ko zama da abokai ko awaye ko samari dakan koya musu. Ya kamata ku binciki silar faWawarta wannan yanayin kuyi kuma gaggawar maganceta duk da abin ya rigada ya mata nisa sosai sai addu'a gaskiya."

ALLAH ya bata lafiya ya kuma shiryar damu da zuri'armu baki Waya akan tafarki na gaskiya .

Uncle Yousuf da Mommy ne suka iya amsawa da Amin. Daddy kam da alama ma hankalinsa sam

"baya jikinsa. Dr Khalifa Shira ya Wan ara musu da shawarwarin yanda zasu fuskanci rayuwar Muwaddat Win. Kafin ya sallamesu. Har lokacin Daddy bai iya sake furta komai ba. Dan da zasu tafi ma sai da Uncle Yousuf ya taSashi, sai dai yana yunurawa zai tashi juwa ta kwasheshi ya tafi zai zube asa sai da suka taro shi. Hankali tashe shima aka bashi gado. Nanfa Jiamshi family suka sake shiga maWaukakin tashin"

hankali mara misali.

Haka suka yini ranar zubir a asibitin. Shi kansa bai samu kansa ba sai wajen goma na dare bayan ya

"maida Aunty Saliha matar Uncle Yousuf gida da yaransa yace ya dawo masa da motar ya wuce kawai shi dole zai kwana anan saboda Daddy shima dole an bashi gado. Dr Khalifa kuma yace bazasu sallamesa ba har sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu da rai. Godiya yay masa da hakan dan harga ALLAH ya matuar gajiya dama ga yunwa dake cin hanjinsa kasancewar bai wani samu abincin kirki yaci a yinin ba sai wata ar gurasa. Sai dai babu yanda zai yi tunda hanyar neman abincinsa ce. Koda ya shiga gidan bai nema kowa ba ya shige Wakinsa. Sai da ya kammala komai na al'adar rayuwarsa sannan yay zaman cin indomie Win daya saya wajen Haladu mai shayi. Tare da shayinsa daya sabarma kansa sha yaci, dan ya samu an dafa masa sabo a flaks. Yasan aikin annensa ne dan basa gajiya da hidimarsa. Hatta Wakinsa al yake da gyara, dan ko kayansa ananu basa yashin zama su wanke masa fes su goge, manyan kayanne dai irinsu shadda sai dai ya kai wanki. Badan kuma bazasu iyaba yake kaiwar, sai dan rage musu aiki ne. Ya jima baiyi barcin ba yana ullawa da kwancewa akan al'amuran rayuwa da suka haye masa badan ya tsara su a cikin rayuwarsa ba. Tun yana yaro a kullum burinsa shine buga wallon afa da yin kasuwanci, sai gashi yau ya tsinta kansa a wani matsayin Soyayyen aiki da ya zame masa haye. Dan lamarin wannan Wan taran da bai san miye manufarsa ba yana sake kutso rayuwarsa cikin rayuwar mutanen da har yanzu ya kasa samun amsa ko dalilin dangantakar da ALLAH ya ulla a tsakaninsa da su batare da su sun san ma'anar hakan ba suma na cimasa rai. Su dai kawai kallon driver a arashinsu suke masa kamar yanda Uncle Yousuf Win ya Wakkosa tun farko yi. Sai kusan Waya da wani abu ya samu barcin ya Wauke sa mai cike da mafarkai marasa daWi da suka shafi Jiamshi family, kodan ya kwanta da tunanunsu ne a rai oho."

Ai ko sai gashi ya kusa makara da asuba. Da yar ya iya tashi yay alwala ya wuce massalaci...

Sashen Abba ya fara shiga kamar yanda ya saba a kowace safiya duk da sunga juna a massalaci.

"Gaishesa yayi cikin girmamawa da anan da kai tare da masa bayanin komawarsa aiki jiya. Karan farko Abba yay Wan murmushi irin na manya. Tare da faWin,  Naji daWin haka sosai, ina kuma maka addu'ar fatan alkairin ALLAH ya baka ikon jurewa. Aliy ba sonka bane banayi da kaga ina maka faWa. Zaman nan naka ne bana so a hakan. Kai ba aiki ba, ba aure ba, ba wani sana'a wawwara ba. Ka duba annen bayanka kusan huWu sunyi aure har ma ana batun yima wasu ukun. Ba maganar mata nake ba dan su"

dama dan hakan ta faru ba komai bane ba ai tunda matane .

 Kayi hauri Abba in sha ALLAHU zaku cigaba da samuna a yanda kuke fata. Ku gafarceni da duk Sata

muku da nake yi .

" ALLAH ya yafe mana baki Waya, amma ka dage dai ka nema matar aure zamanka ya isheni haka,"

kaima ina son ganin jininka kafin asa ta rufe idanuna .

an murmushi kawai yayi kansa a asa. Yau ya Wan jima a wajen Abban har wasu a cikin anensa suka

"Wan shigo gaida Abban. Bayan barinsa nan cikin gida ya shiga. Kowane Waki sai da ya lea suka gaisa, a Wakin Ammah ya Wan sha shayi a tsaitsaye yay mata sallama ya fito ganin yana neman makara. Wanka yayi a gurguje yay shirinsa cikin uniform Win aikinsa ya fice a gidan...."

"& Yau ma dai gidan Uncle Yousuf ya nufa kai tsaye, saSanin jiya ya sameshi a compound zaune tare da bao. Bai zauna wajen maigadi ba ya nufesu. Uncle Yousuf dake dubansa da murmushi ya ce,  Uncle Smart na yara . Murmushi yayi da Wan shafa kansa suka gaisa cikin girmamawa. Baon nasa ma suka gaisa. Yana oarin barin wajen Uncle Yousuf ya tsaida shi tare da nuna masa wajen zama.  Kaga zauna muyi magana shima Wan gida ne. Dama kuma akan abinda ya shafi aikinka muke maganar. Sunansa Tajuddeen, surukina ne kuma Wan uwana. Yaso Muwaddat da muka kai asibiti jiya kuma yana akan sonta dan har ranar aure an saka musu shekaru uku da suka gabata, sai dai tai yarda ai bikin. Abinda yasa nace maka zaman ya shafeka saboda taimakon da muke son kai mana ne tare da sake roonka kan ajiye aiki da kai niyyar yi. Aliyu a haWuwarku Waya da Muwaddat kawai na fahimci zaka iya bamu taimako akanta, dan kafin kai mun saka drivers da yawa tun dawowarta asar nan amma tsoronta sukeji saboda azababbiyar yarinya ce da kake ganinta, gashi bata shakkar kowa. Shiyyasa basa iya yin komai kan al'amarin ta. Akan Muwaddat kam nasan aikine mai wahalar gaske zamu baka amma dan ALLAH ka"

taimakemu kaine kawai hope Winmu a yanzu game da yanayin da take ciki.

Ganin yanda yakai arshen maganar kamar a yanayin son jin ta bakinsa ya sashi nisawa. Cikin

"dakewar nan tasa ya ce,  Alhaji zan iya taimaka muku, sai dai fa akwai matsala dan zamanmu inuwa"

"Waya da ita bazai yiyu ba. Kayi hakuri bazan iya Waukar asanci ba, idan tace zata wulaantani bana"

zaton kallonta matsayin wadda nakema aiki zan Wauki mataki kanta ako ina ne kuma .

" Na baka wannan damar, dan hakan nafi buata nima ."

" Shikenan, wane irin taimako kuke buata da ga gareni? ."

" Sanya mana ido akan al'amuranta, awayenta, abokan mu'amalarta, inda take zuwa bayan wajen"

aiki. Kai hatta waya da zatayi idan san samune musan dawa take yi. Bayan ka gama sanin waWan nan sai muje mataki na gaba .

 Indai wannan ne babu damuwa in sha ALLAHU .

"Godiya sukai masa, tare da tabbatar masa zai fara aiki da ita da zarar an sallamota asibiti. Sun kuma"

ninka masa albashinsa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

"[8/22, 7:41 AM] Maman Aslam: 5525)5"5'5 "

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

https://youtu.be/y6YMU120RZI

Please subscribe to Rukayyat khalid YouTube channel fisabilillah. I only uploads videos na karatun Qur'an

a tashar Please help me reach 1k subs soon insha Allah *RUKAYYAT KHALID*

*Assalamualaikum warahmatullah*

*Yar uwa shin mene amfanin wayar hannunki da bazaki koyi sana a da ita ba?*

"*Kullum kina yawo a social media irin su Facebook, WhatsApp, tiktok,Instagram, twitter da ma"

sauransu.*

*Kina asarar data a banza kina zuba adashinda babu ranar dauka*

*bakya chas bakya as? Se chart kika iya *

*kin damu mijinki da BANI BANI?? Kizo nan ni* *~Graphics by Rukayyat~* *zan koya miki sanaar

Graphics design wanda zaki samu abin dog dogaro da kai. Kina zaune daga gida kina sanaarki.*

"*Ga mai bukata a masa design ko wani iri, munayi insha Allah*"

SERVICES PROVIDED

Logos

Flyers

data flyers

Pos banner

Book cover

Invitation Card

Business Card

Banner

Save The Date

Bank Sticker

Video Invitation card

Birthday Videos

Business logo

graduation poster

e t c

Muna kowani design a farashi mai kyau idan training kikeso ma munayi shima a farashi mai kyau insha

Allah kedai kimin magana ta wannan number

*DM FOR ANY ENQUIRY*

07084515410

"........A ranar dai bai yi aikin komai ba sai zama tare da maigadi suka sha hirarsu, abinci ma daga cikin"

"gidan aka kawo harda nashi. Yaso in ci dan shi irin mutanen nan ne masu tsantsenin tsiya. Abu indai ba nasu ba kona gidansu sukan iya hana kansu koda suna buatarsa. A hakan ma kaWan yaci ya cire hannu. Sai bayan sallar la'asar ya tafi kai Aunty Saliha asibiti tare da su Deen. Kasancewar da kayan abinci ta tafi ya taimaka mata wajen shiga da su ciki. Anan ne ya samu damar ganinta. Kwance take rai-rai a kan gado Mommy na zaune ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login