Showing 75001 words to 78000 words out of 78821 words

Chapter 26 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

79

Shi da kansa ya biyama Wansa sadaki naira dubu Wari biyu. Sai dai Baba ya ce Wari kawai zasu amsa ALLAH ya sanya albarka. Hakan ya ara sakama Abba jin kimar mutanen. Dan shi mutum ne mai girmama mutumtaka fiye da dukiya. A Government house mutanen da suka taru har sunfi na massalacin yawa saboda wasu sun iso a makare sai dai walimar zasu samu kasancewar sakon gayyatar Waurin auren yazo musu a urarren lokaci dan a jiya jiyan nan da dare duk Baba yasa aka watsa shi a waya ta hanyar contacts Winsa dana Uncle Yousuf da na Daddy. Amma da ace shirine na musamman ai sai ma an rasa masaka tsinke. Sai dai hakan ma Alhamdullah, dan basuyi zaton taruwar mutanen kamar hakan ba amma sai gashi kamar wasa a kaso uku da suka gayyata kaso kusan biyu sun halarta bayan wanda sukaje massalacin salla kawai. Anci ansha anyi asuwaki da kaji yanda ya kamata, sai dai ango ya gagara cin komai. Ga abokansa ko nace teammate Winsa na ball zagaye da shi sunata masa shaiyanci da masa ciwon bakin jin auren a urarren lokaci da sukai. Haka dai yayta daurewa har aka"

kammala cin abinci aka shiga hotuna. Nanma dauriyar yay tayi kasancewar duk wanda zai Wauki hoto sai

an jajubosa musamman ma manyan mutanen nan da ke nanue da Alh. Sufi Garko. Shigowar lokacin

sallar la'asar ne yay belinsa. Da ga salla kuma kowa zai kama gabansa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

......Sam Lulu bata san wace waina ake toyawa ba. Dan yau ma dai tashi tai da ciwon kai har da zazzaSi

"sakamakon mura da ta mata Waurin kazar kuku. Da yar ta iya tashi kusan 12 da Mommy ta tasheta akan tai wanka. A sannan ne ma suka san bata da lafiyar. Bayan ta Wan samu tai wankan ne ta sha tea da Mommy ta haWa mata da kanta mai kayan amshi sosai. Wani irin faWuwar gaba takeji ga rashin lafiyar da ta kadata. Da yar ta samu ta Wanyi waya da Zainab dan jin yaya ake ciki a office, sai kuma Sha'aibu Wan sanda da yay kiranta yay mata albishir Win cafke mijin matar nan da suka sami nasarar yi. Hakan ya Wan faranta mata rai da jin zazzaSin nata ma ya sauka har ta fito falo. Anan taci karo da yayunsu su Twins sun zo. Sama-sama sukai gaisuwa ita da su dan sam babu jituwa tsakaninsu. Fasa zaman falon tai ta juya ta koma ciki ranta na ara dagulewa. Ta rasa mitai ma an uwan nata suke jin zafinta irin haka. Hira da ta"

"samu sunayi da sauran annensu har da dariya, amma ita tana fita duk suka gimtse fuska sai Suhaib da"

"Nazeer ne suka gaisheta, sai kuma Amrah da tai mata yaya jiki. Wannan abun ya jima yana damunta, sai"

"dai rashin rie abu a rai kansa ta watsar ta cigaba da al'amarin ta musamman idan tasha wani abu haka. Gadonta ta koma ta kwanta dan da jikinta yay mugun zafin zazzaSi, barci ne mai nauyi ya Wauketa batare data shirya hakan ba. Hakan yasa har su Abba suka fita massalaci tare da yayunta da Mubeen da su Suhaib bata sani ba. Ba kuma ta farka ba har bayan la'asar da ar hayaniyar da gidan ya Wauka ya farkar da ita da ga barcin da take mai cike da mafarkin mahaifiyarta da take matuar bege, sai drivern ta da bata san daga ina kuma mafarkin nata ya yayo mata shi ba dan ita dai bata kwanta da tunanin ko mai kama da shi ba balle ace. A hankali ta Wan ja tsaki da murza goshinta da yay mata nauyi. ZazzaSin nata ya sauka, sai dai nauyin da kan nata yay mata da rashin jin warin jiki. Landline phone da ke saman bed side drawer Winta ta Wauka tai kiran sashen masu aikin gidan. Batare da jiran jin waye ya Wauka ba balle amsa sallamarsa tai umarnin ganin Iya Tabawa ta yanke wayar ta ajiye. Cikin mintuna kaWan kuwa sai ga iya Tabawa na faman washare baki. Kallo Waya tai mata ta Wauke kanta cikin bada umarni kamar yanda ta"

saba ta ce ta haWa mata ruwan wanka.

 An gama ranki ya daWe . Iya Tabawa ta faWa tana nufar bathroom cike da farin cikin abinda su

"Daddy suka shigo da shi gidan cewar an Waurama Lulu aure. Harga ALLAH da gasken gaske son yarinyar take da aunarta. Duk halayyar Lulu a gidan ta taka ma'aikata baisa taji inta ba. Dan duk wulaancin da take musu hakan bai hanata yautata musu randa ta so ba kuma musamman ma ita. Ba kuma komai ya ara girmama farin cikin ta ba sai jin wanda Lulun ta aura, dan ita sam bataga hakan komai ba duk da sauran ma'aikatan gidan na can na dariya da gulmar wai alhakinsu ne ya kamata ta are da auren drivern ta. Dan su sosai abin yay musu suga da kallon cewar Lulu tayi faWuwar baar tasa. Tana oarin shiga wankan ta bama Iya Tabawan umarnin haWa mata farfesun kifi mai yaji sosai dan Lulu na matuar son"

kifi a rayuwarta. Harta nufi ofar fita Lulun ta dakatar da ita.

 Wai lafiya ne a gidan aka ishi mutane da hayaniya? Kema naga sai wani washare baki kike .

"Iya Tabawa da murmushi ya kasa barin fuskar tata ta ce,  Muma dai bamu san mike faruwa ba Aunty,"

munga dai su Alhaji arami (Uncle Yousuf) nata farin ciki inagama aure dai ya ara .

 What?! Uncle You Win ne ya ara aure ki kike nufi? .

" Bani da tabbacin hakan Aunty, hasashen dai kawai nake ."

"Tsaki Lulu taja cikin taSe baki ta nufi bathroom Win cikin ununi take faWin,  Kai wannan tsohuwa da"

neman masifa kike. Haka kawai da ranar nan tsaka ace amma Aunty Saliha kishiya ai akwai ura. Dan

koni nan na korar mata shegiya . Daga haka ta shige.

Ta fito a wankan tana cikin shiryawa da kaya marasa nauyi na wando da riga akai mata knocking ofa.

" Waye? ta faWa tana fesa turarrukanta. Uncle Yousuf ya amsa mata da cewar shine. ofar ta nufa da sauri tana faWin,  Uncle You! . Amsa mata yay yana turo ofar ya shigo, dan haka suka kusa cin karo. Baya taja da sauri tana mai zuba masa ido. Cikin kasa danne abinda ke bakinta ta Wan waro manyan"

"idanunta ta da faWin,  Oh god wai da gaske ne kenan? ."

 Da gaske mi? .

Ya faWa idonsa a kanta. Fuska ta waSe da wani yamutseta.  Kishiyar kaima aunty Salihar mu Uncle? .

"Yanda tai tambayar da wani tsuke masa fuska taso bashi dariya. Amma sai ya dake ya ce,  Eh haramunne? ."

 Kutt! Wai da gaske ne ma? .

"Kasa jurewa yay yanzu kam sai da ya dara. Dan a masifaffiyarta ta sake tambayar. Ya ce,  Kinga maida"

wuar Daughter ba haka bane. Ai auntynku ita da kishiya sai a aljanna .

 Oh har na samu relief .

ar dariya yayi yana kaiwa zaune a kan sofa. Ya nuna mata wajen zama itama.  Kinga zauna bani da

"lokaci magana nazo muyi. . ganin yanda yaci serious ya sata kaiwa zaunen cikin bashi dukkan attention nata. Shima sake gyara yanayinsa yay da nutsuwarsa ya ce,  Mawaddat! ."

 Yes Papa .

"Ta amsa cikin sake nutsuwa. Cigaba yay da faWin,  Kin san daga ina muke? ."

 Massallaci .

"Murmushi yayi da jin jina mata kai.  Yes daga massalaci muke, sai dai bayan yin sallar juma'a an Waura"

aure. Auren kuma bana kowa bane sai naki .

"Wani shegen dariya ta saki a lalace. Tace,  Uncle You ALLAH ka iya tsokana, sai kace wata babyn"

roba  .

Murmushinsa ya sake faWaWawa da gyara zamansa.  Mawaddat ba wasa nake ba. Kema kuma kin san

bana miki kalar wannan wasar ai .

"A take fara""ar fuskarta ta Sace Sat gaba Waya. Ta tsirama Uncle Yousuf Win ido kamar wadda tai"

suman wucin gadi. Fahimtar yanayin data shigan ne ya sakasa rio hanunta a cikin nashi yana girgiza mata kansa.  Kinga calm down sweet heart. Wannan aure ya tafi ne kamar yanda muka tsara da ke. Abinda yasa kuma akayisa yanzu ba tare da saninki ba kema shine a jiya da yamma.  ya kwashe

komai game da udirin su Tajuddeen da mahaifinsa ya sanar mata. Ya Wora da hukunci baba dama

abinda ya faru yau a massalaci yanzu haka ma Tajuddeen na asibiti an kwasheshi.

A hankali ta lumshe idanunta. Sai kuma ta koma jikin kujera ta lafe dan irjinta wani irin bugawa

"yake da sauri-sauri. Da'ace ta iya addu'a ita ya kamata ace ta karanto a wannan halin, sai dai kash hakan bai samu ba. Taja wasu mintuna a haka kafin Uncle Yousuf ya dawo da ita a hankalinta."

 Mawaddat Please relax. A yanzu haka fa tare muke da Baba a gidan nan. Kuma son ganinki sukeyi. Ina

"so. Ki nutsu kisa hankalinki waje Waya dan kar kije ki canja abinda muka tsara kuma ta waSe, dan idan Baba ya fahimci shirinmu bake ba hatta ni da Yaya da bai san komai ba sai ranmu ya Saci. Ki dake"

zuciyarki ki nuna jin daWinki ga hukuncinsa ta haka ne kawai zai kauda kai akan ki mu samu cikar burinmu

dan zuwa dare zan nemo Aliyu yazo ayi komai a rubuce ma .

 Uncle karfa ya bamu matsala. Wlhy guy Win nan yanada taurin kan masifa fiye da yanda kake

tsammaninsa .

 Karki damu insha ALLAHU babu abinda zai faru. Komai bazai canja ba da ga yanda muka tsara in har

kin yi abinda ya dace yanzu a gaban Baba ta yanda bazai fahimci komai ba .

"Kanta ta jinjina masa muryarta a shae ta ce,  Shikenan zanyi yanda kace. Amma Please bana son"

ganinsa yau sam .

Murmushi Uncle Yousuf yayi yana miewa.  Baki da matsala da hakan tashi kisa mayafi muje. Koma

dai ki canja kayan nan zuwa atamfa haka ki lass ok .

Badan taso hakan ba ta gyaWa masa kai kawai. Ya fita yana sake jadadda mata ta kiyaye dai ta kuma

kula kar wanda ya fahimci halin da suke a ciki......

&.....

A Sangaren Smart kam tunda suka bar government house hannunsa rie yake da kansa. Tun su Ahmad

"na masa shaiyanci da wasu a cikin teammate Winsa da suka biyosu a motar Ahmad Win har suka fahimci shirun nashi bana lafiya bane. Dan duk da dama shi bamai yawan magana bane koyaya ne zai musu murmushi ko yace wani abu koda sau Waya ne, balle wannan ranar a gareshi ta musamman ce, tunda su"

dai basu san komai game da auren ba.

 Mawashi lafiya dai? .

Cewar Ahmad yana gangarawa layin anguwar su Smart Win. Kansa ya nuna masa da hannu kawai.

" Subahanallahi ciwo yake maka kan? . Kan ya sake gyaWa masa. Shiru motar tai na Wan lokaci duk suna kallonsa, sai kuma suka shiga jera masa. Kusan tare motar tasu ta tsaya da ta su Abba suma. Dan haka suka firfito a tare, dole ya sake daurewa dan a cikin ananin lokaci ofar gidan shima ya fara tara mutane an taya murna, dan al'amarin kamar busa usur zancen auren ya dinga shiga kunnuwan mutane,"

dama gashi juma'a ce yawancin mutane duk sun dawo gida.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........Gayyar yayunsa da anne su Salim da sai da sukaje wajen Waurin aure suka san dawa aka Waura

"kusan ransu duk a Sace yake, dan gani suke kamar Abban ya rufe zancen ne dan yafi son Hydar Win a gidan kamar yanda iyayensu kan faWa. Komai ya sake tsaya musu a rai jin ar wanda ya aura da kuma Gwamna da yay waliccin auren. Zuwa walimar cin abincin ma a gidan gwamnati sai da Abba ya nuna ma wasun su Sacin rai sukaje. Su dai su Mubarak anana ko'a jikinsu, sai ma farin ciki suke ballema yau gasu a cikin government house. Sune suka fara isa gida da labarin wannan aure na bazata, dan sun riga su Abban tahowa, sune kuma suka baza batun auren a anguwar.. Smart yayi dauriyar tsayawa amsa gaisuwar mutane da taya murna kafin su shiga ciki. Sun tadda gidan a Wan harmutse, dan kamar kowa jiran shigowar Abba yake. Shiko Abba da yasan da hakan a tsumensa ya shigo, dan haka dole kowa ta kama kanta sai dai ar us-us a Waki tare da yaransu dan har na ma'auri matan yau suna gida kasancewar hakan kamar Wabi'ar yaran gidan ce duk juma'ar arshen wata anan suke yini su da gayyar"

aansu..

Umarni Abba ya bama Smart ya biyoshi falonsa. Ya kuma aika Musaddiq tattaro sauran jama'ar gidan

suma. Cikin ananin lokaci kowa ya hallara har falon na neman musu kaWan. Dan kuwa dai ALLAH ya

azurta malam Mika'il Idris Mawashi da baiwar aa. Matan ne suka shiga gaisheshi da sannu da dawowa

"dan sanda wasunsu suka iso shi ya fita. Ya amsa musu da tambayarsu mazajensu dama yaran duk da yasan sukam duk suna tare da su anan. Zakuma su zo gaisheshi. Duk da ran wasun su a dagule yake haka suka dinga amsawa mahaifin nasu kamar yanda suka saba. Shima ya lura da yanayin wasun su Win, amma sai bai damuba dan yasan iyayensu mata ne suka gama kunnosu, ya kuma san bai wuce akan wannan aure na Hydar da ya sirrinta ba. Yayi gyaran murya da sake tsare gida yana maida kallonsa ga"

matan nashi duka huWu.

 Zan fara da ku matsayinku na iyaye. Alhamdullah da farko zan fara da sanar muku yau dai ALLAH

"yayi an Waurama Aliy aure. Nasan abin zai iya zama abin mamaki a gareku har ma da ka-ce-na-ce. To bazan hana hakan ba, sai dai zan fahimtar da ku muma a haka al'amarin yazo mana. Ga mahaifiyar sa nan ita kanta sai a safiyar yau na sanar mata cewar zamu kai kuWin auren Aliy domin iyayen yarinyar da yake so Win sun buaci haka sakamakon Wan rikici da abokan neman auren nasa suke son kawo wa a ciki. Ni kaina kuma a yau Win munje ne da batun kai kuWin aure sai suka buaci kawai a Waura domin hakan ya zama masalaha ya kuma bama kowa kwanciyar hankali. Sosai hakan yamun daWi, dan ganin auren Aliy a yanzu yana Waya da ga cikin abinda ke damuna, bayan mun dawo naso zaunar da ku na muku bayanin halin da ake ciki sai ya zam guri ya ure, dan haka nace bari mu bari har sai mun dawo. To Alhamdullah yanzu dai ta are, shima Aliy ya shiga sahun an uwansa, sai muyi masa fatan alkairi da zaman lafiya da zuri'a mai albarka kamar saura, an Waura aure ne kawai sai zuwa wani satin insha ALLAHU za'ai biki duk"

da mu hakan dai yazo mana a ure amma ALLAH muka rie mun san kuma bazai bamu kunya ba. 

 Tofa bazawara ce kenan? .

"Cewar Umma a gatsine. Murmushi Abba yay da kafeta da idanu, sai kuma ya janye yana jinjina kansa."

" Yarinya ce budurwa ba bazawara ba, Wiya ce ga Alhaji Isma'il Ibrahim Jiamshi, sannan jika ga Alhaji Sufi"

Ado Garko .

Kusan duk falon musamman matan babu wanda bai zabura da jin sunayen guda biyu ba. Dan daga

"Alhaji Isma'il Jiamshi har Alhaji Sufi Garko babu sunan da bai zama mai shura ba a cikin Kano da wajenta musamman ma shi Alhaji Sufi Garko Win. warai da gaske sun girgiza har mazan a yanzu dan suma dai basu san kuma amaryar tanada alaa da Alhaji Sufi Garko Win ba sai yanzu. No wander dole gwamna yay walicci kam ashe. us-us Win da falon ya Wauka ne ya saka Abba yin gyaran murya, a take duk sukai tsit. Abba ya cigaba da faWin,  Kamar yanda na faWa muku sati mai zuwa za'ai biki amarya ta tare, sai kowa yaje kamar yanda tsarin wannan gida yeke kowa ya kawo gudunmawarsa, a kuma kasance cikin shirin"

biki.

 To amma yanzu Abbansu a sati guda Win nan har wane shiri za'ayi? Bayan kowa yasan Hydar bai

"ajeba bai ba ma wani ajiya ba. Gashi ya kinkimo ar babban gida da su komai sunfi buatar ganin dozin . Mama ce da wannan magana itama dai da alama ranta a jagule yake, dan fa jin Smart ya samo ar"

babban gida ransu fal kishi da hassadar ba aansu bane.

"Caraf Umma ta amshe da faWin,  Kema kike ta wannan ai ga zancen gudunmawa da yaywa yaran"

nan. Maganar gaskiya ba'ace gudunmawa ba kuma a irin wannan urarren lokacin Abban su. Yanda

"abubuwa sukaima mutane yawa kowa na fama da kansa da iyalinsa, shi Hydar Win yasan bai shirya ma"

auren ba ya kinkimo ar masu hannu da shuni shi ba sana'a ba ba komai ba. inba dai sune zasu masa

komai ba dan da'alama ma sadakin sune suka biya masa ko? .

"Kallonsu kawai Abba yake yi, su kansu kuma a cikin yaran duk sai sukaji kunyar abinda iyayen nasu"

"keyi kamar wasu ananun yara sun kasa Soye bain cikinsu. Abba ya maida kallonsa ga Ammah da tunda ta shigo kanta a asa yake baiwar ALLAH. Ajiyar zuciya ya sauke da sake maida idonsa kansu Mama Win.  Yalwati da Yahanasu nasan dai kun san da Aliy da yaran nan duk nawa ne ko? Kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login