Showing 1 words to 3000 words out of 78821 words

Chapter 1 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

10

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ 1

*EJ-P 1QN D' F Np E -R 1QN D' DDQP N ' EP 3R (P *

"_Da sinan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ai._"

........arfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a

*_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section yayawar budurwa dake cikin ado mai tsananin Waukar idanun duk wanda ya kalleta ta mie a hankali tana Wan wani Sata fuska tamkar mai jin warin mutane.

Sanye take cikin wasu shegun wando da riga da sukai tsananin fidda cikakkiyar surarta musanman ma

"wandon jeans Win da ya kasance fari tas, an Wan faffasashi daga cinyarta da gwiwa har ana iya ganin kalar"

"fatarta. Siririn veil kalar pink mai haske da yay dai-dai da kalar rigar jikinta shima data Wan yana a saman kanta ya matuar awata adon nata da fidda zagayayyar fuskarta, sai bag fara tas da adon stones pick and blue daga gani kasan mai tsada ce. Ga wani shegen takalmin mai tsananin tsini sai dai ya matuar Wauki afar tata musamman da wandon ya kasance baije asa can sosai ba kuma yabi jikinta ya lafe luf sai ya bama siririyar sarar afarta da taji adon stones pink and blue damar fitowa War. Yanda ta rufe idanunta da eyeglasses blue ya ara saka fuskarta kwarjini da bayyana yawunta mai sanyi, sam fuskarta babu alamar wata fara'a, sannan babu kwalliya ko Wigo idan ka cire Wan lipstick kalar pink mai shining data zizara ma laSSanta. A kallo Waya zaka Wauka bata san minene ko murmushi ba, sannan zaka iya kiranta da abilar kudancin asar, dan babu ta inda tai kammani da Hausawa ko yankin arewacin asar"

musamman inda addinin Muslunci keda arfi irin su kano.

"A hankali taja aramin tsaki dai-dai tana miewa da tura wayarta cikin aljihun wandonta,"

"headphones Win kunnenta kalar pink ta gyarama zama, tare da gilashin idonta sannan ta ciro ledar chewing gum ta Sare ta jefa a baki tana ballama saurayin dake ta bayanta kaWan harara, tun Wazun ya dameta da kallo dan jaraba har zuge labulen da ya rabasu yayi. Bag Winta ta fisga ta Wora a kafaWa Waya sannan ta Wauka Apple laptop Win ta tana sake jan siririn tsaki ganin shima ya mie tai ficewarta cikin"

takunta na ammata marasa jin magana..

"Yanda take taku tsinin takalmin nata na bada wani irin sautin jan magana, ga sautin madaidaicin"

"akwatinta da take gungurawa tamkar a gajiye ya jawo hankalin mutane da yawa gareta. Caaaa idanu da yawa a kanta, wanda basu iya gani suyi shiru tuni sun fara tankawa, wasu ammatan kuwa kishine ya lulluSesu, yayinda samari da yawa sukai mutuwar tsaye da ganin wannan yayyawar halitta. Ita dai daka ganta kaga cikakkiyar baar fata haihuwar Africa sai dai Wabi'u da shiga duka ba namu bane. Ga wani shegen amshi da duk wanda ke a kusa da ita kaWan dolene ya jisa saboda yanda ta bulbulashi kamar ba mace ba. A yanda take juya madaidaita lips Winta a taunar chewing gum Win bakinta kawai dole ya tada hankalin mai kallonta. Dan duk namiji mai tsantseni ya dubeta sau Waya bazai sake yarda yay na"

biyu ba kodan tsoron ALLAH...

*_Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiamshi_* kenan da akafi kira da suna _Lulu amshi_ yayyawar

"budurwa mai kimanin shekaru ashirin da huWu a duniya. Itace Wiya ta uku a gidansu. Mahaifinta sananne ne da kowa yafi sani da Engineer Isma'il l. Jiamshi. Babban Wan kasuwa ne kuma mamallakin *_Jiamshi Motors_*. Mawaddat yarinya ce da batajin magana, gata masifaffiyar gaske ta bugawa a jarida. ar gata ce shalele kuma ar shagwaSa a gidansu musamman wajen mahaifinsu Engineer Isma'il Ibrahim Jiamshi da Kawunta Yousuf Ibrahim Jiamshi. Gatan data samu da rayuwar turai data tashi a ciki ya sata zama fanWararriyar gaske. Ga rashin kunyar tsiya. Dan kowace irin shiga Lulu amshi zata iya fita da ita waje ko zama a cikin gida in har ba Uncle Win su Yusuf yana kusa ya tsawatar mata ba. Mawaddat ta samu wadataccen ilimin boko, dan a yanzu haka ita Win lawyer ce mai zaman kanta, duk da dai karatun ma da yar ta iya kammalashi saboda rashin jinta, gaba Waya karatunta a asar etare ta yisa idan ka cire Nursery school datai a Nigeria. Sai dai a Sangaren ilimin addini kam fanko ce, dan ko faatiha Lulu amshi"

"ba lallai ta kawo maka ita dai-dai ba. Sam bata son harkar talauci, ba kuma ta son talaka. Abu Waya ne"

"ALLAH ya taimaketa da nisantata da shi duk da rayuwar turai data tashi a ciki, shine kasancewa da namiji."

"Ko kai Wan uban waye a kuWi ko nasabar zuri'a baka ishi Lulu amshi kallo ba, dan ko turawan sun buga sun barta kam, hannunka ma yace zai yi gigin zuwa jikinta komai shigar rashin mutuncin da tai zata sauke maka kwando-kwandon masifarta. Ta dai yarda ta shiga club aci uban rawa ayi nishaWi tai gaba. Sai sirrintaccen harkar da takeyi da har yanzu babu wanda ya sani a gidansu, dan tana aikatawa ne cikin taka tsantsan da kula, shiyyasa har yanzu babu wanda ya ganota duk da an Wan taSa samun akasi"

tsakaninta da Uncle Yousuf dai ya kusa harbota ta kuSuta da yar.

Wannan itace Mawaddat Isma'il Jiamshi (Lulu amshi) a taaice.

"Saurayin nan da suke tare tun daga cikin jirgin sauri yake na son cin mata, duk da yanda take takun"

"nata cike da yaui da yanga. Wannan ita kaWai ce damar data rage masa, gashi kuma tana neman kufce masa. Tunanin hakan babbar asarace a garesa ya sashi Waga murya wajen faWin,"

_ K! Sarauniyar mata. Son kowa ki dakata mana!! ._

uWaWWiyar muryarsa da tsarin adon dake nuna shima Win wani shege ne ya saka mata da yawa

"tsayawa cak, sai kuma suka shiga juyawa suna kallonsa. Sai dai abin mamaki ita ko nuna lamar ma tasan yanai batai ba tafiyarta take. Ganin ya cigaba da oarin cimmata ammatan da duk suka juya garesa suka shiga taSe baki da yatsine fuska. Ko kallo basu ishesa ba sai oarin cimmata da yake yi dai-dai tana oarin isa ga inda motocin Waukar mutane keda hurumin tsayawa. Wani shegen kallo ta watsa masa"

fuskarta na sake tsukewa.

"Fuska ya marairaice yana mai haWe hannayensa waje guda alamar roo gareta, amma saita ja masa"

"tsaki zata cigaba da tafiyarta. Sake shan gabanta yayi da faWin,  Haba mana Babie ki saurareni koda akan abu Waya ne Please. Address ko phone number abeg you ."

"Cike da yaui da yanga ta furta,  A matsayinka na wa? ."

"Duk da yay mamakin jin hausa a bakinta sai ya shanye, cikin murmushi ya ce,  Neighbour naki a jirgi"

mana beauty!. Sunana MM Atik Kumo. Mahaifina M Atik Kumo sunane da duk wanda ya kwana ya tashi

a Nigeria dama asashen Africa ya sansh. 

 Kai dalla can ka isheni da zance yannn-yannn!! kamar tsohuwar akorukura. Bani hanya kona wanke

"banzan face Win nan naka zubin alakoro da mari stupid . Ta faWa cikin katsesa da yarfi ta bi gefensa ta wuce. Tamkar gunkin da aka sassaa domin tarihi haka yay tsaye iam yana kallonta, hakama duk wanda ke kusa da su sai da yay mutuwar tsaye akan abinda tayi. Dan kowa dai yasan wanene sunan MM Atik Kumo, amma yarinyar nan mai zubin yahudawa tai masa wannan yarfin. Kuma ko'a jikinta kamar"

yanda shima babu alamar zai Wauki wani mataki.....

 Laahhh *_Uncle Smart_* ga Aunty Lulu Win nan .

Wani Wan yayyawan yaro dake saman jibgegiyar mota baa siWik ya faWa yana nunata. Wanda ya

kira Uncle Smart dake gefensa tsaye kansa a asa da keypad waya irar Nokia a hanunsa ya Wago a

hankali tamkar mai ciwon wuya.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

_*

"[7/18, 2:27 PM] Maman Aslam: 5525)5"5'5 "

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........yakykyawan saurayi ne chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. Baida hayaniya a yanayinsa

na zahiri bai kuma da fara'a sam akan fuska. A halittar jiki da cikar kamalar fuska mai nuna barazana ko maiyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na *_Smart_*. Maimakon kallon wadda yaron yay nuni da kira Aunty Lulu sai ya Waga shi cak ya sauke asa kawai tamkar ma baiji ba. Da gudu kuwa yaron ya

nufeta cikin farin ciki da ihun kwakwazo yana mata oyoyo Aunty Lu.

A hankali ta saki murmushi daya ara awata yawun fuskarta a karo na farko tana mai tsayawa cak

"har yaron ya araso gareta. Yana dab da zuwa gareta ta ajiye laptop Winta a saman akwatin dake Wayan hanunta ta tarbi yaron. Dai-dai nan MM Atik Kumo da ya biyota ya araso wajen. A hankali murmushin dake a saman fuskarta ya fara Sacewa, cikin ananin lokaci fuskarta ta koma asalin yanda take. Cikin fushi da tsananin Sacin rai ta watsa masa kallon nan nata na raini da wulaanci. A fusace ta furta,  Halan"

kai babu zuciya a irjinka? Nifa a duniya na tsani wasu *_MAYUN MAZA_* wlhy .

_(Mayun Maza!!!)_ Kalmar tai wani irin amsa kuwwar maimaita kanta a cikin kunnensa duk da

"bashi aka faWawa ba. A hankali ya Wago fararen idanunsa masu girma karan farko ya saukesu a kanta. Dai-dai nan itama cikin tsiwa ta nuna MM Atik Kumo da yatsanta mai Wauke da farce data ara a duk farautan hannuwan nata biyu da afafu. auke idanun nasa yay da sauri wani irin sukar bain ciki na tokare irjinsa, a duniya ya tsani mace irinta da zata iya saka kowane irin kaya ta fita kamar yanda take, tun daga samanta har asa babu suffar mace musilma bahaushiya a tare da ita. Siririn tsaki yaja yana"

sake tamke fuska sai dai kunnensa na garesu.

Itako da bata san yanayi ba yi take kamar zata tsole ma MM Atik Kumo ido da yatsanta data

"nunashi da shi. A cikin kaushin murya take faWin,  Wlhy! wlhy! idan ka sake gigin zuwa gabana a karo na"

"uku saina wulaantaka a wajen nan, mafi munin wulaanci, na yaga maka rigar mutunci kuma, danni"

"*_FURAR DANO CE, A SHEKARA ANA DAMU BA FARAU-FARAU!!._* Mtsowww ban san damuwa ok . Fuuuu ta figi hannun yaron da ya tsaya kawai yana kallonsu tare da lap-top Win ta tai gaba batare data ja"

akwatin ba.

"Babu alamar gargaWin nata ya zafi MM Atik Kumo, dan wani murmushin ma ya saki da bin ugunta da"

kallo a ransa yana maimaita kalmar _(Furar dano a shekara ana damaki baki farau-farau)._ Wani shegen yawu ya haWiye yana lumshe idanunsa da suka wani anance tare da lashe lips Winsa.

"A gaban motar da Uncle Smart ya ke tsaye taja birki, cikin hucin takaici tai masa kallon sama da asa"

fuska a yatsine.  Kai kuma malam haka ake aiki a garinku? Kana kallon mutane da kaya bazakaje ka amsa ba!!? .

Idan motar nan ta motsa to shima da ke jingine a jikinta ya motsa. Wani irin bain cikine ya sake

"turnie mata zuciya,  Kai sakarai kai waye da har ina maka magana zaka Wauke mun kai? kan bala'i ! "

"Da sauri yaron ya katseta da faWin,  Aunty Lu! Uncle Smart ne fa! Shi bai san ihu, muma idan zai"

"kaimu school ca yake muyi shiru a mota, kuma Daddy ma baya masa ihu ki bari kem  "

 Kai dalla yimun shiru. Shi Win waye da baza'a masa ihu ba. Shashasha da shi driver mai jiran wata

tayi a bashi dubu goma .

wal-wal yaron yay da idanu kamar zai yi kuka. Ya kalleta ya kalli Uncle Smart Win da ya Wauke kansa

"kamar ma bada shi take ba. Itako idanu rufe ta cigaba da zazzaga masa masifa kamar mai jiransa dama. Da yawan mutane hankalinsu ya fara dawowa kansu. A hankali ya raba jikinsa da jikin motar, batare da"

ya sake mata kallo na biyu ba bayan wanda ya mata sanda take gaban MM Atik ya buWe motar ya shige

"abinsa, da wani irin arfi ya fisgeta yay reverse Win daya saka taron fashewa ganin zai takasu, fuuuu ya"

Sace da ga wajen yay hanyar fita airport Win baki Waya..

Tuni wasu da abin ya birgesu suka shiga yalyala dariya da faWin hakan da yay ya musu dai-dai.

"Wasu ko mamakin arfin halinsa sukeyi. Duk da dai tabbas guy Win ya haWu iya haWuwa, sai dai duk wanda ya kalli uniform Win dake jikinsa ya san kalmar driver data kirashi da shi kam gaskiya ne. Wasu ko dariya suka shiga kwasa da yaSa mata baar magana musamman ganin wulaancin da taima MM Atik Kumo da har yanzu yana tsaye a wajen duk da body guard Winsa da sukazo suka zagayesa shima yana"

kallon komai.

Lulu da gaba Waya ta koma butum butumi da wulaancin driver Win nata tuni jikinta ya fara tsuma.

"Numfashinta har wani irin fisga yake dan Sacin rai, da sauri MM Atik ya matso gareta, yayinda security Winsa suka fara yima mutane nunin su tafi dan ALLAH. So yake yace wani abu amma wlhy shi tsoronta ma yake ji, bai taSa ganin masifaffiyar yarinya irinta ba, ga azabar kwarjinin tsiya kamar wata babbar"

"mace mai shekarun dattijantaka. Da yar ya iya furta,  Please calm down Babie... "

 Ani ai Calming down Win kai kuma!. Har ni sakarai irin wancan guy Win mai aikin tui a gidanmu

"arashin ikona zaima wannan walaancin? Mi yake taama da shi ? Da sauri yaron nan yace,  To"

Aunty Lu bana faWa miki Uncle Smart baya son ihu ba ki daina masa.  Hannu ta Waga zata fallama yaron

"mari MM Atik ya janyesa da faWin,  Please Babie karki aikata haka . Idanu ta rumtse da masifar arfi dan kuka ma take jin yana taso mata tsabar bain ciki da tuuin da zuciyarta ke mata duk da kasancewarta mutum mai shegen taurin kai akan abu.. Duk yanda MM Atik Kumo yay oarin ganin ta shiga motarsa hakan ya gagara. Dole ya haura cikin bodyguard Win sa yay mata kiran Waya daga cikin taxi Win dake wajen da dama su aikinsu Waukar manyan mutanen. Nanma in shiga taso yi, sai da ya dinga magiya da roonta sannan. KuWin dake a aljihunsa ya ciro batare daya irga ba ya ajiye masa kusan dubu goma."

"Godiya sosai mai taxi ya dingayi tare da tambayar ina zai kaita. Cikin War-War ya dubeta, sai ma yaji ya"

kasa cewa komai ganin yanda take uban huci.. mai taxi da ya fahimci shima bai sani ba ya dubeta ta mirror.  Hajiya ina zamuje. ?

 Gidan ubanka!! Dilla malam kaja mota ban san shiga sharo ba shanu .

 ALLAH ya baki hauri .

Mai taxi ya faWa yana kunna mota.

*_Kai kai wannan yarinya ta cika jaraba. Anya zan iya kuwa ? Bara dai muga ko zamu iya cigaba da

bin al'amarinta . Nasan dai Uncle Smart ya higa uku yau ._*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number Win

+22799643131

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

"[7/19, 6:34 PM] Maman Aslam: 5525)5"5'5 "

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard Win sa su bisu. Wani saurayi dake

"jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik Win ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik Win.  Ranka ya daWe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu amshi ce. Sai dai zan baka shawara karka wahal da kanka dan ba lallai ka samu yanda kake so Win ba. Kamarka ma Wan manya daya fito a gidan mutunci ka wuce da ajin wadda ta gama zama"

gawurtacciyar karuwar turawa tun tana mitsitsiyarta .

"aramin murmushi MM Atik Kumo yayi, ya matso kusa da saurayin yana mai girgiza kansa.  Abokina"

karka damu da son nuna min abinda na gani da idona. Kai dai kawai faWamin inda zan sametan tunda har ka mata irin wannan sanin haka .

Cikin rashin damuwa saurayin ya faWa masa cikakken adireshin gidan su Lulu amshi. Sosai ya masa

godiya ya shige motar da aka buWe masa fuskarsa awace da murmushi......

*_Manseer M Atik Kumo_* kenan. a na farko a wajen Hon. Mustapha Atik Kumo. Babban Wan

"siyasar nan kuma tsohon gwamnan Kano da ya sauka, a yanzu haka kuma yana Waya daga cikin an takarar shugaban asa na wannan zangon da ake kan fara campaign. Sannan shi a karan kansa ma matashin Wan kasuwa ne da kuWi ke kaWa masa gangar lokaci. MM Atik Kumo shegen kansa ne shima a wajen rashin jin magana. Dan duk wani mahaWar marasa ji na aan manyar asar sune Soyayyun limamai. Manemin mata ne wararren gaske, dan duk yanda mace takai da iya kame kanta sun san yanda zasu kutsa kai cikin mutuncinta har saita koma jin maganarsu fiye data iyayenta. Mahaifinsa mutumin kirki ne dattijon arzii abin alfahari, dan haka yake taka tsantsan akan iya shegensa ba ko'ina yake yarda ya nuna halinsa mara yau ba, idan ma akace maka yana aikata wani abu makamancin hakan"

zaka iya aryatawa dan ya iya takunsa sosai sosai....

Wannan kenan.

"" " " " " " " & "" " " " " "

Tafkeken gida daya amsa sunansa gida a anguwar Nasarawa GRA drivern taxi Win yay horn kamar

"yanda ta umarcesa. Leowa maigadin yayi, ganin ba motar gidan bace ya wani yamutse fuska zai farama mai taxi Win wulaanci idonsa ya sauka a kanta.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login