Showing 132001 words to 135000 words out of 196133 words

Chapter 45 - IDAN BA KE by Nimcyluv sarauta

Khalil ya ce "Jirgi baya jira fa" Abba Hakimi
ya ce "Halisa shi ga mota, Khalil shigar da Mubasshir ciki" Yaa Sheikh ya tsaya
kallon ikon Allah tafiya da matar shi ba tare da an sanar masa ba? Ya rasa me yasa
Abba Hakimi yake haka ne? Shi kam yau zai nuna cewa shi ne mijinta zai nuna ƙarfin
iko, duk suka shiga mota Halisa ta tsaya tana kallon Yaa Sheikh Abba Hakimi ya
ɗaure fuska ya ce "Shige ki tafi, ai zaki dawo wajan shi ne" a sanyaye ta juya zata
shi ga mota Yaa Sheikh ya ce "Idan har ki ka bar gidan nan zuwa Sokoto to na haƙura
da ke, na cire igiyar aure dake kan ki wallahi Allah....

08119237616
[1/17, 8:06 AM] Abk: Gabaki daya gurin Suka tsaiya suna kallon ya sheikh da mamaki
daanjin abinda ya fada nima jira nake kuma kujira ehe
Halisa ta saki dariya ta ce "Abbana kana da abin dariya" idanunsa akan titi yana
ci-gaba da driving bai ce mata komai ba, can yaji tai shiru ya juya ya kalleta
idanunta akan titi tana lumshe idanu da sauri ta ce "tsaya tsaya Abba" yaƙi tsayawa
cikin sauri ta saka hannu taja gemunsa ya ce "Ya Allah!" Ya ja birki yana riƙe
gemun idanunsa a jirkice yake binta da kallo ta narai-narai da idanu ta ce "Ka yafe
mini Yaa Sheikh ɗina" ya dubeta ya dubi titi a hankali ya ce
"Ya akai Zawja?"
Ta nuna masa wani waje ta ce "Naman can nake sha'awa" da mmki sosai ya dubi mai
naman sam hankalinsa bai kwanta da abin titi ba ya ce
"Amma ɗazo kinci a gida ai?" Ta ce "Eh amma wannan ƙamshin ya yi zai daɗi, kuma
daman bai isheni ba"
A hankali ya ce "Sannu kura, ba za kici ba" ta shagwaɓe fuska tana narke masa a
hankali ta kama hannunsa ta ɗora a cikinta ta ce
"ƊAN MALAMA ya ke son nama a taimakawa Zawja Please Yaa Sheikh" kallonta yake sosai
yana jin ɗumin Jikinta dake ratsa masa hannu he don't know how much she loves her,
the only thing daya sani he can't live without her, ita ɗin rayuwar shi ce, ita
kawai ta san haka sbd tana fahimtar shi, banda haka da yawa ba za su yarda yana son
Zawja ba. "I understand, zan yi order" ta ce "Ni dai wannan nake so, idan babu
shikenan kawai" ya kashe motar yana sauke numfashi tare da buɗe ƙofar zai fita ita
ma ta buɗe da idanu ya yi mata magana ta ce
"Zan bika ne fa" ya dubi mazan dake wajan, ya dubi shigar dake Jikinta ya fita
kawai, ita ma ta buɗe ta fito tana tsaye a wajan ya zagayo bai magana ya kama
hannunta ya buɗe murfin motar ya danna ciki tare da murza key. Ta cikin glasses ɗin
ya ranƙwafa tare da zura hannu ya tallafo fuskarta ya ce
"Ba a wasa da abu mai muhimmanci" ya saketa yana juyawa zuwa wajan, kafin ya ƙarasa
wani ya zo da sauri ya ce
"Sannu da zuwa, ikon Allah yau gani ga Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu!" Ya yi
murmushi tare da miƙa masa hannu sukai musabawa.
"Me ka ke buƙata?" Kafin ya yi magana yaji saukar muryarta ta ce
"Abbana kazar guda biyu Ɗan Malam ya ke so" mutumin ya leƙa tare da hango Halisa
dake zuro kai ta Glasses ɗin motar.
"Shikenan na fahimta"
Ya juyawa zuwa wajan tare da zaro kaji guda biyu manya masu zafi ya yayyanka tare
da sakawa a leda. Ya kaiwa Yaa Sheikh, without looking at him ya ce
"Nawa ne kuɗin?"
Ya yi murmushi mutumin ya ce "Haba haba, muna ta neman hanyar da zamu gode maka
bisa ƙoƙarin da ka kewa Addinin musulunci, amma bamu samu ba, wannan ba wani abu
bane a bawa Madam" Yaa Sheikh ya amsa fuska ɗauke da murmushi ya ce "Jazakallah-bil
khair" sukai sallama ya nufi cikin motar, yana zuwa ya buɗe tare da shiga ya yi
Bisimillah tare da yiwa motar key ya fara driving bai ta kanta ba, fuska kuma ɗaure
ba wahala sai jikinta ya yi sanyi duk da zumuɗin cin kazar da take ta ce "Abba mene
ya faru? Nayi laifi ne" bai tanka ba ta ƙara cewa
"Me nayi maka?" Ya juya gabaɗaya ya ce
"Yaushe za ki nutsu Zawja haihuwa zaki fa?" Ta kasa fahimtar maganar ta shi ta ce
"Nasan zan haihu amma me nayi?" Ya yi mata banza yana jin babu daɗi idan ya tuna
sautin muryarta da mai naman ya ji. Iya abin da yake ji ya ya isa, shi kam data
fito a haka mai naman ya ganta ya zai ji?.
Har suka isa makaken gidan shi dake G.R.A wanda za a fara gyaran shi gobe bai ƙara
ce mata komai ba, ita kuma tayi tambayar tai maganar har ta gaji.
Ya yi parking a harabar gidan mai cike da flowers kala-kala gwanin sha'awa, ya fito
ita ma ta fito hannunta riƙe da ledar kazar tabi bayan shi jiki ba kuzari, part uku
ne a gidan mai ɗauke da 1floor, ya haura saman benen tana biye da shi taji ya yi
sallama ita ma tayi tana son taga waye a ciki da har yake sallama sai taji shiru,
babban parlour ne mai ɗauke da wasu milk and Brown ɗin kujeru sai t.v da freezer,
direct bedroom ya nufa daman kaf gidan iya sama kawai aka zubawa furniture ya zame
Alkyabba ya ɗora saman hanger, ya cire hiramin ma, ya ajjiye ya zauna daga shi sai
Jallabiya ya yi baya ya kwanta saman gado, idanunshi rufe, a hankali ta ajjiye
ledar ta sunkuya tare da kama ƙafar shi ta shiga zare takalmin dake jikin ƙafar, ta
zare safar haka ma ɗaya ƙafar tana jan yatsun ƙafar shi ta ce
"Kayi haƙuri ban sakewa"
Ya tashi zaune tare da ɗagota ya zaunar saman cinyarsa, ya zame hibin Jikinta ta ce
"Sanyi Abba" ya dubi cikin idanunta yana cilli da hijabin ta rage daga ita sai vest
da trousers designer da idanu yake bin ƙirjinta daya ciko sosai har mmki ya bashi,
cikin nutsuwa yana jin komai na jikinsa na sauyawa, yana ƙoƙarin hana kan shi amma
zuciya ta rinjaye shi, duk ƙoƙarin kame kansa ya gagara daidai kunnenta ya ce
"Ke ɗin sirri ce, sirrina ce Zawja" ta ce "Kayi haƙuri"
Yana zura hannu ta ƙasan vest ɗin tare da shafo lafaffan cikinta tare da shafo
ƙasan mararta ya sauke numfashi ya ce
"haramun ne mace tai magana wajan namiji, idan ba muharamin ta" ya kama hannunta ya
ɗora a ƙirjinsa ya ce
"Naji zafi a nan, a kiyaye, zaki sauya kaya Abaya's idan zaki fita da liƙab, tare
da safa hannu da ƙafa" ta ce "Ai bani dasu"
A hankali ya ƙara tura hannunsa can sama daidai ƙirjinta bata san mene ya faru ba
sai ji tayi ƙitttttttt! Da sauri ta duba ganin yadda ya keta vest ɗin gida biyu
tare da yin cilli da ita ya sa ta hangame baki ta ce
"Innalillahi ka yaga min kaya ba kyau suttura ce Abba" ba zai iya magana ba sai
kallon cikin idanunta da ya yi, ta tsorata lokacin gudu da yadda idanunsa ya sauya
launi, ƙirjinta ya buga hannunsa ɗaya yasa ya saƙalo hannayenta zuwa wuyan shi,
ƙirjinta daidai fuskar shi, ya cusa fuskarsa bakiɗaya a ƙirjin yana shaƙar wani
irin ƙamshi na musamman, ta rufe idanu Jikinta ya fara saki tsigar jikinta ya shiga
ta shi yana zubewa, ta tura hannunta cikin sumar kan shi murya bata fita ta ce
"Abbana" wani irin salo yake mata wanda ya sanya numfashinta fara yin sama har basu
san lokacin da Yaa Sheikh ya yi fatali da ledar kazar ba, a karo na biyu ya ƙara
yaga bra ganin hannunsa na rawa wajan unhooking bra ɗin, ya yi cilli da ita, ta
buɗe ido da ƙyar tana ƙara reƙe shi wani abu na mata yawo a dukkan Jikinta kamar ta
fasa ihu ta ce "Wani abu yana yawo Abba"
Ya ɗago kai a hankali ya kalli yadda idanunta ya jajir ta kasa jurewa ta haɗe
bakinsu waje guda tunda ya gagara yin hakan! Ya tallafo fuskarta domin ya bata
cikakkiyar damar shan bakin na shi ya jata har tsakiyar gado, lokacin da al'amarin
ya zafafa har tsayawa numfashin Halisa ya ke, bata taɓa jin salon Yaa Sheikh ba sai
yanzu, ya kuma hanata abin da take buƙata, wani kalar romantic style yake mata, ya
yi hakan ne kuma domin ya san matar shi, ya ƙarfnta yake da kuma juriya, how
sweetness she's. Lokacin data samu abinda take so kuka ta saki tana riƙe shi, shi
kan shi ya yi mamakin juriya da ƙarfin halinta da kuma yadda ta iya ɗauke buƙatar
shi tsaf ba tare da gajiyawa ba. Bayan tai wanka shima ya shirya cikin kayan barci
yana ta zabga ƙamshin ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naɗe tsakiyar gado
ta rufe da lallausan duvet. A tare suka saki murmushi ya yi saurin juyawa ta miƙe
zaune tare da kwanciya bayan shi kamar yarinya ta ce.
"You're so sweet Abbana, my banani Yaa Sheikh nawa" yana kai inibi bakin shi mai
tsafta ya ce "Kin ji daɗi kin cinyewa Ummul ɗan ta?" Tai murmushi tana lashe fatar
wuyan shi ya runtse idanu sosai yana jin kamar kunna shi take ta ce "Naji daɗi dai,
na faranta wa Arɗon Ummul rai, kankanaty ta sauya" ya girgiza kai kawai ya ce
"Allah kana gani, ka shirya mini matar malam" tai lamo a bayan shi tana wasa da
gashin ƙirjin shi ta ce
"Yaa Sheikh" ya ce "Uhm"
Ta kasa magana sai yaji abu mai zafi yana zuba a bayan shi,ya saka hannu ya jawota
gabansa shi, ya kalli yadda take hawaye wanda kuma duk na kissa ne
"Kuka? Akan me?
Wanne dalili?" Ta riƙe hannunsa ta ce "Abbana kada ka auri Anty Zahrah don girman
Allah, wallahi zan mutu ba kaji yadda ƙirjina yake mini zafi fa yanzu, wayyo
Abbana"
Ya riƙe kafaɗunta jin yadda take kuka harda shassheƙa ya ce.
"Nutsu Matar Malam, yaushe nace zan aure kuma?" Tana kuka ta ce "Baka ce ba, amma
kayi mini al'ƙawari Abbana kaji Modibbo" ya yi mata shiru tare da jawota jikinsa ya
rungometa sosai yana bubbuga bayanta ta ce
"Kayi mini al'ƙawari ba ko wacce mace?" Ya kame bakin ya shiga bata wani kyakkyawan
kisses tai luff a ƙirjin shi. Ya zame yana cewa "Shiru, zo kici kazarki" ta girgiza
kai ta ce "Bana ci, ka rufeta bana so wari take" ya lumshe idanu yana matseta
sosai. Yana zaune barci ya ɗauketa ya sakkota a hannunsu yafi mintuna biyar yana
kallonta faɗuwar gaba ta riske shi a fili ya ce
"Auzubillahi, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, lahaula walaƙuwwata illah
billah!" Ya faɗa yana sauke idanunsa akan cikinta sai ya mayar da ita jikinsa ya
ce.
"qul hayati , 'ana 'uhibuki" ya shafa kanta ya tabbatar barci take a sanyaye ya yi
kissing lips ɗinta ya ce.
_“I love you Zawja”_
Washegari ya shirya cikin sky blue ɗin shadda gezner jamper da babbar riga, ba tare
daya saka Alkyabba ba, ita kuma ta shirya cikin ƙaramar Jallabiyar shi ta ɗora
hijabin, basu karya ba hakan yasa ya nufi gidan su Ummul kai tsaye, Ummul na zaune
a main parlour ita da Hajja su kaji sallamar Halisa da gudu ta nufi Ummul ta faɗa
Jikinta tana faɗin
"Ummul ɗita" Ummul bata kalli Yaa Sheikh ba ta zaunar da Halisa tana cewa "Daughter
ki daina gudu, zuwan sassafe haka" Halisa ta juya ta ce "A gidan Yaa Sheikh muka
kwana, wallahi bedroom ɗinsa mai kyau Ummul" ta girgiza kai kawai ta ce "Naga
alama, je Kiyi breakfast" ta ce "To a ina?" Ta nuna mata hanyar da kitchen yake ta
ce "Can, akwai maid zata nuna miki kayan breakfast ɗin sai ki zuba abin da ki ke
so" ta miƙe ta ce "Abba na zubo da yawa muci tare?" Ummul ta ce "Baya za a zuba
masa" Hajja dai murmushi take Halisa ta birgeta lokaci ɗaya. Bayan halinsa ta bar
wajan Yaa Sheikh ya miƙe yazo gaban Ummul ya zube bisa quwwuyinsa ya ce "Ina kwana"
a taƙaice ta ce "lafiya" kafin ya yi magana ta ɗaga waya tare da faɗin
"tana tare da shi" tai shiru can ta ce "To babu matsala gasu nan" ta kashe wayar ta
ce "Abbanka na kira yanzu,amma kayi breakfast" ta miƙe ta ce "Ina zuwa Hajja" tana
gaba yana binta ta ja shi can part ɗin Dattijo a nan ta haɗa masa breakfast kana ta
bar wajan. Hajja ta kalli Ummul ta ce.
"Yanzu ya ki ke so lefen ya kasance" Ummul ta girgiza ƙafa ta ce "Saiti biyar nake
so, kaya masu kyau" Hajja ta ce "Zasu ja kuɗi fa" "Amma kin san kuɗi ba matsala
bane, bani target na fita waje ki duba komai Expensive haka, bana son lace na ƙasa
da 200k Please" Hajja ta ce "Babu damuwa" suka shiga wata maganar duk akan haɗa
kayan lefen. Suna gamawa Ummul ta samu Halisa tai mata tas akan sakewa namiji jiki
da take yana moreta son ran shi. Halisa ta kalli Ummul ta ce "Ummul tausayin shi
nake fa" Ummul ta riƙe baki sai kawai ta juya cike da mamaki. Ta samu Yaa Sheikh
tsaye a parlour ko bata faɗa masa komai ba, yasan ya yi laife ba zai shige tafiya
da Halisa da ya yi ba. Yana tsaye Halisa ta fito sukai waje har suka isa gida basu
ƙara magana da juna ba. A harabar gidan suka samu Mai martaba tsaye sai Abba Hakimi
da Khalil, da kuma Dada sai kuma El-bashir dake wheelchair, mother da Umma A'isha.
Yaa Sheikh ya fito Halisa ma ta fito ta ce "Ina zaki Dada?" Kai tsaye Abba Hakimi
ya ce "Sokoto zata koma masarauta, tare dake sai sati uku zaki dawo" farin ciki ya
kama Halisa zata dangin mahaifinta, Khalil ya ce "Jirgi baya jira fa" Abba Hakimi
ya ce "Halisa shi ga mota, Khalil shigar da Mubasshir ciki" Yaa Sheikh ya tsaya
kallon ikon Allah tafiya da matar shi ba tare da an sanar masa ba? Ya rasa me yasa
Abba Hakimi yake haka ne? Shi kam yau zai nuna cewa shi ne mijinta zai nuna ƙarfin
iko, duk suka shiga mota Halisa ta tsaya tana kallon Yaa Sheikh Abba Hakimi ya
ɗaure fuska ya ce "Shige ki tafi, ai zaki dawo wajan shi ne" a sanyaye ta juya zata
shi ga mota Yaa Sheikh ya ce "Idan har ki ka bar gidan nan zuwa Sokoto to na haƙura
da ke, na cire igiyar aure dake kan ki wallahi Allah....

08119237616
[1/17, 1:52 PM] Abk: *_Mai son ai masa tallah a IDAN BA KE kwana 5 za a bada
1,500.... Kwana goma 3,000 kwana sha biyar 4,500 kwana ashirin 6,000 wanda yake so
a saka masa har littafin ya ƙare zai bada 15k dubu goma sha biyar❤️ Littafin Idan
ba ke na kuɗi ne 500 nrml grp,1k for Special posting har weekend 08119237616_*
Thank you for choosing sarautar's Library💋🫶🏼.



Halisa ta tsaya ba tare data ƙarasa motar ba, annurin dake fuskantar ya ɗauke da
mmki sosai take kallon Yaa Sheikh, ba tare da ta ce komai ba jiki a sanyaye ta nufi
cikin gidan idanunta na zubar da hawaye. Yaa Sheikh yabi bayanta da kallo ta gefen
idanu, daman bai riga daya shige ciki ba, murmushi Abba Hakimi ya yi yana jinjina
kai ya ce "Khalil ku je, Allah ya tsare ya kai ku lafiya" Mai martaba yaso a wannan
karan ya zauna da Princess Halisa, ya nuna mata soyayya irin ta ƴa da uba, amma ba
shi da ikon yin magana tunda yanzu ita ɗin ba ikon shi ba ce. Ita kanta Dada bata
ji daɗin abin da Yaa Sheikh ya furta ba, sai dai ba kowa za aiwa abin da akewa
Aliyun ba ya jure, an shirya tafiya ba tare da sanin shi ba, alhalin shi ne mijinta
kuma sai da izinin shi. Mother ta ƙarasa wajan Yaa Sheikh dake shirin shigewa ciki
ta ce.
"Aliyu!" Ya tsaya yana harɗe hannayensa a baya ba tare daya kalleta ba, ta ce "Ka
ba ni mamaki da kunya sosai Malam, ba kaiwa Abba Hakimi al-kunya ba, duk da
hukuncin shi ya yi tsauri na tura Halisa,amma yana da kyau kayi magana mai kyau
yadda za a fahimta ba tare da zuciya ko ran wani ɗaya daga cikinmu ya ɓaci ba" ta
kalle shi taka ba ita yake kallo ba, hannunsa ɗaya dafe da kansa alamar ciwo yake
masa ta ce
"Ka yi haƙuri, kabar Daughter ta ziyarci dangin mahaifinta a karo na farko na
rayuwarta, babu wanda ta sani, yanzu ne ya kamata ta zauna dasu, su bata Soyayyar
dangin mahaifin data rasa, baka duba yadda tayi farin ciki ba ko? baka duba yadda
furucinka a yanzu ya sauya mata lissafi ba? Ko dan son da take maka" Abba Hakimi ya
ɗagawa su Mai martaba hannu har suka fice daga harabar gidan, ya juya zuwa inda
Mother take tsaye da Yaa Sheikh, ba yabo ba fallasa ba alamun damuwa ya ce.
"Ya yi abin da ya dace ne a matsayin shi na mijinta, bada wata manufa nai maka
hakan ba, ba kuma dan na takura auren ka, ko dan auren bai mini ba sam, nasan son
Halisa sosai, tun ba yanzu ba, ban kuma damu daka furta gaban kowa kana son ta
ba.Alal haƙiƙa nayi haka ne domin na ƙara inganta aurenku, ya kafa tarihi a duniya
ba iya family ba, duk macen da mutum ya rena har zuwa matakin duniya ya kuma
aureta, batun ace bai san wahalar aure ba wannan gaibu ne da tsagwaron son
zuciya,yafi kama da tatsuniyar gizo da ƙoƙi, muje ciki ka ɗauki matarka, Allah ya
sanya albarka cikin rayuwar aurenku ya kaɗe fitina"
Ya juya cikin gida zuciyarsa cike da mamakin Yaa Sheikh ɗin da kuma rashin ta idanu
da ya yi masa.
"Baka kyauta ba Malam" ya juya ya dubi Mother a hankali cike da gajiyawa da komai
dake faruwa ya girgiza kai ya ce.
"Ina son kai ta da kai na ne, shi ne burina" ya yi gaba, daman tuni Umma A'isha ta
shige cikin gidan. Mother ta bi bayansu, Abba Hakimi na tsaye kamar yadda Yaa
Sheikh yake tsaye ya kalli Mother ya ce.
"Kirawo mini ita" Umma A'isha ta ce "Kayi haƙuri Hakimi, kada ka biyewa zuciyar
Aliyu data fara sanin mace yanzu,ai masa uzuri" "Kin Allah a yau kuma yanzu sai
Aliyu ya ɗauki matar shi sun tare, kada na sake jin bakin ki Aishatul-humaira" ta
ce "Allah ya baka haƙuri" lokacin da Mother ta shiga Halisa na kwance akan gado ta
rungome, ta ɗauka Abban nata zai so farin cikinta, tana son iyeyenta, danginta She
wants to spend some time with her father's family, taji daɗinsu tasan yadda suke
amma shi ne zai sanya ƙafa ya yi fatali da farin cikinta? Duk wanda bai son
Ahhalinta kamar ita ce baya so, ya nuna Jikinta yake muradi amma banda farin
cikinta, a karo na farko taji zafin Yaa Sheikh mijinta, ma riƙnta, uban yaron dake
cikinta fiye da kima ta ji sam ba zata iya bari ko yatsarta ya kama ba. Ta yi
saurin goge hawayen dake bin fuskarta tana mayar da sautin kukanta, sbd motsin da
ta ji, ta miƙe zaune tare da yin ƙasa da kanta.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login