Showing 78001 words to 81000 words out of 196133 words
tana fitowa daga bathroom ɗaure da towel wanda ya
tsaya mata iya gwiwa. Ya zubawa babban yatsarta idanu a hankali ya dubi wanda yake
kusa dashi, motsawar dugun gemunsa shi ne zai nuna cewa murmushi ya yi. Bai tsaya
yi mata cikakken kallo ba sbd abin da hakan zai haifar. Halisa na ganinsu ta zame
towel dake kanta tana tsane ruwa gaba ɗaya ta sauya tana zuwa wajansa ta shige
jikinsa ta ce "Yaa Sheikh ɗina Modibbona" Ya riƙe kansa da kyau ta ƙara rungome shi
ta ce "Modibbona ina ka shiga yau ko gaisheka ban ba" da sauri ya saka hannu a
ƙirjinta yana riƙe towel ɗin da kyau wanda yake neman faɗuwa ƙasa "Abba riƙe mini
towel ɗin na ɗakko kaya" Yaa Sheikh ya kasa magana Halisa ta fara ƙoƙarin zame
towel ɗin shi kuma ya riƙe gam. "Zaki lalata Malam Amanata" ya faɗa daidai kunnanta
yana sauke mata numfashi tayi saurin riƙe ƙugun shi sbd gaba bata kai tsayin shi
ba. "Yaa..Yaa Sheikh" ya sauke numfashi tattausan gemunsa a wuyanta yana manna mata
sai shaƙar ƙamshin shower gel ɗinta. Jikinta ya ɗauki rawa sosai ta ƙara cewa "Abba
zan yi fitsari" bai ɗago ba amma ya riƙeta sosai muryarsa bata fita ya ce "Ba
fitsari bane, zama jaruma" ta ɗaga masa kai ta ce "To na zama Jaruma Abbana, amma
zan rama" Al'amarin ya tsananta har lokacin yaƙi yarda ya saki towel yasan ba zai
haifar da ɗa mai ido ba. Ganin duk dariyarta amma ƙirjinta na ɗagawa ta riƙe shi
sosai. Ya zame bakinsa daga nata idanunsa cikin nata daya sauya kala ya ɗaure towel
ɗin sosai a hankali ya ce.
"Sabon Darasi a shafin الحياة الزوجية
alhayat alzawjia" Halisa ta ce "To banga littafin darasin ba?" Ya kalli bakinta
wanda ya yi jajir kafin ya ce "Ni ne littafin, kece darussan ciki, fahimtar darasin
yana ƙarshen littafin" bugun ƙofar da yaji ya sanya ya kama hannunta da sauri ya
nufi sashinsa yana fita ya rufe ƙofar. Zahrah ta kaji da bugawa ta buɗe ƙofar
bakinta ɗauke da masifa amma babu Halisa a bedroom, idan ba kuskure hancina yaji ba
to ƙamshin turaren Yaa Sheikh taji a bedroom ɗin. Sai kuma tai murmushi babu mmki
jikinta ke ƙamshin sbd ɗazo data tsaya wajansa. Tana ƙoƙarin juyawa idanunta ya
sauka akan envelope fari mai kyau ta nufi wajan tana warware wa, bata fahimci komai
a rubutun paper ɗin ba. Sai zanan hutun zuciya data gani, ga kuma zanan idanu yana
kuka. Gaba ɗaya rubutun paper ɗin Larabci ne. Tai tsaki tare da ajjiye paper ɗin
tana fita. Yaa Sheikh ya saki hannun Halisa yana nufar bathroom idanunsa rufe a
hankali ya ce "A saka kaya, kada sanyi ya kamaki" ta ce "To Abba" ya jima a
bathroom kafin ya fito cikin bathrobe duk da haka sai da ya rufe jikinsa da towel
gudun abin magana da akun tasa. Tsaye ya ganta bayan ta saka wata duguwar riga mai
kyau sosai shi kansa ba zai ce ga inda ta ɗakko rigar ba. Ganin Attention ɗinta sam
baya kansa da alama akwai abin da take gani ya ƙarasa a hankali da sauri ya kwance
prame ɗin ƙaramin hutun dake hannunsu ta kalle shi ta ce "Abba kai da wace a
photon" ya ɓoye hutun yana jawota gefensa ya ce.
"Mrs Talkative zo muyi sallama" ta ce "Abba wace?" Bai kulata ba ya sumbaci
goshinta a hankali ya ce "Ubangiji ya yi miki Albarka Fillo" ya sumbaci kumatunta
ya ce "Allah ya kyautata gobenki" ya ƙara sumbatar ɗaya gefen ya ce "Zuri'a mai
tarin albarka" a hankali ya ɗora bakinsa a hancinta ya ce "Ubangiji ya tausasa mini
bakin ƴar mutum Rome" ta saki murmushi tana kallon shi, shi kuma ya kalli bakinta a
hankali ya ɗora nashi ya sakar mata light kisses ya ce "Tayi ta son Modibbo har
abada" tai dry hannunta a gemunsa tana murɗewa kamar yadda ta saba kafin ta sumbaci
cheeks ɗinsa kamar yadda ya bata darasin haka ta ce "Allah ya kashe masu son kashe
mini Abbana" ya juya idanu kawai ta ƙara sumbatar ɗaya gefen ta ce "Allah ya bawa
Modibbona zuri'a mai tsafta" ta kalli bakinsa dake juyawa da sauri ya rufe idanu
sbd kyakkyawan al'amarin data sakar masa ta ce "Allah ya bawa Yaa Sheikh arziƙi mai
amfani" Ya rungometa a jikinsa sukai shiru na wani lokaci Yaa Sheikh na sauraran
yadda jikinta ya saki kullum a rigimar ba zata tafi bedroom ɗinta ba take, ita kuma
tana sauraran yadda zuciyar shi ke bugawa da ƙarfi. Har bakin ƙofa ya rakata ta
saki kuka sosai shi kuma ya lalace wajan lallashi. Yana zuwa part ɗinsa bathrobe ya
shige ya ƙara yin kyakkyawan wanka mai kyau kafin ya sauya shiga. Parlour ya dawo
ya ɗauki green tea ɗin da Ummul ta haɗa. A hankali yake sha lokaci zuwa lokaci ya
saki Ajjiyar zuciya ya ce "Allahamdulillah Ya Allah" a haka ya shanye green tea ɗin
tas ya koma ya yi brush kasancewar a gajiye yake yasa ya kwanta. Sai da me barci ya
gagari idanunsa, zufa sai yanko masa take naman jikinsa na rawa Al'amarin daya fara
sauya kamewar tashi kenan. Ya miƙewa a hankali ya nufi bathroom ya sakarwa kansa
shower amma kamar an ƙara masa hutar abin da yake ji a gangar jikinsa. Ya kifa
kansa jikin Sink bakinsa na rawa ya ce "Yasubuhanallah, Ya Allahu" ya koma kan bed
ya rufe jikinsa sosai amma ina marar shi sai ɗaurewa take, bai taɓa jin abu kamar
haka ba. Zahrah ta buɗe ƙofa ta shigo sai baza ƙamshin take ta nufi kan Royal bed
ɗin ta ce "My Excellency me ya faru are you Okey?" Tana neman shigewa jikinsa ya yi
saurin ja baya ya ce "Ummul, kira mini Ummul" Zahran ta ɗauka bashi da lafiya ganin
yadda ya rikice sosai jikinsa na rawa da ɓari sam ta mance maganin data zuba cikin
shayin. Ta juya da sauri ta fita, tana fita ya miƙe tare da ɗaukan key ɗinsa ya
saka jallabiya. Halisa na kwance tana barci taji anyi sama da ita ta buɗe ido da
sauri "Abba" ta faɗa cikin muryar barci mai kulata ba ya nufi ƙofar fita daga gidan
baki ɗaya tsoro ya kamata domin tana jin yadda naman jikinsa ke rawa haƙurin shi na
haɗewa ta ce "Abba ina zamu?" Cikin sabon al'amarin dake bijiro masa ya ce "Kuyar
da babban darasi cikin littafin alhayat alzawjia.....
[1/3, 4:48 PM] Abk: "Modibbo darasi da daddare" ya ɗauke Idanunsa domin maganar ma
a wahale yake yinta, bai taɓa jin tsananin azaba irin wannan ba. Bai kuma taɓa
tsintar kansa cikin sabon yanayin nan mai wahalar fassaruwa a baki ba. Shi dai
yasan tabbas akwai abin da yake buƙata kuma a wajan Ƴar tashi kuma ƴar rainon shi
yake buƙatar abun nan. Ita tafi dacewa da kuma cancantar samun shi. Sbd ita yake
adana dukkan abin da ya shafi girma da ƙimar wannan al'amarin. Dalilinta ya mayar
da kansa tamkar nakashasshe wanda bai san daɗin lamarin ma.
"Yaa Sheikh ni ba zan gane darasin nan ba, barci zan" yana buɗe gaban mota ya ce.
"Yanzu ne lokacin ganewa ƴar fillo, darasin mai sauƙi ne sai wahala"
"To Abbana" ta ce tana maida idanunta tare da yin shiru. Yaa Sheikh bai iya
ajjiyeta ba domin gani yake raba gangar jikin nasu kamar rabuwa da numfashinsa ne.
A haka ya zauna ɓangaren driver bakinsu ɗauke da addu'a ya yi wa motar key tare da
nufar gate. Gatekeeper ya buɗe masa daman ba wani barci yake sosai ba, rabon da Yaa
Sheikh ya ya yi driving da kansa a ƙasar ta makka shi kansa ba zai iya faɗar adadin
shekarun ba. Kai tsaye ya cilla motar saman titi tare da nufar haɗaɗɗan gidansa
wanda muhimmun abu kawai k kai shi.
Ummul dake tsaye ta saki labulan window tana sauke numfashi, zuciyarta cike da
zullumi tasan Yaa Sheikh ba zai taɓa cutar da Halisa ba, amma fargaba ya kamata
sosai. Ta juya zuwa parlour inda Zahrah ke kiranta.
"Naje part nasa baya nan,ina ya fita" Ummul ta ɗauke kai cike da mmkin ƙarfin hali
irin na Zahrah kana son miji kana son kasancewa dashi amma bata san hanyar kulawa
da kyautata masa ba? Anya rayuwa zata tafi haka? Wani bokan ma sam bashi da amfani.
"Da alama ya fita ne" a ruɗe Zahrah ta dubi Ummul cikin tashin hankali mara
misaltuwa ta ce "Ya fita? zuwa ina bangane fita ba" Ummul zata juya zuwa cikin
bedroom Zahrah tayi saurin fisgota cikin ƙara ji ta ce "Ina magana kina sharewa?
Kin san halin da nakr ciki i want my husband, i want to sleep on his arms" da
ɗinbun mamaki Ummul ke kallon Zahrah kafin ta ce.
"Ya kike so? kike bedroom nasa ki kira" kau!! Zahrah ta ɗauke Ummul da mari tana
nunata da hannu ta ce.
"Ke awa? ko a gidan ubana ban ɗauki rainin hankalin masu aiki ba, balle gidan
mijina ina magana kina bani banzar amsa kamar kina magana da sa'arki? Ko an faɗa
miki sa'ar uwarki ce ni?" Ummul ta dafe kuncinta wanda zanan yatsun Zahrah ya fito
rau! a kansu idanunta ya cika da hawaye ta ce.
"Nayi miki uzuri rashin sani, a lokacin da zaki wace ni da matsayina a lokacin zan
nuna miki irin ƙarfin nawa ikon" Zahrah ya cakumo wuyan Ummul ta ce.
"Zaki faɗa mini inda mijina yake ko sai na illata rayuwarki? Ko kece uwar shi
Maryam wallahi baki isa ki shiga tsakanina da mijina ba, a duk inda yake mace yake
buƙata ki faɗa mini ina mijina yake zan bisa zuwa duk inda yake am warning you"
"Waje mai muhimmaci, tare da abu mafi muhimmanci a rayuwar shi, kije kiyi tunani"
Ummul na faɗin haka ta juya zuciyarta fal takaicin yadda bata da ikon rama cin
zarafin da yarinyar tai mata. Tai ƙwafa tana rufe ƙofar.
Zahrah ta zama kamar mahaukaciya domin raba maganin biyu tayi,ta sakawa Yaa Sheikh
rabi, ta shanye rabi. Ga masifar da take ji na neman kassara rayuwarta ba zata iya
jurewa ba. Kamar zautacciyya ta nufi ɓangaren Halisa ta dinga ƙwala mata kira amma
babu ita babu labarinta ƙirjinta ya yi mummunan bugawa wani gurɓataccen tunani ya
shiga kaiwa kwakwalwarta farmaki.
"Yaa Sheikh, Halisa?" Ta furta a fili da ƙarfi ta ce "No! Wallahi zan iya kashe
mace akan mijina" ɓangarenta ta koma tana kiran Deen idanunta ya a gama juyewa yana
ɗagawa ta ce "kana ina? I need you right now" ya kalli Balarabiyyar dake maƙale
dashi ya ce.
"Ina hotel,ya kai?" Ta sauke numfashi ta ce "Akwai matsala Deen" "daman matsala
kullum cikinta ki ke tunda baki da kyakkyawan tunani" bata tsaya bi ta kan maganar
shi ba, ta zayyana masa yadda akai ta ɗora da faɗin.
"Ban san haka maganin yake da ƙarfi ba, ina jin kamar naci babu kayi mini kazo
gidana" Deen ya yi shiru yana juya tunaninta a ma'auni na hankali ya ce.
"Yaa Sheikh ba zan bi macan banza ba, kuma ba zai iya jurewa yanayin ba, dole akwai
wani abu a ƙasa, akwai abin dake faruwa,mene shi?" Ya faɗa yana ture matar dake
jikinsa tunaninsa ya rabu gida biyu.
"Na kasa fahimta, kai na ya kulle Deen ka bani haske" da sauri ya ce "Yaa Sheikh
nada zubin halittar da babu mai gano abin da yake shiryawa, something is fishy"
Zahrah ta ce "Gani nan zuwa" ya ce "Okey" cikin mintuna kaɗan ta shirya jikinta duk
rawar yake tana zuwa ta cewa mai gadi ya buɗe mata.
"Hajiya ina zaki dare ya yi?" Taja tsaki ta ce "Ka haifi ne? aikin ka ne kayi
kawai" zai ƙara magana ta daka masa tsawa ta ce.
"Banza shasha! dallah buɗe mini kafin na saka a kore ka" ya buɗe mata ƙofa tare da
ɗaga hannu ya ce "A sauka lafiya Hajiya".
Tun daga nesa Yaa Sheikh yake danna horn har zuwa gaban makaken gate ɗin gidan
nasa, aka wangale gate ɗin kai tsaye ya tura hancin motar ciki ikon Allah ne kuma
ya kawo shi gidan, a lokacin ya gama galabaita idanunsa da ƙyar yake buɗewa. A
hankali ya yi parking a harabar ajjiye motoci kusan rabin motocin daya mallaka a
ƙasar Madina suna cikin gidan. Ya sauke numfashi tare da buɗe gajiyayyun Idanunsa
wanda suke nuna zallar abin da yake buƙata. Cikin magagin barci Halisa ta buɗe ido
tare da saka hannu ta shafa fuskarsa ta ce.
"Abbana baka da lafiya ne?" Ya buɗe ido a hankali tare da zubuwa akan fuskarta.
Ganin da gaske baya jin daɗi yasa ta mustsike idanun gabanta na faduwar ta gyara
zama a jikinta tana tattaɓa fuskar shi ta ce.
"Abbana kayi magana, meke maka ciwo" ya damƙi kafaɗarta kamar zai raba ƙashinta
gida biyu, cikin raunatacciyyar murya a karo na farko wacce ya bayyana rauninsa ya
ce.
"Bani da lafiya Ƴar fillo" idanuna ya cika da ƙwalla ta ce "Abba kuma ba magani" ya
tallafo fuskarta idanunsa kamar an kaɗa gauta ya ce.
"Ke ce maganin ciwon Abbanki" da sauri ta ce "To ina maganin yake a wajena?" Bai
iya magana ba sai manna fuskar shi ya yi da nata yana sauke zazzafan numfashi.
"Kiss me, just kiss my lips" ya faɗa murya can ƙasa yana ƙara riƙe fuskarta da
kyau. Haka kurum tsoro ya kamata amma idan har hakan zai zama magani ga ciwon
Modibbonta dole tayi.
Slowly cike da nutsuwa ta ɗora bakinta.
She started kissing his mouth in a different style, cikin mintuna kaɗan ta ƙara
gigita Abban nata, Yaa Sheikh numfashi kawai yake saukewa. A hankali ya miƙa hannu
ya kashe hasken motar tare da yin baya da kujerar da suke kai a hankali ya
mirginata yana rufe fuskar shi a wuyanta wani irin abu yake ji na fisgar shi, kamar
ana jansa da mayen ƙarfe. Kyakkyawar matsar da ya yiwa ƙirjinta yana ɗora kansa a
wajan yasa ta fara numfashi yatsun shi a kanta jikinsa duk rawa yake ya zama kamar
ba Yaa Sheikh ba, ya ajjiye malunta da rainon ƴar ta shi a gefe.
"Ya Rasulullahi manzon Allah, Ya Rahmanu ya mujibud-da'awati" ya faɗa a fiye jin
yadda Halisa ta kafa bakinta a nasa ƙirjin kamar yadda ya yi mata, Just like a
mother breastfeeds her child.
Yaa Sheikh ya birkice da salon Halisa duk yadda yasu riƙe kansa da hana bakinsa
magana ya kasa, da sauri ya ɗakkota ba tare daya rufe motar ba, kai tsaye ya haura
upstairs. Yana shiga ya sauketa a gado tare da kashe gaba ɗaya hasken ɗakin. Ihu!
Halisa ta kurma jin abin da ba tayi zata ba, cikin sauri ta zille tana cewa.
"Wallahi Abbana bana son darasin ba zan iya ba, mutuwa zan wallahi ban so" duk inda
ya bita sai ta zille ya durƙushe a tsakiyar bedroom ɗin yana rufe jikinsa da duvet.
Wani irin tausayinsa ya kamata irin tausayin mata zuwa ga mijinta ta ƙarasa wajansa
tana shigewa duvet ɗin ya haɗa da ita ya matse a jikinsa cikin ƙasa da murya ya ce.
"Ban son ki fara da zunubi kiji tausayin Abbanki, mace ta ƙwarai nagartacciya bata
nesa da mijinta kinji Matar Malam" ta ɗaga masa kai ta ce.
"Malam darasin da wahala" ya shafa kanta yana sumbatar goshinta ya ce "Matar Malam
zama Jaruma" ta rungume shi sosai tana jin wani irin abu da yake mata anan suka
shimfiɗe tsoro duk ya cika zuciyar Danejo. Abin da Yaa Sheikh yaji yasa ya tsaya
yana kallonta a sanyaye kamar zai saki kuka yana marairaice fuska ya ce.
"Yaushe wannan abun yazo?" Ta kalli idanunsa ta ce "Yau, Ummul ta ce kada na faɗa
maka amma daman zan faɗa" ya kifa kansa a jikinta yana sauke numfashi. Sam ba haka
yasu ba amma ya ya zai yanzu. Ya miƙe tare da ita ya kwantar da ita cikin dabara ya
nuna mata sabon darasin da yake so ta ɗoro akai a duk sanda take al'ada. Lokacin da
yaji daidai ya rungometa jikinsa na rawa, ya ɗora hannunsa a goshinsa ya ce.
"ALLAHUMMA INNY AS'ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MA JABALTAHA ALAYYA.WA A'UZU BIKA
MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAYYA, Ya Allah ka kula mini da ita, ka sanya
albarka a iyalina" ya ƙara sumbatar goshinta bisa sunna ya ce "Rabbi ya yi miki
Albarka Ƴar Aljanna" ta kallesa da kyau bakinta na rawa ta ce "Abba kaga me na gani
kowa?" Ya rufe bakin ya ce.
"Shahh, Al'amarin aure ne" ya zame jikinsa har lokacin bai dawo daidai ba, tabi shi
da idanu. Ya ɗauki lokacin kafin ya fito fuska a ɗan kame gudun surutun nata amma
duk da haka sai ta miƙe zaune ta ce "Wankan Janaba kayi Abba?........
*Idan kana buƙatar posting har weekend wani time ɗin sau biyu a rana. Zaka biya
1k... Idan ka riga ka biya 500 zaka ƙara adding 500 a saka ka cikin Special grp
6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank shaidar biya 08119237616.*
[1/3, 4:48 PM] Abk: Yaa Sheikh ya ɗauke kansa tare da shiryawa cikin wata
kyakkyawar jallabiya mai kyau da taushi, sai ba ƙamshi yake a hankali ya zauna
saman wata duguwar kujera mai ɗan faɗi tare da rufe idanunsa ya yi shiru yana jin
yadda kansa ke matsa ciwo sosai. Idan har ya ƙara kusanci da ita to za a samu
matsala sosai kuma ya san haramcin haka. Tana daga kwancan tai ta kallonsa har
barci ya ɗauke ta. Yana zaune a kujerar har aka kira sallar farko na asuba. Bakinsa
ɗauke da addu'a ya miƙe duk da barci ya yi ba sosai kai tsaye ya nufi bathroom ya
sake sabon wanka dubi ya samu matsala, ya fito yana ƙamshin shower gel ya shirya
tas cikin ash ɗin Jallabiya mai ƙaramin hannu ya ɗora hula a kansa. Har ya juya zai
fita Masjid Abu-Abdulla dake kusa da gidansa ya tsaya cak yana kallon yadda take
barci ta rungome pillow. Gently ya ƙarasa wajanta, tare da ranƙwafawa daidai kanta
cikin nutsuwa yake bubbuga pillow da take kai. Ta buɗe idanu sbd bata da nauyin
barci da sauri ta zabura jikinta na rawa ta ce.
"Abba kada ka sake wallahi tsoro nake ji" ya tsaya riƙe da ƙugu yana mmkin abin da
ya yi mata wanda ya sanya ta tsorata,kenan abin da yasa jiya bata zo ta kwana
jikinsa ba?. Yaci gaba da kallonta bakinta na rawa ta ce.
"Darasin auren Modibbo wallahi da wahala naji tsoro" a ransa ya furta.
"Tab" ya kenan lokacin da zata tabbata matsayin cikakkiyar mace? Ƙilan ba zata sake
yarda da shi ba. Ya ɗaure fuska ya ce.
"Nutsu, Subhi tayi" ta ɗaga masa kai tana marairaice fuska ta ce.
"Abba Ummul ta ce ba a sallah" ya juya idanu kamar yadda tayi a taushashe yana
dakatawa da tasbihin da yake ya ce.
"Matar malam dole ta ribaci albarkar dake cikin Subhi" ta ɗaga masa tana ƙara
matsawa can ƙarshen gadon ya girgiza kai kawai dan yaga da gaske tsoran shi take
ji. Ya miƙa mata hannu ya ce.
"Zo nan kiji" ta ce "Ba zaka ƙara darasin auren ba?" Ya kalli cikin idanunta babu
wasa ganin haka yasa ta miƙa hannunta tare da ɗorawa akan nashi ya jawota har gefen
gadon tayi tsaye, hakan yasa tsayinsu ya kusan yi ɗaya.
Ya tallafi fuskarta yana binta da idanu ya ce.
"An rawaito daga Abi-musa Al'ash'ary cewa; Manzon Allah (S.a.w) ya ce: Duk wanda ya
sallaci salloli guda biyu masu sanyi- sallar asuba