Showing 87001 words to 90000 words out of 196133 words
ta ce "Tsoro nake ji kai ni gida Abba" Yaa
Sheikh ya ce.
"Ki matsa daga jikinsa shi ne wanda ke son jawo rayuwarki daga inuwa zuwa rana,
matsa nan nace" cikin ƙarfin murya da ɗaga sauti Bilal ya ce.
"Ƙarya yake, ƙarya ne kada ki yarda da shi" aka shiga fafatawa tsakanin Yaa Sheikh
da Aljani Prince Bilal. Ganin a wannan karan da gaske Bilal ba zai bar masa mata ta
daɗi ba, yasa Yaa Sheikh miƙewa a hankali ya shiga takowa yana ƙara sautin ƙira'ar
da yake wanda yake ƙara zautar da Bilal yana zuwa yasa hannu ya finciko Halisa ya
mannata da jikinsa tare da rungometa tsam, ta sauke wani ɓoyayyen numfashi lokacin
da jikinta ya haɗu dana Abbanta. Bai fasa karatun da yake ba Bilal bai fasa ihu ba
da ƙoƙarin kamo Halisa.
A hankali Yaa Sheikh ya zame Alkyabbar jikinsa tare da riƙo ƙugun Halisa ya manna
da nashi ya ɗora mata Alkyabbar tare da rufe ruf a jikinsa.
Ya saurara da karatun da yake gently ya tallafo haɓarta tare da manna fuskarsa akan
nata yana fesa mata zazzafan numfashi ya kalli bakinta wanda ya bushe sosai sbd
wahala cikin nutsuwa ya ɗora bakinsa akan nata wani irin damƙa ya yi wa lips ɗinta
[1/3, 4:48 PM] Abk: "Kada ka kusantar mini mata, zan illataka na illata Ahhalinka
Malam" Yaa Sheikh bai saurari maganar da Bilal yake ba, idanunsa akan fuskar Halisa
wacce jikinta ke rawa tsoro ya kamata kallo ɗaya zakai mata kasan cewa ta gama
firgita da abin da yake faruwa. Ƙirjinta na ɗagawa sosai numfashinta nayin sama
hakan yasa Yaa Sheikh ƙara shigar da ita jikinsa da kyau yana mai zame bakinsa daga
nata sbd ganin Bilal ya gama haukacewa ihu yake da kururuwa wanda Yaa Sheikh da
Halisa ne kawai ke jin haka.
"Ban son cutar da wata halitta ta ubangiji,, meyasa ka zaɓi cutar dani?" Bilal ya
buɗe tangamemen bakinsa ya ce "Kai ne ka fara cutar dani, me ya sa zaka rabani da
wacce na saba da ita? na wanzu ina rayuwa a jikinta, rana tsaka kayi mini kutse ka
rabani ruhi da gangar jikina dana sahibar zuciyata" Ya faɗa yana ƙara sautin
kukansa yana cewa.
"Matata, matata yake matata kizo gareni, na wanzu ina son uwa yanzu na dawo kan ƴa
shi ne za a rabamu, zan rasa jin daɗi kwanciyar hankali idan bake Danejo, kada ki
bari ya yi ajalina"
Ta ɗago kanta tana son fitowa daga cikin Alkyabbar Yaa Sheikh ya yi saurin mayar da
kan ya haɗa da ƙirjinsa wanda gaban Jallabiyar ya ɗan buɗe kaɗan sai kwantacciyyar
sumar wajan da tayi luf.
"Abba me ya sa muryarka ke rabuwa gida biyu? Me ya sa kake kuka?"
Ya matseta a jikinsa sosai hannunsa guda ɗaya yana shafa kanta.
Cikin nutsuwa ba tare daya kalli Bilal ba ya ce.
"Dani kai wanda ya fasa, yanzu zan nuna maka ƙarfin ikon Allah, zan ƙonaka da
manyan ayoyin Alkur'ani mai girma" yana faɗin hakan ya fara karatu cikin nutsuwa
ayoyi masu zafin gaske yake karantawa, Bilal ya birkice cikin ƙaramin lokaci guduwa
ta mamaye wajan tare da ƙara da kururuwa.
Ƙam! Yaa Sheikh ya rungome matarsa itama ta zagaye hannuwanta ta riƙe ƙugunsa ta
ɓoye fuskarta a tsakiyar ƙirjinsa yana jin yadda take sauke masa numfashi mai zafi.
"Shikenan naji zan fita, zan tafi zan barta amma kai ma ya zama dole ka rasata
kamar yadda na rasata" Yaa Sheikh bai saurara da karatun ba cikin kuka Bilal ya ce.
"Ashe zaki iya bari a rabamu? Ni ne mijinki abin son ki nace zaki bani ƴa ƴa da
yawa ki tausaya mini"
Wani ihu da ƙara Halisa ta fasa jikinta ya saki baki ɗaya tana neman zubewa ƙasa
Yaa Sheikh ya yi saurin taro ta tare da saka hannu ya ɗauke ta cak ya mannata da
jikinsa.
A nan kuma ya nemi Prince Bilal ya rasa sai wani hayaƙi dake fita daga bakin
Halisa, ta dinga jijjiga tana kaiwa Yaa Sheikh doka ta ko'ina tana neman ƙwacewa
amma ya riƙeta sosai tare da ɗora bakinsa a kunnanta yaci gaba da karatu.
"Wallahi zan tafi ka barni haka da raina, yanzu haka ka ƙona mini rabin jikina, zan
bar maka mata amma kada ka kusanceta kada ka sadu da matata Danejo"
Yaa Sheikh yaja numfashi sbd yadda take son fin ƙarfinsa ya ce.
"Ikon Allah ne kawai zai hanani mallakar matata cikin watan Ramadana" tun Halisa
ƙara ta dawo kuka sosai a hankali kukan ya fara raguwa can kuma tai hamma tare da
yin atishawa ta kwanta jikin Yaa Sheikh barci ya ɗauketa..
Ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya shima Yaa Sheikh ya sauke daga ita harshi zufa ke yanko
musu ta ko'ina duk da kasancewarsu a saman dutsen Jabal an-Nour ɗin.
A hankali ya fara tafiya yana sakkowa ƙasa har ya gama sakkowa da idanu yake bin
Umar-khan ba tare da ya ce komai ba.
"Mai martaba ya gama zirayar da zai a madina yana son ɗaukan azumi a Makka, yanzu
haka yana masaukin da aka bashi, shi da El-bashir, Ummul ta shaida mini zatai aikin
hajjin tama biye kuɗin an gama komai" Yaa Sheikh ya jinjina kai tare da shiga bayan
motar ya zauna har lokacin yana rungome da ita.
Umar-khan ya shiga motar kai tsaye ya nufi wani babban masaukin da aka bawa Yaa
Sheikh wanda bashi da nisa da masallacin ka'abah.
Sai da sukai nisa Umar-khan ya ce.
"Father ya kira, da alama magana ce mai muhimmanci kuma ta shafi Zahrah ya ce dai
ka kira shi immediately idan ka dawo"
Yaa Sheikh yaja idanunsa ya rufe shi kansa a gajiye yake kuma ya wahala, amma
zuciyarsa yanzu ta samu nutsuwa dan dan ba a tantance farin cikin Yaa Sheikh da
baƙin cikin Yaa Sheikh shi ya sa ba a iya gane sauyin yanayinsa.
Zubin halittar da Ubangiji ya yi masa daban ne dana sauran dukkan Ahhalin gidan
nasu. Ya buɗe idanu yana faɗaɗa fuskarsa kamar anyi masa bushara da gidan Aljanna
ya kalli fuskar Halisa a hankali ya riƙe tafin hannunta ya haɗa tana shi ya riƙe
sosai cikin ƙasa da murya ya ce. "Matar malam mai gayyar aljanu shikenan an gane
mini matasan ƙirjin da nake kiwo"
"Magana kake?" Cewar Umar-khan Yaa Sheikh ya yi masa banza.
A haka suka kawo gidan tun daga nesa yake ɗauke da jami'an tsaro ta ko wacce
kusurwa. Umar-khan ya tsaya sbd wani Security daya tsayar da shi cikin harshen
larabci ya ce.
"I.d card" kafin Umar-khan ya yi magana Yaa Sheikh ya zuge Glasses ɗin ɓangaren da
yake zaune ya ɗan leƙo kaɗan, ganin Yaa Sheikh yasa gabaɗaya suka rusuna tare da
bashi girma.
"Kayi haƙuri daman an shaida mana idan ba kai ba kada mubar kowa ya shigo duk zaman
jiran zuwanka muke" Ya jinjina musu tare da komawa ya jingina da jikin kujerar yana
zuge Glasses ɗin sama.
Aka buɗe musu gate suka shiga har gaban ƙofar da zata kai mutum zuwa parlourn daya
ya raba parts ɗin gidan Umar-khan ya tsaya, bai ƙoƙarin fitowa ba ya fara danna
wayarsa.
Yaa Sheikh ya buɗe ƙofar tare da ɗan dubawa yaga babu mutane wajan a hankali ya
fito yana naɗeta baki ɗaya da Alkyabba ko fuskarta ba a gani, a wannan lokacin ya
ƙwammace a kalli surar jikinsa wacce take shekara da shekaru a lullube da dai a
kallin sirrinsa. Ya nufi ƙofa yana shiga direct ɓangaren da yafi kwanciya a ransa
ya nufa can Upstairs yana shiga ya kulle ƙofar ya nufi bed ya zauna yana zare
Alkyabbar ya rage daga ita sai ƴar rigar dake jikinta wacce Bilal yasa mata. Ya
kama hannunta ya zare zoben hannunta mai ɗauke da tambarin masarauta, sai yanzu ya
lura babu baƙin zaren daya ɗaura mata.
"Matar mutum da Aljani" ya faɗa a taushashe yana zaunar da ita saman cinyarsa amma
har lokacin barci take,yasan tana buƙatar barcin a yanzu ya kwantar da ita tare da
rufe mata jikinta har ya juya ya dawo ya ɗan ranƙwafa daidai kanta ya sumbaci
goshinta kana ya juya yana gyara zaman alkyabbar jikinsa tare da ɗaukan hiraminsa.
Sakkowa yake daga saman strais ɗin benen yana gama sakkowa ya zauna saman kujera,
Umar-khan ya ce.
"Na manta ban faɗa maka ba, an gama komai na aikin hajjin Hali.....," Kallon da Yaa
Sheikh ya yi wa Umar-khan yasa ya haɗiye maganar can ya ce.
"Na matar malam, komai ya zama ready" Yaa Sheikh ya miƙe tsaye tare da juyawa sai
da yaje ƙarshen benen ya ce.
"A shaidawa Ummul muna nan, tare da Zahrah" Umar ya ce "In shaa Allah" Umar ya
fita. Wanka Yaa Sheikh ya yi ya sauya kaya masu kyau na shan iska, idanunsa har
rufewa yake sbd gajiya yana buƙatar nutsuwa sosai bayan ya kunna karatun Alkur'ani
ya kwanta gefe guda yana rufe jikinsa kamar wacce tasan yana wajan ta gangaro tare
da shigewa jikinsa, suka sauke numfashi lokaci guda. Wata kasalalliyyar ajjiyar
zuciya ya sauke yana mai matse idanunsa wanda suke a lumshe, tsananin mamaki da
kuma tarin al'ajabi ya sanya Yaa Sheikh fesar da wata zazzafar iska, yayinda daya
kejin wasu masifaffun abubuwa nayi masa yawo a saman jijiyoyin kansa, abin da bai
taɓa tunanin faruwa kenan dashi ba.
"Shhhh" ya furta a ransa sbd yadda Halisa ta manna bakinta a daidai ƙirjinta tana
murzawa duk a cikin barci hakan ya ƙara dagula lissafin Malam.
Ya riga daya Sallama akan wannan murɗaɗɗan yanayin abun gashi a lokacin da bai
taɓa tunanin faruwar hakan ba, babu zato bare tsammani yaji mararsa ta ɗaure baki
ɗaya, al'amarin ya kumbura tare da harbawa wanda ya kusa tafiya da nutsuwara.
Ya riƙe ta sosai kamar zai tsaga ƙirjinsa ya maida ta ciki haka yaji, a hankali
yaja duvet yana rufesu baki ɗaya yana ɓoye fuskarsa a wuyanta.
Ƙara lumshe idanunsa ya yi wanda suka tashi daga launin farare suka koma jaa,
saboda tsananin azabar da ciwon da kansa yake masa lokacin guda, a tare suka fitar
da wani irin wahalallan numfashi, yadda gangar jikinsu da ƙirkinsu ke haɗewa waje
guda, haka ma zuciyoyinsu suke manne, yayinda numfashin ko wannansu yake fita tare
dana juna. A haka cikin wannan yanayin barci ya ɗauke sa.
6:45 aka fara shelar anga jaririn watan Ramadan a garin Saudiyya, hakan yasa da
Saudiya da ƙasa Nigeria da sauran ƙasashe aka ɗauki niyyar fara ɗaukan azumin
Ramadan.
Cikin nutsuwa yake shigowa cikin gidan bayan ya gabatar da sallar Issha cikin
Masallacin harami, ya fara haurawa upstairs yana tura ƙofar ɗakin tayi saurin ɗago
kanta suka haɗa idanu, ya lura kamar har yanzu a tsorace take ya rufe ƙofar tare da
zame Alkyabbar jikinsa ya nufi inda take yana zuwa ya zauna yana ƙara dubanta da
kyau.
"Kika tsareni da ido?"
Ta kwaɓe fuska tana marairaice fuska bakinta sai rawa yake tana son cewa wani abu
amma ta kasa sai hawaye dake bin idanunta..
Ya ɗagata sama tare da ɗorata saman cinyoyinsa suka fuskanci juna ya shafa kanta ya
ce.
"Na gane, wato so yake yana kasa mini ke? Shi ne ya tafi da bakin mganar" ta nuna
masa hannunta ɗaya wanda ya riƙe tare da riƙe hannunsa sosai hawaye na ƙara zuba a
fuskarta ya goge hawayen ya ce.
"Daga bakin har hannun daya riƙe miki zai sake su" tai murmushi tare da shafa
sajansa taja gemunsa ta hannunta ta nuna masa bakinsa sannan ta nuna wuyanta.
Ya ɗora goshinsa a nata tare da yin copping face ɗinsu numfashinsa na sauka a
fuskarta.
"Ya kalleki ko?"
Ta ɗaga masa alamar _Eh_ Ya runtse sosai ta bugi kafaɗar shi tare da ɗaga hannu tai
masa alama da _"Menene?_
Ya kalli ƙirjinta wanda yake so masha Allah fiye dana shakerunta.
"Tausayin matsan abun ko?" Tai wani kyakkyawan murmushi tana saka hannunsa a baki
tare da sakar masa cizo a dole aka mayar da ita kurma dole.
Ya girgiza kai kawai yana kwanciya akan gado tabi jikinsa ta kwanta sosai taji
tsoran yadda zuciyarsa ke harbawa sosai. ta miƙe tsaye tare da fara ƙoƙarin cire
rigar jikinta taji anyi saurin kame hannunta mai lafiyar ya fesa mata numfashi ya
ce.
"Ban shirya ganin zubin lemon tsami ba" ya sakar mata light kisses mai sanyin wanda
yasa tai saurin yin zillo cikin ɗaga murya da ƙarfi ta ce.
"Abba!!" Ya kama hannunta tare da ɗorawa a gemunsa ya dinga shafawa kansa a wuyanta
yana shan shana ko'ina ya ce.
"Na'am, ƴar kurmar Modibbo" ya shiriri ce tare da ita yasan daga yau bashi da
wadataccen lokaci nayi hakan.
Wayarsa ta shiga ƙara ya saketa tare da nuna mata hanyar bathroom.
"Assalamu alaiki Ummul" a bayyane Ummul ta sauke numfashi ta ce.
"Congratulations! Halisa ta dawo naji ko a muryarka" ya tura hannunsa a suma jifa
jifa yake faɗaɗa fuskarsa ta ce.
"Zata dawo nan ne? Ko wajanka zata zauna" ya yi shiru dan bai san me zai ce mata.
Ta ce "Na fahimta, Zahrah fa ya zakai da ita, Umar-khan ya ce bayan azumi Father na
nemanka da gaggawa" Yaa Sheikh ya yi saurin dafe kansa gabaɗaya ya manta ya
sha'afa. "Ta zauna nan, ita kuma zatai aikin hajji ne" Ummul ta saki murmushin jin
daɗi ta ce.
"Ah! Masha Allah za a zama Hajiya Halisa Danejo Rome banji motsinta ba?" A
kasalance ya ce
"An rufe mata bakin ne, hannunma an riƙe sa" Ummi ta ce "Ikon Allah wannan mutane
Allah kayi mana tsakani dasu, sharrinsu sai su, amma kana ganin babu matsala?" Ya
jima kafin ya ce "Da izinin Ubangiji" sallama sukai ta kashe wayar.
Number Father ya kira yana ɗagawa ya ce "Da kyau Aliyu gwara ka nunawa duniya ban
isa da kai ba, idan har nine uban dana haifeka to....," Yaa Sheikh ya yi saurin
cewa "Kayi haƙuri don Allah Father, na manta ne kawai" Father ya tari numfashin Yaa
Sheikh ya ce "Dole ka manta, kasan duk yadda kayi ka lallaɓa yarinyar nan Zahrah
bata saba ɗaukan hayaniya a gidan ubanta ba, duk inda ka ke to ka sanya a kawota
wajanka daga nan har a gama Ramadan wallahi idan kaƙi bin umarnina zan yafewa
duniya kai babu kai babu ni" ya kashe wayar yana sakin huci kamar zaki.
Yaa Sheikh ya tsaya wani irin abune uban daya haife shi ya dinga iƙirarin zai tsine
masa ko ya sallama shi, me ya sa daga wannan sai wannan ne? Laifin mai ya yi me ya
sa hakan ke faruwa ne wai?.
Yaji tasa ƙaramin hannunta mai danshin ruwa ta taɓa shi ya kasa kallonta ta leƙa
fuskar shi nan ma ya ɗauke yasan zata iya fahimtar halin da yake ciki sbd wayonta
ya yi yawa kuma tayi masa sabo mai yawa. Yaji shassheƙar kukanta na tashi ya juya
tana ganin ya juyo ta faɗa jikinsa tare da sakin kuka.
Zahrah na kwance cikin dare tana barci taji cikinta ya juya an daki mararta ta
farka a firgice sbd fitsarin daya zubo mata, ta tashi tare da nufar bathroom tai
fitsari ta fito me take ji haka kamar motsin ɗa? ɗan ma irin wanda yake cikin
ƙoshin lafiyar nan, shiyasa yau gabaɗaya bata fito ba sbd yadda cikinta ya ƙara
fitowa sosai like 7mnt ɗin nan. Tana wannan tunanin taji cikin yaji gaba da zillo
daga ya yi nan gefen sai ya yi nan. Aka fara bubbuga ƙofar ɗakinta ta miƙe tare da
buɗewa Bara'at ta gani tsaye da tray ta ce.
"Ya akai da wannan daren?" Bara'at ta ce "lokacin sahur ya yi ne, anga wata yau za
a fara azumi" a fili Zahrah ta ce "Tab" Bara'at zata shiga bedroom tayi saurin cewa
"Bani nan" ta miƙa mata kana ta rufe ƙofar, Zahrah ta kasa tunanin mene gaskiya
shin da gaske cikin yana nan ko ya ya?.
Dubban jama'a musulmai suka tashi da azumi daga ciki hadda matar malam cikin Ikon
Allah bakin ya buɗe bayan ruwan zam-zam da Yaa Sheikh ya bata. Ita kaɗai ce a gidan
domin tun 3:50 yabar gidan. A hankali kwanakin azumi ya dinga gangarawa har aka
gabatar da guda Ashirin sha shida yau ana daren na Ashirin da bakwai daren da ake
saka ran ganin Lailatul-ƙadr. Halisa Azumin sai addu'a idan yau an kai lafiya yau
kuma da kuka musamman idan taga idanunta Yaa Sheikh wani lokacin kuma tsakaninta
dashi sai dai a t.v idan yana tafsir ko an hasko yadda Sallar Taraweeh da Tahajjud
take wakana dake shi ne limamin... Yaa Sheikh yana tsaye gaban ka'abah yana karatun
mu'ujizal Alkur'ani ta sauka akansa harshensa ya harɗe ya kasa gaba ya kasa baya,
ga ayar sosai a kansa amma bakinsa ya gaza furta komai wani hawaye ya shiga sauka
daga cikin idanunsa. Shiru masallacin ya yi na wani lokaci a hankali ya ƙara dawowa
baya amma faɗin ayar ya gagara sai kawai ya fashe da kuka. Sheikh Hafix ya janye
Yaa Sheikh tare da komawa mazauninsa yaci gaba da karatu.
Cikin lokacin ciwon kansa ya motsa a daddafe ya fito tare da bin ƙofar baya ta
wajan ƙofar Sarki Abdul'aziz-Bab Abdul'aziz ya shiga mota kai tsaye aka kaisa gida,
Halisa na zaune tana karatun Alkur'ani domin yau bata fita Ka'abah ba, taji an
shigo ana bin bango tayi saurin miƙewa ta ce.
"Malam?" Ta nufesa da sauri tana zuwa ta riƙe hannu a ta ce "Kan ka ne ko Modibbo?"
Ya buɗe da ƙyar ya akai tasan kansa ke masa ciwo? Ta kama hannunsa har zuwa bakin
gado ta zaunar dashi ta nufi kitchen ta haɗo tea mai zafi ta saka honey ciki.
"Abba zaka samu lafiya kaji Abbana" ta bashi shayin ya saka hannu ya ture tare da
fisgota suka faɗa gado ta ce "Abba baka da lafiya fa, bana son komai ya sameka" ya
mirginata zuwa ƙasa tare dayi mata rufa yana zame Alkyabbar jikinsa muryarsa bata
fita ya ce.
"Azumi nawa akai yau?" Ta juya idanu ta ce "Ashirin da shida" ya shafa gefen
cikinta ya ce "Muna dare na nawa?" Ta riƙe numfashinta ta ce "Daren ashirin da
bakwai, daren ganin Lailatul-ƙadr" Ya yi cilli da Alkyabbar yana kama maɓallin
gaban ruwa rigarta ya shiga ɓallewa kama ana jona masa shucking haka yake tura
kansa a wuyanta yana murza gefen cikinta gabaɗaya ya sake mata nauyin jikinsa a
hankali ya zame ya dawo da kansa daidai ramin cibiyarta ya yi mata wani kyakkyawan
zuƙa Halisa tayi zillo ta ce "Wayyo Abba zaka cinye mini cibiyata" riƙe kansa kawai
yake ha ciwon kai ga kuma abin da ya kejin yau ikon Ubangiji ne kawai zai hana
faruwarsa ya tallafo fuskarta baki ɗaya ya ce "Mu ribaci wannan daren mai albarka
matar malam" bai bata damar magana ba ya cafke bakinta ya riga ya manta ita ɗin ƴar
raino ce, ya manta da deal ɗin Abba Hakimi neman maida Amanarsa yake zuwa
cikakkiyar mace...[1/3, 4:48 PM] Abk: Numfashin Halisa ya tsaya sbd nauyin da
ƙirjinta ya yi mata muryarta na rawa ta ce.
"Ribata? Me zamu ribata Yaa Sheikh?" Shi kansa idan ya ce zai iya magana a wannan
lokacin ya yi ƙarya kalamansa bakinsa gabaɗaya suka tsaya idanunsa rufe ta cikin
zuciyarsa yake tasbihi ga Allah da kuma neman dacewa da rai mafi girma da tarin
albarka.
Daren da miliyoyin mutane suke neman tabarraki a tattare dashi, a hana idaniyya
barci kowa na neman gamawa da duniya lafiya, a takura zuciya da kirari haɗi da
karatun Alqur'ani, daren wuya! Ga wanda ya sanyawa ransa ba zai iya ribatar lokacin
ba, daren ladama ga wanda ya yi hasara yana mai yin barci a lokacin.
Daren alheri ga muminin daya damu dacewa da ganinsa. Wannan daren na Lailatul-ƙadr
shi ne mafarin buɗe