Showing 66001 words to 69000 words out of 196133 words

Chapter 23 - IDAN BA KE by Nimcyluv sarauta

ita saman
cinyarsa, ta buɗe ido tare da zuba masa su alamar "Me zakai Abba?".
Ya saka hannu ya shiga ɓalle gaban rigar ta, ita dai kallonsa kawai take ya zame
rigar tare da yin cilli da ita ya rage daga ita sai farar vest da White Padded bra
sai under wear. Ya saka hannu zai zare vest ɗin yaji ta riƙe hannun, yana ɗago kai
suka haɗa ido, ta rufe ido ta buɗe kai tsaye ya fahimci me take nufi.
Ya ɗora hannunsa akan ta yana shafa sumar kanta a taushashe ya ce. "Abbanki ne
amanata, ki nutsu" lokacin daya zare vest ɗin ta rufe idanu a hankali ya kwanta,
tare da ɗorata saman shi, wata iriyar ajjiyar zuciya ta sauke mai nauyi tana ɗana
zabura sbd sanyin daya ratsa fatar jikinta, wani irin daɗi ya kamata zafi da
raɗaɗin na raguwa, Yaa Sheikh ya rufe ido tasbihi kawai yake a ran shi. A hankali
zafin jikin Halisa ke shigewa nasa, sai da jikinsa ya ɗauki zafi sosai ya zameta a
hankali tare da miƙewa ya koma bathroom ya ƙara sakarwa kansa shower ɗin. A wannan
karan ƙanƙame shi tayi sosai sbd samun sassaucin da take kallo ɗaya zakai mata
kasan ta jigata. Yaa Sheikh addu'a yake yana tofa mata hannunsa zagaye da bayanta
ki sau ɗaya bai tsaya ya sauke idanunsa akanta ba. Ringing ɗin telephone da yaji
yasa ya kwantar da ita yana miƙewa tsaye ya san Dr ne. Ya zura jallabiya da hirami
tare da nufar ƙofar part ɗinsa ta baya yana zuwa ya samu Dr da Umar-khan. Yaa
Sheikh ya kalli Umar-khan gane abin da yake nufi yasa kai tsaye ya nufi sashin
Ummul. Yaa Sheikh ya juya zuwa ciki Dr ya biyo bayansa, cikin sauri ya shiga buɗe
dukkan wasu abun gwaje-gwaje da zai tabbatar da zargin da Yaa Sheikh yake.
Gwajin farko ya nuna guba bace mai ƙarfin gaske ba wacce zata kashe mutum lokaci
guda ba, a hankali zata dinga ƙona jinin mutum har ya ƙare cikin watanni biyu ko
uku ya mutu.
Ya kalleta yaga kamar barci ya ɗauketa sbd yadda numfashinta ke sauka, Dr zaiwa
Halisa allura ya ɗaura mata drip tare da saka mata wani abu acikin baki, Yaa Sheikh
ya yi gyaran murya ya ce.
"Kada a manta am a doctor, zaka iya tafiya" Dr ya ce. "Allah ya ƙara sauƙi da
afuwa" fitar Dr ya yi daidai da shigowar Ummul a rikice ta ce.
"Poison a gidan nan? Kuma wajan Halisa Aliyu? A ina aka samu guba?" Ya sauke
numfashi a ɓoye yana ɗauke kansa, da kansa ya saka mata drip tare da yi mata
Injection.
"Kaga abin da nake faɗa? ba za a barka ba Malam Wannan shirun naka bashi da amfani,
nasan kasan masu nufinka da haka, abin tambaya ya akai Halisa ta samu guba?" Ya
zauna saman kujera ya jima kafin ya ce.
"Maganar ta tsaya iya mu Ummul, a nemi abin cewa" ta ce "Shikenan amma na fara
gajiya ba zan iya zuba idanu mu rasaka ba, kalli halin da yarinyar nan ta shiga"
Sai a lokacin Umar-khan ya ce "Abin tambaya ne ina ta samu poison?" Yaa Sheikh ya
miƙe tsam yana buƙatar hutu da nutsuwar Zuciya ko zai samu ya yi cikakken tunani
mai kyau.
"Zan huta, ina buƙatar kyakkyawan lokaci Ummul, a nemi wacce tayi shayin nan" yana
faɗin haka ya shige ɗakin dage gefen bedroom ɗin....
Basu da wani zaɓi wanda ya shige fita. Ummul ta nufi kitchen gaba ɗaya ta kira
ma'aikatan ta ce "Waya haɗa shayin Yaa Sheikh?" Duk sukai shiru domin sun san babu
wanda ya kewa Yaa Sheikh abincin bayan Ummul. Suhaima ta ce "Ummul ina tunanin ke
kika haɗa fa? Ko kin manta ne?" Ummul ta ce "Ko ɗaya dole an sauya" Bara'at da tun
ɗazo ba tai magana ba taja duguwar ajjiyar zuciya ta ce "Wanni abin ne?"
"A'a. Daman ya ce ya masa yadda yake so, an zuba suger ya yi yawa, wanda ya ɓata
ɗanɗanon. Kuma saƙon daɗin yaje har ƙwaƙwalwar shi, wacce aka bawa kwangilar tana
buƙatar a bata tukucin kai goran albishir"
Ummul ta juya rai ɓace, gabaɗaya suka bi bayanta da kallo tare tunanin ko dai wani
abun ya faru ne?.
Tunda Ummul ta shiga ɓangarenta ta rasa yadda zatai da ranta, ko dai iyayen Yaa
Sheikh zata kira ta faɗa musu abin da yake faruwa su sani? Kada a wayi gari da
gawar Yaa Sheikh ya zatai?. Ta nemi waje ta zauna tare da faɗin.
"Ubangiji kamar yadda ka bawa Yaa tsayin shekarun daya ɗauka yana kula da Halisa
tun tana ciki, har kawo haihuwar ta, Ubangiji ka ƙara masa wasu shekarun da zai
tabbatar da mauradinsa ta zama cikakkiyar mata a garesa, Ya Allah Ya Rahmanu ka
nufi Yaa Sheikh da mayar da wannan taɓargazar da ya yi, Yadda take ƴar raino a
garesa Allah kasa ta zama mata a gare shi har abada"
Ta goge hawayen daya sakko mata, tana son komawa taji yadda jikin nata yake amma
tasan taga Yaa Sheikh tasan riƙe kansa yake amma baya jin daɗi, ko zazzaɓin Halisa
baya jurewa yanzu zai zo yana cewa. "Ummul ƴar fillona" balle yanzu data sha poison
ason kare rayuwar Abban nata.
A daddafe Yaa Sheikh ya gabatar da Sallar Issha a masallacin da yake ɗaukan su
jam'i. Bai tsaya yi musu karatu ba, ya dawo gidan ma'aikatan dake kula da dukkan
wasu abubuwa daka waje ya shiga bi da idanu gabaɗaya suka sha jinin jikinsu wannan
shi ne karo na farko daya kallesu har haka.
Zahrah na ganin shigowar Yaa Sheikh ta miƙe da sauri tare da rungomesa ta ce.
"My Excellency yau duk ban ganka ba, sai yaushe zamu kasance tare?" Ya zareta daga
jikinsa ta ce.
"Na fara gajiya, matarka ce ni amma kana nunawa sam baka damu dani ba, ina da hakki
a kanka kasan ni macace mai rai wacce jini ke gudana a jikinta kuma....," Kaifin
idanunsa daya sauka cikin nata ya hanata ƙarasa maganar duk rashin kunyarta bata
isa taiwa Yaa Sheikh.
"Me kike so? uhm kada ki damu shekaru biyu ne kawai na baki" maganar ta tsaya mata
a zuciya, wato kada ta damu ko dan tai masa rashin kunya?! Ta tsiri kukan ƙarya
idanunta rufe ta ƙara rungomesa ta ce.
"Ina buƙatar My Excellency, ina son kasancewa da mijina" Yai mata shiru ta riƙesa
sosai ta shiga yi masa wani abu, amma ko gizau bai ba, al'amarin daya bawa Zahrah
matuƙar mmki kenan.
Sumbatar shi zatai daidai lokacin kuma ɗan dake cikin cikinta ya yi wani kyakkyawan
juyawa tare da harba ƙafa wanda ya a sanya taji mararta ta ɗaure tana da tabbacin
Yaa Sheikh yaji juyawar ɗan dake cikin nata..
Ya ɗauke kai tare da shigewa abinsa. A ruɗe Zahrah ta nufi bedroom ɗinta tana kiran
number Surry gaba ɗaya ta fara rasa mafita tashin hankali ya bayyana akan fuskarta.
Tun daga bakin ƙofa Yaa Sheikh ya fara jiyo numfashinta tana kwance jikinta zai
rawa yake kumfa na fita daga cikin bakinta, tuni ta fisge drip ɗin hannunta. Ya
ƙarasa da sauri yana zama kan bed ɗin tare da ɗagota, ko magana ya kasa jinta jikin
mutum yasa ta ƙanƙame Yaa Sheikh tana ɓoye kanta kwantar da ita ya yi tare da kama
hannunta ya shiga murzawa da sauri da sauri, ya daɗe yana murza hannunta kafin ta
ja numfashi ta sauke jikinta ya saki sai hawaye dake bin fuskarta.
Ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya shi ma sauke yana janye drip ɗin ta buɗe ido tana kallon
Yaa Sheikh ta ce.
"Modibbo zan mutu kai ni Dadata" duk yadda yasu kame kansa da riƙe yanayin kasawa
ya yi, ya jawota jikinsa tare da yi mata masauki da kyakkyawan ƙirjinsa ya rufeta
ruf ya yi mata rungumar da rabon da ya yi mata tun tana shekara biyar a duniya.
Ta sauke numfashi tai luff a jikinsa ƙamshin Roja na ratsa zuciyarta a hankali ta
ce.
"Abbana" ya dubeta bai ce komai ta ce "Abbana me ya sa zasu kashe mini kai? Su waye
mai kayi musu zan basu haƙuri ni su kashe ni kaji?" Ya ɗora hannunsa a bakin nata
"Shhhhh" ya ce yana ƙara matseta a jikinsa. "Modibbo, Abbana kada ka mutu kaji?"
Idanunsa da suka gama juyawa ya buɗe tare da kwanto da ita saman hannayensa ya kifa
kansa a fuskarta suka kalli juna muryarsa bata bita sosai ya ce..
"Rayuwa, mutuwa na hannun lillahi wahidul ƙahhar, ban son hawayen" A hankali Halisa
ta fara tunanin vedion data gani a wayar Anti Zahrah komai ya dawo cikin tunaninta
ita kanta Zahrah bata san Halisa taga wannan vedion ba. Yaa Sheikh yana ƙoƙarin
zame fuskarsa daga kan ta Halisa kamar a mafarki, kamar gilmar tunani cikin
ƙwaƙwalwar mutum haka yaji saukar bakinta cikin nasa.....

Paid book
It's 500
08119237616[1/3, 4:48 PM] Abk: Kokawar ƙwace kanta take amma ta kasa ya sauke ta
saman kujerar dake kusa da bed ɗin ɗakin nasa, bai kula ta ba ya nufi deep freezer
ya ɗauki Apple guda ɗaya wacce tai sanyi. Cikin nutsuwarsa da son kame kansa daga
yanayin da yake ciki ya nemi waje saman gado ya zauna, kyakkyawan numfashi ya sauke
yana ƙara daidaita kansa a karo na babu adadi. Ya ɗago kai yana duban direction ɗin
da take, dole sai ta sanya ma gantu ya miƙa hannu cikin taushin murya ya ce..
"Zonan naji, rigimar me ce?" kanta a ƙasa ta ƙarasa inda yake domin bata iya
bijirewa umarninsa. Ya dubeta da kyau amma taƙi yarda ta kallesa cikin son jin meke
faruwa ya kamo hannunta zuwa inda yake zaune muryarsa har kullum a taushashe ya ce.
"Ya akai matar malam? waye?" Hawaye na sakko mata ta ce "Abba kai ne, Mother ta ce
kai miji na ne, me ya sa kake bari Anti Zahrah take taɓa ka" ya dafe kansa cike da
mmkin kaifin bakin Halisa ya ce "Ba zaki bar mganar mijin nan ba? You're too young
to understand that"
"Abba ina son ka ai" Ya girgiza kai ya lura rigima take ji kuma ta shirya bashi
kunya a Idanun kowa. Yana mamakin yadda maganar miji ta zauna a bakinta raɗau kamar
wacce akewa bita akan hakan. Ya dubeta yana dawo da ita gefensa tare da riƙe
hannunta ya ce "Matar Malam ki bar mganar mijin nan, ba zaki gane ba, ki dai bar
Anti ta faɗa ok?" Ta maƙale ka faɗa alamar bata amince da zancan ba kaifin ta ce
"Abba...." Sai kuma tai shiru ya ɗago kanta tare da tallafo haɓarta yana duba cikin
idanunta da hawaye ya kwanta. "Matar malam" ta marairaice fuska tare da faɗin
"Abba yaushe zan zama matar malam ɗin? Kuma yaushe zan zama kamar Anti Zahrah nima
na dinga rungomeka?" Ya kau da fuska tare da lumshe idanunsa a hankali ya ce "Baki
son Antin naki tana haka? Ni kuma fa" ya ƙare maganar yana ƙara riƙe fuskarta a
hannunsa da kyau, gaba ɗaya ta marairaice fuska ita a dole bata son abin da Zahrah
ke masa, haka kurum ranta ke ɓaci taji kuka yazo mata ta ce "Abba zanna yi maka, da
safe da rana, da daddare" ya shafa kanta cikin nutsuwa ya ce.
"Kada mu fara haka, ki tsaya a ƴar rainonki" ta langwaɓe kai ta ce "Abba ni ban son
rainon Ummul ta ce kayi mini karatu" bai biyewa surutun nata ba, ya amshi littafin
nata duk dan a rabu lafiya, burinsa kuma bai shige ta tafi part ɗinsa ba, ko zata
barshi ya samu salama daga surutun nata mara dalili da toshe.
Cikin sauƙin harshen yake mata bayani akan Social studies ɗin, da kuma
muhimmancinsa. Ya kama hannunta ya ɗora saman littafin a hankali ya ɗora nasa
hannun akan nata ya fara nuna mata yadda zatai rubutu, yana lura da ƙwazonta ko dan
akwai son karatun a ranta duk abin da ya nuna mata ɗauke shi take.
Ta ɗago kai ta kallesa taga hankalinsa baya kanta gaba ɗaya ya tattara nutsuwarsa
zuwa ga abin da yake nuna mata.
"Abba" Halisa ta faɗa tana ƙarewa fuskar shi kallon yaƙi kulata ta leƙa fuskar shi
ta ƙara cewa "Abba kana da kyau sosai, kaga gobe idan naje makaranta zance mijina
ne ya yi mini aikin ko?" Nan ma bai kulata ba amma tsat yake ɗauke zancan nata a
zuciyarsa tasbihi kawai yake. Taja gemunsa cikin sauri ya miƙe tsaye yana damƙa
mata littafin tare da janta zuwa bakin ƙofa kamar an masa dole ya ce. "Ki kula,
akwai sanyi" ta ɗaga kai tana faɗin "To Abba" har ta juya zata fita ta dawo da
sauri zuwa bedroom ɗin Yaa Sheikh kuma a lokacin ya juya hannunsa ɗauke da azkar na
dare yana dubawa..
Kyakkyawar rungumar data bashi da baya ya sanya Azkar ɗin suɓuce masa cikin In-inar
data zo masa a lokacin zufa na yanko daga goshinsa ya ce.
"Yaaa....yaaaa... Allahu ya ya... Ya Rahman, Yasubuhanallah" ta saki dry tana
riƙesa ta ce "Abba kaga nayi maka ta dare sai da safe" kasa magana ya yi tana
sakinsa ya buɗe ƙofar bathroom ya shige ciki... Cikin farin ciki da murna yau itama
tayi abin da Anti Zahrah keyi ta nufi part ɗin Ummul. Ummul ta kalleta ta ce "Kin
dai gane karatun ko?" Ta ɗaga mata kai kawai tana jan plate ɗin da Ummul ke mata,
tana cikin cin abincin ta ce "Ummul kin same?" Ummul ta girgiza kai ta ce "Sai kin
faɗa matar malam" Halisa ta ture abincin dan ba wata yunwa ta keji ba ta ce.
"Me ya sa gumi ke fitowa a goshin Abba? Kuma naga wani abu a jikinsa ba, duk sanda
na gani kaina juyawa yake" Ummul a zuciyarta addu'a take Allah ya sa ba wata
maganar da zata bata Kunya zatai ba, ko wani abu ne ya faru tsakaninta da Yaa
Sheikh ɗin take son faɗa, duk tai mamakin haƙurinsa, daya kawo har yanzu, ta riga
tasan waye Yaa Sheikh da kuma yadda ya ɗauki al'amarin Halisa da girma ko yana jin
tsoran yanayin rigima da ƙuruciyarta ne?.
Halisa ta dawo da Ummul daga tunanin data tafi ta hanyar faɗin "Ummul ni ina son
Abbana" Ummul ta ce "Kina iya bakinki, ba dan abinci kawai Ubangiji ya bamu ciki
ba, hadda ɓoye maganar da bata da ikon a faɗa da riƙe sirri, ki nutsu idan kina
wannan shirman Abban naki ba zai so ki ba" Halisa ta kwanta tana juyawa Ummul baya
ta ce "to naga mijina ne, kuma ina son sa" kamar wacce aka tsikara ta miƙe da sauri
domin abu biyu ne ya faɗo mata a wannan lokacin, da maganin da El-bashir ya bata,
wanda take tunanin shi ne ya sanya Abban nata Yaa Sheikh yake fitar da zufar
goshinsa, sai kuma tuna Dada da tayi.
Ummul tabi bayanta da kallo sai kawai ta girgiza kai ta ce "Ubangiji ga Danejo ka
shirya mana ita, Allah ka kawo zama na har abada tsakaninta da Aliyu, ita ce farin
ciki Aliyu, Aliyu shi ne garkuwarta"

Halisa na fita ta nufi part ɗin Zahrah lokacin tana tsaye gaban madubi sai turare
take fesawa ajikinta, ta sanya wasu kaya kamar zata gasar rawa a club Halisa ta ce
"Anti" ta juya ta kalleta ta ce "wai ke wacce daƙiƙiya ce ne? Ko acikin ƴan fulani
ke daban kike, kawai ki faɗo ɗaki kamar wata dabba?" Halisa taji zagin har ƙasan
zuciyarta ta kalli Zahrah ta ce "me ya sa kike haɗani da dabba? Bayan ni mutum ce
kamar ke?" Zahrah ta tsaki ta ce "baki da wani suna da ya shige haka, and you'll
never be like me never" ta goge hawayen idanunta ta ce "Yaushe zan miki aikin ki?
Ina son ki mayar dani rugarmu, ban san haka kike ba kinyi al'ƙawarin kula dani da
kuma Dadata" Zahrah tai wata dry ta ce "Aikin kin kusa gabatar da shi, dan kin gama
zan mayar dake nima zamanki bai mini ba, yanzu bani da lokacin zani wajan mijina"
Halisa ta kalleta da sauri zuciyarta har ɗagawa yake sbd jin zata wajan Yaa Sheikh.
Ta juya idanunta fal hawaye tare da barin ɗakin. Zahrah ta nufi part ɗin Yaa Sheikh
ko'ina na part ɗin gwanin sha'awa ne, ko wacce kusurwa an kafe kalmar sunan Allah,
a hankali sautin ƙira'ar Alkur'ani ke tashi, amma ta nemi ƙofar bathroom ɗin nasa
ta rasa. Ta juya da sauri zuwa sashin Ummul ta sameta tare da Bara'at daga tsaye ta
ce "Naje part ɗin Yaa Sheikh na rasa ina ne bedroom ɗinsa, ina buƙatar sani sbd ina
son kasancewa da mijina"
"Amma shi mijin na son kasancewa dake?" Cewar Ummul. Zahrah ta ce "Ni matarsa ce,
dole ya buƙace ni" Ummul tai murmushi ta ce "Zahrah ki zauna muyi magana mai
muhimmanci, maybe ki gane sosai" Zahrah ta ce "ki riƙe maganarki mijina nake
tambaya" Ummul ta ce "Malam yana kan rabuta Alkur'ani yanzu, kafin azumi yake son
kammala rubutun, ba zai iya ganin kowa ba" Zahrah ta juya rai ɓace gashi masifa ke
cinta kamar taci babu.
Ummul bata da zaɓi wanda ya shige faɗin hakan, tasan ba lallai Zahrah ta samu abin
da take so ba. Washegari tun da Halisa ta tashi bata da wani karsha shi ta wakana
da tunanin ko Zahrah ta je wajan Abbanta? Tai sallah Asuba tare da Azkar ɗin da
Ummul ta bata, 6:30 ta nufi kitchen tasan a nan zata samu Ummul ɗin, Tana zuwa
Bara'at ta ce "Sannu da zuwa Halisa" Suhaima ta ce "Baki zo da wuri ba" tai
murmushi kawai ta ce "Ina kwana Ummul?" Cike da farin ciki Ummul ta ce "Allhmd.
Sanyi bai ka maki ba?" Ta ɗaga kai tana taya Bara'at aiki tare da ita suka kammala
breakfast. Ummul ta bata shayin Yaa Sheikh ta kai masa bayan ta shirya zuwa kayan
makaranta. Ta amshi shayin ta mufi part ɗinsa kai tsaye.
Fitowar sa kenan sbd barcin da bai samu ba jiya, kana kallon yanayinsa da sauyin
idanunsa kasan akwai matsala. Yana zama kan kujera ta shigo bakinta ɗauke da
sallama ta ajjiya tray ɗin tana zubewa wajan ƙafafuwansa ta ce. "Abba ina kwana?"
Ya jinjina tare da zuba black tea ɗin ya shiga sha a hankali ta gyara zama ta ce
"Abba" ya ware ido a kanta ba tare daya tanka ta ba. Ta ce "Anti Zahrah ta zo
jiya?" Hawaye ya cika idanunta ganin ya kasa cewa komai, zai gumi dake tsastsafo
masa ta goshinsa jijiyoyin kansa sun ta shi. Ya ajjiye mug ɗin hannunta bayan ya
gama shan tea ɗin tare da miƙewa tsaye, ta miƙe da sauri ta ce "Abba baka da
lafiya?" Sai a lokacin sauke numfashi yana jin kansa kamar zai rabe yana ɗan yin
gaba ya ce.
"Ki kula,ba wasa" ranta bai mata daɗi ba, shi kansa ya kasa riƙe sauyin nasa gudun
kada wani ya ankare baya son kuma Ummul ta san halin da ake ciki... Ta fita tana
jin kamar kada taje makarantar.
Har ta yini a makaranta cir bata da wata walwala haka kurum ta tsinci kanta cikin
sukuni, Abir tai ƙoƙari sosai wajan fahimtar da ita duk subjects ɗin da sukai
attending. Har suka taɓa hira sai lokacin ma Halisa ta saki jikinta jin Abir itama
asalinta ƴar Nigeria ce.
Yau ma Umar-khan ya dawo da ita ya lura da sauyin nata bai kulata ba, tunda ba
huruminsa bane yin magana da matar malam ɗin. Tana shigowa gidan bata nufi part ɗin
Ummul ɗin ba, ta nufi Main parlour zata shige part ɗin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login