Showing 18001 words to 21000 words out of 62823 words
Chapter 7 - UKUBAR KISHIYATA Sirrin Da Ya Rushe Aure by Ummee Yusuf
for it cause u no pain~*
*part sixteen*
Wani irin suya take ji zuciyarta nayi mata yau ita Al'ameen ya wulakanta akan wata?
Dialling no Aina'u tayi cikin kuka da tashin hankali take magana " Aina'u kin ganshi can da ita har sun rufe d'aki,ni daman nasan na shiga uku.i'm finished Aina'u pls help me".
" Lateefa wats going on,pls ki daina kuka ki gaya min me yake faruwa,waye a d'aki da yarinya kuma wacce yarinyan?Aina'u take jera mata tambayoyin nan a rude sabida yanda take jin k'warta na kuka.
Da k'yar ta saita muryanta da ya fara dishewa sannan ta zaiyane mata abinda yake faruwa,tun daga farko har karshe.
Ajiyar hrt Aina'u tayi tace " haba Lateefa kiyi hak'uri mana ko kin manta dama boka yace mana ba makawa sai anyi auren,yanzu fa dole ne ki daure ki danne zuciyarki har lokacin da boka ya d'iba mana yayi,nd if u continiou like dis zamu sha wahalan aiwatar da aikin mu in lokacin yazo.nuna musu zakiyi ba ruwanki sannan kija ta ajiki by then komai zai zo mana da sauki hope kin gane".
" nagane Aina'u but bazai gane bane abin akwai ciwo".tace tana danna saitin zuciyarta inda take jin zafi kaman ana hura mata wuta.
" Lateefa kenan nasani mana tunda nima wanda nake so kullum yana tare da wata amma na daure saboda abinda nake hangowa gaba yafi na yanzu,shiyasa nake so kema ki daure yanda duk abinda zai faru ba wanda zai zarge ki".
" i will try my best but waye kike so baki tab'a gaya min ba?"
D'an dariya Aina'u tayi tace " zan gaya miki but for now k'wanta ki huta,sai da safe".hanging d'in call d'in tayi ba tare da ta bawa Lateefa daman magana ba.
K'wanciyar tayi zuciyarta kaman ya fito take ji wai yau Ameen d'inta ne zai k'wana d'aki 1 da wata kuma a cikin gidanta.
Al'ameen yana komawa part d'in Ameera,a tsaye ya same ta a tsakitan palourn sai rarraba ido take.
Murmushi ya sakar mata lokacin da yake kulle k'ofan da key.
Tana tsaye ya gama ya shigo yazo dab da ita ya kama hannunta suka shiga cikin bedroom ya zaunar da ita a bakin gado,shi kuma ya durk'usa a gabanta yana lek'en fuskanta.
K'ara jan mayafin tayi ta rufe fuskanta.
Murmushi yayi yasa hannu ya bud'e mayafin tayi saurin rintse idonta,matsowa yayi yayi kissing d'in saman idonta.
Waro su tayi ta sauke su a kanshi suna had'a ido tasa hannayenta ta rufe fuskanta tana murmushi.
" *AMEERA*"ya k'ira sunanta kaman mai rad'a,bata amsa ba kuma bata bud'e fuskanta ba.
" ki k'wantar da hankalinki kar wannan abinda ya faru ya dame ki bcos tana da matsalan jinnu yanzu haka na bata magani tayi bacci,dan duk lokacin da ya tashi haka muke fama da ita"yace yana zama kusa da ita.
Batace komai ba amma har cikin zuciyarta ta tausayawa Lateefa kuma at d same time ta samu relief na cewa ashe ba haka halinta yake ba,da har ta fara tunanin ya zamansu zai kasance.
Tashi yayi ya shiga bathroom d'inta yayi alwala ya fito yace itama taje tayi ta fito suyi sallah nafila.
Batayi musu ba itama ta shiga ta d'auro alwalan ta fito.
Shi yaja su sukayi raka'a 2 sannan ya sallame,ya dad'e yana k'wararo musu addu'an zaman lafiya tana amsawa da ameen sannan suka shafa.
Tashi yayi ya fita palour sai gashi ya shigo da ledodi har 2 ya ajiye a tsakiyan rug carpet da yake shimfid'e a tsakiyan d'akin.
Fita ya k'arayi ya shigo dasu plates cups nd knife akan wani k'aramin tray ya ajiye tare da jawo ledodin ya juye musu gasassun kajin da suke ciki ya yanyanka sannan ya d'ago kai ya kalleta ta wani ta wani takure waje d'aya ko kallon inda yake ma batayi.
"Bismillah sauko muci nasan yunwa kike ji" yace still idosa akanta.
Girgiza kai tayi a hankali tace " um-um na koshi"
Cike da tsokana yace
" kin isa ma kice kin koshi,bayan tundazu naga kina ta bin late din da kallo ta kasan ido kina had'iyan yawu.zo kici yarinya ki bar yin fulako".
Waro ido tayi tana kallonshi kaman zatayi kuka,fisabillilahi in banda sharrin Al'ameen yaushe ta kallima inda yake bare ta had'iyi yawu?ita dai kam ta kasa sabawa da halin nan na Al'ameen komai tayi sai ya fassara shi nagaetive.
Sunkuyar da kai k'asa tayi tare da yin rau-rau da ido kaman zatayi kuka.
Jawota jikinsa yayi yana dariya yace " noo my baby don't cry nine ko?sorry na daina".
Gutsuro naman yayi ya sa mata a baki yana rarrashi tare da lallab'ata,tun tana nonnokewa har ta sake taci d'an dsyawa bcos ba laifi tana jin yunwan .cup ya cika fresh milk ya bata ta sha sannan ya k'yaleta.
Zagewa yayi shima ya cika cikinsa dan rabon shi da abinci tun safe,hidimomi basu barshi ya samu zama ba balle ya tuna da abinci.saida ya gama sannan ya tattara wajan ya fad'a bathroom yayi wanka ya fito daga shi sai 3quater da singlet farare tas.
Tana zaune a inda ya barta ta takure cikin hijabin da tayi sallah,zuwa yayi ta bayanta ya rugume ta tare da bata wani hot kiss a wuyanta sannan yace " tashi kije kiyi wanka kema zaki fi jin dad'in bacci".
Murya na cracking tace " a'a ba sai nayi wanka ba zan iya k'wanciya a haka......"bai jira ta karasa ba ya shure ta sai cikin bathroom ya dire ta.
" zakiyi ko inyi miki da kaina?"
Ba shiri tace " ba sai kamin ba wallahi zanyi da kaina ".
Fita yayi yana mata dariya " yace matsoraciya kawai".
Bata dad'e ba ta fito cikin wani zurmumemen hijab da tayi sallah dashi,
Shi kuma yana ta aikin feshe wata arniyan red night gown da performes masu d'an karan kamshi.
Juyowa yayi suka had'a ido tayi saurin sauke nata k'asa tasiwa yayi da rigan a hannun shi yazo gabanta yace " meye haka Ameera da hijabin zaki k'wanta?"
Gyad'a kai kawai tayi ba tare da ta d'ago ba " ga riga nan kije ki canza ko kuma inzo in canza miki da kaina".
Ba musu ta karb'a tayi bathroom a ranta kuma tana jin ba dad'i dan gani take ya takura mata dayawa shi ko kunya baya ji.
Kallon gown d'in take baki sake ganinta 'yar k'arama da ita dan da k'yar ya rufe mata cinya kuma ba shi da maraba da net cos ba abinda zai rufe mata yana show sosai.
Haka ta daure ta saka gudun kar yazo yasa mata da kanshi kaman yanda yace.
Gaban dogon mirrow da yake cikin bathroom d'in ta tsaya kallon kanta,ganin she's half naked yasa ta nemi wuri ta zauna dan bazata iya fita gaban shi haka ba.
Al'ameen yana zaune zama jiranta shiru har zuwa 15mins,hakan yasa ya tashi ya bita,cikin sa'a ya samu k'ofan a bud'e bata saka key ta ciki ba.
Tura k'ofan yayi ya shiga ciki,tana ganin shigowar shi ta fara kokarin rufe jikinta da hijabin da ta cire.
Zuwa yayi kusa da ita ya k'wace hijabin yayi wurgi dashi.
Wani wahalallen yawu ya had'iye saboda ganin had'add'en surarta a waje dan bai tab'a sanin haka take da sura mai d'aukan hankali ba sai yau saboda kullum cikin hijab take.
Cikin sassarfa yazo ya rungumeta tare da bin jikinta da hot kisses gaba daya a juye ya zama wani mutum.daban kaman ba Al'ameen da ta sani ba.
Ameera duk ta rud'e ta fara hawaye dama daurewa take.
Cak ya d'agata yayi kan bed da ita ya k'wantar shima ya k'wanta a gefenta tare da jawota jikinshi ya ruungume, sak'onni masu wuyar fassara ya shuga aika mata da zafi da zafi.
Daga nan nima nayi waje sai dai muce asha amarci lafiya *AMEERA*.
[3/24, 6:47 AM] Ummee Yusuf: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
πββπββπββπββπββπββ
*~UKUBAR KISHIYATA~*
ππππππ
(Its all about love and betrayal)
Story by *~UMMEE YUSUF~*
(Maman yusuf)
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONπ«π«π«~*
*~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u no pain~*
*part seventeen*
Har kusan asuba Al'ameen bai samu bacci ba sai kallon fuskan Ameera da yayi kaca-kaca da hawaye yake yi cike da zallan nishad'i dan sai yau yasan cewa mata suna suka tara,saboda bai tab'a samun natsuwa haka ba tare da Lateefa kuma sai yau ya k'ara tabbatar da zargin shi na cewa Lateefa bata kawo mishi budurci gidan shi ba.yayi shiru ne dai kawai dan yana sonta yayin da ita kuma ta d'auka tushe-tushen da ta kashe mak'ud'an kud'i a kaine sukayi tasiri.
Dak'yar ya samu bacci mai dad'i ya d'auke shi.
6:30am ya farka daga bacci mai nauyi daya d'auke shi,a gurgije ya fad'a bathroom yayi wanka tare da d'auro alwala ya fito ya zura farar jallabiya.
Komawa yayi kan gadon inda Ameera take baccin wahala,gefen fuskanta yake shafa a hankali.ture hannun tayi tare da turo baki gaba tacigaba da baccinta.
Murmushi yayi ya kawo bakinshi saitin kunnenta ya hura mata iska,magana ta fara cikin bacci tana " Fateema meye haka,Umma kin ganta ko?"
Kamo bakin da ta turo gaba cike da shagwab'a yayi ya d'an ciza.
Bud'e ido tayi da sauri ta sauke shi a kanshi da ya tsura mata ido yana murmushi.
Waro idon tayi sosai tana kallonshi tare da mamakin me ya kawo shi gidansu,can ta tuna ashe fa jiya ba gidansu ta k'wana ba. tana tuna abinda ya faru tsakaninsu ba shiri ta rintse ido dan wani irin kunyanshi taji yana shigarta.
" tashi kiyi sallah prety " yace yana kokarin d'agata.
'Yar k'ara ta saki jin wani rad'ad'i a kasanta ga cinyoyinta kaman wacce tayi tsallen k'wad'o.
A rud'e yake mata sannu,tare da kamata har zuwa cikin bathroom ya had'a mata ruwan dumi sannan ya barta ya fito sannan ya tada sallah.
Yana fita ta shiga cikin ruwan ta k'wanta lamo tana jin dad'in yanda yake gasa mata jiki,
Saida taji ruwan ya fara sanyi sannan ta had'a sabo tayi wanka tare da alwala ta fito.
Yana zaune yana azkar d'inshi ta fito,murmushi ya sakar mata mai d'auke da sakonni kala-kala
Saurin kawar da kanta tayi,da sauri ta nufi kan sallayan da ya shimfid'a mata ta tayar da sallah.
Tana idarwa ta matso kusa dashi kanta a kasa tace " ina k'wana ".
Jawota jikinshi yayi ya rugume tare da manna mata peck sannan ya rad'a mata kunne " haka ake gaisuwa my prety nd thank u so much for d gift Allah ya mii albarka".
Shiru tayi ta manne a kirjinshi dan bata so ta d'ago da kanta su had'a ido.
D'agata yayi suka koma kan gado ya ja musu bargo,ya shiga wasa da ita.
Gaba d'aya Ameera ta gama tsurewa dan bata manta wahalan da tasha jiya ba,saidai baiyi abinda take tsoro ba yaja musu bargo suka koma bacci.
11:20am suka farka,rad'a mata yayi a kunne " tashi muje muyi wanka".da sauri ta girgiza kai tana k'ara shigewa bargo.
Bata ankara ba taji ta a sama,wutsil-wutsil ta fara da k'afa tare da magiyan ya sauketa amma bai direta ba sai cikin bathtube.
Gaba d'aya kunya ya hanata motsi yayin dashi kuma ko ajikinshi saima fitina da ya isheta shi.
Haka suka gama wanka suka fito suka shirya,batayi wani make up ba just powder ta shafa sai wet lips da tasa amma tayi k'yau cikin riga da skirt da tasa na atamfa blue nd white.
Riko hannunta yayi suka fito palourn ta suka tarar an cika musu kan table da kayan breakfast.
Kujera yaja ya zauna,itama taja na kusa dashi zata zauna yayi saurin riketa yace " me zakiyi?"
"Zama zanyi" ta bashi amsa a takaice.
"A ina " ya kara tambaya,kujeran ta nuna mishi da hannu.
Jawota yayi ta fad'a jikinshi,ya sunkuya ya bata peck a goshi sannan ya gyara mata zama akan cinyanshi yace " as frm today ga wajan zamanki nan".
Batayi magana ba sai murmushi da tayi
Bud'e warmers d'in yayi d'aya bayan d'aya yana lek'en fuskanta yace " me zan zuba miki".
" kowanne ma ka zuba zanci".
Shi ya zuba musu abincin a plate 1,yana bata a baki shima yana ci har suka kammala sannan suka dawo kan cushions d'in palourn suka zauna ya kunna musu kayan kallo.
D'ora kanshi yayi akan cinyanta suna kallon arewa 24,wata masifaffiya aka nuno tana ta bala'i a cikin shirin da suke haskawa.
Ganin matan yasa ya tuna da Lateefa koya ta k'wana oho mata.
Rungumo cikinta yayi daga k'wancen yace " prety bari inje mu gaisa da yayarki".
" inka je kace nima ina gaishe ta "tace tana kallon gefe dan da gaske taji wani iri a zuciyarta.
Saida yayi pecking d'in goshinta sannan yayi hanyan fita.
Kallon shi take tana murmushi bata san tayi nisa a sonshi haka ba sai yau, har ya kai k'ofa kaman yasan tana kallonshi ya juyo suka had'a ido da sauri ta d'auke idonta tana kallon gefe tare da murmushi.
Kamshin turaren shi taji a kusa da ita, ta juyo da sauri ta ganshi a gefenta yana murmushi yace " na dawo dan naga baki yarda da tafiyata ba".
Da gudu ta tashi tayi bedroom ta kulle tana dariya,shima dariyan gayi ya fice daga part d'inta cike da nishad'i.
Yana zuwa part d'in Lateefa ya nemi wannan farincikin ya rasa saima fargban ya zasu k'washe da ita, abu d'aya yasa a ranshi ba zaiyi tolarating rashin hankalinta ba.
Sallama yayi ya shigo palourn ya tarar suna hira da k'annenta,sai dai suna ganin shi suka mik'e bayan sun gaishe shi suka fita zuwa nasu part d'in.
Cikin fara'a ta tare shi tana ango kasha kamshi.
Kallon mamaki ya bita dashi na yanda ta rikid'e one time kaman ba ita bace jiya suka rabu b'aram- b'aram ba.
" mesa ka fito da sassafen nan ka bar min k'anwata ita kad'ai"tace tana murmushi.
Kallon aggon d'akinta yayi yaga 12:30pm take cewa safe?koda yake ya gane magana ta fad'a mishi a fakaice.
Bai kula da magan ba dan yaji dad'in canzawarta dan haka zama yayi a d'akin suna hira sama-sama har aka kira sallahn azahar yayi alwala acikin bathroom d'inta sannan ya fita zuwa masallaci dan gabatar da sallah azahar.
Yana fita ta k'washe da dariya tace " zaka gane kurenkane yaro dan sai na gana muku bak'ar *UKUBA*a gidan nan daga kai har k'aramar karuwar da kawo cikin gidan nan".
[3/24, 6:47 AM] Ummee Yusuf: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
πββπββπββπββπββπββ
*~UKUBAR KISHIYATA~*
ππππππ
(Its all about love and betrayal)
Story by *~UMMEE YUSUF~*
(Maman yusuf)
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONπ«π«π«~*
*~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u no pain~*
*part eighteen*
Part d'in k'annenta ta nufa dan fad'a musu abinda yake faruwa cos basu san da maganan auren ba.
Knocking ta fara jin k'ofan nasu a rufe.
Su kuma a wannan lokacin suna kan gado a tub'e suke tsirara suna aikata masha'ansu da suka saba.
Buggun k'ofan ne ya dawo dau cikin haiyacinsu,da k'yar suka suka rabu Shamsiya ta fad'a bathroom dan kar Lateefa ta fahimci wani abu.
Fa'iza kuma kayanta ta mayar sannan tazo ta bud'e k'ofan tana kikiro murmushin dole tace..." Aunyty kece da kanki?ai kin k'ira waya zamu zo mu same ki".
Bata bata amsa ba tabi ta gefenta ta shiga ciki ta nemi kujera ta zauna sannan ta kai dubanta ga Fa'iza da ta kasa zama tace..." ina Shamsiyya?"
"Ta shiga wanka".
" and u wat happen to ur eyes?naga sunyi ja".Lateefa ta tambaya tare da kafe ta da ido.
Cikin in-ina ta amsa da cewa..." ammmm b...bacci na fara Aunty bugun k'fan ne ya tashe ni".
"Ok ko kunsan cewa Al'ameen yayi amarya?"
A zabure Fa'iza ta kunduma ashar sannan tace..."amarya fa kika ce Aunty,ya akayi haka ta faru bamu sani ba?wallahi ubanta zamuci a gidan nan,wai Mama ta sani kuwa?"
" hmmm ban gaya mata ba dan nima bai gaya min ba,jiya ina zaune naji an shigo da ita".ta bata amsa.
Shamsiyya ta fito daga bathroom d'aure da towel tace..."dama na gaya miki tun lokacin da ake gyara wancan part dβin".
Murmushi Lateefa tayi ganiΓ± yanda k'annenta suka tada hankalinsu tace..."ku kwantar da hankalinku dan na gama shiri na,inaso ku zuba ido ku sha kallo kuma kar kuna wani tashin hankali ko canza fuska just kuyi abinda nace hope kun gane?"
" shikenan Aunty tunda haka kike buk'ata amma da kin k'yale mu dasu sai sun gane shayi ruwa ne"tace tana huci.
" don't worry komai zai tafi tafi yanda ya kamata,yanzu zan k'ira Mama mu tattauna b4 inje gida in same ta"nan suka cigaba da kulla makircin akan Al'ameen da Ameera.
Al'ameen yana fita daga masallaci direct gidan iyayen shi ya nufa.
Alhaji da Hajiya suna zaune a palour suna hiran yanda biki ya kasance,sallamar Al'ameen ne ya katse su.
Shigowa yayi ciki bayan sun amsa mishi, neman guri yayi a kasa kusa da k'afan Hajiya ya zauna sanna ya gaishe su.
Cike da farinciki suka amsa ganin wata natsuwa da farinciki da suka gani kan fuskan d'an autan nasu.
"Ya naga gidan ba kowane?"ya tambaya yana k'arewa gidan kallo.
" tun 11am 'yan katsina suka koma,munso su k'ara k'wana amma suka k'i saboda auren 'yar kawunka baffa da za'ayi next week" Hajiya ta bashi amsa.
B'ata fuska yayi yace..."wai harda tsohuwan nan suka tafi itama bata tsaya taga amarya ba?"
Alhaji yayu dariya yace..." ai itace ta hura wutan tafiya sauran ma suka bi bayanta".
K'ara shagwab'e fuska yayi zaiyi magana,Hajiya ta katse shi ta hanyan cewa..." Kai dai baka girma, ina amarya?"
Nan da nan fara'a ya cika fuskar shi yace..." tanan nan lafiya"
Nan hira ta b'arke tsakΓ‘ninsu kan yanda bikin ya kasance har zuwa la'asar sannan suka fito zuwa masallaci shida Alhaji dan gabatar da farali.
Suna idar da sallah gida ya nufa yana tunanin ya barta ita kad'ai.
Bayan tafiyan shi Fateema da sauran frnds d'inta suka zo suka taya ta yini suna mata tsiya,sai kusan 4 suka koma gida.
Suna tafiya ta shiga bathroom tayi wanka ta fito daga ita sai bath robe wanda kpo cinyarta bai gama rufewa ba.
Da yake tasan gidan bakowa yasa ta saki ranta ta fara shirinta cikin k'wanciyar hankali.
Zama tayi a gaban mirrow tayi shafe-shafenta sannan taje gaban sip d'inta ta ciro inner wears ta fara sawa.
Zame bathrobe d'in ta fara kokuwan saka brezia amma ta kasa, kaman zatayi kuka take ta trying saboda ko a gida Fateema ce mai taimakata kullum.
Kaman daga sama taji hannun mutum ta bayanta ya had'a mata mata abinda ta kasa.
A razane ta juyo sai ganin shi tayi a tsaye yana mata dariya.
Tsaban rikicewa rasa abinyi tayi,durkushewa tayi a wajan ta