Showing 117001 words to 117287 words out of 117287 words

Chapter 40 - Na Huce Sabuwar Rayuwa BY SUMAYYAH ABDULKADIR TAKORI

ba wata rata ce mai yawa a tsakanin su ba."

Dr. Rahinah ta ci gaba da aiki karkashin gwamnati bisa yarda da amincewar maigidanta Habibu Mustapha. A gefe tana kula da nata private hospital din. NAHUCHE HOTELS sun bunkasa sun shahara ta yadda suka zama akwai rassansu a ko ina a jihohin Najeriya talatin da shida (36 States of the Federation).

"Ya dukufa wajen aikin alheri da taimakon marassa karfi da matasa masu buri kamar sa a baya da tsaftatacciyar dukiyar sa ta hanyar yin amfani da connections din sa wajen samawa matasan Zamfara ayyukan yi, sunansa da na hotels dinsa ya ci gaba da yin tambari a kasar Najeriya, Nahuche Hotels ya zamo lamba daya a duk inda aka ambaci masaukin baki a Najeriya. Zuwa wannan lokacin Dr. Rahinah ta kai matsayin consultant a fannin ta na Otorlaryngology a babban asibitin kasa (National Hospital) lokacin da ta ke da yara biyar; maza biyu; Abdallah da Mustapha, da mata uku Samha, Suhaima da kanwar ta Sumayyah."

WABILLAHI TAUFEEQ

NA HUCE IS NOT FOR FREE. IT'S 1000 VIA 3094856450 SUMAYYAH KABARA FIRST BANK

Masha Allahu laquwwata illa billah.

Nan muka kawo karshen labarin Habibu&Rahinah. Kuskuren dake ciki ku taya ni rokon Allah ya yafe mini. Abin Alkhairin da ke ciki Allah ya raba mana ladansa ni da ku bakudaya.

Sai mun hadu a goron sabuwar shekara insha Allahu.

*_Sumayyah Abdulkadir*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login