Showing 72001 words to 75000 words out of 117287 words

Chapter 25 - Na Huce Sabuwar Rayuwa BY SUMAYYAH ABDULKADIR TAKORI

(Black-Grey German Suit) wadda ta dace da launin fatar jikin su mai salki da sheki."

"Tsigar jikin ta ta ji ta soma tashi da jin sautin muryar ABDALLAH NAHUCHE, wadda ke tsirgawa tana ratsawa tana shiga cikin kunnen ta har zuwa cikin brain din ta, tana hudo wani irin sabon son Dan ta da kaunar sa a zuciyar ta, cikin wani yanayi na soyayyar uwa da bazai fassaru ba, irin feeling din da uwa kadai ke iya jin sa a kan Dan ta"

kwatankwacin koma fiye da na ranar da ta kawo shi duniya tana kwance kane-kane cikin halin nakuda a kan cinyar Habibu Nahuche.

NA HUCE is not for free. It's 1000 via 3094856450 Sumayyah Kabara Firstbank

"A hankali ya sunkuyar da kai, kafin ya dago ya dubi Yayar sa da mijin ta."

"%’Üm u yi min alfarma ku ci abinci ku yi sallah ku natsa %’ yace da su finallycikin muryar sanyi, bayan ya dawo daga duniyar tunanin da ya lula, daga Aunty har Uncle basu katse masa hanzari ba sun bashi dama yayi tunanin sa positively."

%’Ïm a zan iya cin wani abinci ba sai ka tabbatar min zaka bi mu zuwa Girei Habibu %’. Inji Badiya.

"A hankali ya gyada mata kai alamar zai bi sun. Uncle ya ce, %’"n o alhamdulillahi, ina Abdallah? Cikin kunkuni ya ce."

%’Ïm a zan gaya muku inda yake yanzu ba don ban shirya ba da shi ga uwar shi ba %’.

"Dariya Aunty ta yi, sabida farin cikin ya yarda zai bi su zuwa Girei kadai ya karbi auren sa da kan sa ya wadatar da ran ta."

"%’Ðm an ta matse muku, a bamu masauki mu je mu huta %’. Inji Aunty."

"Waya yayi wa mai kula da share-sharen gidan ya zo ya tafi dasu sassan baki, Kuku kuma tuni ya shirya musu abinci ya kai, ya san ba wanda zai yi masa wannnan karambanin na kawo su Anty Ikoyi sai Mr. Rasak."

"Amma bai ce masa komai ba don shima yanzu ya ji dadin zuwan nasu, domin ya yaye masa damuwar da yake ciki kaso tamanin cikin dari 80%. Kuma shine babbar maslaha ga mutuncin sa aidanun iyayen Rahinah, dama ita Rahinar kan ta."

"Ba wai sulhu yake nema da ita ba, illa shi mutum ne mai yawan submissiveness, wanda idan yayi laifi ya kuma gane daga baya yayi laifin, ko aka nusar da shi, yake gaggawar mika wuya nan da nan ga gyara wannan laifin."

"Sun tattauna sosai a daren shi da %’¶i ar uwar sa. Duk abinda suka kashe ita da Hajiya da Uncle da su Baban Nahuche wajen hidimar auren sai da ta kwashe ta labarta masa, don ya san ba a banza ya samu Rahinah ba wannan karon."

"Tace atampopin %’®i uddaje %’ kawai daga Super sai Holland muka zuba, sauran da suke kanana %’¶i an uwa ne suka baka gudummuwar su har da Shafa %’ƒj tu""."

"He felt loved! Sabida ko kana da shi, idan %’¶i an uwan ka da iyayen ka suka yi maka aikin zumunci da kara irin wannan dadi ka ke ji. Ya ce da Anty zai maida mata kudin kayan suddaje din da na lefe cikin account din ta, Aunty ta harare shi nan ta hau shi da fada, inda ta ce,"

"%’n a ji min yaro, lefe ai gudummuwata ne dama, suddaje gudumuwar Hajiya, Paute gudummuwa ne daga gare mu zuwa ga zuri'an amarya, sauran hidimdimun kuwa duk daga %’¶i an uwa na Nahuche suka fito, fatan mu Habibu kada ka bamu kunya, ka zauna lafiya da uwar dan ka, domin dukkan ku kuna bukatar juna %’."

"Bai ce komai ba, domin duk jikin sa ya yi sanyi, sai ya samu kan sa yana mai tambayar kan sa da gaske yana bukatar Rahinah Omar cikin rayuwar sa ta yanzu ko kuwa Anty ta dai fada ne don ta ji dadin bakin ta???"

"Daga can kasan ransa sai ya ji wani sako na amsawa da cewa ""YES! Har gobe yana bukatar Rahinah Omar cikin rayuwar sa. Irin bukatar da nisan shekaru ko tsufa ba ya taba canza ta."

"Iyayen sa da %’¶i an uwan sa basa bukatar komai daga gare shi duk da Allah ya bashi wadata, burin su kadai ya zama cikakken mutum ta hanyar yin aure da wadda suka tabbatar ita kadai yake so."

"Ko don albarkacin Hajiya, Yayar sa Badiya da Uncle Usman zai sassautawa zuciyar shi, zai karbi Rahinah da duk irin fuskar da ta zo masa; da tsiya ko da arziki. Wato duk irin rayuwar da ta zaba musu ita za su gudanar."

Aunty ce ta katse masa tunani da cewa %’ n n aka zaba mata ta zauna?%’

"Ya dan zakuda kafada yace %’Úm have no idea. The choice is her %’šj (wato zabin nata ne). Tunda ni ba mazauni bane na wuri guda ba %’, Aunty ta ce,"

"%’n a san ma Abuja za ta zaba, ko don saboda ayyukan ta %’. Dan kyabe baki yayi irin na ba matsalar sa bane wannan."

"A daren yayi musu booking din jirgin da zai juya da su Adamawa a washegari har da Mr. Rasak wanda ya nemi alfarmar halartar auren Ogan su, don Aunty ta gaya masa tun jiya da ya dauko su."

%’×m alan bai gaya muku cewa shi ango bane ko? Maman Abdallah za ta dawo!%’.

"%’Ðm ongratulations Oga, congratulations Boss!%’ Inji duka ma %’ƒj ikatan gidan."

"""May yours be among the best!""."

"Kowa sai da ya fadi irin fatan alkhairin sa, domin hakika sun yi farin ciki. Washegari tun sassafe gabadayan su suka biyo Arik-Airdaga Ikko zuwa Adamawa."

******

"ADAMAWA, GIREI A"

"saukar sa a Adamawa, ba abinda ya fara zuwa ran sa illa, da ya samu nutsuwa abu na gaba da zai sa a gaba shine zai samar da Nahuche Hotel a jihar Adamawa, tunda Adamawan ta zama wani bangare nasa yanzu."

"Ita ce tushen mahaifiyar Abdallah kuma garin kakannin sa na wurin uwa, ko don su samu wurin sauka idan suka zo garin. Ilyasu Uncle ya yiwa waya, ya dauko motar sa da ya bari a Girei ya zo ya dauke su zuwa Girei. Basu tsaya a ko %’Œj na ba sai kofar familyhouse din su Rahinah, wato gidan Sarkin Fulani."

"Tuni labari ya riski jama %’ƒj r gidan, da ma ita Rahinar kan ta, cewa Angon Rahinah ya iso daga Lagos. Safeenah ce ta shigo mata da wannan labarin, wanda ya sa ta saurin runtse idon ta a ahankali tana ambaton sunan Allah. Ba don ta yi farin ciki da zuwan nasa ba sai don faduwar gaban da ta bakunce ta."

Tana so ta tambayi Saffeenah ko tare da yaro Abdallah suka zo? Sai dai ta daure ta yi fulako ta yi shiru.

"Yau wace rana ta gwada kawaici akan Abdallah. For the first time a tarihin rayuwar su da ta ji zuciyar ta ta dan rankwafa akan Habibu Nahuche, tunda dai har ya sauke girman kan sa ya biyo ta garin iyayen ta."

*****

S

"ai biki ya koma sabo dal sakamakon zuwan Angon. Dan Nahuche jikan Nahuche. Habib, Mustapha, Bilyamin Nahuche. Biki yayi biki, biki irin na fulanin Girei wadanda suka hade da Zamfarawa suna nuna musu irin nasu culturesandtraditions din, wannan ya sa mutanen Nahuche suka dauki aniyar in suka dau amarya zuwa Zamfara sai sun kai ta har garin Nahuche ta gaida Kekun Nahuche da Uban Dawakin Nahuche suma su nuna irin nasu al %’ƒj dun. Tunda burin iyayen Rahinah shi ne su nuna ita %’¶i ar asali ce %’¶i ar dangi ce suma dole su nuna Habibu dan asali ne dan dangi ne, ba %’ƒj fi su jela ba baza %’ƒj fi su iya taka rawa ba, kamar yadda ba %’ƒj fi su kwarkwata ba baza %’ƒj fi su iya susa ba."

"Allah kadai ya san irin farin cikin da duk family din nan ke ciki na kowanne bangare. Habibu kuma da zuwan sa ya bude bakin aljihu ga dangin amarya da iyayen ta, komai sai da aka sauke mota guda tun daga kan ruwan sha. Lemo kuwa kamar a wanke gidan sarkin Fulani da shi. Kaji da zabbi kamar a tuka a yi tuwon su. Mutanen Girei sun dade basu ga biki irin na Rahinah ba, gashi dai a al %’ƒj dance aka yi komai babu surkin modernity, amma komai ya wadata sannan tun daga fara bikin har zuwa karshen sa traditionalattire wato kayan saki na gargajiya Rahinah ke sawa irin na Fulanin usli, wadanda cousins din ta %’¡j ammata sa %’ƒj nnin ta suka kakkawo mata matsayin gudummuwar su."

"Habibu da Rahinah basu hadu ba ko sau daya a garin Girei, sai ana I gobe za su wuce Zamfara. Aunty Badiya ta yi kokarin su hadu, ko sau daya ne su gaisa a Girei, kowanne ya nuna mata ba ya bukatar hakan."

"Yau kuma da suka hadun, Sarkin Fulani ne ya kira kowannen su da kan sa zuwa turakar sa, kusan a tare suka iso, Rahinah ta sha ado, sanye da wata guntuwar rigar Karen miski ruwan hanta, ta yi dauren zanin daga can saman cikin ta ta yi lullubi da yalwataccen mayafi fari, an yi mata wadansu irin kananan kitso wadanda aka lankwaso jelar su ta gaban goshin ta zuwa bayan kunnen ta, kitson ya saka fuskar ta tayi fresh tayi cute da ita ya fito da kyawun fuskar ta na halitta. Kan ta babu kallabi sai lullubin babban mayafin da ta yi."

"Habibu sanye yake da yadin voyel mai taushi fari sol, da gani yau ya soma saka su, %’¶i ar ciki da babban riga wanda aka yi wa sassaukan aiki da farin zare. Komi nasa a saukake, kwalliyar sa mai sanyaya idanu, amma kallo daya zaka yi masa ka san ya kama kasa, kuma komai da yake sanye da shi mai daraja ne. Sassaukar rayuwa ra %’ƒj yin sa ce kawai amma kada kaso ka tona tsadar sittiru da takalmin da agogon da ke jikin sa."

"Tana saka kai a kofar dakin sarkin Fulani shima yana sawo kai, saura kadan su yi karo da juna, itace ta yi saurin ja da baya ta bashi hanya ya fara wucewa bayan sun jefi juna da mummunan kallon da kowanne ya kunshe cikin idanun sa."

"A ran ta ta ce %’&n mh, mutum har mutum, fuska da zubi irin na salihai amma halin sa da zuciyar sa irin na mutanen farko (jahiliyya period)."

"Shi kuwa Habibu gani yayi gabadaya Rahinah ta canza a idanun sa, kuruciya ta karu mata, duk ta danyance masa kai bazaka ce ta taba haihuwa ba, balle katon yaro kamar Abdallah mai neman cika shekaru goma sha biyu."

"Kwatankwacin abinda ta fada a tata zuciyar shima haka ya fada a nasa ran, kamannin ta, innocent fuskar ta, zubin halittar ta duk basu yi kama da behaviours din ta na rashin tausayi ga mijin auren ta, na rashin compassion a zuciya da rashin karbar kaddara."

"Ta fi kama da salihan mata masu sanyin rai, masu tausayawa da tallafawa mijin auren su, ba kamar nata halayen na zahiri ba. Ga ta stubborn ga ta unforgiving and wicked."

"%’Üm u shigo daga ciki %’ inji sarkin Fulani, suka zauna suna fuskantar sa shi yana daga gaban su, sai da ya tabbatar sun bashi dukkannin nutsuwar su sannan ya fara da addu %’ƒj suka shafa, kafin ya maida hanklin sa kan Habibu Nahuche."

"%’Òm uk abinda ya faru da ku a baya, mun ji labarin sa, Ambasada ya gaya mana. Ina so ku dauka kaddarar ku kenan ta haihuwar wannan yaron, don haka ku maida komai ya zama tarihi, ku fusknci rayuwar da zaku fara yanzu."

"Habibullahi na aika an kirawo ka ne domin in baka amanar marainiyar Allah RAHINATU wadda Allah ne ya hada ku ba mu muka hada ku ba, bata da uwa bata da uba a duniya sai mu da muka rage a raye, idan ka cutar da ita Allah ba zai barka ba."

"Ke kuma Rahin, kin gama sanin gidan nan ba %’ƒj yaji, ba %’ƒj kawo kara, sannan ba %’ƒj zawarci. Don haka ne ma bana gaggawar aurar da %’¶i a %’¡j a na sai ga mazan da na tabbatar suna son su kuma zasu rike min amanar su ko bayan rai na. Sannan ya zamanto cewa soyayya ta hada su ba tursasawa ba."

Saboda haka na hore ki da yi wa mijin auren ki biyayya da zama uwa ta gari ga %’¡j a %’¡j an ki. Mahaifiyar ki matar kwarai ce mutuniyar kirki ce da har ta koma ga mahaliccin ta babu wanda ya taba jin kan su ita da Modibbo Ummaru.

"Bai taba kara aure ba sai a bayan ranta, inda ya auri Kulun da ta yi sanadin barin ku gida har duka wadannan kaddarorin suka faru %’."

"Habibu ya muskuta kadan, murya cikin sanyi yace %’:o acece Kulu?%’ Sarkin Fulani ya bashi labarin komai daga farko har karshe har yadda Rahinah ta hadu da su ta sanadin Yafendo, Habibu ya saci kallon ta kadan, (she have never know her parents), sai yaji tausayin ta kadan ya kama shi, gara shi ya girma da Hajiyar sa har gobe yana jin dadin ta, ya dukar da kai yana magana a hankali,"

"%’n a karbi amanar ka da hannu bibbiyu Baba sarki, Allah ya bani wuyan dauka da hannun saukewa %’."

Kawai sai Rahinah ta ji kuka ya zo mata. Wanda tun fara bikin bata yi shi ba. Don a baya komai ganin sa take kamar almara ko mafarki wanda anjima kadan za ta bude ido ta ga ba haka ba. Amma yanzu da Habibu yayi Magana da bakin sa ta yarda ta amince zahirin kenan.

"Ta sake zama matar Hotelier (Habibu Mustapha Bilyamin Nahuche). Bambancin shine wannan auren ba irin na baya bane, wannan auren na mutunci da daraja ne, ya aure ta ne a hannun iyayen ta da kakannin ta, aure na adalci da martaba, to amma anya sauran tabban nasa da lahanin da ya yi wa zuciyar ta zasu taba gogewa daga zuciyar ta?"

"%’Üm u ta shi ku je, suna jiran ku za ku wuce. Allah yayi muku albarka %’."

"Nene Balki da Inna Dudu ne suka shigo dakin sarkin Fulani suka tafi da ita, a motocin Nahuche Hotels zasu wuce zuwa Zamfara wadanda tuni PA Rasak ya sa an kawo su manya-manyan Highlanders har guda 4. Sai wadanda %’¶i an Nahuche suka zo a ciki dama ba su koma ba."

"Wadanda Mr. Rasak ya kawo matan sarkin Fulani su duka hudun aka dauka a ciki da %’¶i a %’¡j an su mata, cousins din Rahinah da sauran %’¶i an uwan su aka dauka a ciki. Rahinah da Nene da Aunty Badiya da Inna Dudu suna mota guda, a gidan gaban motar kuma matar Baban Nahuche ce haka suka kama hanya daga Girei zuwa Zamfara."

"Habibu da PA din sa tare da Uncle da yaran sa suka wuce, suna tafe a hanya yana ta buge bugen waya yana bada order na yadda yake so PA Mr. Atiku ya tsaya a kan gyaran gidan sa na %’ri ife Camp %’ duk da gidan baya bukatar komai, amma yanzu mace ce zata zauna a cikin sa akwai bukatar abubuwan da babu cikin gidan. Su Uncle kuma sun ce ya basu dakuna zasu zuba kayan gado da kicin zasu zuba mata kayan girki. Yana ta gargadin PA Atiku kan ya tsaya ya ga cewa komai (is in place). Uncle na ta sauraron sa a fakaice yana ta mamaki, in ya ji kudaden da ake ta ciniki na abubuwan da za %’ƒj sa a cikin gidan. Murmushi yayi, a ran sa ya ce,"

"%’n annu sannu ai bata hana zuwa saidai a dade ba %’ƒj je ba, yaro wa ya gaya maka Borno gabas take? Wa ya gaya maka ana yi wa matan gidan mu pretending?"

******

"KOFAR JANGE, ZAMFARA U"

"nguwar Kofar Jange ta karbi bakin motocin wajen guda goma a jere da yammaci lis, lokacin da majalisar samarin Kofar Jange ta ke cikke taf! Kamar kullum. Nan da nan samarin masoya Habibu Nahuche suka soma tambayar junan su ko me ake yi? Don kafin isowar motocin wani makwabcin Hajiyar Nahuche ya kawo musu labarin akwai fa kishin-kishin din cewa NAHUCHE ya yi aure duk suka karyata shi, ta yaya zai yi aure bamu ji a media ba? Bayan kwanannan suka gama shari %’ƒj da tsohuwar matar sa a Abuja?"

Sai ga wadannan bakin motocin nata fakewa a kofar %’Õm IDAN NAHUCHE %’.

"Mata ne suka rika fitowa kafin su fito da amarya nannade cikin alkyabba, suna shiga gidan Hajiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login