Showing 102001 words to 105000 words out of 142992 words

Chapter 35 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

252

tambayeka kafin naga kawata konai magana da kawata ? Wani irin fizgota Khaleel yayi yakai hannunshi zuwa wuyanta ranshi abace yace  what is so special about that witch of a woman da kin kasa"

hakura da ita? Are you a lesbian!? Are you really into girls?

Ja idanun Hawwa suka soma yi tafara dukan hannunshi hakan yasa yasaki wuyanta tadanyi tari

kadan sannan ta kalleshi tace  da aurenka gwara zama da Ni ima! At least ita bata living wayward life irin naka! Radadi zuciyan Khaleel yafara sai kawai yakara fizgo Hawwa yakama kafadunta ya matse yana kallon cikin idanunta zuciya yakaimai wuya da kishi kai da komi ma ganin yanda Hawwa ke son Ni ima yace  idan nakara ganin ki da yarinyar nan i will killl her! I will ruin her life! I will make her life a living

"hell you know me so well to know duk abinda nakeso nayi sainayi, stay away from that witch evil vile"

woman inba hakaba saina kasheta!

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"Ayanda yau taga idanun Khaleel saida Hawwa ta tsorata wlh, bata taba ganinshi haka ba, yanda"

"ranshi yakai ga baci yasa kawai ya turata yajuya yabude kofa yafito Baba da Ammi na tsakar gidan sunyi charko charko a tsaye, yama kasa kallonsu sabida baison suga kwayan idanunshi yawuce zaure da sauri Ammi tabiyoshi daidai ya shiga zaure tace  Ibrahim! Chak Khaleel ya tsaya batare daya juyoba, dasauri Ammi ta taho tazagayo ta gabanshi sai kawai Ammi tasa hannu takamashi ta zaunar dashi kan bench dake zauren ahankali yazauna sai kawai yakai hannayensa biyu yarufe fuskansa yafuzar da iska masu zafi kaman zai kama da wuta sakonnin nan nacimai rai, ahankali Ammi tace  it s okay ya isa Khaleel ya isa sauke hannunshi yayi ya gyadamata kai ahankali yace  thank you Mom anatse Ammi cikin hikima tace  can you show me sakonnin da aka turamaka game da Hawwa ? Araunane ya girgiza kai yace  Mom banso kowa yagani, sirrin matana ne I can t show you banso kumata wani kallo kirji Ammi tanuna tace  nine mahaifiyar Hawwa, show me Ibrahim idan akwai abinda yakamata namaka bayani zan maka, banso ku fara aure da zargi ko kokonto aranka, ayanda abin ke tafiya nan gaba hala za a iya maka sakonnin dayafi wayan nan daci ma da tada hankali ma, so show me Allah yasani sabida nauyin Ammi dayakeji ne yasa gently yamikama Ammi wayanshi daya bude mata message yace  5 numbers suka turo sakkonni, nasa anmin tracking akace lambobin wasu beggars ne, jiya danai magana da ita suna tare a office dinta, I believe somehow she took my number from wayan Matana batare datasan anyi ba duka"

sakon nin Ammi tabi takaranta ran Ammi yama Ammi badadi sai kuma takaraji ta natsu da Khaleel tama

"aminta dashi gabaki daya, dawani ne da yasaketa yace yafasa aure but shi yazo kawai yayi warning nata"

"kan zama da Ni ima ne, ahankali tace  Khaleel wlh karyane kazafi akeso ama Hawwa! Babu wani abu na Hawwa daban sani ba, Ni ima so take takashe auren ku, wlh Hawwa bata taba soyayya da Oganta ba, Hawwa maza tsofaffi ma basa burgeta, sheri ne diyata ba haka takeba, sai kuma abokin aikinta Abraham tabbas ta sanar dani yaron na bibiyanta shima bawai ya iya yafurta da bakinsa yana sonta ba, ai bata bashi fuska, yana mugun shakkanta, Hawwa bazata taba iya soyayya da wanda ta girma ba Khaleel kuma wanda yake ba addininta ba, saikuma na karshe sauran samarinta anatse Ammi tace  Ibrahim Hawwa na can be everything, stubborn, mafadaciya da sauransu amman Hawwa na ba mazinaciya bace! Dudda ta dade batai aure ba bata taba kallon zina as solution na matsalolinta ba, duk ina maka bayanin nan sabida ni uwa ce bazanga ana so akashe auren y ata naja baki nai shiru ba, duka sakon nin nan karya ne"

"Khaleel koda bakai trusting Hawwa ba trust me ni mahaifiyarta, I will never lie to you kaji ."

Sosai Khaleel yake kallon Ammi natsuwan da tun jiya yakasa samu bayan yaga sakonnin nan sai

"Ammi tabashi natsuwan in just few minutes ya yarda and he believed her, gyadama Ammi kai yayi ahankali yace  I know! Deep down I know my wife is not like this, kawai bansan mesa zuciyana keta zafi yana radadi ba bayan na karance messages din yasan inda Hawwa yar iska ce da bazata taba tsanan halinshi ba, sabida batayi saisa she despise his way of life, dan murmushi kadan Ammi tayi tace  sabida kana sonta ne saisa kakejin haka! Tsare Ammi Khaleel yayi da ido jin tace yanason Hawwa bayan shi yasan baya sonta he just wants to show her he can have her idan yanaso, ahankali Ammi tace  Khaleel aure dole agina foundation da trust, you have to trust matarka, itama matarka have to trust you, ta hakan ne zaku iya strengthening bond naku ta yanda babu any makiyi dazai iya zuwa ya jijjigaku kaji gyadama Ammi kai yayi ahankali Ammi tace  tashi kaje gida kai wanka Ni ima zanje har gidansu naga mahaifiyarta gyadama Ammi kai yayi baiso yagayama Ammi what he s planning dan zata iya hanashi but Ni ima zatasan she messed with the wrong person this time, tashi yayi yawuce haryakai kofa saikuma yajuyo hada ido sukayi da Ammi kai yadan sosa yana sauke idanunshi kasa ahankali yace  thank you Mom for guiding me yana maganan yawuce yafita Ammi tai shiru tana kallon inda yabari saiga hawaye ya sauko daga idanunta daidai Malam na zuwa zauren ahankali Ammi tace  Malam ina alfahari da wannan miji dakama Hawwa hakika Hawwa tai sa a! Hawwa tai dace ahankali Baba cikeda damuwa yace  nagode Zainabu da babu ke da bansan yanda zanyi handling issue din nan ba, me Ni ima ta turo a sakon ? Karantama Baba sakon tayi tass sannan suka tashi suka wuce dakin Hawwa tana zaune ganinsu yasa ta tashi ta taho wajen Ammi tace  Ammi wlh ita tazo wajena an off& & . Tassss! Ammi ta yanka mata mari mai kyau da lafiya Baba yace  nagode Zainabu! Hawwa ta dafe kuncinta dasauri, wani irin feeling Ammi keji aranta, irin after much struggles da wahala da kata katan rayuwa da gori, habaici maganganun banza, gulman makota da mutanen gari, kasamu ka aurar da diyarka wata yar iskan kawa na kokarin kashema yarka aure, cikin murya mai rauni Ammi tace  Hawwa magani Ni ima tabaki a abinci kikaci da bazaki iya rabuwa da ita ba ko me? What did I tell you about that girl ranan nan? Ni da mahaifinki nan mun gayamiki Ni ima bata kaunarki kona miskala zarratin, ta tsaneki, kukanta kukan mazuru ne, kukan karyane da yaudara, so tabiyoki jiya office kika bari tazo, kinsan cewa Ni ima ta dauki"

wayanki a sace ta kwashi number mijinki? Hawwa dake dafe da kuncinta tana kallon Ammi da mamaki

"tabude baki in disbelief, tace  Ammi karya yamiki kawai ya tsani Ni ima ne  kinci mai garinku Hawwa"

"kaniyanki Baba yamata dakuwa yatsunshi kaman zasu shiga kwayan idanun Hawwa yace  mijinki kike kirada makaryaci ? Sauka kanta tayi kasa ahankali, Ammi tace  ta aikama Ibrahim sako cewa DIG oganki, Abraham da duk duka samarinki dasuka gudu jikinki kike basu suna amfani dake dawani irin sauri Hawwa takalli Ammi, Ammi tace  tayi amfani da wayan masu bara jiya at exactly 2:15 ta tura shiru Hawwa tayi basu wani dade da rabuwa ba aka tura sakon, Ammi tace  he tracked the number masu bara sukai kwatancen ta da motarta you are lucky bai sakeki ba Allah yaga zuciyanki yabaki miji mai sonki da tsaya miki haka Ammi ta nuna kanta tace  idan har ni Ammin ki Zainabu na kai mahaifiyarki na isa dake, dagayau namiki iyaka da Ni ima baki ba ita! Ko wayanta kika kara dauka ban yafemiki ba Hawwa! Sosai Hawwa ke kallon Ammi, Baba yace  nima idan na isa nakuma kai matsayin mahaifi agareki namiki iyaka da Ni ima har abada! Ni ima bata kaunarki! Ta tsaneki, bakin ciki take dake, idan Ni ima tasami hanyar kasheki zata kasheki Hawwa, dan haka bassss! Bassss! Enough! Bake ba ita, da raina bazan bude idanu inga kawa na neman kashema y ata auren da ba a riga an kai daki ba, tundadai an baki hutu awajen aiki dagayau na ijiye dokan kada ki kara fita daga gidan nan unless shi mijin naki ne yazo yanaso yafita dake,"

sa hijabi muje gidansu Ni ima Zainabu .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"Koo kadan jikin Hawwa ba karfi jin abubuwan da su Baba suka fadi, dafe katifa tayi tazauna ahankali"

"tai shiruuu tana tunani, duka abubuwan da Ni ima tamata abaya she kind of give her excuse sabida Aliyu duk shi yaja da sauransu, so tasan ba kowa ya iya handling kishi ba, kuma tasan yanda Ni ima ke mugun son Aliyu, so tamata excuse dudda she goes as far as tana zagin iyayenta tana tonamata asiri, but this!"

"Yaushe ta dauki wayanta harta dauki number Khaleel dabatai saving ba? Takasa yarda still, kodai Khaleel sheri yayi mata da karya sabida ya tsaneta? Sai kawai ta tashi da sauri ta dauki wayanta takira Abraham ringing daya ya dauka tace  Abraham I remember kataba cewa kasa wani invincible CCTV camera an office dina right? Dasauri yace  yes Miss Hawwa ahankali tace  can you send me footage na jiya at about 1Pm zuwa 2pm Dasauri yace  sure give me 3mins ta katse wayan ta zauna tana kada kafa she really don t wanna believe Ni ima did all this dasu Baba suka fadi noo! Ni ima tai nadaman"

"everything datayi abaya, she s a changed person, kishin Aliyu yasa tayi all those things ada."

3min basu cikaba Abraham yaturo mata video ta watsapp dasuri tashiga downloading yana

"gamawa tabude dasauri tashiga kallo gabanta na mugun faduwa tana cewa kanta No No Ni ima can t do this to her, aiko saiga Ni ima na daukan wayanta tana daukan number tana kallon kofa atsorace, wani irin runtse idanu Hawwa tayi murya araunane dake cikeda mamaki tace  Ni ima! Ijiyan zuciya ta sauke ta fuzar da iska mai dumu ta ijiye wayan a gefe, she s really hurt dudda bataga text dinba but for Ammi to slap her this hard that means she said alot tabata mata suna, dole Khaleel yaji ba dadi zaiga tana crucifying nashi on something da itama tanayi, fuzar da iska tayi bataso tayi kuka akan Ni ima yau but"

zuciyanta namata wani iri kaman ma idan tai kuka zaifi rage mata zafin dayake mata yanzu.

Hawwa na zaune a wajen idanunta sunyi ja almost 1hr dafitan su Baba da Ammi taji ana bude

"kofanta dasauri tadago kai, ganin Khaleel again saida gabanta yafadi da sauri taboye wayan dake hannunta na video akasan bedsheet sabida karya ga video, yana shigowa babu wata wata kawai yazo inda take zaune tana kallonshi, hannunshi yasa yakamata yadagata yajata turjewa tayi tace  stop touching me ina zaka kaini kuma ? Cikin bacin rai Khaleel yace  i want to show you wacece wacce kikai considering as true friend kawai yajata takalmi tasaka sukai waje takasa kwace hannunta Salman yabude musu bayan mota ita tafara shiga sannan shima ya shiga aka rufe motan aka ja, to her biggest suprise hanyar office nata taga sunyi, dasauri takalleshi tace  ina zaka kaini? Banza yamata yaki amsata har office nasu, parking yayi yana rikeda hannunta suka wuce ciki har zuwa office na DIG kai tsaye Khaleel yabude office din batare dayama yi knocking ba, DIG Hawwa tagani tareda Abraham duk zaune, DIG na ganinshi da sauri DIG yatashi yace  Mr Ibrahim I& &  hannu Khaleel yadagamai strictly yace  did you bring her here yes or no? Rai abace DIG yace  not just she duk ma wani wanda ke gidansu cus I will never take this defamatory statement likely yakalli Abraham yace  bring everyone in wucewa yayi yafita chan saiga wasu manyan yan sanda guda biyu sun shigo da Mama da Ammi sai Baba da Ni ima dake sanye da doguwan rigan atampa dukansu sunyi zuru zuru dan duk suna zaune suna magana agida wasu yan sanda sukazo sukace ana inviting nasu to police station dukansu haka suka taho, Baba na ganin Khaleel da Hawwa yace  Ibrahima me kukeyi anan? Munje gidansu yarinyar nan ana cikin magana saiga yan sanda akace muzo chaji opis ahankali Khaleel yace  nina turasu Baba hannun Hawwa yasaki gently yasa hannu ya karbi karafunan Baba ya zaunar dashi a kujeran wajen yakalli Ammi yace  Mom sit zuwa Ammi tayi ta zauna, gaban Mama dana Ni ima suka shiga bugawa especially gaban Ni ima dabatasan meke faruwa ba gabanta sai fadi yake cus su Baba dasukazo cewa sukayiwa Mama basuson yarta tareda Hawwa basuce komiba, kawai faduwa gabanta yake dudda bata kawo text messages na jiyaba dan batajin za a iya gano ita bane, Hawwa takalla cikin makirci tace  Best is everything okay? Why did you call us here ? Wani daci Khaleel yaji aranshi yanda take kiran matarsa wani best azafafe yace  wlh kika amsa that beast sai ranki yabaci yafadama Hawwa dake kallon Ni ima jikinta yagama sanyi da Ni ima sosai, faduwa gaban Niima yayi itama Hawwa tadauke kai kawai Ammi saitaji wani son Khaleel ya"

lullubeta.

"Anatse DIG yakalli daya daga cikin yar sandan mata dake taredasu Mama, ba zato ba tsammani"

"Ni ima taji saukan bulalaaa akafanta dayasa kawai ta zube akasa tace  wayyooo Allah na dasauri Hawwa ta juyo jin karan bulala da dukan Ni ima, Yar sandan tace  mai laifi kneeling yakeyi ba tsayuwa ko zama ba a police station rawa jikin Mama yafara dasauri ta duke itama kusa da yarta, DIG yakalli Ni ima da kafafunta ke bari sabida zafin wayan inji yace  kece Ni ima? Gyadamai kai Ni ima tayi tace  eh yallabai nice gyadamata kai yayi yace  an shigo da karanki office dina daga Mr Ibrahim akan kinyi defaming matarsa, dakuma ni, da yaron aiki na yanuna Abraham dake tsaye ransa abace yana kallon Ni ima, DIG yace  No body ya isa yabata min suna, idan kowa na dakin nan yabarki ni bazan barki ba! Faduwa sosai gaban Ni ima yake tace  yallabai bantaba ganin ka bama, saidai wanchan na sansa ta dalilin Hawwa amman me dalilina dazaisa nabata maka suna wani sherin aka kulla min ne? Best something yafaru ne ?  stop calling matana da Best! Khaleel yafada aharzuke kowa ya kalleshi har"

"Hawwa dasauri dan kaman zai rufe Ni ima da duka, DIG yace  calm down Mr Ibrahim rike kansa Khaleel"

"yayi kirjinshi na tafarfasa yayi punching air, DIG yace  jiya wuraren 2:16 kin tura sakonni marasa dadi"

zuwa wayan Mr Ibrahim ? Faduwa sosai gaban Ni ima yayi ta zaro idanu tareda dafa kirjinta Mama na kallonta hankalinta atashe Ni ima tace  Yallabai an ina zan sami number sa har na turamai sako? Ni kuma? Sheri akamin Dan murmushi DIG yayi yakalli Abraham yace  play the first evidence saramai yayi

yace  yes sir .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

Wucewa Abraham yayi yana connecting laptop nashi to office television sai kawai ga video Ni ima

"sanda take kwashe numbers daga wayan Hawwa, Hawwa na kokarin shigowa ta ijiye wayan da gudu, Mama tace  na shiga uku na lalace Ni imaaaa yanda kirjin Ni ima ke rawa zaka dauka an sokashi da electricity ne, Hawwa ta tsareta da idanu just looking at reaction dinta, Ni ima da sauri ta kalleta tace  Bes& ..Hawwa I can always take anything daga wayanki, baki tabamin shamaki da wayanki ba, kaman yanda ban miki da nawa ba, ba lallai number Khaleel na dauka ba ai, abinda na kwafe daban fa number Ammi na dauka inaso namata sako na bada hakuri naga bata hakura ba Baba yace  shegen karya kaman bokanya! Yau za ayi maganin ki DIG yadagama Baba hannu Ammi tace  kai shiru Malam Baba yace  raina sosuwa yake ne Zainabu Amman nayi DIG yace  bring in the second evidence fita yan sandan sukayi chan sai gasu sun shigo da beggars din nan su biyar duk jikin su na rawa, Ni ima jikinta yafara bari sosai data gansu, Hawwa kawai saitaji Hawaye yazo idanunta zuciyanta ya tsinke ganin reaction na Ni ima so ita ta tura text din, DIG yace  zaku iya nunamin acikin dakin nan matar datazo tayi amfani da wayanku jiya bayan karfe biyu dawani irin sauri dukansu sukai wajen Ni ima dake susunnar dakai suna cewa  gata nan gatanan itace tabamu dubu biyar bayan tagama DIG yace  fita dasu a"

sallamesu sutafi ficewa dasu akayi.

"Ni ima jikinta yahau rawa, in her wildest dream bata taba tunani abinda tayi jiya will backfire like"

"this ba before 24hrs like this is just 11 na safe, tadauka ma dazu dasu Ammi sukazo sunzo suce an fasa auren, Khaleel ya saki Hawwa ne fa, sai kuma taji suna magana kan arabata da Hawwa. Dasauri Ni ima tashiga jan guiwa tafashe da kuka tana zuwa wajejen da Hawwa take tace  Hawwa wait I can explain, wlh wlh sherin shedan ne kuma harda naji haushi dakika ki kiramin Baban Yaseer  Tasssss! Aka"

"dauketa da mari da saida ta kwanta flat akasan wajen tanaji kaman kunnenta yafita, Hawwa takalli Khaleel daya sauke mata mari yana huci da mugayen idanu tama kasamai magana, Mama ta dago Ni ima dasauri dataki dawowa daidai tana jijjigata,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login