Showing 21001 words to 24000 words out of 142992 words

Chapter 8 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

257

zaki sami wanda zakici eh mara kunya kallon Baba tayi baki sake saichan tace  wannan kuma tsakaninku har gobe ni kaine ke ciyar dani ba wata ba dan kai nake aure kuma kaike bani kayan bacci, banda haka naga ai nima nawa yaran na kawomin kayan abinci dan dariya kadan yayi yace  Zainabu kenan yau banso nafara rigima dake dan nasan ba cikakken mutunci gareki ba, to meya hanaki cin abincin yaran naki? Bari kiji idan ni nayi fushi da diyata wannan ni mahaifinta ne, bakida ikon fushi da ita, ke har kinada bakin magana dabadan Hawwa ba da tayaya zamu aurar da yammatanki hudu mu musu kayan daki ni da bani aikin komi, wayasa Aminu a university? Wayakai Maryama boarding yake biyan kudin makarantan ta? Magana Umma zatayi ya nunata da hannu yace  kul, karki batamin rai da safen nan zubamata kari nace hadiye abu Umma tayi daya tsayamata a wuya tashiga zubawa Baba yajuya ganin tagama shara tana wanke hannu yasa yace  zo kiyi karin kumallo Hawwa Gyadama Baba kai tayi ta wanke hannu ta taho ta shigo dakin Umma ta tashi ta shige ciki ko ajikin Baba yace  yi kari maza dumamen tuwo ne da shayi dayaji kayan kamshi hannu tasa tafara ci Baba yace  yaushe ne ziyaran Maryama a school ? Ahankali tace  nan da kwana bakwai ne Baba next week ahankali yace  Toh Allah kaimu saikuma yayi shiru"

yakai kofi baki ya kurbi shayi chan ya kalleta yace  Hawwa inaso nai magana dake!

Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace  Hawwa baki

tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye?

"Hawwa! Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace  gashi baki murmushi kullum fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta adda Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace  nasan aikin nan ke ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido yayi shiru yace  maganan danakeso nayi dake itace nama Malam Sama ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun sat1n daya gabata, ya sanar ina nema miki miji ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace  dazu da asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko ? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba yacigaba.  Idan akai nasara Malam Sama ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake dasauri Hawwa takalli Baba tace  amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace  kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko ? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace  wai Malam Sama ila yace nayi sallama da mai gidan annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace  Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace  ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace  ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace  Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba tayi maganan tana mikewa"

"Umma tace  sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai ."

"[9/15, 10:26 AM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

EPISODE

JOIN MY WATSAPP GROUP

https://chat.whatsapp.com/DvCYR6o87F40OMWr9J8HZL

Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da

"saurinshi.  Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah tsayawa tayi chak tace  na am Baba cikeda farin ciki Baba yataho yace  maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace  bismillah ku bismillah ku zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace  Zainabu kawo musu ruwa Malam Sama ila yayi gyaran murya yace  to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d a dakake gani nakowa ne Baba yace  kwarai! Malam yace  Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba"

"balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi "

Yanuna mutumin yace  dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso

"marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari Baba jikinsa har rawa yake yace  uhmm Masha Allah da kyau Malam yace  yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru ? Anatse ya gyadakai yace  kwarai Allah gafarta Malam hakane dariya Baba yayi irin na manya yace  indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba"

hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba ?

"Kabiru yace  hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa washe baki Baba yayi kaman an"

"basa kujeran makka Baba yace  Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa ba musu Malam Sama ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace  maza kifito kinada bako Hawwa sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he s not seeing clearly, she s regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he s too old for her! He s not handsome at all, he s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace  Hawwa calm down lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace  mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada"

sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba

in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji

"tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne sabida tadinga binshi, dük yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka,"

Kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta yasa Hawwa ta dauke kai har takai gaban tabarman

"taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace  da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama mahaifinki lokaci ? Dasauri Hawwa ta zubamata shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace  nan da kwana uku dan kawo kudin auranki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo yashiga saka takalmi zai wuce Hawwa ta"

mike hannunta taya ta tarasa da kakkausan murya tace  Kai!

Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace  Hawwa baki

tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye?

Hawwa! Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace  gashi baki murmushi kullum

fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta adda Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace  nasan aikin nan ke

"ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan"

"zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido yayi shiru yace  maganan danakeso nayi dake itace nama Malam Sama ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun sat1n daya gabata, ya sanar ina nema miki miji ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace  dazu da asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko ? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba yacigaba.  Idan akai nasara Malam Sama ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake dasauri Hawwa takalli Baba tace  amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace  kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko ? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace  wai Malam Sama ila yace nayi sallama da mai gidan annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace  Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace  ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace  ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace  Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba tayi maganan tana mikewa"

"Umma tace  sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai ."

Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da

"saurinshi.  Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah tsayawa tayi chak tace  na am Baba cikeda farin ciki Baba yataho yace  maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama ila"

gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula

"akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari"

"fari Baba yace  bismillah ku bismillah ku zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace  Zainabu kawo musu ruwa Malam Sama ila yayi gyaran murya yace  to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d a dakake gani nakowa ne Baba yace  kwarai! Malam yace  Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba"

"balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi "

Yanuna mutumin yace  dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso

"marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari Baba jikinsa har rawa yake yace  uhmm Masha Allah da kyau Malam yace  yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru ? Anatse ya gyadakai yace  kwarai Allah gafarta Malam hakane dariya Baba yayi irin na manya yace  indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba ? Kabiru yace  hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka Baba yace  Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa ba musu Malam Sama ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace  maza kifito kinada bako Hawwa sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login