Showing 93001 words to 96000 words out of 142992 words

Chapter 32 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

238

 yanzu kuma mena miki Ni ima kikazo nemana? Daidai lokacin Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Aminu suna hira ganin Ni ima tarike hannun Hawwa yasa ya kirne fuska suka kame awajen, cikin sanyin murya dake nuna nadama Ni ima tace  Hawwa banda words to justify whatever I did to you and your family, Hawwa bansan meya shigeni ba, I couldn t believe nine ke yunkuri inacewa zan kasheki da gaske kaman aka banni zan iy& ..iya& . Muryanta yashiga rawa takalli Ammi dake kallonta ta kofa tajuya takalli Baba tace  nama magabatana kuma iyayena maganganu marasa dadi I ve lost everything, Hawwa Baban Yaseer yasakeni tun ranan hospital din nan ina gidanmu har yau ahankali Hawwa ta kalleta tausayinta na ratsata da rashin jin dadin news din, gyadama Hawwa kai tayi Ni ima tayi ganin taga tausayinta akan idanunta yasa cikin sanyin murya tana kuka tace  ya kwashe yaranmu bansan ina yakaisu ba nakira school ance basa zuwa tafashe da kukan damu da rashin gata Hawwa taji zuciyanta ya tsinke awani irin hankali Ni ima tace  yau an koreni daga wajen aiki Leadway sun tura video abinda namiki to NMCN anyi revoking license dina! My hospital fires me Runtse idanu Hawwa tayi she knows what nursing means to Ni ima, shine kadai profession datake so aduniya, cikin muryan kuka Ni ima tace  idan bakiso nakashe kaina Hawwa ki yafemin ki manta da abinda namiki komi yawuce I m sorry, I m really very sorry tafashe da kuka sosai zatai kneeling da sauri Hawwa takai hannunta ta tareta kaman abinda Ni ima ke jira kenan ta shige jikin Hawwa ta rungumeta ta kankameta tana kuka Hawwa ta tsaya turus paper bag dake hannunta yafice yafadi akasa idanunta suka cicciko da hawaye dago idanunta tayi tahada idanu da Ammi data mata mugun kallo kawai tasaki labule takoma cikin daki abinta, Baba ma yakada kai yajuya rai abace kawai yayi zaure Aminu yabishi, kaman jira Hawwa take tasaka hannayenta abayan Ni ima ta hugging nata back murya chan kasa tace  it s okay stop crying ya isa, kinsan anytime kikai kuka haka yana saki ciwon kai girgiza kai Ni ima tayi ajikin Hawwa tace  Hawwa I ve been a bad friend I ve hurt you the most, I can t forgive myself harsaikin yafemin dan Allah, Hawwa ban cancanci yafiya ba cikeda tausayinta Hawwa tace  nayafe miki Ni ima please stop crying now tadagota daga"

jikinta tashiga sharemata hawaye tace  dan Allah kidena kuka yawuce

"Gyadamata kai tayi, Hawwa tace  gobe zanje office I will see what I can do about license naki"

"Ogana has good connection he can help, I know what nursing means to you bazan bari kiyi loosing nashi ba okay Gyadamata kai Ni ima tayi, murya chan kasa Ni ima tace  zaki tayani kiran Baban Yaseer kibashi hakuri ya maidani gidana? Banda ko sisi banda aiki yanzu I need him please kitayani kiransa abu Hawwa taji ya tsaya mata a wuya takasa motsi takasa cemata eh ko a a, Ni ima tace  please feel free ni da ke are one kinji Best hannunta Hawwa ta kalla saikuma tadauki paper bag din tana dubaw,a Ni ima na kallon"

"jakan Hawwa tashiga ciro abubuwan ciki tana neman wayanta, wasu expensive designers perfumes ne"

"sai box na polo diamond watch da another box na LV brackets sai kuma cute note, ganin bataga wayanta"

"ba yasa tace  Innalillahi na manta ban karbi wayana daga hannunsa ba abu Ni ima ta danne dataji ya tsayamata a kirji tace  wane? Yatsine fuska Hawwa tayi kadan tace  Khaleel murmushin dole Ni ima tayi tace  ohh wai mijinki, shiya baki gifts haka ? Gyadamata kai Hawwa tayi not paying attention to her sabida yanda taji ranta yabaci yagama tabata yatafi da wayanta, hannu Ni ima tasa tadauki note din ita adole sun dawo kaman da tace  read note daya miki mana bari na karanta miki tai murmushi tace  yarubuta my first gift with love to Mrs Lee Kulu Yar Sanda dan tsaki Hawwa taja tace  dan rainin wayau Ni ima tace  he s so romantic gurl common ina kukaje ?  Hawwa! Ammi ta kwalamata kira dayasa Ni ima ta tashi dasauri tace  bari natafi har yanzu Ammi fushi take dani gobe zanzo maybe by then yakawo miki wayan sai mu kirashi gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace  take care Ni ima tace  I love you Best baki Hawwa tabude zatace love you too kaman yanda sukeyi da saita kasa furtawa murmushi tamata ahankali mai taushi tace  thank you agaida Mama juyawa Ni ima tayi tayi zaure tana tafiya ahankali hoping Hawwa zata kirata ko agogon nan ne tabata amman taji shiru tace shikenan Hawwa ta chanza ba haka Hawwa takeba da ba, ko waya Hawa tasaya zata iya sadaukar mata amman yau ko kudin ma datace batada su Hawwa bata bataba, ga gifts tagani but Hawwa couldn t give her a"

thing.

Komi Hawwa ta kwasa ta shiga daki da sallama Ammi ta kalli Ramla tace  fita zanyi magana da

"Yayarki fita Ramla tayi ganin yanda ran Ammi yabaci tana fita Hawwa tayi wajen Ammi dasauri tace  Ammi dan Allah kiyakuri yazanyi I have to talk to her amman naji maganan ki bazan maida ita kawata kaman d a ba! Kabar da hannunta Ammi tayi daga jikinta cikin tsananin fushi tace  you are very very very stupid Hawwa! Dasauri Hawwa ta kalli Ammi dan bata taba zaginta ba, rai abace Ammi tanuna kanta tace  is something wrong with your brain? I expected you kice kinji kin yafe let s end things kaman yanda ita tai initiating at first ki sallameta but kin tsaya kina hugging Ni ima are you mad? Baki Hawwa tabude tace  Ammi wlh bah& &   yimin shiru! Ammi tafadi tana mata ihu, Hawwa tayi shiru tasauke kanta kasa Ammi tace  imagine kun fita keda mijinki yabaki gifts wannan kawar kike nunamawa har tana tayaki karanta note din da mijinki yarubata miki, you are telling her zaki ma Oganki magana kan licence dinta, zaki tayata kiran Baban Yaseer what is your business with Ni ima and her affairs sai Ni ima ta"

kasheki zakisan ta tsaneki ba kawar arziki bace?

Ammi tai ihu she don t care at this point uban kowa yaji Baba yashigo dakin yace  da kyau Zainabu

"wanke miki ita tunda kunnen kashi gareta Ammi tace  Uwarki ce Ni ima ko ubanki da bazaki iya hakura da ita ba can t you leave with out her? Wlh kika kira Baban Yaseer kokikai magana kan licence dinta sainayi mummunan saba miki, Hawwa kika kara jawo Ni ima jikinki wlh saina zame hannuna a lamarunku tunda ke kinsaka differentiating good people from bad, you re a criminologist but kin kasa karantan Ni ima kisan criminal ce ita all she s doing dake is friends with benefit bata taba sonki ba, yau tazo wajenki sabida tasan u might be able to get her licence back for her, tasan mijinta na sonki kina karansa kika cemai yadawo da Ita zai dawo da ita, this gurl has been benefiting from you right from day one, Ni ima tafi kowa cin albashinki saitaci tarage sauran mu yan uwanki kike rabamana Ammi bambami takema Hawwa bana wasaba, tace  yanda kike kashema yaranta kudi kanninki da yaran kanninki basu"

"samu haka daga jikinki suci, duka abinda kika mata arayuwa bai hana rana daya ta kwance miki zani a"

kasuwa ba ta zagi ubanki ta zagi uwarki ta goranta miki yanzu shine still kike neman goyata abaya kiyi

"Allah baki sa a nina tafi zaria nafasa kwana gidan nan, Ramla zoki hada kayanmu mutafi "

Dasauri Hawwa tarike kafanta tana girgiza kai tace  Ammi dan Allah kiyakuri Baba shima yace

" Zainab yakuri yamma tayi bani barinki kishiga hanya yanzu kaman Ammi zatai kuka tace  Malam Hawwa na batamin rai, tana bakantamin rai, haba haba dan Allah gamai sonta ta tsaya tana gayamana mashayi ne menene menene, ga mara sonta takasa ganewa binta take ido rufe kaman makauniya,ana nuna mata gaskiya tana kulle idanu ina dalili kasheni takeso tayi da bacin rai da takaici nagayamaka bazan kwana ba Malam Baba shima cikin masifa yace  shikenan kin batama mahaifiyar ki wacce ita kadaice bata fushi dake aduniya rai, matarnan ni da ita bama hammata iska muke akanki sabida yanda bataso ina fada akanki ina damunki, jibi yanda kika bakanta mata rai yau Hawwa kinji dadi ko ? Tashi Hawwa tayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka tace  Ammi dan Allah kiyakuri trust me I don t consider Ni ima my friend anymore and namiki alkawari bazan kara bari tasan sirri na ba kawai tabani tausayi ne somehow I feel responsible for her situation and condition da Baban Yaseer baiyi all abubuwan nan ba da yanzu suna tare abinsu but bazan karaba kiyakuri Ammi na forgive me dan Allah shiru Ammi tayi saikuma ahankali tace  naji nahakura ya isa, kawai abin namin zafi arai ne yanda kike yunkurin dawo da makashinki rayuwanka Baba yace  Allah ya kyauta ai ta kuskura tai haka saitaga bacin raina ahankali Hawwa tace  bazanyiba Baba wucewa Baba yayi yafita Hawwa takai Ammi gado ta zauna sai kawai ta kara rungume Ammi, ahankali Ammi tanuna mata wasu shopping bags tace  kinga abinda Ramla tayi taga opportunity dan murmushi tayi kadan tace  yarinya ce Ammi ahankali Ammi tace  ina kukaje?  Wani shagon dinki aka aunani hmm ta tabe baki Ammi tai murmushi tace  muga"

abubuwan .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"She wants to be Hawwarh s best friend, wannan abubuwan da ada zatai sharing da Ni ima gwara"

"tayi da ita, tabata labaran hakan zaisa ta manta da Ni ima, Ammi ta karba tana budewa tarike baki tace  au dan gidansu yartawa yake cewa Yar Sanda Kulu lallai Ibrahim yacika sarkin tsokana Ammi tabude kwalin agogon taciro tana kama hannun Hawwa ta dauramata tace  masha Allah cip cip idan gobe yazo saikisa yaganki dashi yaji dadi haka akeyi ma miji Hawwa tadan turo baki tana tauna baki batadai magana ba gudun karta batawa Ammi rai Ammi tasamata bracelet din shima yamata kyau sannan ta bude turarukan ta feffesa mata itama Ammi ta fesa anata jikin tace  uhm ni Maman Amarya nima nayi kamshi dan murmushi kadan tayi Ammi tace  kai gaskiya mijinki ya san kan turare Hawwa kinji kamshi dasauri tace  Ammi nabaki ki daukesu ni dama inada turare na dakuwa Ammi tamata tace  kwal ubaki Hawwa mijin naki yamiki kyauta zakimin, kaji yarinya inga kin bama wani saikin sani turo baki tayi ta tashi kawai tana rage kayan jikinta Aminu yayi sallama yashigo wani waya daban yakawoma Hawwa yace  Ya Ibrahim yace nakawo miki wayan takalla Iphone ne bamatasan wanne ba ganin Ammi na kallonta ta"

wutsiyan ido yasa tasa hannu ta karba tace  to ta ijiye tawuce bayi.

"Around 10 duk sun kwanta ita Hawwa sabida zatai azumi gobe Ammi kuma sabida zatai tafiya gobe,"

"sabon wayan dataki bi takanshi tuntuni ne yahau ringing ita batamasan sim dinta ne ciki ko wani dabanba hakanan dai taji bazata dauka ba, wayan na karewa yashiga ringing again Ammi tace  wai ba ke ake kira ba Hawwa nafasan ba bacci kikeba tashi tayi ta sauka daga gadon tasa hannu tadauki wayan akan mirror tadawo gadon ta kwanta sannan ta danna wayan takai kunnenta sabida Ammi yasa ta kwantar da murya sosai hakan yasa muryanta yayi wani irin dadi ahankali tace  hello lumshe idanu Khaleel yayi yana gyara kwanci afalo ashagwabe yace  I m hungry Kulu wani iri Hawwa taji yanda yayi magana hakan yasa tayi shiru, Khaleel ahankali tace  I don t feel like eating abinda chef namu suka dafa, nazo kimin girki Kulu? Runtse idanu Hawwa tayi tace  nace banson sunan nan ahankali yace  but Hawwah is Hawwa Kulu Shiru Hawwa tayi the way yake kiran Hawwa dadi, sabida Ammi tadaure tace  bacci zanyi zan tashi nayi azumi anjima good night zata cire wayan daga kunnenta yace  but it s not Ramadan, azumin me kikeyi ramuwa? Shiru tayi ta lumshe idanu kaman bazata amsashi ba tace  nafila ina azumi Monday and Thursdays cikin yar karaman murya yace  nima zanyi yayi shiru jin batace komiba Khaleel yace  sainai addu a Allah karya baki ikon bata auren mu, I want to live my life with you yafadi ahankali baimasan mesa yake fadin hakaba but kawai yanaji ajikinshi bazai iya rabuwa da ita ba dan juyawa Hawwa tayi ganin Ammi tayi bacci ga ijiyan zuciyanta tanaji hakama Ramla yasa ahankali tace  you re a liar! Kaida ke wulakanta mata bakasan darajansu ba, imagine locking your Baby Mama in jail, Allah bantabaji I hate someone kaman the way na tsaneka ba shiru Khaleel yayi sai kuma chan yace  do you love my gift? Cikeda tsana tace  I will never love anything that comes from you shiru yayi baice komiba Hawwa kawai tazare wayan daga kunnenta daidai yasake kira kaman bazata daukaba tadauka kafin yayi magana tace  how could you send that video to Nursing Council don t even deny it nasan aikinka ne, why would you do that to my friend? Hamma taji yayi yace  zan fita I know you don t have friends so bansan wat you are saying ba bye Hawwa tace  aikin kenan party giya da mata murmushi yayi yace  gashi na aureki zatai magana ya katse wayan jitayi ranta yana kuna yana susa tasan yanzu club zaije maybe Allah kadai yasan time dazai dawo shiru tayi sai chan ta tuna yanda yamata"

kiss a kumatu a mota dasuri takai hannu tashiga share kumatunta kaman yasamata dafi ahaka tai bacci.

Washegari around 8 suka fito dudda tanajin bakin cikin shiga motan nan haka ta shiga Ammi tafara

kaiwa park sannan tawuce office.

Tundaga gate ake mata yajiki ana mata Allah kyauta tana zuwa direct office na DIG tayi tai knocking

yabata izinin shigowa yana ganinta yadakatar da rubutun dayake yace  Hawwa are you sure you re strong enough kidawo aiki? Murmushi tamai tace  yes Sir thank you anatse yace  welcome back

gyadamai kai tayi ganin ta tsaya bata wuce ba yasa yace  akwai wani abu ne?

"Gyadamai kai Hawwa tayi cikeda damuwa, seat dake gabanshi ya nuna mata hakan yasa ta zauna"

"akan kujeran ya ijiye pen na hannunshi yace  I m listening Miss Hawwa gyadamai kai tayi anatse tace  Sir I have a very serious problem I need your help gyara zama DIG yayi dan yana bama Hawwa respect da girma dan ijiyan zuciya ta sauke tace  Sir I ve never been to Senate President house banda time din nan damukaje aiki, I know nothing about them or household nasu with so much anticipation DIG yace  what s with Excellency Hawwa? Ijiyan zuciya ta sauke cikin raunin murya sosai tace  Sir ranan danai accident ina hospital Babana yabasu aurena, sai bayan mun dawo gida anyi discharging dina ake sanardani wai wannan yaron nasa Khaleel aka auramin tayi maganan hawaye mai zafi na sauko mata DIG kanshi was in shock yazaro idanu yana kallon Hawwa yace  you mean Khaleel Baban Noor ?"

"Gyadama DIG kai tayi bakinta na rawa tace  I have no idea me suka gayama Babana, banso Khaleel yake yakarani acikin sahun matansa sabida yayi using dina and dump me bayan 1 or two weeks Ko kadan DIG baiji dadin news dinba but still cikeda damuwa yace  Hawwa akanme mahaifinki zai bada auren ki batare dayayi bincike ba? I m not saying that because maybe zasu miki mugunta or something no su basa wannan, kawai dansu baisan menene aure ba, baisan darajan auren ba, mata are like papers zai iya bude this page ya yaga and open another page, so why will your father get your married to such kind of man ? Bayan hannu Hawwa tasa tagoge idanunta tace  sabida he s tired of me, yagaji da yanda nake zaman mai agida ba miji DIG ko kadan baiji dadi ba yasakeyin shiru sai chan yace  to wani help kike magana zan miki ? Share fuskanta tayi tass kaman batai kuka ba takalleshi tace  I want you to come with me Sir muje ka gayama Babana the type of Man Khaleel is cus wai on 23RD this month za ayi biki zan tare, I don t want this marriage I don t want to be victim of circumstance na gayama Babana all I"

know yaki yarda I m sure ka tayani gayamai zai yarda .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

Kallonta DIG ya tsaya yana yi kaman mai lissafi na kusan 2min sai chan ya sauke ijiyan zuciya yace

" Hawwa listen ki fahimceni keba yarinya bace I will be very raw in whatever I will tell you now yadan sauke ijiyan zuciya yace  I m a father inada yara mata babu wanda ya isa yazo yace zai aure yarana nabashi batare danayi bincike ba, for mutanen nan suzo mahaifinki yadauke ki sharp sharp batare daya damu dako kinaso ko bakiso, ko kinsan guy din ko baki sansa ba yabada ke only mean one thing yadanyi shiru yana kallon Hawwa yace  just like rest of the victims parents kema maybe mahaifinki just did it for money ne so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login