Showing 135001 words to 138000 words out of 142992 words

Chapter 46 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

237

Dasauri Hawwa tace  Umma wlh bak1m1n

"komiba kiyakuri ki yafeba both Babana da Mamana abinda suka miki kinji Gyadamata kai tayi tace  na yafe musu har abada ta rungume Hawwa tace  Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki yabaku zaman lafiya da yara masu albarka kowa na dakin harda Baba sukace Ameen, Umma tadauko tadauki ledan data taho dashi tabude atampa mai kyau ne ciganvi na gold irin na 15k dinnan tace  ga gudunmawa kinji cikeda farin ciki Hawwa tace  Umma wayyooo Allah na nagode Umma tayi kyau ina sonta wlh saida salla zan dinga nasaka Umma ta washe baki she loves yanda Hawwa ta nuna tanaso itadakeda atampopin millions a akwati Hawwa tawuce takaima Baba dasu Ammi tace  Baba Ammi kallo abinda Umma na tabani Baba da Ammi tace akashe lafiya zuwa wajen dash Baba suke Umma tayi tace  Zainab Malam kuma kuyafemin Ammi tace  Zainab komi yawuce amanta da baya Baba yace  nayafe miki Zainabu nima kiyafeni ahankali tace  nayafe Allah ya yafemana duka yahadamu a Aljanna kowa yace Ameen, tace  Zainabu meya rage ba ayiba? Mezanyi? Ahankali Ammi tace  jere za aje gobe agidanta inaso ke zaki jagoranci abin Umma, ga Lami kuma Umma tace  ba matsala Allah yakaimu gobe da rai da lafiya kawai suka shiga hira ana planning biki gobe dan akwai dinner da daddare karfe takwas Hawwa sai kallon kowa take adakin one big happy family all this farin cikin da planning bikinta hala nan da wata daya, ko sati daya, ko sati biyu yasaketa fa ko? Gashi mashayi, dan party, dazata gayamusu bazasu yarda ba, babu mai daukar bad magana akan Khaleel, lallen hannunta dayayi fitinannen kyau ta kalla wai itane zatai aure yanzu, kiranta Munawwarah tayi hakan yasa ta tashi ta kwantar da Noor datai bacci agado tawuce taje ganin magani zata bata yasa tace  ba Ammi tace adakata ba Anty Munnawara ta dungure mata kai tace  wannan ba maganin mata bane, maganin cicciko da naman gaba ne taciki, batace kar abaki wannan ba ai, shanye nidai kibani kitafi kama hanci Hawwa tayi tasha da kyar tanayi kaman satai amai Munawwarah tace  za asha daga kafin afasa Dasauri Hawwa tace  meza a fasa ? Dan bata gane maganan ba Munawwarah tace  tashi kije nidai bacci zanyi tashi Hawwa tayi tafice abinta"

taje ta kwanta.

"[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE "

Da asuba Ammi ta tada Hawwa dan ta hada important kayanta datake bukata su Hafsat suka tayata

"akwati daya tahada na kayan datakeso uniform nata da credentials dinta, Umma ta karba sannan su Ammi da manyan maza suka shiga kai kayan Hawwa zuwa trailer da Khaleel ya aiko musu aka fitar da komi waje, zuwa around 10 mata suka shiga jeep da yazo daukan su, Aminu ma yabisu as namiji aka tafi"

dasu jere gidan Hawwa.

Kowa saida yayi salati dasukaga gidan Hawwa gate harsun gaji da kirgawa ga yan sanda da sojoji

"tako ina, Mommy na tsaye wajen window office nata su Umma suka sauko daga mota tsaki tayi tace"

 bunch of local people look at them tawuce ciki Excellency na falo tareda Khaleel daya kwanta yasa

kansa akan cinyansa yana chatting abinsa cikeda masifa tace  wai Khaleely akanme zakaje kayi aure

"from this local family kuma harda biki maisa ba ayi descreet marraige damuka sabayi ba? Wlh kunyan gayyatan mutanena reception na yau nake sabida kalan yar gidansu wayanda ka auro, batare da Khaleel ya dagoba yace  Pops talk to Mommm oooooo Dasauri Excellency yadan rufe Mommy da fada yace  wai me haka Madam? How many time will you go forth and back on this matter eh? Kibar yaro yayi abinda yakeso idanma destination wedding yakeso let it be, meruwan mu da family su ko status nasu"

badai ya auri abinda yakeso ba fakat!

Tashi zaune Khaleel yayi yakalli Mom cikeda rashin mutunci yace  ko kallon banza kikama family

matana you will see the other side of me Mom yana maganan yawuce hanyan side nashi yace  ask the workers akaimu su abinci da drinks kaman Mommy zatai kuka cikin masifa tace  PA zuwa yarinyar tayi da gudu Momy tace  attend to Khaleely Inlaws ran Mommy abace tawuce fuuu tayi ciki Excellency yabita da kallo yana kadakai kafin ya cigaba da waya abinshi yau da gobe da jibi yadauki off sabida bikin

dansa.

"Mutane cike gidansu Hawwa kaman zasu zauna akatanga sabida yanda jama a suka cika ko ina,"

Hawwa na daki tayi wanka tasaka atampa mai bala in kyau dinkin yamata sai addu a ake ana mata Allah sanya alheri.

Wuraren 5 stylist nata da makeup artist nata suka fara shiryata in white gown around 7:30 aka

"gama shiryata lokacin duk an tafi da yan gida hall, salla tayi sannan aka mata daurin kai, wani diamond sarka aka samata Hawwa was screaming money ya Allah ita kanta data kalli madubi sai kawai ta tsaya dan she can t believe itace, bata taba san1n she s this beautiful ba, she looks like all this instagram brides da ake gani online, dagata sukayi Hafsy dake rike da wayanta tace  mijinki sai kira yake Hawwa kin magana tayi dan batajin dadin komi fita waje sukayi wani red roll Royce ke pake akofar gidansu da akai arranging da flowers ga motocin security gaba da baya bude mata akayi ta shiga ahankali batare data kalli Khaleel dake zaune yana kallonta ba aka rufe akaja motan hannunshi yakai zai taba bata tadauke dasauri shi kawai kallonta yake gobe tana dakinshi around this time dan tun 5 zai turo atafi da ita tahowa yayi yadaura fuskanshi akan shoulder nata yakawo wayanshi yayi snapping nasu yana murmushi yace  I have the most beautiful girl as my wife mtswww Hawwa taja gajeren tsaki gaban hall din akai parking aka bude musu suka fito suka tsaya Moh yazo yana sanye da suit yace  you are late Hawwa ya nuna da kanta ke kasa yace  matana tarikeni  Welldone Mrs Lee Sam yafadi yajuya yakoma ciki dan bride da grooom shigowansu su kadaine bayason hayaniyan mutane na binsu, daganan waje sukaji muryan MC yana ladies and gentlemen the moment is here, Momy and addy Uncle and sister the bride and groom gasunan abasu standing ovation DJ DJ DJ yasaka wakan like my father by Jax wanda Khaleel yace asamai idan zasu shigo sabida Baba yabashi labarin Mahaifiyar Hawwa and he wants to"

"communicate to Hawwa da wakan ya gayamata cewa he will loves her the way Baba loves her Mom,"

Shiga Hall din Khaleel yayi da ita ya Allah Hawwa da Khaleel sunyi kyau watttttt Tana sanye da

white gown nata gawani net da aka dauramata akan gashinta da aka gyara yayi kyau kaman tasaka

"attachment, Khaleel na sanye da suit black yarike musu hannu, yanda ake kallonsu sai Hawwa taji kuka,"

"wakan dake tashi that is so cool na ratsata kallonta Khaleel yayi cikeda so yanuna mata Baba dake sanye cikin kaya exactly irin na Excellency yana tareda excellency yana kallonsu yana murmushi sosai, kawo kanshi yayi saitin kunnenta suna tafiya yace  I will love you Hawwa just like the way Baba keson Maman ki har yau dudda she s late, I will love you a million times more! wani irin kallon Khaleel tayi tayi cus she"

felt his words har cikin heart nata cikeda so ya gyadamata kai yana kallonta.

Mommy datai shiga na alfarma tasha zinare sarkan jikinta har c1biya ta tsaya tana kallon Khaleel da

"yanda taga yana kallon Hawwa daidai sun shigo tsakiyan hall din aka saki wannan hayakin soyayyan wanda duk aikin Juzzyfabevent ne dan ita tayi handling entire wedding decor din aka samusu wakan soyayya na Christina Perri A thousands years, Khaleel yasaki hannun Hawwa yanuna ta yana waka yana rawa Hawwa na kallonshi Excellency da Mom suka saki baki suna kallon Khaleel tunda suka haifeshi basu taba ganin Khaleel this happy ba ko ranan da aka haifi Noor but look at him, today is the happiest day of his life ahankali Excellency yace  Khaleely this is not fun, you re inlove rawan yagama kawai yazo ya rungume Hawwa very tight akahau ihu Hawwa ta boye kanta ajikinshi sabida kunya dan har su DIG"

"tagani dasu Abraham da Hayatu kowa ya gayyacesu oho, DJ yace  our shy shy bride ."

"[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE "

"Mommy was really scared yanda taga Khaleel was totally lost in love, baya second biyu cikakku"

"batare daya kalli Hawwa ba, and ita yarinyar no even send her son, zata iya kirga sau nawa taga Hawwa ta kalli Khaleel shiko kaman zai cinyeta, Mom duk zuciyanta ya lalace."

Cewa akayi abada labarin Amarya Khaleel yace shi zai bayar kawai yafito yana kallon Hawwa dake

"kallonshi asanyaye yace  I have alot to say about matana da zan iyakaiwa gobe so I will make it brief yayi shiru yana murmushi yace  my wife is a very special person, anytime idan zan tsokaneta i call her Kulu aka kwashe da dariya a hall din, Khaleel yace  kona cemata Kululu kuluwa yar sanda zokaga"

dariya Excellency yace ma Baba  haka kake bari yana tsokanar maka yarinya ?

Baba yayi dariya yace  barsu abinsu duk soyayya ce murmushi Khaleel yayi yana kallonta sosai

yace  my wife is the most intelligent and hardworking young lady dana taba gani a rayuwana the first ever one!

Yayi shiru yace  the first day damuka hadu something happened I called her Ke Khaleel yawani

zaro idanu dayasa yan hall suka kwashe da dariya sabida reaction nashi tells abinda Hawwa tayi kaman

"comedy, cikeda tsokana yace  matana ta iya masifa kai zokaga dariya a hall Hawwa ta sauke kanta kasa"

"ahankali duk kunya yakamata, Momy ta haderai tam, murya chan kasa Khaleel yace  my wife is loyal! Honest, truthful and kind, she s strict batason nonesense da rawan kai and she s truly loving, she protected me and Noor, Hawwa means everything to me, and I m her best friend helloooooo yawani daga hannu hall akace Hi ana dariya, yabada mic yakoma yazauna Sam yazo yabada labarin Khaleel shi sannan akace first couple dance da iyaye Khaleel yarike Hawwa suka fito Excellency Baba Ammi da Momy duk suka fito Mommy ta rungume Khaleel cikeda so tashiga share mai fuska yamata murmushi"

yana rikeda hannun Hawwa aka shiga manni aka koma.

Sai around 10 aka gama iyaye suka tafi yara aka tsaya after party su Hafsa sukakai Hawwa wani daki

"Kaman zatayi kuka tace  wai ba a gamaba dük eh sukace kaya aka chanza mata zuwa wani pink gown dayamata kyau aka mata dauri aka fotoda ita Hawwa tayi kyau agaban hall taga Khaleel tasa wani crazy shirt ya bubbude botura yana mata wani irin kallo kaman maye da saida gabanta yafadi aka kirasu hall suka shiga suna kaiwa tsakiyan hall Khaleel yashiga juya Hawwa yana wani irin rawa da ita ana ihu chan kawai yahau kissing nata Hawwa naso ta kwace takasa ihuu ake a hall din na bala i DJ kanshi saida yayi ihu a speaker yace  ango need a room guysss dasauri Khaleel yasaketa ya rungumeta tsam ajikinshi cus harya sami erection baiso agani, yahau rawa ahaka da ita Hawwa kaman ta mutu da bakin ciki tawahala Khaleel ya wahalar da ita awajen rawa sai wajajen 2 nadare aka gama mota suka wuce tazauna zai kama hannunta ta dauke batacemai komiba aka fara tafiya lumshe idanu tayi wahalallen bacci yayi gaba da ita ahankali ta sauke kanta kan kafadar Khaleel tarike hannunshi kallonta yayi cikeda so saikawai yaciro wayanshi yamusu video yasaka a insta story, har sukakai gida bacci take, tsayawa motan yayi da gangan yakai hannunshi gaban riganta ya matsa boobs nata afirguce Hawwa ta farka takalleshi tace  mehaka ? Turobaki yayi yace  munzo g1da kona wuce dake g1dana? Hade fuska tayi daidai an bude mata kofa saukowa tayi ahankali tawuce cikin gidansu da kaman gari awaye hatta Noor batai bacci ba daki tawuce tarage kaya Ammi tabata ruwan zafi tafada bayi tai wanka tazo ta kwanta sai bacci tagaji, washe gari yinin biki by one za ayi walima anan cikin gidansu agama by 4, anything 5 atafi da Amarya tunda Hawwa"

ta tashi taji kawai bakin ciki takeji

Ta kumbura tai tam Noor kawai tama wanka da kanta tasa mata kaya masu kyau tawuce ta tafi

"wajen su Miemie abinta, sata akaiyi tai wanka tasaka wani lace from akwatinta mai kyau za amata makeup tana bataso su Hafsa suka fadama Ammi Ammi tace abarta dan tun safe taga kwayan idanunta, kwanciya tasakeyi agado Munawwarah tashigo tace  Oya tashi muje dakina kaman Hawwa zatai kuka ta tashi tabita magunguna tabata daban daban Hawwa tasha taci farfesun da aka bata sannan tawuce takoma daki bayan anyi azahar aka shiryata Malama tazo na walima aka fito aka zazzauna wa azi tayi kaman zamantakewan aure da hakkokan aure da yanda ake kissa dasauransu sai around 4 aka tashi aka hadu akai jam i kafin ma su Idar Aminu ya shigo gidan yace  anzo daukan Amarya Hawwa na sallame salla kawai saita fashe da kuka sosai awajen abin gwanin ban tausayi nan aka fara kaita wajen yan uwan Baba suka mata fada, Yan uwan mahaifiyarta suka mata fada, Abokanai arziki makota akama Hawwa fada sannan aka maidata dakinta lokacin around 5:35 Baba da Ammi ne zaune awajen su kasa kowa"

yafita.

Baba yasauke ijiyan zuciya yace  ina mika godiyana ga Allah subhanahu wata ala daya nunamin

"aurenki Hawwarh, Hawwa na baki tarbiya nakuma san waye ke Hawwa kibi mijinki sau da kafa, nasan ayanda aurenku ya kasance amman inamai tabbatar miki Khaleel na sonki baniba kowama yaga soyayyan nan ya shaida, Hawwa kada kiga kusan kanku daya banbancinku shekaru biyune tsakani kice bazaki girmamamsa ba, No ban yardaba kibama mijinki girmansa Baba yace  yi nayi bari na bari, Dan Adam ajizini duk randa kuka sami sabani ku shirya kanku, nasan agidan iyayen mijinki zaki zauna dudda dai bangarenki daban ayanda Umma suka fada inaso ki kula da iyayensa kaman yanda kike kula da mu, ki"

girmama su ki daukesu tamkar ni da Ammin ki .

"[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE "

Baba yayi shiru yace  Ibrahima bai riga yace wani abu kan aikin ki ba koda nan gaba zai nuna ki

"barsa, ki barsa aure yafi aiki Hawwa, Allah yamiki albarka yabaku zaman lafiya, yabaku yara masu albarka, Hawwa ina sonki ina sonki amman yaune ranan barin gidan Baba zuwa gidanki Hawwa wani kuka Hawwa taji yataso mata, she always wish tai aure tagaji da gidan Baba, takoma nata gidan but yau saitaji bata gaji da gidan Babanta ba bataso tabar gidan Babanta, Ammi ta sharemata hawaye tace  ya isa stop crying now, Allah yabaku zaman lafiya, banson dan kinyi aure gidan hutu ki sangarce Hawwa, ba ruwanki da yan aiki sai when necessary only when necessary, Hawwa ki dafa abincin mijinki da kanki ki basa yaci da kanki, ki gyara makwancinsa karki yarda kiba yan aiki daman gyara dakin mai gidanki, turaren wuta kullum ki kona agidanki safe dare Munnawara tamiki masu kyau duk an kai, ki zama mai tsafta komin aikin office ki dafama mijinki abinci kusan shine first kafin komi, ki tausasa muryanki a inda yake, idan yayi fushi ke karkiyi idan yana fada ki shiru Hawwa take care of yourself ki rike mijinki da kyau yanzu da Allah yabaki don t let him go ko let him loose ki kamashi da abubuwan da kika iya na koyamiki, keba yarinya bane kinsan menake gaya, idan mijinki yakiraki ga shinfidarsa duk wani kalan gajiya dakikayi"

"daga aiki ki amsashi kije gareshi Allah mimi albarka tashi kije da ni da mahaifinki mun sakeki lafiya mun yafe miki duk wani abu dakika mana jeki fara sabuwar rayuwanki cikeda albarka mu dakuma fatan alkhairin mu zuciyan Hawwa har wani tsuma take takasa motsi sai kuka atare Baba da Ammi suka tashi sukazo inda take ko Wanne ya tsaya a side nata suka dagota gyaramata lullubi Ammi tayi sannan suka bude kofa sukai waje da ita Hawwa na kuka lokacin around 6 har zuwa kofar gida inda Jama a suke jiranta, gaban wata sanuwan jeep dal da aka zagaye da flowers suka kaita tashiga kawia ta rungume Ammi da Baba da kyar suka zareta suka sata Ummu tareda Noor tashiga motan, Daddo tashiga gaba aka ja motan, kanninta suka shiga sauran motocin da yan unguwa kowa na so yaje yaga gidan Hawwa aka"

wuce.

Wuraren 7:30 sukakai gidan motan Amarya ne kawai ba ayi scanning ba sauran motocin saida akai

scanning incase wani yadauki mugun makami compound din suka shiga da akai decorating irin na masu kudi ga jama a acike ga abinci da drinks.

Parking motan Amarya akayi gaban wani red flower carpet da aka shimfida body guard suka bude

motan daidai Mom Sam da Hajiya Daraja da wasu tawagan manyan classic matan nera biyeda su faram faram suka gaisa da Daddo da Umma sukace afito da Amaryanmu tazo tafara gaida Maman Mijinta kafin

akaita barayinta

Juyawa sukayi suka fito da Hawwa ahankali wani sanyi Hawwa taji tana tuna memories nata na

gidan nan which first one din is kidnapping na Noor second one din is rannan datazo daukan motanta taga wata na kissing Khaleel tako ina Mom Sam tace  Masha Allah our beautiful bride suka rike Hawwa

da kanta ke kasa cikin lullubi aka wuce tawagan Hawwa na wucewa suna binsu har Side na Mom.

Mom na zaune kan wata hamshakiyan kujera tayi gayu harda makeup na bala i ta zuba gwalagwalai

awuya da hannu hannunta rike da bowl na fruits spa workers nata guda biyu sanye da uniform na matsa mata kafa aka shigo da Hawwa Hajiya Daraja tace  ga yarki an kawo miki Hajjaju Daddo tace  kibiya kudin ganin fuska aka kwashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login