Showing 90001 words to 93000 words out of 142992 words

Chapter 31 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

244

duka tana dubawa taga koya fasata taga beyiba hankalinta dan kwanciya yayi tanajin bakun ciki tayi wankan tsarki sabida Khaleel but hakanan tayi gashinta ya jike sharkap da ruwan zafi sai fitar da kanshi yake tahau kuka kawai tana wankan, she s so angry da kanta, aka tagana taja towel ta tsane jikinta sannan ta daura akanta tashiga gogewa kafin tasaka kayanta back tana kallon, hijabi tasaka boobs dinta na ciwo Allah kadai yasan me da me yamata fitowa tayi ahankali taga ya shimfida mata dadduma but baya dakin har lokacin kayanshi na kasa data gani hawa dadduman tayi tafara salla tana cikin sallan yashigo da ledan takeaways dayawa yasake fita sai kuma yashigo da spoons da plates da water yasake kulle kofan ganin ta idar da salla sai kawai ya zauna kan dadduman agabanta"

yakalleta yace  good morning matan Khaleel .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

Haderai Hawwa tayi taki magana shikuma Khaleel yace  thanks seat tanuna musu tace  please sai

"alokacin Khaleel yasaki hannunta suka zazzauna matarma ta zauna ana kawo musu very expensive drinks aka ijiye aka fita sannan takallesu tace  the first abu damukeyi idan couples comes to us like this shine maganan color before talking about fabric, Sir and Ma am wani color fabric are you going for daukekai Hawwa tayi shikuma Khaleel ya tsareta da idanu yace  I want to see her in white that day saikuma something gold fits her and sky blue dark blue color, that s the color of clothes dana fara ganinta dasu d day we met! Danna waya Hawwa takeyi da amman saita tsaya tai shiru jin abinda Khaleel yafadi, designer tace  awwwn wow your husband is so romantic yatuna har kalan kayan daya fara ganinki dasu juyoda kanta Hawwa tayi ta kalleshi suka hada ido watsamai harara tayi tasake dauke kai abinta, matan tace  so we will have white gown, gold outfit, sai a mix of sky blue and dark blue outfit gyadamata kai yayi yace  right tashi tayi tace  muje fabric store kugani tayi wajen kofa shima yatashi Hawwa takalli matan tace  can I stay nagaji I don t have to go ai kanta Khaleel yazo yace  I can carry you idan kin gaji dasauri Hawwa ta tashi daga kujeran matan tai dariya tafice abinta, Hawwa tanuna Khaleel da hannu cikeda masifa tace  Wlh kada ka tabani, katabani saika sani tsayawa yayi yace  mutafi to wucewa tayi da sauri yabita abaya idanunshi suka sauka kan ass nata dake juyawa sabida yanda take tafiya dasauri dauka kai yayi sabida yanda har jikinshi yafara motsi she has rubber ass, itadai Hawwa zama tayi Khaleel yana zaban fabrics masu kyau tashiga danna wayanta, almost every second saiya kalleta har saida matan tace aranta guy din nan extremely love that beautiful ladyc and yarinyar sai yanga takemai tana shareshi kaman she don t love him back, tsaf yazabi fabric dayakeso matar tadauko tape tazo wajen Hawwa tace  Ma am measurement naki zan dauka stand please aka kunna waka awajen shikuma Khaleel yawuce ta gefen ido Hawwa tabishi da kallo ko ina zashi oho ganin yabar wajen yasa tace  I have my measurement zan iya baki basai kin aunani ba Madam ahankali matan tace  kiyakuri don t let quarrel naku to affect you and ur day, couples fight you know, please tashi na aunaki I want you to be the most amazing and spectacular bride ever shiru Hawwa tayi sai kawai ta tashi matan ta zare gyalen Hawwa ta ijiye kan chair gashin Hawwa da aka gyara ya bayyana dayayi kyau sosai, Hawwa tadan kallo wajen ganin ba Khaleel tasauke ijiyan zuciya tsayinta tafara aunawa, daidai tabude hannu tana auna boobs dinta Khaleel yashigo room din rikeda wine glass yana kurba yana tafiya kaman dan gayun shi, matan takalli Hawwa tace  you have boobs so zamuyi breast cut mai fadi and cuppy look dago kanta Hawwa tayi da sauri jin tafiya hada idanu tayi da Khaleel dake mata dan iskan kallo jin abinda aka fadi yanama kirjinta da ake aunawa wani kallo irin wannan ne wani girma, harara Hawwa ta watsamai ta dauke kai daidai wakan Favorite girl na Darkoo ft Rema na playing a speaker wajen, wani irin daga hannunshi dake rike da glass cup Khaleel yayi sama yakai dayan gaban wandonshi yarike yafara rawa yana moving so slow and cute dayasa da ake aunawa ta Hawwa waigo ta kalleshi, tsaya chak tayi tana kallonshi, murmushi yamata"

kadan yashiga bin wakan yana rawa yana kallonta.

Crazy crazy crazyyy

You amaze me

Gurl your amazing

"Ayyy, yeah yeah"

"Gurl I swear your chocolate I wan bite,"

They say your love ahh fit to make a man fight

Make other girl hold up who badder dann

Bring am out my gurl fine like Tayra bankz

I like the way the boogie down

Gimme boodie bounce make I elevate your finance

Keep putting on pressure

Giving other girls lectures

Shap like saper

My gurl so fine mmmmmmm

Gimme dirty whine ummm

I like the way you twerk ummm ummmmm ummmm

You twerk yeah yeah

In the Maybach

She really got heaters gurl

She really my favorite gurl

I'm loving the way you twerk

You twerk& ..

Yanda Khaleel kebin wakan yana mata rawa yana kallonta yana sipping wine once in a while yana

"nunata saitaji bata tabajin wakan yan Nigeria yamata dadi kaman wannan da Khaleel keyi ba, and bata"

"taba ganin wanda waka da rawa yamai kyau kaman shi ba, he is so bad Goddd! Even his dance na bad boys ne Ya Allah! Bugawa kirjinta yashigayi uncontrollably sai kawai tajuya da sauri tabama baya why is"

she even looking at him har rawan dayakeyi na burgeta banda iskanci ma me namiji yakeyi da rawa

banda shedanci? Kato dashi yarike gaban wando yana rawa mtswww.

"Murmushi matan dake aunata tayi itadai tana kallon ikon Allah d drama, this two share unique"

"unexplainable love and affection, kusan 1:20minutes suka bata a shagon, sannan suka fito motan tashiga shima ya shigo takalli agogon wayanta tace  oh no lokaci yawuce haka batare data kalli fuskanshi ba tace  zanyi salla ahankali yace  take us to central mosque Umar dasauri driver yace  to yallabai har sukakai central mosque taki kallon inda yake ana parking tabude da kanta tafito tayi side na mata yabita da kallo sai shima yawuce bangaren maza Umar na binshi da sauran guards nashi dake musulmai, dudda"

bata juyoba but ta gefen idanunta taga yatafi side na maza aranta tace  ashe yana salla

Kusan 15min tabata a mosque sannan tafito Khaleel na tsaye jikin mota ya hangota wlh baitaba

"spending this kind of plenty time da any mace arayuwanshi ba and surprisingly he s not even tired, he s just looking at her she s so tall not too slim not fat chan kuma aranshi yace  sai fada da masifa da tsiwa haatta iso wajen taki kallonshi tashiga motan dayake abude daidai wayanta yahau ringing shima yashigo daidai tana picking wayan takai kunne tace  Hello Abraham ya kuke tai shiru sai chan tace  don t worry I m feeling much bet& &  fizge wayan Khaleel yayi daga kunnenta yakai kunnenshi yace  why do you keep calling my wife like this? Dasauri Hawwa takalleshi tana bude idanu bataji me Abraham yaceba cikeda wulakanci Khaleel yace  if you call my wife again you will have to deal with my anger! Yazare wayan daga kunnenshi ranshi abace yace  I hate small senseless boys mamaki yakashe Hawwa tace  wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you are? Kallonta yayi yace  your husband! Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace  bani wayana makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace  I m sleepy, banyi bacci ba sabida ke dazu ahankali Hawwa tace  mtswwww tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta tureshi agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace  Khaleel ka kara tabani ko ka kara hada jikinka da nawa wlh saina bata maka rai! Kaman dan yaro yace  bacci nakeji ihu tayi tace  and so wat! Shiru yayi sai chan yace  muguwar yar sanda kawai! Dasauri Hawwa tace  wat! Saikuma tasaki baki tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru tahadiye komi, ahankali yace  dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau sake kallonshi Hawwa tayi kaman zawo takasa hakura tace  nine cat ? Gira daya yadaga mata alamun  eh ganin mahaukaciya yakeson maidata yasa tace  don t worry this cat will expose you soon murmushi yayi yace  Baba will never believe you Kulu hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace  Kululu Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa shi kanshi Umar driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace  Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa girgixama Khaleel kai yayi yana dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace  so"

yadamu da yan aikinsa haka ?

Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace  lafiya lau Oga ya tsaya tarin komawa baya

Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag

din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta.

Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan

"Umar shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace  wai banace kadaina tabani ba takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan cinyansa cikeda haushinsa tace  mehaka ? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin fatan wuyanshi yace  aahhh your hands feels so gooo& .. rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace  instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace  or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni aaashhhhhh yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace  wai 3weeks saura kwana nawa ne kafin yayi? I can t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right Kululuwa ? Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace  bazaka taba hutawa dani ba! I m not like those gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai gwara na mutu! Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita tashigayi daga jikinshi takasa tace  mehaka? Lumshe idanu yayi yace  nothing kawai inajin taushin bra cups dinki ne a chest dina! But why would that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman pre mature clementines oh tangerine right! wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad"

"words dayake fadi comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace  kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba ganin yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa ashagwabe yana bude idanu kadan yace  saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan mitsi mitsin tangerine din nan nasha ? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga kwacewa kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi daya yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta fuskanshi na kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai yau runtse idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan yagansu ahaka fa, arude tace  me haka? Khaleel wat is this ? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata orgasmic cuming voice yace  I want to kiss you Yar sanda! dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta datse idanunta gam takasa kwace hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune kansu, murmushi kadan Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya ya tusa akarkashin"

bayanta yaturota jikinshi ya kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery

ta yayi low zero percent takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi

"da ita ahaka kankame da ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi yana kallon yanda ta datse bakinta, murya chan kasa yace  release your lips makemai kafada tayi ba bakin magana tasan tana sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya sauke akan nata yadan hura iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace  Hawwahhh! Har wani motsi organs dinta sukayi yanda yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna mata wani light kiss a kumatunta dayayi making wani virgin sound.  Muuuuahhhhhh! Wani dogon and very deep sigh Hawwa tasaki.  Huuuhhhhhhh! Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba cikin tsinanniyan yar iskan murya yace  Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I promise to be gentle dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh yayi shiru yana zare hannunshi daya kama hannunta dashi asama yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa ahankali, cikin muryan nan yace  zan matsasu asssshhhhhh! Yasoma kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi takasa, murya chan kasa yace  zan luguiguitasu and make them"

ripe uhnnnn Kulu& & . Daidai yakai hannuwan zai sauke a boobs dinta& .

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"Har tsakiyan kanta Hawwa taji kanta yafara kararrawa bell ringing tafara gayama kanta is Khaleel,"

"Pops boy kemiki all this abubuwa, karfi taji yazo mata yana kokarin taba boobs nata ta iya daga hannunta takama hannunshi tarike gam, Khaleel ya kalleta da idanunshi da sun kankance, kasa magana Hawwa tayi sai kallonshi datake tarike hannunshi gam kirjinta na bugawa ba kakkautawa, murmushi Khaleel yayi kaman karya barta ta tafi haka ya keji sai kawai yayi hugging nata so tight batare daya karbe hannunshi data rikeba, sugar jikin Hawwa tayi yana mata wlh, kawai zaki jikinta keyi addu a tashiga yi"

"takasa tureshi,"

bakinshi saitin kunnenta cikin mugun tsokana yace  if Lee wants to have Kulu he will have Kulu can

"you see that now? I can shut you up anytime naga dama, I m not just any regular bad boy, I m a bad police officer s boyfriend, I m dating you! We are couples! Remember Khaleel can have any woman daya ga dama you re no difference dagata yayi ahankali yakoma yazauna agefe bangon wandonshi yatashi harda na bala i amman ko kokarin boyewa baiyiba yakama hannunta yadauki paper bag din yasa aciki yace  you can go girlfriend Kulu dasauri Hawwa tabude kofan tafice jikinta kaman ba nataba tana tafita kaman zata tashi yabita da kallo saida yaga ta shiga cikin gida sannan yabuga kofan Umar ya shigo yaja motan suka fice yana kallon gaban shorts nashi dake atashe yaja yar gajeren tsaki he s so horny sabida"

yanajin nauyin Baba ne da wlh saiyaci yarsa a kofar gidansa.

"Sosai gabanta ke faduwa, what just happen now? How was that boy able to shush her up? What is"

"the meaning of abinda jikinta yamata? Ahaka ta shiga gidan Ramla ta taho da gudu tace  Ya Hawwa kinga shopping danayi dayawa harke nasayoma abu kuma bodyguard dinshi baicemin ya isa ba har Baffa na nasaima abu shine yanzu Ammi kemin fada wai yayi yawa kirjinta har lokacin bugawa yake tadaiyi murmushin yake da kyar Ammi dake daki tace  Hawwa! Dasauri Ni ima dake zaune da Hawwa bata lurada itaba tace  Hawwa! Dasauri Hawwa tajuyo takalli Ni ima jin muryanta, kusan 20secs Hawwa na kallon Ni ima itama haka Ammi taleko daga net ranta abace tace  Hawwa bakiji ina kiranki bane firgigit Hawwa ta kalli kofan tace  toh Ammi gani nan tai wajen kofan kai tsaye daidai zata bude ta shiga Ni ima takama hannun Hawwa tarike gam cikin wani irin murya mai rauni tace  Hawww& & .waaaaa! Kawai hawaye Hawwa taji sunzo idanunta tadai daure tahanasu zubowa takalli Ni ima data rike mata hannu tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login