Showing 24001 words to 27000 words out of 142992 words

Chapter 9 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

233

cus Baba akwai katuwar murya, she s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he s not seeing clearly, she s regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he s too old for her! He s not handsome at all, he s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace  Hawwa calm down lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace  mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne infact she s lucky ma yazo, jahadi yazoyi sabida tadinga binshi sau da kafa sabida karya gudu shima, duk yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka, kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta, abin yakara tunxura Hawwa ta dauke kai har takai gaban"

"tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga"

"kallo yace  da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama"

"Babanki lokaci ? Dasauri Hawwa ta zubamai shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi rasss dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace  nan da kwana uku zan kawo kudin aurenki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo, and kuskuren dakikai na yau kada ki saka gwada kwatankwacin irinsa yashiga saka takalmansa zai wuce Hawwa ta"

mike hannunta daya ta taresa kaman irin ta tare dan cikinta dinnan da kakkausan murya tace  Kai! .

Bala in faduwa gaban Alhaji Kabiru yayi yabi hannunta dake dab da tabashi a saitin kirjinta da kallo

"that s so milky yana shinning da fararen kumbanta dasuke nan dogaye a gyare sosai yadai daure da kyar dan hakanan yaji kawai yana shakkanta wlh tsoro ma yaji tana bashi, sauke hanunta Hawwa tayi tadan tako ta tsaya agabanshi daidai kusan tsawonsu daya dan Hawwa nada tsayi, cikin wata kalan sansanyar lalatacciyar voice na cikakkiyan mara kunya tace  kasan what I do to men like you a office dina? Tayi maganan slowly tana kallon kwayar idanunshi kaman yanda yake kallon nata, yatsanta ta daga tayi pointing goshinsa sannan tashiga sauke yatsan kasa yana bin yatsan da idanunshi hartakai yatsan wajen gefen gabansa tace  i thrash men like you! Dum dum dum gabanshi ke fadi yana kallonta dan she could see fear a idanunsa batasan wani kalan baiwa Allah yamata ba but maza na dan tsoronta saidai idan bata zuba musu idanu ba, dan duko da fuskanta tayi takawo dan da nashi tace  Idan you don t want to end up akan table dina nayi thrashing naka! Avoid Hawwa! Bazan taba aurenka ba! Ka kama kanka da sharadinka kabar gidan nan dan komawa baya tayi tana kallonshi sannan tajuya abinta yabita da kallo"

zuciyanshi na bugawa dum dum dum har lokacin kaman zai fito sannan yayi hanyar zaure da sauri.

"[9/16, 7:31 PM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

EPISODE

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI

11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya

gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461

"Fadawa dakinta tayi tacire hijabinta ta yarda ta zauna kan gadon tayi tsaki, ba a wani jimaba Baba"

"yayi sallama yana bude kofan abinda baicika yiba da wuya yazo dakinta saidai ya aiko akirata da sauri ta tashi zaune shigowa yayi yana murmushi sosai kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki yace  Hawwa kinga Alhaji Kabiru ko ai sai yanzu Malam kemin kwatancen mahaifinsa da kyau wlh nima naganesa aminin mu ne yayi maganan yanajan kujeran wajen kayan kwalliyanta ya zauna yana ijiye crutches nasa a gefe dasauri Hawwa ta tasauka kasa ta zauna Baba yace  Alhamdulillah nagode ma Allah Hawwa, to yanzu yace yanason kibar aikin jibi zai aiko da magabatansa da kudin aure kinji Abu tahadiye daya tsaya mata awuya she respects Babanta so much and she loves him alot sabida ko ba komi duk wuya duk runtse yariketa ta taso a hannunshi ai bai bari Umma ta azabtar da itaba, sai dai wanda bada saninsa ba, yayi makesure tai makaranta yabiya mata WAEC dudda anan ya tsaya da biyan komi ita tasa kanta a university da kudin dinki datakeyi tun tana yar 3yrs ta taso taga Mamanta na dinki wlh bata taba koyan dinki ba samin kanta tayi ta iyawa dan Baba yabata keken dinkin Mamanta as shine gadonta ahaka tayi school, Baba supported school nata tunda babu miji while sauran kanninta daga sunyi WAEC Baba ya aurar dasu, bayan tagama criminologist kawai taji tanaso tashiga police nan fa saida aukai fada da Baba but daga baya ya yarda taje police school a Kano tafito tafara masters kafin ta sami aiki, she loves Baba and tanaso tarabu dashi lafiya, but this she can t do, tabar aiki wazai rike gidan bataso suyi fada hakan yasa tace  shikenan Baba amman bansan sanda zasuyi approving resignation later na ba Baba sosai yayita murmushi ganin batamai gardama ba yasa yace  inhar sunyi signing kafin auren da sauki zan iyama Kabiru magana ya barki kicigaba da zuwa ai naganshi mutumin arziki ne mai saukin kai, Allah miki Albarka kinji Mamana gyadama Baba kai tayi takalleshi jin sunan daya kirata dashi, Kafin yatashi yafita"

yana kwalama Umma kira dan yabata labari.

"Lumshe idanu tayi, aduk fadin duniyan nan da Baba da Umma kawai take tolerating itama Umma"

"darajan Baba takeci forget suna fadansu but Baba he deeply cares for her, batason wani abu dazai dagamai hankali tariga ta girma yanzu tundadai ba dukanta Umma zata iyayiba tariga ta shafe chapter ta"

cus she s her least problem.

Wayanta ta dauka dan kiran Ni ima taga Alert 1.5Million ya shigo account dinta dasauri tashiga taga

"DIG ne yatura musu da sauri ta kunna data taga yayi magana a group din dasuke just su hudu yace  the vice president appreciate efforts namu with some token, i sent kowa his share, Weldone guys get some rest i will see you tomorrow at work taga su Hayatu da Abraham sunyi godiya itama tai typing thank you Sir, she s happy with the money, bude account nata tayi tasama Ni ima 100k, ta turama Aminu 50k, Asiya 50k, Rahma 50k sai Nanah 50k, ahankali tace  I will keep 50k for Mims tadanyi murmushi daidai kiran na shigowa wayanta datai saving da Aminu Bro, katse wayan tayi dan she always act like the big sis to kanninta takirashi back, ringing daya yadaga da so much excitement yace  Ya Hawwa you are the best big Sis ever thank you murmushi tayi tace  ya school din? Ya project kagama? Da murna akan muryansa yace  yau zankai chapter 4 gyadakai tayi tace  okay adan natse yace  hope you re fine ko Baba da Umma basu damunki, hope you are okay? Dan murmushi tayi tace  I m very okay babu mai damuna just study well if you need anything ka kira gyadamata kai yayi yanda Ya Hawwa ke kulada su ko Umma mahaifiyarsu bata kula dasu haka, ahankali yace  thank you Ya Hawwa anatse tace  bye tana katse wayan kiran Asiya na shigowa ta katse ta kirata dasauri Asiya tace  Ya Hawwa naga sako nagode nagode Allah amfana batason ana mata godiya hakan yasa dasauri tace  Ya Akram yana cin abinci yanzu ?  Eh yafara ci, har tuwo ina bashi but da miyan yauki yakeci murmushi tayi tace  okay a gaida Baban su bye bye all sisters nata saida suka kirata, dudda duk sunsan mahaifiyarsu batason Hawwa su suna kaunanta cus she takes care of them, tanada very good and matured relationship da siblings dinta, tana gama wayan saiga na Ni ima ta daga, tana dagawa Ni ima tace  wai dawa kike waya haka? Murmushi tayi tace  kishi kike nayi sabuwan kawa ne ? Dariya Ni ima tayi tace  akwai invincible name dina a goshinki babu wacce ta isa tai kawance da kawata, naga kinsamin kudi I m refunding it right now kai tsaye Hawwa tace  ba naki bane Hajiyata calm down na Yaseer ne da Yasmeen, an bani bonus na aikin damukayi, so I wanted to spoil them idan ke ba evil spirits bane kidawo da kudin mugani dan shiruuu Ni ima tayi chan tabude baki zatai magana cikeda tsokana Hawwa tace  toh Mamana zata faramin wa azi kan kashe kudi yanzu zatace kayan daki yakamata nadinga siya ina tari dan murmushi Ni ima tayi da dan damuwa tace  Hawwa idan aka tashi aurenki bakida mai miki, Baba bayida karfi shima adan albashin naki yake surviving, u will be the one to do everything ga gyaran jiki so many things dan tabe baki Hawwa tayi tajuya idanu alamun tagaji da zancen tace  zanhau keke nayi dinki anjima zanje kasuwa nadan sayo kayan abinci bye Ni ima zatai magana Hawwa ta katse wayan da sauri chan saiga"

"messege tace  thank u Best, I love you, yaranki suma sunce Allah amfana ."

Murmushi Hawwa tayi batare datayi replying message dinba ta tashi tawuce wajen basket din

"tabude tana ciro wasu materials datariga ta yanka ta warwaresu akasa sannan tadauki wani ta hau kan keken tana saita zare tahau dinki, yawanci dinki yanasa tana mantawa da damuwanta, tana cikin dinkin"

akai sallama wani yaro yakawo mata makullin mota inji Baba ta leko ta amsa.

Sai bayan tayi la asar sannan ta shirya cikin wani black abaya mai kyau sosai ta daura gyalen asaman

"kanta batare datai rolling ba, tadauki handbag da wayanta da car key tafito kaganta zaka dauka yar mai kudi ce tanada expensive body, fitowa waje tayi Baba yace  ina zaki ? Ahankali tace  zandan karo kayan abincin gidan ne Baba an biyani bonus, zan kuma siyo landing da zaren dinki ina dinka wasu kaya ne banda abubuwan dinki jinjina mata kai yayi yace  to saikin dawo Baban Yaseer ya aiko da motan ki dazu gyadamai kai tayi tawuce wajen motan nata dataga an wanke har ciki yayi tsaf tsaf yana kyalli tabude ta shiga tanabin motan da kallo dataga an samata turarukan mota masu bala in kamshi harda wani expensive car diffuser, murmushi tasakeyi ta shiga tada motan yan anguwa sai kallonta suke inda sabo ta saba tai reverse ta juyo sannan tafice daga anguwan kasuwa tafara shiga tasayo buhun abinci dasu jarkan mai akasa mata a boot sannan taja motan zuwa wani super market dake wuse 2 mai shegen kyau yawanci anan take samin wani botura masu kyau foreign datake sawa gaban shirts dinta na zuwa"

office.

Parking tayi tabude motan tafito tana rike jakanta a hannu tanajan gyalen gaba sabida yanda

"gashinta ke fitowa gashi kitson yadanyi tsufa, maida kofan tayi tarufe tama motan key sannan tai ciki tana tafiya ahankali one step at a time harta shiga tafara duba wajen supplies din kayan dinki duk abinda take bukata saida ta dauka sannan tabar wajen tana tafiya ahankali rikeda basket din datasa abinda tasayo ciki, wajen shelves na books ta tsaya tana daukan novels tana duba authors din cus tana karanta English novels sosai kamshi mai bala in dadi ne ya daki hancinta daidai ta dauki wani novel abin har saida yasa takai novel din hancinta cus she was curious an fara scented novels ne? Jin ba novel din ke kamshi ba yasa ta janyeshi daga hancinta, she don t want to look stupid but wlh kaman tajuya ta nemi mai kamshin and ask sunan turaren cus she loves the scent, tana tsaye awajen kaman daga sama taji an rungumeta ta baya.  FAA yayyyy! Adan tsorace Hawwa ta juyo dan har saida gabanta yafadi jin yanda muryan little girl an kuma riketa atare, da sauri ta juyo daidai Noor ta saketa tana dagowa tana wani irin murmushi tana kallonta, kyakkyawan yarinya ce tana sanye dawani half gown, kallon yarinya Hawwa tayi sosai from facial expression dinta kasan bata ganeta ba saikuma tabi gabanta da kallon ko zataga iyayen yarinyar, ganin maza tayi su hudu wanda tana ganinsu tasan bodyguards ne, hannunta taji an kama dasauri Hawwa tadauke kanta daga kallon bodyguards din takalli yarinyar dake murmushi sosai tana washe baki tace  I can never ever and ever forget your face Anty, Anty you don t remember my face ?"

"Ahankali Hawwa ta duka tana kallon yarinyar that is so beautiful and the way she talks is so adorable tace  Hi cutie still trying tagane yarinyar dasauri Noor takai hannunta goshi tace  oh noo, I m Noor Ibrahim Khaleel Mangal, and you saved me, your are my fairy angel Anty FAA zaro daradaran idanunta Hawwa tayi tace  Ohhh Noor I m sorr& &  bata karasa magana ba Noor ta matso tareda manna mata"

"peck a goshi tace  Noor loves Fairy Angel Anty, come and see my Dady yarinyar tayi maganan tana"

"kama hannun Hawwa data tashi da sauri awkwardly tace  uhm Noor, no& . jan hannunta da karfi Noor"

"tayi tace  please, please please FAA, yanzun nan Dady na yafita yayi waya yanda bodyguards din suka wani bude musu hanya yasa ba yanda ta iya tabar basket na abubuwan dazata saya awajen tabiyota suka fito waje Noor tarike hannunta gam gam kaman za a kwace zuwa wajen wata arniyan customize Maybach dake pake a tsakiyan motocin mopol guda biyu gawani lafiyayyen bodyguard tsaye gaban motan dayana ganin Noor yabude bayan motan, tana zuwa wajen motan batai wata wata ba tasaki hannun Hawwa data tsaya awkwardly tana kallon yanda yarinyar tashiga motan ko 1min batayiba tafito tana jawo black hand waje da karfinta kaman yanda taja Hawwa dazu tace  Dadyyyy rasa yanda zatayi Hawwa tayi Noor tajuyo tana kallon Hawwa tana dariya sosai kaman mara lafiya nan ko tsabagen murna ne tace  Dady see my Fairy Angel Anty she saved me that day from those bad people, Dady comeeeee tai maganan ashagwabe kaman zata fashe da kuka dayasa gently ya sauko da kafafunshi kasa hakanan Hawwa taji gabanta yafadi dayasa dasauri tace  Noor Dear, Dady don t have to see& &  Kasa karasa maganan Hawwa tayi sabida yanda Khaleel yafito daga motan yana sanye da 3quater wando daya tsayamai a knee, yasaka wani black sneakers na givency mai tsinannen kyau, yana sanye da shirt lilac color shirt da butura ukun sama duka a bude kana hango black huge chest dinsa cus babu singlet aciki, waya na kunnensa yana yatsine fuska a wulakance amman yayi wani irin mahaukacin kyau, gashin kansa na sheki kaman yayi barin hair butter akai, ko kallon inda Hawwa take baiyiba, kallo daya Hawwa tamai tadauke kai da sauri, from his dressing kasan irin yaran nan ne marasa ji, Noor tana rike da hannun Baban nata, dayan hannun nata that is free takama hannun Hawwa dashi da sauri tarike tana washe mata baki dan bala in son Hawwa taji tanayi tace  My Dady is on call FAA he will finish now kinji, saiki gaisa da Dady na ko azuciyan Hawwa tace  wannan wace irin yarinya mai naci ne haka ? Azahiri tadanyi yake tana mamakin yanda yanzu daga fitowanshi tafarajin kamshin data jiyo dazu, Noor dake kallonta har lokacin tace  FAA you look very very beautiful, and you are tall like my Dady kallonta Hawwa tayi, Noor tamata wani sweet smile tace  kusan tsawonki daya da Dadyna dan murmushi kadan Hawwa tama yarinyar tanajin yanda yake magana comfortably one one kaman ba jiran sa akeba, ita kanta small Noor kallonshi tayi kaman zatai kuka tace  Dadyyyyyy dan juyodakai yayi yakalleta ganin zatamai kuka yasa ahankali yace  hold on Sam sannan ya zare wayan daga kunnenshi dasauri Noor tai murmushi tace  Dady see Fairy Angel Anty she saved me that day katuna? Dady she s so nice and she s so beautiful, Dady kalli she s tall like you, Dady I love her abaya banda irinshi zaka saimin? Dady look at her she s so beautiful ko Dady ? Tai wani tsallen farin ciki, ahankali Khaleel yadago wild eyes nashi ya daura kan Hawwa da daidai itama tadago nata idanun ta daura akanshi, wani kallon kallo sukama junansu yana tuna abinda tamai ranan, tundaga head zuwa flat sandals na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login