Showing 78001 words to 81000 words out of 142992 words

Chapter 27 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

264

tabbatar Ramla taji maganan wih harsu Salman da kowama, kaman zata shige kasa, da kyar tabude idanunta Ramla tadan kalla dahar ta shige gaba abinta tana mata bye tana washe baki na murna da farinciki, da sauri kawai ta juya ta shige without saying a word, shima yashige yana rufo kofan motan yace ""let's go"" Aharzuke Hawwa ta kalleshi tace ""wai is something wrong with you? How dare you touch me like that a public?"" Hannu yasa yazare pcap na kanshi yakalleta babu wasa kan fuskanshi yace ""duk randa kika kara fita without kin sanar dani sai ranki yabaci I forgive this one but next one l won't"" tsayawa Hawwa tayi tana"

kallon ikon Allah abinma sai yasa tai dariyan takaici tace

"""ikon Rabbi! Auren da Baba yamin dakaine yasa kake wani takama kana feeling kaman u own me?"""

"Kallonta Khaleel yayi baice komiba hakan yasake pushing Hawwa to the wall, tace ""guess wat nariga nama kaina alkawari before this 3weeks I will expose who you are to my family! I trust Baba da kanshi zai raba auren nan daya mana l will prove to them cewa you are nothing but a womanizer sai aure aure kaman ayu ga shaye shaye da party BfF din dujal, I'm Hawwa! I can never settle for less! I want a man dayaci sunanshi man not yaro! I want a responsible man not Pops hayl want a man that shoulder responsibilities not wanda ake shouldering responsibility shi! Ni da kai are two world apart trust me you need plenty years to get to world din danake, so forget kayi abin nan waishi daurin aure but Hawwa can never ever be yours"" wani juya idanu Khaleel yamata kaman zaiyi bacci yayi shiru chan yace ""feel free! Do whatever you want! Khaleel yariga ya sameki! Dudda kina chan world dinki but without stress na mika hannu na ciroki daga world din nakawoki my own world dakika tsana so much Kululuwa, matar"

"dujal bff"" dasauri tawani yunkuro kaman zata dakeshi tace"

"""nace kadaina kirana sunannan!"" Murmushi kadan yamata yace ""to Yar Sanda!"" Wani irin runtse"

"idanu tayi kaman zata dakeshi cus he's pushing her yayi murmushi kadan baice mata komi ba, afadace"

"tace ""ina zaka kaini? Ba hanyan gidanmu bane nan ba?"" Dan kanshi ya sosa yana kallonta kaman yanda"

"take kallonshi murya chan ciki yace ""we are going to hotel!"" Mummunan gaban Hawwa yayi."

"[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: YA ALLAH ZAN FARA THIS UPDATE DA ADDU A! YA ALLAH KAGA"

"YANDA NABADA FREE PAGES NA SAUKE HAKKI, YA ALLAH DUK WANDA YACI HAKKINA YA KARANTAMIN DAIDAI DA HARAFI DAYA A LABARIN NAN YA ALLAH BAN YAFEMAI BAN YAFEMATA BA! HAR ABADA!"

ALLAH KABIMIN HAKKI NA! YA ALLAH KA SAKAMIN!!

WAYANDA SUKAI SUBSCRIBING THANK YOU! BUT IDAN KUN FITAR KUMA ALLAH YA SAKAMIN BAN

YAFEBA!!

HELP ME GROW APPLICATION NAKESO NAYI JARI NAKE TARAWA

EPISODE

"Wuraren 5 Hawwa ke bude idanunta tana kallon saman dakin komi daya faru nadawo mata, hawaye"

"masu dumi ne sakko daga idanunta, ahankali tafara mosti da idanun dake mata nauyi sosai tana juyowa kanta yayi sauki kaman ba nata ba yanzu tana iya juyawa yadena banging, Ammi ta gani a tsakar dakin kan dadduma ga charbi a hannunta tanaja maida idanunta tayi tarufe she can t look at Ammi, knocking kofan akayi da sauri Ammi ta tashi tace  shigo tadaga dadduma tana linkewa daidai Dr yashigo tareda Nurses yazo gaban gadon yana kallon Hawwa data lumshe idanu Ammi tace  Dr har yanzu bata tashi ba nadamu abinci fa ? Murmushi yama Ammi yana duba BP Hawwa dayasan ta tashi yace  maganin hawan jini nasa bacci amman karki damu zata tashi saitai wanka ijiyan zuciya ya sauke yace  Alhamdulillah BP yasoma sauka anatse yace  Miss Hawwa open your eyes ahankali Hawwa tashiga bude idanunta tadan kalli Doctor kadan saikuma ta sauke idanun kasa kawai nauyin kowa takeji, Dr yace  ya ciwon kan?"

"Akwai wani abu dayake miki ciwo yanzu? Girgizamai kai tayi murya kasa kasa dabaya fita da kyau tace  no Dr yace  okay that s great yakalli Ammi yace  Mama help her to change tadan gyara za azo a gyara gadon akawo mata abinci kuma, an mata booking massage Yallabai yace bayanta na ciwo, masseuse zasu mata massage din, zatasa hospital clothes bama barin patient namu nasa kayan gida gyadamai kai Ammi tayi tace  to Nurses suka ciremata drip din suka fice Ammi taje gaban gadon tana kallon Hawwa da idanunta ke kasa ta kauda kanta gefe dasauri jin Ammi tazo wajen, Ammi dake kallonta tace  Jidda na ya jikin? Babu abinda ke miki ciwo kuma ? Gyadama Ammi kai tayi ahankali batare data"

kalleta ba tace  eh cikeda so Ammi tace  tashi muje to kiyi wanka ki chanza Ammi takai hannunta

tadagota tasowa tayi da karfin hali ta sauka daga gadon Ammi tariketa har bayi tabata gadon Ammi

"tahada mata ruwan wanka, tadawo dakin tabude jakan kaya da Baba da Ramla suka kawo musu jiya taciro brush da zani, saikuma pad datasa Ramla tasa ajakan tadauki daya da wando takoma bayin ta ijiye mata tasake fitowa ta yaye zanin gadon daidai nurse tashigo da wani ta shimfida mata da hospital gown mai kyau na yan gayu sannan tafice saikuma masu abinci suka kawo mata fruits da oat, dasu chips da egg da salad da sausage ga bread saikuma maganin dazata sha a gefe cikin wani glass covered container"

Ammi sai kallo take komi na masu kudi daban ne.

Kusan 15min tayi abayin Ammi takoma wajen bayin tace  kin gama Hawwa ? Ahankali tace  eh Ammi

"tabude tashiga tana kallon yanda taki yadda su hada idanu, maidata gadon tayi tana kallon yanda white and blue flowers hospital gown din yamata kyau ta zaunar da ita tana daga tray na abincin tana ijiye mata tace  yi maza ci kafin sudawo yatsine fuska tayi batada apatite ko kadan kauda kanta tayi asanyaye tace  Ammi bazan iya ci ba sosai Ammi ke kallonta saikuma ta matso ta zauna abakin gadon anatse tace  Hawwa asanyaye Hawwa tace  Naam batare data kalli Ammi ba, lumshe idanu Ammi tayi tabudesu tace  look at me Hawwa girgizama Ammi kai tayi dasauri lips nata suka shiga rawa tace  Ammi bazan iya ba wani iri Ammi taji, hannunta tasa tadauke tray na abincin ta ijiye akan table na dakin sannan ta matso dab da Hawwa ahankali tace  Hawwa look at me daidai lokacin hawaye yasauko daga idanunta tace  Ammi bazan iya kallonki ba, Ammi banmasan ta yaya zan kalli keda Baba ba sai takai hannayenta biyu tadaura kan fuskanta tafashe da kuka mai tsuma zuciya she s hurt, Ni ima hurt her beyond duk yanda zatayi bayanin tace  wlh, wlh, wlh Ammi ni ba yar iska bace bantaba amfani da kaina ba, Ammi that s not me, bazan tabama wani fyade ba hawaye Ammi tashare daga fuskanta Hawwa tabata tausayi sannan takai hannunta takama hannun Hawwa tasauke takai hannunta tajuyo da habanta fuskan Hawwa yajuyo Ammi tanuna kanta tace  Hawwa ni mahaifiyarki ce kina gani aduniyan nan akwai wanda yasan yarsa sama da mahaifiyar ta? I know you Hawwa, nasan tarbiyan da muka miki, I know who you are? Dagani har Babanki babu wanda yama dauki maganar da Ni ima tayi da mahimmanci, Hawwa yau koda haka kike ko kinfi hakama muna sonki and we will always love you, Hawwa ke y ata ce inasonki aduk yanda kike aduk yanda kika zama, kinji yarinyana, ki manta da duk wani abu data fada, come here dasauri ta rungume Ammi tana sake samin wani karfin guiwa iyaye daban suke idan suka nuna they re with you and they stand with you kafi jinka very strong kankame Ammi tayi tana kuka harwani rera kukan take kaman marainiya tace  Ammi menama Ni ima? Why all this hate? Sabida ni Ni ima tazageku ta ma Baba rashin kunya, Ni ima tamin gori tama Baba gori, Ammi me namata eh ? Tawani ja numfashi tana rera kuka tace  bazan taba auren mijinta ba, Ammi sabida bansami miji ba banda aure shikenan na zama dustbin? Kowa yadauko shiritanshi akaina? Ammi inaso nai aure nahuta maybe only then Ni ima zata yarda dani I m not after Baban Yaseer, Ammi babu abinda kemin dadi cikin dan fushi kadan Ammi tace  zaki kashe kanki akan Ni ima ne? Hawwa that girl obviously doesn t deserve you, abu dayane bazanyi supporting naki ba shine kisamakanki damuwan Ni ima, Hawwa don t kill yourself akanta, Ni ima don t deserve you Allah use this chance ya nunamiki waye ita, so is time kifita daga rayuwansu both ita da mijinta and move on, toxic people ne dukansu biyun, kiji sauki kidena tunanin komi, I didn t train you to be weak or to be crying for any girl, Hawwa you are a strong girl wacce guguwan iskan mountain baiyi putting baki down ba saida kikai destination naki, shit happens in this life, friends comes and goes, relationship ends that doesn t mean bazamu cigaba da rayuwa ba, close chapter Ni ima and move on"

"learn from your mistakes, no more room for wacce wishes you death, your secrets should be for your"

"stomach idan ba ni ko mahaifin ki ba babu wanda ya isa yaji sirrin ki, move on and be a better person"

"kinji, kihakura da Ni ima, tace taja miki layi kema kijamata layin kinjini gyadama Ammi kai tayi ahankali tana kuka har lokacin, Ammi ta matso ta manna mata kiss a goshi sannan tadauki tray na abinci cikin masifa tace  nayi tir da dabi un Ni ima ayahya taje zata gani indai duniya ne fadi gareta, Allah zai saka miki tashiga bata oats tana sha, masu massage sukazo akama bayanta massage dataji kaman an mikar da ita an ciremata duk wani bending da ciwon jiki, no wonder massage keda tsada ashe haka akeji, duk wani tsamin jiki saida suka fitar bacci yayi awon gaba da ita haka nurse s sukazo suka kara mata fixing"

drip din tana bacci mai nauyi.

"Tun asuba Allah sanya alkhairi akema Baba, kafinma yasamu yabar masallacin was around 8:20 sai farin"

"ciki yake nanma wasu suka sake tsareshi anan waje anamai Allah sanya alheri wani kara son Baba ma akayi a unguwan Baba tsabagen murmushi kumatunsa har ciwo yake sai wajajen 9 yawuce gidansa da sallama ya shiga cikin gidan Maman Ni ima daya gani a tsakar gidan kan kujera yasa yaci tura ya tsaya, Mama ta washe baki tace  ahhh Malam ka shigo barkanmu da safiya ai tundazu nazo nake jiranka dan jim Baba yayi saikuma yakaraso ciki yace  Malama Maimuna ya kwana biyu ya yara ince dai kinaji daga garesu ? Murmushi Mama tayi tace  kowa na nan lpy, satin daya gabata ma Usaina ta haihu an samu Abdulwahabu anatse Baba yace  Masha Allah, Allah ya raya ya kwalama Ramla kira data fito daga dakin Hawwa tace  gani Baba Mama yanuna mata yace  kaita ciki bari na zaga nazo Mama ta mike"

tabi Ramla ciki tanabin dakin Hawwa dakenan tsaftsaf da kallo shikuma Baba yawuce makewaya.

"Fitowa yayi ko kallon Umma dake kitchen baiyiba itama haka yawuce dakin Hawwa inda Mama take,"

"kujera yaja yazauna yakalli Ramla yace  jeki hadamana kari Ramla gyadamai kai tayi shikuma yakalli Mama kai tsaye yace  ya akayi Maimuna wannan dakike nemana murmushi sosai tayi tace  na farko dai Malam naji labarin dakebin gari sai shigowa makota suke sunamin Allah sanya alheri diyata Hawwa an daura aurefa shine nake kiran Ni ima dan abankinta yakamata naji wannan labari amman saiba abakinta nakeji ba, nan fa Ni ima tafara koro zance aiko saida namata tatas dan har mari na yanka mata, akan namiji zatai kalan haukan nan shine fa na zuro hijabi da sassafen nan nazo nabaka hakurin abinda Ni ima tayi kuyafe mata Baba bakaga yanda ta damuba dan Allah ayakuri kaga tsakanin harshe da hakori ma ana samun sabani balle kawaye Baba yace  wannan haka yake Mama tace  Baba toh dan Allah kuyakuri mune iyayensu karmu zuba musu ido su lalata mana zumunta mu daidaitasu Baba, Ni ima tayi nadama kwarai kawai shakkan ku take dakuma tana tsoro kar Hawwa taki yafemata amman dazaran kasa baki kowa yasan Hawwa zata hakura Malam Mama tai shiru tana jiran amsan Baba, dan murmushi Baba yayi yace  Masha Allah naji duk bayanin dakikayi Maimuna yasakeyin shiru yace  dan yafiya wlh na yafema Ni ima, ni uba ne akan mene zan riketa azuciya bayan nima yarana zasu iya kuskure da shirme kaman nata, idan zancen yafiya ne nayafema Ni ima har ranan gobe kiyama dasauri Mama tace  Alhamdulillah,Alhamdulilah Alhamdulillah, shikenan yaranmu sun shirya ta washe baki, Baba yayi shiru saikuma yakalli Mama yace  Maimuna dubeni nan, ni ubane kaman yanda kike mahaifiya, hakkine akanmu idan mukaga abinda zai cutar da yaranmu mu kauda abubuwan daga hanya Baba yayi shiru"

yana lumshe idanu yana tuna yanda Ni ima take ikirarin kashe Hawwa yace  idan Hawwa zata yafema

Ni ima bazan taba hanata ba amman idan Hawwa zata dawo da Ni ima rayuwanta saina hanata! Faduwa

"gaban Mama yayi dasauri takalli Baba bakinta tafara rawa, Baba yadan kada kafa yace  wato Maimuna jiya na karanci abubuwa da dama akan idanun Ni ima, tundaga kissan data dinga ikirari zatama Hawwa, da fatan mutuwa data dinga mata, da yanda dudda mijin natane mai laifi ina shiyabi Hawwa? Shi yake sonta Hawwa bata sonshi amman batai kan mijinta ba kan Hawwa tayi, ga diyata agadon asibiti rai hannun Allah Ni ima bataji tausayin ta ba karasata takeso tayi yayi jimm yace  Maimuna ansan mata da kishi amman naga ko kishiyan ka ce take gadon asibiti zakadan tausaya karage wani abun Dasauri Mama tace  Malam kishi kala kala ne, akwai masu zafin kishi kafahimta adan zafafe Baba yace  Maimuna fahimtan danayi yasa nike miki bayanin nan, koda yaran nan sun shirya madaman Aliyu na kaunar Hawwa Ni ima bazata taba kaunar Hawwa ba duk karyace! Ni ima tariga ta tsani Hawwa! Naga"

kiyayya a idanunta kibar maganan nan kawai! .

Mshakur

"[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: EPISODE "

Rasa tacewa Mama tayi amman taki giving up ina sai inda karfinta yakare kawancen nan saisun dawo

"dashi, ijiyan zuciya Mama ta sauke tace  Malam duk naji bayaninka kuma banki ba hujjujinka masu karfi ne, konine naga wacce ke shirin cutar da yarana zan dakatar, amman kuma ka kalli abin ta wannan fuskan mana, ina duk ba Aliyu ne sanadi, dalili, da haddasanan fadan ba? Malam ai komi yakare yanzu, Hawwa tayi aure, babu sauran fada kuma Baba yayi murmushi irin na manya yace  ke mace ce Maimuna bazaki taba gane yanda zuciyan maza yakeba, idan namiji ya daurama kansa soyayyan wata har abada soyayyan nan baya fita daga ransa, daukeni a misali har gobe ina matukar kaunar marigayiya mahaifiyar Hawwa, shi son gaskiya baya mutuwa, inhar Ni ima natare da Hawwa dole zata dinga ganin dabi u wajen mijin nata dazai dinga konamata rai daganan kishi ya motsa afara tunanin illata wani ko kisan kai, maganin kar ayi karma afara naga Ni ima, Ni ima taganni, ayayyafe amman adawo tare ban aminta ba, kawai ahakura Aliyu yariga yabata komi, Hawwa takamu da hawan jini hakkinane na kareta gwara ta nisanci mutanen da zasu bata matsala arayuwanta wato Ni ima da Aliyu dan haka kiyakuri kawai Maimuna, ahakura da kawancen tunda yazo irin gabar nan, zanje nayi kari daganan naje asibiti yayi maganan yana mikewa bayason zancen bakaramin daurewa yayi yamata maganan hankaliba amman ya tsani Ni ima da dabi un datayi, yarinyar ta basa tsoro baitaba san1n haka Ni ima take ba, tashi Mama tayi dasauri tace  dan Allah Malam ayakuri, Malam kabar yaran nan sudawo tare sunason junansu Malam dakin Umma Baba yafada Umma ta watsama Mama harara dan basa shiri sabida uwar"

kawar Hawwa ce rai ba dadi Mama tawuce tabar gidan.

Kari Baba yayi tareda Ramla sannan ta shirya suka fito tare wajajen 11 daidai motar Baban Yaseer na

"parking Baba ya tsaya turus yace  je gida Ramla natashi tafiya saina kiraki komawa ciki tayi, Baban Yaseer yafito yazo wajen Baba cikeda mutunci suka gaisa Baba ya zauna kan kujera shikuma ya zauna a tabarma yadan sosa kai yace  Baba zan fara da baka hakuri bisa ga abinda yafaru jiya, Baba kayakuri yawancin maganganun da Ni ima tayi na tabbatar cewa karya tama Hawwa, kowa yasan hakan ba halin Hawwa bane, Baba dan Allah kayakuri murmushi Baba yayi yace  bakomi nahakura komi yawuce ijiyan zuciya yasauke yace  saikuma ahhhhhmmm yadanyi shiru yana sosa kai Baba yace  ina jinka kanshi ya sauke kasa yace  Baba inaso kabani daman auren Hawwa! Baba ina matukar son Hawwa, namaka alkawari Baba zan kula da ita nakuma riketa amana Baba, Baba dan Allah dabi un Niima kada su sa ka ki"

bani wlh Baba zan kula da Hawwa namaka alkawari babu abinda Ni ima zata iya mata

Ijiyan zuciya Babayasauke anatse yace  Aliyu dagokai Aliyu yayi yakalli Baba yace  Na am Baba Baba

"yayi murmushi yace  Aliyu kai d a nagari ne da babu iyayen dabazasuyi alfaharin samunka amatsayin d a ba, Kanada hankali natsuwa da kirki babu wanda bazaiso yahada zumunci dakaiba yayi shiru chan yace  Allah yana jarabtanmu da abubuwa da dama, wani zubin yana nunamana duk yanda mukakai ga son abu bamu samuba sabida banamu bane faduwa kawai gaban Aliyu keyi Baba yace  ina sonka Aliyu sosai amman y ata Hawwa bataka bace, jiya nadaurama Hawwa aure da Ibrahima, Hawwa tariga tazama matar wani! Faduwa gaban Aliyu yayi dasauri yakalli Bab idanunshi har twitching suke sabida bugawan kirji yama kasa magana Baba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login