Showing 81001 words to 84000 words out of 142992 words

Chapter 28 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

253

ya lumshe idanu yabude, Baba yace  kayakuri Hawwa tayi aure, inaso kaima kaje ka gyara rayuwanku da Ni ima, ku daidaita kanku, ku shirya ku kula da yaranku, yanzu Hawwa tafita daga tsakiya, babu wani abu dazai kara jawo muku fada, inaso naga ka koma yanda kake d a da Ni ima gwanin ban sha awa, ku manta da komi acigaba da rayuwa anama juna fatan alkhairi kaji Aliyu baki Aliyu yabude zaiyi magana saiga hawaye mai zafi sun sauko daga idanunshi dasauri yakai hannu ya share yajuyar da kai yana huci zuciyanshi na kuna yanason Hawwa sama da tunanin kanshi, waye Ibrahima? Yaushe Hawwa ta sansa? Ko sanarwan da Baba yayi sanarwa a masallaci ne yasa aka samo Ibrahima? Zafi yaji ranshi namai hawaye suka kara zubowa ya share da sauri still yakasa magana, ba karamin tausayi yabama Baba ba, kana gani kasan Aliyu na son Hawwa sosai, ahankali yace  kayakuri"

"Aliyu, nasan yanda so yake, baya neman shawara idan zai kamaka, amman kayakuri, ka rungumi kaddara, ka gyara aurenku da Ni ima ka rungumi iyalinka kaji gyadama Baba kai yayi yakasa motsi Baba yayi shiru yana kallonshi yakai kusan 20min ahaka sannan yatashi muryanahi narawa sosai kaman zai fashe da"

"kuka yace  natafi Baba Baba ya gyadamai kai duk jikinshi yayi sanyi but this is the right thing, yawuce"

"yatafi Baba shima yayi shiru, saida yaga barinshi unguwan ya kwalama Ramla kira suka tafi abinsu."

Da kyar cikin ikon Allah Baban Yaseer yakai gida gateman dinsu na gaidashi ko iya amsawa baiyiba

"yawuce yabude flat nasu yashiga yashiga bedroom nasu yazauna yafara fuzar da iska da baki sosai, hawaye masu dumi suka shiga zubomai yasan da Ni ima duk batai haukan nan ba wlh Baba zai iya bashi Hawwa, yanzu ga shi Baba yaki, yasan rigiman Ni ima yasa Baba yaji gwara ya aurar da Hawwa ga kowama ko wutan da Ni ima ta kunna tamutu, iska yakara fuzarwa hawaye masu zafi suka zubomai baitaba sani rana zaizo dazaiji yanajin tsanan Ni ima ba sai yau jiyayi ya tsaneta completely, bazaima so yaganta ba ko ya kalleta sai iya shaketa, yana ahaka wayanshi yahau ringing share fuskanshi yayi ya daga"

wayan Ni ima yagani na kiranshi harta katse wayan bai daukaba tanamai kira na biyar ya daga yakai

"kunne baiyi magana ba, murya chan kasa tace  Baban Yaseer dama nakira nacemaka kayakuri ne da duk"

"abubuwan dana maka natuba dan Allah let s forget the past and move on for the sake of yaranmu Wani kaluluwan abu Baban Yaseer yaji yana tasomai yana zuwa wuya Ni ima tace  Babyna kaji nasan bazaka iya fushi dani for long ba please kayakuri kasa rike abun dake wuyan nashi yayi cikin tsantsan tsana yace  bazan taba dawo dake ba, and for yarana ko da ke ko bake zasu rayu, na tsaneki Ni ima na tsaneki da ko muryanki banso na sake ji, I hate you with everything in me, na tsaneki yazare wayan ya katse ya jefar yazauna akasa yana dafe kanshi yashiga kurma ihu sosai kaman mahaukaci he s so heartbroken,"

"gateman yazo yana buga kofansu yana  Alhaji lafiya, Alhaji Alhaji ."

"[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: EPISODE "

Ammi na zaune wuraren 11 tana duba wani littafin azkar while Hawwa na bacci sosai mai nauyin gaske

"taji kamshi ya daki hancinta mai dadi har saida tadago kanta ta kallo kofa Khaleel ta hango jikin kofan dago kan datayi yasa ya matsa da sauri gefe, shiru Ammi tayi saikuma ta kalli Hawwa dake bacci mai nauyi massage din yamata dadi ga drip ana samata ta lullube mata tundaga ciki har kafafu da bargo daga cikinta zuwa kai abude kanta babu dankwali tayi kyau sosai, she s sure shine yaron jiya shine mijin Hawwa kunya yakeji ne kome? Lallai yaron kam akwai kunya yana abu saikace barawo, Ammi tayi murmushi tana tashi ta taho wajen kofan tabude tafito, Khaleel na tsaye jikin kofan yana sanye da riga da wando masu kyau milk adan hankali yace  good good morning Mom saikuma yajuya zai tafi dasauri batare daya jira amsan Ammi ba, ahankali Ammi tace  Ibrahim chak ya tsaya yadan juyo kanshi akasa, dan murmushi kadan tayi tace  bazaka duba matar taka ba? Dan zauna da ita nima kafafuna sunyi tsami bari nadanyi tafiya cikin asibitin kadan kafin yayi magana ta wuce yabi Ammi da kallo saida yaga tafice sannan yajuyo ya kalli dakin kafin ahankali yabude kofan ya shiga maida kofan yayi yarufe ya tsaya jikin kofan yana kallon Hawwa dake bacci mai nauyi hakanan kawai yaji kirjinshi na bugawa sosai dum dum dum! Gently yadaga kafanshi yataka zuwa gaban gadon ya tsaya tareda folding hannu a kirji yana kallonta, she looks very sick and beautiful a hospital gown din, har lokacin akwai bandage a goshinta but an cire na hannuwanta ga ciwuka a hannu, ahankali yadaga hannunshi yakai gently yadaura kan left hand dinta wani kalan shock yaji baisan sanda yarike hannun gam ba tareda sauke ijiyan zuciya sannan ahankali yakai yatsanshi yana shafa ciwon hannun wanda yasan Ni ima ne tamata cus yana mota data tattake mata hannu haka murya chan kasa yace  why will you love a girl this much? Yabi hannun da kallo that felts super soft kaman hannun little Noor ga nails nata so long and white and clean looks so sexy, mirginowa Hawwa tayi kanta zai fadi daga filo dasauri yakai hannunshi yatare fuskanta yafado cikin palm dinshi tana sauke ijiyan zuciya daya huro a hand nashi cikin muryan bacci tace  Ammiiii wani irin"

lankwasa kai Khaleel yayi yana kallon fuskanta dake cikin hannunshi

"Her face is so damn soft, baitabajin wani excitement dan mace ta shiga jikinshi ba but right now he s"

"feeling so good, tsareta da idanu yayi yana kallonta ya duko a tsaye fuskanta na cikin hannunshi, kaman mai whispering yace  Hawwah! Kar Hawwa tabude idanunta saida gabanshi yayi wani mummunan faduwa yanda take kallonshi da very very bright eyes saikuma tamaida idanun tashiga kullewa suna juyawa, muryan Baba yaji awaje dawani kalan sauri yazare hannunshi fuskan Hawwa ya kife anan kasan filo daidai Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Ammi da Ramla dakuma wasu mata guda uku, biyu daga cikinsu goye da yara abaya daya babu yaro abayanta somehow somehow they look like Baba, Ammi ta wuce tana gyara fuskanta, Baba yace  Ibrahima kana nan? Ka kannin matarka Hawwa ku gaisa Khadija Babban wacce ita kebin Aminu Khadija tace  ina yini Yaya Ibrahim akunyace Khaleel ya gyadamata kai, Hafsa tace  ina yini Ya Ibrahim yamai jiki Maryam tace  ina yini ya Ibrahim Ramla itama tace  Ya Ibrahim ya jikin Ya Hawwa kaman bai iya magana baisaba da mutane haka ba ana kiranshi Yaya Yaya yace  da& da sauki yakalli Baba akunyace yace  Baba zan tafi zan dawo anjima Baba yace  muje na takamaka shida Baba suka wuce suka fita suna fita Khadija da Hafsat da Maryam da Ramla suka shiga tafi saikuma sukahau rawa, Hafsa tace  wlh mijin Ya Hawwa yahadu Wayyoo Allah na I m so happy for Yaya Hawwa Ammi tace  kunga karku tadamin yarinya da surutu duk dariya sukayi"

sukahau hira.

"Around 4 DIG yazo hospital din tareda Abraham da Hayatu Baba yamusu iso suka gaisa sosai, suka ijiye"

kudi da basket na so many goodies sannan sukama Baba sallama suka tafi.

Shima Aminu around 4 yashigo asibitin Baba yadingamai fada akanme zaibar school yazo& .

Wuraren 7 Khaleel yashigo asibitin Salman na binshi da shopping na kayan kwadayi daban daban yarike

"hannun Noor data isheshi da maganan Hawwa ga teddy a hannunta looking so pretty sukai ciki, tundaga glass na kofan ya hango Hawwa zaune kan gado an ijiyemata table da abinci daban daban kekai Ammi na kaimata abinci abaki tana kaudakai tana yatsine fuska idanunta sun kumbura na kuka da bacci, ga Baba shima tsaye kansu suna fama dataci abinci murya chan kasa Khaleel yace  she s such a child dasauri Noor tace  Daddy mekace? Kallon Noor yayi baiyi magana ba tace  Daddy let s go inside I want to see FAA dan ijiyan zuciya ya sauke yasa hannu yayi knocking tareda bude kofan Noor tasaki hannunshi tai ciki da gudu tace  My Fairy Angel Anty Hawwa tadan bude idanu tana kallonta kawai Noor tahau gadon ta gefen Ammi ta tattaka tafada jikin Hawwa ta rungumeta tsamtsam da karfi Hawwa itama ta"

rungumeta yarinyar is freaking cute and adorable.

Baba yace  Ibrahima shigo ga wuri yabashi plastic chair shi Baba yakoma kan dogon kujera ya sauna su

"Salman suna shigo suna ijiye jakunkuna suka fice ahankali Khaleel yace  ina yini Mom murmushi Ammi tamai tace lafiya lau Ibrahim, aran Hawwa tace  Ammi na ne Mom da sick eyes tadan kalleshi tana rungume da Noor tana mamakin meya kawo dan iskan yaron nan asibitin nan taki gaidashi, tasowa daga"

jikinta Noor tayi tace  FAA ya jiki? That day of accident my Dady was taking me to school I saw wat you

"were doing Noor tashiga gwadama Hawwa, tace  I told my Dady, Dady yafita yadinga bin car naki da"

"gudu he removed you from the car you were biting my Dady hand tanuna hannun Khaleel dake zaune da sauri yajuyar da hannunshi Baba yace  aiko naga ciwon dama Hawwa ce ta jimaka? Kin magana Khaleel yayi, Noor tace  we brought you here FAA are you fine now? U will not fall sick again ko? Gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace  yes dasauri Noor ta rungumeta tace  I love you FAA tashi Baba yayi cikeda hikima yace  bari na karbi sako wajen mai keke Dasauri Ammi ta tashi tace  muje na"

bika nafadamai abinda zai fadama Ramla kawai suka fice.

Itama Noor dasauri tasaki Hawwa ta sauko daga gadon tai wajen Khaleel dake kallonta tace  Dady I

"forgot my second teddy in car I brought it for FAA ahankali yace  meet Salman to take you dasauri tai wajen kofa tajuyo takalli Hawwa dake binta da kallo tace  FAA I m coming Gyadamata kai Hawwa tayi tawuce tafita dakin yarage daga Hawwa sai shi, kafa daya yadaga yadaura kan daya yayi shiru yana kallonta, yanda Hawwa taji ajikinta ana kallonta yasa tadan juyo ta kalleshi hada ido sukayi zata ballamai harara komi daya mata nadawo mata arai, da yanda yayi attempting tabata but yanda taji shiya ceceta, plus dazu Baba nata cewa Ibrahima yakawota asibiti yabiya kudin komi da motocin data bata yasa softly da dan kyar tace  thanks tadanyi shiru ta dai daure tasaki muryanta tace  thank you for saving my life tasakeyin shiru ahankali tace  once nakoma aiki i will find a way to pay you back every penny daka kashe tasakeyin shiru chan tace  all this daka kawo kasa atafi dasu banso, i hate favors barinma na mutane like you! So I will pay back everything Murmushi kadan yayi batare dayayi magana ba wato tana sick bed still masifa take, Noor tadawo dakin ta tafi wajenta da sauri tabata teddy tace  FAA take, Dady said you will soon move to our house kikazo i will give you more and more teddy kinji dan murmushi kadan Hawwa tamata tace  thank you beautiful Noor tana mamaki uban me zai sake kaita gidansu dayake gayama yarsa zata kusan 10mins yayi sannan yakalli Noor daketa zuba yace  let s go kiss ta manna ma Hawea tace  bye FAA murmushi sosai Hawwa tayi tace  bye Noori wucewa tayi wajen Khaleel yarike mata hannu sukai wajen kofa hakanan Hawwa samin kanta da kallonshi tayi, the way he walks, he way he held Noor s hand, everything looks soo& .ta tsaida tunanin, saida yakai daidai kofa ya tsaya Noor ta fita dan juyo da kanshi yayi karaf suka hada ido dasauri Hawwa ta dauke kanta, cikin dan iskan murya Khaleel yace  see you soon cry cry Kulu dawani irin sauri Hawwa tajuyo ta kalleshi kaman zakanya, gira daya yadaga mata yace  see you very very soon Kululu kawai yasa kai yafice daga dakin Hawwa tawani yunkuro tace  sunana Hawwa not Kulu or kulul whatever Khaleel na"

jinta yayi murmushi yawuce abinsa.

"[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: EPISODE "

Yau Hawwa ta tashi da karfinta sosai tun asuba Dr yazo yace  za a sallameta yau but sai Ogansu Mai

"asibitin yazo aka ciremata bandage na goshi da hannuwa ciwukan sun warke tanada jiki mai kyau sosai,"

"wanka tayi tasa wani simple gown da aka kawo mata na atampa red dayamata kyau sosai, ta rame"

"idanunta kana gani zai nuna maka tayi ciwo but takara kyau skin nata sai glowing yake na drip datasha, tun wajajen 7 Aminu yazo dan daga masallaci yazo basai Baba yazo ba daya shigo dakin Ammi bata ciki taje karbo magunguna daga pharmacy sai Hawwa dake zaune ta kishingida hannunta rikeda wayanta tana dannawa tana replying messages na DIG dasu Hayatu, ganinshi yasa ta dago kanta dasauri yayi wajen gadon yana murmushi yace  ya karfin jiki Ya Hawwa? Murmushi kadan tamai tace  Alhamdulillah I m fine yaushe zaka koma school why did you even come back ? Zama yayi gefenta yace  yayata that is the strongest person I know a duniyan nan tana rashin lafiya why won t I come? Shiru Hawwa tayi tana kallonshi tadan harareshi kadan tace  mutum sai dadin baki dan dariya yayi yace  Ya Hawwa nasha fruits dinnan ? Gyadamai kai tayi yadauka da sauri yana sha Ammi tashigo tace  Aminu jinya kazo ko cin dadi jiyafa haka komi kuka raba naka yamafi na su Khadija murmushi yayi yace  Ammi to nine babba hararanshi Ammi tayi ta ijiye magungunan tace  maza gamaci mu hada komi Dr na zuwa za a sallamemu wai tai maganan tana mikawa Hawwa red veil nata Hawwa tasa hannu ta karba tayafa saman kanta daba dankwali, duk suna zaune har wajajen 9 wayan Hawwa dake hannun Aminu yana connecting hotspot nata danashi yahau ringing dasauri yabata wayan yace  Abraham office hannu tasa ta karba tana kwanciya ta danna wayan tana sawa a speaker daidai lokacin ana knocking tareda turo kofan Abraham yace  Hello Miss Hawwa how are you feeling magana kasa fita yayi daga bakin Hawwa sabida Khaleel data gani ya shigo yana sanye da labcoat ajikinshi an rubuta Dr Khaleel Mangal, ga stethoscope a wuyanshi hannunshi rike da file na Hawwa dakuma office pad da pen idanunshi kyar akanta ga Dr daya saba duba Hawwan tareda shi sai Nurses guda uku daidai Abraham yasake cewa  Hello Hawwa are you there? Firgigit Hawwa tadan farga daga kallon Khaleel, adan rude tace  uhn Aminu yasauka dagakan gadon cikeda murmushi yace  sannunku ina kwnan ku gyadamai kai Khaleel yayi kanshi akasa yace  good morning Mom kafin ta amsa yayi wajen gadon daidai lokacin Abraham yace  huhh wat a relief!"

"I m so glad you re okay I ve been so worri& &  wayan Khaleel yasa hannu ya dauka tareda katsewa Aminu yadaura hannu a bakinshi yana makale dariya Ammi tadanyi murmushi kadan tace  muje waje Aminu suka wuce suka fita, wani kalan kallo Hawwa tama Khaleel irin who gave you the authority to end my call amman mutanen data gani wajen yasa tadaure tadauke kai batai magana ba, professionally Khaleel yace  can I have your hand Mrs Lee? Wani kallo Hawwa tamai shekeke irin is something wrong with this guys head, dayan Dr yace  Dr Khaleel she s the patient I consulted you for kace nakara mata dosage na wannan medication din nan and BP ya sauka sosai  hand Khaleel yafadi fuska ahade har wani daci daci Hawwa keji abakinta yanda zata bama dan iskan nan hannu da kyar kaman ta kurma ihu ta bashi hannun tadauke kai tana kallon gefe, daura mata abun auna BP Khaleel yashiga yi sannan ya makala stethoscope a kunne da gangan yawani zauna abakin gadon yana facing nata arude tajuyo zatai magana yace  shiii idan ana auna BP ba a magana hadiye maganan Hawwa tayi wannan wani irin mutum ne, pulse nata da heartbeat ya saurara sannan ya zare stethoscope din yakalli Dr yace  she s good yakalli Hawwa yace  any complain Mrs Lee ? Dauke Kai tayi tareda girgiza mai kai bataso ta disgashi gaban abokan aikinshi ganin he s not jobless ashema yayi school, gyadakai Khaleel yayi yace  in that case I can discharge you yashiga rubuce rubuce a iPad din da pen sannan yabama Dr yace  zaku iya tafiya wucewa sukayi suka fice saida Hawwa taji an rufe kofan sannan tajuyo hada idanu sukayi yana mata dan iskan kallo azuciye tace  katashi daga kusadani cikeda kakkausan murya yace  anki iyyee wow just wow irin kallon da Hawwa kemai kenan ganin karfin halinshi, rage murya sosai yayi yace  idan"

"kika kara kuka kika sa kanki damuwa BP ki yatashi sabida that mad, crazy, babaric woman of yours mai"

kama da gumakan Egypt mesuem I will reap your heart off your chest kimutu gabaki daya nayi donating

"all organs naki to mabukata, starting from heart, liver, kidneys with this eyes etc wani irin kallo Hawwa kemai baki bude ikon Allah, tadaure tarufe bakin tace  you re nobody in my life dazakamin detecting what I should do and what I shouldn t, you re nobody to me Pops boy! the way she talks shit! he can t even explain but he enjoys it, dan matso da fuskanshi dab da nata yayi dasauri takoma baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login