Showing 138001 words to 141000 words out of 142992 words

Chapter 47 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

254

da dariya Mom tabisu dawani irin kallon takaici but tuna maganan Khaleel ta daure takalli PA ta tace  basu konawa sukeso in any currency bude wani jaka dake hannunta PA tayi tazo gaban Daddo tashiga zuba mata band1r band1r Daddo tace  ke ya isa Mom Sam tace  bari mubude fuskanta Yaye lullubin tayi fuskan Hawwa ya bayyana Mom ta tsareta da kallo kan Hawwa na kasa bayabo ba fallasa tace  welcome home kan Hawwa akasa tace  akaita side nata aka buga ayiriri

aka fita Mom tabisu da mugun kallo taja mugun tsaki alwala aka.

Alwala aka farasa Hawwa tayi sannan aka shigar da ita side nata dake kamshin sababbin abubuwa

"babban mansion ne da dakunan ciki dasukai 10, duplex ne akwai elevator ga staircase gidan yahadu akwai falo kusan uku but main falon kayan designer na Khaleel ne, sama aka wuce da ita wasu yan kauye suna shiga lift yakaisu sama Hawwa aka bi bene da ita, wani daki suka bude wanda furnitures nasu ne aciki kuma yayi kyau sosai dan sun sai mata kaya mai kyau a all this turkish furnitures company bawai na Nigeria ba zaunar da ita Umma tayi kan gado Munnawara data biyosu tace  tashi kiyi salla zan baki"

magunguna share fuskanta tayi tawuce tashiga bayi ya Allah bata taba ganin bayi mai kyau

Alwala tayi su Hafsa suka shiga kunna turaren wuta kowa murna yake cikinsu Yayarsu tasami gidan

"hutu jibi kalan gidan da Hawwa take ciki,Abinci aka shiga kawo musu ma aikata da uniform kawai ke safa da marwa a flat din, salla Hawwa tayi wata makeup artist tashigo tazo mata makeup akwai event Hawwa kawai tahau kuka wai tagaji da kyar su Umma suka lallashi ta aka mata makeup ta tashi tai sallan isha i sannan aka shiryata cikin wani lafayan yan maiduguri ashe Excellency dan maiduguri ne, wai wushe wushe za ayi welcoming nata around 10 akace sufito kan Hawwa na kasa kunya takeji suka fito an cika compound din ga Khaleel zaune gaban stage din cikin wani malum malum sai kallonta yake kaman yayi shekara bai ganta ba yaga duktai zuru zuru and she looks tired and even scared yanzu ne ta yarda sunyi aure sosai, kawota sukayi har wajensa yatashi ya karbeta yana murmushi murya chan kasa yace  you look so sad sabida baki ganni tunda kikazo bane dan hararanshi tayi yasake mata murmushi kawai yaja hancinta yace  smile ita sunna akahau ihu da sauri yakalli crowd din yama manta suna gaban mutane"

zama sukayi aka fara event din sai around 1 aka gama Khaleel yarike hannunta yace  tunda zasu kwana

muje side dina mu kwana fizge hannunta tayi daga nashi tace  don t even go there tsayawa yayi yana

kallonta yace  to muje namiki massage saiki dawo kin gaji makemai kafada tayi agajiye duk yana kallonta saikuma yace  marowaciya kin kulashi tayi daidai su Hafsa sunzo wajen kawia tabisu suka tafi side nasu yana kallonta Sam yazo wajen yace  munafuki you ve fallen deeply kasa amaidasu g1da kayi amarcinka mana kaman zaiyi kuka yace  kunyansu nake lemme just be patient gobe kowa zai tafi

ahhhhh .

Wankan ruwan turare akasa Hawwa tayi kawai ta chanza kaya tabi gado ahaka tai bacci tanajin

hayaniyan yan uwanta sama sama washe gari da safe suka tashi aka shiga aiki ana kara gyara komi ana turara ko Hawwa gabanta sai fadi yake tuna yanda zasu tafi anjima.

"[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE "

Mom da Excellecy na zaune afalo around 5 na yamma Khaleel yasauko daga side nashi wajen

"window yawuce direct yana daga labule yana duba ko suntafi, Excellency da Mommy suka bishi da kallo, ya leka yaduba yafi a kirga duk ya kosa su tafi, Mommy ta dauke kai kirjinta na tafarfasa ahankali tace  akan tsohuwa old cargo dinchan yake rawan jikin nan Excellency dake kusa da ita yace  there s no old cargo in love, please let him be zamanin da muna soyayya munyi wanda yafi haka dasauri Mom ta"

kalleshi dagamata gira daya yayi duk haushi yakamata ganin baya gane abinda take fadi.

Shidda daidai duk suka fito Hawwa dake sanye dawani lafiyayyen gown na material red tabiyosu

"zuwa gaban kofa zata fito Umma tace  kul kada kifito hawaye ne yazubo daga idanunta tace  Daddo Umma dan Allah karku tafi ku banni, Hafsa kudawo please tafashe da kuka sosai dayasa su Hafsa sukahau dariya, Umma tace  kinga kanninki suna miki dariya katuwa dake kina kuka haka, ai auren kenan Hawwa kiyakuri kinji zamu dinga zuwa dubaki, I m sure kafin Ammin ki takoma zaria itama zatazo dubaki so daina kuka kasa daina kukan tayi tace  to su Hafsah su zauna zuwa anjima kadan dan Allah Umma dariya Umma tarike tace  mazajen su na jiransu Baba yace babu wacce zata kwanamai agida yau su tafi koma ciki kinji Allah baku zaman lpy Umma taja kofan Hawwa tafashe da kuka tana kallonsu haka suka jamata hadadden security door nata suka wuce suka tafi tawuce ta wajen window tana kallon yanda suka shishiga mota tafashe da kuka sosai kafin ta tashi tayi stairs tawuce sama kawai tashiga"

dakinta tasa key a kofanta ta kwanta akan gado tana kuka sosai sai share hawaye take

She s so sad shikenan tabar gidan Baba this is now her house where zata dinga zama as matan

"Khaleel wanda hala ko one month bazatayiba, da kyar ta tashi tashiga bayi ta dauro alwala tafito tahau kan dadduma tai salla ta tashi"

Tasake kwanciya abinta tana kallon saman dakin tana wajen akai 0shak ta tashi tayi sannan tasake

"kwanciya tana azkar da hannunta tana kallon sama still komi baya mata dadi, tana ahaka taji an bude kofan falo haderai tayi chan taji anyi knocking kofan dakinta.  Hello Ma am this is PA Momy, your"

mother Inlaw sent me to call you dan yunkurawa Hawwa tayi ta tashi zaune bamatasan mezatace ba

"tace  okay tashi tayi tawuce another daki dake dakin wanda yake walk in closet tadauki gyalen da Hafsa ta ciromata na kayan jikinta maroon tayafa ta kallo madubi dudda babu makeup kan fuskanta amman tayi kyau, kana ganinta kaga amarya ga lalle ja a palm, baki abaya hakama kafafunta sunsha lalle tayi kyau ga kamshi gashinta a kwance but a gyare an mata parking nashi fitowa tayi tabude kofan taga PA tsaye da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan"

wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita.

Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a

"falo hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8 duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da dan kunya Hawwa tace  ga& & gani Mom PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace  munada sharudda some rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura PA professionally take magana abinta tace  by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal, measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso this house will secure present and future naki kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace  we believe Mr Khaleel will want to share bed with you today so za ayi prepping naki for him, za a miki wanka awannan ruwan madaran cleopatra, za abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin mu amala dake he doesn t like dry ladies, sannan za a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci that will suit his liking tonight Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata dolls yadaukesu kome? PA ta nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban pool din tace  please ana jiranki tanuna mata matan takoma ta tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace  ni za ama wanka? Agaban kowa anan? PA professionally tace  Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr Khaleel baison mata masu tabo azuciye Hawwa tace  damn you and damn the Mr Khaleel da baison masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I m not interested in him or this marriage so save all this kuma other matansa not Hawwa tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace  get out of my way chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace  you can t leave here ba a miki wankan nan an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za a dainaba Allah yasani Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will bring the entire house down akwai bura uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace  Ma am we don t want to force you please cooperate! Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace  with all due respect Mom! I m not here for this! I m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are interested in him yakamata amawa, I don t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I"

"can t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma"

dakina bacci nakeji kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo

"tanama magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace  and I know just how to deal with yara irinku kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6 sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta kawia sauran suka rirriketa rai abace tace  ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me zip head spa din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta takasa mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu daidai sunja hannun rigan down nata suna barkawa har bra nata ana gani mai bala in kyau red Hawwa kawai tafada cikin ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo Khaleel ne yana"

huci.

"[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE "

Tafito tana ganin ana wucewa da Khaleel clinic na gidan tawuce side nata ahankali tabude kofa ta

"shiga tawuce sama dakinta kasama chanza kayan tayi daya jike saitaji gabaki daya ta damu she s not happy at all, so Khaleel yayi ciwo tun yana 8yrs old he had cancer har zuwa age 14? Could this be the reason iyayen suka batashi haka? Suka kasa bashi tarbiya? 0s that the reason suke sonshi haka na fitina? 0s that the reason sukeda asibiti agidansu sabida ciwon Khaleel? Could this be the reason Khaleel yazama likita? Is that the reason Mamanshi ke everything to make him happy bataso abatamai rai saidai afaran ta mai rai? Wani kalan cancer yakeda shi? Babanshi yace lokacin yafara ciwon da yawan suma is the cancer back yanzu wannan daya sume yana cikin magana? Nooooo tafadi da sauri, She knows batason Khaleel ko kadan but she felt so bad dataji yayi rashin lafiya, from age 8 to 13/14 that s long time, sai kawai tadinga addu a Allah yasa ba ciwon ne yadawo ba, tadamu sosai iya damuwa sai kawai ta tashi tafada bayi tacire kayan tayi wanka tafito tasaka wasu kaya tasa na bacc tasakai hijabi tafara salloli wlh kawai tadingama Khaleel addu a, har zuwa 3 Hawwa bata runtsa ba, addu a takemai har akai sallan asuba tayi itama sai ta sauko falo tazo jikin window tabude tana kallon tsakar gidan babu kowa banda securities nasu da bindigogi saita zauna akan kujera tai shiruuu chan takara tashi ta leka tsakar gidan but"

shiru haka tasake komawa ta zauna around 6 ta tashi tasake lekawa ta window

"Khaleel ta hango yana tahowa side din sanye da kayan jiya ga kanula a hannunsa, dagudun gaske"

"Hawwa tasaki labulen tayi kofa tabude da sauri tana kallon Khaleel chak Khaleel ya tsaya ganin Hawwa tabude kofa tana kallonshi damuwa sosai akan idanunta, wlh kallo daya yamata yasan babu one single sleep a idanunta, sai kallonshi take cikeda damuwa amman ta tsaya chak bata cemai komiba kuma batazo ba shikuma wlh she must show him care, da gangan yawani kama kanshi yace  ashhhhhhhh sai kawai yayi baya kaman zai fadi dawani irin sauri Hawwa ta taho wajen ko silipas babu akafanshi tawani"

tareshi cikin murya mai bala in dadi cikeda kulawa tace  Khaleeel saukar da kanshi Khaleel yayi

awuyanta ahankali yace  jiri take me inside dasauri tashiga tafiya dashi hannunshi yakai yarike waist

"nata gam itama tarikeshi da kyau suka wuce ciki daidai su Mom da Excellency nafitowa daga clinic Excellency yace  look at wacce kika tsana! Look at them, jibi yanda ta fito ta tari danki jibi yanda yayi"

kaman ba shine yafito da kafansa ba .

Daki Hawwa tashiga dashi akan dogon kujera ta zaunar dashi ya zauna taje ta rufo musu kofa tazo

"wajen sai kawai yaga Hawwa tayi kneeling agabanshi tana kallonshi cikeda damuwa tace  me zakaci na dafa maka? Are you hungry ? Wani dadi ne yakashe Khaleel, kaman mai shirin suma yace  I want to drink kunu and kosai! But I wanna brush nai wanka da salla can you help me to my room ? Dasauri tace  yes tashi tayi ta dagashi yatashi ahankali zatai stairs dashi yace  I can t muje lift lift din taje dashi suka shiga tana rike da shi sai kallon fuskanta yake sukakai sama tashiga kallon dakunan batasan wannene nashi ba wani room yamata pointing hakan yasa tayi wajen dashi tabude kofan suka shiga dakin yahadu zaunar dashi tayi abakin gado tace  bari nasakaka toothpaste a brush bathroom nashi ta shiga yabita da kallo da gangan yashiga cire kaya harda wando yabar boxer kadai toothpaste tasamai tafito daga bayin ganinshi zaune ba kaya ga kayanshi akasa saida gabanta yafadi tadai daure bata wani kalleshi ba tace  muje hannunshi takama yataso ahankali sukai bathroom din tace  zaka iya wanka a tsaye? Ahankali yace  cikamin bathtub bazanyi a shower ba I can t stand for too long gyadamai kai tayi tawuce wajen bathtub shikuma yashigayin brush yana kallonta ta mirror cika ruwan tay1 tana sa hannunta karyamai zafi da yawa takalli abubuwan wanka tasa komi yafara kunfa da kamshi tadawo daidai yana rinsing bakinshi da mouthwash ta tsaya gefenshi tana kallon fuskanshi tace  kagama ? Gyadamata kai yayi ahankali hannunta takai takamashi wani yirrrr Khaleel yaji sabida hannun da lema leman ruwa but yadaure bai nunamata ba suna kaiwa wajen bathtub din ba kunya yawani sauke boxer nashi kasa da mugun sauri Hawwa ta juya but still tana rike dashi, cire boxer yayi tass ya wurgan da boxer akasa sannan yashiga ruwan yace  you can turn around Juyowa tayi tadan kalleshi shima shegen kallonta yake tace  bari nafito maka da kaya kagama call me gyadamata kai yayi tajuya tafita yabita da kallo"

tana fita yawaniyi dancing cikin ruwan yana fancakali da kumfa yace  yessssss!

Walk in closet nashi Hawwa ta shiga tabi ko ina da kallo kaman wani shugaban kasa tama tasa

"mezata ciromai sannin zaiyi salla yasa tadauko jallabiya da boxer da cream da turare guda daya ta ijiye agadon tak1ma tadauko short dawata yar t-shirt ta ijiye ta shimfida dadduma tadauki kayan daya zubar dasu anan kasa taga wani laundry basket a closet nashi taje tasa daidai tafito taji muryanshi kasa kasa yace  Moon dan dakatawa Hawwa tayi takalli kofan bayin murya chan ciki yace  Moon, Wife baki tabude kaman zata amsa saita tuna batai accepting nashi as miji ba ahankali tabude kofan bayin a tsaye taganshi tsirara cikin bathtub din dasauri tajuya tace  subhanallahi murmushi yamata yace  give me towel from the hanger dasauri takalli hanger wajen kofa tana mamakin yanda baya kunyanta tadauki sabon white towel dake wajen ta warware takare fuskanta tana tahowa, dariya kaman zai kashe Khaleel but yarike dariyan har gaban shi tazo tabashi ta juyamai baya dasauri, daura towel din yayi a waist jinshi Hawwa tayi abayanta dasauri tajuyo sai kawai ya rungumeta tsam tsam batare dayayi magana ba duk ruwan jikinshi ya manne mata a hijabi zuwa cikin jikinta wani yammm taji tama kasa magana saikuma adan hankali ataushashe cikeda kulawa da damuwa tace  meke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login