Showing 3001 words to 6000 words out of 142992 words

Chapter 2 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

232

ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA IDA

wa.me/+2347012181461

EPISODE

"Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya"

"gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace  bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan yadan kalli Hawwa yace  ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro jotter kai tsaye tace  for how long kenan rabuwansu ? Abba yace  I think duka duka aurensu lasted for about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her? Kallon Abba tayi anatse tace  Yes Sir shiru Abba yayi yana kallon Hawwa"

data cigaba da rubutu

"Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya"

"gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace  bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan yadan kalli Hawwa yace  ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace  for how long kenan basa tare ? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace  I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary ? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace  Yes Sir shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace  your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da"

"hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she"

"has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic"

Allah taimaki Excellency jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace  is that all abinda kike bukata? Anatse Hawwa tace  for now yes Sir! Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace  bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka sace yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na

shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.

"Ganinta yasa Dady yace  yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter "

"yayi pointing Hawwa yace  she needs to talk to Noor s parents, ko kinada number matar data haifi Noor ? Dan yatsine fuska Momy Noor s irin na isa dakuma rashin mutunci tace  I don t have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina dasauri Dady yace  okay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayana itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za a cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall"

"black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko"

kallon jama an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin

"yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace  Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi? Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace  Khaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace  Mom if anything happens to Noo& .. taushemai baki Mom tayi da gudu tace  kul babu abinda zai sami jikata don t even utter dat word, come Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace  calm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace  don t touch me Pops dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai"

"kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace  toka yakuri kaji Khaleely dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace  ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta"

"saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace  Sir how close are you with your daughter ? Batare daya kalli inda takeba yace  I m her best friend and everything, what else ? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace  he s very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi "

gyadakai tayi tace  shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko

bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne ? Kai tsaye yace  no still tana

kallonshi batare data dauke ido ba tace  kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all cost ? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace  I can t think of anybody alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace  Pops ko

inada shi?

"[9/10, 10:54 AM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA

"RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,"

"UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY"

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

wa.me/+2347012181461

EPISODE

"Calmly Excellency yace  uhnnnn I can t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai,"

"to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun magana ahankali Hawwa na kallonshi tace  banda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne? Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace  eh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yarona shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace  can I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako? Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace  I don t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla yadanyi tsuki kadan yace  they re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops? Dasauri Excellency yace  inafa ai ba a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure don t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu feelings of love abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace  I need to interrogate all the 8 ko 9 of them juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace  I need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko? Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace  ke, why do I need to call them? Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace  you need to call them cus they re potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fast takalli agogon hannunta tace  i need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost gone sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace  next time address me as Miss Hawwa not Ke tana maganan"

tabude kofa tafice.

Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace  Pops who d f*ck is she? Why is she

"even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She s so rude, fire her! I don t want her here Da"

"sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace  you don t know Miss Hawwa she also doesn t give a f*ck about who you are she will put you in"

"your place rai abace Khaleel yace  I don t want her to be among the team, dismiss her yayi magannan"

"yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace  calm down Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don t like the way tai magana da d ana agabana yakalli DIG yace  talk to her to watch her tongue karta kara magana da d ana rudely I don t tolerate such cikeda girmamawa DIG yace  we are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promise yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency"

yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.

Wawooo YAYI AURE SAU 9? WAT

"[9/11, 8:36 AM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

EPISODE

https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83

08066136431

Jari kike nema shigo METAFORCE

Marayu gareki shigo METAFORCE

Bashi ake binki shigo METAFORCE

Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE

MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE

Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi

bayaninsu 1-after d other

kyautar TR coins bayan gama register

" Referral bonus,kudin gayyato mutane"

" Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida"

" Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu"

Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba

"""B"" zaka kara samun experience"

"""C"" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good"

"""D"" zaka San ilimin cryptocurency"

"""E"" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta"

"""F"" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira "

08066136431

YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA

Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu

kudi kuma ki ciresu anan take

08066136431

SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE

"100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya"

"samu,ga kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji "

08066136431

EPISODE

"Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs ga ruwa a ijiye"

"mata na bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace  excuse us tashi yayi yafita, da dan fushi kan fuskanshi yace  wat was that behavior eh Hawwa? Sauke kanta kasa tayi tace  Sir I don t care who he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba dan jim DIG yayi yana kallonta yace  that guy kina ganinshi kinsan he doesn t think like me and you, bai taso kaman mu da ke ba yadan sake rage murya yace  Hawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let s do abinda yakawomu and leave don t repeat abinda kikayi dazu am I clear ? Ahankali badan ranta yasoba kanta na kasa tace  Yes Sir  good ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da ma aikatan gidan kafin Head Security yashigo yace  Ma am Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are"

available Maman Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but tana hanyan zuwa itama .

"Gyadamai kai tayi tace  ashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu and give it to"

"Abraham gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta nuna mata tace  have a seat please zama tayi tace  and who are you, where is Lee? Dan kallonta Hawwa tayi tace  sorry Lee? The way she s asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan tace  Khaleel nake tambaya ina yake anatse Hawwa tace  I believe idan muka gama you can look for him, can I know how long u we re married to Mr Khaleel Ma am ? Kallonta matar tayi tace  why the question ? Anatse Hawwa tace  can you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki tambayan nan shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace  kwanan mu arba in da hudu bamu cika 2months ba gaskiya Hawwa na kallonta tace  baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time ?"

"Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace  when money is at stake nope, I will do everything to get Khaleel back, nakasa aure nakasa son wani rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace  and why is that ?Wani kallon raini matan tamata tace  are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee"

"kuwa? It s seems like you re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream dan"

shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG

"rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace  you can go tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai kaman zata gasan kyau yace  this is Noory s Mother Ma am gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan tundaga kafa, security yace  your phone please Ma am iPhone dake hannunta ta kankame tace  mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya anatse Hawwa tace  is just protocol I can t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita kallon Hawwa Matan tayi tace  and who are you ? Ahankali Hawwa tace  I m Hawwarh! Yanda Hawwa ta tsareta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login