Showing 96001 words to 99000 words out of 142992 words

Chapter 33 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

234

kina gani koda zanzo nace gashi gashi mahaifinki zai yarda akashe auren? Hawwa tai shiru yace  saikuma second abu, Hawwa you ve been in this job kinsan yanda aikin gwamnati yake, Baban yaron nan sune Nigeria gabaki daya do you want me to be on the bad side of such kind of people?? Naje nace kaza kaza ko baban ki baice ni ba ne las las zasu gano nine kinsan abubuwan da hakan can cost"

me?

"Yasake shiru yace  banda haka this is personal matter not work related, maganan aure ake ni as"

"Oganki ko Boss dinki baikamata na shiga ba sai inzo naji kunya nan gaba cus of What If dayawa dana hararo in the case, what if ke bai sakeki like the rest of the matan ba? What if ya zauna dake har abada? Hawwa you have power what if you somehow influence him ya gyara all those hali and changed? Idan ya chanza is a good thing since he s not a murderer ko wani kidnapper Ahankali DIG yace  just think it through but I don t think is proper for me to interfere Hawwa, kiyakuri but I don t think hurumina ne tunda har Babanki ne yabada ke da kanshi just pray and seek Allah guidance Allah sadaki da alkhairinsa hawaye Hawwa taji ya zubomata sharrrr tai shiru a office din anatse DIG yace  so sorry Hawwa tadade ahaka sannan ta share fuskanta tamike tace  is it okay nai resuming gobe Sir I have to be somewhere ? Gyadamata kai yayi yace  sure take your time wucewa tayi tafita yabita da kallo tawuce tashiga"

"motanta ta tada Maman Noor kawai tafado mata arai, she s her only second hope."

"Sanin tana prison hakan yasa tawuce prison na mata, parking tayi tana zuwa ta nuna ID card nata"

"tawuce office na prison warden din ta zauna bayan sun gaisa da Matar Mrs Adebayo tace  wakikeson gani yau Miss Hawwa ? Anatse Hawwa tace  Hadiza Muntari wacce was convicted sabida kidnapping yarta datayi that senate president case ish dasauri Mrs Adebayo tace  ohh Hady we call her Hady anan, ai jiya an fitar da ita, wasu yan sanda sukazo da clearance from court they withdrew the case against her wlh she s so lucky sosai Hawwa ke kallon Mrs Adebayo Khaleel ne ya yafemata sabida jiya ta gayamai she will find evidence against him? Mrs Adebayo tace  why are you looking for her ? Murmushi kadan Hawwa tayi mai ciwo tace  kinsan nine nai investigating case din but well that aside nace ko kunada home address nata yar wani gari ce kinsani ? Girgiza mata kai tayi tace  no gaskiya yar Bidda ce but bamu da address nata Shiru Hawwa tayi saikuma chan tamike tabata hannu suka gaisa tace  thank you"

very much tawuce tafita.

Tunda tafito tana tafiya zuwa parking space ta hango Khaleel tsaye jikin motarta tsaye yana sanye

"da dogon wando da shirt dabai saka boturan sama ba, faduwa gabanta yayi akwai tracker a motarshi ne datake ja yanzu? How did he know tana nan? Daurewa tayi ta karasa ko kallo bai isheta ba tazo zata wuceshi tabude motan ya fizgota tadawo baya kaman paper azuciye Hawwa ta buge hannunshi tace  don t touch me again! Stop touching me! dan zaro manyan fararen idanunsa Khaleel yayi yace  someone is in a bad mood today wow! Yadanyi dariya yana kallon yanda tahade fuska tana kallonshi yace  smile it s Sunna! Hararanshi tayi jin abinda yace tace  so kasan sunna tashiga fizge hannunta yaki saki sai kawai yabude bayan motanta dan tariga tai unlocking car din da key hannunta tun dazu datazo wajen, yaturata cikin motan yashigo shima da sauri ta matsa baya tamai ihu.  Wai mehaka?"

"Leave me alone! Dan cute smile yamata yace  sabida kinga matar nan an saketa is that why you re in this bad mood? Ja idanun Hawwa sukayi takalleshi azuciye tace  even if it means me bringing down the whole world searching duk lungu da sako I will do it! I will get Evidence and I will show Baba and my entire family the kind of person you re! Khaleel just know this and keep it at the back of your mind bazan taba zaman aure dakai ba, you re a worthless boy da baisan darajan mata ba! You don t value mata! You treat us like trash! And I refuse to be one of your victim Khaleel na kallonta yadan rage murya yace  konama wasu kenamawa? Why do you hate me? Ihu Hawwa tamai tanaji kaman ta shakesa tace"

 I hate you sabida you re a piece of thrash! I hate you sabida you re a f*ck boy! I hate you sabida you re

"a playboy! I hate you sabida you think life is just about women, money and parties! Kace nikamawa"

dazan tsaneka? Tadanyi shiru kadan takalleshi da masifa eyes nata tace  kasan abinda ake cema ciwon y a mace na y a mace ce? I hate you sabida abinda kama all those women daka wulakantar dan tabe baki yayi yace  I don t want them why should I keep them? Hawwa afusace tace  you don t want them

why did you marry them and ruined their life eh Pop boy ?.

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"Dan shiru Khaleel yayi yana kallonta ganin yanda zuciyanta ke tafarfasa, she s really angry today,"

"and as far as he s concern he didn t ruin any girls life rather he makes their life even better and colorful, all of them and family nasu are living large yanzu, lumshe idanu yayi yabudesu kadan ya kalleta murya chan kasa yace  I can t stay 2days without having s*x! Wani irin yammm kunnen Hawwa yayi jin abinda yafadi tadan dauke kai daga kallonshi da sauri, murya chan kasa yace  I started getting married at 24yrs, call me anything ni ba mazinaci bane Mommy na auramin su ne nayi s*x runtse idanu Hawwa tayi da kyar tabudesu zuciyanta na radadi yanda yake magana akan mata tace  sannu Moms boy! Mata sun dawo maka toys for your selfish satisfaction eh dan gata ? Kallonta Khaleel yayi asanyaye Hawwa taji kaman zata kama da wuta ganin yanda hankalinshi kwance tace  okay nima so kake na shiga cikinsu tell me I will be your 10th wife ko 20th? Anatse kai tsaye kuma yace  14th wife actually! Wani zuciyane ya debi Hawwa batasan sanda tayo kanshi takama gaban riganshi ba fearlessly ta jijjigashi ranta na kuna tace  how dare you marry me Khaleel? Sabida kaga nakai 29yrs banyi aure ba is that why you took advantage of desperate state na Baba na and use the perfect timing ka aure ne eh talk? Tayi maganan Hawaye na cika idanunta sosai tana kallon fuskanshi ta rike gaban shirt nasa gam gam, Khaleel yayi shiru yaki magana ganin ranta abace yake yau sosai cikeda bakin ciki ganin yaki magana Hawwa tace  how dare you take away the only evidence danake sa ran zan samu na nunama Baba wayekai eh? Khaleel I don t deserve you, after good 29yrs banyi aure ba clocking 30 I ve been so patient cus nasan Allah will reward me for imanin danayi, why will I end up with the worst person dana sani aduniya you!? I m too good to be your wife, you are a bad bad badddd person Khaleel I hate that kai Baba ya auramin! Tai maganan hawaye na saukowa daga idanunta tana kallon cikin kwayan idanunsa kaman yanda yake kallonta shima, all this while batai kuka ba sabida tanasa ran she will have something to show Baba but yau da Khaleel yayi outsmarting nata sai taji duniya yamata zafi, duka takaimai a robust chest dinshi hawaye na dauka daga idanunta tace  I hate that kai Baba ya auramin! I hate you Khaleel I hate hate hate you na tsaneka! Na tsaneka tafashe da kuka tana kaimai duka sosai akirjinshi duk yana kallonta asanyaye, cikin kuka tace  I remembered the day daka fadamin one day sainai kuka ina begging naka for mercy agaban that super market cikin kuka har shesheka take hawaye har gemunta tace  you won! You won! You won Khaleel, I m sorry for everything Ibrahim! I m sorry for being rude, for insulting you calling you jobless, I m sorry for everything dan Allah kasakeni! Please divorce me dan Allah tashiga kuka sosai"

"bana wasaba, bata taba sanin zata iyama Khaleel kuka hakaba, ahankali Khaleel ya lumshe idanunshi da"

hannu daya ya fizgota yasata ajikinshi  leave me leave me Hawwa tai ihu amman saida yasata ya

kankameta sosai tun tana hargowa hartai shiru ajikinshi tana kuka ahankali.

Lumshe idanu Khaleel yayi yana shakan cool kamshin datakeyi dayamai dadi sosai tana kuka yakai

"bakinshi saitin kunnenta yana matseta ajikinshi ta yanda bazata iya fitaba murya chan kasa yace  I m glad kinyi admitting defeat Kulu Khaleel never loose a fight! Mace bazata taba winning dina ba! Zatai motsi yariketa gam ahankali yace  I will never divorce you Kulu! This Khaleel you hate so much saikinyi rayuwa dashi har abada! Yadanyi dariya kadan mai sound yace  maybe da baki tsaneni ba danai letting naki go awani irin hankali yace  and I will sex you just like yanda nakeyi da all the rest of those girl creatures, I will add you to the collection of women I slept with! Yanda Hawwa ke fizge fizge kaman zata tashi amman yahanata fita daga jikinshi, yakara kai bakinshi wajen kunnenta yace  kinata neman evidence akaina bayan nine keda evidence akanki yayi wani makirin murmushi yace  imagine Baba yaga video or pictures of when you were trying to rape me kina shamin baki, grabbing my shirt just like yanda kikayi dazun nan, trying to reap off my shirt and strip me naked, how will Baba feel? Fizgo kanta Hawwa tayi daga jikinshi ta sauka gefe takalleshi da jajayen idanunshi tace  wat are you talking about? Ko zanyi raping maza aduniya trust me i will never go for national cake irinka da karabama all matan garin nan jikinka! Shiru Khaleel yayi yana kallonta babu macen data taba gwada kalan zagin da Hawwa kemai, she just called him national cake, dan ijiyan zuciya ya sauke, wayanta dake inda take zaune yanuna mata yace  check your phone? Dasauri Hawwa ta dauki wayan tabude, tana dubawa taga yatura mata hoto ta iMessage guda daya inda take saman kanshi bakinta akan nashi tarikemai gaban riga duka jikinsu ajike hannunta yahau rawa takalli Khaleel da sauri cus she s confuse, kanshi yadan sosa irin na iskancin nan yace  I have the video inhar u finally took off the shirt kina shamin this yanuna mata nipples dinshi cikeda iskanci, yadan kalli saman motan kaman mai tunani yadaura yatsa abaki saikuma yacire yakalleta yace  I will just start crying to Baba ince yarshi beat me up ta turani cikin ruwa tafito dani kawai tahau kissing baki na and kikayi threatening dina kan cewa dole saina aureki, nazo nagayama Baba, Baba will easily believe me daman that crazy woman tace zaki iyama maza fyade so I m your first victim yakashe mata ido daya a iskance Hawwa na kallonshi hawaye na cika idanunta, Comfortably Khaleel yace  idan bakija bakin nan that talks like parrots kinyi shiru anyi bikinmu an kawomin ke gidana ba I will expose this yanuna mata wayanta yace  family naki will lose all respect for you and zama dani dole, anyhow u look at it I m still the winner, ko kinaso ko bakiso saikin zauna dani, don t forget you started this war with me Kulu! Glass nashi ya warware ya sanya a idanu sannan ya kalleta yace  see you Kululuwa Yar Sanda bye yabude kofa yafice abinshi yawuce nashi motar aka budemai brabus dinshi yazauna aka ja motan harsaida Hawwa ta daina ganinshi tafashe da kuka sosai tana kallon hoton tana mamaki what happens to her? How come is this picture photo shop ko sun bata wani abu ranan ne tunda yan kwaya ne how did she kiss this man cus batasan sanda akaiba, takai 20min tana kuka amota sannan ta tada"

motan tabar wajen.

**

Ijiyan zuciya Momy tasauke cikeda damuwa tana kallon Salman daya gama koramata bayani acikin

"office dinta hannu tasa ta zare glasses dake kan idanunta tashafa goshinta cikeda damuwa tace  why that police girl in all matan dake duniyan nan dan Allah? Ko yar india Khaleely yake bukata zan iya auromai why that girl? Akanme yake chasing nata up and down tell me the truth Salman sonta yakeyine? Cikeda girmamawa yace  I can t say Hajiya gaskiya, but one thing is bantaba ganin Yallabai na bin mutum up and down kaman yanda yakebin yarinyar ba shi kanshi ba lallai yasani ba but he s giving her all of his attention his time and komi Ma am table Mom tabuga tace  that s wat I don t want, yarinyar will take my son for granted wlh, zata wahalar min dashi Khaleely baitaba bibiyan any girl aduniyan nan ba saidai su suyita bibiyansa what is so special about tsohuwan yarinyar nan da he s all over her eh? Hmm, u can go Salman just keep me posted whenever he sees her and wat they discuss"

about gyadamata kai yayi yace yes Ma yawuce yafita.

Tashi tayi ta tsaya jikin window ta hango Khaleel din na buga ball da Noor he looks so happy haka

"Noor ma Mom ta sauke ijiyan zuciya, bude kofan office din nata Mom tayi tashiga another elevator dake wajen tasauka kasa tana tafiya zuwa garden da Khaleel ke buga kwallo Noor dake sanye da jersey na Liverpool looking so cute tace  Granny join us murmushi Mommy tamata tace  continue playing Princess dina takalli Khaleel dake wasa da kwallo abinsa kaman bai ganta ba tace  why do you keep chasing that Police girl Khaleely? Batare daya dagokai ya kalli Mom ba yana bugama Noor kwallo yace  what is your business with my affairs Momy ? Dan shiru Mom tayi taji zafin amsan daya bata inda sabo sun saba haka yake musu magana agantale, ahankali tace  common My Leely I didn t train you to be going after kowace kalan mace aduniya! You have everything na rayuwa babu wacce kakeso dabazaka iya samuba daidai lokacin yabuga kwallo araga shida Noor sukahau suna jumping suna ihu yadagata yana ihu suna dariya sannan yasauke ta yace  go to your Nanny tamiki wanka dasauri Noor tawuce tana gudu shikuma yadauki kwallon cikeda iskanci ya wurgama Mom tai baya baya kaman zata fadi sannan tarike ball din da kyar tana haki tace  Khaleely banson iskanci fa, karyewa kakeso nayi? Khaleel ya kwashe da dariya sannan yataho inda take yabata sidehug yana daura hannunshi akafadanta cikin sangarci yace  Mom tsoro kike zan auro miki yar sanda? Hade fuska tayi hakan yasa ya kwashe da dariya again Mom ta tsaya tana kallonshi he s so happy this days, Khaleel yace  Mom do you think she will stop me from living my life? And enjoying myself? Cikeda damuwa Mom tace  eh mana Khaleely girls like her sunfi karfinka dariya yayi yace  Mommy I m man enough to control kowace kalan mace na aura your Son is not a boy yasaketa yawuce saikuma yadawo ashagwabe yace  Moma we will be having wedding on 23rd get ready invite all your friends, I want my side furnitures change, sannan agayara my main flat yanuna wani arnen flat dake dayan barayin gidan dasauri Mommy tace  no Khaleel you will never leave my sight gaskiya side dinka dake cikin flat dina zaka dinga zama not bangaren chan kaji ba wucewa yayi abinsa batare daya kulata ba yatafi sama gym dinshi yashiga yashiga yin exercise kafin daga"

bisani yafada shower yayi wanka yafito Sam haryazo suka tafi party abinsu.

"[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE "

"Ranan gabaki daya Hawwa jitayi batajin dadin komi, har Ramla saida taga Hawwa was not in good"

"mood sabida yanda tai shiru batama iya magana da kyau, sai lissafi take how zata fita daga this mess? Idan yanuna video ko pictures yacema Baba tayi kokarin mai fyade duk zasu yarda ta ina kunya zai barta"

ta kallesu dagashi har Ammi that means everything Ni ima said is true about her.

Washe gari tsaf ta shirya ta tafi aiki around 12 DIG yakirata tashigo office nashi murmushi yamata

"yace  okay Ogana gabaki daya yakirani yace nabaki leave sabida kiyi planning wedding naki da kyau an baki 60 days zaro idanu Hawwa tayi tace  Innalillahi 60 days that s 2month, mezanyi da all this time Sir ? Dan murmushi DIG yamata yace  Hawwa have you seen abinda nafada miki jiya? Imagine danaje wajen Babanki to, wannan da Ogana ne yakira yace abaki 2months wedding leave abinda 3weeks ake bayarwa but naki is different, so zaki iya tafiya, we will see you on the wedding day in sha Allah idan kinyi inviting namu, Hawwa May Allah bless your home, Allah miki albarka, nasanki da ibada da yawan azumi Allah shine maganin komi so call on to him shine yasan wats best for you kuka taji yana zuwan mata amman tahadiye ta gyadamai kai ta tashi ahankali tafito tana tafiya zuwa office nata wani officer yace  Miss Hawwa kinada bakuwa bamu barta tashigo nan ba tana chan yamata pointing waiting room nasu, da mamaki tadinga tunanin waye ko wacece zatazo wajenta, dudda Ammi na hanya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login