Showing 45001 words to 48000 words out of 142992 words

Chapter 16 - GARGADA SO Gasar da Lokaci By M Shakur

M Shakur   

21 Sep 2026

255

mata form na school of Nursing takawo mata ba, sabida lokacin Babanta baida lpy basuda kudin daza a saimata form agida haka Hawwa tadinga dinki tahada kudin tasayo mata form 5k takawo mata that day was the happiest day of her life, Hawwa tarakata taje tai entrance exam na shiga school of nursing din, dataci Hawwa was happier than her ma datai jarabawan, bayan 2days aka kirata zuwa interview still Hawwa tabita sukaje tajirata awajen tayi tafito suka tafi gida dagabaya aka saki admission taci an bata admission, babu kudin registration Hawwa tadinga dinki day and night, tasaida babban wayanta alokacin tasa sim nata akaramin waya takawo mata 30k itama Maman Ni ima tasaida sarkanta da dankunne aka hada 20k daga wajenta aka hada mata taje tai registration da 50k, the first ever book da pen datai rubutu dashi a school of nursing Hawwa ta siyamata su, hawaye ta share tana tuna rayuwansu da Hawwa duk yanda"

"mutum zaiyi tunanin friendship, kawancenta dana Hawwa yawuce haka, sabida kawance ne mai asalin"

"amana, Hawwa harda Maman Ni ima take fada akanta just like yanda take fada da Baba akan Hawwa"

"tanajin haushinsa kan Hawwa haka sukema junansu wajen iyayensu, they supported each other like better half, kawance su babu ha inci, babu kyashi ko rowa, babu bakinciki, they re always happy for each other, dudda tayi aure Hawwa bata taba mata bakincikin wani abuba, datana da ciki wlh wlh ko Baban Yaseer mai cikin baikai Hawwa kula da ita ba, idan tana craving wani abu Hawwa zata iya barin aiki taje ta nemo takawo mata, yanzu haka yaranta su Yaseer sun fison Hawwa kan mahaifiyarta grandmother su sabida aminci da kaunan dake tsakaninsu, she s just crying bitterly bamatasan ina zata saka kanta ba, kawai taji ta bama kanta tausayi bamatasan inda zatasa kanta ba wannan wani irin intertwine situation ne haka? Wani irin kaddara ne wannan? Ita da Hawwa started friendship ana maganan tun suna around 6yrs old cus primary one suka hadu, yanzu suna 30yrs, 20yrs plus friendship kifa kanta tayi akafanta tana"

shesheka tajiyoshi an budemai gate yafita tasan mosque zashi yau juma a.

**

"Har yamma na rannan Friday din nan shiru ba kiran Ni ima which is so unlike her, dudda su Ramla"

"dake damunta da labarai but still binibini Hawwa na duba wayanta ko Ni ima tamata watsapp message ko kira ko wani abun amman shiru, tasake kira but still ba amsa dan damunta abin yafarayi sosai."

Bayan sallan magrib suna zaune sunacin abinci duka tare harda Hamza wayan Ammi yahau ringing

"wayan ta kalla taga Baba ne hakan yasa tadauki wayan tafito daga dakin dan bataso yaran especially su Ramla susan maisa Hawwa tazo tawuce ta shiga side nasu Hamza zama tayi kan katifarsu tayi dialing number Baban ringing daya yadaga ya buga mata sallama yace  ya wajen naku Rukayya Ammi tace  Alhamdulillah ijiyan zuciya Baba yasauke yace  Baban Yaseer ya sanar dani Hawwa na wajenki kice mata ni ban koreta ba ta tattaro tadawo gidan nan anatse Ammi tace  sabida kacigaba da tallatata a masallaci kana neman kai da ita dan shiru Baba yayi saikuma chan yace  kinga Rukayya ni ba kira nayi fada dake nayi ba, tun fadanmu na farko bayan rasuwan mahaifiyan yarinyar nan kikaso tafiya da ita nace a a kika dinga bala i dani nasan ba kaunata kikeba da akwai yanda zakiyi ma da rabani zakiyi da yarinyar, ni duk wannan ba itace matsalata ba kawaidai kice mata tadawo gida kar fushina yabita dan sauke ijiyan zuciya Ammi tayi tace  yarinyar nan kawai sabida kaine mahaifinta saisa muka barmaka, wlh na sanar da Baffan ta saidai duk abinda zai faru yafaru, aure na Allah ne ba nakaba, da iyaye ke aurar da yara da tuni kowa yayi, Allah shine komi ke hannunsa, kaida yakamata ka godema Allah dayabaka irin wannan yarinya a a sai tsalle tsalle kake katse wayan Baba yayi danshi dama da Ammi basa jituwa kona"

sakan daya.

Around 8 nadare Hawwa taga Ni ima na online ta karanta duka messeges nata amman bata kulata

"ba, watsapp call ta danna mata but harya katse bata dauka ba abin ya bala in damunta voice note ta danna tace  Ni imyyyyy sorry please kidena fushi, wlh I know kema na sanar dake abinda yafaru ni da"

"Baba you will not be happy with abinda yayi, banson na tadamiki da hankali koki hanani zuwa wajen"

"Ammi saisa ban sanar dake ba sorry, ina Yass dina da Meen ta aika mata voice note din tarike wayan"

"tana kallo ganin yaje but still ba asaurara ba kuma tana online abin yafara damun Hawwa sosai bahaka Ni ima ke fushi da ita ba saidai tai masifa dukansu basu iya gababa saidai suyi fada ayi zage zage da baki a shirya, dukji tayi ba dadi haka ta tasa wayan agaba tana kallo kusan 20min kuma tana online chan saita"

sauka ijiye wayan Hawwa tayi ta kwanta kan gadon Ammi tana sauke ijiyan zuciya.

Yau Saturday Baffa (mijin Ammi) na gidan tun goma dayazo baibarta tahuta ba da labarai da surutai

"dan yana mutuwan son Hawwa, tana yawan turamai kudi akai akai kaman yanda takema Ammi ta, surutunsa yasa tadan manta da damuwanta sai dare kuma tashiga kiran Ni ima harsaida Ammi talura tace  banji kinyi waya da Ni ima tunda kikazo ba da tuni tace abani waya tai magana dani, Ni ima dana sani da saita kawo karinki kin shiga hanya da daddare dan murmushi Hawwa tayi tace  tana hospital ne Ammi shift take covering, chatting mukafiyi this days Ammi dan murmushi kawai Ammi tayi bata sake"

magana ba tace  bari nakaima Baffan ku shayi tafice.

"[9/18, 5:03 PM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

EPISODE

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA

"RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,"

"UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY"

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

wa.me/+2347012181461

DIG na ganin Hawwa yace  are you done? Any progress? What is the result of your findings ? Dan

"shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace  Sir can I talk to you in private ? Dasauri Excellency yace  talk koma menene anan kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace  I have a suspect! Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace  Suspect? In this our house? Who? Tell us waye? Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace  Miss Hawwa tell us iska ta fuzar ahankali sannan tace  the girl s Mom! Noor s Mother is my suspect! Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace  Khaleel Khaleel ina zaka? Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace  if you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu!  Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady? Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace  enough mana Khaleel muje ka zauna yatsu yanuna Hawwa yace  careful Lady! Dont overstep your boundary sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace  calm down Son please kaji, dan Allah, don t take it out on this poor woman she s just trying to help us find Noor that s her work, calm down Khaleely na Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace  calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she s not worth your anger zuciyan Hawwa har wani"

makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.

Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace  young lady ban haifo d ana

"sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d ana, inba hakaba zan& . Dasauri Excellency yace  just let her be please na lallashi Khaleel I don t want another drama yakalli Hawwa yace  wat do you suggest now ayi Miss Hawwa ? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace  wat about last phone dana ce kaduba kagama? Dasauri yana taba system dake cinyansa yace  give me few seconds kafin chan yace  done yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace  so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls nata and it s not saved, so na dauka and track it down duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace  Sir can I know awani waje kukakai kudin? Dasauri Excellency yace  kwarbai dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace  Hayatu pen dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace  this is inda kukakai kudin kuka ijiye sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace  this is location na cellphone datake waya dashi saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace  gps location na wayan yana cikin mall ne saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace  got them! Dasauri kowa na dakin yace  uhmm ? Dasauri Hawwa tace  Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place ta nuna inda tai circling da pen tace"

" I m sure suna wajen, let s go dasauri Excellency yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace  I m coming along too Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace  Yallabai it s dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe tsawa Khaleel yamai yace  I said I m coming along, and I m coming along wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke"

kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.

"[9/18, 5:03 PM] M Shakur: GARGADAN SO "

M SHAKUR

EPISODE

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS

1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA

2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA

3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA

4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA

5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA

"RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE,"

"UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY"

IS 5K ONLY

CHAT ME UP AND JOIN

wa.me/+2347012181461

Mikewa da bala in sauri Hawwa tayi tana kallon Ni ima cus yanzu take understanding the whole

"reason na shareta da Ni ima tayi tama kasa magana sai kallon Ni ima take dake kallonta itama idanunta sun kada sunyi ja tace  kibani amsa I want to know zaki aure Baban Yaseer ohh zaki aure Aliyu ko bazaki taba aure ba ? Kai tsaye Hawwa adan zafafe tace  da yanzu this instant Allah zai karbi duka ran mazan duniyan nan yarage Baban Yaseer tal kuma kwal aduniya bazan taba auren sa ba saidai nakoma ga Allah haka! Tafadi da zafi sabida tambayan ya bata mata rai barinma data gane it has something to do with fushin da Ni ima keyi, with so much sincerity tace  bantabama Baban Yaseer kallon abinda zan aura ba"

"saidai kallon Babban Yaya agareni, mijin kawata kuma sosai Ni ima ke kallonta batako kyafta idanu,"

"Hawwa tace  I will never, ever, marry mijinki koda ranki ko ba ranki cus I consider it cin amanan"

"kawance! Ni ima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren mijinki ba dan tuntsurewa da dariya Ni ima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan siga da ita kanta Hawwa bata gane ba Ni ima tace  nima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa! Takalli Hawwa sosai tace  namiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyu tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman yanda Hawwa ke tsaye tana kallonta tace  I have few things to say to you Hawwa ta sauke ijiyan zuciya tace  Hawwa mun taso tare, no one knows me better than you do, I am always honest with my feelings kinsani tai dan shiru sannan tace  Hawwa ke babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da komi! Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron Aliyu kona kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa that s aure, I can t ke I don t even wanna picture you as matar Aliyu, matar mijina! tasakeyin shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago takalli Hawwa dake kallonta looking confuse and scared and everything ma, Ni ima tace  ni da ke ba yara bane, we are not more teenagers, I don t wanna end up fighting you over man, ni da ke munsan wats good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you relationship dina dake have to come to an end! Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida yanda maganganun Ni ima ke dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Ni ima tayi tace  Hawwa stay away from me kifita daga rayuwana dan Allah! Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni ima tace  baki bani Hawwa! Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni ima tace  karki kara tako kafanki zuwa gidana! Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni ima tace  kada ki kara zuwa nemana a asibiti! Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa sukayi, Ni ima tace  delete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki kira mijina for anything, delete my number also! Ni ima tace  don t ever call me again or watsapp me ko message me, I m blocking you anyway! Tasauke ijiyan zuciya tace  amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your face Ni ima tai shiru tace  Allah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka"

stay away from me! It s OVER!

"Yanda kalaman Ni ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka, she s"

"feeling like she s dreaming this is not real, ba Ni ima ke mata all this maganganu ba, Ni iman ta dake"

"sonta, Ni ima dake tayata kuka idan she s sad, Ni ima dake lallashinta, Ni ima dake kula da ita, is this Ni ima ko watace tasaka facemask takoma Ni ima? Best dinta ke cewa su rabu?"

"Juyawa Ni ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace  kinfi kowa sanin yanda nakeson Aliyu, mijina is"

"a no no! Akan Aliyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login