Showing 30001 words to 33000 words out of 37595 words
this while achan school.
Turkey
Lokacin da Fu’ad ya sauka a ‘kasar Turkey yakira gida ya gayamusu sannan ya tari taxi ya wuce gidan da suke zama ada shi da Suhal. Bud’ewa yayi yashiga ya fad’a kan couch yana sauke ajiyar zuciya, take wani kewan Suhal ya maimaiye zuciyarshi, ada dai in sun dawon nan su zauna su ta hira suna raha, su tsokani juna sannan in yayi ba daidai ba Suhal sai ya zaunar dashi ya mishi wa’azi, ciro wayarshi daga aljihu yayi ya danna mishi kira. Suhal yana picking yace “Hello”
Fu’ad yace “Wallahi gidan so dry, I miss you bro”
Dariya Suhal yayi yace “A hankali zaka saba, abinda nakeso da kai dai shine please ka kama kanka, banda shashanci”
Dariya kad’an Fu’ad yayi yace “Sannu babban yaya, daman bana shashanci, I just have fun”
Suhal yaja guntun tsaki yace “Fun a shaye-shaye?”
Dariya Fu’ad yayi yace “Toh naji naji, Bye” ya katse wayar gamida mi’kewa don kintsa gidan.
Haka rayuwarshi ya cigaba da tafiya a Turkey inda ya du’kufa sosai akan abinda ya kai shi, da farko-farkon komawarshi yabar shan komai saidai sabida abokai suna buga muhimmin rawa wajen gyara mutum ko ‘batawa toh hakan ya ‘kara tabbata akan Fu’ad. Ruwa tsundum ya fad’a har ma yana faman nitso, wa’azin da iyayen suke mishi in sunyi waya duk ya tattara ya watsar, suna magana yana shiga ta right ear yana fita ta left.
Sunday 11:00pm
Ayau anyi inviting na Fu’ad wani party wanda students neh suka had’a, ya gama shirin shi tsaf sannan yakira friends nashi wanda suke asalin indigenes na chan ne sukazo suka d’aukeshi a motarsu, circle nasu su biyar ne: Desmond, John, Frey, Rilwan da kuma shi Fu’ad in. Wani club achan bayan school nasu suka je, suna shiga wani table suka nufi inda daman duk anyi arranging nasu as six seats per table. Kid’a ke tashi sosai da wasu irin haske different colours da suka ‘kara taimakawa wajen had’ar da wajen da kuma fitar da kyaun decorating na wajen da akayi. Beer aka kawo musu suka fara sha suna hira, DJ yayi announcing cewa yanzu za a fara rawa, wasu maza uku wanda turawa biyu ne da kuma black guda d’aya, hawa kan stage suka yi suka fara rawa, ahankali suka fara stripping suna jifa da kayan jikinsu.
Fu’ad da tun da akace za afara rawa ya sunkuyar da kai yana d’an danne-dannenshi a waya bai d’ago ba, ihu yaji sosai a wajen ana tafi, d’ago kan da zaiyi idanunsa sukayi arba da wad’annan maza guda uku tsindir haihuwan uwarsu suna ta kissing na juna da dai wasu ‘kazaman wasanni. Afirgice ya fara dube-dube acikin makeken club d’in, zuciyarshi ne ya bada sautin “Dum!!!!” lura da yayi ba mace ko d’aya awajen, waiters ne duka, ba mace ko d’aya, ba ma alamun mata a arean wajen. Ta’bashi John yayi, a tsorace ya dubi John d’in yace “What the f*ck is this?”
John yace “Calm down man, its interesting, enjoy yourself”
Tsaki Fu’ad yaja yace “I should enjoy myself??, I dont see any girl here”
Desmond ne ya sako baki cikin hirar tasu yace “We dont deal with girls”
“What do you mean?” Fu’ad ya jefa mishi tambayar
“You mean all this while you’ve never notice anything strange about the four of us?” Frey ne yayi maganar don yanzu dukkansu sun dawo da hankalinsu wajen Fu’ad
Fu’ad yace “Something strange about you guys?, only thing I know is none of you date girls, you dont like girls as you told me”
John yayi murmushi yace “And what do you think is our reason for not dating?”
D’aga kafad’a Suhal yayi yace “Probably cos you are all broken or maybe tired of being betrayed and played around by girls, I dont really know”
Dariya Rilwan yayi yace “You are wrong buddy, we are homosexual”
Wani irin razana yayi har da zaro ido yace “Ho…mo….se…xual???”
“Yeah” suka fad’a kusan lokaci d’aya suna gyad’a kai
Kallonsu yafarayi d’aya bayan d’aya disbelievingly, tura kujerarshi baya yayi ya juya da niyyan barin wajen amma sai Rilwan ya ri’ke hannunshi. Kallon tara sauka kwata ya sakar mishi sannan yace “Let go of my hand”
Rilwan da yake shi d’an Niger ne so yana jin hausa kad’an-kad’an sai ya juya harshe yace “Ka tsaya ka sauraremu, tun da kazo school nan ka shiga ranmu, sonka mukeyi, abin nan fah mu kad’ai zamuyi harkar mu, ba wanda zai sani don *ABUN SIRRI NE*, a tsakaninmu ne kawai mukasan halin mu, meh zakayi da namace?, mata fah liability ne kawai da kuma dirt”
Buge hannunshi Fu’ad yayi yace “Rilwan kai dabban ina ne?, luwad’i?, ni a club na luwad’i?, haba saisa mana tun da nashigo banga mace ko d’aya ba, wannan ne yasa kukata kururuta min wai party d’in will be fun?, wannan ne fun d’in?, meh ma dad’i aciki?, kai namiji ni namiji, uban meh zamuyi ma juna da za ace akwai dad’i?, sirrinku kuma ku ta masha’a ku-e-ku, count me out kagane?”
Da sauri ya juya yabar wajen zuciyarshi yana ‘kunan ‘bacin rai. Rilwan zai bishi amma Desmond ya kamashi yace “We should give him some time to cool off”
Zama yayi sannan ya gayamusu abinda Fu’ad yace, dukkansu ransu bai so ba amma haka suka bama junansu ha’kuri akan su ha’kura, za su san yanda zasuyi har ya amince musu.
Fu’ad yana barin club d’in ya tari cab sai apartment nashi. Kwanciya yayi akan gado yana tunanin wannan hali irin na abokan shi, sai sannan ma yake ganin wautar shi na aminta dasu bayan bai san halinsu ba illa shaye-shaye da sukeyi wanda kowa ma ya sani, ya ji haushin kanshi da sam bai ta’ba tsammanin su da wannan halin ba, shi dai yasan sam basu harkan mata, basu ma shiga sabgar da ya shafi mata, asali ma ko magana da mata basu cika yi ba sai in ya kama dole, tambayar kanshi yakeyi mesa tun farko da ya lura da hakan bai ta’ba tambayarsu dalilin hakan ba?, tunawa yafara yi yanda in sun ganshi ma’kale da namace suke nuna rashin jin dad’insu. Buga kanshi yayi da tafin hannunshi yana cewa “Ohhh nooo!!!, Mesa banyi tunanin wannan abubuwan ba sai yanzu da nagane abinda sukeyi?”.
Daga ranan avoiding nasu ya shiga yi, yabar zaman gidanshi don kusan kullum sai sunzo suna ‘kara jan ra’ayinshi, in ya gansu a hanya ma gaba d’aya sai ya bar bi.
☆☆☆☆☆☆☆☆
Suhal yana barin sashen su Ilham ya wuce d’akinshi yana cike da jin kunya, call na Leena da ya kuma shigowa ne ya katse mishi tunaninshi, bai d’auka ba haka kuma bai katse call d’in ba, yana gama ringing ya danna mata kira. Picking tayi tace “Suhal ya dai?, tun d’azun ina kiranka baka d’auka”
“Ina cikin gida ne, Ilham ta sani agaba sai da mukayi game, yanzu ma dawowa nah d’aki”
“Allah sarki, ni inaso naga Ilham nan”
“In ta yarda watarana zan kawo miki ita”
“In ta yarda?” Ta tambayeshi
“Lil sis d’in akwai bori ne, amma dai in na gayamata nasan zataso ganinki”
“Next time in zakazo try your best kazo min da ita don Allah”
Jim yayi yana tunanin yanda zai fara d’aukan Ilham ya kaita wajen Leena, yasan ba ‘karamin bala’i Ilham zatayi ba in tasan son Leena yakeyi, chan sai yace “In Sha Allaah zan kawota”
Call ne yashiga waiting a wayar Leena da take shirin ba ma Suhal ansa, dubawa tayi taga sabon number, Suhal da ya ji beep d’in sai ya tambayeta “Call ne?”
“Eh, amma bansan waye ba”. Ta ansa shi
Share call da yaketa shigowa sukayi sunata hirarsu, da Suhal yagaji da jin call yana shigowa sai yace “Leena just pick the call”
“Okay toh ka kashe in yaso in nagama sai na kiraka”
“No, ki had’a conference call”
“Conference call?, bansan waye ba fah, in wani ABUN SIRRI NE fah?”
“Ki sa kawai, ko bakida enough credit ne?”
“Inadashi”
“Okay, had’a”
Batace dashi komai ba ta d’auka sannan ta had’a call d’in tana mamakin wannan irin iko da Suhal ke nunawa akanta.
“Assalamu Alaikum ‘yanmata” wani muryan namiji mai matu’kar dad’i ya daki dodon kunnenta
“Wa’alaikum salam” ta bashi ansa cikin muryarta mai sanyi
“Amm tun d’azun naketa kira naga call waiting, yakike?”
“Eh wallahi, ina call ne, lafiya lau”
“Toh ba matsala, ni ba damuwa ta wajena ai, ko sau dubu ne zan kiraki ko da kuwa every single time zanji yashiga waiting sannan baki d’auka ba”
Murmushi tayi tace “Saidai bangane wake magana ba”
“Leena ce ai ko?”
Zaro ido tayi ita kad’ai tana tunanin wannan kuma waye haka, ga yanda ya kira sunanta har zuciyarta sai da taji shi. “Itace” ta bashi amsa
“Well, ni Sunana Salees, naganki ne nace inaso, zaki aure ni?” Ya tambaya cikin wani irin salo
Maganar tashi har dariya ya bata, da jin sunanshi ta gane shine ta bama number a mall cikin dariya tace “Malam daga had’uwa sai kace na aureka?”
“Ba ahaka ne?” Ya tambayeta
“Ba ayi mana, ba ka ma sanni ba fah”
“Na san ki mana, kyakkyawa, calm, modest, reticent, hankali, tarbiyya,…..”
Katse shi tayi “Tohh fah, baka sanni ba kam”
Dariya yayi yace “Ina gane yanayin mutum ko da sau d’aya na ta’ba kallonshi so karkiyi denying kice bahaka bane”
“Lallai kam, sannu psychic”
“You can say that again, ina ne gidanku?”
A zuciyarta tace “Wannan anyi d’an duniya da renin hankali, oga sharp sharp”. Afili tace “Meh zakayi da gidanmu?”
“Zuwa zanyi”
“Kazo kayi meh?”
Dariya yayi yace “In nazo zaki ga meh nazo yi, aurenki zanzo nema”
Yanda yayi maganar acikin wasa sai ta bashi answer “Toh ba damuwa”.
Kwatance tamishi, da ‘kyar yagane wanda hakan yasa tagane shi ba asalin d’an Kano bane don anguwan nasu ba ‘batacce bane.
“Nagode, kar na ajiyeki na hanaki bacci, sai da safe”
“Sai da safe” ta mayar mishi sannan ta yanke call d’in.
“Hello, hello, hello” taketa fad’a amma shiru. Dubawa tayi taga call kam ya tsinke, sunan Suhal ta danna taga call duration d’in, buga lissafi tayi tana rayawa a ranta “Ya katse call d’in tuntuni kenan, ko mesa?, oho”.
Wayarshi ta fara nema, takira yakai sau goma amma bai d’aga ba har Leena ranta yafara ‘baci. Sake kira tayi, this time around kam ma rejecting yayi, “Whattttt!!!!!???” Leena ta fad’a cikin jin haushin wannan kalar wula’kanci na Suhal.
*REAL MHS*
Munay, Hanee and Stylish
Skip to content
haneefahusman
OCTOBER 9, 2016
ABUN SIRRI NE 71-75
*ABUN SIRRI NE*
Na ‘yan uku
*MUNAYSHAT*
*HANEEFAH USMAN*
*STYLISH BCH*
*NWA*
*71-75*
Haneefahusman.wordpress.com
Stylishbichi.mywapblog.com
Munayshat.mywapblog.com
☆☆☆☆☆☆☆☆
Tsaki Leena taja tayi hurgi da wayan ta wuce d’aki abunta, alokacin tuni Sofy tayi bacci sai Rafee dake kwance akan gadonta tana chatting da ya zame mata jaraba, yi takeyi ba dare ba rana. Wanka tashiga tayi agurguje don dare ya tsala, nafila tayi sannan ta kwanta baccinta peacefully.
A’bangaren Suhal kuma da ta had’a conference call d’in kasa kunne yayi sosai don jin wayene ya kirata, yana saurarensu tiryan-tiryan, ko wani magana da Salees ya furta sai zuciyarshi ya tsananta wajen bugawa, dannewa yatayi. Abinda Leena bata sani ba shine lokacin da Salees yace zaizo neman aurenta har ta bashi answer da toh ba damuwa Suhal yaji bazai iya cigaba da zama ba, ji yayi kaman ya shiga ta waya ya ma’kure wuyar Salees ya aika shi lahira, yasan in ya cigaba da jin maganan wannan mai d’an banzan surutun zuciyarshi bazata iya ha’kura ba, yasan komai zai iyayi, yaso yayi magana amma girman kai da kuma rashin liver ya hanashi magana, shi aganinshi in ya tanka da masifa toh girmanshi ya zube, gani ma yakeyi ba girmanshi bane yayi chachan baki da wani akan mace, bawai zai ce son Leena kad’an yakeyi ba, no, wani irin jarababben so yake mata wanda ko Laila majnun(ku nemi labarin Laila majnun, its heart touching) ya bashi hanya. Ita Leena bata ji beep na fitar shi daga call d’in ba sabida she was carried away by shirmen Salees. Yana kashe call d’in ya had’a wayar da gini, da ba don anti-breaker da ke kare wayar ba da ba abinda zai hana wayar tarwatsewa.
Dafe kanshi yayi wasu hawaye suka fara kwarara daga idanunshi, yana cikin haka ne yaji call yashigo amma ko damuwa ya duba waye ne baiyi ba, da yaga ba barin kira za ayi ba sai kawai ya mi’ke ya d’auki wayar ya cire battery duk da yana kyautata zaton Leena ce amma takaici da kishi yasa ko muryarta bai son ji adaidai lokacin.
Tunani ya dinga yi akan matakin da zai d’auka, bazai ta’ba yarda Salees yazo ya aure mishi Leena ba, macen da ya kamu da soyayyarta daga kallo d’aya, sa’ka da warwara ya kwana yi har aka fara kiran Asubah.
A masallaci Abba yake gayama Baba matsalar da ke ‘ko’karin kawo kai acikin gidansu, Baba ya firgita sosai da kuma tsoron abinda yaran nasu suke aikatawa a cikin RASHIN SANI.
Da Suhal yadawo gida wajen 6 lokacin ya d’an ji sau’ki a ranshi, wayarshi ya d’auka daga kan kujera ya mayar da battery gamida kunnawa. Missed calls na Leena da ya gani sam baiji mamaki ba, danna mata kira yayi inda itakuma alokacin suna fama da Sofy da ta tashi da wani mugun zazza’bi, ya gaji da kira bata d’aga ba sai kawai ya shige d’akinshi don bacci ya fara damunshi.
☆☆☆☆☆☆☆☆
Jikin Sofy yayi zafi tamkar wuta, Momy ba ‘karamin tsoro taji ba, sai kuka takeyi abun tausayi. D’agata sukayi suka kaita motar sannan suka wuce asibiti, atake aka shigar da ita wajen likita inda ya du’kufa da dubata don gano matsalar. Bayan ‘yan dube-dubenshi sai ya kalleta yace “Meh yake damunki bayan zazza’bin?”
Cikin zafin ciwo tace “K’asana doctor, zafi nakeji sosai”
Likita yayi shiru yana tunani sannan yace “Meh ya sameki a wajen?, ciwo kikaji ko meh?”
Hawaye ta share sannan tace “I had sex for the first time shine inaga naji ciwo”
Kallonta yayi sannan yace ta gyara bari ya dubata, bayan ya dubata sai ya zaro wani allura yamata gamida yin rubutu.
Girgiza kai yayi ya kalleta sannan yace “Ina mijinkin?”
Cikin in-ina tace “Ban…da…mi…ji”
A d’an razane ya dubeta, zamanshi ya gyara yace “Okay, toh koma wayene dai wanda kukayi abunku, call him kice inason magana dashi”
Du’kawa ‘kasa tayi tace “Doctor don girman Allah ka rufamin asiri, karka gayama mamana wannan maganan, it should be between the two of us, yazama private matter ne tsakanina da kai please, nasan bala’i zatayi ba kad’an ba in har tasani”
Batare da ya kalleta ba yace “Shikenan, amma ki kira min shi if zai yiwu”
Marairaicewa tayi tace “Dole zai yazo ne?, in ma tambayoyi ne zaka iya tambayana kawai ba sai yazo ba”
“Ya akayi yaji miki ciwo haka?, shi dabba ne ko kuma ya haukace ne?”
Had’iye ba’ka’ken maganganun wannan dr mara dariya tayi tace “Ba acikin hayyacinshi yake ba saisa”
“You can go, kije ki kar’bi magungunan nan a pharmacy” ya fad’a yana mi’ka mata wani farar takarda mai d’auke da tambarin asibitin.
Amsa tayi tamishi godiya sannan ta juya tana tafiya ahankali har tabar office d’in. Dr binta yayi da idon tausayi “Wannan wani irin rayuwa ne ‘yanmata suke sa kansu aciki?, mesa sukeson zubar da mutuncin su tun awaje?, ko basu san budurcin mace shi zai siya mata mutunci da kuma ‘kara mata matsayi awajen mijinta ba?, toh ma iskancin ai bai mata rana ba don gashi yanda ita ta ‘kare, yayi disvirgining nata in a rough way kaman dabba sannan haka ya watsar da ita yabarta ba wani kulawa balle ya damu da halin da take ciki” duk wannan tunani Doc ne keyi, a ‘kasar zuciyarshi kuwa tausayin mahaifiyar yarinyar(Sofy) yakeyi don gashi ‘yarta ta lalace batare da saninta ba.
Knocking da akayi a ‘kofa ne yasa ya kawar da tunanin yace “Come in”
Momy ne tashigo daganinta ansan tana cikin damuwa, ko zama batayi ba ta jefa mishi tambaya “Likita meh ke damun ‘ya ta?”
Gyara tie da ke wuyarshi yayi sannan yace “Nothing to worry about, zazza’bi ne ya kamata sosai amma bakomai, na rubuta mata magunguna sannan namata allura, In Sha Allahu ba da jimawa ba zataji sau’ki”
Ajiyar zuciya Momy ta sauke had’e da hamdala, murmushi tamishi had’e da godiya sannan ta juya tabar office d’in.
A cikin motar ta riskesu(daman har zasu tafi sai kuma taji bazata iya tafiya batare da ta nemi ‘karin bayani akan abinda ke damun ‘yarta ba, tanason taji bayani daga bakin likita don hankalinta zaifi kwanciya, ba da son Sofy ba Momy ta bar su a motar takoma wajen likita). Ajiyar zuciya Sofy ta sauke tana godema Allah da likita ya rufa mata asiri don tasan in da ya gayama Momy asalin abinda yafaru da rai ‘bace zata dawo.
Leena ne tayi driving ta mai dasu gida, bayan sunyi breakfast ne sai Momy ta kira daddy take gayamishi gashi fah Sofy ba lafiya, Allah ya ‘kara sau’ki yamusu sannan yace shima cikin satin zai zo. Murna sosai Momy tashiga yi don zataga mijinta bayan watanni kusan takwas da tafiyarshi, awajen yaran kuwa ba za ace suna farinciki ba sannan baza ace suna masu ba’kin ciki ba.
☆☆☆☆☆☆☆☆
Turkey**
Yanzu Fu’ad wani irin rayuwa ya fad’a wanda ko amafarki in an ce zaiyi haka to tabbas saimunyi denying sabida yanda ya nuna ya ‘kyamaci abun… ‘kyama mai tsanani, cikin dabaru irin na tantiran ‘yan duniya suka samu Fu’ad yashiga cikinsu. Yayi watsi da abinda ya kaishi ‘kasar wato karatu, holewar shi yakeyi son ranshi. Ba wai kuma ya bar harka da mata ba, harka da matanshi ma sai dai ‘kara yawaita da yayi, yayi da mazan yayi da matan(Wa’iyazubillah).
Wad’anda suka san shi tun lokacin da Suhal yakenan kuwa sai dai su bishi da ido suna masu tausaya mishi a ransu akan irin rayuwar da ya za’ba.
☆☆☆☆☆☆☆☆
Leena sai wajen 9am ta waiwayi wayarta, ganin missed calls yasa ta zauna tafara calling back, numban Suhal ne last one da ta kira, alokacin shikuma yana shan baccin da bai dad’e da d’aukar shi ba. Ringing na wayarshi ne ya tayar dashi, idonshi arufe yayi answering sannan ya kara akunne yace “Hello” sleepily
Duk da taji muryarshi bacci-bacci bai sa ta fasa abinda tayi niyyan fad’a ba “Hey, sannu fah, sannu da rejecting min call, godiya nake”
Jin muryar Leena yasa baccin da ke idonshi watsewa, cikin hanzari ya tashi ya zauna akan gadon yana duban agogo.
“Will call you back, ina zuwa” ya fad’a mata sannan ya katse call d’in
Dogon tsaki Leena taja don yanzu kam Suhal yana neman kaita bango da murd’ad’d’en halinshi, bata sake bi ta kan wayar ba ta shige toilet tayi wanka sannan ta sa d’an kayan shan iska ta kwanta akan gado tana chatting.
Suhal kuwa yana kashe call d’in ya dafe kanshi da ke