Showing 6001 words to 9000 words out of 37595 words
NE 23-24
*ABUN SIRRI NE*
Na ‘yan uku
*MUNAYSHAT*
*HANEEFAH USMAN*
*STYLISH BCH*
*23-24*
☆☆☆☆☆☆☆☆
Gida ne mai kyau da tsari duk da ba wani girma yake dashi sosai ba, madaidaicin gida ne mai ‘kunshe da flats guda biyu. D’aya wanda shine na Haj Hafsat yana d’auke da d’aukuna uku had’e da kitchen da store sannan ga parlour babba. D’ayan flat d’in kuma na tilon d’anta ne mai suna Abdulyassar wanda ta d’auki son duniya ta d’aura akanshi.
11:24AM
Wayar Haj Hafsat da ke hannunta ne yasoma ruri, ajiyar zuciya tayi daga bisani ta d’aga “Haba Garba, tun jiya ka ajiyeni ba bayani, me ake ciki?, ka samo ne?”
Cikin muryar tantiran ‘yan iska yace “Eh to hajiya, saidai fah dole ki ‘karo kud’i don aikin yayi wahala, da ‘kyar…..”
Katse shi tayi da cewa “Ban nemi sanin yanda akayi ka samu ba don ba damuwa na bane, kud’i kuma kai da kanka zaka yanka nawa kakeso nikuma nayi al’kawari ko nawa ne zan baka, answer d’aya nake bu’katar ji, ka samu?”
Cikin jindad’i yace “Nasamu”
Murmushi ta saki sannan tace “Turomin number d’in yanzu”
“Hajiya toh kud’in fah, kinsan business nan ba ahaka, cash in hand akeyi, ki bani kud’i sai na baki abinda kike so”
Wani tsaki taja sannan tace “Kai bansan yaushe zaka amince dani ba wallahi, ka tuna ba fa yau muka soma abun nan ba, ko akwai ranar da ka ta’ba min aiki ban biyaka ba?”
“Babu amma hajiya kiyi ha’kuri, bazan iya bayarwa ba in har kud’i bai shigo hannu na ba” ya fad’a cike da gadara
Takaici ne ya lullu’be Haj Hafsat, ba don dole ba me zai kaita cigaba da harka da Garba?, ba yanda ta iya ne don shi yafi ‘kwarewa sannan aikinshi babu ‘bata lokaci yakeyi. Cike da ‘kosawa tace “Naji, nawa kakeso?”
Dariya yayi sai yace “Dubu d’ari”
Dafe ‘kirji tayi tana nadamar bashi izinin yanka kud’in da tayi, a firgice tace “Haba Garba, me haka?, dubu d’ari?, ba fa kashe rai nasaka ba, number ne kawai, zan daure nabaka hamsin”
Dakatar da ita yayi yace “Shikenan tunda bazaki bayar ba, ki ri’ke kud’in ki sannan kiyi bankwana da samun number d’in nan”
Cikin hanzari tace “Yi ha’kuri mana mu sasanta, ya na iya?, barin turo maka, yanzu zakaji alert”
“Yauwa ko kefa hajjaju makkatu, saisa nakeson business dake don akwai sakin ‘ya’yan banki, ina jin alert zakiji text mai d’auke da number d’in”
Bayan ta tura mishi kud’in ko minti d’aya baiyi ba taga ya turo mata da number ‘din. Dad’i ne ya cikata don ganin ta samu number d’in cikin sau’ki, bata ma yi tunanin duba lambar a wayar Mummy ba don basu ta’ba wayar junansu sabida sunyi al’kawarin respecting each others’ privacy.
Saving tayi sannan ta tsaya jujjuya wayar a hannunta, wani zuciyar na cemata ta kira wani kuma yana mata hani da kirar, da taga tunanin ba inda zai kaita sai ta ajiye wayar ta shiga wanka, chan ta fito cikin shirin fita, lace tasaka wanda da ganinshi mai tsada ne, tafito fes da ita kamar wata kamilalliya don har wani kashka babba ta yafa.
Har zata shiga motarta sai wani saurayi mai matu’kar kama da ita ya fito daga d’ayan flat d’in, ganin shi yasa ta dakata da shiga motar da tayi niyya, takowa yayi har ya iso gabanta sannan yace “Morning mum”
Side hug ta mishi sannan ta shafi kanshi, cike da kulawa tace “Morning, how are you my dear?”
Yatsina fuska ya d’an yi sannan yace “I’m good, fita zakiyi ne?”
“Ehh, i have some business i need to attend to, breakfast naka yana kan dinning , zan dawo nayi mana abincin rana so karka damu”
“Gaskiya mum yawan fitan kin nan ya fara damuna, haba mum, don Allah ki dinga zama agida, kullum saidai abokai na su ce min sun ganki anan sun ganki achan, gaba d’aya hakan bai min dad’i wallahi, please mum, can you do me this favour dan Allah?” Ya ‘karasa maganar yana marairaicewa
Murmushi tayi sannan tace “Abdulyassar, duk fitan da nakeyin nan sabida kai nakeyi, ba abinda nafiso kaman naga rayuwarka ya inganta, inaso kullum ka kasance cikin wadata, bana fatan Allah ya nuna min ranar da zaka nemi abu ban baka ba, kabar damuwa kaji?”
“Nasan ‘ko’karin da kikeyi wajen ganin kin wadata ni da komai and i’ll forever be grateful to you mum, nasan ke d’in mai sona ne har ‘karshen rayuwar mu amma yanzu na girma da zan iya kula da kaina har ma na kula dake, u have done more than enough for me tunda kikasa nayi karatu in one of the best colleges har nayi graduating, don Allah mum kiyi ha’kuri ki bani chance da zan kula dake fiye da yanda kika kula dani tun ina yaro”
Jim tayi sannan tace “Shikenan, yanzu dai ina sauri ne, kaje kaci abu kasan banson ganinka da yunwa, we will talk in na dawo, take care” ta d’an mishi murmushi shima yayi ‘ko’karin mayar mata sannan ta shige motarta tabar gidan.
Bata tsaya a ko ina ba sai a shoprite, shopping sosai tayi wanda tasan abun amfanin yaran zamani ne, daga nan gidan Haj Rahma ta nufa, da ‘kyar ta iya tattara ledojin ta nufi cikin gidan dasu. Knocking tayi a ‘kofar parlour, Haj Rahma alokacin tana zaune tana kallon tv don haka sai ta tashi ta bud’e, mamaki ‘karara ya bayyana akan fuskar mummy amma sai tayi ‘ko’karin dannewa ta hanyar yi ma Haj Hafsat sannu dazuwa gami da tayata shigar da kayakin cikin parlourn, anan suka yada zango suka gaggaisa sama-sama. Mummy mamakin da takeyi bai wuci akan zuwan bazata da ‘kawartata tayi mata bane sannan ga uban kayan da tazo dasu wanda batada masaniyar ko na wayene su, itako Haj Hafsat damuwarta taga Rafee ko hankalinta zai kwanta.
Hira suka hau yi sai chan mummy ta kasa daurewa ta jawo ledojin gami da jefo ma Haj Hafsat tambaya “Haj wannan kayan kuma daga ina haka?, ko yau shopping akamin ne?” Ta ‘karasa maganar cikin sigar zolaya
Dariya Haj Hafsat tayi sannan tace “Wallahi shopping nayi ma Rafee, ina take ne ma?, barin bata”
Wani kallon tuhuma mummy tabi Haj Hafsat dashi, hakan yasata kwaskware maganar da tayi ta hanyar cewa “Don in nuna godiyata akan bani ribbon da tayi ne fah ba wai wani abu ba, naga kin wani watso min mugun kallo”
Mummy tama kasa magana don takaici, ita dai bata yarda ba amma za dai tabi komai a sannu har ta gano manufar Haj Hafsat gameda Rafee , murmushi tayi tace “Ayyah, shine harda wahala haka?, kwata-kwata ribbon d’in nawa ne shine harda jibgo mata wannan uban kayakin?”
Haj Hafsat ta d’an yi fuskar tausayi tace “Kiyi ha’kuri, ni aganina ba komai bane don na kashe ma yaranki fiye da haka ma, na d’aukesu tamkar yaran da na haifa tunda ni Allah bai bani ‘ya mace ba”
Mummy tuni taji tausayin Haj Hafsat ya tsarga mata zuciya, girgiza kai tayi tace “Ba komai, nima ba nufina kenan ba, barina kirata tazo”. ‘Kwala ma Rafee kira mummy ta hau yi, da sauri Rafee ta fito tace “mummy gani”
Mummy ta nuna mata ledojin had’e da cewa “Gashi Haj Hafsat ne tamiki shopping, ki mata godiya”
Daman Rafee uwar son kayan ‘kyalli ne, nan take ta soma murna har bata san lokacin da ta rungume Haj Hafsat ba. Wani sanyin dad’i ne ya ziyarci zuciyar Haj Hafsat wanda bata ta’ba jin irinshi ba, take ta ‘kara raya ma kanta tabbas dole ta ‘kara jan Rafee ajiki ta hanyar kyauta tunda ta gano lagonta na son abin duniya, murmushi tayi azuciyarta tace “Rafee, kin kusa zama tawa”.
Haneefah.mywapblog.com
Munay, Hanee da Stylish
*MHS*
Skip to content
haneefahusman
AUGUST 29, 2016
ABUN SIRRI NE 25-26
*ABUN SIRRI NE*
Na ‘yan uku
*MUNAYSHAT*
*HANEEFAH USMAN*
*STYLISH BCH*
*25-26*
☆☆☆☆☆☆☆☆
Suhal da Ilham daga shopping suka zarce shan ice cream, daganan suka dinga yawo suna labaran su sunata kwasar dariya, in mutum bai sansu ba zai tsamman lovebirds ne.
Daf maghrib suka dawo gida, inda suka bar Fu’ad nan sukazo suka tarar dashi. Ko gama parking Suhal baiyi ba Ilham ta ‘balle murfin motar ta fito, da d’okinta ta isa wajen da yake zaunen tareda jan kujera ta zauna. Sighing mai ‘karfi tayi alamun ta gaji sannan ta mi’ka mishi leather da take ri’keda had’e da cewa “Ya Fu’ad mun dawo, ga tsaraba nan na kawoma”
Sai sannan ya d’ago da kanshi gamida galla mata wata uwar harara, dafa kafad’an shi tayi tana tura baki, ture hannunta yayi har ta kusan fad’uwa ‘kasa da ita da kujerar da take zaunen.
Ranta ya sosu don ba abinda ta tsana kaman ayi ignoring nata, cikin muryar shagwa’ba tace “Meh kake wani ciccin magani kaman wanda muke gaba?, ni ne fah ur one and only lil sis ba wata budurwa da zaka ja ma aji ba” ta ‘karasa maganar tana wani fari da ido.
Dariya ta bashi amma sai ya danne yace “Ni don Allah ki rabu dani, d’azun nan kika gama kusheni yanzu kuma kin wani zo zaki cikamin kunne”
Shiru tayi tana tunanin me tayi ma ya Fu’ad, sai lokacin ta tuna yanda suka rabu, dariya tayi tana rurrufe fuska alamun taji kunya daga baya tace “Wasa fah nake maka wallahi, nasan expensive abubuwa ka siyomin, I’m sorry kaji?, will u forgive me?” ta ‘karasa maganar tareda had’e hannaye waje d’aya alamun ban ha’kuri.
Murmushi yayi don yanason ‘kanwar tashi, dama haka suke, su ‘bata su shirya, cikin wasa ya zungure kanta yace “Ya na iya?, Allah ya had’ani da mara kunyar ‘kanwa ai dole nata ha’kuri”
Zaro ido tayi tace “Laa!!, ya Fu’ad yanzu kallon mara kunya kakemin?”
Jinjina kai yayi yace “Dama ya kike tunani?”
Ta bud’e baki zatayi magana Suhal ya iso wajen da ledoji a hannunshi, ajiyewa yayi a gabanta, harararta yayi yace “Ke waye kika ajiye da zai shigar miki da kayan nan?”
Marairaicewa tayi tace “Ya Suhal yi ha’kuri, in baka shigarmin ba waye zai shigar min?, kaga ku biyu ne fah kawai yayyuna amma sai kuna min rashin mutunci don kunga inasonku, ba damuwa, zan nemi wasu yayyu” tana kaiwa nan ta mi’ka ma Fu’ad leather’n tsarabar shi sannan ta fara tattara nata ledojin waje d’aya.
Suhal da Fu’ad suka had’a ido sai suka sa dariya, sukam sun gamu da ‘kanwa, ita zata sossollesu ba ruwanta amma ita suna mata abu d’aya sai ta fara maganganu kaman tazama wata abun tausayi mara gata. Fu’ad yana dariyar halinta a zuciyarshi, ko in sun ‘bata bata wuce awa d’aya zata manta tazo tana musu magana, saisa duk su biyun(Fu’ad da Suhal) basu iya zama agida in babu ita.
Kusan lokaci d’aya Fu’ad da Suhal sukasa hannu suka d’auka mata ledojin, d’agowa tayi taga still dariya suke mata, murgud’a musu baki tayi aikuwa Suhal ya cafke bakin. Ihu ta tsala tana basu ha’kuri, sake mata yayi sannan yace “In kika sake murgud’a mana baki sai na yanke da wu’ka, ba kyau, ki daina kinji?”
Murmushi tayi tace “Toh”. Sai ta wuce gaba tafara tafiya kaman ta samu ‘yan aiki tace “Brothers muje ku kai min d’aki ko?”
Basu ce mata komai ba kawai suka bi bayanta, a tsakiyar d’akinta suka ajiye mata sannan suka juya. Kirar sunayensu tayi “Ya Suhal, Ya Fu’ad”
Cak suka tsaya gamida juyowa, basuyi aune ba kawai sukaji ta rungumesu had’e da kai ma kowannen su peck a kumata. Sakesu tayi tace “Thank you sweet brothers, I’m the luckiest girl on earth, I love you Ya Suhal Ya Fu’ad” ta ‘karasa maganar tana fad’ad’a murmushinta.
Murmushin suka mayar mata sannan Suhal yace “We love you too lil sis” sai suka juya zasu fita. Bubbuga ‘kafa ta hau yi tana gunaguni, juyowa suka sakeyi don tambayar dalilinta na haka.
Kaman zatayi kuka tace “Ya Fu’ad kai baka sona shine bazakace iya cemin love you too ba ko?”
Dafe kanshi yayi yace “Rikicinki is too much wallahi, naga Suhal ya amsa mana mubiyu saisa ni nayi shiru amma i love you too”
Tsalle tayi cikeda murna kaman ‘karamar yarinya, girgiza kai Fu’ad da Suhal sukayi suka bar d’akin basu ‘kara cewa komai ba.
Alwala sukayi sannan suka nufi masallaci, a hanya ba abinda sukeyi sai hirar hali irin na Ilham sunata dariya zuciyoyinsu cikeda son tilon ‘kanwar tasu.
☆☆☆☆☆☆☆☆
Abdulyassar yana shiga side na mummy ya wuce dinning ya karya sannan ya zauna a parlourn yana kallon tv amma a zahirin gaskiya hankalinshi gaba d’aya ya tafi akan tunanin irin rayuwar ‘kazanta da maman tashi ke yi, ba ma abinda yafi cimishi tuwo a ‘kwarya kaman fitan da takeyi ba dare ba rana, da yanada ikon natsar da ita da ba abinda zai hanashi rufe gate ya hanata fita gaba d’aya saidai baida wannan matsayin. Bazaice yana jin haushin kasancewarta mahaifiyarshi ba don “uwa uwa ce” ko da kuwa mahaukaciya ce, shi yasan mummy bata had’a sonshi da komai ba don haka shima yake matu’kar ‘kaunarta, ko mahaifinshi bai kashe mishi kud’i kaman yanda ita take mishi. A kullum yanason tsamota daga rayuwar da takeyi saisa in har yaga tana zaune tana kallo toh yana yawan zuwa wajen da cd na wa’azin malaman sunnah ya saka yace mata su gani, haka mummy zata zauna tayita gani, wani lokacin in ana fad’an irin azaban Allah har hawaye takeyi amma abun mamaki wa’azin yana ‘karewa imanin yake tafiya. Yayi fad’an, ya nuna fushin, ba ranar da bai jefa mata magana d’aya-biyu don ta shiryu amma Allah bai nufa ba. Tunani ya dinga yi har dai daga baya ya yanke shawarar cigaba da addu’a kaman yanda ya saba mata har Allah zuwa da Allah zai ganar da ita.
Daga ranar nan Haj Hafsat ta fara kirar Rafee awaya su sha hira wanda sam Haj Rahma batasani ba don Haj Hafsat ta haneta da fad’a ma kowa. Afarko Rafee taji abun bambara’kwai, har tana tambayar kanta “akan meh haj zatace kar na gayama momy?”, daga baya kuma ta watsar da tunanin ta amince akan bazata fad’a ba.
Bayan sati d’aya ma same thing, shopping Haj Hafsat ta sake yi ma Rafee. Awannan lokacin ne saida momy tace tanason magana da ita, d’aki suka shiga sannan Haj Rahma ta fara cewa “Haj, akan wani dalili kike ‘ko’karin jan Rafee jikinki?”
“Sabida naga ‘ya’yanki ai kaman ‘ya’yana ne” Haj Hafsat ta fad’a confidently
Jijjiga ‘kafa momy tayi tace “Ban miki katanga da yarana ba saidai inaga yanzu zanyi, maganar wai yarana yaranki ne nayarda, hakan kuma yana nufin abinda zakima Rafee haka ya kamata kiyima Leena da Sofy tunda ba Rafee bace kawai ‘yata. Kinga kin nuna banbanci in har da gaske nufinki na alheri ne, sannan kuma bazan yarda da hakan ba don zai raba min kan yara. In har kinsan bazakiyi ma sauran ba to karkiyi ma Rafee”
Sosai ran Haj Hafsat ya ‘baci ganin momy na shirin ruguza duk wani plan da take shiryawa, dole ne ma ta chanja takunta, kuka sosai tasa harda sheshshe’ka, sam momy bata hanata ba, ganin haka yasa Haj Hafsat mi’kewa da niyyar barin gidan. Har takai ‘kofa momy batace komai ba, zata bud’e kenan wani abu ya tsirga ma momy a zuciya, bata fatan rabuwa da Haj Hafsat don tana son harka da ita. Kirar Haj tayi, da farko Haj taso ta d’an ja class amma tunawa da tayi in tayi wasa da damarta fah to tabbas ta rasa Rafee har abada hakan yasa ta tsaya chak tareda juyowa tana share hawayenta.
Mi’kewa momy tayi ta isa gaban Haj Hafsat gamida kama hannunta ta jata suka zauna akan d’aya daga cikin couches dake d’akin, nan ta hau sharema Haj Hafsat hawayen dake zuba daga idonta. Haka tayita lallashinta har tabar kukan ‘karyan da takeyi daga bisani momy ta hau rarrashinta tana bata ha’kuri “Kiyi ha’kuri, rai na ne ya ‘baci ganin yanda kike kashe ma Rafee kud’i, sam banson wata ta ra’beki ballantana Rafee da take ‘yar cikina wacce banaso ta fad’a wannan harka don ba abu ne mai kyau ba, ko ni da nakeyi ina fatan watarana na tuba na koma ga Allah”
Haj Hafsat ta jinjina kai mai nunin ta gamsu amma chan ‘kasar zuciyarta cewa takeyi “Dole ‘yarki ta shiga tsundum cikin wannan harka ba tare da saninki ba, nasha alwashin tattara ma kaina mabiya baya a wutar jahannam”.
Abinku da masoya masu ‘kaunar junansu, nan take suka yafi juna bayan Haj Hafsat ta ‘kara convincing momy akan pure intentions nata gamida Rafee, daga nan suka lula duniyarsu da suka saba zuwa.
Bayan kwana biyu
Haj Hafsat ce kwance akan gado tana waya, daga gani ansan tana enjoying conversation d’in, juyi tayi sannan tace “Rafee, inaso nayi wani magana mai muhimmanci dake, ina fatan zaki saurareni da kunnen fahimta?”
Rafee da yanzu sun saba sosai da Haj Hafsat ta amsa “Hajiya ina jinki, wace magana ce?”
Haj Hafsat tayi jim tana neman hanyar da zata fara tunkarar Rafee da bu’katar ta, chan dai tayi gathering liver tace “Inasonki, nasan zakiji mamakin jin kalaman nan daga bakina, tun ranar da na ganki da towel hankali na ya tashi, sam na rasa sukuni na, kullum da sha’awarki nake kwana nake tashi, don Allah….”
Rafee ta katseta ta hanyar cewa “Hajiya kenan, ai ni tun ba yau ba nagane take-takenki akaina, zan yarda dake amma abisa sharad’i”
Cikeda zumud’i Haj Hafsat tace “Ina jinki, ko menene zanbi in har zan sameki yanda nakeso”
Wani dariya Rafee tayi sannan tace “Zaki iya don ba abune mai wahala a gareki ba, kud’i, ina bala’in son kud’i, kin yarda zaki iya bani duk adadin kud’in da nace inaso aduk lokacin da na bu’kata?”
Ba tare da wani tunani ba Haj Hafsat ta amsa mata da “Ehh, na yarda”
“Good” shine abinda Rafee tace.
Haj Hafsat cikeda murna tace “Ki shirya ki fito bakin hanya zanzo na d’aukeki ki saya duk abinda kikeso amma ko da wasa karki bari mamanki taji wannan batun”
Rafee ta kwashe da dariya gamida cewa “Ba sai kin gayamin haka ba, nima dama ba gayamata zanyi ba”. Daga haka sukayi sallama kowaccensu zuciyarta cikeda burika kala-kala akan junansu.
Da ‘kyar da sud’in goshi momy ta bar Rafee tafito daga gida, sunyi yawo sosai sun kuma yi sayayya ba adadi. Wani hotel sukaje suka kama d’aki don kore ‘kishin ruwan junansu(wa iyazu billah, Ya Allah ka shirya masu irin wannan hali). Ba su suka dawo hankalinsu ba sai bayan awa biyu, dukkansu murmushi ne d’auke akan fuskokinsu, cikeda gamsuwa suka zarce toilet sukayi wanka. Hirar batsa suka dingayi a motar har Haj Hafsat ta sauketa a bakin layi inda Rafee ta kira Nazee tazo