Showing 9001 words to 12000 words out of 61932 words

Chapter 4 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH

10 Jul 2026

114

kawae toh nabaki nanda wata daya kisan inda xaki kinji ni kobakijiba


Abbah kae mata hkr dan Allah hakurin uwar wa Anas ina ganin mutuncinka kamatsamun aguri tun kafun indaena gani kaji ko


Kukan nauphal ne yakara karfi haryanayin kamar xae shide dan tunda aka fara dukan hapsatu yafarka daga baccin dayake


Tashi hapsatu tae dasauri tashiga dakin daukoshi tae tana jijjigashi tana masa addu'a sassauta kukan yafarayi yana ajiyar xuciya ruwa tadauko tabashi na faronsa datake xubawa afida yasha kuwa sosae


Jinin goshintane yadigo masa afuska dan taji ciwuka sosae Anas ne yay sallama abakin kofar falon amsawa tae tace yayah shigo shigo mata yay da kayan yace innalillahi wa inna ilaehi raji'un hapsatu kinga jini kuwa a fuskarki da wuyanki kalli kafarkima sae xubar da jini take tashi muje asibiti maxa tashi muje

Tace aa yaya kavarshi kawae yanxu vavu kudi agurina kuma ma aiki nakewa mamah gashi inasan tace kunun nauphal dan vashi da abunci


Tashi nace var wadannan aiyukan xan miki inmun dawo tashi kafun kiga 6acin raena

Tashi tae tasaka hijab sannan tadauki nauphal xata goya kar6arshi yay yace muje dakar take taka kafarta dan ciwo take mata sosae haka suka futa har tsakar gida lokacin ma kakah hajjah da balaraba suna bakin kofa sae shewa suke


Hade rae Anas yay yace xamu wuce malamae ganin fuskar nan babu annuri yasa Balaraba matsawa kakah hajjah ma matsawar tae suka futa adae dae ta sahunsa yay wa key yace shiga muje hapsatu 


Shiga tae yamika mata nauphal ta amsheshi yaja suka tafi


Koda sukaje sunsha wahala kafun akar6esu dan cemusu akae wannan accident ne saesunxo da police


Likitan dayake duba hapsatu ne yaga taji ciwuka sosae saeda yay mata dinki a goshinta da kuma hannunta wajen kafadar ta gakuma kafarta takumbura sosae yana dubawa yace tsagewar kashi ce da ita nan yagyara mata sannan yadaura mata ruwa dawasu allurae ta kwanta



Nauphal kuwa lokacin yayi baccin wahala ga yunwa kwantar dashi yay akusa da ita sannan ya jah musu kofar yafuta saeda yabiya kudin komae yasiya duk avunda akace yasiyo sannan yakoma gida lokacin babu kowa atsakar gidan


Surfen da hapsatu takeyi yaga ankarasa an kwashe daki yashiga yay mata tatar kunun ta sannan yatattara mata dakin yashare dukda badatti yayba yadauko mata kaya kala 7 dana nauphal yadauki dukkan avuvuwan daxasu vukata sannan yahada acikin gana masgo yafuto kulle dakin yay yashiga adae daetarsa yakoma asibitin


Lokacin daya shiga dakin yasha mamakin gani ruwan yakare ta tashi xaune tana rike da nauphal daketa faman tsala kuka amsarsa yay yace mata bari in samo masa madara ashagon waje wace iri kike bashi


Tace yaya kowacce irima sha yake yace toh futa yay,  bae dadeba yadawo dauke daleda guda uku ahannunsa yunkurawa tae xata tashi yace aa yixamanki vari in kawo miki kiduba

Amsa tae taduva ledojin madarace katon gwangwani guda daya da kuma fida da madae daecin tea plats sae cokali guda daya,
    Dayar ledar kuma man shafawa ne da sabulu da detol da makilin da brush da aizal da kuma omo viva babba guda daya,
    Dayar ledar kuma naman kaxane da yoghurt wannan tun akan hanya yasiya da kuma bread da lemo

Sallama akae wata Norse ce ta shigo da babban boket naruwan Xafi da kuma wani acikin karamin mika mata nauphal yay yakar6i na karamin boket din sannan ya dauki plast din yacika matashi da ruwan xafin sannan Norse din tace yawwa kitashi ahankali garuwanan muje kigyara jikinki akwae wadda xataxo tahada madarar bebin aa varshi kawae xanyi

Ok futa Nurse din tae anas ne yashiga toilet din yawanke matashi tsaf da aizal da omo sannan yasa mata detol yakara daurayewa kana yakae mata ruwan wankan yasurka mata abahon dayaxo dashi daga gida xuwa yay ya amshi nauphal yaci gaba da bashi madarar ita kuma ta shiga wanka da kayan daxata canja


Lokacin data futo Anas yanata jijjiga nauphal dan da'alama anci an koshi kuma Xafi yakeji

  Amsarsa tae tahada masa ruwa tae masa wanka sannan tashiryashi tinkan tagama ma yayi bacci abunsa kwantar dashi tae sannan taxauna tace yayah nag....  Tunkafin takarasa yace indae ni yayan kine tobasaekin godemunba kinji hapsatu ina kallonkine amatsayin kanwata kicigaba da hkr komae xae wuce maxa kici abuncinnan gamaganinki nan yana jiranki kinji ko vari inje in wanke kayan nan naku abaya inda naga ana wankewa


Aa yaya kabarshi inna samu sauki xan wanke aa kyale kawae nurse ce tashigo da sallama tace gashi wannan inji likita mika masa tae ya amsa budewa yay yaga maganin ciwon idone yamanta daxu

Ok ngd
   Ok
Am please anan a ina ake wankin kaya xanyi inji anas
   Aa akwae masu wankewa abiya su kavayar  akae musu da safe xasu xo sukawo maka saeka basu kudin

   Ok toh gasunan hada kayan yay yamika mata ta amsa

Saeda yay da gaske sannan hapsatu taci naman nan dayawa saeda yatabbatar data koshi sannan tasha magani yace toki kwanta dan likita yace sae nan da kwana uku xa'a sallamemu kinji nibari indauki tabar mar nan in kwanta abakin kofa tunda naga ana kwanciya koh

Toh yayah saeda safe yawwa Allah yakaemu futa yay yayi shimfida ya kwanta abakin kofar daga gefe


     ****** ****** *******

Agida kuwa Balaraba taxaga kofar hapsatu yafi akirga amman shiru kuma Abba ma ya duba yaduba nan ma shiru sun kira wayar Anas sam baya dagawa daga karshema kin shiga tae sae  hakura sukae suka kwanta badan Balaraba tasoba dan taso sudawo taci uwar hapsatu daxarar Anas yatafi gidan dayake kwana shida kannensa



Koda gari yawaye har dare Anas bae xoba hapsatu ma haka saeda sukae kwana uku basa ganin hapsatu bare Anas


      *** *** ***

A asibiti kuwa inyayi musu duk abunda suke bukata saeya kama hanya yatafi aikinsa na adae dae ta baxae dawoba sae dare amman yana kiran hapsatu awaya dan yasiya mata karamar waya Nokia


Haka suka kwashe kwana uku a asibiti dan har hapsatu wata kiba tae farinta yakara futowa sosae


Yau ne yakama xa'asallamesu da yamma gaban hapsatu sae faduwa yake sosae dan tarasa meke shirin faruwa da ita yau haka suka shirya suka tafi gida lokacin da suka shiga gidan shiru kamar anyi shara gashi dattine acikin gidan kamar me ko ina yakoma juji gatulin kayan wanke wanke ga kayan wankinsu nan adaure tuli guda da sallama abakinsu suka shiga da mugun dubu Balaraba tafuto daga daki kamar haukaciya tace Anas Anas ina kaje ne katafi kavarni inata tunanin ka Anas wani laefi nae maka
   Babu komae dan matsa in wuce dan nagaji sosae
     Sakin baki Balaraba tae ta matsa masa yawuce ahankali hapsatu takebin bayansa jikinta duk babu kwari gashi gabanta sae faduwa yakeyi sosae



Bude kofar yay yasaka mata kayanta aciki taga ko ina pes angyarashi mika mata naera dubu biyar yay yace gashi ko xaki nemi wani abu saeda safe

   Toh yayah Allah yakaemu futa yay yaja mata kofar yana futowa aka kawo Nepa futa yay daga gidan yaje yagyarawa adae dae ta sahunsa parking sannan yatafi dakin kwanan sa

    Dukan kofar ake kamar xa'a balleta dakarfin masifa ake dukan kofar amugun furgice take tashi ahankali tace waye nice dan.........


Ummuh teemerh ce 💖

Dan Allah🙏🏻🙏🏻 ayi hkr kwana biyu kinjini shiru wlh nadan shiga busy ne shiyasa
Amun afwah
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
    🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨


Page 2⃣1⃣&2⃣2⃣

Dan uwarki "yar iska mara mutunci yau saekin gayamun menene hadinki da d"ana sannan kigayamun wani asirin kika masa kinajina koh


Xaki bude kofar kosaena shigo ne wlh inna bude kofar nan saena lahira yafiki jindadi dansaen mugun canja miki kamnni fiye da dah


Bissimillah dan Allah kicanja mata wlh dasaena sa an daureki kuma daurin da saekin mutu ba'asakekiba saedae afuto da gawarki daga prison


Waegawa tae amugun kidime dan baxata manta wannan muryar ba ko amafarki tajita



Takowa yake ahankali har xuwa bakin kofar dakin yace hapsatu bude kofar tace toh Abba amman amugun tsoroce take dan tunani take ko inta bude duka xae mata

Tana budewa takoma baya dasauri ta tsaya shiga dakin yay yacewa balaraba xaki tafi kosae na sa6a miki

Juyawa tae tabar gurin tana tunanin anya lpy kuwa menene yake shirin faruwa da ita kam kodae ansamu matsalane haka taeta sakawa da kuncewa takada xaune takasa tsaye



Adaki kuwa Abba sae kuka yake dakar yanemi yafiyar hapsatu saboda kuka yaci karfinsa sosae dan yagirgixa da fadan da Anas yay masa dakuma nasihohin daya basa


Sae wajen karfe 10:00pm sannan abbah yatafi dakinsa yakwanta itakuwa hapsatu dan farin ciki rasa ina xatasa kanta tae



Koda gari yawaye basu ga Balaraba da fauxiyya ba dan basa gidan sae wajen yamma ta dawo tafara shirin hada maganin da aka bata saeda tagama tsaf tayi komae yadda akace sannan tasamu nutsuwa babban bakin cikin ta shine da akace maganin baxae fara aikiva sae nan da wata goma amman kafun a karyashi  sae ansha wahala


Dan wancan dan tane yakarya na kwalllin da aka bata sabida haka sae ta kwana biyu kafun magani yakarayi mata amfani


Haka rayuwa taci gaba yau dadi gobe babu dadi yanxu gashi anci wata tara acikin kwanakin balaraba wanda Nauphal babu inda baya xuwa da kafarsa yayi wayau sosae hapsatu kuwa kullum tana ciniki sosae nakayan miya gashi tasamu nutsuwa da kwanciyar hankali Anas babu abunda baya mata komae take bukata itada Nauphal yana yimusu sannan abbah shima ba'avarsa abayava yana kyautata musu dae dae karfinsa



Yau dawani irin tashin hankali aka tashi dan Anas yafuto kiri kiri yagayawa balaraba cewar yahake maganin data saka aikam yasha bala'i da masifa inda tace lalle lalle indae bayasan tatsine masa tosaeyavara garin rano yakoma legos dakasuwanci haka yahakura badan yana soba ya koma



Tun farar asuba Washe gari Balaraba takama hanyar gidan nakan tsauni inda yabata wani maganin yace wannan xata raba Abba da soyayyar hapsatu har abada wannan kuma na mallakane sae abunda tafada xa'a amman saeta nemo vakar akuya bakar kaxa bakar tattabara bakar mage bakar tinkiya bakin xobe da kuma gashin kanta da farcen ta sae ahada maganin tace toh bari tabada kudi ayi mata maganin tabiya kudi sosae sannan takoma gida tafara jiran tsammani dan ance mata Abba dakansa xae kori hapsatu daga gidan



Yau da safe hapsatu tanata aiki harta gama taewa Nauphal wanka tashirya shi sannan itama tayi wankau aka kawo mata ta amsa tafarayi dan bata da aikin komae haka tae tayi harta gama girki tae sannan tadauki nauphal dayake kuka xae futo daga dakin abun ci tavashi sannan tarungumesa suka kwanta


Tana cikin baccin taji saukar bulala kamar daga sama bude idonta tae sae taga abban tane tace Abba menae maka
   Yace ni hapsatu nixaki 6atawa suna nixaki cuta kifadamun tun muna mu biyu waye yay miki ciki nace waye yay miki ciki wanda aka fadamun daga futo wata daga masallaci yanxu

   Kuka tasaka tace wlh Abbah bani da komae kuma karya akemun abbah yau kam duka kota ko ina Abba yinsa yake yana fadin saeta fada masa
   Amman baewar Allah amsarta dayace bani da komae abbah kuka take sosae tana rokonsa amman ina ko sauraronta baeba har kofar gida mutane aka taru anata kallo amman duk wanda yatun karo xae vashi hakuri sae yaji abunda aka fada saeyace Allah yakara gwara axaneta

Nauphal ne yafuto cikin gwarancinsa yana kuka yana fadin Abba kibar Ummerh ta abbah ki hkr Abba Ummerh data karava Abba cikyaleta tahowa yay aikam Abba yakamosa xae xaula masa bulalar amma hapsatu dasauri ta tashi ta kwaceshi ta turashi cikin hijab din jikinta wanda ya yayyage saboda duka dukanta yake yana tabashi Nauphal amman taki kara rufesa take da hannunta yana kuka tana kuka

Yau kam sae wajen magariba sannan Abba yasassautawa hapsatu ya watso mata kayan ta waje yace tasan inda dare yay mata karta kara sashi alissafin iyayenta kuma nacireki daga jerin yara na


Balaraba ce tafuto tace aa Alhaji ka kyaleta kawae inta tafi ina xata kuma kavarta kawae hannunka ai baya ru6ewa kayanke kayarda saedae kaeta neman magani


Toh toh shikenan haka suka juya suka koma cikin gida suna shewa ita ko hapsatu dakar ta iya tashi dan tadaku gakuma nauphal dayasha matsar 6oyeshi datake cikin gidan tahada kayanta ta shiga dakar Nauphal yadauko mata takalmanta


Dakar ta iya saka ruwan xafi tae Wanka dan ko ina ciwone ajikinta lalla6a Nauphal tae dakar tamasa wanka tashirya shi sannan tasaka masa abunci itama wankan tashiga sannan taci avuncin kadan

Kuka take sosae tana addu'ar sassauci arayuwarta dan tarasa gane kan wannan rayuwar datake samunsu yanxu amman tamika lammuranta xuwa ga Allah


Koda dare yay batae vacciba kuka kawae take tana fadawa Allah kukan ta dakuma damuwarta saeda tadade tana addu'a sannan ta kwanta


Koda gari yawaye tun wuri ta tashi tayi aikin komae kafun Nauphal yatashi taja ruwa tayi girki sannan tayi wanka ta gargasa jikinta tasa panadol ta koma tadan kwanta


Sae wajen karfe 10:00am sannan suka tashi wanka taemasa sukaci abunci
  Kallonta yay yace Ummerh tace na'am yace Ummerh ciwo anan anan yana nuna hannunta tace muci abunci maxa ba'a magana in ana cin abunci kajiko

Shiru yay suka ci suka gama sannan tafuto dan taji ana cewa fauxiyya takirata abakin kofar sukae kicimus da ita, Tace yawwa kije ana kira me cikin shege wankine xakiyi yanxun
   Toh karasawa tae gurin Balaraba ta tsugunna tace mamah gani yawwa maxa kiyi wannan wankin kafun lokacin girkin rana yayi

   Toh mamah janyo katon buhun tae xuwa rumfa sannan ta fara jan ruwa arijiyar saeda ta iba dayawa sannan tafara wankin tun wajen 10:30pm take wankin amman har karfe 2:00pm ko rabi batae ba gakuma girki tanayi sae wajen karfe 5:00pm sannan  takusa gamawa ga nauphal sae wasa yake da ruwa dan ma Allah yasa sunada liminti agidan da jar kasace vatasan yaya xatae ba,  har makota takae shanya sannan tadaura wasu igiyoyin taci gaba da shanyawa har kayan kannan Anas maxa duk saeda tayi musu waki dan xama tae ta huta saboda ta gaji ga bayanta yarike tunani kawae take sam bataji sallamar da akeba jitae kawae ansheka ma..............


Ummuh teemerh ce 💖

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

🍃🍃🍃🍀🍀🍀🍃🍃🍃
DASHEN🍃 ALLAH
WRITING✍🏻 ASSOCIATIO
🍃🍃🍃🍀🍀🍀🍃🍃🍃


DAN HAKIN🍃 DAKARAENAH😏🤔✨

💖NAH💖
💞UMMUH FATEEMAH💞


Page 2⃣3⃣&2⃣4⃣

Ruwan dataji anjuye mata shiyadawo da ita daga dogon tunanin datakeyi amugun furgice tadago dan ganin waye yajuye mata wannan ruwan
    Waxata gani kakah hajjah ce take huci kamar wadda akaewa wani mugun Abuh

   Cikin kar karwa take fadin kak....ka....kaaakaaaa...... Haj..... Jah sannu daxuwa
  Bansan kin shigoba wlh

Wani kallo 😡😡ta watsa mata tace au Allah baki saniba ko😕😕😕
   Botikin ta kwada mata akae tace yanxufa ko yanxun ma baki saniba nace waya miki ciki kifadamun ko kuma yanxu in sa6a miki kamanni kinajina ko

Wlh kak....
   Wlh me nixaki yaudara kamar yadda kika yaudari baban ki toni baki shanyeniba salon kixubar mana da mutuncin family dama tunda aka auro mae farar kafa uwarki ai dole kiyi gadon bakin hali da bariki "ya"yan Allah bani kawae wanda ganin ku babu alkhairi acikin sa wannan wanan inagadae baku darabon arxiki aduniya baku da rabon farin jini ganta lallu kawae

Haka kakah hajjah taeta xagin hapsatu da kwala mata boket akae tana gaya mata maganganu masu xafi

Sallamar Balaraba ce tasa kakah hajjah waegawa tana fadin ashe bakwanan ma
    Eyy wlh mundanje suna ne wlh
Auhoo nima yanxu nashigo nake tambayar wannan gantalallar ina tae ciki dan Alhaji hamisu Yagaya mun jiya wlh raena ya6aci

Hmm bari kawae kakah hajjah ai wannan yarinyar taxubar mana da mutunci da kimar gidanmu

Amman meye xaki damu ai bafarin shiga bace wannan shine cikinta na nawa muna rufa mata asiti muna xubarwa yanxun ma gani nae kawae gwara baban ta yasani dan baxan iyaba wlh sbd nagaji da rufa mata asiri gwara Alhaji yasan da hakan


Inna lillahi wa inna ilaehi raji'un kice wannan bana farko bane toh Allah ya kyauta yashirya kuma
    Toh yanxu shawara tarage gareki  karki yadda ki bari tarinka hada inuwa da fauxiyya koda kuwa gaesuwane dan ma dae nasan ki da tarbiyya sosae dakuma dagewa wajen vawa yaranki tarbiyya
    Hmm nagode da shaedar kwarae kakah hajjah mushiga mana kici abunci tunda an gama tun daxu
   Aa varshi kawae gida xan wuce ga dare yayi sosae kuma naci abunci awajen matar hamisu ma wlh

Toh shikenan gawannan turaren,  fauxiyya dauko min kwalba in xubawa kakah hajjah turaren wuta tadansa adakunanta taji kanshi


Kawo mata kwalbar tae da ledar taxuba mata sannan tasa aledar tabata
Toh Allah yasaka da alkhairi kedae kam yar arxiki ce wlh
   Toh in yadawo kigaedamun shi kyace masa naxo
    Uhunn in sha  Allah xaeji kakah hajjah agaeda gida
    Toh sae anjima har makin motar ta suka rakata ta tafi suka dawo


     Itako hapsatu tunda taga sun fara magana takoma taci gaba da aikinta gaciwon kae yana damunta sosae da kuma xaxxa6in dayaci karfin jikinta amman haka take daurewa harta gama aikinta sannan tayi wanka shima Nauphal wankan tamasa ta shiryasa abunci sukaci sannan tasha maganin data siyo a chemist kana suka kwanta


Vaccine yadauketa cikin vaccin takejin kukan Nauphal yana tashi vude idonta tae wanda suka cika da vacci da ciwo tadan shafa gefenta amman saetaga wayam bayanan  tashi tae dasauri tace Nauphal kana ina kendir din dakin tadauka tana haska dakin koxata ganshi kukan daya kara yankawane yasata gane baya dakin yana waje dasaurin tafuta daga dakin tana leke leken ina yake
    Can wajen dakin su Balaraba tajiyo kukansa dasauri tar gurin tana kwankwasawa tace dan Allah kubude meyake faruwa ne Nauphal


Kuka yake sosae yana Ummerh....  Ummerh.....  Ummerh..... Ummerhhhhh Ummerh tah cixo cixoooo mana Ummerh ta wutane sawa Ummerh naaaa wutane sawa

Hankalin hapsatu inyayi duba yatashi kuka take sosae tana musu magiya akan dan Allah subude amman sunki budewa gashi saekiran wuta yake tama rasa yadda xatae

Dukan kofar take da iya karfi ta tana kwan kwasa wa amman shiru dagewa tae tasa duka karfintadashi aki kofar da karfi amman Ina kofar ko gexau batae ba
   Sulalewa tae kasa tasaki kuka mae ban tausayi da ratsa xuciyar mae sauraronta tace kutae makamun bani da kowa sae Allah sae shi kurifamun asiri dan Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login