Showing 60001 words to 61932 words out of 61932 words

Chapter 21 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH

10 Jul 2026

125

sati soyayya mai ''karfice ta kullu atsakanin doctor faruq da Hapsatu

   Inda Ibrahim shima yafara son kaliss
    Suma soyayya mai tsafta suka fara dasawa

     Kafun sudawo daga garin kano su BAFFA sukace ad'aura musu aure daga baya ayi bikin kawai

    Haka kuwa akayi aka d'aura musu aure
Hapsatu da doctor faruq
   Kaliss da Ibrahim

   Agarin kaduna akasha biki sosai sannan Hapsatu suka tare a part d'inta data gida
   Suma s kalis da Ibrahim suka tare ad'ayan

     Sosai suke gudanar da rayuwa mai tsafta da jin dad'i
   Inda Ibrahim ya angonce
Kalis tasha wahala tunda Ibrahim bana yau bane ita kuma yarinyace shikuwa yaba 47 baya antafi sosai
   Itakam yanzu akai 20 ma
Tadad'e kafun ta saba da yanayinsa
Amman Hapsatu da doctor faruq basu angonceba har yau
     Dan koda yaushe idan yay 'ko'karin amsar ha'k'kinsa saitaita kuka
   Haka zai ha'kura ya kyaleta

Yau da yamma suka zaune aphalo tasaka 'kananan kaya kamar yadda tasaba dan baya barinta tasaka normal kayanmu na hausawa saidai 'kanana kawai
     Tana kwance akan 'kirjinsa ko riga bashi da ita dagashi sai boxes yana shafa kanta
    Yace my princess yaushe ne za'atausayamun abani ha'k'kina ne
   Shiru tai tana ganin yayi ''Ko'kari yau satinsu 3 kenan fa
     Tambayarta ya'kara yi
Daurewa tai tace duk randa kake bu'kata
     Dan Allah abani yau kinji princess karkice a'a kinji
   Allah ina bu'katar kulawarki kingafa nadad'e banyi aureba shekarata 38 fa yanzu zuwa 40 dan Allah atai makamun

   Toh
Allah dagaske za'aban
  Ita kunyama taji tasaka kanta acikin "kirjinsa tana rufe fuskarta da hannunta

     Hamdala yay saki ajiyar zuciya yana murna jiyake kamar yajanyo daren

    Murna yaytayi harda juyi da ita a phalo

     Tunda yatafi sallar magriba baidawoba itakam ragowar magun gunanta ta'karasa sha sannan tasake wanka tayi kwalliya tasaka kayan baccinta red masu sul6i doguwar  rigace mara hannu iya cinyarta
     Sai hula da safa


Ko ina najikinta tashin kamshi yake data motsa

   Lokacin daya shigo tana shafa'i da wuturi dan haka shima yayi d'akinsa zuwa ya kintsa jikinsa sosai

    Sai wajen 8:40pm sannan yashigo
Zama yay akusa da ita akan sallayar tana danna wayarta
       Hannunsa yakai cikin rigarta zai fara lalubata
  Tace dear muje muci abunci mana
Badan yasoba yad'auketa suka tafi
Kallon sa tai tace baka gajiya da d'aukata

   Tayaya zan gaji da d'aukar sarauniyar mata
   Murmushi tai tana 6oye fuskarta acikin "kirjinsa

   Saida suka 'karasa bakin table din yazauna sannan yad'aurata akansa yazuba musu abuncin bata yayi saida ta 'koshi sannan shima yaci ya 'koshi

     'Daukarta yay suka koma d'akin yadawo ya gyara gurin
     Koda yakoma jiyota yayi tana brush a bathroom shima shiga yay yayi sannan suka futo

   Itadai Hapsatu gabanta fad'uwa yake sosai amman saidai taita addu'a intaji hakan

    kwanciya tai tayi lamooo tana jin tsoro, shikuwa saida yarage hasken d'akin sannan yahau kan bed d'in janyo ta yay jikinsa yace my princess yau da hijab d'in za'a kwana

   Murmushi tai wanda ya'kara mata kyau tana lumshe idon ta

    Cire mata hijab d'in yayi
Jin wani kanshi yayi yadaki Hancin sa yalumshe idan sa yabud'e su akan mamanta wanda suka cika rigar sosai suka tsaya kamar su tsone maka ido
    Lumshe idonsa ya'kara yi sannan yasaka hannunsa akansu yafara shafawa ahankali yakeyi harya cire mata rigar baccin gaba d'aya
    Wata ajiyar zuciya yasauke daya gansu asarari suna kallonsa sunyi tsay² dasu
    Da'kar ya iya cewa babyyyy zanshaaaa
     Dan muryar tasa tadashe gaba d'aya
     Itakam lumshe idanta tai tayi shiru dan ba'karamun kunyar sa takejiba Kullum suka had'a ido amman shi kuwa babu ruwansa
     Wai itace agaban doctor faruq babu komai ajikinta daga ita sai pantie kawai

        Baby inajin yunwafa kibani mana maganar data katse mata tunani kenan
     Ummm tace tana saka hannunta takama d'aya daga ciki hannunta sai rawa yake tasaka masa abakinsa kwanciya yay kamar wani baby ya amsa yana sha yana lumshe ido


      Kama d'ayan yay yana murzawa yana wasa da d'ayan abakinsa

      Ahankali yafara kunce mata tunani yana aika mata da sa'konsa mai wuyar fassarawa
    Romance 💘 yake mata masu zafi da tsayawa arai

   Saida ya tabbatar datakai ma'kura sannan yacire mata pantie d'inta yafara neman hanyarsa

   Mamaki ne yakamasa sosai dayaji gurin arufe gam

   Fasa abunda yakeyi yay yakalleta sannan ya'kara mayar da hannunsa yaji gurin dai gam yake
    Wata hamdala yayi yana godewa Allah da wannan ni'imar da Allah yay masa dan wannan budurcin tane tabbass ba na bigiba

    Wata addu'ar ya'kara karan towa ta saduwa da iyali sannan yafara neman hanyar sa

     Gurin amatse yake gam
Dan haka saida ya had'a bakinsu waje d'aya danya rage mata azabar sannan yasamu yatura ta da 'karfi
    Da'kar tashiga kad'an
Samu yay ya'kara turata da 'karfin sa wani kuka tasaki tana dukkan 'kirjinsa jujjuya kanta take kawai tanasan ta kwaci bakinta dan yahad'esa gam danasa
     Hawayene suke zuba akan face d'inta wani nabin wani

   Doctor faruq kuwa yana jinsa aciki yasaki wata 'kara yana fashewa da kuka dan wani dad'i yaji wanda bai ta6ajiba tunda yake aduniyarsa

   Mantawa yay da komai yafara shiga da futa yana ihuuu
    Yamanta sabon hannu ce bata saba ba, itakam idanta biyu kuka kawai take tana san ta turesa amman babu hali azaba kuwa jitai kamar antsinke mata wata ji jiya daga 'kasanta zuwa 'yan yatsun 'kafarta

  Wahala kam tasha ta awajen doctor faruq dan shima sabon hannun ne bai ta6ayiba tunda yake sai yau

     Tun wajen 1:00pm yafara amman har 2:44pm baida alamar 'koshi atare dashi sai wajen 3:18pm sannan yasamu ya nutsu
     Albarka kuwa ta shata tasha addu'oi kala²

   Idan ta biyu har lokacin bata suma ba amman idanta yayi jaaaajaaajurrrr yakumbura tayi kuka harta gaji

    Wanka yay mata sosai shima yayi yagasata kuwa kamar bazai bariba yaduba yaga yaji mata ciwo saida yay mata d'inki biyu sannan yad'aukota suka dawo d'akin

   Daya kalli kan gadon kuwa saida ya tausaya mata dan ba'karamun 6arna yay mata ba

     Zaro ido yay ya tattare gurin yagyara sannan yad'auko ta suka zauna abakin bed d'in yashafa mata mai da tura ruka masu kanshi
       Itakam har lokacin idanta arufe yake takasa bud'esu bare ta had'a ido dashi

    Koda suka gama ita kad'ay yakwantar shikuma yatashi yafara nafulfuli yana godewa Allah daya bashi wannan kyautar
   Yayi masa godeeyah kuma daya kare masa mutuncin matarsa takawosa har gida babu matsala

   Da yay tunanin dagaske ita d'in ba budurwa bace dan Mm Balaraba tace masa ta zubar da ciki yakai sau 5 kuma kowa yasani afad'in gidan gaskiyace kawai bazasu fad'a makaba


     Murmushi kawai yakeyi yana 'kara godewa Allah da wannan ni'imar dayay masa

    Bai komaba saida sukai sallar asuba shida ita sannan ya kwanta

     Sosai yake kulawa da ita yana dad'a gode mata akan wannan kyautar datai masa

-----------------
Awajen su mm Balaraba kam Anas yayi aure shima ya'auri wata yarinya mai tarbiya inda Ibrahim yasiya masa 'katon gida yagina masa Mayan shaguna


   Kakah Hajja kuwa wani ruwane yadinga zubo mata mai wari daga 'kasanta

      Hamisu kuma yasamu sauki amman Kullum sai sunyi bara shida kaka hajja sukecin abunci

    Sosai rayuwa yajuya musu baya saka makon da

    Yaransa ma Ibrahim ne yad'auki matan kawai yakaisu gida gurin baffa yaro'ki alfarmar abarsu anan har sugirma ayi musu aure

    Mazan kuma yake biya musu kud'in makaranta yaciresu daga ta gomnaty sakasu a private

     Mm Balaraba kuwa ciwo saidai muce Allah yasawwa'ke amman dai jikin nata saita samu sau'ki saiya dawo

Yau da.......................✍🏻✍🏻✍🏻


Keep waiting my fan's🤔🤔🤔

Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨

💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞



🅿---
End 🔔 End 🔔 End 🔔 End

9⃣9⃣&1⃣0⃣0⃣

............ Yau da mutuwar kakah hajja aka wayi gari data Fauziyya sosai "yan uwansu sukai kewarsu

   Harsu baffa dasu Hapsatu duk sunzo wajen rasuwar

   Mm Balaraba kuwa cewa tai dama itace ta mutu ba Fauziyya ba

     Saida akai bakwai sannan kowa ya watse


Haka rayuwa taci gaba
Inba Bb mlm shima yayi aure
  Baffa ma saida suka sakashi agaba yayi aure shida Abban su Hapsatu

    Haka suka cigaba da gudanar da rayuwa mai tsafta da kwanciyar hankali

     BAYAN SHEKARA TAKWAS 8
Nauphal da Nusaiba sunada "ya'ya 3
Yan biyu maza YASIR DA YAASEER
  sai kuma YASMEEN

Inda Hapsatu da doctor faruq suka haifi yara 2 duk maza
NASREEM DA SUHAIL

   Kalis kuma da Uncle ibrahim ma sunada d'ansu d'aya FU'AT

Fahat kuma da Bintu suna da yara 2 TEEMAH DA KHALEEL

INDA KUMA AKAI RASHIN MAMA BALARABA DA ALHAJI HAMISU

    Haka rayuwa taci gaba mai tsafta da kwanciyar hankali

  Yau tun safe suke shiri dan agidan Baffa zasu wuni
    Sai wajen 11:00pm sannan suka fuffuto aka kama hanyar zuwa gidan baffa

     Basu dad'e ba suka isa
Lokacin kuwa kowa ya hallara ababban phalon gidan da matansu da mazansu da "ya"yansu da jikokinsu duk sun hallara anata murna

   Nan masu aiki suka cika gaban su dakayan ciye ² anaci anata hirar raki

    Sai bayan sallar Isha'i sannan suka tafi gida

     Amman duk yaran su acan suka barsu sukuma sukayo gida


      Suna zuwa gida Nauphal ko Sallama Bai musuba yayi part d'insu da motarsa

    Koda yay parking d'aukata yay suka shiga Cikin gidan

   Tare sukai wanka suka shirya
Phalo suka zauna suna hira
  Kallonta yay yace my sweet baby
    Ummm tace batare data kallesaba

   Yau fa yaronki wlh yunwa yakeji
Yitai kamar batajiba
   Janyo ta yay jikinsa yace magana nake fa
   Dear Allah nagaji nidai
Wlh yau da safe banyiba da ranama haka dan haka Allah sai anbiyani nidai
    Waito ni abunci ce
Aaaaa sosai ma kuwa
Dan Allah kayi hkr sai gobe
A'a nidai wlh yanzu nakeso
   Toh
'D'aukar ta yay calak sukai d'akinsa
     Kallonsa tai tahad'e rai
Baby na wai bazaki saki ran  ba
   Murgud'a masa baki tai tace eyy d'in

Allah ko
Nidai Allah aban
Duka takawo masa tace ga inji ko
   Kinsa irin na ran nan zan miki
      Runtse idan ta tai dan tasan mai zaice mata
   A'a menene narufe ido
Hakafa kikace baby na akwai dad'iiiii karka daina
    Toshe kunnenta tai
Hannun ta yacire yace to bazan dainaba yau saikin 'koshi

    Juyata tadawo 'kasansa yafara aika mata da sa'konni masu wuyar fassarawa


              ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
   
YAU 4-2-2022 ALLAH NAGODE MAKA DAKA BANI DAMAR KAMMALA WANNAN LITTAFIN NA 'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔

DUK WANDA NA 6ATAWA RAI INA NEMAN AFWARSA
  LITTAFIN NAN NAKUDI NE KARKI KARANTA BAKI BIYABA SIS

      NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA 'KANNENA
  HJY HAUWA
  HJY RABI'ATU
    DA "YAN BIYU NA AUNTY HASSANA DA AUNTY USAINA

    ALLAH YA'KARA MUKU LPY DA KWANCIYAR HANKALI

  INA MIKO GAISUWATA AGAREKU MASOYANA
   ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA'KARA MANA 'KAUNAR JUNAN MU

BAZAN MANTA DAKEBA MY BLOOODY NA {ZAHRA BAWALE} ALLAH YABARMU TARE ALLAH YABAR 'KAUNA DA DANKON SOYAYYA

    HJY NAUGHTY NA [UMMUH ANAM] NAGAISHEKI 'KAWASS ALLAH YABAR MU TARE

JINJINA AGAREKI GWARZUWATA KUMA JARUMATA WADDA BATA GAJIYA DAYI MUN COMMENT {HAUWA-UMMUH SULTHANAH}

INA GAIDA KU
MY LOVELY SISTER SA'ADAT
MY MOM AUNTY AYSHA KT
AUTY SUFY
AUNTY KHADY
MY PRINCESS
MY KING
MY LOVE BRO
MY AUNTY
UMMUH ARABEEY
UMMUH AHAMAD
UMMUH KHAIRAT
UMMUH IRFAN
UMMUH FATEEMAH
UMMUH TEEMAH
UMMUH KALISS
MOM FU'AT
MOM DAWUD
MOM NUSAIBA
MOM MUFEEDAH
MOM NAWWAR
MOM NAWWARA
MOM ASAD
MOM SULTHAN
MOM SUHAIL

   WAYYO KUNA DAYAWA SUNAN KU ZAI IYA CIKA LITTAFI GUDA
  ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA'KARA DAN 'KON 'KAUNA
DA DUK WANDA BASUJI SUNAN SUBA KUSANI KUNA RAINA


    KARKU MANTA AKWAI SABON LITYAFINA MAI TAKEN SUNA
   SANADIN SARAUTAH👑

NAIRA 'DARI 300 NE KACHAL
DAN BIYAN KUD'INKU
0110015052
SADIYA ABDULLAHI UMAR
ECOBANK
SHAIDAR BIYA KITURA TA NAN
08032762588
WANDA SUKE TURA KATI KUMA SUTURA TANAN
   07066991793
SHAIDAR BIYA TANAN 08032762588

LITTAFIN ZAI FARA ZUWA MUKU RANAR 3-3-2022
   LOVE AND ROMANTIC STORY
KARKU BARI ABAKU LABARI
INA NAN INA JIRANKU

YAU BABU KEEP WAITING MY FAN'S 😂😂😂
  Hallmarth ce 💕💖💕

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login