Showing 42001 words to 45000 words out of 61932 words
Chapter 15 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH
yazauna juyawa yay yana kallon can gefen ya Amsa yasha kad'an²
Saida yagama sannan yace mata kikaimun ruwan sanyi bathroom 🛀 zanyi wanka
Zaro sexy eyes 👀 d'inta tai tace ruwan sanyi tana dafe ''kirji
Umm
Mezakai da ruwan sanyi bayan yau ana lapta sanyin kamar amutu
Nidai kikaimun ko
Turo baki tai tace salan kai mura nidai a'a zan d'an saka maka na d'umi
A'a kikaimun nasanyin daban na d'umin daban idan naje zanyi mix xing da kaina
Toh bari inje yanzu naji dudummm amman da kace ruwan sanyi
Had'a masa tai tadawo, har lokacin yana kallon bango kamar yadda tabarshi
Bro nakai ruwan fa
Ok yayi bari inje
Futa tai shikuma yacire kayansa yasaka jallabiyar sa fara yafuto bathroom 🛀 yanufa direct yaje yakwarawa kansa ruwan sanyin sannan yayi wanka yafuto
Yaji dama² sosai yashirya cikin 'kananan kaya ba'kin wando da light blue d'in T-shirt yasaka wata tasanyi mai hula ya zuge rabun zip d'in sannan yadawo yazauna akusa da Hapsatu datake gyaran cabbage ya Amsa yatayata
Kallonsa tai tace abuncifa
Ummerh zanci
Tashi azubo maka, mekake so
Akawomun chips 🍟 and egg 🍳 sai ruwan 🍵 tea kawai
Babu wannan saidai bari in d'aura maka
No ummerh barshi kawai akawomun snack and drink sai inci
A'a bari in d'aura maka
Nusaiba ce tafuto tace Ummerh ina sweet d'in nan
Suna kan mirror amman fa karki sha banasan anashan za'ki dayawa kinji ko
Toh Ummerh kad'an zansha
Tashi Hapsatu tai tad'auko abubuwan dazata had'a masa tafara aikinsu
Nusaiba ce tafuto tana shan sweet 🍯 d'in ta hankali kwance
Gashi Doguwar riga ce ajikinta kuma duk rabin breast din ta awaje suke gashi rigar tafutar da shipe's d'in jikinta gaba d'aya
'D'auke kansa yay yace kije kisaka hijab, kidaina yawo ahaka
Turo baki tai tace agida nakefa ni babu inda zani sainai ta yawo da hijab saikace wata matar mlm
Kije kisaka nace kosaina taso ne tukunna
Toh naji ha'aaaa
Tashi tai tanata turo baki taje tasaka hijab d'in tadawo
Wajen Hapsatu ta nufa tanata gunguni, ummerh ta inasanki, amman banasan wani agidan nan in banda takura babu abunda ya iya arayuwarsa
Ummerh kawo in tayaki aikin kinji gwara inyi zamana akusa dake da in zauna akusa da wannan kwarkwasan yayta cizo na
Shidai baice mata 'kala ba
Amsar aikin tai tayi komai kamar yadda Hapsatu tace sanda ta gama sannan tazuzzuba ta kawo ta ajiyewa Ummerh tace Ummer nagama bari in gyara wajen
Yawwa sannu 'yar kirki
Tafiya tai tana murmushi anyabeta
Mi'ka masa Hapsatu tai dan har lokacin yana zaune idansa yanakan wayar sa yanata faman daddan nawa
Saida tagama sannan tadawo taga yanacin abuncin
Kallon ummerh ta tai tace Ummerh ya'kwace miki abuncin
Murmushi tai tace ai nasane dama saboda baijin dad'i d'azu baiyi break fast ba
Ohhhhoooo dama nasani na zabga masa salt aciki sai inga ta tsiya
Murgud'a masa baki tai tace acici kawai
zama tai tana dudduba littattafan ta tana gyara wasu abubuwan tana 'kara fahimtar wasu kuma
*****************************
............... Awajen su Mm Balaraba kuwa sosai suke shirin biki sunata safgoginsu hankali kwance inda suka saka akyiwa Fauziyya gyaran jiki akasha lalle akasha kitson 'kari tayi kyau sosai
Amman "yan biyunta futunannune dansun ''ke'keshe idansu tsula tsiya kawai sukeyi
Yau tun safe Mm Balaraba taketa masifa sunyi mata fitsari akan gado tad'auki hannu zata Mari d'aya kenan taga kunama ahannun iho take tana kunama amman babu wanda yagani sai cizonta take tun tana iya ihun harta kasa
Tagala baita sosai kukan ma baya futa kuma ankasa ganin komai
Sukuwa fucewarsu sukai kowa bai kawo komai ba adangane dasu aka kaita asibiti amman sukace wannan gidan mahaukata yakamaceta dansu basuga komai ba
Aka dawo da ita gida mlm aka kira daga makarantar allo yazo yayi mata karatu yashafa mata rubutu sannan tad'an nutsu kad'an tadawo hayyacinta
Kallonsu tai tace ina 'yan biyu akace suna waje suna wasa tace akirawo matasu sucire mata wannan kuna mar
Kiransu akai amman 'kememe suka 'ki zuwa da'kar Anas da lallami yataso su gaba suka taho
Nanma da'kar suka ha'kura suka cire mata aikam hannun yakumbura yay suntum
tashi tai niyar yi tafuta aikam sai....................✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_
*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}
🅿---
7⃣1⃣&7⃣2⃣
.............Aikam 'kafa ta'ki takuwa kwata² Abu kamar wasa fa 'kafa ta'ki d'aukar Mm Balaraba idan ta tashi saita fad'i inata tashi saita fad'i
Daka 'karshe sai tai maka mata akai aka kaita d'aki
Shiryawa sukai aka kaita asibiti suna gwadata akace tasamu matsalar shanyewar 6arin jiki gaba d'ayan
Sosai hankalin ta yatshi tafara kuka, ta suma
Bata far fad'oba sai bayan sallar Isha'i sannan, nanma ta'kara kamuwa da wani ciwon hawan jini
Haka tai ta jinya a Asibiti Anas ne kad'ay yake kula da ita
Cewa akai ad'aga bikin sai tasamu lpy saboda jikin nata tsamari yake 'karawa
Itakam Fauziyya tai tsalle ta dire tace baza'a d'aga mata bikiba
Ayishi kawai babu yadda Alhaji ya iya haka aka fara biki
Aikam Anas yadawo gida da safe zai d'auki kayan Mm Balaraba yaga anata biki ko kulasu baiba yad'auki abunda zai dauka yatafi abunsa
Haka akai ta biki har ranar d'aurin aure tazo dayake d'aurin aure 11:00pm aiki aketayi anata futa da kayan aikin abuncin d'aurin aure
Lokacin da aka kammala 10:39pm sannan aka gama
"Yan d'aurin aure kowa ya hallara adangin s...................
************************
............. Agidan su Hapsatu kuwa kullum cikin fad'a su Nusaiba da Nauphal suke babu ranar banza wataran ma banza yake mata baya kulata amman saita toneshi
Yau takama ranar Friday sunada faty'n dazasuyi
Dan haka tun da suka dawo makaranta tafara shiri dama tagayawa Hapsatu zasu faty da ba'kin lallentama tadawo ahannunta yayi kyau sosai kuwa kaliss ce tai mata itama tai mata sannan suka dawo
Goge kayanta tafarayi saigashi nan yashigo
Ko kallonta baiba yawuce d'aki
Itama murgud'a masa baki tai tana hararar sa
Jitai ana tallar kwakwar manja
Aikam dasauri tashiga d'aki tad'auki kud'i ta tafi siya
Shikuma lokacin yafuto daga d'aki yaga tanata sauri kamar zata tashi sama
Keeee ina zaki
Ko kallonsa bataiba bare yasaran zata amsa masa ta futa
Kallon gurin datake gugar yay yaga tabar ayon d'in yayi zafi kuma akan kayan
Dasauri yaje yad'auke mata Allah yatai maka bai kama ba
Zama yay yagoge mata rigar da siket d'in sannan yamaidasu d'aki har lokacin bata dawoba
Mamaki yake yanzu dabai gani bafa da shikenan wannan kayan saidai wasu
Rigarsa yad'auko yagoge wadda zashi masallaci da ita
Saida yagama sannan yakwashe kayan yamayar dasu d'aki
Le'kawa yay waje ga mamakin sa sai yaganta da leda ahannunta ga kuma wani mai mota yatareta tana tsaye
Magana yake mata itama tana mayar masa da fara'arta
Wani malolon ba'kin ciki yaji yatokare masa awuya auni inace ina goge miki kaya ke kuma kina nan kina zance da wani ko
Takawa yay dasauri yaje gurin, konsallama babu yakalleta yace mata zoki wuce gida
Kallonsa tai saitayi kamar bataji mai yace ba
Ba magana nake miki ba zoki wuce gida nace ko ranki ya6aci
Kai kuma mlm karka 'kara zuwa nan danba yanzu za'ai mata aureba inna sake ganinka a'kofar gidan nan wlh duk abunda nai maka kaika jiyo
KO kunyama bakaji ba da 'yar cikinka zakai zance
Itakam dariya tasaka jin yana fad'an hakan
Kallonta yay yace kin mai dani mahaukaci ko
Inna 'Kara so nan wlh saina targad'aki
Takowa yafarayi, aikam da sauri tacukyikuye daddy tana fad'in daddy kai masa magana wlh mugune wannan mutumun sam baya barina in huta
Kullum dakalar masifar dazai zomin da ita ko makaranta ko tsakar gida saida hijabi ko a d'aki sai mutum yasaka hijab
Jin takirasa da daddy ne yasaka Nauphal dakatawa yace daddy kuma
Murgud'a masa baki tai tana hararar sa daga bayan daddy'n
Tace eyyy daddy nane ba saurayi naba
Shi sai lokacin ma yaga kamarsu
'Dan sosa 'keya yayi yace d..................... ✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_
*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}
🅿---
7⃣3⃣&7⃣4⃣
............ Yace daddy kayi ha'kuri bansan kai bane
'Dan sunkuyar dakai yayi
Shikuwa daddy sosai yaji dad'in abunda yafaru yana murmushi yatako har kusa dashi yatallafo kansa yace babu komai yaro na
Kallonsa Nauphal yayi ya'kara sunkuyar dakansa yace Allah bansan kai bane daddy dabazan yima hakaba
Ai hakan ma yayi, ya'kara tabbatar mun da cewa Nusaiba tana hannun nagari kuma za'a kula da tarbiyyar ta sosai
Ina alfahari dahakan sosai kaji yarona
Kutafi cikin gidan kuce ina gaida Ummerh taku
Toh yace dasauri yana yin gaba
Futowa tai ta d'aga murya tace Allah yaraka taki gona
Ko Juyowa baiba yashiga cikin gida abunsa da kunya duk ta damesa
Daddy ne yamaida kallonsa gareta yace haka kike masa rashin kunya ko
Daddy wlh wannan yaron shegen girman kaine dashi ga gadara da jiji dakai, komai yadinga kafa maka doka nikam banason irin haka wlh
Allah ko kinfisan abarki sakaka ko
A'a daddy, amman kofa ad'aki sai yace saika saka hijab
Matarsa wlh tashiga uku da masifa
Murmushi kawai daddy yayi
Bud'e mota yay yami'ka mata wata leda yace ungo kikaiwa Ummerh ki wannan kuma nakine maza kitafi gida
Toh daddy angode amsa tai tana tafiya
Bye bye 👋 tai masa sannan tashiga gidan, dasauri ta 'karasa ciki tana cewa Ummerh ta
Na'am "yar ummerh ya akai
Shiga d'akin tai ta mika mata tace inji daddy wannan kuma nawane
Kai baya gajiya toh daga yau karki 'kara amso mini komai daga gurinsa kinji koh
Kice angode
Bud'ewa Nusaiba tafarayi taga tura tukane da mayukan gyaran jiki baki d'aya sai su snacks da chocolate
Itama kuma Hapsatun hakane amman harda atamfofi da lace guda shida anata
Murmushi tai tana 'kara duba kayan
Wayyo Allah na Ummerh kayana sun 'kone
Sun 'kone kuma
Ey wlh
Garin yaya
Guga nake natafi siyan kwakwar manja bangan shiba anan nahau nafef nabishi da amashin yake ina siyowa kuma nadawo zan shigo gida kenan Bintu ta tsareni ashago muna hira saiga daddy nan yazo natsaya
Allah mai iko duk kin d'aura ayon akan kayan kika tsaya wannan abubuwan ko
Kallonsa tai tace ina ruwanka eyeeee, ni inbansa da mutum ba banasan yad'aukar mun kashi wlh
Banza yay mata yatako zuwa wajen dagudu tai kan bed din bayan Hapsatu ta tsaya tace ummerh kice yayi hkr mana nadaina wlh nibadashi nakeba
Toh zan gaya masa sakko gakayan nakican kid'auka
Yeeee basu 'koneba
Rungume Ummerh tayi tace Ummerh na kekika goge mun ko, ngd ngd sosai ummerh na ta gogemun kayana
A'a bani nagoge mikibafa
Wayeto yagoge mun
Yayan kine
Kai Ummerh wannan yaron ne yayana ai 'kaninane wlh
Toh ban gode maka ba
Allah yasama baka 'konamun Kayaba nikam bari inje in duba
Tashi tai tashiga ban d'aki
Kallon ta yay yagir giza kai yafita
Itakam Hapsatu abun nasuma dariya yake bata sosai, saidai tasharesu kawai taci gaba da safgar ta
Wanka tai tafuto tazauna takama shiri, kwalliyar ta ta tsara abunta tayi mata kyau sosai
Tafara d'aurin d'ankwali lokacin su Nauphal sun dawo daga masallacin juma'a
Wajen 2:40pm amman har lokacin kwalliya takeyi
Sallama sukai suka shiga d'akinsu, Fahat ne yace ummerh mun dawo
Sannu da zuwa brother
Yawwa sisina nagode, inkin gama abunda kike kawo mana abuncin mu
Toh brother yanzu ma kuwa
Saida ta kammala tsap sannan tayafa mayafinta tad'auki tiren abuncinsu tashiga d'akin da sallama
Amsawa sukai
Ta ajiye musu abuncin tace gashinan bro, ko azubo maka
Ey zubo mun
Idansa yanakan wani littafi yake maganar
Nauphal dayake gaban jakarsa yana jera kaya yabata baya baisan ma ayaya takeba
Saida tazuba ta Mi'ka masa sannan yakalleta
Aaaaaa Aaaaa aaaa sisina ina zuwa kuma wannan wankan haka
Amman dai bada wannan mayafin za'afutaba, kinga karkuzo kina fad'a keda yayanki
Kai brother wanene yayana kuma
Gashi can
Sai lokacin ma yawaigo suka had'a ido wata harara tabanka masa
Tace Allah yakiyaye inyi wa dashi wannan yaron d'anye shakaf dashi
Zaro iso fahat yayi yace Nauphal d'inne yaro
Ey mana wannan 'yan 2020 ne fa brother
Laaaa ilaaaa babu ruwana wlh
Yakai fa 24 yanzu, koyanzu Ummerh tai masa aure aizama zaiyi da matar
Ta6 amman matar tashiga uku dan saita gama renonsa sannan
Kaiii Allah yaahiryeki sis maza kije kitsanja wannan mayafin asaka babba ko kuma aduba hijab asaka
Jiyo muryarsa sukai yana cewa in kika saka mayafi ko wanne irine kiyi zamanki agida
In kinasan futa kisaka hijab da ni'kaf inba hakaba kuma kinsan sauran
Aikwasa tai da gudu tayi gurin Hapsatu tana cewa Ummerh kinga yaya konwai bazan futa da mayafiba saida hijab da ni'kaf kumafa faty zamuje Ummerh
Kiyi hkr kisaka hijab d'in amman banda ni'kaf
Ummerh fa....
Sorry my start gold 🌟 ked'in tamusamman ce kinji karki damu maza kije kisaka hijab d'in ki zakiyi kyau kinji
Toh Ummerh shiga d'akin tai tacire mayafin tad'auko hijab d'in tasaka sai taga yayi mata kyau sosai fiye da tunanin ta
Futowa tai tace Ummerh natafi sai 3:00pm sukace yanzu 'karfe nawa,
Yanzu 3:37pm kinyi latti
Bari inje ummerh
Adawo lpy kin d'auki kud'in motar ki
Ey ummerh nad'auka
Toh Allah yakiyaye ya tsare kinji
Toh Ummerh ta
Tana futa tagan....................
**********************
............ Duk danginsu Fauziyya sun hallara, amman babu ko mutum d'aya daga dangin ango
Kiran wayar Alhaji akai yad'auka akace kuna gurin d'aurin aure ko yace eyyy gamunan babu kowa acikinku
Toh kucewa kowa yatafi wannan auren an d'agasa sbd anrasa ango ko sama ko 'kasa tun jiya da dad dare
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un toh shikenan bari in sanar da su
'Daga murya akai akagayawa kowa sa'kon da aka fad'a
Kowako yafara watsewa
Mutane nata gulma sunata zumd'e
Wasu suce gwara haka
Wasu suce Allah yakiyaye
Wasu kuma sunata shewa da murna
Aikam zance yana zuwa kunnen Fauziyya ta fad'i 'kasa ta suma
Da'kar ta farfad'o ana watsa mata ruwa tana 'kara suma
Asibiti suka kaita itama
Aka kira Anas akagaya masa yace Allah yabata lpy shi yana wajen Mm Balaraba yana kula da ita
Wasa² saida aka d'auki tsawon sati 3 amman ba'aga doctor faruq ba anatadai bincike ko Allah zaisa agansa amman dai shiru kakeji mlm yaci shirwa
Yau kusan satin Fauziyya 4kenan a Asibiti amman dai jikinta babu sauki saidai Allah yabata lpy
Haka akai ta magani, aka kira Kakah Hajja aka gaya mata tace ita wannan badamuwarta bace Allah yabasu lpy
Saida mama Balaraba tai wata 5 a Asibiti sannan aka sallameta
Itama Fauziyyan an sallameta suka dawo gida
Alhaji kuwa................. ✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_
*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}
🅿--- 7⃣5⃣&7⃣6⃣
................Alhaji kuwa yarasa meke masa dad'i yake kamar abubuwan dasuka faru arayuwarsu kamar film ne
Yakan tuno wasu abubuwan dasuka faru amman dazarar yazurfafa tunanin sa sai yaji kansa yad'auki zafi saiya manta komai
Amman babban abun mamaki anan shine bai damu da halin da su Mm Balaraba suke cikiba safgarsa yake
Sannu ce kawai tsakaninsa dasu kuma sai yaji yana jin haushinsu sosai
Yan biyu kuwa kullum suna manne dashi tare sukecin abunci su zauna abakin shagonsa suyita hirarsu, har bacci ma tare sukeyi
A6angaren Jazuli kuwa annemesa anrasa kwata² bayanan
Da acikin garin RANO yake amman yanzu anrasashi sam
Wata motace tafaka abakin 'kofar gidan su Mm Balaraba wazan gani su........................
***************************
...................... Abakin 'kofa taganshi yana tsaye kallonsa tai ta watsar tacigaba da tafiyarta
Kallonta yay yace mena ce miki
Tafiyarta taci gaba dayi
Binta yay yace ba magana nake miki ba
Gani tai yamata kwarjini
Tace yeah gurin faty fa zamu tayaya zan daka ni'kaf
Kai gurin faty kuma
Ummm
Muje
Ina
Me kika ce
Gurin faty'n zani dakai
Ey
Ta6 salon suce wannan yaron shine saurayina
Matsowa yay daf da ita yasaita bakinsa wajen kunnenta yadda zataji yay mata rad'a
Banjime yace ba, saidai gani nai Nusaiba ta zaro ido tayi gaba tana toshe baki
Binta yay suka tsayar da nafef suka shiga
Sam takasa had'a ido dashi
Agurin datai kwatance anan me nafef yatsaya, sauka sukai Nauphal yabiyashi kud'insa suka shiga holl d'in
Kowa sai kallonta yake
Dan sunyi mugun dacewa da juna sosai
Kallonshi tai tace kazauna anan zanje wurin 'kawayena
'Kawayenki kuma
Ey
Muje tare, salon kuyi gulmata kunga d'an saurayi d'as²
Allah ya kiyaye meza'agulmata akai
Wannan d'anyen yaron dakai wanda ko girma baka gama ba
Hmm haka kikace ko
Ummm
To matar 'katon gardi
Gardi kuma
Ey jeki kidawo ina jiranki
Tafiya tai tana murgud'a masa bakin ta
Girgiza kansa yay yace bazata dainaba sai randa na nutsar da ita tukunna
'Kawayentane suka had'a baki tana 'kara sowa sukace irin wannan mai zafin haka, ina kika samo mana shi
Dama shiyasa kike d'aga mana hanci kice da saurayin naki kike tafe
Aaaaaa ko kuma muce mijin naki ko, amman fa kun dace sosai wlh Nusy
Itakam kalisss dariyar ciki take dan tasan yau saita zazzage musu kwandon bala'i dan wani mugum kallo takebin su dashi
Kai dallah can wannan ne mezafi yarone fa d'anye shakaf
Ai irinsu sunfi dad'in love 'kawata wata 'yar ajinsu ta fad'a
Allah yakiyaye wlh wannan yazama saurayina, ta6
Wannan yazama saurayina ai rainonsa zanyi saiya bala................. ✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*