Showing 33001 words to 36000 words out of 61932 words

Chapter 12 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH

10 Jul 2026

119

gina wani katafaren gida agurin


    Haya suka saka suka cigaba da rayuwarsu acikin garin RANO
   Tun daga wannan haihuwar da sukai basu 'kara haihuwa ba sudukan su Kamar had'in baki

   Yau tun safe kaka Hajjah take................ ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻


Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗

Hallmarth ce 💕💖💕
 
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*


*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_

*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}



🅿--- 5⃣5⃣&5⃣6⃣


.......... Tun safe kakah hajja take na'kuda inda bata haihuba saida ta kwana asibiti ta haifi "yara mace tana haihuwar ta kuma yarinyar tarasu


Ba'karamun ba'kin ciki tajiba narasuwar yarinyar taba wanda saida ta dad'e tana jinya sannan tadawo dai²



   Haka rayuwa taci gaba kakah hajja tana kula da Naziru amman kuma wahalar dayakesha takai intaha
   Wanda daga ''karshe wajen Aunty Safiyya yakoma matar Ibrahim
    Inda tahad'ashi da danta Hashim take kulawa dasu



Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau dad'i gobe akasinsa harsu Hashim suka kammala karatun degree da matter's d'insu



   Inda aka had'a auren Hashim da Fauziyya
   Shikuma idiris ya auri wata wadda ake ce mata maryam
   Naziru kuma ya'auri karima


Acikin garin RANO iyayen su suka gina musu suma nasu makeken estate d'in suka fara tasu rayuwar mai tsafta dan bala'in kakah hajja kullum ''karuwa yake
      Suma kasuwanci suke dan iyayen su basu 'kyalesuba suna aikin gomnati kad'ay ba



   Sana'ar shadda da kuma wasu sana'oin duk sukeyi ba wasa



     Matar Naziru ita ta fara haihuwar d'an ta namiji aka saka masa sunan kawu Ibrahim
   Sai matar idiris itama ta haifi d'anta namiji itama, aka saka masa sunan kawu musa



    Saida Ibrahim da musa suka girma har sukai shekara 11 sannan matar Baffan ki tasamu ciki tahaifi yaranta guda uku biyu maza d'aya mace ake ce musu hasan da usaini ita kuma macen aka saka mata Rabi'atu
    Sosai suka taso cikin gata daso da 'kauna wanda bazai misaltuba agurin iyayen suba da kakan ninsu



    Ranar wata wata talata ranar dabazamu manta taba itace ranar da wuta takama acikin estate d'in su kakan Ummerh ki wanda da dare ne kafun motar kwana-kwana tazo gidan nan ya'kone sosai, dukkan su babu wanda aka futar da rai acikin su




   Amman abun mamakin shine wutar bata ta6a 6angaren kakah hajja ba ko kad'an itace ma ta futo take ihun wuta²

    Haka akai musu sallah aka sallaci gawarsu wanda duk sun 'kok'kone sosai



      Babah Ibrahim Ashe kafun yamutu yabawa Hashim da Fauziyya dukkan takaddun dukiyarsu da komai wanda kaka hajja bata sani ba



   Kuma yace karsu gaya mata dan ba alkairi bace wannan matar ba


   Bayan sun rasu ne taji har yau ba'ai zancen dukiyarsu ba gashi sun doshi shekara hankalinta yatashi dan tai tunanin za'ai maganar kuma taji shiru



   Taso tai magana amman sai taga idan tai maganar za'ace wazata bawa tunda itadai bata ta6a haihuwa ba acikin su



   Ahaka tayi hkr ta share amman kuma daga 'kasa tanata yi musu bita da kulli danta gane ina suka ajiye wasu takaddu na dukiyar tasu



Tunda tayi bugun cikin dai duk abanza dan bataji wani labari ba



    Ranar wata juma'a da safe Naziru yatashi daciwon ciki wanda aka d'aukesa zuwa asibiti kafin suje yaras





    Ba'a dad'eba itama matar sa tarasu
Abun mamaki sai Kakah hajja tace abata d'an Naziru tari'ke sbd yanzu bashi da iyaye ita kuma bata da d'a abar mata shi



   Dafarko nida baffan ki bamu yaddaba amman saita rink'a kuka harda hawaye wai zamu nuna mata wariyar launin fata dan munga bata ta6a haihuwa ba



     Haka tacigaba da ri'ke Ibrahim awajenta tun yana d'an shekara 2 tari'ke Abban ki wanda yafara basa wahala daga farko



   Aikuwa Baffan ki ya 'ke'keshe idan sa yace tabashi d'an sa inba hakaba hukuma ce zata rabasu
   Taji tsoro sosai anan tace bazata 'karaba yayi hkr dan jan ido yanuna mata sosai akan Ibrahim



      Daga ''karshe tayi hkr ta rikesa amman kuma idan yay mata abu kad'an sai masifa da bala'i zatai tai masa
   Shekarar Ibrahim 6 agurinta tayi aure ta auri wani mai kud'in gaske bata dad'e da auren saba tasamu ciki ta haifi d'anta namiji aka sama masa suna Hamisu

      Sosai take nunawa d'an nan nata soda 'kauna da kuma sangartasa datakeyi sosai da kud'i sbd kasancewar mahaifinsa yana da kud'i
  

    Hamisu yanada shekara 10 mahaifinsa yarasu inda kaka Hajjah tayi ba'kin ciki amman kuma tayi murna dan yabar musu dukiya mai yawa

    Takama kasuwanci Kamar babu gobe
   Anan harkar kasuwancin ta tahad'u da mamar Balaraba hjy kaltum wadda ta 'kara bud'e mata idan ta tass suke bin malamai da bokaye


    Sosai suke shan sha'anin su yadda suka ga dama
     Baffan ki bai ta6a kula taba saidai daga ''karshe yad'auko Ibrahim yadawo dashi wajen Fauziyya



   Tahad'ashi shida su hassan da rabi'atu taci gaba da rainon su



   Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda kowa yake cin gashin kansa



    Sam bama shiga safgar kakah hajja dan tunda tayi aure ta 'karo wula'kanci sosai



    Bare yanzu kuma datake zawarci
Ita irin matan nan ne masu 'karamun jiki, suci zamaninsu suci nawasu, sannan kuma tunda ba haihuwa takeba tsufanta bai nuna ba sam gakuma kud'i sun zauna mata kota ita, sai she'ke aya da kuma bariki



     Hamisu a'kasar waje yayi karatunsa na primary da secondary har university ma acan yayi shiyasa ya'kara kangarewa gashi kuma yahd'u da abokai marasa ji


   Sai suka had'u suka kangare babu wanda zai kwa6esu idan suna abunsu




Wani lokacinne ma idan abun ya ishi baffa saiya kirasa yay masa fad'a amman abanza dan baji yake ba




Daga 'karshema yafuta sha'aninsu gaba d'aya


    Baffan ki mutum ne mai yawaita kyauta da sadaka dan kullum sai anyi girkin almajirai agidan sa masu dafa musu abunci yad'auka na musamman, sannan kuma dukkan 'karshen wata sai yay rabon kayan abunci daga company sa kuma baya ta6a gajiya



   Yakan kuma shiga makarantar islamiyya da allo da boko yaga abunda basu dashi yay musu sannan kuma yad'auki nauyin karatun yara dayawa harsu kammala


    Shiya gina asibitin garin Rano dakika ganta



   Dan haka suma yaransa suka taso da wannan tarbiyyar basu da rowa ko kad'an, sannan kuma uwa uba Aunty Fauziyya itama bata da rowa sam hannunta abud'e yake




Lokacin da ummerh ki ta girma takai shekarun aure, lokacin ne kakah hajja tazo akan lalle lalle saita auri Hamisu d'anta inda Baffanki yace atambayeta tana sansa itakam tace aa batasan sa



   Ba'karamun ba'kin ciki kakah hajja tajiba  ba, alokacin taso aimata auren dole amman Baffan ki yace A'a sam shibadashiba za'ai wannan rayuwarba




     Alokacin ne kuma IBRAHIN yanunawa Baffan shifa yanasan Rabi'atu kuma itama tana sansa




Aikam babu 6ata lokaci akai auren su anyi biki nagani na fad'a inda suka tare agidan su wanda baffa yagina musu gidane babba sosai na "ya"yan.........................✍🏻✍🏻✍🏻😎





Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗

Hallmarth ce 💕💖💕

[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*


*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_

*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}



🅿--- 5⃣7⃣&5⃣8⃣



............. Na "ya"yan manyane sosai duk wanda yashiga gidan sai yasan yashiga gida mai kyau mai rai da lpy sosai ma




Ranar da kakah hajja taje gidan banda ba'ka'ken magan ganu da habaici babu abunda takeyi


   Tana samun nasarar juya Ibrahim sosai sbd yana bata girmar uwa dan ganinta yake Kamar mahaifiyar sa


Ba'a dad'eba  tasa Hamisu yayi aure ya'auro wata yarinyar yar wani mai kud'i sosai


Inda tasaka dole sai Baffan ki yagina masa gida irin na Ibrahim acewar ai duka d'ayane


Haka yasa  akai masa shima gidan sa amman baikama 'kafar na Ibrahim ba sam anyi masa shima dai dai² gwargwadon iyawarsa




Sosai wannan abun ya'kona mata rai akan yaya za'ai baza'ai masa irin na Ibrahim ba

   Amman ganin shima gidan na kece sa'ane yasata hkr kawai Amman badan taso ba


Haka akaci gaba da rayuwa inda shikuma musa yaron wajena shima yayi aure

  Baffan ki bai gajiba yayi masa gida shima mai kyau sosai inda suke zaune shida matarsa



Akwana atashi babu waha sai gashi ummerh ki tasamu ciki wanda tahaifi d'anta namiji wanda ranar data haifesa aka samu wani yasacesa da dad dare a Asibiti  sosai hankalin mu yatashi muka shiga wani irin tashin hankali, abu Kamar wasa²

    Har akai satuttuka babu labarin wannan jariri sam




    Tun ana nema har aka hkr aka fawwalawa Allah komai dan yakai shekara 8 Amman ba'a gansaba hotonsa kawai muke dashi sai kuma wata sheda da mukewa Ahalinmu zarar an haifi yaro to ana masa wanka muke yiwa yaro ita abayan sa za'a yayyanka shi sau uku  amasa tabo


    Sbd koda ya6ata in aka gansa ana duba wannan shedar za'a gane sa


   Haka muka hkr muka cigaba da addu'a koza'a gansa




   Amman dai shiru kakeji
Haka rayuwa taci gaba tun daga wannan haihuwar kuma ummerh tadad'e sannan ta haihu inda tahaifeki aka saka miki suna Hapsatu wanda alokacin kuma Hamisu yanada raya 3 mata



     Musa kuma matar sa bata ta6a haihuwa ba
     Saida kika kai shekara 2 sannan matar musa ta haihu mace yarinyar ta itama kamarki tunda dukkan mu asalin buzayene Amman farare



   Duk wanda zaiga "ya"yan zuri'armu to babu mummuna kaf d'in mu dan har wasu suna cewa family'n mu family'n aljanu, sbd kyau da Allah ya azurtamu dashi




    Haka kuka taso Kamar tagwaye komai naku iri d'aya ake muku shi mukan zauna abakin wata bishiyar tsamiya nida baffan ki, dayake shi ma'abocin shan furane ko kunun tsamiya, to idan Ummerh ki tayi saita aikoku keda khadija ku kawo mana




    Anan zakuyi tawasa har sai mun tashi sannan kuma musa akaiku gida
     Tin ban iya shan furaba da kunu harna koya sosai sbd kullum ne sai ankawo mana ita




     Ranar wata asabar wadda takasance mun ba'kar rana ranar ina zaune nida baffan ki da yamma sai kawai yacemun shifa kawai so yake yabar garin nan kuma sam² bayasan yadawo koda wasa




   Abun yad'auremun kai amman sai nace masa meyafaru yacemun babu komai amman shidai kawai tafiya zaiyi




   Da'kar na lalla6ashi aka kwana washe gari kuwa  yagama had'a komai nashi yace tafiya zaiyi nida Mamie kakarki munyi munyi amman ina yace shi sam tafiya zaiyi kuma da yaransa su hassan


   Haka suka had'a kayan su suka tafi musa ne yashiga motar danya ja yakaisu tasha subar gari, aikuwa khadeeeja tasaka kuka saita bisu




Haka suka tafi tare inda nidai bansan ina suka tafi ba yace dai ko a ina yake idan ya nutsu zai kirani


   Ahaka muka rabu kowa yana kukan wannan tashin hankali dan agurin mu tashin hankali ne dan tunda muke dashi baya iya tafiyar kwana d'aya batare da mu ba


    Amman haka kawai baka tatan yace tafiya zaiyi kuma fur ya'kijin lallashi bare ban baki


    Haka suka tafi munaji muna gani
Bayan musa yakaisu tasha ne ahanyarsa tadawowa yayi accident yarasu



    Lokacin da mukaje gurin munshiga tashin hankali sosai dan duka motar sa takama da wuta da'kar aka ciroshi daga ciki muka d'aukesa aka kaisa asibiti


   Da'kar aka samu yadawo hayyacin sa anan ne muke tambayarsa khadeeja yace 'kin biyoshi tayi tace ita agurin baffa da kawu hassan zata zauna


   Da misalin 'karfe  11:00pm na dare yace ga garin kunan




   Sosai muka shiga rud'ani haka mukai gida dashi inda kuma har akai sadakar bakwai 7 bamuji labarin baffan kiba



  Kuma gashi bamu tambayi musa wace tasha yakai suba bare muje garin cigiya




     Wadda kika kar6o sa'ko awajenta wannan mai d'inkin itace matar kawunki musa




       Bayan tafiyar baffan ki da kamar shekara 3 babu shi babu labarin su gaba d'aya





Anan kakah hajja tafara baza nata mulkin inda bamusan hawa ba bamusan sauka ba kawai saiji mukai ankawo mana sammaci daga kotu




Mudai munsan bamuyi wani laifiba amman haka muka shirya ranar zuwa kotu mukaje
   Inda aka fara gabatar da shati'a akan Baffan ki


    Tace abunda yasa Baffan ki guduwa wai sbd yaciyo bashi ne yayi masa yawa



   Kuma ita take ta biya sannan kuma yanzu ya gudu takawo wasu takaddu wanda  ga yarjejeniya nan duk sun suna yaci bashin kuma tabiya
   Dan bamu yaddaba amman da mukaga saka hannunsa da sign d'insa sai muka yadda dan ko mafarki nake zan gane saka hannunsa




    Haka munaji muna gani aka saka gidajen sa danamu na gado nagarin kano aka siyar aka bata kud'inta

   Duk da hakan ma saida aka yanki wani gurin daga cikin gidan ku aka siyar aka cika mata kud'inta

    Daga nan kuma d'an sauran 'yan canjin dasuka rage mana muka ci gaba da siyarda shaddar mu kamar yadda muka saba




     Ana nan wata rana kakah hajja tashigo gidan danake haya tace in tashi nace mata ai kud'ina bai 'kare ba tace ita sam saina tashi inba hakaba kuma yanzunnan nima taga bayana




  Anan take gayamun dukkan abubuwan data aikata tun daga mutuwar kakan Jauro wanda tabuga tabuga danta samu ciki bata samuba sai daga baya tana ganin tasamu ta kasheshi da kuma mutuwar Alhaji Ibrahim mai shadda na wutar data kama agidan sa da kuma mutuwar d'ana Ibrahim da kuma karayar arzi'kin mu



   Anan take gayamun abunda ya'kara van mamaki nacewa itace tai wa............... ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻😎



Keep waiting my fan's🤔🤔🤗🤗🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨

💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞



🅿---

5⃣9⃣&6⃣0⃣


............. Tafad'amun abunda Ya'kara ban mamaki tace itace tai wa Baffan ki kurciya kuma bazai 'kara dawowa ba har abada

    Sbd ance bazata iya kasheshi ba kuma zai kawo mata matsala indai bata masa kurciya ba


    Shine yasata tayi masa haka, tacemun maza² inyi in tattara in bar gari Inba hakaba nima takasheni

    Babu shiri ban gayawa kowaba na had'a kayana nabar gari nida matata


    Bamu dad'e da tafiyaba kd naba tayi ciwon 'koda kuma bani da kud'i dan sainai bara nake samun inkawo muci abunci acikin kasuwa muke kwana, itama Allah yad'auki ranta saura ni kad'ay

   Allah ne yay zamu had'u dan da yaune nake saran zamu tafi legos sbd acan anfi samun kud'in bara

   Sai wani d'an uwana wanda muke bara dashi yacemun anan gidan kina bada sadakar abunci kullum kwano 30 shine nace bari inzo ko Allah zaisa nasamu

    Allah sarki Baba mlm, wlh duk tuna nina Kakah Hajjah ita ta haifi abban mu kuma bai ta6a gaya mana ba
    Amman har take cewa zata tsine masa, bayan ba ita ta haifesaba

    Aimu ada Hapsatu muna tsoron cinuwa, sbd ce mana ake duk wanda yatsine maka saita bika

    Allah sarki Abban mu babu komai haka Allah yake lamarinsa
   Komai zai dai² ta insha Allah

Kuka take sosai tana mamakin irin wannan mugun halin na Kakah Hajjah amman gaskiya wannan muguwace

    Da'kar talalla6ata tadaina kukan yace taje ta kwanta shima bari yaje ya kwanta

     Haka akai kuwa
Koda gari ya waye sassafe tagama aikinta sunata yin safgoginsu
   Bintu ce tashigo itama tana tayata suka 'karasa wasu abubuwan sannan ta tafi zuwa shago, sallama taji anyi ta taso sai taga Nusaibace, aidasauri tafuto tarunguneta suka fara ihu
   Yeeeee yaushe gamo wlh kemadai kya fad'a, tunda narakaki siyan kunun aya da fankasu shikenan kika manta dabatun wata bintu 'yar kawo
    Hhh habadai wlh a'a hajiyar muce batasan ina futa wlh sam
   Toh shikenan Amman dai wuni zakuyi koh
   Wuni wlh a'a yanzuma zan siya wainar shinkafane da kuma sweet
    Laaa dama bani kikazo ganiba

Kalis ce ta amshe dacewa bake tazo ganiba gurin wa.........

   Bata 'karasaba Nusy tadoke bakinta,
Kai wlh bazai yuyuba saina fad'a kuma, tazo ganin saurayintane

  Zaro ido Bintu tai tace saurayi kuma🙄🙄🤔

   Allah yatsareni wlh, waina nazo siya, yasin wannan baikai saurayi naba wlh
    Aaaaaa tome garesa wai naga yanada kyau😏😏
   Tukunna ma kalis wanne kuke nufi
Takedai nufi
   Hhhh muke nufudai, ina wani wanda zakiga sumarsa mai yawa yana gyarata fari mai 'karamun baki wanda zakiga kamar yashafa pink d'in lips 💋 gloss
    Ok Yeah Nauphal zakice
Ta66 wlh wannan bazaima sokiba ingaya miki dan mata dayawa sunsha rubuta masa letter ya yagata ingaya miki, shi sam bayasan ma soyayya arayuwarsa

   Gaaaa shegen miskilancin tsiya inba da yayansa ko maman suba baya magana wlh, saiki gama wuninki agidan su bazai kula kiba gaisuwar kima da'kar yake amsawa
   Kalis ce tace kindaiji ko
Kinji dai ni ai bagurin sa nazoba abu nazo siya kunga tafiyata
   Juyawa tai tashiga gidan da sallamarta abakinta
    Amsa mata Baba mlm yayi yace sannu dazuwa
    Yawwa Baba ina wuni
Lpy qlu yarinyar kirki
     Murmushi tai tace baba ummerh tana nan
   Ey tana ciki
Shiga tai tana 'kara sallama amsa mata Hapsatu datake d'aki tayi
   Aaaaaaa lale sannu dazuwa
  Yawwa Ummerh ina wuni
Lpy qlu, kwana da yawa
  Wlh Ummerh makaranta muke zuwa
A'a masha Allah, shiyasa najiki shiru
   Ey wlh Ummerh, akwai wainar shinkafa da Pepe sup din nan irin wanda nata6a siya
    Ey da akwai "yar gidan Ummer
Yawwa abani wainar ta d'ari biyar, Pepe sup d'in kuma da dubu d'aya, sai kunun aya na d'ari biyar shima
     Aaa 'yar ummerh keda wa zakuci wannan abuncin
   Wlh Ummerh makaranta zanje dashi nace zan siyo musu suci yau
   To shikenan, kulolin tami'ka mata,  Amsa tai tafara zuba mata komai na yadda tafad'a harda 'kari da wainar ta 1k tasaka naman na 2k tasa mata sannan ta mi'ka kulolin
      Kud'in ta mi'ka mata tana russina wa, A'a barshi kinji 'yar Ummerh
   Habadai Allah Ummer ki amsa
Wlh bazan kar6aba abunda ba kullum kike siyaba sai anganki
    A'a nidai to Allah zan daina zuwa
Hhh tofa dana nemo ki ai
   Maza d'auka indai ni Ummerh takice da gaske ba tsokana ba
    Kai Ummerh
Ey mana maza d'auka kigaida mutan gidan
   Toh Ummerh angode, Allah ya'kara arzi'ki
   Ameen yaravval alameen 'yata ngd
    Murmushi tai tad'auki kayan harda kunun aya sannan tafuto
     Kallonta su Bintu sukai suna dariya
Had'e rai tayi tace lpy meye nadariya kuma
    Kinjedai kinga da gaske bayanan ko, kinga yanzu ai saikiji dad'i basai mun 'kara dawowa ba
    Allah yasawwa'ke wlh inje ganin wannan yaron
   Wai yaro kike cewa, in aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login