Showing 54001 words to 57000 words out of 61932 words
Chapter 19 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH
Ad'an sace yakalleta yace Ummerh
Na'am d'an ummerh
Ummerh wai ina su Bintune
Bintu kuma
Ummm
Hmm tana gidan su
Ok
Shiru yay can kuma suna aiki yace Ummerh ina Nusaiba kuma
Tana gidan su itama
Ummerh inane gidan
Meyasa baka tambayetaba
Dan sosa 'keya yayi yace ai Ummerh banyi tunanin zata koma bane
Ok yayi, to takoma
Shiru yay yaga babu alamar wata hanya dazai samu har suka 'karasa girkin
Haka Nauphal yaketa kewar bintu gashi Ummerh su tace babu party ko wata dinner kawai dai zasuyi walima bayan d'aunrin aure
Kai wannan abu baiyi masa ba sam
Haka dai sukaita hkr yanzu suda ganinsu sai randa za'akai musu su gidan su
Fahat ne yayi shiru yana nazari shin ina zasu tare kuma dayayi maganar sai Ummerh tace wannan ba damuwar sa bace
To yanadai zubawa sarautar Allah ido kawai
A6angaren su Nusaiba kuwa Hjy Nasmatu mai gyaran mata takafa ta tsare basa zuwa konan da can kullum acikin basu kulawa take sosai
Suma sunasan suji muryar samarin nasu musamman ma Nusaiba data shekara biyu bata gansa ba duk da batasan yadawo ba
Yau tun safe aka kawo lefe akwati ashirin da biyu
Kowacce sha biyu dozinnnn
Duk iri d'aya purple da fari akwatunan ma kansu abun kallo ne saboda mugun tsaruwar dasukai
-------------++++----------------
Mom d'in Nusaiba tasamu sauki sosai dan ruwan mai wari yadaina zuba ajikinta
Saboda Hapsatu tasa ana mata rubutun Alkur'ani mai girma da kuma wasu addu'oin da ake amso mata daga gurin malaman tsangaya
Dan haka ita da amaryar daddy duk suna gidan Hapsatu sunata shirye shiryen biki
Dan saura kwana biyu yau
Komai anyisa akan tsari
Bb mlm ma idan kaga kayan da Hapsatu tasa aka d'inka masa saikai mamaki sosai
Kakan nusaikuwa tunda mom d'in su Nusaiba tafad'a masa gaskiyar abunda yasakata tayi wannan hatsarin da kuma dalilin gobarar gidan mijinta
Yaji ya tsaneta yasaka kuma dad d'in Nusaiba yasaketa
Inda da 'kar aka basa hkr sannan yaha'kura
Dan cewa yay koya saketa ko kuma ya tsine mata
Hakadai suka cigaba da gudanar da hidimar biki babu 'ka'k'kautawa kud'i sunyi kuka sosai
Yaune yakama ranar d'aurin aure dan haka shiri akeri gidan yasha dacoretion sosai an shirya wajen amsar ba'ki inkaga amare kamar kasace su dan sun had'u iya had'uwa
Maroon din wani tsadadjen material aka d'inka musu dogayen riguna na inna lillahi
Abunda su Nauphal basu saniba shine acikin gidan Hapsatu ta killace su Nusaiba tahanasu kuma su fad'i gaskiya dan ad'ayan part d'in suka zauna
Taware musu shine dansu samu salama suyi komai anutse
Da 'karfe 11:00am aka d'aura auren su inda yasamu halaryar manyan mutane daga guri daban²
Sosai masu kud'i sukaiwa Hapsatu kara, kud'i kuwa ta samesa kamar babu gobe dan akwai masu siyan abunci dayawa acikin su
Abokan daddy Nusaiba ma sun zo sosai, harda tsohon saurayin Nusaiba wanda yagayyaci 'yan gidan su sukazo harda mai gidan baban sa
Bb mlm yana tsaye suna gaisawa da mutane akace yazo su gaisa da Alhaji Ibrahim mai shadda
Gabansane yaji yafad'i Alhaji Ibrahim mai shadda kuma
'Kara mai maitawa yayi
Sai saurayin Nusaiba yace eyyy mai gidan babanane soyake kugaisa saiya wuce
Dasauri BB mlm yataho suka ''karasa bakin motarsa
Sallama akai masa dashi ya waigo
Ai Bb mlm yana tsaye yaji wata juwa tad'aukesa tunkan yayi magana yafad'i 'kasa asume
Shima ALHAJI IBRAHIM MAI SHADDAH sumar yayi dasauri mutane sukayo kansu ana atai maka atai maka
Cikin gida aka shiga dasu aka ajiyesu aphalon ba'ki
Kiran Hapsatu akai da suka far fad'o kuka suke sosai babu mai lallashinsu saida sukai mai isarsu sannan sukai shiru d'akin yarage sai su uku kawai
Bb mlm ne yace kinsan wannan tace a'a amman yana kama da ku
Wannan shine mahaifin maman ki Rabi'atu wanda nabaki labarin sa
'Yan biyu ne suka shigo suda su Nauphal nan fa labari yasauya Bb mlm yakwashe labarin komai yagayawa Alhaji Ibrahim sannan yasanar dashi wadda ta aikata hakan
Sunsha kuka sosai ganin yadda 'yan uwan sa sukai rayuwa cikin 'kunci da ba'kin cikin rayuwa da talauci sosai yatausaya musu
Shikuma yana rayuwa acikin daula ga Hapsatu yarinya ''karama amman ankashe mata rayuwarta tun tana 'kara ma da wahala
Sunsha koke koken su sosai
Yabasu labarin yadda yayta rayuwa acikin garin abuja baya ma zuwa kano saida dalili
Da kuma son dayake yaje Rano amman daya kama hanya zaiyi kamar ana 'konasa da wuta ajikin sa haka zai dawo
Sosai yarin'ka gaya musu komai daya faru arayuwarsu harda auren dayay wa 'yan biyu da khadeeeja kuma
Ina Hapsatu anan tabasu labarin fahat dasuka tambayi wayeshi
Ha'a ai tare muke da baban ka yanzun nan ma kuwa
Husai jeka duba Allah yasa baban shi bai tafiba dan mun had'u dashi tunda dad'ewa lokacin danazo garin nan muna harkar saida shadda tare
Ai d'an sane wanda yazo yanasan ita wannan yarinyar Allah baiyiba
D'insa kuma
Ey mana d'an 'kaninsa ai d'an sane ko
Hakane kam isauri dubosa
Ko bari in kirasa awaya
Wayarsa yad'auka yakirasa
Bugu d'aya cikin na biyu, yad'auka ASSALAMU ALAIKUM in shigone yafarfad'o
Ey shigo nine ma
To to to ganinan
Katse kiran yay yashigo cikin phalon yana yin salama gabansa yafad'i ganin Fahat azaune wanda ko amafarki bazai manta mai wannan fuskar ba
''karasowa yay yace son...son....son............ Kaine ko kuma gizau kakemun shafa fuskar sa yake sai kuka
Shima Fahat d'in kuka yasaki sosai saida 'kar sannan sukai shiu
Amman kuma son ancemun ka 6ata an yanka kama akacemun
A'a ina nan daraina dad
Bashi labari komai yay har zuwa abunda yafaru agidan su naciwon mahaifiyar sa da rayuwar dayayi tare dasu Hapsatu
Sosai daddy sa yay kuka musamman ma yadda mahaifiyar sa tai ciwo bai bata kulawar komai ba harta rasu da kuma rayuwar dasukai ahannun mai garkuwa da mutane mama mai 'kosai
Sosai yake kuka yana godewa Hapsatu da taimakon yaransa datai gashi har yau tad'aura masa aure
Labarin amaryarsa Yabasu da yadda yagano halinta
Itama tana can tana jinya ahanyarta tanemo asiri tayi hatsari itada shagalallun 'kawayenta sukayi accident guda uku suka rasu su kuma suka jiggata sosai
Nan tafara hauka tanata fad'an abunda ta aikata
Yanzu haka su 5 suna gidan mahaukata na kano dan surutai sukeyi sukad'ay
Bayan angama ne suke tashi dan Anfara maganar afuto malaman dazasuyi wa'azi sun 'karaso
Shiga sukai kowa ya 'kara kintsawa sannan aka tafi wajen wa'azin
Sosai akai wa'azi agurin mai shiga jiki masu raunin zuciya ma har kuka sukeyi sosai
Da misalin 'karfe 4:00pm dai² ka tashi aka rufe taro da addu'a
Anci ansha abikin nan babu wanda yay kukan yunwa dan abunci har almajirai ma saida suka barsa
Motocin kai amarya ne suka 'karaso inda duka manyan matane masu shekaru sama da 35-40 sukejan motocin babu maza acikinsu ko d'aya
Haka aka saka amare amota sunata kuka, aka tafi dasu
Hapsatu ma kanta tasha kukan rabuwa dasu
'Kaya taccen gidansu data gina musu wanda tsakanin d'an uwa da d'an uwan sa saikai tafiyar minti 20 nan aka kaisu gidane nagani nafad'a danko su Bb mlm dasu Alhaji Ibrahim dasuka rufawa motocin kai amaryar baya sunsha mamakin gidajen saboda kosu iyakar abunda zasuyi musu kenan
Saida sukai musu fad'a sosai sannan suka dawo gida
Aka barsu da 'yan mata masu siyan baki
Sai wajen 9:00pm sannan su ango suka 'karaso
Part din su fahat suka fara zuwa sannan suka je nasu Nusaiba dan nasu Fahat ne afarko
Aphalon suka sami 'kawayenta nan aka daiyi raha akayi wa'azi kamar yadda akaiwa su Bintu sanna suka taho
Da'kar aka 6am6are Nusaiba daga jikin kaliss sunata kuka kamar me
Abokan anyone suka tafi inda aka maida kowa gidan su
Ango fahat ne naga yanata sakin murmushi ya'karasa gurin amaryarsa kan bed d'in yad'ane yazauna akusa da ita
Hannunsa yakai yacire mata.........................
**************************
A6angaren su Mm Balaraba kuwa abun mamaki Jazuli ne da wasu mutane guda biyu manya daga ganinsu kasan naira tazauna Jazulin ma yayi kyau sosai kamar bashi ba
Kallonsu tai da fad'uwar gaba dan babu annuri akan fuskar Jazuli ko kad'an
'Karasowa yay y....................✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤔🤔
🍃🍃🍀🍀🍃🍃🍀🍀🍃🍃🍃
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞
🅿---
9⃣3⃣&9⃣4⃣
.............'karasowa yay yarussuna agaban Alhaji suka gaisa dashi sannan suka gaisa da Ibrahim dayake tsaye
Suma wanda yataho tare dasu gaisawa sukai dasu sannan yakalli Anna ya mi'ka masa hannu suka gaisa
Dawo da hankalin sa yay yakalli Alhaji yace Baba wad'an nan iyayenane nazone in amshi yarana nawajen Fauziyya in kuma bata takaddarta kamar yadda suka bu'kata abaya na hanasu sukaimun asiri nazama mahaukaci
To yanzu zan bata kuma in d'auki 'ya'yana
To jazuli babu komai ga yaranka nan kad'auka danni ma yanzu mun rabu da ita nai mata saki uku
Toh alhmdllh baba dama dabakai ba zan saka kayi dan wannan mutanen ba mutanen arzi'ki bane
Ga takaddar kinan Fauziyya na sakeki saki 3
Ihu tasaki tana kuka
Dan Allah kayi hkr bazan sake ba wlh sharrin shaidan ne dasan zuciya da kuma kwad'ayi daya jamun
Nai raina kane banyi tunanin kana da wata nasaba ba shine yasa narabu dakai
Allah ko to yayi kyau 'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔 shine yake tsone maka ido
Danni wannan haukar ma da kika sakani tamun amfani dan a ita Allah yakaini na koma gurin dangina daban san suba
Kinga kinmun mugun ta
Sai Allah yamaidata alkhairi agareni
Sukuwa 'yan biyu jin ance za'a d'aukesu yasakasu sukaita murna zasu rabu dasu mm Balaraba
Haka yad'auki yaransa ko zama baiba suka tafi
Alhaji ma cewa yay maza ta kama hanya tabar masa gida
Ibrahim ne yace baba taci arzi'kin Anas abar musu wannan gidan zan siyi fili ayi mana gini babban wanda zamu zauna
Dahaka ya lalla6a sa ya yadda
Itakam Fauziyya fad'uwa tai ta suma agurin
Ana kaita asibiti akace hawan jini kuma yata6a mata zuciyarta ta kumbura koda yaushe zata iya samun matsala indai ba'ai mata aikiba
Suna wanna zaman jijyar aka kira Anas aka sanar masa gidan iyayen mm Balaraba yakama da wuta saici yake babu wanda aka futar acikinsu duk sun mutu harda 'kannen sa guda biyu yanzu susu kad'ay suka rage dagashi sai Fauziyya
Kuka kam Mm Balaraba tasha shi harta gaji
Bala'in yay mata yawa tarasa da wanne zataji
Kaka Hajjah ma jikin dai saidai ace alhamdllh ammandai abun in kagani saika tausaya mata dukkan wani tattalin arzi'kin ta saida ya'kare na nesa dana kusa
Komai data tara saida ya'kare
Tun tana kukan harta daina
Hamisu shima haka babu wani arzi'ki atare dashi kullum cinye jarin akeyi
Matarsa data gaji yaranta ta tattara takoma gidan iyayenta tana kula dasu
Amman Makaranta ma saida aka canja musu sbd babu kud'i ta gamnati suke zuwa islamiyyar ma saidai wadda ake kai kud'in laraba kawai
Wani lokacin ma sai ayi laraba 3 ba'a bad goman larabar ba
Haka dai rayuwa tayi musu zafi sosai suka shiga 'kunci
Tsawon shekara 2 kenan harda wata 3 amman komai dai sai addu'a
Inda Ibrahim yagama ginawa baban sa gidan sa suka koma yana zuwa gidan su suyita hira abunsu
Dayamma suna zaune aphalo suna hira shida doctor faruq Kallonsa yay yace waikai yaushe zakai aure
Kaidai za'a tambaya
Ta6 wlh haryau banga wadda tamun b
Toh nima dai haka
Dan har yanzu mutum d'aya nakeso
Wacece wannan mai sa'ar
Hapsatu ce wlh
Hmmm murmushi yay yace tofa yanzu ina zamu samo maka ita
To idan tayi aure kuma fa
Wani dummm yaji kamar andakesa da rodiii
Yace pleaseeeeeee man kadaina wannan maganar in sha Allah batai aureba nine mijinta
Hmm kana tuzurun dakai
Kaidaine tuzuru
Dariya suka saka tare
Haka rayuwa taci gaba inda Ibrahim yake tai makawa Anas yabud'e masa shago babba danya tallafawa mahaifiyar sa
Sbd yadda yakula da Hapsatu da Nauphal lokacin da suke bu'katar tai mako
Alhaji ne yake cewa Ibrahim gaskiya yakamata mushirya mutafi neman su baba Ibrahim
Hakane amman ta ina zamu fara saidai mufara saka cigiyarsu tako ina acikin fad'in Nigeria 🇳🇬 sannan da hotunan su
Mukuma dage da addu'a da tai makon malamai suma sutai maka mana da addu'a da tai mako
Hakane kam ka kawo shawara mai kyau, gobe mushirya muje dan baza hotunan su agidan TV da kuma yaaa yaaataaa cigiyarsu acikin gidan radio
Hakane dad Allah yakaimu
WASHE GARI
kamar yadda sukai 'kuduri haka akai kuwa dan tun 11:00am suka shirya suka tafi gidan TV.................
****************************
............... Hannunsa yakai yacire mata mayafin yace masha Allah matata kinyi kyau amman kuma kinata kuka saikin 6ata mun kwalliyar tawa
kauda kanta tai taci gaba da kukan nata
Matsowa yay kusa da ita yajanyota tafad'o kansa
Wata nannauyar ajiyar zuciya yasauke yace teemeeh tahh kidaina kukan mana duk kin 6atamun kwalliyata
Shiru tai jin yadda yay maganar kamar wani yaro
Kitashi kiyi alwala muyi sallah kinji mugodewa Allah daya nuna mana wannan ranar
Tashi tai tashiga bathroom 🛀 tayi wanka da alwala tasaka kayan da Hjy Nasmatu tabata tad'aura babban hijab sannan tafuto dan doguwar rigace iya karta ta cinya
Kallonta yay yayi murmushi dan 'kamshi kawai takeyi ba kad'an ba
Sallah yajasu sukai sannan yayi musu addu'a yakama kanta yay mata addu'a
Sannan yayi mata tambayoyi sosai akan addininmu kuma ta amsa
Yasha mamaki sosai dan baiyi tunanin hakaba
Ledar daya shigo da ita ya d'auko sukaci kazar da madara wanda da'kar taci ma sannan yace mata taje ta kwanta yana zuwa
Tafiya tai ta kwanta ta ma'kale acan tayi lamooo gwanin tausayi
Shikuwa saida yakwashe komai yarage kayan jikinsa sannan yashiga wanka yayi yada'auro alwala shafe jikinsa yay da tura ruka sannan yakulle ko ina yakashe haske yadawo d'akin tarar wa yay hartayi bacci ma kashe light 🏮 d'in yay sannan yakunna 'karamun haske dai² na bacci sannan yahauro kan gadon
Janyota yay jikin sa yacire mata hijab d'in tabbas dayaga Surar ta saida yafurgice dan masha Allah Bintu ba mummuna bace tanada kyaun ta da² misali
Hannunsa yakai yafara laluben nashanunta
Bud'e idan ta tai tana shirin tashi maida ita yay yajanyo musu blanket yarufesu har kansu
''ko'karin kwacewa tafarayi yahanata
Ahankali yarad'a mata Teemah na kiyi hkr mana sweet fa zan baki
Shiru tai dan yafara sauya mata tunani da salonsa mai wuyar fassarawa
Addu'ar saduwa da iyali naji yana karan towa yana neman hanyarsa
Kuka tafara sosai tana ro'konsa amman ina baiji bare gani tunda yasamu yashiga duniyar ni'imarta
Suma tai tunda taji wannan mugun zafin yaziyar ceta har kwakwalwarta
Shikuwa inbanda surutai babu abunda yakeyi
Janyo musu 'kofarsu nai nayi 6angaren yaron Nusaiba danjin yadda zata kaya
Kiiiiiiiii kitttttt
Narufe musu saida safe
......... Awajen Alhaji Nauphal kuwa ana tafiya yashiga d'akin bata kan bed
Jiyo 'karar ruwa yay a bathroom 🛀 da alama wanka takeyi
Matsowa yay bakin 'kofar yace my sweet baby inkin gama kiyi alwala kinji
Ko amsashi bataiba taci gaba da wankan ta saidai gabanta dayake tafad'uwa sosai
Shima komawa yay d'akin sa yayi wankan yabi jikinsa da tura ruka masu kanshi sannan yasaka milk d'in kayan bacci masu sul6i yagyara gashin kansa
Tura rukansa yafesa masu 'kanshi sosai da dad'i sannan yad'auko plate 🍽 da cups ya ajiye akusa da ledar daya shigo da ita
Sallaya yashimfid'a sannan yazauna agefen gadon sa yad'auki wayarsa danya kirata
...... Itakam saida ta kammala wankan ta tsaf da tura rukanta na wanka masu 'kanshi sannan tayi alwala da brush ta futo
Zama tai tabi dukkan lungu da sa'kon jikinta da turare da mayuka masu sanyin 'kanshi
Ledar da Hjy Nasmatu tabata tad'auko kayan baccin tad'auko tana waresu taga wani d'an mitsitsin wando wanda ko bom² d'inta ta tabbata bazai rufe ba
Sai rigarsa iyakarta cibiya
Zama tai tayi shiru tace nabani da wannan kayan tayaya zansakasu ni "yannan
Wayarta taji tafara ringing 🔔 gabanta taji ya yanke yafad'i dataga mai kiran
'Daukar wayar tai hannunta yanata rawa da'kar tadanna answer karawa tai akunnen ta tace hello
Murmushi yay mai sauti yace my sweet baby kin gama ne in zo
Aaaaa'aaaaa
Ok toh gani nan zuwa, kit ya yanke kiran
Dubawa tai taga yakashe
Wayyo Allah na tashi tai takulle 'kofar sannan tasaka kayan baccin ahaka babu yadda ta iya tasaka hijab babba nocking taji yayi
Ana zuwa
Ok
Takowa tai ahankali kamar mai koyan tafiya ta bud'e kofar hannunta yana rawa
Kanta ta sunkuyar 'kasa tana wasa da yatsun hannunta
'Karasa shigowa yay cikin d'akin sannan yakalleta my sweet baby muje ko
Shiru tai masa
Mutafi mana baby nah
Ina fa
'Dakina mana
A'a nidai katafi saida safe
Murmushi yay wanda saida tajiyo sautin sa yace ai "yan matana 'kafata "kafarki wlh
Turo baki tai tace Toni dai bazan iya zuwaba
Allah
Ummm
Matsowa yay kusa da ita, batai auneba taji yayi sama da ita
Wutsil² tafara tana 'ko'karin sakkowa, daga hannunsa
Kitsaya wlh inba hakaba kuma kinsan sauran
Lup tai amman gabanta sai fad'uwa yake sosai
Haka yashiga da ita d'akin akan sallaya ya ajiyeta yace oyaaaaa muyi sallah kinji ko
Sallah yatada sukai raka'a biyu sunsha addu'oi kuwa kala² sosai sannan yakama kanta yay mata addu'a sosai
Kana yafara tambayar ta game da addininta tabasa amsa sosai sannan ya'kara yi musu addu'a sannan suka shafa
Juyowa yayi yaga tayi shiru kamar ba itaba duk jikinta yayi sanyi
Dariya yay yace ina bakin tsiwarne yake, banza tai masa yatashi d'auko musu ledar daya shigo da ita yay yabud'e wani 'kanshine yataso yajuye musu aplate sannan yadauko yoghurt yazuba acikin cups din
Kallonta yay yace my sweet baby bissimillah
Na'koshi
Kin 'koshi kuma
Ummm
Wlh to tun muna shaida juna matso muci inba hakaba kuma wlh in miki d'ura
Hara rarsa tai tana murgud'a masa bakin, yana kallonta amman sai yay kamar bai ganiba
My sweet baby kimatso mana
Kin matsowa tai
Tashi yay yayi calak da ita yad'aurata akan cinyarsa, kallonsa tai tace kasaukeni zan ci
Uuuu'ummm sweetie na
Tsokar yad'auko yabata kad'an taci shima