Showing 36001 words to 39000 words out of 61932 words
Chapter 13 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH
had'aku ad'akin zai nuna miki aikin yarinta
Kai wannan d'an 'karamin yaron Allah yasuttura wlh
Wlh zanga mijin dazaki aura kedai
Yana nan zaku ganshi ingaya muku
Hhhh Allah yasa karki auro yaron wanda yafi Nauphal 'kan'kanta
Allah yakiyaye ai in sha Allah saiyafi wannan yaron in gaya muku
Wai baku kallesa bane ba amman kuke had'asa dani
Yaro nefa d'an 'karami ma kuwa narainashi sosaima kuwa in gaya muku, zakuga mijina
Dan Allah nikizo mutafi in kuma bazakiba in 'kara oil ni
Gurin da suke hawa napep taje tatsayar tagaya masa inda zasu, shiga tai, aiko da gudu kalis tabiyota tashiga suka tafi
Motar...........................
Keep waiting my fan's🤗🤗🤔🤔
Hallmarth ce💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞
🅿---
6⃣1⃣&6⃣2⃣
...................Motar mom d'anta tagani tana shirin yin perking a 'kofar gidan su Nauphal
Gabanta ne yafad'i rass dan tasan yau baza'a kwashe 'kalau ba, dakatar dame napep d'in tai tace yatsaya dan Allah
Yana tsayawa tasauka tabar kalis aciki, dasauri taje tasha gaban mom d'in tata, kallonta tai tace ashe maganar da aka fad'amun gaskiya ne cewar kinzo ganin saurayinki da kuma siyan abunci
Kallon mom tayi tace waya fad'a miki mom
Body guard 💂 d'inki
Body guard 💂 kuma mom
Yesss ko kina shakkune, to nabaki tsaro sosai sbd wannan matsiyatan da kike san kulla ala'ka dasu
Kinsan dukkan family d'inmu babu matsiyaci dan haka ki kula
Mom kizo mutafi gida mayi maganar acan gida in munje
Dallah can wawuyar yarinya kawai, Anan zamuyita kauce kiban guri, kafun in sabauta ki yanzun nan
Tureta tai ta shiga gidan babu ko sallama ta banka musu 'kofa
Kuna ina ahalin matsiyata wad'anda basusan komai ba sai tsiya dangin fa'kirai
Baba mlm ne yafuto yace lpy "yar nan
Wani mugun Kallon banza tai masa tace "yar nan kuma, wlh Allah yakiyaye inyi uba dakai Allah yatsareni wannan aikin dana sanin, kalli kanka ka kalleni kaga nayi kama da irin 'ya'yanka eyeeee
Ko amafarki bana fatan wannan masifar ingaya maka, dan had'a abota da matsiyata baiyiba
Talakawa dangin fa'kirai Allah yasitiri bu'kyuuy inji kishiyar mai doro
Annabi ma ya nemi tsari da talauci, nikuma saina jaji 6owa kaina
Kuka Nusaiba tasaka tace mom wannan d'iban albarkar ya isa haka, duk akan menene
Kuma wani laifi suka aikata mikine mom
Menene aibunsu, mom aiba su sukai kansuba inda mutum keyin kansa dabaza'a samu talaka ko guda d'aya ba aduniyar nan
Mom karki manta Allah shiyake azurta wanda yaso kuma shiyake talauta wanda yaso, badan baya sansuba saidan yagwada imaninsu
Kuma karki manta da talaka da mai kud'i duk d'aya suke awajen Allah babu wanda yafi wani sai wanda yafishi tsoron Allah
'Dauketa da wani gigitaccen mari tayi tace dan ubanki nizaki gayawa Allah
Tunkan kisansa nasansa kuma tunkan in haifeki nake bauta masa kina fahimta kokuwa
Duk wannan ha'kilon dabe akan wa nakeyi komai danakeyi ai akanki nakeyinsa ba'akan komai ba
Saboda inasan kisamu gobe mai kyau arayuwarki
Amman kike za'kal 'kalewa kina gayamun magana san ranki akan matsiyata
Sannan hakan bai ishekiba kinasan had'ani da matsiyata dangin fa'kirai ahalin talauci,salan kije ki kwaso mana cuta ko wata masifar, kina ganin gida kamar kangon acijiyar sharar gidan mu
To inasan kisani daga yau inkika 'Kara shigowa wannan kangon wlh sai nasa an 'konashi yadawo toka
Tayadda babu wata halitta dazata 'Kara rayuwa acikinsa ko da kuskure
Bare harkisakamun ciwon kai ki'kara dawowa gidan da annobane atare dani da rayuwata gaba d'aya
Baba mlm ne yace dan Allah kiyi hakuri hakan bazata 'kara faruwaba rashin sani ne
Rashin sani kuma, agidan uwarwa yazama rashin sani, bayan nazo nayiwa wannan "yar iskar matar bayani akan ta, amman tadanne sani ta'karayi
Kiyidai hkr hakan bazata sake faruwaba in sha Allah nayi miki al'kawrin nan, kotazo baza'a 'kara siyar mata ba
Dalla mlm matsamun daga gani, ku matsiyata har wani al'kawri kukeda bayan kuna halin talauci, daga kunga kud'i ai kar6ewa zakuyi
Tunda daman fatarar su kukeyi
Kuna neman nasawa abakin salati
Wai ina ita shugabar matsiyatan take ne, muna fuka, tashige d'aka ta'ki Futowa
Toki futo ko kuma insa afuto dake yanzun nan
Shiru taji, Kallon d'aya tai daga cikin body guard 💂 d'inta tace jeka d'auko mun ita tunda bazata futoba
Kama hanyar d'akin yay, sai Baba mlm yataresa, aikam mom d'in Nusaiba tun kud'esa tayi yakusa fad'uwa tace maza jeka d'auko min ita
Shiga yayi d'akin yaga tana sallah
Juyowa yay yafuto
Kallonsa tai tace tana ina
Cewa yay sallah take
To tagama ta futo maza
Hapsatu ce tayi sallama ta futo da hijab d'inta da carbi a hannunta tace lpy hjy mekuma yafaru wanna d'iban albarkar yayi yawa haka
Uwar kice banyi miki kashedin karki 'kara siyarwa da 'yata wannan gur6a taccen abuncin ba kuma bana gaya miki cewa ba tunda bazakiyimun aikiba banasan sakejin kina saida wani abu ba
Nusaibace, tace haba mom wai meyake damun kine
Tayaya zakice tadaina san'arta, adalili dame yasaka
Adalilin ubanki nace adalilin ubanki,inaga yanzu kin fahimta ko, ina han'koro akan lpyr ki ke kuma kina neman cimun mutunci agaban mutane, saboda kinuna ban isaba
Hapsatu ce tayi Murmushin takaici tace, kiyi hkr in sha Allah zan kiyaye, Nusaiba kidaina yiwa mahaifiyar ki musu su iyaye lalla6a su ake arabu lpy
Banasan in 'Kara ganin kinzo gidan nan siyan abu ko gaisheni, kinji ko
Toh Ummerh
Ummerh kan ubanki Allah yasuttura
Wuce mutafi
Baba mlm ne yace Allah mai iko
Allah yasa mucika da imani...........
Ai bai kammala fad'aba yaji wani saukar wawan mari wanda tunda yake bai ta6ajin irin saba
Yana d'agowa yaga babar Nusaibace, cewa tai Allah dama ai da iko yake, kuma kullum zakana ganin sababbi indai kana raye
Ina sake sanar daku indai baku fita harkar "yataba, to yanzu muka fara nidaku wlh
Kuka Nusaiba tasake fashewa dashi ta tako zuwa gaban mom d'in tata tace, "yata³ saida tafad'a sau uku sannan tace Allah yakiyaye ni da'kara zama "ya agareki, wlh nayi ba'kin cikin kasancewa "ya agareki nayi dana sani da nadama wlh nazamanki uwa agareni, ina takaici da ba'kin cikin hakan wlh
Allah yamun tsari yakuma kiyayeni daga irin wannan arzi'kin mara anfani
Indai wannan shine arzi'ki bana fatan samunsa har izuwa 'karshen rayuwata
Arzi'ki dabakasan darajar kowaba saita kud'i² wanda ake samunsu aduniya abarsu kuma aduniyar ummmm
Dattin duniya, daud'ar duniya, wanda bazaka ta6a tafiya dasu kabarinkaba
Saidai inkayi aikin alkairi dasu sai yabika
Amman kud'in baza'a ta6a sakaka acikin kabarinka dasu ba
Kuma daga yau nayanke duk wata ala'kata dake karki 'Kara tunanin kina da "ya Nusaiba arayuwarki, ragowar "ya"yanki sun isheki rayuwa amman nikam nagama daga yau
Kuma zama agidan nan yanzu nafara, daga yau wanan gidan shine gidan mu, kuma family na, dangina, ahalina kuma, abun alfaharina, kuma zanyi tutiya dasu agaban kowa afad'in duniyar nan
Daga yau niba "yarki bace ko family d'inki
Kuma wanda yace miki nazo ganin saurayina to yayi 'karya danni bani da saurayi agidan nan
Nazo siyan abunci ne agidan nan, amman tunda ance miki harda saurayi nazo gani to nazo ganin saurayin, kuma saina aureshi kodan tabbatar miki da zargin ki
Juyawa tai takama hannun Baba mlm tace Baba muje sakashi tai ad'akin datake zaton nasane tace kayi hkr baba ni naja muku
Babu komai 'yar nan haka rayuwa take dama yau da dad'i gobe kuma akasinsa
Hakane baba ina zuwa
Futa tai ad'akin ta kalli mahaifiyarta
Tace ina kinji menace
Sannan takama hanya danta shiga d'aki
Jitai andan'kota zuwa baya, mom d'intace tace daga kikace kinyanke ala'ka dani ko
Ey tace babu tsoro atare da ita
Toh kisani karki 'kar....................... ✍🏻✍🏻✍🏻
keep waiting my fan's 🤗🤗🤔🤔
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞
🅿---
6⃣3⃣&6⃣4⃣
....................... Toh karki 'kara kusantar koda hanyar gidanane
Kuma dukkan abunda nake miki najin dad'in rayuwa nayankeshi daga yau
Dukkan wani kud'i danake baki daga yau nadaina baki
Sannan makarantar islamiyya koh boko duka najanye hannuna daga biya miki kud'in makarantar ki
Kuma komai wahala karki sake kidawo cikin family na
Babu ni ba ke sannan karkiyi tunanin kina da iyaye arayuwarki kodai-dai da minti d'aya
Kisa aranki wad'annan sune iyayenki nahar abada, kinajin na ko ina fatan kin fahimta sosai
Cikin rashin tsoro ko nadama tace nafahimta sosai
Dukkan abunda yadanganceki zansa ayi waje dashi akawomiki shi gidan ahalin matsiyatan nan kuma koda pics d'inkine sai nasa akawo miki dan bana bu'katar ko tsinkenki, zan fahimtar da mahaifinki, ragowar yaranmu sun ishemu rayuwa, ke kuma kije na sallamaki wa ahalin matsiyata har abadaaaa
Na yadda na amince kuma wannan ahalin da kike ciwa mutunci kika RAINA WATA RANA ZAI TSONE MIKI IDO, Kobadad'e ko ba juma nasan wataran zakiyi nadama mom
Fuuuuuuuuuu tajuya tafuta tana banda other akan ayi sauri atashi mota
Suna shiga takama hanyar gida babu 6ata lokaci tasa aka rin'ka kwaso mata kayan Nusaiba ana shiryawa a akwatunan ta, dukkan wani abu daya danganceta saida aka kwasheshi tsap aka saka mata shi ajakunkunan ta da akwatunan ta
-----------
Suna tafiya tashiga d'akin da Hapsatu ta futo, binta Hapsatu tai dan ita takasa magana ma sam
Zuwa tai ta zauna akusa da ita ta d'aura kanta akan cinyarta tace yarinyar kirki meyasa kikaiwa mahaifiyar ki haka bayan kinsani Kuma kin karanta alittattafai da dama illar bin umar nin iyaye musamman ma uwa, wadda Annabin rahama dakansa saida ya ambaceta sau uku tukunna ya ambaci uba
Meyasa yarinyata, dakin sani bakiyi mata hakaba kin kyaleta tayi dukkan abunda tai niyya inta gama sai abata hkr
D'agoda kanta Nusaiba tai ahankali ta kalli Hapsatu fuskarta tayi jaaa jaaajurrr idanunta sun kumbura sunyi luhu² saboda tsabar kuka da ba'kin cikin abunda yafaru abunka da farar fata duk tafuta hayyacinta sosai, cewa tai Ummerh nah, mom bazata fuskanta ba kikalli yadda ta bangaje Baba ta tunkud'esa sannan hakan bai ishetaba ta wanka masa mari
Koba komai yaci ace taduba girmansa sannan taduba yanayinsa dakuma yaddda yake bata hakuri ko kaffara bazanba wlh nasan baba yagirmeta yayi jika da ita tunda kakana baikaisa girma ba
Ita gaba d'ayanta mom wahaka take bata ganin girman kowa ko mutuncin kowa asangarce ta taso ita kad'ay ce awajen iyayenta sam bata jin nauyi ko Kuma damuwar ta wulakanta mutum matu'kar akace miki bashi da kud'i to zance ya'kare
Ita awajenta mutuncin ka kud'inka shine kad'ay darajarka idan baka da shi wlh zakasha wula'kanci ba kad'anba
Ummerh ki kyaleta watarana zatayi nadama mukuma zamu zame mata
'DAN HAKIN🍃 DAKA RAINA
In sha Allah Ummerh karki damu
Hawayenta tashare mata tace kidaina kuka kinji yar Ummerh, gani nake kamar bazaki iya rayuwa acikin wannan gidan namuba, sbd mu Talakawa ne bamasu 'karfiba
Murmushi Nusaiba tayi tace karki damu Ummerh ta in sha Allah zanyi rayuwa tare daku komai wahala komai d'aci bazan guduba
Allah yasa yarinyar kirki "yar Ummerh ta shafa mata kanta takeyi tana kuka tanata lallashinta
Sallamar kalis ce ta katse mata kukanta dantamanta ma tare suke, shigowa tai har cikin d'akin dataji su suna magana
"Karasowa tai ta rungumeta suka 'kara saka kuka, kalis ce tace meyasa kikai haka Nusy
Kinsan halin mom kalis ki kyaleta Allah yasa hakan shiyafiye min alkhairi arayuwata
Amman kalis batun makarantar ki fa kinga bamu dad'e da fara zuwa lecture ba
Murmushi tai tace zancigaba da zuwa har kud'in wannan shekarar ya'kare daga nan saina ha'kura kawai
Haba Nusy kiyi hakuri ki koma wajen mom d'inki kodan karatunki
A'a ilimun da nake Dashima ya isheni haka, indan dan tabiyamun kud'in makaranta ne bazan komaba wanan ma ilimun danake dashi Allah yasanya masa albarka
Kuka suka cigaba dayi, Hapsatu ce tabasu hakuri da'kar suka ha'kura sukai shiru
Tom 'yanzu kitaso mutafi makaranta kinji
A'a bazani yauba kikai muku abuncin kawai nisai gobe zani
Gaskiya indai bazakiba nima babu inda zani
To shikenan, dawowa da Ummerh abuncin kawai, dan nidai babu inda zanje yau ina tare da Ummerh ta sainaji d'umunta
Murmushi Hapsatu tai ta'karaso gurinta kama mata hannu kawai tai suka ''karasa bakin fanfon da aka saka musu atsakar gida tacire mata hijab d'inta tasa'kale akan igiya sannan ta tsugunnar da ita awajen ta saka sabulu ta wanke mata face d'inta tsap sannan tasa Hanki ta goge mata ita tsap
'Dankwalinta ta kunce tagyara mata yarwatacciyar sumarta ta'kara yi mata parking da band sosai sannan tagyara mata d'aurin d'ankwalin tasaka mata hijab d'inta
Lip gloss tad'auko ta shafa mata sannan tace maza kutafi makaranta kinji "yar Ummerh ta, karkice a'a kinji indai kinasan Ummerh ki maza kutafi makaranta ayi karatu banda wasa banda tunani Kuma kinji ko
Murmushi tai tarunguneta tanajin wani dad'i da sanyi aranta dan tunda take ba'a ta6a yi mata abunda Hapsatu tai mata ba
Thank you thank you thank you soooo muchhhh Ummerh na
Rakosu tai suka hau adai-daita sannan tayi mata kiss agoahinta tace akula sosai fa yarinyar kirki
Toh Ummerh ta saimun dawo
Allah yay muku albarka gaba d'aya
Ameen Ummerh
Saida taga tafiyarsu sannan takoma gida, tattare komai tayi tashare sannan ma masu aikinta aunzo sukai mata wanke² tad'aura musu fried rice wadda taji vegetables da naman rago
Sannan tasaka turaren wuta mai 'kamshi tashiga wanka
Bata dad'eba ta futo shiryawa tai tana sauri dan kar abuncinta yakama zuwa tai tajuyesa acikin kularta sannan ta wanke tukunyar
Tadawo tana had'a musu so6o kenan taji anbanko 'kofa,gabanta ne yafad'i ta tashi tana kwashe kayan juice d'in tad'aura akan fridge d'inta wanke gurin tai taji anan duddure akwatuna kamar za'asauke akanta
Kallonsu tai saita d'auke kanta suka gama ajiyewa sannan suka futa, mom d'in Nusaiba ce tashigo itama tana fad'in kina ina, danki tabbatar da da gaske nake kuma kinsanni idan nayi al'kawrin yin abu bana fasawa dan haka gashinan babuni babu ke komai naki nahad'o mikishi
Itakam Hapsatu tama kasa magana dan gani take anya kuwa wannan matar tanada hankali, kodai tasha wani abun
"Yarta tacikinta takewa wannan d'iban albarkar, kai Allah yakyauta
Kina inane wai
Hapsatu ce tace sun tafi makaranta ai tun d'azu
Toh gashinan kisanar da ita ahalin matsiyata kawai
Fuuuuuuuuuu kamar wata iska tayi waje
Itakam Hapsatu tattara akwatunan tai tashiga dasu cikin ad'akin ta tana mamakin wad'an nan kaya saikace lefen 'yar birni akwati har goma 10 da bakko 4 saida takaisu uwar d'akinta sannan tadawo taci gaba da aikinta
Saida tagama sannan tadawo tashimfid'a tabarma tafara karatun al'kur'aninta
Basu d'auki wani lokaci ba suka dawo, dan lecture biyu garesu suna gamawa kuma suka kamo hanya suka dawo gida, abakin 'kofar gida suka rabu ita da kalis me nafef yayi gaba da ita, ita kuma tashigo gida da sallamarta abakinta, wani dad'i taji jin sautin 'kira'ar Ummerh ta
Wanda tunda take acikin gidansu bata ta6a ganin mom d'inta tayi ba saidai daddy'nta taji yanayi da asuba koda yamma ranar da babu aiki
Shiga tai ta zauna kusa da Hapsatu tana Murmushi, itama tana kai aya ta rungumeta tace andawo kenan
Umm Ummerh
Sannu da dawowa
Maza garuwan wankankican a flask kije kiyi wanka ad'aki, kayanki suna nan ankawo miki kisaka saikizo in baki abunci maza
Kinga yamma ta kusa 5:00pm yanzu harda yan mintina
Toh Ummerh ta ngd sosai
Tashi tai taje tana duba kayan taga ankawo mata komai harda littattafanta da dukkan wasu tarkacenta, wankanta tafara yi sannan tashirya cikin doguwar rigar atamfa blue da fari tayi kyau sosai
Lokacin data gama ma anata kira sallar magariba dan haka ta futo sukai salla itada Hapsatu
Karatun suka cigaba dayi saida akai sallar isha'i sannan sukai sallah
Abuncin su tad'auko musu takaiwa Bb mlm nasa sannan tazau tafara bata abaki, tun lomar farko talumshe idanta sbd dad'in dataji sosai
Haka taita bata harta ''koshi sannan tabata juice d'in tasha sannan itama tafara ci saida suka 'koshi sannan suka tashi
Nusaiba ce ta wanke kwanukan harda na Bb mlm sannan tadawo kusan Ummerh ta ta zauna
Hira suke mai dad'i sosai anan take gaya mata in sha Allah komai zaiyi normal
Koda dare yayi ad'akin Hapsatu suka kwana atare, da'kar ta kwanta akan bed d'in Hapsatu shima saida taga tayi mata jan ido sannan
Washe gari kwa tin sassafe suka kama aiki inda Hapsatu tari'ka mamakin yadda Nusaiba take aiki kamar ba 'yar masu kud'iba
Itada 'yan aikinta suka kammala komai suka gama kafun 7:30 sun gama komai, sa6anin da dasai 9:00pm suke gama wasu ayyukan
Sallama sukaji anayi abakin 'kofa, gaban Nusaiba ne yafad'i rass dan ko amafarki tasan mai wannan muryar.......... ✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤗🤗🤔🤔
Hallmarth ce💞💖💞
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_
*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}
🅿---
6⃣7⃣&6⃣8⃣
...............laaaa Ummerh kingan su, mamaki ne 'karara akan fuskar hapsatu tace too🤔 Kuce kuna kan hanya
Murmushi sukai suka shigo shikam gogan naka babu alamar wasa akan fuskar sa mamaki yake meya kawota gidansu da daddare kuma harda wani kwanciya akan 'kafar kummansa
Ajiye jakar datake bayansa yay akusa da Hapsatu
Kallonsa tai ta kauda kai tasan halinsane muskilanci
Fahat ne yashiga d'aki da kayan nasu yace waya gaya miki mu mukeyin girki da kanmu
Ey mana baku damai muku ai ku kukeyi, ba boarding school 🚸 bace bare Kuce za'ai muku
Wannan university 🎓 ce fa
Ai dai muna siyane ko kuma musaka adafa mana
Hmmm 🤔 🤔 lallema brother waye zai muku biyansu kukeyi
Ey mana
Waya baku kud'in dazaku biyasu to
Allah ne yabamu
Kaiii
Kamar daga sama taji yace
Keeeee kin ishemu da zance da Allah tunda mukazo sai zuba kikeyi tsayyy³
Kallonsa tai ta watsar sannan tace "NI INBAN DAMU DA KASUWA BA KO SAUTUN CIKINTA BANA BAYARWA"
Kai ni kike gayawa haka
Ko kallonsa bataiba tace brother wanka zakayi ko kuma abunci za'akawo maka
Aa baridai afara wankan ko
Sai aci abuncin
Toh
Mamaki Fahat yake dan shidai sau d'aya yata6a