Showing 6001 words to 9000 words out of 61932 words

Chapter 3 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH

10 Jul 2026

115

yau satin Ummerh viyu da haehuwa in kaga Abubakar wanda suke kira da nauphal sae kace yayi wata biyu saboda girmansa da kyau sa daya kara futowa sosae
   Ummerh kam yau  duk batajin dadin jikinta sam gashi kanta yana mata ciwo sosae haka ta wuni dae daurewa kawae takeyi taki fadawa kowa avunda yake damunta

    Wasa wasa ciwon Ummerh gaba yake dan ko tsakar gida bata iya futowa hapsatuce takeyin komae sunje asibiti ma amman sunce vasuga komaeba hakadae suka dawo gida ana nagargajiya kawae


Nauphal kam sae kyau yake yana kara fari yana dumul mul sosae
  Yau watan Ummerh uku akwance amman kullum jiya iyau gashi yau jikin nata yayi tsamari sosae hapsatu ce take jijjiga nauphal dayaketa kuka sosae kamar ransa xae futa
   Ummerh kanta tayi mamakin yadda yake kuka haka dan shi bamae rigima bane sam


Alhajima duk hankalinsa atashe yake dan ko xaman shagon yakasayinsa sam


Balaraba kam yau jinta take kamar sallah dan yadda taga jikin Ummerh yayi tsamari sosae


Abbah da hapsatu ne suka saka Ummerh  agaba suna mata addu'oi hannun hapsatu takama
     Tace hapsat....

Kibiya 6ter kafun ki karanta dan Allah daga page 20 free yatsaya

SADIYA ABDULLAHI UMAR
ACC- 0110015052
ECOBANK
 

KO KUMA KATIN MTN NA DARI TAWANNAN NUMBER 08032762588
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
    🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨


Page 1⃣5⃣&1⃣6⃣

    Kiyi hkr da rayuwa aduk yadda kika ganta kuma ki kasance Mae hakura da avunki komae kankantar sa



  Kuma duk inda kike kixamo mae kare mutuncinki karki yadda kyale kyalen duniya yarudeki hapsatu ki aikata abunda xaki dawo kina dana sani kinji yarinyata




    Akoda yaushe ki kasance mae yadda da kaddara mae kyau ko mara kyau da kuma kar6ar jarabawar da kowacce irice daga gurin mahaliccinmu ga kaninki nan hapsatu kibashi tarbiyya mae kyau kinji hapsatu kiyi hkr amman wannan ciwon bana tashi bane hapsatu




    Hapsatu kam kamar gunki haka take dan takasa gane kan maganar Ummerh sam gashi Nauphal yana kuka amman yanzu yayi shiru Kamar mae fahimtar wani avunda ummerh take fada tanayin shiru yacigaba da kuka sosae harda kyakyatawa




Futa dashi tae abban hapsatu yanata mae maeta mata kalmar shahada itama tana fada ruwa tace yabata yatafi dauko mata ita kuma taci gaba da mae maeta kalmar shahada can kuma sae shiru





Koda abban hapsatu yadawo Ummerh lokaci yayi dan yana xuwa ya ta6ata yaga jikinta yasaki kwallah ce kawae take xuba daga idanuwan abbah amman  shi kadae yasan abunda yakeji acikin xuciyarsa





Hapsatu daga dawo tsakar gida tun daxu jitae xuciyarta tana bugawa sosae da sosae kuma lokacin nauphal yayi bacci dan taji yanata ajiyar xuciyah abayanta shiga dakin tae taga abban ta yana kuka



    Tace Abb..... ah..  Abb..... ah cikin hada kalmomin sulalewa tae taxauna akasa kuka tasaki mae ta6a xuciyar mae sauraronta




Dakar abbah ya lallashi hapsatu dan tadade tana kuka sosae ba'a dauki lokaciba gaba ki daya garin rano lungu da sakonsa kowa yaji mutuwar Ummerh Vayan sallar la'asar aka shirya Ummerh anyi mata dukkan abunda yakamata ai mata aka futa da gawarta daga cikin gidan dan ayi mata sallah daganan kuma akaeta gidanta nagaskiya Ummerh tasamu mutane sosae dan har mamaki ake irin yadda tae jama'a haka


  Hapsatu tashiga tashin hankali sosae lokacin dataga an dauki gawar Ummerh xuwa waje Kuka sosae hapsatu take tana fadin Ummerh karki tafi kibarmu Ummerh yaya xanyi da nauphal Ummerh baxamu iya rayuwa babu keba Ummerh kece farin cikin mu Ummerh kinsan bani da kowa saeke Ummerh vansan kowaba saeke ban saba da kowa ba saeke Ummerh kitae maka kidawo dan Allah Ummerh karkiyi mana haka Ummerh ina xamu in kika tafi Ummerh tayaya xan fara rayuwa babu ke Ummerh kuka sosae hapsatu take gaba daya tama rasa nutsuwar ta tama rasa ta ina xata fara




Dakar makota suka rinka bawa hapsatu hkr sukace tayi mata addu'a ita tadace da Ummerh ba kuka ba
 


Amman  kowa yana tausaya mata sosae naganin halin datake ciki ga kuma karamin yaro


Koda masu kae Ummerh suka dawo haka akaeta xuwa yiwa hapsatu gaesuwa tana amsawa wani kuma saedae taeta kuka idan yamata gaesuwar


Haka akaeta shige dafuce acikin gidan har bayan magriba sannan mutane suka dan sarara nauphal ma bawan Allah kamar yasan me ake ciki baeyi rigima ba sosae yadaeyi lamo ajikin yar uwarsa yanata ware kyawawan idanuwansa



Duk wannan abun da akeyi Balaraba da fauxiyya basa gidan nan har bayan sallar isha'i kowa yafara watsewa amman basu dawoba


Wanka hapsatu taewa nauphal sannan tashiryashi yayi fess addu'oi tae masa sosae sannan tadauki wata yar wayar Ummerh keypad cema tecno tasaka suratul bakara saeta  kwantar dashi ahankali
    Itama wankan tashiga tayi tana futowa tashirya tayi addu'a sannan tadauki alkur'ani tafara karantawa cikin muryarta mae sanyi



Koda abban hapsatu yadawo haka yatarar da hapsatu ita kadae adaki tana karatun alkur'ani tana kwallah ga nauphal nan akan cinyarta yana bacci sallama yay yashiga yaxauna akusa da ita kadan


Tana kae aya tace Abba kadawo yace ey hapsatu ykk keda kanin naki?
   Lpy qlu Abba
mekukaci yanxu?
Abba yasha madara
   Nikuma naci shinkafar da aka kawo sadaka gashi can ma na aje maka sauran
   Toh hapsatu kisamu ki kwanta bari in je nima in kwanta su Balaraba kam sun dawo?
  A'a Abba
Toh shikenan maxa kisamu ki kwanta ki kulle dakin ta ciki kinji
  Toh Abba saeda safe
Allah yakaemu futa yay adakin shima yatafi yakwanta


Sae wajen karfe 12:36pm  sannan yaji alamar saka key akofa an bude gidan Tashiyay yafuto tsakar gida shigowa sukae fauxiyya tana daddafe cikin ta tana yarfa hannu Balaraba tarikota tana fadin sannu fauxiyya Allah xae kawo saki kinji tunda dae munje asibitin aida saukima kinasha maganiki insha Allah Dasafe baxaki tashi da wannan jaravavven ciwon cikinba


Abban hapsatu tsayawa yay yana kallonsu yayi gyaran murya ko gexau dayake makiraine


Yace daga ina kuma tun daxu bakwa gidan nan ina kukaje?
   Wani mugun kallo😒😒 Balaraba ta watsa wa Abba tace bangane daga inava Alhaji bakaga ahalin da muka shigo gidan bane babu sannu babu komae sae masifa daga shigowarmu aikin banxa kawae nibanasan halin dabbanci wlh mutssssseeee taja wani dogon tsaki tae daki ita da fauxiyya

Aaa toh toh 🙏🙏🙏 yihakuri ranki yadade ai ban gani vane kinsan sha'ani nad..........

🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
    🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨


Page 1⃣7⃣&1⃣8⃣


   Bayan su yabi har dakin yana fadin sannu fauxiyya yajikin naki?
Dasauki
Allah yakara sauki sannu kinji
  Am ranki yadade yanxu yakike ganin xa'ayi ne
Ban gane xa'ayiba kae baka da tunanine nace?
Aa ina nufin kunci wani abun ma kuwa?  ko asa mo muku namlalace
gurin dan ladi kuci tunda inada yoghurt mae sanyi saeku hada kafun safe
   Toh samo mana amman fa mae xafi indae vaxafi karma kasiyo dan baci xanyiba
  Toh in sha Allah xa'asamu mae xafin dan yanxuma nasan akwae mutane agurin dan har kusan 3 suke kaewa agurin
  Kaga karka dameni da shegen xance katafi kasamo kawae


Toh toh bari  inje juyawa yay yafuta acikin sanyin jiki dan yakasa gane komae tunda suka hada ido da Balaraba yaji wani abu yadaki kansa sai yakasa gane komae


Yana futa suka kwashe da dariya fauxiyya tace mamah yakika wannan acting din shiyasa nace kisa kwallin nakan tsauni dan yace asiri baxae cishiba amman indae xakina mu'amala da wannan kwallin toh xaki samu kansa
Kinga paln dina yayi
   Kedae bari dafarko nafara tsaron kar inje maganin bayayi da wuri amman sae naga yayi aiki nan danan kae Allah yakarawa nakan tsauni tsawon rae muyita sheke ayar mu



Duk wannan xancen da suke akan kunnen hapsatu dan tafuto yin fitsari tunda suka shigo ta tashi daga baccin taji duk yadda sukae da abbanta dakar taje tae fitsarin takoma daki tana tunanin ina xata samu mafuta dan tasan dae yanxu komae na rayuwarta itada abbanta da nauphal xae lalace wasu hawayene masu xafi suke xubo mata dakar ta lallashi kanta ta tashi nafulfuli takamayi har wajen 2:00pm sannan tayi addu'a ta kwanta abunta



Koda gari yawaye haka akaci gaba dan tun 6:30am Balaraba ke dukan kofar hapsatu dakar ta iya vude idonta sannan ta tashi tace waye


Aaaaaaaa🙄🙄🙄 uwar kice nace uwar kice kobajiki banexaki vude kofar ne ko sae nasa an 6allata yaxu


Kara sowa tae tabude kofar ahankali tun kudo kofar balaraba tae tace maxa futo ki cika mana ko ina da ruwa maxa xokije kijawo futo maxa



Cikin sanyin murya hapsatu tace akwae almajirin dayake jawowa aunty in sha Allah gari nadan kara haske xaexo ya jawo ruwan



Sallamar Alhaji taji sae kam tasa kuka dasauri Abba yakaraso yace lpy balaraba incedae bawani abunne yafaruba


Bagashinan ba kanaji daga nace hapsatu in akwae ruwa adaki ku sammun xanyi alwala dani tsoron jan ruwa nake arijiya  kawae sae hapsatu takama xagina ta uwa ta ubah wae ita baewar uba nace daxata jawo ruwa sannan takama bani inyi alwala dashi
   Nace hapsatu xaki samu fa
Shine tace wai inni nake rabawa in hanata mana
   Haka taeta cimun mutunci tana fadamun magana kamar wata sa'arta kuka sosae Balaraba takara saki


Abba ne yakaraso yawankawa hapsatu mari yace damake baki da hankali jaka ce ina miki kallon mumina ashe shedaniyace
   Toh bari kiji daga yau kexakina janyo ruwa kina cika ko ina acikin gidan nan almajirin ma in yaxo ace karya kara dawowa


Toh Abba duk yadda kece haka xa'ai dan kaeryne mai bada umarni akan komae kuma farin cikinka shine namu



Gafara kiban wuri mae dadin bakin vanxa kawae wuce kiyi aikin  da'akasakaki maxa


Tashi hapsatu tae jiki babu kwari sam wae wannan abban tane ko kuwa canja matashi akae gugar ruwan tadauko tafara dibar ruwan haka saeda tacika ko ina na gidan sannan ta ibi nawanka ta shiga tayi


Har lokacin Nauphal bacci yakeyi abunsa hada masa ruwan wanka tae sannan ta lalla6a tadaukesa tafara cire masa kaya tae masa wanka tas sannan tashiryashi madarar sa tabasa yasha sannan tagoyashi


Kwala mata kira fauxiyya take da karfinta sae kace yaki hapsatuuuu hapsatuuu hapsatuuu kina inane wai sai faman balokoko nake eyeeee


Dasauri hapsatu ta futo da sharar data kwashe ta tsakar gidan fauxiyya tace au ina kiranki saekin gama abunda kike sannan xakixo ko 😠😠😠

Yi hkr sharar nakarasa kwashewa tunda naga duk waje xan futo

  Ok🙄🙄🙄bani sharar nan🤔🤔🤔

Mika mata tae hannun ta yana karkarwa

Watsa mata sharar tae duka ajikinta sannan tace harkina da wani aikin dayafi nawa mahimmanci dama

A.... Aa... A.... aa'a kiyi hkr dan Allah xonan dauki wannan kayan kiwanke munsu tas sannan kishanya kuma idan kin gama kixo kimin tsifa da wankin kae maxa tashi


Tashi hapsatu tae tadauki kayan ta shiga rumfarsu dasuke wanki tafarayi ahankali wasu siraran kwallah ne suke xubo mata daga idonta tana tunanin wannan wace irin rayuwace take shirin riskarta


Koda tagama haka tae mata tsifar kae da kitso sannan tadaura girki saeda tagama sannan balaraba taxo tarava kanxo tabar mata sannan tace intacinye ta wanke mata tukunyarta takae mata daki


Haka rayuwa taci gaba har aka yiwa Ummerh addu'ar bakwae amman babu abunda yacanja daga cikin wahalar datakesha saema cigaba da'aka Samu


Yau kam madarar Nauphal ta kare babu ko wadda xata bashi da rana kuma tagayawa abban ta amman yace inta karayi masa magana ma saeya yimata dukan tsiya itada Nauphal din


Haka taketa kuncewa da sakawa sannan kuma gashi dan jarin nasu duk taciye babu kudin daxata siyo kayanma ko kadanne taci gaba da siyarwa

Katifar dakin Ummerh tasiyar sannan tasiyowa Nauphal madara gwan gwani 5 tahado masa kayan kamu sannan tasakosu acikin buhun datake siyo kayan miya busassu tahado da'yan kayan dasuke siyarwa

Lokacin data shigo gidan kowa yana daki duk basa tsakar gida anas ta tarar atsakar gidan yana wanki gaedashi tae cikin gir ma mawa dan yayan fauxiyya ne amsawa yay yace hapsatu daga in haka kuma


  Tace yayah nadanje nasi yo kayan miyane busassu dan naga anata nema kuma babu

Toh amman hapsatu har kasuwa dakaramin yaro mae makon kibari inje ko akirawo fauxiyya ko nasir ko havivu wani yaje

Aa yayah babu komae ma naje ai gashinan nadawo
  Toh daga yau karki kara futa haka kawae dakaramin goyon nan kinji so kike kikwaso masa rana ne


Toh yayah baxan karaba
Yawwa toh Allah yay miki albarka
Amen tafiya tae tashiga dakin kayan kunun tahada sannan tadauka wankewa tae ta had'a komae sannan tayi hanyar waje

Anas ne yace ina xaki kuma Hapsatu daga dawowarki yaya markade xan kae ne wannan kuma in kae nika

Toh ajiye bari in karasa saena kae miki kiyiwa yaron nan wanka dan da'alama yakwaso gajiya

Toh amman yaya naga aiki kake kavari inkae ka....... Bae bari takarasa ba yace maxa wuce banasan gardama


Balaraba ce tafuto tace menakejine dan ayi jikan nasaba😏😏😏😏
   Ka kae mata Uwar me nace dan iyah ubanwa ya aikeka🤔🤔🤔🤔🤔
     Toh wlh bari kaji in fada maka wani abu daga yau in..............
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰:     
🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨


Page 1⃣9⃣&2⃣0⃣


Toh bari kaji in fada maka wlh daga rana mae kamar tayau karna kara ganin ka kula yarinyar nan wlh in kuwa ka kara wlh xan sa6a maka
    Ina fatan kafahimta 😒😒😒
Ke kuma ubanwa yabaki damar futama baki sanar dani ba sannan a ina kika samu kudin da kika siyo wadannan kayan kunun eyeee😕😕😕😕

Am.. Am... Am dama nasiy..,....... Tunkafun takarasa tayo kanta da takalminta xaka kwada mata afuska hannunta taji an rike waxata gani Anas ne yarike mata hannun ta yana huci kamar wani tsohon kumurci😦😦😦😦 ya isa haka duk xagin dakikae mata vae ishekiba saekin hada mata da duka wannan mulkin mallakar ya isa haka fa wlh baxan iya jurar ganin Ana ciwa baewar Allah mutunciba wadda bata da laefin komae

Sakin baki Balaraba tae tana kallon Anas 😱😱😱😱😱oni Balaraba nashiga uku banyi sa'ar haehuwa va yau nahaefi danda xaena gindayamun dokoki danda xaesani yin abunda yakeso kuka tarushe dashi harda tsugunnawa

Hankalin Anas ne yatashi yace mamah kiyi hkr dan Allah wlh bada niyya naeba inasan nuna miki dae dae ne kawae kuma inasan sanar dake mahaefiyar hapsatu takyautata mana vaekamata mukuma mucusgunawa yartaba bayan bata da rae


Tashi tae tahankad'esa tai daki dan ranta amugun 6ace yake bunta yay har cikin dakin yaxauna akusa da ita yana kara bata hkr

Toh amman Anas meyasa xaka nuna van isaba agavan hapsatu salan tarae nani ko taga bakwa girmamani

Aa kiyi hkr hakan baxata 'kara faruwa ba in sha Allah mamah
    Toh shikenan Allah yasa jeka kakae mata nikan toh mamah ngd futa yay daga daki dasauri yavi bayan hapsatu yakar6a dakar tayadda tabashi  sannan ta dawo gida tadi tanufa ta tattara kayan data siyo sannan ta dawo tadaura ruwan wanka dakar wutar takama kasan cewar wutar damuna


Shaaaaa kawae taji ruwa ne aka juye mata acikin wutar gavaki daya aka kasheta dan dago kae tayi dan taga waye
     Balaraba ce atsaye akanta tace saurara kiji mexan gaya miki daga rana mae kamar tayau idan nakara ganin kin shiga safgar dana wlh saena illataki kinajina ko kuma maxa kifuto kimun wannan surfen gashin kanta tajanyo tacillota bakin kicin din tace maxa yiki yi aikin danasaki kafun ya dawo daga aiken da kika masa jaka kawae

Tashi hapsatu tae dasauri tafara aikin da'aka sakata abban tane yay sallama yashigo cikin gidan hannun sa dauke da ledoji tashi tae dasauri taje xata amsa

    Dakatar da ita yay da babbar murya yace dakata nace hapsatu karki kuskura in kara ganin koda inuwarki ne akusa dani kinjini ko bakijiba kuma koda wasa in kika kara koda amsamun sallama ne ban yafe mikiba

Yana gama fada ya kama hanyar yana rafka wata sallamar

Balaraba ce ta taho tana rangwada dawani irin girgije girgije
   Amsawa tae cikin yanga gashi sae taunar cigam take kamar wata sabuwar karuwa


    Abba yana ganinta ya washe hakora kamar gonar audiga yace aaaaaaa 😁😁barka da gida sannu da kokari ykk ya aiki kuma
    Alhmdllh Alhaji yakasuwar kuwa ina fatan dae ansiyomun dukkan abunda nayi maka list ko

   Aikam dukansu ansamosu sannan komae dakikeso anyi harma da kari
    Aaaa 😊😊😊😊😂😂😂kace yau washar dani amaryar nake xam

Aikam dae fadi dakyau dan kowa yatabbatar da xancenki balaraba ya xam dake waegawa sukae atare dan dae wannan muryar kakah hajjah ce sun santa ba bakuwarsu bace


Aaaaaaa aaaa kace yau ina da manyan vaki agidan nan wlh kam naxo gidan hamisune shine nace bari in leko mugaesa dan kwana biyu bamu haduva

Tabarma tashimfida mata tace xauna mana xama kakah hajjah tae abunda yavawa hapsatu mamaki kenan dan koda wasa kakah hajjah vata ta6a xama a gidansuba kullum tsakanin ta da mahaefiyarta vae wuce xagi da bakar magana ba


Tasowa tae ta tsugunna dan kusa da tavarmar kadan tace ina wuni kakah hajjah


Vanxa tae kamar batajitava takara mae mae tawa takarayin shiru saeda tae sau uku sannan tawatsa mata harara😏😏😏 tace daban wuniba xaki ganni nace eyeee aikin vanxa kawae komae aka hada da jaki sae yaci kasa


Kiyi hakuri kakah hajjah aidaman wannan dangin mayun kinsan nacin tsiya garesu, toh wlh naman mu yafi karfin kurwarki yarinya


Tashi hapsatu tae tana goge kwallar data gangaro mata


Mari taji ansauke mata xafafa guda biyu tana dagowa taga abban tane yace dama haka kike daga xuwan mahaefiyartawa harkin fara sata takaeci toh vaki isaba wlh wani ice Abba yadauka yafara dukan hapsatu kamar an aikoshi tun tana kuka kadan kadan harta fara mae yawa



Duk cikinsu babu wanda yace abari saema xuga Abba dasuke akan yakara mata


Anas ne yashigo da sauri dan yajiyo karar dukan tunda yaxo kofar gidan kayan ya ajiye yakarasa gurin dasaurin tsiya shiga tsakanin su yay yace haba Abba me hapsatu tae maka yarinya mae hkr da ladabi da biyayya Abba kayi hkr


Huce Abba yake yace inyime hkr fakace anas wannan yarinyar ita kadae baxata samun hawan jiniba wlh tashi kitattara kayanki maxa kisan inda dare yay miki

Kuka take sosae takarasa kusa da Abba takama kafarshi tace abban kayi hkr wlh babu abunda naewa kaka hajjah gaesheta kawae nae,  Abba karka koreni inka koreni ina xani ina nasani,  abban bansan kowaba,  Abba kaeda Ummerh kawae nasani, Ummerh kuma tamutu Abba yaya xanyi ina xanje



Rufemun baki munafukar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login