Showing 18001 words to 21000 words out of 61932 words
Chapter 7 - DAN HAKIN DAKA RAINA Zuciyar Uwa BY UMMUH FATEEMAH
da sabuwar rezar data bude yanzun
Hapsatu jitai kamar ancire mata wani mugun nauyi daga kafarta
Danjitae sakayau kafar tata
Baba hasiyace tace muga dayan kafar taki dubawa tayi nan guda dayane sartsen Amman yajah ruwa yakumbura sosai
Shima matseshi tayi tana fad'in sannu kinji "Yar nan kinyi jarumta sosai
Nan kamar tar gad'e mlm zoka duba mata dan inajin nan kam tar gad'e ne
Toh tasowa yayi yafara duba mata
Yace ey wlh tar gad'ene kam
Wai nikam "Yar nan a ina kikaji Wadannan ciwukan sai kace wadda tai ya'ki
Murmushi tayi kawai batace komai ba
Sannu sukaita binta da ita sannan
Baba Hasiya tace dan huta kafun kitafi
To Baba zama tai tadan huta har wata gajiya taji tana saukar mata
Takai kusan minti 40 sannan tace bari in tafi Baba
Haba dakin kara hutawa itama kafar tasamu salama ai ko
Bari ma in kira binta ta tai maka takai miki ruwa ki watsa ko kyaji dadin jikin ki
Aa babah....
Wani A'a
Kina inane Binta
Gani nan Baba kayan make up din nan nake kwashewa
Ok toh yiki kwashe kizo
Toh Baba
Bata Jimaba tazo
Yawwa "Yar kirki kawo mata ruwan dumi tadan watsa
Ki saka mata aban d'aki
Aa Baba bari inje aiki mukeyi nabarsu sukadai karsu zata ko 6ata nayi sufuto
Aaaaaa"aaaaaaa 'aaaaa wlh hakane kam bari inkun gama Binta takawo muku ruwan zafin kawai kuyi wankan
Toh Baba ngd sosai Allah yakara lpy
Ameen "Yar nan
Wai nikam yasu nan kine
Murmushi tai tace Hapsatu sunana
A'a kice mesunan sirikatace
ALLAH yabar kauna sirika
Murmushi ta'karayi tace amun Babah
Futa tayi taka ma hanyar xuwa gida
Lokacin dataje gidan sun gama share ko'ina sun wanke ko ina dan tayal ne ako ina acikin gidan
Sunsa tsunman dasuka gani sun goge ko ina ya tsane
Kayan kiching ma sun wanke sun goge komai Doya, da dankalin dasukaga sun lalace suka futar suka saka abuhun shara
Dan watan ta d'aya da tashi Amman saboda yanayin sanyi ga iska ga 6ura kota ko ina shiyasa gidan yayi futu futu sosai
Yadda kasan an shekara ba'a shiga gidan ba
Mamaki tai ganin sun gama komai har wankin kaya sunyi shaya
Tarar dasu tayi suna iban ruwa dayake akwai rijiya acikin gidan kuma akwai guga aciki
Wai harkun me
Mun gama Ummerh
Sai kace wasu injina gaskiya kun aykatu sosai Allah yasaka muku da gidan aljannah
Amen yarab Ummerh
FAHAT ne yakalleta sai kuma yace Ummerh mujefa cigiya har INDA RANKA, BBC NEW'S MUJE
Amman shiru bamu ji bayani ba
Murmushi tai tace Allah yashirye ku wlh
Ummerh munjefa sai kafun nashiga naji ana cewa kizauna kidan huta shine nadawo nace masa kina nan muci gaba da aikin mu
Au ainazata bakuje nemana ba
Haka kawai kuke ta zaune
Haba mu mafara
Dariya sukayi gaba d'aya suka cigaba da dibar ruwan tana tayasu cika wasu abubuwan
Atare sukayi jeran kicin din dakuma sauran ayyuka
Kallon su tai tace toh yanzu mezamu siyo muci kuma ice zaku siyo muhura wuta azaure ko kuma magal zaku siyo mana da gawayi dan naga acan kofar gidan wasu makera anayi
FAHAT ne yace Ummerh ga gass nan aisaimu kunna muyi amfani dashi
Gass kuma ni Hapsatu ina na iya aiki dashi ko kunnashi ban iyaba
Hh Hh Hh ummerh ni na'iyafa wlh agida nikeyin girki kullum
Toh maza shiga kayi
Meza'adafa ma Wai
Ai sai abunda kikace
Tohhh🙄🙄 kubaku da za6i sai nawa
Ey mana Ummerh kifada
Toh nikam banasan komai
Nauphal ne yace toh muyi shinkafa da wake tunda akwai
Saimu daka yaji koh yayah
Yawwa kumafa hakan yayi mudaura
Hapsatu ce ta tafi dakanta tasiyo barkono da salat, tumatir, kokumba, da albasa duk sannan tasiyo musu kankara daruwan sanyi leda daya, da tiara, da so6o, cotta, kanin fari da danyan kifi na dari biyar sannan tadawo gida
Lokacin sun zuba wake
Adayan kuma sun daura ruwan zafin wanka har Nauphal yashiga yayi Fahat kuma zai shiga ta shigo
Zuwa yay zaitayata aikin tace a'a maza kayi wankanka bari ingyara
Tafiya yayi yay wanka yashirya
Lokacin ta gama komai ta tattare gurin ta gyara
Itama wankan tashiga
Lokacin harya sauke abuncin yajuye akula Nauphal yakama wanke-wanke shikuma yahad'a sauran kayan abuncin yakai daki ya ajiye
Kifin yasoya sannan yasoya man dazasu ci abuncin dashi
Saida suka kammala komai sannan suka zauna cin abuncin ababban plate 🍽 tazuba musu abuncin suka saka hannu suka faraci
Koda suka gama saida suka tattare komai sannan suka dawo dakin suka zauna
Hirar su suke
Sai Hapsatu ta kalli Fahat tace nikam Fahat inane gidan ku
Saida yanayin fuskarsa yacanja dakar ya kwa'kulo murmushi yace Ummerh meyasa kika tambayar gidan mu
Haka kawai kuma yakamata musan gidan ku dan mumaidakai koh yakake gani
A'a Ummerh dan Allah karki maidani gidan nan wlh banasan komawa gidan nan ko amafarki wlh
Meya faru haka Fahat?
Kabani labarinka in babu damuwa?
Toh Ummerh bazanki gaya miki koni waye ba da kuma asalina ba..............
*** *** ***
A6angaren su fauziyya kam
Mama Balaraba anugun razane ta tashi tace ciiii meeeeee na shiga uku yanzu fauziyya cikine dake inna lillahi wa inna ilaihi raji'un nabani
Tayaya akayi fauziyya tasamu ciki
Am nace ba dan Allah tayaya za'ai acire wannan cikin
Zaro ido Baba iyabo yayi yace minana kike cewa hajiya
Kazubar mana da cikin nan nakeso
Niii nini nii Wlh bazan iya aikin sa6an nan ba badani ba hjy
Nace kadauka d'anka kubarmin chamist Wlh konayi maka ihu yanzu jama'asutaru
Haka kawai ni nace d'anka yaje yayi ciki
Tashi Balaraba tai tace katai makamun karkamun ihu yanzu zamu tafi
Yawwa yafi dai kam
Amman kaban kudina maza kafun nama rashin mutunci Wlh kagane ko?
A'a Baba iyabo basaikayi rashin mutunci ba yanxu zan baka kudinka nawane
Yawwa yika kawo maza dubu biyar da d'ari tara da hamsin da biyar
A'a nashiga uku harda biyar Baba iyabo baza'abar mun biyar dinba
Ey bazan bari ba dan tashegen zan yiwa ragi kaban kud'ina tsaf sannan kafuta anan Wlh
Balaraba saida ta irga masa kudinsa tass sannan takama hannun Fauziyya suka futo daga chemist din
Kama hanya tayi sukayi wani chemist din ma nan ma babu wani sauki sai wula 'kanci data tarar
Saida sukaje chemist yakai 5 amman babu wani bayani haka suka dawo akan zasuje cikin garin kano gobe dan samun mafuta
Mama Balaraba kuwa tashiga tsananin tashin hankalin daba'a zato bare tsammani dan ta gigice ta razana dajin wannan zancen har yakai kunnen..........
Ina ganin comment dinku masoyana ina godeeyah sosai da sosai
ALLAH yabar kauna
Love you all my fan's 💞💞💞💞💞💞💞💖💖💖💖💖💖😘😘😘💋💋💋💖💖💖💖💖💖💖❤❤❤😍😍😍😍😍😍😘😘😘
Hallmarth ce💞💖💞
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
*🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️*
بسم الله الر حمن الر حيم
*✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏* 🤔✨
*💞NAH💞*
*SADIYA ABDULLAHI UMAR*
*💞UMMUH FATEEMAH💞*
🅿---
Page 3⃣3⃣&3⃣4⃣
Danjin zancen yakai kunnen Anas da kannensa shiga sukai cikin gidan ad'arare suka wuce d'akinsu
Zaunar da Fauxiyya tai tace dan uwarki a ina kika samu ciki nace miki eyeeeee
Uban waye yayi miki ciki
Kifad'amun nace kafin yanzunnan in yanka ki wlh kinajina ko
Cikin tsananin tashin hankali da rud'u take maganar
"Dan tuno da maganar da likitan nan yamusu akan karta kara samun ciki dan in takara samun ciki tofa saidai tarasa mahaifarta gaba daya"
Ma'ana bazata kara haihuwaba kwata kwata yanzu kuma gashinan tayi wani cikin wannan na 4 kenan
Kuma ita gaskiya bata da burin "yarta taja mata abun kunya acikin garin toh yanzu yayah zatai kenan
Haka Balaraba taita masifa tana tambayar Fauziyya wayay mata ciki amman ko ajikin ta tayi mata buruss
Tana zaune kamar bada ita take ba
Saida Balaraba tadauko wata katuwar wu'ka tace wa Fauziyya koki gayamun waya miki wannan cikin ko kuma na yankaki
Sannan cikin rawar baki tafara fad'in wlh mamah zan gaya miki ki ajiye wukar nan wlh zan fad'a
In kinga na ajiye wu'kar'nan toki tabbata kin fadamun Gaskiya wlh inba hakaba Wlh saina yankaki, kinjini koh ba kijiba
Tunkarota tai gadan gadan da wukar zata luma mata
Tana fad'in kin manta abunda doctor yace koh akan karki kuskura kisake daukar ciki sbd mahaifarki bata da lpy in aka 'kara yimiki abortion zaki rasa mahaifarki
Yanzu yaya kike so inyi
Kuma dawani idon kikeso in kalli yayyenki da jama'ar gari eyeeeee
Ma..... Ma.... Ma.... M... Mama..... Wlh wannan cikin na jaz.... ja...... z.. u.... l.. i... J.. azuli..... ne Wlh
Jazuli..... jazuli.... kuma bangane ba jazuli.... dana bawa kudi yayiwa Hapsatu fyade
Eyy Eyy Wlh shine
Yanzu kuma haukar taki kan jazuli takoma
Inna lillahi wa inna ilaehi raji'un kice hauka nake tayi nice keda abun kunya agari
Toh wlh daga ke har Jazulin saina kasheku
Kan Fauziyya tayo da gudun
Ihuuuu taraf ka tana fadin atai makamun jama'a
Za'ai kisan kai Wayyo Allah n............
*** *** ***
ALHAJI UBAH SHEHU
Shine mahaifina yakasance mutum mai tarin dukiyane
Dan shahararren d'an kasuwa ne shi babu abunda baya siyarwa kama daga kayan abunci sutura motoci mashina da kekuna da saida gidaje yana siyan fili yagina yasiyar
Wannan dalilin ne yasa shi yin suna acikin garin kano kota ko ina ansansa har wasu suna masa kirari da
SANA'A GOMA MAGANIN MAI GASA
Aharkarsa ta kasuwancine yahadu da mahaifiyata
Wato hjy Maryam macece wadda take da hkr da kuma neman nakanta bata dogara da mijinta yana dashiba
Ita bata zama wai sai abunda miji yay mata
"Tunda suke da daddy na bata ta6a tambayar sa kud'i ba saidai idan shine yad'auka yabata"
Neman kudin ta take dan ita lauya ce babba sannan kuma tana saida atampopi da shaddoji da less kala2 order su ake mata daga waje
wannan dalilin ne yasa kowa yatsaneta a family dan tunaninsu duk shi yake Mata komai
Ita kuwa dukkan wulakancin dasuke mata bata ta6a tanka musu ba
Haka sukayi suka gaji amman bata ta6a tanka musu ba koda sunyi habaici saidai tayi murmushi kawai
Ummerh ni dan asalin garin Abuja ne kuma anhaifeni acikin unguwar WUSE 2 anan nagirma nayi karatun primary school da secondary dina
Ina rayuwa cikin jin dadi da kwanciyar hankali kafin family dina su tar watsamun rayuwa ta hanyar saka daddy na 'kara aure
Lokacin da daddy yafara shirin 'kara aure nikuma awannan lokacin ne nake 'ko'karin fata zuwa Makarantar gaba da secondary
Akwai wata rana dana dawo ina murna mun gama ajin farko anbamu hutu
Naahigo gida dan sanar da mom dina sai na iske hajiya babba dasu hjy kareema da uncle saminu sunzo inda suka saka daddy na agaba saiya 'kara aure
Hajiya babba harda cewa idan bai amun ceba zata tsine masa ta sallama shi daga cikin "yayan ta
Haka suka saka daddy na yayi aure badan yana soba yayiwa mom dina kishiya
Koda wasa bata ta6a nuna musu 6acin ranta ba
Ita ta had'a masa kayan lefen ma tayi komai na bikin
Lokacin da akai biki gidan su d'aya da amaryar daddy wanda shiba santa ma yake ba
Akwana atashi amaryar daddy hartakai shekara 2 bata ta6a ko 6atan wata ba
Sun shiga cikin tashin hankali sosai Sannan taga komai tace yay mata bayayi intace tagani agurin mommy na sai yace mata bashi yay mata ba
Ita taiwa kanta itama ta kama sana'a intanaso tayi
Abun yana mata ciwo sosai hakan yasa tafara neman yadda zatai tarabasu
Tafara shiga malamai tana neman magani kota ko ita
Tun bata nasara har Allah yabata sa'ata yi nasara
Ranar wata juma'a wadda bazan manta da itaba ranar mom d'ina tafara rashin lpy sannu sannu ciwo yaringa gaba2 kamar wasa komai na mom yakoma gun amaryar daddy ita take duk wani kasuwanci da mom takeyi dan mom yakai yakawo har bata iya Tashi saidai in mata komai
Daddy baya kulamu komai ni nake mata duk wani magani ko abunci
Takai tun munacin kud'in mu harsun 'kare saida nakoma saida komai namu har yakai sai naje kasuwa nayi dako sannan muci abunci ko insai mata magani
Kullum mom acikin yi mun wa'azi take akan inyi hakuri in yi biyayya akan duk umarnin da akai mun kazamo mai biyayya
Ranar wata lahadi da safe natafi kasuwa bayan nayiwa mom komai nayi wanka nasaka kayana
Tayimun nasiha sosai sannan tabarni natafi haka naji jikina yayimun sanyi kamar kar inje kasuwar
Amman haka natafi dan babu kud'in dazan siyo mata magani kuma nata yakare
Bayan nadawo da yamma naganta tana zaune akan sallayar ta da Al lkur'ani akan 'kafarta
Murmushi nai na 'karasa na ajiye ledar dana siyo mata abunci da kuma maganinta
'Dauko plate nai najuye nadauki kunun gyadar shima najuyeshi acikin cup na 'karasa na ajiye mata akusa da kafarta na ajiye mata maganin ta
Natashi zuwa wanka duk tuna nina karatun datake ne yasa batayimun magana ba
Har nafuto nasaka kayana nadawo naga komai yana gurin kamar yadda nabarshi 'karasawa nai na ta6ata amman me sai naga t................. ✍🏻
Ina ganin comment dinku inajin dadi sosai my fan's
Allah yabar 'kauna💖
*Hallmarth ce💕* 💖💕
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰:
🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞
🅿---3⃣5⃣&3⃣6⃣
Ta fad'i gefe ina 'kara ta6ata naji jikinta ya saki duddubata nafarayi naji babu numfashi atare da ita sam
Kuka nasa nafuta nakira kishiyar mom ina gaya mata amman abun mamaki saima wata dariya tasaki tana gud'a tana fad'in burinta yacika
Futa nai nakira masu mana aiki na ari wayar mai gadi nakira daddy na nagaya masa amman sai cewa yay Allah yajikanta yakashe kiran naji haushi sosai
Haka akai wa sutura aka kaita gidanta nagaskiya amman babu kowa namu
Haka rayuwa tacigaba da tafiya yau fa dad'i gobe akasinsa
Harna kammala degree na A6angaren karatun likita lokacin ina da shekara 17 kowa yakanyi mamakin yadda d'an shekara 17 yakammmala degree amman babu mamaki aciki saboda tun ina 3years nake zuwa Makaranta kuma ansha kaini ajin gaba idan akaga 'ko'karina wannan dalilin ne yasani kammala degree na asaukake
Bayan wannan lokacin nahad'auki takarduna dan zuwa neman aiki ne ban samuba nadawo nazauna agida ad'akina sai naji ana magaba 'kasa 'kasa nad'an la6e inaji anan naji amaryar daddy ita taiwa mom d'ina asiri kuma ita tahana daddy na yayi mana komai
Dariya suka saka anan suka fara shirin sawa a kasheni
Nan hankali na Yatashi sosai dan bansan yadda zanyiba
Da dare yayi kulle d'akina nayi na kwanta amman sam nakasayin bacci saboda yanayin tashin hankalin danake ciki
Ina cikin wannan tashin hankali wasu mutane suka cire window glass din dakina suka shigo fuskarsu duk arufe suka yo kaina
Dasauri natashi dan guduwa suka rikeni wani abu suka d'auko suka sha'kamun ahanci daga nan bansan inda nakeba sai ganina nai acikin wannan shagonai 'kosan ana cinikin mu aka bata kud'i akace za'a zo ad'aukemu
Saina had'u da Nauphal wanda yakasance yanata kuka yake gayamun yadda akai suka daukesa suka rabashi dake natausaya masa hakanne yasa nayi masa alkawarin zamu gudu in sha Allah kafun sud'aukemu
Kallonsa tai tana murmushi tace amman kayi namijin 'kokari sosai arayuwarka Fahat
Kuma ka dage dayiwa mahaifiyarka addu'a
Sannan kuma kasani dukkan abunda mahaifinka yayi maka yayi maka ne badan yana soba tunda aikin asirine
Natabbata wata rana zai nemeka kaji d'an 'kanina kadaina kuka
Sannan kuma bazan maidakai gida ba harsar ranar daka bu'kata da kan ka
Rungumeta sukai su duka suna kuka sosai da'kar ta iya lallashinsu
Tace toh yanzu maza atashi ayi abunyi dan yamma tayi sannan munemi guri muzauna dan inasan muyi shawara gaba daya dan gane da sabuwar rayuwar da zamu fuskanta
Toh Ummerh bari mud'an tattare gurin muyi sallah
OK maza
Tashi sukai kowa yakama aikin dazaiyi, bayan sungama suka shiga d'ankin kusa da ita suka zauna
Takallesu tace inasan gobe da safe bayan mun gama karyawa mud'an futa mu duka sbd inasan muga yanayin garin sannan musan wace sana'a zamu kama
Sannan kuma musan a ina zamu farayi agidane ko akasuwa sannan musis siyo abunda muke da bu'kata nadaga kayan sawa sabulu da mai
Toh Ummerh ke atunanin ki meyakamata mufara saidawa dan gina goben mu
Toh Fahat nidai da tunanin danai mushirya muje kasuwa sai musan mezamu siyar
Nauphal ne yakalleta yace Ummerh kinga unguwar nan babu gurin da ake saida kayan shago akusa kuma abuncima nasiyarwa sai anje kasuwa mezai hana mufara siyarwa kawai
Fahat ne yace tabbas Ummerh Nauphal yayi gaskiya yakamata mufara saidasu kuma Allah zamuyi ciniki IN SHA ALLAH
Toh amman me yakamata musissiyo goben
Ummerh duk kayan da ake daidawa ashago mana
Toh bari in d'auko kudin inga nawane
Jakar kud'in tadauko tacirosu gaba d'aya tafara 'kirgawa tana mikawa Fahat yana 'kirgawa shima yana ajiyewa
Saida suka 'kirga dubu tamanin da tara da d'ari biyar
Sai wayar da gara yabata
'Dauko wayar tai taga babbace sosai zatai kud'i da yawa
Tacewa Fahat gobe zamuje kasuwa amman bamusan inda ake saida wayoyi
ba damun sayar da wannan
Amman kaduba mana kaga ko menene about dinta
Toh Ummerh amsa yayi ya duba yace kai Ummerh babbace wlh kinsan yadda zamuyi cewa zamuyi nawa suke saida ta sakan in suka fad'a saimuce musu nawa zasu siya tamu sai muji
Toh shikenan yanzu dai muyi niyyar Kwanciya da wuri dan gobe mutashi da wuri
Toh Ummerh d'akin suka tafi tarakasu saida ta tabbatar da sun kwanta sannan ta rufe musu kofa takoma itama ta kwanta ad'ayan dakin
*** ***
Kanta tayo da gudun masifa tace jazuli kuma wlh kin cuceni Fauziyya yanzu kirasa wazaki bi sai jazuli shine uban shegen cikin nan naki aikam yazama dolema acire wannan cikin dan bazan iya renon cikin shegeba
Kuma dad'in da d'awa babanshi d'an shaye shaye wannan wace irin mummunar 'Kaddarah😭 ce
Dukanta tafara da