Showing 15001 words to 18000 words out of 173505 words

Chapter 6 - SO NE DALILIN So Ko Sha'awa By Khadija bee bee

28 Aug 2026

432

domin ta fad'i dame dame takeso sai suje aqaro tace komai ma bataso...,kuma nan take tanunama mamar itafa aurennan tafasa ta changr ra'ayinta..jin maganar da farha tayine yasa mamar juyowa tace....

" me kikace don banjiki sosaiba...?"

Ta dubi mamar tata domin iya firgita uwar tafirgita sosai...

"Mamah cewa nayi nafasa auren abdl-jabbar d'in ne..,na changr ra'ayina akan auren nashi...."

Juyowa mamar tayi takwasheta mari biyu masu kyau wayanda saida farha takame kanta...,

"Dan ubanki har kin isa kisamu magana biyu..,kisaka ubanki magana biyu..,bayan yau d'innan yabugo invitation card d'in aurenku wai har kikawo wani zancen banza wai kin fasa auren jabbar..,kifad'aman awanne dalili ne zaisa kifurta kin fasa aurenshi..,? Ki fad'aman dalilin naji ynxn nan..."

Tunda mamar tahaifeta batata'ba sanya hannunta a jikintaba da sunan buguba amma wai yau gashi hartakai da marinta...,kuka farha d'in keyi kamar ranta xaifita...,haka yasa iman shigowa d'akin da sauri takama yr uwar tata....

"Mamah don Allah kiyi haquri..,'bacin rai bazai kawo komai acikiba mubi abun asannu...,'ya'ya farha don Allah ki natsu..,kigane abunda iyayenmu keso shine abu mafi gsky...."

"Iman kisaketa ki tafi zamuyi magana da ita..,mgnr da mahaifinku banason yasan hakan tafaru tsakaninmu daku...,"

Iman tasaketa tafita riqe da bakinta...,domin tanason yr uwarta saidai ita tayi nisa batajin kira...,mamar ta matso kusa da inda farha d'in take ta zauna kuma..,domin taji dalilin yin hakan...ta dafata tareda kiran sunanta...."

"Fatima..! Inason kidubeni a matsayina na uwar da tad'uqa tayi naqudarki..,ta shayar dake ta reneki reno na tarbiyya tafikowa sonki a duniya,tafi kowa sanin kukanki...,kifad'aman meyene ga Abdl-jabbar wanda ynx baki ra'ayinshi a mtsayin mujin aure...?"

"Farha tadubi fuskar mahaifiyyarta da idanunta jajaye tace....
" dama cen ni banisonshi kawaidai na amsa ne domin ganin kowa ya aminta da hakan...,ynx kuma naga bazan iya xama dashi a matsayin mujiba hakan yasanya nafad'i gskyta...,kuma inada wanda nakeso..."

Qara kwasheta mari mahaifiyarta tayi...wanda hakan yasa farha barin d'akin da sauri...,ashe haka mamah takeda zafi basu saniba...

"Wlhy baki isa kisakamu zance biyuba..,kuma koh zaki mutu sai kin auri jabbar ashe dama baya bayan dakikeyi idan ance kije ganinshi..,dama da wata ciki..,toh wlhy qara kisakama kanki sanyi domin mahaifinki yaji zai iya yimaki abunda yafi hakan..."

Mamah baqinciki ya isheta hakan yasanya tasamu guri tazauna tana tunanin al amarin farha...,idan da cemata akayi farha tace hakan da zatace qaryane domin ita tahaifeta kuma tasan tarbiyyar data bata....

Iman tariqa yr uwar tata ita kuka itama kukan takeyi....

" 'yaya farha kijaye qudurinki kiyi haquri kawai kiyi biyayya kamar yadda iyayenmu keso nasan zakiga riba gaba..,don Allah kiji tausayina gada kisa babah yayi fushi dake..,kekad'ai ke gareni yr uwa..,kuma bazan iya rayuwa ba tare dakeba..."

"Wlhy banisonshi anwar nakeso koh duniya zata taru kaina wlhy bazan changr qudurinaba...,dama basonshi nakeyiba...."

"Ah ah 'ya'ya farha kiji tausayin brox..,ciwon dayakeyi ynx hakan akan sonkine..,don Allah kitausayamashi ki aminta kuzauna a matsayin ma'aurata..., *Sonki ne dalilin ciwonshi* ni nasani kema kinsan hakan...,sauran ne basu saniba...."

Qyaleta farha tayi domin koh kad'an bata gane me take cewa..,domin tananan kan bakarta so sone kuma qima hakan...wlhy Anwar shine burinta kalarsa takeso...
Iman tagane yr uwar tata tayi nisa sosai..,hakan yasa taqyaleta da qudurinta..,tasamu guri tazauna....,

Alhj. Aliyu yadawo daga abuja ynx domin zuwa gyaran gidan da yabawa abdl-jabbar d'in...domin asaka kayan da yayi order akawomashi masu kyau..,kayan sunsha kudd'i sosai komai dai2 gurin da aka ajeshi..,duk wani abu na more rayuwa na kayan zamani ansaka gidan...,sai gefen ummarshi..,da abdl-jabbar yasanar da baban cewa yanaso su zauna tare...,saidai kowa gurinsa daban idan bakasoba bazakaje gurin d'ayaba...,guri yayi kyau saura amarya da ango....

Baban yadawo gida yake fad'ama mamar yadda akayi..,yanunamata pic d'in gidan da kayan da aka saka idan sunyimasu...,mamar wani baqinciki yatasomata da tatuno iskancin abunda farha tayimata jiya...,amma bata fad'amashiba domin tana ganin zata shawo kanta...,d'iyan ynx saida lallashi....,ganin da baban yayi tana tunani yace.....

"Wai binta lfy kuwa kike? Naga nakawo abun farinciki kinyi shiru babu koh yr godiyar da aka sabayiman...,bafa cemaki nayi zanqara aureba fa...,d'iyanki aka gyarama guri don inganta rayuwarsu..,amma kinyi shiru bakice komaiba...."

"Hmm ainasan duk wadda zatazo bayana take kuma ragina zata amsa....,don sonda akayiman rabinshi bazata samuba..,domin ita dukiya ta aura...,nikuma p....?"

Yabushe da dariya...
"So da k'auna ke tasiri ciki..."
Itama dariyar yabata....suka bar wancen zancen suka koma nasu domin batason yaqure zancen har yagano da wuri.....,ahaka yace gobe zanga farha akan hidimar buki...,don yaufa saura 10days insha allah....."

"Haba baban Iman ai abari yaji sauqi sannan...,amma ya.a assibiti kuma ayimashi d'aurin aure...?"

"Eh nafad'amaki yasamu sauqi..,kuma likitocin sune suka 'buqaci hakan domin sunce warakar ciwon nashi harda aure ciki...za 'a sallamoshi dis week domin yasamu sauqi..."

Ajiyar zuciya mamar tayi tace "ameen"
โ˜…โ˜…โ˜…
Dasafe mamar tashiga d'akinsu farha...,farha nakwance tana waya...,iman na barci..mamar nashiga taga farhan na murmushi alamar wayar nayimata dad'i....,takashe wayar tareda tashi zaune tagayar da mamar tasu ta amsa.....

"Farha gurinki nazo...,inason kijaye qudurinki ki amshi abunda mu iyayenki ke so...,mahaifinki nemanki yakeyi ynx akan zancen aurenki kiyi haquri kiso abdl-jabbar koh mahaifinki zai cika alqawalin daya d'aukarma mahaifin jabbar kinji....."

"Mamah so sone..,bansan yazan iya furta kalmar so a jabbar ba...,amma tunda hakan kikeso zanje na amsa tambayar babah saidai bazan iya yima jabbar biyayyaba bayan auren..,hakan yasa nafad'i gsky tun kan ayi...,mamah inada wanda nakeso munyima kanmu alqawalin aure don Allah kuyi haquri shine muradinah...."

"Farha ninasan ba baki nayimakiba wlhy bazaki samu namiji maisonki tsakani da Allah ba kamar jabbar...,nayi maki nasiha nabugeki nayi hawaye gabanki hakan baisa kinchangr ra'ayinkiba akan abunda nake gudar maki mahaifinki yaji wannan mummunan lbr..,toh babu yadda zanyimaki farha saidai nafad'amaki komai yaje yadawo babu hannuna cikin al amarinki....,kitashi mahaifinki na kiranki...."

Tamiqe tasaka hijab d'inta tatafi daqudirinta na fad'amashi gskyr zuciyarta...,tayi sallama tashiga yana xaune yana gyara katunan d'aurin aure....

"Babah ina kwana..?"
"Lfy qlau farha..,ya shirye shiryen buki..?" Ana nan anayi koh..?"

Tayi shiru domin gada tayi sauri amsawa...,shi a tunaninshi kunyarsace takeji....

"Farha gashi za a d'aura maku aure keda abdl saidai bai qarasa samun sauqiba amma ance idan akayi zai samu sauqi...kasancewar bai dawoba sai zuwa jibi toh shine nakeson naji koh akwai abunda kikeso keda qawayenki..? Kuma ga naku invitation d'in...."

Yamiqomata a laida..,qin kar'ba tayi ta done kanta qasa domin hawaye ke zuba a idonta..,tayanke hukuncin fad'amasa kawai....

"Babah ni bazan auri abdl-jabbar ba na changr ra'ayina akan hakan...,inada wanda nakeso...."

Aje katunan yayi a kujera..,domin baiji mai taceba sosai....

"Koh zaki maimaitaman abunda kikace tareda fad'i daqarfi naji sbd banji dai2 ba..."

"Cewa nayi nafasa auren abdl-jabbar...,na changr burina...inada wanda nakeso....."

"Innalillhi wa inna ilaihirraji'un farha....!"

Yamiqe tsaye da sauri.....




Afuwan masoya bee bee dai busy take wlhy ina bisa ayukkan hidimar bukine iri iri na yn uwa da abokan arziqi.....kunsan mai jama'a sai jama'a.....

Kuna raina burina naga na farantamuku...KUBIYONI AKWAI NISHA'DI GABA...TRUE NE MAI ABUN MOREWA..๐Ÿคฃ ๐Ÿคฃ



*Bee Been masoya*๐Ÿ’ž
[1/8, 9:37 PM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง


ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
*_I'M BACK MASOYANAH...NASAUKA BUSY....NADAWO TAKU๐Ÿ˜˜GANI GAREKU DUKA...,MY HEARTโค 2 U ALL...,DAGA BABAN ILHAM SAIKU MASOYANAH๐Ÿ˜ALLAH YABARNI DAKU....NAGA KIRA NAGA TEXT DUK SABODA K'AUNA ALLAH YAMAYARDAMU SUPER GLUE ASASHEN K'AUNA_*๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹โคโคโคโคโคโค

Page...
โ˜…1โƒฃ1โƒฃโ˜…


ยฎ "INNALILLHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN...! fatima koh zaki fad'aman menene abdl-jabbar yayi maki kuma menene dalilin fasa son auren nashi dakikayi....?"

Tad'ago idonta tamayar dasu tareda kuka mai tsanani...,amma takasa me zatace..,hannu tasa tajawo hijab d'inta tarufe bakinta kuka kawai takeyi....

"Farha dake nake magana...inason naji dalilin abunda yakawo hakan domin bansan mafariba...."

"Babah dama bawani sonshi nakeyiba..., kawai naga kowa ya aminta shiyassa na aminta da hakan....toh ynx kuma naji bazan iya zaman auren dashiba inada wanda nakeso..."

Miqewa baban yayi yadawo kusada inda farha d'in take zaune yazauna kujerar yace....

"Farha anya kinada lfy kuwa?...,shin kinsan me kike cewa kuwa...? Idan har ba haukabace saman tsarin kanki toh aljannune...,domin bansan yadda zan misilta qwaqwalwarkiba..., domin ni nazauna dake na tambayeki kika amunceman akan cewa kinasonshi...,hakan yasa nad'aukarma mahaifinshi alqawalin koh bayan ranshi xan inganta rayuwar jabbar..,sannan shikuma yabani amanarsa...,saida nashirya komai yau saura week sannan xakiceman wai kinfasa....,sbd kinganshi a wani hali...,toh ni ban haifi d'iyar da zata sakani magana biyuba wlhy aure dake dashi sai and'aura ba duka b zagi....."

"Wlhy babah banasonsa...,idan na aureshi mutuwa xanyi..,batsarin aurenabane abdl bamu daceba wlhy...,inada wanda nakeso..,shi nakeso wlhy....."

Faas!faas! kakeji a fuskar farha...Wanda sai kayi tunanin cewa wani abunne aka daka..,sbd tsanani baqin cikin abunda tafad'a baisan sadda hannunshi yasaukaba a kan fuskartaba....

"Har kin isa..,na haifeki..,na tarbiyyantar dake...,nabaki ci da sha...,nabaki sutura...,qarshe nabaki ilmi acikin qarfin neman samuna...,dashi koh babushi amma wai ke zaki sakani karya alqawalina wlhy kichangr ra ayin iskancin dakika xo dashi....,idan baki saniba yau kisani..,tsananin sonda nakeyimaki wlhy bayada misali...,inayimaki sonda koh ni dana haifeki banayima kaina shi....,kullum burinah farantamaki....,hakan yasa yr uwarki ke tunanin nafi qaunarki da ita....amma hakan baisa ta nuna makiba sbd tsananin sonda takeyimiki a mtsayin yr uwarta...amma kikeson kizubamana qasa a idanu...toh kisani aurenki da jabbar sai and'aurashi..."

"Don Allah baba kayafeni..,wlhy bazan iya zama dashiba amatsayin mujin aureba...,zan iya mutuwa..."

Kuka takeyi nafitar rai...kuma batadaina fad'in bata sonshiba...,ynx ma takejin tsanarsa tsantsa a zuciyarta....

"Koh zaki mutu sai kin aureshi kuma sai kinxauna tare dashi...,sbd har ynx baki bani hujjar dazatasaka achangr wannan maganarba domin nafara gayyatar mutane bazan fasaba auren abdl-jabbar babu fashi sai and'aurashi...,tunda bake nat haifemuba...."

Miqewa tayi tafita pallorn nashi aguje tana kuka...,tayi d'akinsu....,mamar naganinta ta kalleta tace..... "Kinsaima kanki wahala domin taurin zuciya bayada da kyau farha Allah yasa kigane gsky...."

Tafita tabata guri tanata faman gunji kuka wanda saida Iman tatashi daga barcin datakeyi...,tasan koh tayi mata magana bazatajiba hakan yasa taqyaleta tareda tayata addu'a kawai.....

Mamar tashiga pallorn baban dontaji yadda suka kai qarshen zancen....

Shigarta taganshi zaune..,taqarasa itama tazauna...

"Hmm kinji wani zancen banza da yarinyar cen tazo dashi...,wai tafasa auren jabbar..,tanada wanda takeso...,toh koh xata mutu sai ta aureshi...,qarshe akai gawarta gidan...,donni ba mutumen banxa bane..."

"Allah dai yasauwaqa alhj.nima abunda tafad'aman kenan jiya...,na lallasheta na yimata nasiha duka banxa...,tace bata sonshi....,addu'a itace abunda zamuyi acikin wannan al-amari data fito dashi..."

Baicemata komaiba yacigaba da rubun sunayen dayakeyi ga I.V d'in domin babu fashi sai anyishi...don shi bai d'auki maganarta abakin komaiba domin ba ita tahaifesuba sune suka haifeta yad'ago fuska ya kalleta.....

"Itadai tasani ynx dubara ta rage mata don naqare komai d'aura aure shine wajibi kuma shi za ayi..."

"Allah yashiryamana kawai...break fast ya kammala akawo nan koh...?"

Kai kawai yad'agamata..,baice komaiba....,tafita takwaso abun karin takawo ta ajeyemashi.....

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

Tunda abunnan yafara farha bata fita koh 'inaba daga gida sai gida..,sbd suna hutune...,amma koh yaushe tana riqe da waya daga chatting sai calling kuma duka da mutun d'aya sukeyi anwar kenan...

Tunda farha tashaidamashi cewa...wai anbadata ga wani..,kuma shirye ake da rabasu...,sai hnkln anwar yatashi domin duk abunda zai rabashi da farha baso yakeyiba...,domin itace macce tafarko dayafara so a rayuwar duniya structure nata na burgeshi..,kuma yana mugun son macce mai kyau..,duk iya yawonshi baita'ba cin karo damatar datayimashiba kamar farha....,saidai shi baya buqatar yayi wata mu'amala takamar rayuwar aure da ita domin shi sex da macce baya ra'ayinshi...,domin baza'a gamsar dashi yadda yakesoba...amma jikinta shine abu mafi burgewa...,domin koh hannunta yariqa yanajin feeling saidai yaje yn uwan shashancinshi duqarasashi.....
Tunda yaji hakan yafad'ama mahaifinshi cewa zai iskoshi domin su tattauna akan nema mashi auren farha din duk da tace anyimata wani mujin auren....
Mahaifinshi yayi mashi albishir dacewa sai yazo domin yanason yaji yaronshi yayi hankali..,kuma zai biya mashi buqatunshi koh sunkai nawane idan dai yadaina abunda yakeyi..,domin abun na damunshi..,saidai bayason hana yaron abunda yakeso.....

Anwar yashirya yatafi amma har ynx baidawoba....,saidai idan sunyi waya yacemata dadyn nasu ke son kammala wani aikin sai suxo .....taji dad'i domin tasan takusa cika burinta......

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

Abdl-jabbar yadawo gida ansallamoshi...,kowa yazo ganinshi amma banda farha taqi zuwa domin koh ganinshi batasonyi...
Ummar abdl d'in ta tambayi Iman ina farha..,taga kowa amma banda ita...,kuma sun xauna assibiti koh waya batayiba tace ya jikin jabbar d'inba....

Kasancewa kowa yasan abunda ke faruwa banda ita hakan yabawa iman damar cewa..."kunya wai takeji....

Abdl yakalli Iman d'in domin yasan kare yr uwarta tayi..,yayi murmushi...domin shi yanxu koh xancen nata bayaso saidai yana burin Allah yayayemashi sonta domin yaso farha sosai..,saidai ita batasonshi baisan meyayimataba......

Kasancewa basu fad'amashi sharud'd'an da likita yace abiba don samun lfyrshiba...,hakan yasa baisan da d'aurin auren nashiba cikin week d'in..,shidai yasan *sone dalilin hawayenshi* tareda ciwon dayake ciki..,kuma yana neman safsafci gurin Allah domin yana under mtsl....

Ana saura 3days ad'auramashi aure babansu farha yashirya dakanshi don zuwa kaima dangin mahaifin jabbar..,katin d'aurin auren da alawarsu......sukayi murna da farinciki tareda godiya da karamcin da yanuna....yayimashi riqon qwarai dako mahaifinshi at nan bazai wuce yimasa hakan ba.....
Yadawo gida yabiya domin yaga jikin abdl d'in sannan yasanar dashi assabar mai zuwa za a d'auramasu aure...,kuma komai yagama saidai ixan xai iya yagayyato abukanshi shi yaqare komai ynx sai d'aurin aure ne gaba....,
Jabbar saida gab anshi yafad'i domin yana lfy batasoniba bale ynx daya koma yau ciwo gobe lfy...,wanda sonta yajawomashi hakan...naso farha toh tunda bata sona menene ranar d'aura auren dani...,
Yadubi baban yace...

"Baba gada ad'aura aurennan domin farha bata sona...tanada wanda takeso...,na haqura....."

"Hmm jabbar nasanda wannan maganar..,kuma zancen ka haqura bata tasoba domin aure kowa yasan dashi next 2morrow za'a d'aura...,wannan maganar banason ummanka taji hakan yasa banfad'amakaba tun kana assibitiba...amma ka cigaba da addu'a sharrin zuciyane kawai zata daina ......"

Abdl-jabbar yayi godiya..,tareda nunamashi jin dad'in had'eshi da ummarshi gida d'aya dakuma gyaran da akayimata tafad'amashi....sannan Allah yabashi ikon yimasa biyayya..., ya amsa da ameen.....

Farha kullum cikin kuka ynz kowama intana abunta babu mai kulata sbd tun ana bata haquri da nuni da biyayyar iyaye akwai dace...,har ankai babu mai fad'amaka gsky sai kallo....sbd koh anmata nuni bataganewa...

Baban ya iskota har d'akinsu yaji koh ta jaye qudurinta amma ina tana kan bakarta ta batason..,abdl-jabbar...,baban yabar d'akin domin dangin mahaifiyarta sun fara zuwa...,yabarta tana kuka....

Buki sai gudana yakeyi wanda wanda abdl-jabbar yad'an samu sauqi harda kwalliya yanaso yafita koh yayane...,amma jikinshi babu qwari...,wai hidimar aure haka....

Abokinshi bashir yakira domin yanason yaga farha yau kohda kuwa zatayimasa wulaqancine amma yanason yaganta......

Bashir abokinshine wanda jabbar ya amita dashi...,domin yasan sirrinshi shima yasan nashi...,gidansu cike da mutane hidima kawai akeyi...,gobe dasafe za'ayi walima before d'aurin aure....

Fitowarsu kenan acikin gidan shida bashir.....,hango farha yayi tana dososu fuska cike da fushi da tarin masifa cikinta... Tsayar da bashir d'in yayyi dazai hau mashin d'in......

Qara sowa tayi babu kunya takira sunanshi.....

Abdl-jabbar kasani koh anyi aurennan wlhy bazaka samu farincikin da kake tunanin Samuba domin wlhy bani sonka koh kad'an abunda gafimaka alkhairi shine kasamu baba kace kafasa aurena...,shin ni kad'aice macce..? Duniyar nan akwai wayanda suka fini komai ka changr ra ayi kayi xuciya kabar ni nima nasamu dai2 ni...,nace inasonka farko ynx kuma nace bana k'aunarka..."

Bashir abunnan yayi bala'in bashi haushi daganin yadda jabbar yayi shiru yana saurarar qaramar yarinya nafad'amasa magana amma yakasa maidamata...ashe zafin nashi na banza ne tunda yayima manyan mata na jami'a amma gashi yarinya najuyashi son ranta...,amma bari nabar gani laifinshi sone ke sakashi d'aukar wulaqanci...,hasala bashir yayi ya tsaya dai2 inda jabbar d'in yake tsaye kamar andasashi yana kallon ikon Allah don bayada bakin magana....

Bashir yace mata....,"ke farha dakata hakan..,sofa ba hauka bane...,kawai zaki biyoshi kina qaramar qanwarsa amma kina yimasa rashinmutunci...,kisaita kanki kidawo hanya koh zaki samu dace..,wlhy inamaki jaje tunkafin kirasa abokina a mujin aure...rasashi gareki hasarane kidaina wani iqrarin bakyasonshi domin babu abunda wani namiji zai nunama jabbar wlhy...."

Dariya tayi tace.. "shizaka fad'ama baniba..,domin shi yasan meya rasa wanda shi kad'ai zai sanya na aureshi...menene ranar auren wanda komai saida akayimashi wlhy bazan iyaba...."

Bashir zai yi magana jabbar yariqeshi..,tareda cewa.....

"Ah ah bashir barta tayi abunda ranta keso..., ai ni bata'bataman raiba har ynx..,domin nasan duniyace...,a halin ynx nariga da na haqura da ita...,saidai banaso nasa6ama mahaifanane shiyasa nabarta tayi yadda takeso...."

Riqa hannunshi yayi domin sushiga gida kai sai ganin ummarshi yayi tana hawaye..., da sauri yaqarasa domin yasan taji komai...yamatsa kusa da ita yace.....

"Umma lfy kike qwallah rana tsaka....?"

"Dama babanah farha batasonka amma kanace sai ka aureta..,kuma baka ta'ba fad'amaniba....,lallai kuwa bazaka auretaba don bazata qarasa qarasakaba....."

Shiga tayi cikin gida takira yayarta..da qanen mahaifin jabbar d'in tashaida musu abunda taji ynx don haka sushirya zasuje cen gidan alhjin domin wannan aure bamai yuyuwabane..gara abarshi tunda yarinyar bataso...suka shirya suka tafi garda ummar tashi...

Shigarsu gidan sai hidimar biki ake tayi..,suka shiga babban pallorn umman jabbar tashiga cikin gidan don ganin mamar farha d'in don suyi magana..,sallama tayi tashiga ciki suna zaune da ita da qanwarta dasukazo gurin bikin....

"Ah 'ya'ya lfy dai koh..?"

"Lfy kuma b lfy ba sbd inason muyi magana ne akan auren farha da jabbar ne..,inason naga alhaji adaina d'aurin auren nan domin farha tafurta yau bata sonshi hakan yasa naga yakamata atsayar da auren domin gada asamu mtsl banison abunda za ayimata wanda zaisa kowa baiji dad'iba..."

"Hakane 'ya'ya amma bari muje muji yadda zamuyi dashi... Wlhy farha batada mutunci koh kad'an..."

Tamiqe domin zuwa d'akin mujin nata tayi sallama tashiga...,take shaidamashi cewa 'ya'ya aminace tazo akan zancen auren yaran nan....,yace tace suqaraso ciki ...

Shigowarsu parlorn dukansu suka gaisa....,ummar jabbar take fad'amashi dalilin xuwansu yaji kuma ya gamsu saidai yace masu....

"Kusani jabbar amanatane..,kuma nayi alqawalin inganta rayuwarshi..,don haka nabar zancen farha zan yima abdl auren danasan zaiji dad'insa insha'allah gobe za'a d'aura auren jabbar kuma bada farha ba...,kuma sanin cewa zaiyiman biyayya shiyasa ban fad'amashi ba...,kuma kema bari nayi sai and'aura sannan nayimaki bayani...,amma gada ki damu nasan zaku samu farinciki da abunda zanyi..,kuje kucigaba da hidimar buki kawai....."

Sukayi farinciki da abunda yafad'a...,duk da ummar taso taji hukuncin amma qanne mujinta yace tabarshi kawai suyi fatar nasara da da dace ciki kawai....

Ahakan suka bar gidan da jiran goben suji hukuncin alhjin....




*Bee Been masoya*๐Ÿ’ž
[1/10, 9:15 AM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง


ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

*_{ALLAHUMMA LAH TADA'ALANA ZAMBAN ILLAH GAFARTA.....WALA HAMMAN ILLAH FARAJTA...,WALA DAINAN ILLAH K'ADAITA....,WALA HAJJATAN MIN HAWA'IJJIDDUNYA WAL AKHIRATU ILLAH AK'ADAITAHA YA ARRAHAMAR RAHEEMIN...๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป}_*

Page...
โ˜…1โƒฃ2โƒฃโ˜…


ยฎ Kuka kawai farha takeyi domin babu abunda take tunani irin ace yau itace ranar d'aurin aurenta da wanda bata so....,da ace aurentane da masoyinta da kwalliyar dazatayi batada adadin kallo amma gata zaune baqinciki yahanata sukuni tayi fad'a tayi yaqi amma banxa gashi za'a d'auramata auren dole...,wlhy jabbar bai za6ama kansa komaiba sai halaka..,don bazatayimasa biyayyaba koh kad'an..,injitafa datake zaune tanata rusar kuka....,anyi anyi tayi wanka amma ina wanka yafasu sbd bata yinsama gada ayi tunanin sonshi yafara kamata....,kohwa cikin yn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login