Showing 66001 words to 69000 words out of 173505 words
Chapter 23 - SO NE DALILIN So Ko Sha'awa By Khadija bee bee
nα тrυe мeѕѕαge nαgode nαgode.....,qαrѕнe ĸυмα αυnтy υωαnι тαyι ѕнαнαdαne ĸαωαι мυтαyαтα мυrnαr dαce dα αĸe ѕαrαn тαyι...._
_αllαн yαĸyαυтα тαмυ вαyαn тαѕυ_👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻
*ON MY WAY 2 SOKOTO CITY🚗🚗🚗🚗🚗..,PLX PRAY FOR US*
*b͓̽e͓̽e͓̽ b͓̽e͓̽e͓̽n͓̽ m͓̽a͓̽s͓̽o͓̽y͓̽a͓̽💞*
[2/20, 6:51 AM] 0mmer Farouk: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
(`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’)
*I'M BACK MASOYA*
♥ *** *LOVEYOU **** ♥
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Page...
★3⃣6⃣★
® Riqe yake da hannun Iman,bai daina janta ba har saida yashiga fallow d'insu,anan ya azata kujera yad'uqa yadafa guwayyunta fuska had'e domin girman baqincikin da ya lullu'be tarin farin cikin da yazo dashi..,iya lokacin Iman tagano dalilin yin hakan,itama sai ta d'auke kanta gefe tana tunani batace komaiba,saidai yakamata tabi abun sannu domin ansa'bashi sosai,maganar da fafarane shi yasa tajuyo domin dubansa.....
"My star! Sorry nazomaki a bazata kuma sai nasamu abunda banyi tsammanin samunshiba a gidanmu..,qarshe kuma hakan yajawoman yayewar farin cikinah shiyassa bana burin k'ara 2mnt a gidan har sai tabar gida dalilin ne kuma yasa bazan iya barinki cikiba domin nasan dole nazauna domin ke, hakan yasa idona rufe na jawoki domin bana buqatarki gidan har sai waccen ta tafiyarta..."
Iman kallonsa kawai takeyi domin tasan dole hakan yafaru,kuma taso jawo fushinta da sauri amma ina ko tayi batada gsky domin a halin ynx shine da gsky don haka abunda arziqi baiyyiba tsiya bazata aikatashiba hakan yasa ta sauko sosai daga fushin nata tadubeshi har da riqe hannun nashi da yadafa qwuwayyunta dashi,kuma saitayi murmushi tace....
"Haba dear ynx wannan kad'ai shine dalilin wannan fushi mai girma harda jawoni da qarfi..? Sbd tsoron halinda naganka kad'an ya rage wlhy nabuge goshina a qofar damuka biyo..,hmm ashe wannan ne kad'ai mtslr..,toh ga missing ga fushi wannene abun d'auka da ajiyewa aciki...,fushi koh koh hasken naka..?"
"Wanda haskenah taga yafi chanchanta dani..?"
"Na farko dai gashi koh kwalliya ka hana nayimaka..,Na biyu kazoman a bazata domin ba tym d'inda mukayi dakai kenan ba..,Na ukku ka yanke abunda nayi tanadi idan nice nafara ganinka..,kash saigashi banice frst ba..,dakasani da kakirani before..., amma ynx ma ai komai bai 'baceba ka manta da kowa da komai kad'auko hasken kah ta haska ka maka zuciyarka..."
"Amma ina umma da waccen zata shigo muna gida kawai don 'batamuna zama...?"
Iman taji zafin zancen dayayi.,amma kuma idan baka iya kama 'barawoba dole 'barawo ya kamaka dole tabiyo ta kissa da qarfin yawan soyayyarta gareshi har buqatar lallashin shi ta hau tazauna dole tasaki jiki da shi dole tayimashi abunda zai so kuma yaji dad'inshi kuma dole tayarda tazamo tashi tako wace hanya baxata yrda ta bijire mashiba a nauyin buqatarshiba domin da hakan burinta zai cika..,qara riqe mashi hannu d'aya tayi tasaka hannunta d'aya a bakinshi ta matse yatsanta da bakinshi tace....
"Shiiit! Ka adana dukkan wayannan tambayoyin domin irin wannan tym d'in basuda amfani a gurinmu..,idan kuma kanaso mu'bata farin cikinmu da kukana toh nabaka amsar tambayarka..."
"Noooo ai ganinki yakawar man da komai Iman..,hope dai za'a tarerayeni a shagwa'bani yau nagane amarcina ynx zanyishi domin ranar ai banyi komaiba koh..?"
"Ehh sosai farincikin Iman..,kuma hasken iman mai dusashe duk wani duhu nata da ya doso..,kuma mai cika burin Iman kuma mai yafiya ga iman da waninta komai girman laifin da iman zata aikata..,gashi kaqi barina nashirya katareni da towel a jikina ga kayanka a corridor fushi yahanaka d'aukowa..,gashi kuma inason naga kaci kaqoshi..,amma kuma duka shirina yana gidan umma yaza'ayi nad'auko nazo nan nashirya tunda hakan kakeso nima kuma hakan nakeso..,naje nad'auko koh...?"
Wata doguwar runguma jabbar ya kawoma iman wadda saida yakai numfashinshi nason tserewa..,domin wlhy arayuwarshi baita'ba mafalkin samun sauyin rayuwarshiba kamar iman qarshe baisan ta'iya kwantar da fushi ba sai yau..,mamakine yakamashi shiyassa yarasa abunyi face ta rungomota taji sanyi..,iman fa yau duk abunda zaiyyi bazata hanashiba domin tasan cewa dole tasayar da komai nata domin cikar burinta naganin yayafi yr uwarta domin tasamu sauqin rayuwa..,kuma taga yadda tsanar yr uwar tata tayi yawa a zuciyarshi sosai dole tayi dogon yaqi da jahadi duk da taji ciwon ganin yr uwar tata amma dole ta danne ta siyo farincikin mijinta farko sannan nata...
"Kaga ynx katashi mushiga ciki..,gada kaqare anan idan kanatsu Iman ai takace daga ynx har dare har gobema na mallaka maka ni a matsayin welcoming naka..,amma ynx muje ciki kashirya kaci kasha sannan iman kuma is free amma inta gyara koh...?"
"Alhmdullh Alhmdullh Iman ina mata suke? Suxo suga yadda mace mai hankali tasan k'ofa da saqon cikar farincikin miji da biyayya..,iman koh a mafalki banta'ba yrda hankalinki da basirarki yakai nanba..,tabbas hankalinki yagirmi shekarunki..,allah yabani ikon kyautata rayuwarki...."
"Hmmm farin cikina ameen amma kad'agan muje ciki kaji koh..?"
"Wlhy bazan iya komaiba bazan iya cin komaiba bamu ganaba haskenah..,nifa da towel d'innan nafi gane waye ni..,nayafe kwalliyar dressing d'in naki a towel kinfi domin basai na wahalaba gurin ganawa da abokainaba don haka cireman hijab d'in nan naga sunyi missing d'ina koh nine nayi nasu..."
Hijab d'in yacire..,iman bata hanashiba.,har yacireshi idonta rufe yake gabanta na fad'uwa kuma tunanin kukan farha shi take gani a idonta dole tazamo silar share hawayen natah.,kuma yafuwar jabbar ynx itace abur nema..,don haka duk azaba ta sallamama jabbar kanta duka....
Facce towel d'in yayi da qarfi..,anan iman ta bud'e idonta suka had'a idanu nashi idon sun fara changr launi murmushi yayimata tareda lumshe mata ido..,itama hakan tayi mashi saidai tariqe hannunshi murya qasa qasa tace.....
"Kabari kaci abinci plx..,domin nasan koh break bakayiba domin naji cikinka bai tasoba.."
Juyamata kai kawai yayi alamar ah ah sai inyadawo sannan don ynx yatafi..,runtse idonta tayi kawai..,'balle towel d'in yayi baki d'aya,qara saka hannunshi yayi zai qarasa bud'e towel d'in..,da sauri iman ta riqe domin zai qarasata zindir tunda wanka tafito komai babu jikinta sai towel d'in,gashi fallow suke bare ta qyaleshi, riqe toiwel d'in tayi da hannunshi tace.....
"Muna fallow fa,kuma kasan kowa zai iya shigowa yaganmu a hakan tunda qofar ba ayi key nataba kashigo a fusace..."
Kallonta kawai yayi domin bayama gane metake fad'i barmata towel d'in yayi yafasa cireshi baki d'aya amma yakai hannunshi qirjinta wanda wani riqo da yayima d'ayan qirjinta saida tayi qara sbd azaba,kanshi kawai yasaka tsakankanin qirjin nata yana shaqo qamshin sabulun datayi wanka dashi har wani jujjuya kanshi yakeyi hakan yasashi mayar da bakin nashi izuwa qirjinta yana wasa da halshenshi saman abokan wasanshi nantake iman itama jiki ya sauya domin daga haka yake kamo makwancinta, jikinta ya mutu sosai hakan yasa hatta towel d'inda tariqe tasakeshi batareda tasaniba ita da kanta takai bakinta cikin bakinshi nan take zancen yachangr salo a fallow murzar junansu kawai sukeyi a kujera hakan dasuke kawai feeling ne mai dad'i, jabbar lallai yagane cewa Iman itama tayi missing nashi sosai, soyayyarsu sukeyi a fallow ta kewar junansu duka hankalinsu yana wani guri amma ba kusaba...
Jabbar qoqarin lalabar babban guri yakeyi amma iman taqi bada had'inkai anan domin tasan inda take...
Ringing d'in wayarshi tabiyu shi ya katseshi yasashi miqa hannu kad'an domin bazai iya sakin Iman ba..,jawo wayar yayi yaduba da lumsassun idanu..,yaga har 3 missed call abun mamaki ma yabashi domin gashi kusa na ynx kawai ya iya gani..,duba call long d'in yayi yaga umma ce kike kiran..,d'agowa yayi kad'an domin tattara natsuwarsa yakirata d'aga iman yayi tareda saka d'ayan hannunshi ya jawota jikinshi.,itakuma famar gyara towel takeyi wanda saida yakalleta yayi murmushi wanda har saida taji kunya kad'an...
Kiran ummar yayi ringing biyu ta d'auka da sauri ya gaisheta..,saidai muryarsa tayi kama da masu gajiya domin slow take...
"Lfy qlau alhmdllh..,nace lfy kadawo kabar kayanka a corridor.? Nashigo na tarar dasu nagane ka iso kenan..?"
"Eh umma ban dad'e da isowaba nashigo na tarar bakinan..,amma zan shigo anjima kad'an.,idan baqinki dana gani gidan sun wuce..."
"Hmm toh sai kashigo kuma ga kayan nan anshigo dasu idan kashigo kad'auka...,nace iman koh sallama babu daga dawowar miji kuma mu anyimana yaji...?"
Dubanta yayi domin taji me ummar tace tunda ta rufe baki..karo mata wayar yayi a kunne alamar tayi magana yana dariya..,iman ta juyar dakai gefe hakan yasashi cema umma sai anjima zai shigo....
Qara jawo iman d'in yayi zai cigaba da abunda yakeyi..,iman ta tsere sai part nashi ta had'a mashi ruwa ta ajiye duk abunda tasan zai buqata..,yana cen zaune jiki duk ya mutu,hakan yasa shi biyar iman baya..,koh da yashiga bai gantaba alamar tayi part nata toilet yafad'a domin ya watsa ruwa koh zaiji sanyi..,hakan akayi yayi yashirya amma bayada niyyar shiga part d'in ummar har sai waccen matar tabar gidan, shiri yakeyi yana tunanin me ma wai yakawota gidan shine abun tunaninshi kuma shine yakeson yaji dalilin shigowa gurin wadda take zagi...,
Iman wani wankan taqarayi a gain taqara duba wasu kaya daga cikin kayanta sababbi tasaka domin babu damar komawa ta d'auko wayancen..,gyarawa tayi,tasaka wani lace riga da sket sun amsheta sosai ta feshe jikinta da turarenta dake saura domin sauran suna part d'in umma.., fitowa tayi a hankali take takawa domin sket d'in ya d'an sha jikinta ba sosaiba..,part d'inshi tashiga, iskoshi tayi shima yagama shiryawa yana zaune yana waya da alama wayarce ta hanashi fitowa..,maganar office nasune sukeyi don taji sadda yake cewa Allah yasa susamu qarin girman da wuri..,shigata kenan suna sallama a wayar harda saqon gaisuwar ko waye gareta sbd dariyar da jabbar yayi,kashe wayar yayi ajiyeta gefe..,bud'e hannuwanshi yayi tareda cewa....
"Nyc nyc nyc one..,haske bisa haske,come in my one,kiyi kyau kyau wanda yake mara misaltuwa,Alhmdllh Allah nagodemaka da ka mallakaman iman a matsayin abokiyar rayuwata.."
Matsowa yayi domin ita tsaye take guri guda.,da sauri yasakata qirjinshi..,d'agowa iman tayi tace...
"Kana kiran haske bayan gaka hasken baki d'aya..,toh ngd hakan,muje kaci abinci hakanan koh?"
"Umm haka za'ayi amma kawai don haka kike buqata..,amma ni ai kece abincina ganinmu tare ya wadatar damu amma muje..."
Rungume yake da ita har suka kai dining d'in anan ma wata soyayyarce ta shiga gaban ciyar da juna dasukeyi har aka qare cikin santi jabbar yagama cin abincinnan yanaci yana sakamata albarka....,qarasa cin abincin sukayi iman ta buqaci da su shiga gurin umma domin bazataji dad'i ba gsky ace yadawo tun d'azun kuma bai qara nemantaba..,ya yarda domin yasan iya ynx wannan matar ta fiyarta...,rufe qofar sukayi suka jera tare gwanin sha'awa sai part d'in umma..,sukayi sallama suka shiga tare umma kad'ai fallow d'in tana kallon t.v dake jone ga bango wata tasha take kallo wadda ake kira da sunna t.v tana kallon wa'azi ganin shigowarsu hakan farin ciki yakamata domin sunyi kyau sosai..,rage volume tayi.., iman da sauri taqarasa gurinta tazauna gefenta qasan kujerar...,ummar kallonta tayi sannan tayi murmushi batace komaiba..,shima jabbar d'in zaunawa yayi d'ayar kujerar da gefen su...,sannan yafara gaisawa da ummar tareda yimasa addu'ar nasarar da yaje nema,suka amsa ameen...
Hankalin iman na gurin farha son takeyi taga halin da take ciki domin tasan iya ynx kuka wajibi gareta duk da batasan meyafaruba tsakaninta da jabbar ba amma tanason ganinta...
Miqewa kawai tayi ta miqi hanyar d'akin da farha take....
Kallonta kawai jabbar yayi..,domin babu abunda zai kawo sbd yasan d'akin da take zama ne akwai abunda zata d'auka may b..
Iman tura qofar d'akin tayi..,duba farha tatakure cen gefe a gado taci kuka har tagaji ta takure guri d'aya shesshekar kuka kawai takeyi,da sauri Iman ta hau gadon tareda yaye hijab d'inda tasaka ta rufe kanta dashi tareda d'agota takira sunanta...
" yaya farha! Menene hakan ? Don Allah kitashi ki fad'aman meke faruwa sbd naga lkchn da yaya jabbar ya jawoni daga d'aki kina kuka..,shikuma yashigo fusace..,me yace maki don Allah...?"
Sai lkchn sannan farha tad'ago fuskarta duk tayi jawur sbd tsananin kukan da tasha ga ciwo datakeji kamar zuciyarta zata 'balle tadubi iman hawaye na zuba kamar ankunna famfo...,iman sharemata hawayen tayi sannan farha tace....
"Iman komai baiyyimanba domin nice nayimasa laifi, laifi mai muni,laifi wanda bansan mizanin aunashiba domin ban kyauta mashiba farko don haka bayada laifi abunda nayi masa ne shine yake dawowa kaina...,hakan kawai nasakani jin ina d'aya daga cikin wayanda suka sayi hasara suka adanata domin watarana tayi masu amfani kinkoh ga ga ranar nan tazo...,Iman zan koma zamfara domin bazan iya zaman kallon yaya jabbar nayiman kallon rashin yafiyaba..,may b idan nayi nisa dashi yadaina ganin mummunar fuskata zai iya yafeman..,hakan kawai shine end solution danake gani agareni..."
"Ah ah yaya farha babu inda zakije muna nan tare domin nasan ganina kad'ai a matsayin yr uwarki zaisa kiji sanyi wani abun...,zancen yaya jabbar kuma kidaina ganin laifinshi domin baisan abunda ke faruwaba a halin ynx ga rayuwarki..,hakan yasa yad'auka ziyara kika kawo muna wanda itama saida yayi mamaki..,yau yadawo banson natareshi da zancen ne domin nasan ranshi zai'baci gashi kuma yau yadawo..,amma kiyi haquri yaya farha zai gane komai kuma zai yafe maki da yrdar Allah,kitashi kiyi wanka sai nad'auko maki maganinki kisha kinji..,kidaina hawayen haka Komai muqaddarine an rubuta hakan gareki...."
Duban Iman tayi domin taji wani sanyi akan zancenta domin Iman akwai hankali..,riqata tayi tatashi takaita bakin toilet tadawo..,kitchen taje ta had'omata tea takawo ta ajiye yadda da tafito zata sha sai tabata magani kafin jabbar yaqare magana da umma...,haka koh akayi hatta kaya saida taga farha d'in tasanya sannan ta tafi...,itakuma sallah tayi tareda d'aukar al-qur'an tana karatu....
Fitowar Iman fallow bataga jabbar ba umma kad'aice zaune..,hakan yabata mamaki sosai..,gani inda jikkarshi take har itama again bai d'aukaba...,hr zata zauna umma tace...
"Iman d'auki kayan mijinki kibishi dasu gasu cen da yabari corridor d'azun ynx ma ya barsu yayi gaba..."
"Umma lfy kuwa..?"
"Qlau Iman kinji kije dai..,bakomai halin rayuwane kawai na d'an adam..."
Juyawa iman tayi da sauri tajawo trolley d'in tareda jikkar hannu d'aya wadda batasan yaje da itaba..,tad'auka tawuce zuwa part nasu..,shigarta taganshi tsaye alamar tunani yakeyi kuma mai zurfi..,ajiye kayan tayi da sauri ta matsa gurinda yake tareda rungumoshi ta baya ta axa kanta bayanshi.,hakan yasashi ajiyar zuciya mai qarfi....
"Yaya jabbar lfy kuwa., kafito baka jiraniba,kuma ynx nashigo bakaji shigowataba...?"
Juyowa yayi da ita jikinshi yace...,
"Gada kisake shiga gidan umma..,harsai inni nabaki izini..."
Dasauri ta tataso jikinshi harda matsawa baya tabud'e ido tace.....
"Koh menene dalili..?"
"Wannan dai shine ra'ayina kawai iman idan har kina son farin cikinah..."
Dasauri iman tafad'a kujerar bayanta tareda fashewa da kuka..,kukanda sai da hanzayen jabbar suka kad'a da qarfi...
Dasauri ya matsa kusa da ita tareda riqota........
*Bee Been masoya*💞
[2/20, 6:51 AM] 0mmer Farouk: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_soyayya had'in Allah..,soyayya gamon jinice had'uwata dake kullum farin ciki ke qaruwa gareni..,Aminiyatah Allah yabarmu tare💞_*
Page...
★3⃣7⃣★
"Iman menene abun kuka kuma?..,so kikeyi na shiga wani hali irin wanda nabaro baya..? Iman banison ganin farha koh kad'an ganinta na qaramani wani azaba a cikin zuciyata..,iman banison zuwanki gidan umma domin dole nima nashiga idan kina ciki..,kuma wlhy bazan iya ganin farha ba domin koh yaushe wani ciwo ke dawo man farko...,abunda baki saniba shine nabar son farha tun ranar da na fara gane ke wacece gurina don haka da sonki nake kwana dashi nake tashi iman banison abunda zai kawo naqasu a rayuwar auren mu.,kuma nasan zaman farha gidan nan watarana zamu sa'ba,dalilin fitowata daga gidan kenan umma tashaidaman cewa auren farha ya mutu baba yace bazata zauna gidanshiba umma tace ala dole nan zata zauna domin bazata yrda jinin baba ya halakaba domin shima yazama gata garemu..,toh tabbas na yarda da hakan amma gsky yadda takashe nata auren tsoro nakeji muma namu yasamu mtsl..,iman farha yr uwarkice kuma bazan rabakuba sai dai kituna itace tafara sakani ciwon da bansan maganinsaba sai a dalilinki,taqini batason ganina tayiman wulaqanci mafi muni rayuwata,haka akan kina tare dani ta yanke zumunci dake tsakaninta dake..,don haka banason ganinki inda take domin nima zanje duk inda kike..,kibarta tayi rayuwarta muma muyi tamu...."
Kuka Iman keyi sosai,wanda qoqarin zare jikinta tayi a jikinshi domin ta sauko qasa...,bai hanataba kuma itama bata daina kukanba har tasauko saman jikin nashi d'uqawa tayi a guwayyunta qasa ta aza hannuwanta alamar neman yafiya tafara magana cikin kuka....
"Yaya jabbar nasan ansa'bamaka sa'bawa ta har abada,nasan yaya farha ta musgunama zuciyarka da azabtar dakai da sonta..,bazan hanaka fushi da itaba kuma bazan hanaka yanke duk wata alaqa tsakaninkuba saidai kasani yr uwatace k'waya d'aya tak Allah ya mallakaman,bazan iya daina alaqa da itaba sbd jininace kayiman adalci kayiman lamuni gada naqi yr uwata qwaya d'aya..,yaya jabbar ina roqonka da kayafema yaya farha kurenta datayi maka farko domin wlhy sauyi nadama sun shiga jikinta sosai..,kuma da bakinta tace nane mamata gafararka domin tasan ta cutar dakai kayafeta koh tasamu sauqin jarabawar data risqeta...,yaya jabbar girman sona zuciyarka girman k'aunata gareka aminci da yrda dake tsakaninmu na wakiltasu duka zuwa gareka domin nema ma yaya farha yafiyar laifinta gareka...,koh da bazaka qara yimata maganaba kuma nima bazaka hanani ganin umma da itaba idan bakanan..."
Da sauri jabbar yariqe hannun duka biyu sannan ya tallabota yadawo da ita bisa qafafunshi yafara saka halshenshi yana lashe k'wallar fuskarta sannan ya kalleta yace.....
"Wannan ne kawai damuwarki..? Iman banison kukanki,banison abunda zai dami zuciyarki ina sonki so wanda bansan ya zan misaltashiba...,iman ke kad'ai nat isa tasani abunda banyi niyya ba,zan iya cewa nayafi farha don girman alqawalin da nad'auka nacewa bazaki ta'ba neman abu agurinaba kirasa duk da wannan babban laifine amma na yafe mata..,saidai magana d'aya bana burin ta had'amu da ita,kuma na barki kishiga part nasu amma tym d'in dawowata nasameki a part d'inmu basai na koma nemokiba...."
Da qarfi iman ta rungumeshi domin tasha cewa sai ta wahala kafin nema ma yr uwar tata yafiyarshi sbd ta munana mashi sosai...,saidai gashi girman sonta yayi tasiri zuciyarshi har ya furta yafiya nan take....
Tsananin murna da farinciki su suka saka iman matse jabbar jikinta tana jero godiya mara misali hakan taga wajibi tabashi tukuyci na musamman domin dole ta faranta mashi yau har yarasa gane kainai....
Turashi tayi jikin kujerar ya kwanta itama tabiyoshi ta haye ruwan cikinshi..,hannu tasaka ta riqe kuncinshi tareda saka yatsanta tsakiyar kunneshi..,bakinta takai cikin bakinshi tana wasa da halshenshi yatsanta dake wasa cikin kunneshi yasa jabbar mutuwa domin dad'in susar kunne kad'ai yafara tafiya dashi...,martani ya juyo dashi cikin bakin nashi shima ya cha'be halshen nata tsutsarsa yakeyi sosai lyk yasamu sweet itama hakan takeyi kuma hannun nata cikin kunnen..,jabbar sbd dad'in hakan har wata razana yakeyi sbd abun yazo mashi a sabon salo...,nan take jikinshi ya amsa saqo rikicewa yayi dama gashi mabuqaci zaharan kuma gashi ankira buqatar kusa..,hannunshi yasa