Showing 39001 words to 42000 words out of 173505 words

Chapter 14 - SO NE DALILIN So Ko Sha'awa By Khadija bee bee

28 Aug 2026

460

tayi domin ganin ya rud'e amma wasu kalami taji yana fad'i...da qarfi taqwaci kanta tareda miqewa takira sunanshi.....

"Anwar kanatsu mana...,koh idan nauyin aiki yayima mutun yawa idan yadawo gida baya gane matarshine...,nice muke tare amma sai wasu maganganu kakeyi wayanda banganeba...,Anwar koh kayi gamone....?"

Nantake Anwar yadawo hankalinshi domin saida tayi maganar yatuno da abunda yayo cenne yake aiwatarwa nan....,jawo natsuwarshi yayi..,ya miqe ya riqota yadawo da ita jikinshi yace.....

"My farha sorry...,wlhy duk tsananin sonkine..,kesa ina tuno abokin aikina damukayi rubuce rubuce dashi office d'in dady...amma kiyi haquri mukwanta koh tunda bakyaso....."

Hawaye farha tafara tareda cewa....

"Anwar kadaina sonane...? Koh nauyin k'aunar da kakemani farko ynx yatafi..? A tym d'inda yakamata mubama zuciyoyinmu damar sugane munshikka soyayya a waje, aciki kuma zamu girbe abunda muka shikka alokacinne nakasa gane meke faruwa...,ka tausayaman Anwar akanka nabar umurnin iyayenah..,ynx kuma bazasu aminta daniba...,"

Qara fashewa tayi dakuka...,da sauri yace mata....

"Ah ah fa kukannan ya isheni ki kwanta kawai mukwanta....,domin baki rasa komaiba..,kiduba gidan dakike ciki d'iyar gwamna ma idan tasamu hakan ai tagode..,bale ke..., ga kuddi nabaki damar kiyi yadda kikeso dasu...,gaki da mota kishiga wadda kikeso..,toh banda hakan akwai wani so bayanshi...? Nafad'amaki yawan tambayane banaso...,ki kwanta kawai....."

Yajuya yaja bargon yarufe fuskarshi..,ganin ranshi ya'bace saita juya gurinshi ta laqqamoshi tabashi haquri....,ahakan dai suka kwana farha tarasa gane menee hakan tun ana amarci anfara qorafi.....,amma kawai bari taqyaleshi kawai may b wahalace kesashi yin hakan amma inyanatsu dole ai yadawo gareta......
💧💧💧💧
Yau kimani one month da aurensu amma Anwar baita'ba sha'awar yayi komai da farhaba...,ynx ma wani salo da abokan iskancinshi nazzo dashi wanda ke qarama harkar tasu dad'i yasa kwata kwata farhar koh kyaun jikinnata yabar gani iyakarshi da ita suci abinci sukwanta...,amma koh wasar andaina.....

Farha nason tayimashi magana amma tuna yace mata bayason yawan qorafi da tambaya kawai tafita batun zancen.....,kuddi konawa farha keso zata samesu a gurinshi....,abinci kowanne kala takeso zata sameshi a gidanta tashiga mai kyau tafita mai kyau...,Saidai soyayyar aure ta qwaura babuta domin garkuwa ya ajeta a gidanshi.....

Hakan yasa farha tanemi komawa makaranta...,babu musu yabarta domin bawai kishinta yakeyiba...,inda dai abokin harkarshine da ynx anga bala'i....

Farha tayi bala'in kyau..,domin duk wanda yaganta yaga gidan hutu...,saidai zuciya babu dad'i da ita da namiji d'aya agurin mujin da shi tafi qauna rayuwarta...,amma dole tayi haquri tajure tasan zai daina wani lkch....

Gayu farha akeyi naji da fad'i tayi kyau domin da anganta ansan gidan kuddi take takunta ya changr kyawonta yaqara fitowa.....,mota take bugu taji da fad'i yn school d'in sha'awa takebasu......

Tunda farha tayi aure bata ta'ba zuwa gidansuba domin baban yahana tazo mashi gida bale abunda zata kawo masu..,yace bayaso....

Yau tayi niyyar taje domin tanason ganin mahaifiyarta...,hakan takwashi kaya masu yawa domin kaima mahaifiyar tata tashiga mota taja sai unguwarsu....,duk inda tabi dole a juyo akalli motar datake ciki.....

Isarta harabar gidansu taga motar mahaifinta..,haka gabanta yafad'i amma tadaure tashiga...,part d'in mahaifiyarta tayi dasauri....,mamar naganinta itama taji dad'i domin d'a da mahaifi sai Allah...,suka gaisa mamar tatambayeta lfy tace lfy qlau...,badamar fad'in laifin muji...

Mamar tace toh taje tagaida mahaifinta yana nan...,tayimata jagora d'akinshi suka gaisa shima babu laifi yaji dad'in zuwan....,saidai yace tayi sauri takoma gidan mujinta domin yafi mata nan gidan....

Bataji dad'iba taso koh 2hours tayi sugana da mahaifiyarta.,amma yahana...,yace taje gidan aurenta gidan masu kud'd'i domin shida iyalinshi talakawane.....

Farha harda hawaye tayi amma babu yadda ta iya haka tafita takwaso abunda taxo dashi...,amma baban yahana akar'ba yace takaima masu neman taimako don kohda aka haifeta taganshi da rufin assirinshi don haka koh ziyarar sungode tadinga dad'ewa batazoba sun gode.....

Ahaka farha aka kamo hanyar gida domin babu rangwame....,gida tadawo taci kukanta son ranta....gashi ynx Anwar saitayi 2days bata ganshiba....,ga dukiya kam ga hutu amma babu rayuwa mai dad'i da muji....,gashi aci maikyau asha mai kyau dole feeling yayita tashi koh yaushe da tsiyayar wani abu take tashi jikinta...,tarasa menene...,amma tasan baya wuce ni'imar jikintace ke fita......

Yau kwana ukku dafaruwar hakan farha taquduri niyyar yin magana da Anwar domin ynx koh zama bayayi da ita tarasa meke kawo hakan...,zaune take fallow tana kallo amma hankalinta naga tunanin duniya.....

Shigowarshi taji amma bataji alamar tsayawar mota koh kad'anba....,sauri tayi tatashi tsaye domin gada yawuce....,shigowa yayi yadubeta zai wuce sai cemashi tayi....

"Sannu da zuwa..."

Yad'an tsaya "yauwa sannunki..."

"Inason muyi magana don Allah..."

"Ok kibari sai gobe sbd ynx a gajiye nake...,koh kud'd'ine bakidashi a account.....? Idan shine gobe za'a turomaki 500k....."

Yawuce itama kamar ta qyaleshi amma kuma sai tabishi....,tura qofar farko tayi ta fallon d'akin nashi...,domin yaune rana tafarko data ta'ba shiga d'akin nashi....
Bazatayi mamakin had'uwar gurinba domin tasan hakan xata faru......

Jin yana wayane da abunda yake cewa shi yasata tsayawa.....

"Ah ah gada muyi hakan dakai don Allah wlhy kasaba sani farinciki ynz kuma kace zaka koma...,kabari sai next 2 week sai mu wuce tare plx....,ok toh hakan za'ayi toh...."

Tura qofar tayi tashigo...,domin bata gane wayar me yakeyiba...,shikuma yayi tsammanin taji wayarshi da abokinshi..,miqewa yayi tsaye tareda dubanta itama dubansa tayi.....

"Anwar maganata serious ce p..,katsaya ka saurareni inason muyi magana...."

"Farha banison damuwa da yawa p....,nafad'amaki banson takura akan me kikeson takurani...."

Sakin baki tayi tana kallonshi...,hawaye suka zubo mata tace....

"Gada muyi haka anwar inasonka kaima kanasona mukayi aure...,mezaisa ynx kajuyaman baya baka kulani banasanin dawowarka bani sanin fitarka...,bayan kasan bahaka mukayima junanmu alqawaliba tun farko....."

Kukanta yaqara qarfi tareda riqe bakinta....,tausayinta yashigeshi...,niyyarshi yayimata rashin mutunci amma sai ya safsaftamata yace....

"Inajinki menene kika rasa acikin gidan dakike damuwa...,cine koh sutura..,koh motar shiga...,kika rasa kike damuwa..."

"Haba haba anwar katuna inasonka kana sona mukayi aure...,chine koh sha koh motar hawa sune aure...? Kabar kulani kabar zuwa inda nake iyakata dakai gaisuwa....,bana sanin fitarka bana sanin dawowarka...,bayan kasan akwai haqqin aure akanmu......"

Murmushi yayi tareda yin dariya yace...

"Farha haqqin aure ai naqaremaki tunda nabaki komai na rayuwa...,don haka bansan wataba....."

"Haqqin aurena shinake buk'ata kasamar man tun inajin kunyarka har damuwata tafito fili....,inason nasan ra'ayinka akan hakan tunda aka kawoni gidanka baka ta'ba nuna damuwarka akan hakanba....."

"Ynx nafahimci abunda kikeso...,toh ni ban iyashiba...,amma tunda kince haqqin aurene toh ni zan biya haqqin auren nawane kud'in mantawa dashi....."

"Sukud'in sune zasu sayomin maganin damuwata...? Sune zasu kawar da buqatar dake zuciyata....? Shin dama badon raya sunnan ma'aiki ka aureniba Anwar....?"

"Eh don kawar da shakku a mahaifana...,zan sanar dake gsky domin gada na wahalar dake banta'ba son d'iya macceba sai ke....,kuma kema tsarin k'irarki ne yajani daga gareki nagane cewa macce nada abunda akeso...,babban dalilin aurenki kuwa shine kyawonki...,domin nasan mahaifina zai amintarman idan yaga nakawo macce kamarki...,amma ni wata buqatar bayan wanna bata ta'ba tasomanba...,don haka kije kici arziqi kisha arziqi kishiga arziqi..,buqatarki tabiya amma bayan wannan wancen abun bana buqatarshi...."

Duqewa farha tayi.....,acikin zuciyarta tana tunano wasu maganganu da ynx suka zamomata sabbi a lkchn da ake fad'amatasu bata d'aukaba....,gada dai danasani keshirin biyar rayuwarta...,itako tabani talalace...,kuka ta aza sabo tareda dafe kanta wanda saida zuciyarta takusa tafiya sannan tadawo....."

"Innalillhi wa'inna ilaihirraji'un ni farha nabani....,dama irin wannan sonne anwar kakeyiman karabani da iyayenah...,idan hakane kuwa kaci amanatah...wayyo Allah na ina zan saka kaina.......?"

Kallonta yakeyi domin iya ynx tadameshi wlhy barci yakeji domin yagaji yau sosai.....,inma son samunshine gobe subar gari shida abokin iskancin nashi kawai...,da sauri yace mata......

"Ke kukan nan na damuwata ki koma cen inda kika fito ynx kicigaba dayinshi cen donni barci nakeji...,mata nawa keson samun damar dakika samu amma basu samuba..., ke kuma wannan bata ishekiba har da bid'ar qarin wani haqqin aure....,anbaki kud'd'i isassu wayanda zasu isheki samun mai kwantarmaki da jarabarki....,nidai tawa jarabar ba'anan tatsayaba....,don haka _go out_ banason ki'bataman rai ina cikin farin ciki......,"

Dagudu farha tabar d'akin bataji bale gani...,domin komai ya dagulemata idonta rufe don baqin ciki...., saura kad'an tafad'i.., hanyar bedroom d'inta tayi tafad'a saman gado tadafe kai da pillow domin akira mata wannan zancen mafalkine shiyafi komai faranta mata rai....,amma kuma taga zahirine........


"Nabani ni farha! Nabani...! Waye zai gano menake ciki...,gada dai maganar rasheeda gsky ce.....,wayyo wazanje nafad'ama wannan doledai nayi shiru domin babu gurin kai kuka ashare......"

Kuka takeyi na qwarai domin zuciyarta na iya bugawa wlhy.......


Farha toh Allah kawo sauqi......


*βΣΣ βΣΣΠ MΔSΩΨΔ*💞
[1/24, 9:02 AM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧


©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*_NASADAUKAR DA WANNAN GAREKU MASOYANAH ❤❤❤❤❤❤ZUCIYATA TAKUCE...,PAGE 'DINA KUMA NAKUNE DUKANKU ADUK INDA KUKE FA'DIN DUNIYA DA WANDA NASANI DA WANDA BAN SANIBA.....I SONKU BUHU BUHU JIKKAH JIKKAH...,BABU ADADI..._*

*β℮℮ β℮℮η* кʊ¢℮💋

Page...
★2⃣4⃣★


® Rayuwar gidansu iman rayuwace ynx taburgewa...,domin ynx xukatan amintattun masoya ke tasiri a rayuwarsu...,soyayya mai dad'i ketashi a rayuwarsu...,jabbar ya yadda da za'bin Allah shine za'bi haka Iman sun rungumi sabuwar soyayyar da suka risqa daga sama...,jabbar a halin ynx baya buqatar abunda zai samu iman koh kad'anne....,zama sukeyi na jindad'i saidai har ynx jabbar tausayin Iman yakeji domin yasan bazata iya abunda yakesoba...,hakan yasa iyakarshi yayi wasanni da ita na morewa a sassan jikinta...,gashi yad'auki alqawalin sai taqara sannan zai fara using nata a matsayin ita itakuma shi..,amma a ynx abun sauya mashi yakeyi...,domin duk sadda qare matsarta idan yaso ya qyaleta kuma sai mararshi takama ciwo...,har sai ya rarrafa yasha maganinshi abun zai kwantamashi....

Kamar kullum yadda suka saba zama gurin ummarsu suyi fira sannan sudawo gida haka koh yau sukayi suna cen zaune.., umma kebawa farha lbrn wani abu dayafaru shekaru dasuka wuce...,iman nata dariya...,dad'in firar dasukeyi har tym d'in komawarsu part d'insu y qure....,jabbar kallon labarai yakeyi amma fa yagaji domin yafijin dad'in kallon hannunshi najikin iman..., hakan yasa tund'azun yake yimata alamar sutashi sutafi part nasu amma tayi kamar bata ganshiba...,itakuma umma itama farincikin hakan yasa bata duba agogoba saida taji ana national anthem d'in qare labarai sannan ta tuna...,nan take sai tace musu.....

"Toh Iman ni barci nakeji kuma kuyi sashenku nikuma na futa...."

Jabbar dad'i ya kasheshi komai baiceba....,Iman kuwa cewa tayi....

"Muna firarmu mai dad'i amma barci zai takuramana...,ni wlhy bangajiba...amma umma kije ki kwanta gobe ma qarasa...."

Ummar tayi dariya..., iman akwai wauta da qurciya ita kuma batagane mujinta najirantane...,shiyasa yake yimata wani kallo...,
Jabbar meqewa yayi tareda d'aukar wayarshi da ya ajiye a saman kujerar yace......

"Umma toh kije ki kwanta saida safe ni nawuce..."

Iman kallonsa tayi tace a zuciyarta...,"inda zai bar mutun yayi barcima amma sai wani runtsa ido yakeyi nabishi yayita matsata kamar fulawar bread ni wlhy...."

Umma tace "iman kuje gobe ai sai kidawo koh...?"

Ta amsa da "toh umma saida safe...,"
Yana gaba itakuma tana bayanshi..,kasan cewar sunbar gurin hasken sun shiga duhu anan tanemeshi tarasa....,dagudu taqarasa shiga get d'inda ke sadasu da part d'in ummar...,jitayi an kameta harda d'auka...,wutsilniyya takeyi ya ajeta amma ina takasa koh motsi domin riqon lafiyayyen namiji...,tafiya yakeyi da ita saida yakaita saman gadon bedroom nashi ya ajiyeta....

"Kinsan Allah kuwa dabaki tasoba koh...,gaban umma zan d'aukoki domin aiki nakeson yi banason nayishi baki kusa dani...,kinsan ban had'a my favorite da komaiba...,don haka kidaina nisa dani kina mannema umma ba cetonki xatayiba gareni idan na riqaki..."

"Kaikuma dabaka gajiya kafin muje p saida kayiman hakanan kuma ynx ma shi zakayiman ni wlhy banaso...."

"Toh bari naga idan bakyaso ynx nan....."

Kasancewar ynx jabbar yasan ta hanyar da yake yakamo iman abun biyu zaiyimata kuma dole ta natsu ta barshi yayi abunda yakeso....,miqewa tayi tsaye...,shima yamiqe tsayen....."

"Ah ah 'ya'ya jabbar gada kayiman abun jiya wlhy...."

Binta yayi ta bangon data jingina dashi ya saka hannunshi duka biyun yakareta tsakiyar hannunshi..,yana kallonta da lumsassun idanunshi masu cike da buqatar rage zafin da yakeji a mararshi....

"Kice dai bakyason 'ya'ya jabbar yagane kema kina kawo wuta a harkar...,domin jiya ai har ceman kikeyi gada nadaina ta'bawa..."

Rufe bakinta tayi tarufe fuskarta...,domin itama tasan ynx tanason sudinga kasancewa a irin yanayin da tasamu kanta aciki jiya....,wasar da yayi da ita jiya tafi kowace burgewa dayakeyi da ita koh yaushe...,domin sabon salo yazo dashi wanda yatafi da tunaninta...,itama tasan jiya jabbar shine kalar tsarinta domin ya burgeta acikin komai.....

Hannunshi yasaka ya bud'e fuskar tata yace..... "Inba tsoroba kikalleni cikin idona kiceman jiya ni banji komaiba...."

Kawar da kanta tayi gefe kuma bata bud'e idanuntaba saidai cewa tayi.....
"Nidai wlhy kaqyaleni barci nakeji...,"

Juyowa yayi da fuskarta da hannunshi har lokacin idon iman rufe yake..., bakinshi kawai yakai bakinta ya datse guri d'aya...,iman datse haurunta tayi da sauri...,shikuma haurun nashi yasaka yaciji le'benta na qasa da qarfi nan take tabud'e baki don jin zafin hakan...,dama tasamu wadda yajawo halshenta ya zura nashi ciki...., nan take zancen ya changr daga tsaye domin hannushi yasaka qasan hijab d'inta zuwa masaukin hannunshi kullum.....iman nason hanashi amma takasa hakan yasa ta haqura tabarshi..,amma wlhy yakashemata jiki daga tsaye domin motsi ma takasa....,hakan da yagani shiya tabbatar mashi takamu babu musu...,tsayuwar tagagaresu hakan yajata har zuwa gadon bakinshi cikin bakinta...,suka fad'a gadon.....,d'augowa yayi daga bakinta domin yasan tashima bazata iyaba ynx saita natsu...,hakan yasashi cire hijab d'inda tasaka gabad'aya...,rigar jikinta dama bazatayi wuyar cirewaba domin robace..,d'agata kawaiyayi yacire boturan rigar yajayeta gefe ya ajiyeta daga ita sai breezia itama ganin yayyi zata takurashi hakan ya'ballata yaxubar gefe...,ganin kayan fulaninshi renonshi garesu na karbuwa..,domin suncika dai2 yadda zaiji hannunshi zaikai ga riqasu...,sai hankalinshi yajuye gabadaya....,

Iman ana kwance amma ankasa ta'buka komai..,domin ai yarigada yakamata babu ja..... Wasa yakeyi da ita tayarda yasan itama zataji dad'in abun....,

Lkchn da yaga iman na mayar da numfashi yasan cewa akwai buqatar ya taimakamata tasauke nauyin da tad'ebo.....,matseta yayi jikinshi sosai...,itakuma maqaleshi tayi harsaida tasaki nishi mai qarfi.....,hakan yagane ta gamsu da hakan.....,
Nan shikuma komai nashi ya sauya domin mararshi ta murd'a wani bala'i yaji yabi tacikin cikinshi har cikin kanshi.....,nan take yasaki iman ya kame mararshi gefe...., Iman bayan ta natsu saitaji nishinshi nafita da qarfi...., bud'e idonta tayi taga halin da yake ciki., hijab d'inta kawai tasaka tana kiran sunanshi......

"Yaya jabbar menene...?meke damunka....,?"

Kasa magana yayyi kawai riqe cikin nashi kawai yayyi yana jujjuya kanshi...,domin baisan mezaicemataba....,baisan amsarba ma ynx.....

"Nabani 'ya'ya jabbar menene wai.....?"

Kuka Iman tafara domin ganin yadda yariqe ciki...,ita tsoro yakamata sosai....,qara riqoshi tayi tana hawaye ganin juya kai dayakeyi....,kuma ynx sai ya riqeta gam......

"Fad'aman 'ya'ya jabbar menene wai....?"

Baya iya cewa komai iya ynx galabaice yake.........


Afuwan 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻dai arage hanya da wannan p....🤣🤣




*вєє вєєn mαѕσчα*💞
[1/25, 5:35 PM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧


©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*_MY FEEDOHM💞 IDAN ZAN IYA MANTA KOMAI TOH BAZAN MANTA DAKEBA...,KECE FARKON SILAR MURMUSHINA DOMIN KINA SON BEE BEE💞 SOSAI.., PAGE 'DINA NAYAU DUKA NAKINE....,CONGRATULATION💕INA TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK 'DINMU💧ABUNDA KE 'BOYE💧ALLAH YASA MU AMFANA DA ABUNDA MUKAJI...._*

Page...
★2⃣5⃣★


® " 'ya'ya jabbar don Allah kafad'aman meke damunka naga kana riqe ciki....,bayan nasan lfy qlau kake...,plz nakira umma toh sai muje assibiti....?"

Nuni kawai yake yimata da hannu tad'auko mashi magani gurin da yake...,dafarko bataganeba sai daga baya...,sauri tayi tasauka saman gadon tareda sakinshi tagyaramashi kanshi..., zuwa tayi ta jawo gurin da maganin yake tabud'e ganin robar yafi aqirga kuma na magani d'ayane...,koh wanne ta girgixa aciki babu komai sai ta ajiye gefe...,gata qarshen ne tasamu magani qwaya d'aya kachal ciki...,tad'auko bata tsaya duba maidasuba...,domin ta mujinta takeyi dake kwance yana matsar ciki.....,ganin hijab d'in zai takurata...,hanyar toilet tamiqa domin gara ta d'aura towel...,yaune tafara shiga toilet d'in jabbar qamshi yakeyi kuma komai silent jawo towel d'inshi tayi tad'aura iyakarshi guywarta amma bazata gane komaiba sbd hankalinta tashe..., fridge tabud'a tad'auko ruwa ta dawo ta xauna....

" 'yaya jabbar katashi kasha...,nawane kakesha...?"

Yanunamata yanunamata biyu da yatsanshi dubawa tayi qwaya d'ayane at ciki...., zaro idonta tayi baki d'aya tace.....

"Nabani wlhy qwaya d'ayane at ciki...,yazamuyi toh...? Muje assibiti kawai domin bana jure ganinka cikin wannan halin wlhy... Zankira umma...."

Janyota yayi jikinshi da sauri....,dakyar ya iya juyowa yace.....

"Kibani d'ayan kawai nasha..,zai sauka ynx..."

'Daukowa tayi tabud'e ruwan tabashi yasha.., baifi 3mnt ba dashaba sai gumi ya keto mashi da alama yad'an samu relief amma ba dukaba saidai abun yarage...,maqale Iman yayi sosai bayan ya aza kanshi saman cinyarta domin towel ne d'aure jikinta rabin jikinta duka waje take..,idan da xaka zauna daga gabanta pant d'inta ma zaka hango...., shafa kanshi tayi nan take barci yad'aukeshi amma yanajin ciwon kad'an kad'an...,hakan takasa tashi domin rungume yake da jikinta sosai batason tad'aga yatashi....., amma ita tarasa wannan ciwon domin sau biyu yana yin irinshi gabanta saidai wancen ba irin hakan yakeba domin koh magani baishaba abun yadaina...,amma abunda ke bata mamaki shine yawanci yafi yin hakan lkchn dasuka kasance tare bayan yagama matsarta...,amma na yau yafi nakoh yaushe datake ganin yanayi toh koh wanne ciwo ne hakan...?

Tunani kawai takeyi amma dole shi kad'ai zai amsa mata wayannan tambayoyin domin wlhy batason abunda zai dameshi domin sonda takeyima jabbar ynx koh umma kad'an zata nuna matashi....,

Sunfi tsawon 1hour gurin ahakan qafar Iman har tafara mujirya amma wlhy bata iya tayar dashi...,motsinshi tagani tareda qara riqe cikin nashi yana shafawa sauke kanshi yayi saman cinyarta ya maida kanshi asaman gadon yans juya cikin.....

Dasauri Iman ta walqata itama ta riqoshi...tafara magana cikin kuka.....

"Wlhy zan fad'oma umma muje assibiti domin wlhy naga sokakeyi muyi rashinka...,nikuma wlhy bazan jure hakanba domin rasaka a halin ynx rasa rayuwatane...,Inasonka yaya jabbar har bansan adadinshiba taya zanbarka a hakan kana neman tafiya kabarni...?"

Miqewa tayi danufin zuwa...,da sauri ya riqota yamaidata kan gadon yamatse kanshi cikin cikinta rabinjikinshi saman gado yace......

"Iman idan kika fad'ama umma ai fad'a kawai zatayiman domin tasan da ciwon..,ynx hakan dukansu sunmanta da ciwon tun ranar da aka auramani ke....,baba yasan dacewa na warke haka umma ma...,saidai ni kad'ai nasan ciwon dani najawowa kaina yana nan bai wuceba.....,kuma Iman tausayinki yajawo hakan domin nasan qarfinki bazai iya d'aukar buqatunaba a wayannan shekarun naki...,hakan yasa naqara lkchn dazan fara sauke buqatata gareki yadda qarfinki yakai kuma bazaki guje maniba..,amma ynx ni nasan Iman bazaki iyaba hakan yasa banta'ba kuskura na d'an d'anakiba domin ganin nakeyi idan nafara bazan iya d'agamaki qafaba...,hakan yasa naga wasannin kawai dake zai iya sakani nasamu sauqi..,amma wlhy danayi naqare ciwo sabo yake dawoman....,amma Iman kece maganina maganin matsalata na gurinki yana hannunki...,saidai alqawalina yakasa cika kuma shekarunki basukaiba iman zan iya cutar dake a iya qarfin sha'wata......"

"Maganinka na gurina amma kakasa tambayata nabaka....,toh wannan maganin dakakesha wayanda naga roba tafi goma kuma duk kashanye shima baiyimaka amfaniba....?"

"Eh Iman duka wannan matsalar tajawo nadinga shansu...,duk da ance idan ban dainaba zasu iya yimani illah domin tun suna diluted d'in abun yana fita har yakai ynx baya fita jikina...,kuma shi kad'ai zansha naji sauqi nantake...,hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login