Showing 21001 words to 24000 words out of 173505 words
Chapter 8 - SO NE DALILIN So Ko Sha'awa By Khadija bee bee
mamakin ganin matarshi wai yr baby...,amma ai suganshi hakan yafi ace anyi hidimar nan babu amarya....
Shiga yayi d'akin mahaifiyarshi..,wayanda suke ciki suka fito domin ganin angon yashigo ya zauna....,Ummarshi farinciki take ciki sa'banin d'azun da qunci ya mamayeta...,kamar tauraron yaronta ana passing passing dashi...,amma abunda taji kuma ta shaidar alhj. Aliyu yayi..,yayimata dad'i sosai kuma yayima yaronta gata...,ALLAH Yabiyashi da aljannah kawai.....
Shima habbar d'in murmushi yakeyi..,tadubeshi cikin fara'a da so irin na uwa ga d'anta tillo tace.....
"Babanah kaga ikon Allah koh..? Atsarin zancen aurennan banta'ba tunanin Alhj. Zaiyima Iman aure ynx ba..,sbd shi ma'abocin son yara suyi karatune....kuma kasancewarta yarinya...,amma sbd tsananin sonda yake yimaka...,yayarta taqi aminta amma ya d'auki k'anwar yabaka....,wannan abun yayi matuqar sanyaya mani rai sosai....,saidai zanja hankalinka..,don Allah gada ka bad'amana qasa a ido kaima...,nasan ba iman kakesoba amma kazauna da iman zama na har abada.,dalilin zaman insha'allah ALLAH zaisaya son junanku tsakani....,babanah kariqi iman riqo na har abada riqo na aminci..,ka dad'ad'ama iman kuma kahana iman abunda zai cutar da ita...,kabawa iman abunda takeso kuma ka tausasama iman...,babanah idan ka cuci iman ban yafemakaba har abada..,amma a kuskure wannan nayi maka uxuri...,domin riqon da mahaifinta yayi maka koh mahaifinka baiyimashiba da yana raye...,ynx hakan dukiyarka kap na hannunshi amma komai bai ta'baba da jininshi yake yimaka komai....,ga gida ya tsaramaka naji da fad'i wanda hakan duka baisa yarabaka daniba...yamaidani kusa gareka...,toh kaga duk mutunci anyimakashi...,kasaka da alkhairi kawai...."
Duban mahaifiyarshi yayi yaqara yin murmushi sannan yace....
"Umma wlhy Iman bazanci amanartaba...,kuma zanji tausayinta kamar yadda zanji tausayin kaina..,zan gina rayuwar iman gini mai kyau...,kuma zanyi qoqarin ganin nakwaucema duk abunda bataso....,dalilin hakan ma kuma kina tare damu zaki dinga saitani akan hanya....,sai dai Umma kinsan rai da abunda yaso...,Ina roqonki da kisakani add'a ALLAH yasanya son Iman azuciyata bayan sonda zanyimaki na mahaifiyata...,sonta ya zarce nakowa zuciyata yadda zan samu na cika muku burinku...,don a halin ynx wlhy umma babu qarya ganin nakeyi iman yarinyace kawai...,bazata gane komaiba a aure..."
"Eh nasan da hakan kuma insha'allah bana shakku da ingancin yarinyar domin akwai natsuwa da hankali....,abdl zakaji dad'in auren iman domin ni naga abunda kai baka ganshiba...,kuma nasan abunda kai bazaka ganshiba..,sai watarana...,addu'a ta agareku itace Allah yasanya son Iman a zuciyarka fiyeda koh wacce mace a fagen kallonta....,bayan ni mahaifiyarka..,kuma Allah yanunaman kacikani da zuri'a ba kamar yadda muka sameka kai kad'aiba....."
Yayi murmushi Uwa Uwace wlhy koh da kuwa uwar ta karace...,ya amsa "ameen" a zuciyarshi.., sannan yace....
"Umma babah yabani mota ynx kiran da yayimani anjima da ita za'a kawo Iman d'in da 'ita..."
Wani qarin farinciki kamar ya kasheta amma hamdala ga Allah tayi tareda yiwa alhj.Aliyu addu'ar nasara da yalwar arziqi...,damu baki d'aya....
Yatashi yafita domin yabar bashir da baqinshi cen d'akin garka...,ynx ma yakejinshi ango...,bashir yabashi kayanda akayi select za'a saka anjima...,kuma ga na amarya da qawayenta guda ukku..,don haka yakamata ace ankai musu...,
Jabbar dayake yana gaban abokan nashi gada sugane komai..,domin har ynx da Farha suke kiran amaryar amma banda bashir domin shi ai yasan komai...,jabbar yace...
"Bashir banson iskanci p...,ya kana bud'eman kayan da matata zata saka..a gaban gwarraye...,? wlhy zamu sa'ba....."
"Iye yimuna wulaqanci don yau ansamu tuta babba...,wlhy zaka sani idan taqamarka zumud'i in kat falkemasu d'iya kotu zasu makaka...." Inji Ahmad domin shi baisan komaiba....
"Bashir don Allah katashi muje akwai abunda zanyi p..." Angon yafad'i hakan....
Suka fito shikuma riqe da kayan hannunshi..,jabbar yace....
"Nif wlhy kunyar yarinyar nan nakeji..,wai yama zanyine gurinnan nifa ganin nakeyi tayiman qarama..,amma ynx kayan ai basai ankai mataba sbd sai ankawota za'ayi partyn idan tazo sai sushirya nan kawai..."
"Kace sai nashirya qwailata...,hakan zakace amma kana wani noqe noqe...,zauna kanajin kunyarta domin tana yarinya tagano komai baka saniba ta rainamaka d wayo...,yaran ynx qwas suke wlhy idan dai tanada abokai......"
"Naji uban tsari saka kayan mota muje mudawo..."
★★★★★★
Kyawo nagurin amarya da qawayenta dasuka bada had'inkai buki sai kyawo yakeyi...,abokanta wayanda sukasan jabbar taya Iman murna sukeyi domin sunji komai akan auren nata...,hakan yasa tsarin bukin yaje normally.., ynx hakan duk abunda aka shirya farha tasha na qarin ni'ima Iman aka d'irkamawa..,bayan wanda akayimata bucking aje dashi....
Iman qamshi takeyi sosai duk inda ta wulga ita kad'ai ake gani...,idan bakasan farhaba dole ka'amsa itace ke gudanar da bukinta....,idan kasan farha idan ka hango Iman.., farha zaka gani tana motsi domin kamarsu guda....haske bambanci amma shima bazaka ganeba...,kuma farha tafi iman jiki hakan yasa farha tafita cikar qirji domin Iman nata basukai koh inaba.,ynx hakan breexcup ne yaciko su...,amma bazaka gane komaiba..,duk da hakan Iman nata qarasa fitane kawai da baiyyiba amma akwai cikar haiba....
Shirin walima akeyi..,domin cika sunnah..,kowa yaci yasha kuma sai farin ciki akeyi...,amarya gyara kawai take sha...dama da lallenta sai bukin yayi armashi....saidai hankalin Iman yafara tashi dataga magarib tayi duk wani motsi nata ya changr maqale take da mamarta domin sai ynx tsoron auren ke kamata....,auren huce takaici akanta wooo ita tabani...,nan take tafara kuka...,tana riqe mamar...,hakan yasa mamar gane abunda Iman ke nufi tajawota jikinta tareda cewa.....
"Autanah menene hakan kuma.? So kikeyi nima nayi kuka..? Toh idan har fargabar rashin sone ga jabbar ki bud'e kunnenki nayimaki albishir a matsayi na wadda na haifeki...Idan kikaji maganganuna ke da kanki zakiji dad'insu Iman.....ke zaki sawo sonki a zuciyar jabbar da hanyoyin da zan fad'amaki...,kuma wlhy qaryane tunanin wata yazauna zuciyarshi...."
Iman tasaki baki tana kallon mahaifiyarta domin taso taji wannan lbrn d wuri....
Mamar tafara......
" 1* Iman kiriqi gskyrki..,a duk inda kike....
2* kikiyaye ibadarki..,da roqon Allah ganar dake abund ke duhu......
3* ki riqi zama da mujinki takowace siga alkhairine shi gareki....
3* kizamo mai tsafta kamar yadda kikatashi kika ganni da ita komai naki yazamo mai tsaftar....,nasanki da son gayu..,kiqara daga yadda kike.....,qamshi yazamo shine abokin zamanki a jiki.....
5* Iman ki iya kisisinah wadda zatasaka mujinki gid'imewa idan yana tare dake...,ki ziyarto farinciki yazamo abokin zaman mujinki agida inkuna tare...,hakan zaisa koh a waje kece star d'inshi....
6* gada kiyarda yaje office batared saqo mai riqe zuciyaba...,wato irin kiss hugging koh baki iyaba kizamo kin saba...,kizamo mage koh yaushe a jikinshi...,
7* Iman kizamo mai gyara makwancin mujinki..,koh babu wani abu dazai shiga tsakaninku gada ki yarda ku raba shimfid'a.....,kizamo mai juriya gurin bawa mujinki kyakkyawar gamsuwa...,gada ki yarda yaga kasawarki a gurin sadaukarmai da kanki...,ki jure wahalar ta lokaci kad'an ce...,komai zai wuce.....
8* Iman kisan menene aure....,idan mujinki yazo maki da buqatarshi kome kikeyi ki aje ki kar'bamasa...,burina kizama jaruma wadda zatayi koyi da mai sunanki...,nana khadija uwar gidan ma'aiki....,kigane tottaly aure ibadane...,kuma komi kika gani haka kowa yakeyi a d'akin aurenshi.....
9* kiso danginshi d mahaifiyarshi....,kid'auketa nice nake tare dake....,kigyara girkin yafi yadda nake tunani kikaimata har part d'inta da kanki......
10* kizamo maisaka kayan da zasu tayar da hankalin mujinki...,duk inda yaje yaji ke yake son gani ke yake son kushiga d'aki domin kin tayar mai da sha'awarki...,dole sai kin natsar dashi.....
D last one..,Iman haquri koh wanne zama saida haquri za'aci riba..,kita haquri ako wanne al-amari zakiga ribar hakan gaba..., ina maki albishir da in kin riqi wannan jabbar har kuka sai yayi idan yaga Ranki ya'baci...Iman kiriqe nasihata zata zamo maki guzuri...,dayawa wasu iyaye basu gane muhimmancin yin hakan ga d'iyansu...,don anda media wasu bazasu san hakanba sbd kunya iyayensu keji su sanar dasu....bana sha'awar hakan nafiso kiji ga bakina zaki fi d'auka...Allah yabaku zuri'a d'ayyaba masu biyayya kamar ku......."
Tunda mamar tafara iman duqe take tana hawaye...,sai ynx tad'ago kanta...,mamar ta share mata hawaye...,
"kitashi kishiga wanka kiyi sallah kiroqi Allah alkhairan yin hakan....,da wuri zaku wuce don ance zakuyi wani event d abokanshi nat shirya mashi......."
Tajawomata towel tacire kaya tashiga..,wanka tayi da wasu ruwa masu qamshi..,sannan da na tsalki daban tayi tafito tayi sallah...,mamar tabata kayan da zata saka tareda alkibbar da mahaifinta yasawo da sunan farha tazamo tata ynx....,Iman tayi kyau kowa yabon kyawonta yakeyi..., haka suka fito mahaifinta shine zai kaita da kanshi..., mamah saida tayi kuka domin kukan Iman ya wuce guri...,haka sauran motoci nat biyo bayan ta amarya...,tsarinma yayi kyau...,har suka kai get d'in gidan kafin Iman tafito motar saida mahaifinta yayimata nasiha da addu'a.., kuka kawai takeyi haka yayar mahaifiyarta tariqata har cikin gidan ta tsayar da ita tace tayi addu'a tayi suka shiga.....
Wooowww maganar da Iman taji sunata fad'a....,masha'allah Iman kinyi sa'ar guri zama...,gidane naji da fad'a kayane aka zuba pallorn da bedroom's d'in nakud'i bana kad'an ba...,ahaka suketa fad'a ita bashine burintaba...,burinta mujin yasota...,shiyasa koh gane me suke cewa batayiba..,ahaka aka watse daga ita sai qawayenta..., duk da hakan kuka kawai takeyi....,Rumaisa na bata haquri da rarrashi tana nunamata gatan da akayimata..., amma ita bashine gabantaba ya mujin nata zai kar'betane shine fatanta tasani...,kawai su tayata addu'a.....
Jin maganganun abokan ango natashi YaYasa Rumaisah miqewa tsaye domin sunshigo...,bashir yashigo da wasu amma banda jabbar...
"ga kayanku kushirya tym na qurewa..,muna gyara angonmu ga naku ku gyara amaryarku...,"
Rumaisah ta amsa tareda miqama kowa nashi...,dama ta iya kwalliya Tagyara iman tsaf tayi bala'in kyau kayan sun amsheta...,sai shaiqi takeyi suma duk sunshirya sai jiran sukeyi ace sufito...,haka bashir yashigo yace duk sufito sushiga mota ango xai zo yad'auki amaryarsa...,duk suka watse aka barta ita kad'ai...,tsit gidan bataji motsin kowa acikiba...,tsoro ya kamata....duk ta bud'e ido don tsoro.....
★★★★★★
Tunda aka watse zuwa walima farha tatsere gurin wata qawarta jamila dake nan unguwarsu tayi zamanta domin qawartace wadda ra'ayinsu guda....,Iman tayi nemanta har tagaji dabata gantaba saita yi haquri..,kuma tasaka wayarta divert ba kowa zai sametaba...,hakan yaqara saka IMAN damuwa domin tanason yr uwarta gashi aure yarabasu kuma ba a kwanciyar hankaliba bale tanemeta gafara...duk da batayimata komaiba amma har ita fushi takeyi da ita...,bayan kuma burinta yacika amma kuma fushi takeyi da kowa..,kome yakawo hakan kuma...? Bayan gata ga ANWAR d'inta......
Ohon mata dai🤷🏼♀...., injini ni uwar riqon ilham😂😂🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀
*Bee Been masoya*💞
[1/13, 12:00 PM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*ياربِ أينَما كَانَ الهُدى اجعَلهُ طَريقنَا وَأينَمَا كَانَ الرِضَا اجعَلهُ رَفِيقنَا، وأينَما كَانت السَعادَة اجعَلها فِي قُلُوبنَا❤ : ~ 👏🏻👏🏻)~.... ~اختي خديجة بي بي💞)~*
Page...
★1⃣5⃣★
® Tunda suka watse suka bar gidan kuma tsit ba motsin kowa iman hankalinta yatashi..., gabad'aya tsoro takeji..,amma hakanan dai tad'aure tazauna tana kallon ikon Allah.., shima yarasa tayadda zaizoma wannan al-amarinne domin baisan ya yarinyar itakuma zata kar'beshiba hakan yaqara mintota domin yayi nazarin tayadda zai fara....
jin anturo qofar ne yasata saurin dubawa...,shidaine da shadda lyk kayan dake jikinta...,ya subhanallh jabbar yayi kyau sosai..,duba d'aya tayi masa kuma sai ta sauke kanta qasa bata qara kallonsaba....,qamshin turarenshi ke tashi wanda tunda Allah yayi rayuwar bata ta'ba jin k'amshi irin wannan ba...
Shima kallonta yakeyi domin tayi kyau iya matuqa domin yayi mamamakin yadda ma kayan nayyimata domin measurement d'in farha jikinta...., tayi kyau sosai qamshinsune kawai kebawa d'akin haske k'amshi ukku kenan...., yatako daga inda yatsaya yaqarasa gaban gadon datake zaune..., yadurqusa daga qasan...., hakan yasa dole nema Iman taga fuskarsa dai2....,wata shegiyar kunya takamata wadda saida ta runtse idonta....,yayi murmushi...domin baisan ta inda zai fara wannan reno da aka kawo mashiba...,amma dole yayi qoqari ganin yasanya yarinyar nan farinciki koh din karamcin da akayimashi...., riqo hannunta yayi duka biyun wanda yasa farha saurin dubanshi da shanyayyun idanunta dasuka sha kuka yace.....
"Luvly sis..! Inason don Allah gada ki bani had'in kai gurin partyn dazamuje banason koh kad'an agane cewa bakece farhaba...,sbd gurine wanda yana buqatar abu na burgewa...,kiyi haquri nasan zakiji babu d'ad'i haka Allah yaqaddaramana...."
Bai qarasaba wayarshi tafara ringing...,basheer ne...,amsa kiran yayi...,basheer yafara magana....
"Yakamata kasako k'wailarnan ku taho...,kabi ka manne yarinya tun ynx toh ai anbaka ita duka idan muka qarasa abunda zamuyi sai kadawo kacigaba da renon abunda kacema k'waila amma kuma ka shanyamu..."
Murmushi kawai jabbar yayi wanda saida wushiryarshi tafito...,yakashe wayar yasaka aljihunshi yamiqe tsaye..... Hannu yamiqamata alamar ta tashi suje..,hakan tayi batayi musuba tamiqo hannunta suka yariqata tatashi...., takalmin da atga qafarta masu tsini ne..,ga rigar kuma har qasa sai wani d'an qaramin gyale a kanta wanda zaka iya hango fuskar tata...,riqata yayi a hankali tafara takawa....,abun mamaki shine gareshi...,ya ma akayi wai rigar nan tayi mata...,? Shi azuciyarshi yaketa yn saqe saqenshi..,yakawar da shakkunshi suka fito har harabar gidan....,motar dazasu shiga tasha kwalliya tayi mugun kyau anyimata kwalliya da flowers masu kalar kayansu...,wanda zai kaisu yana ciki sukad'ai yake jira...
Saida yaqaremashi tsiya sannan yashiga motar shi abokin nashi...,jabbar ya juya saida yasaka Iman sannan shi yashiga ciki yazauna....,aka ja motar sai holl d'inda za'ayi abun.,isarsu kowa yataso.., domin za'a takemasu bayane...,
Akayi setting d'in yadda za'a shiga domin kid'a kawai ke tashi...,anyi anyi yabari amarya rafito yace sai sun shirya domin baxasu wahalar mashi da mataba....,aka sanya shewa...,domin tsiya sukayi tayi mashi...,yayi hakan ne domin haka sauran abokaninshi ke lici nasu matan idan anxo irin partyn..., saida aka shirya komai sannan yabude motar ya riqo hannun Iman...
Fitowar Iman yasa duka kallo yadawo nan gurinta....,basheer mamaki ma yakamashi domin yau yafara ganin Iman kwata kwata rayuwarshi...."wato jabbar d'an iskane....,wannan ne yake kira qwaila..? Buhun bala'i ai auren irin wayannan suke bada farinciki a rayuwar aure...,naso naga wancen d'an iskan yafara rawar qafa zan bashi amsa dai2.." Bashir keta nashi surutun shi kad'ai....,haka sauran abokanshi sukata mamakin beautiful girl...,domin jabbar yasamo yarinya wayanda irinsu sune rayuwa....,haka aka fara shiga ciki.....
Maqale yake da Iman duk wani motsi dazatayi zaiyi sauri yaduba...,shifa baya qaunar abunda zaisa abokanshi susan da wani abu kap wurin basheer ne kawai yasan komai...,duk wani abu da aka shirya da sunan farha aka sanyashi...,wanda saida Iman gabanta yafad'i itadai tabani....,ace aurenta da sunan yayarta zai qare...,? Ita tasan jabbar ba sonta zaiyiba domin tasan irin sonda yake yima farha..,nan take kuma sai tashiga nazari....,dayaga hakan da sauri zai riqo hannunta yaduqo a kunnenta sai yace.....
"Plx banason asan wani abu p..,kiyi haquri...,"
Hakan zaisa tayi d'an murmushin dabaikai zuciyartaba...,mutane sai sha'awa suke basu don dagani soyayya tagina wannan auren.....
A haka m.c ya gabatar dasu domin yanka cake d'isu dataci sunan farha da jabbar...,nan ma saida Iman tashiga tunani..., da sauri ya maqalota jikinshi baki d'aya..,nan take aka fara tafi...,domin sunyi kyau...., m.c yazo dai2 inda suke yafara gabatar da yanka cake d'insu...,ta *HAPPY MARRIED LYF...,FAR AND JABB* da manyan harafi aka rubuta sunan..,Iman wani abu takeji..,amma tadanne domin datazo shiga wani yanayi dasauri yake jaye hakan....
Yanka cake d'in sukayi gurin ya rud'e da shewa pic tako ina...,jabbar d'auko d'aya yayi yasaka bakinshi...,ya jawo matarshi zuwa jikinshi tareda rungumota yakai bakinshi yasakamata cake d'in....,wanda itakuma runtse idonta tayi baki d'aya....,qara wata shewa akayi...,haka m.c ya umurci Iman datayi mashi itama....,kasa d'aukowa tayi domin duk ta rud'e...,jabbar ya d'auko yasakamata baki..., tadaure tasaka hannayenta takamo kanshi takai bakinta cikin nashi tabashi cake d'in...,mai makon tunda ta bashi yajaye sai shima yakame kan nata na minti 2..,duk saida ya cinye cake d'in....,kuwa kawai akeyi...,nan take aka sanyamasu kid'a...,a hankali jabbar ke riqa iman suna takawa...,iya qayatarwa sun qayatar...,basheer yayi mamakin wannan abu sosai domin wlhy abun yayi kyau...,wannan wayayyar yake kira qwaila...,? Hmmm zasu gani.,inji bashir....
Jabbar riqo hannun iman yayi suka koma suka zauna..,anyi 'barin kud'd'i domin sunsha karin kud'i masu yawa....,da haka akayi closing bayan anci ansha...,kowa yafara neman inda unguwarsu take...,jabbar sai wani manne iman yakeyi..., dama da motarshi akazo wadda dady yabashi...,da ita yasanya iman yayi masu saida safe tareda godiya kowa ya watse.....
Janyo motarshi yayi har harabar gidansu...,yasauka ya bud'e get sannan yashiga da ita ciki...,gyara parking yayi sannan tafito shima ya fito...., shiga tayi gidan jiki babu qwari duk tagaji...,yayi d'akinshi itama inda aka ajiyeta anan tadawo ta zauna...,tacire takalmi da abund tasan xai takurata..,tajuya ta kwanta da kayanta....,dama ita tariga tasan ba auren soyayya tayiba..,auren huce takaici...,auren biyayya ga iyaye....,to tayarda da qaddarar daduk ta faru kanka haka Allah yatsaroma....,tajuya ta kwantawarta..,rufe idonta suke amma ba barci takeyiba hawayene ke fita idanunta..,kamar zuciyarta ta 'balle...kukan har yafara fitowa......
Dama jabbar abunda zasucine yaje kitcheen d'in yana shiryawa hakan yasa yayi bedroom nashi da sauri domin ya cire kayan jikinshi....
'Dauke yake da kayan abunda zasuci a plate...,jin shisshekar kuka natashi da sauri ya tura qofar yashiga ya ajeye kayan a Stoll d'in gefe....,
Iman duk ta duqunqune fuskarta kuka kawai takeyi..,har batasan yashigoba...,dasauri yajuya gefen gadon tareda aza qafaunshi duka...,yajawo bargon data rufe fuskarta dashi...,anan taji shigowarshi...,yabud'e bargon baki d'aya.., yasaka hannunshi yariqota gabad'aya tatashi......
"Iman me kikeyima kuka...? Kisani qaddarace Allah yarigada yarubuta hakan zai faru tsakaninmu...,nasan tilas akayimaki domin anyimaki abunda saida akayi aka sanar dake...,nima hakan naji daga baya....,Iman nasan yin aurennan an tauyeki da yawa...,kisaka aranki ni yayankine kamar yadda kika d'aukan farko bazan cucekiba...,kuma bazanyimaki abunda bakisoba zanyimaki abunda zakiso Iman...ke amanatace...,kiyishiru zanxama gata gareki kinji...,fatana kitayani da addu'a kinji...,insha allah xamuga alkhairi mai yawa...."
Yaqara jawota jikinshi yasharemata hawaye...,yayi murmushi yace....." Toh kema kiyiman nagani...."
Ina Iman ai bazata iyaba domin har ynx akwai sauran duhu ga zuciyarta...,domin zamane zasuyi wanda baya sonta..,sbd zuciyarshi tasan tana gurin 'ya'yarta....,
Da hakan yaqaracewa "kiyiman mana koh k'anwata.."
Dakyar tayi murmushin...yariqota yace "sauko kici wani abu kafin ki kwanta...."
Haka tasauko shi da kanshi yabata duk abunda yakamata ace taci tasha...,saida tafara juyar da fuska amma duka bai qyaletaba saida yaga eh lallai ta qoshin.....
Yariqata yakaita toilet yabata brush yace tayi..,ta amsa tayi....
Yafito ya bud'e drower d'inta yaciremata wata rigar bacci mai dogon hannu da dogon wando rigar nada hulla akanta..,ya'aza mata saman gadon ya kwashe kayan yakai kitcheen yadawo...,lkchn itakuma ta fito...yace.....
"Kisaka kayan barcinki inazuwa...,"
Yayi hakan ne domin tasamu damar saka kayan...,yafita zuwa bedroom nashi...,sauri tayi tasaka kayan kuma taji dad'i domin manyane sosai..,haka tacire wedding gown d'in tasaka da sauri..,cltad'auke wayannan domin undiss d'intana ciki..,takai drower d'in ta aje tajawo hijab d'inta cikin kaya tasaka...., takoma baki gadon ta zauna...,sai gashi yashigo,Iman sai kame kame takeyi sbd hijab d'inda tasanya saman kayan barcin..., dariya tabashi yace acikin zuciyarshi....
"Iman kenan! toh menene abun 'boyo anan ai nibanganshiba.., koh d'azun ai d'unkin zamani ya rufamana assiri.,amma ai bakida komai...daina 'boye 'boyenki...,zan haqura har sai kinkai age d'inda nasan zaki iya d'aukata..,domin ynx ai halakaki zanyi sbd ni manyan mata kawai ke iyawa dani koh su sai jaruma...,zan riqe ciwona nata renonki har tym yacika...."
Duk cikin xuciya yaketa lissafinshi..,kuma yayi tsaye yana kallonta...,cen kuma yayi ajiyar zuciya yamatso inda take zaune gefen ya zauna...,tana wasa da yatsun hannunta...,yariqo hannun nata tad'ago ido ta kalleshi....,gabanshi yafad'i domin takoma mashi farha sak...,kamar da ake kira masu sai ynx yaganta baki d'aya...,tsoro yakamashi da sauri