Showing 42001 words to 45000 words out of 173505 words

Chapter 15 - SO NE DALILIN So Ko Sha'awa By Khadija bee bee

28 Aug 2026

463

yasa aure shine kawai maganin abun means sex kawai shine samun lfy ta hakan doctor ya matsa ayiman aure toh shine nace maki maganina yana hannunki amma tausayinki nakeji Iman....."

Juyar da fuskarta tayi domin taji kunyar zancen kuma tsoro yakamata amma koh zata mutu alokacin dole tayi haquri jabbar yasamu lfy domin ciwonshi ai ciwontane.....,riqo hannunshi tayi tareda lumshe idonta tace.....

"Na aminta kuma kadaina cewa bazan iyaba..,zan iya bada raina gareka koh da daga lkchn zan mutu....,nayimaka alqawalin insha'allahu zan jure duk wata lalura taka idan dai wannan zai zamo sanadiyar samun lfyrka nabaka raina fansa akan wannan...,saidai kuma katausayaman nima gada kadinga wahalar dani....."

Murmushi yayi yamiqe zaune yajawo Iman yarungume domin dad'in dayaji babu iyaka azuciyarshi...,har yaji ciwon nabarin jikinshi cikin kunnenta yake rad'amata cewa.....

"Daga ynx nayi alqawalin babu abunda zai rabamu har qarshen rayuwarmu sannan nasan ke alkhairice ga rayuwata...,kece za'bin Allah mafi alkhairi rayuwata... Kuma za'bin iyayenah.....,kece komai nawa...,my delight star....,na mallakamaki komai nawa Iman....,Allah yabamu zuri'a masu albarka kuma masu kama da momynsu akomai biyayya...,hankali...,natsuwa...,sanin yakamata...,qarshe da iya sadaukarda abu mai mahimmanci ga mujinta...."

Qara rungumeta yayi itama maqaloshi tayi..,yaaxa fuskarshi asaman gashin kanta yana shishinawa....,hannunshi gabayanta yana shafawa...,kuma sai yad'agota yana kallon fuskarta...,yace....

"Kinsan zakiyi wanka ynx koh...?"

Dasauri ta done kanta qirjinshi....,domin tamance da halin da tashiga d'azun sai ynx tatuno...,dataga yasamu sauqi kuma har ya tunamata domin ta mance da wanka yakamata.....

"Ni babu wani wanka dazanyi domin banyi komaiba....."

"Ok toh natuna maki kenan yadda kikeyi kenan..?"

"Ah ah wlhy nibanyi komaiba 'ya'ya jabbar idan kuma hakane har kaima wankan zakayi ai....tunda nima ai banyi komaiba....."

*"Delight star..!* Nakashe sunan 'ya'ya daga yau...,banaso.... Kuma nida ke fama da ciwo ai komai banyiba...,kedaice zaki tashi kiyi wankan masu aure kawai...,domin kece kikayi auren yau baniba...."

"K'wailar kuma *my favourite*ina tasan wani abu hakan..."

'Dad'i yaji domin sunan da takirashi dashi..., murmushi yayi da maganar k'waila datayi nantake yariqe mata baki yace.....

"Kidaina fad'in sunan nan har bayada dad'i...,tunda ga k'waila tana neman ta zauce..,mai kiramata sunan da banataba....,ai hasashene yakamani dana duba yanayin hasashen sainaga ai nafad'i jarabawar tun ranar da nagane k'waila tasan kanta kuma ta iya gaqin neman yncinta domin bata bari ta kwana....,100% na miqamiki domin kinsa basheer yafara yiman dariya tunba aje koh inaba..,tundaga wayannan boobsecyn naki nafara fad'uwa...."

Hannunshi yakai saman towel d'in yashafo d'aya....,da sauri iman tamiqe tayi hanyar toilet tana dariya....,domin tasan za'a iya komawa inda aka fito kuma ciwon yadawo...,ga dare yayi..,kuma gashi bai warkeba....

Harta kai bakin toilet yakirata...,tadawo domin kiran babu wasa ciki.....

"Dama zancene kifad'aman yaya zakiyi wankan naki duk da nasan kin sani tunda kinayin na period amma naji menene bambancinsu a aikace...?"

Iman juyar dakai gefe tayi sannan kuma tarufe fuska...,riqo hannunta yayi dakyar domin har ynx marar ciwo takeyi kad'an kad'an yazaunarda ita gefen gadon sannan yace......

*"Delight star..!* kifad'aman inason cika umurnin manxon Allah akan matanmu.....,"

Sannan iman tafara yimashi bayani kamar hakan.....

"Duka wankan iri d'ayane saidai niyya ta bambantasu amma kala d'ayane zanyi saidai niyyar wannan daban niyyar wancen daban....."

Murmushi yayi domin yasan tasan komai saidai wani kwane kwane datakeyi wai wance daban wannan daban...,ba'a fad'in sunan....

"Hakane malama uwar 'ya'yanah..,kije kiyi koh na rakaki...?"

Qwace kanta tayi da sauri tayi toilet..,kallonta yakeyi yana murmush jin yakeyi qaunar iman na shigarshi ta koh wace qaba dake jikinshi...., har takai ciki tarufo..,shikuma kwantawa yayi yakife cikinshi domin har ynx da sauran ciwon a jikinshi...,yana tunanin hankali irin na iman...,rashin sani yafi dare duhu...,ga wadda yake hasashen ita zata iya da shi ashe sirrin 'boye saninsa sai Allah...cewa yayi....

"Alhmdllh Alah kulli halin ALLAH naqara godemaka kabarni da Iman har qarshen rayuwata domin ita sanyi ce gareni...,Allah kabani ikon kyautatama iman kamar da iya gwargwadon halina..."

Fitowar iman yasashi d'agowa yadubeta...,da alama zataje d'akinta ne d'auko kaya tasaka....,towel saman kanta tana tsane ruwan dake cikin kantane....,fita zatayi domin ta aza barci yakeyi....,jin ankira sunanta yasa tatsaya...,hango tsarin cinyoyinta yayi yadda suka tsaru tsaye kamar ita tayi abunta...qirjin iman sunfito domin ynx taqara daga yadda kowa yasanta tayi jiki tayi kyawonta...tsayawa tayi amma batazoba.....

"Na'am zanje nasanyo kayan barcina sai nadawo...,ai bazan barka kakwana kaidayaba tunda nasan bakada lfy...."

"Um um kixo dai...,hakan nakeso kizo kiji....."

Takowa tayi daga inda take zuwa bakin gadon...,tad'aure kanta da d'ayan towel d'in tazauna....,jawota kawai yayyi ya aza rabin jikinta saman jkinshi yajawo bargo ya rufesu.....

"Muyi barcin hakan zanfi natsuwa....,nafison nadinga ganinki haka komai waje k'wailata....."

"Uhmm k'wailarka kuwa....."

Dariya sukayi yakashe wutar nantake barci mai dad'i yayi gaba dasu.......
💧💧💧💧💧
★★★★★★★★

Farha ynx batada tunani sai tunanin hali irin na Anwar saitayi week d'aya bata ganshiba....,tunani yahanata sakat...,ynx koh school d'inda take xuwa tadaina zuwa domin batada kwanciyar hankali.....,gata cikin dukiya gata cikin ni'ima amma duka sunfara gagararta domin babu abikin rayuwa mai gamsarwa......

"Oh ni farha wai mena rasa ynx da Anwar baya sha'awata koh kad'an....,ina soyayyar damukayi tamkar rai da ajali....,ina alqawalin da Anwar ya d'aukarmani nazama dani har abada....?"

Dubawa tayi gabas da yamma babu wanda zata fad'amawa yabata amsa taji sanyi....,duba makekiyar wayarta tayi dake saman cikinta tayi taga babu wanda zai amsa mata tambayar kawai sai rushe da kuka.....

"Nabani nabani...,yazanyi yazanyi....,Allah gani gareka...."

Duba wayarta tayi saita tuno da rasheeda koh zata kwantarmata da zuciya idan taxo...,d'agawa tayi tafara kiranta....

"Amarya 2month da aure har anci ancinye amarcin yau antuno damu....?"

Wani mashin kibiyar baqin ciki su suka soki zuciyar farha harsaida taji dama bata kirataba...,domin ta jawomata baqincikin sabo.....daurewa tayi ta amsa da...

"Uhm uhm qawata kina raina sosai...,ynx hakan don Allah inkinada dama kizo inason ganinki domin bani jin dad'in rayuwata da jikina baki d'aya....."

"Dakina cikin amarcinki baki ta'ba tunawa daniba..,sai ynx da aka falkeki aka d'ura maki ciki...,ciwo yadameki sannan zaki neman....,ai ina sane kinkoma school gyaran takardunki...,amma koh ki nemeni sbd dad'in aure...,kuma anbani lbrn cewa kinyi kyau sosai....,zanxo anjima kad'an badon keba saidon baby nah......"

Kuka farha taqara fashewa dashi domin kiran rasheeda baban ciwone domin ta tayar da wanda yafi nada d'in......

"Farha lfy kuwa...? Haquri akeyi ai ba farau gareki laulayiba amma jira nafad'ama momy ganinan zuwa ynx......"

Aje wayar farha tayi tacigaba da kukanta mai tsananin takaici...,ga kud'i amma tun ynx tafara gane basune rayuwar aure ba...,kwanciyar hankali shine gaba dakomai..., kuka takeyi idonta duk sunyi jawur domin dole ne tafad'ama rasheeda wannan mtslr amma wlhy da babu wanda zai san da wannan mtslr sbd gudun gori.....

Bata d'aga daga inda takeba saiga rasheeda tashigo da sauri.....ta matso kusa da inda take tace.....

"Haba farha menene hakan duk kinbi kind'aga hankalinki akan laulayin ciki....,wlhy nima kin tayar man da hankali...,duba yadda kika koma kinyi duhu idanunki duk sunyi jawur sbd kuka....Ina Anwar d'in yake sai muje assibiti koh.....?"

Kuka maiqarfi farha taja tace mata....

"Anwar yau 1week bai shigo gidannanba hassali bansan inda yakeba rasheeda totally ba abunda kike tunanine gareniba hassali har ynx Anwar bai nemeni s matsayin matarshiba tun ranar da kuka kawoni gidannan....."

"What farha....? Mekike nufi da hakan ne....?"

"It means Anwar baita'ba kwanciyar aure daniba a matsayin matarshiba...,a farko yana wasanni irin na luv dani amma sai yadinga kiramani wasu mutane wayanda bansaniba...,hakan na baqantaman rai dat is why kawai saina fara yimasa magana akan hakan tundaga lkchn bai qara kulaniba...,idan nace inada matsala muyi magana sai yace kudd'ine ya turoman masu yawa amma wata buqata batata'ba had'amuba....."

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un....!Farha kina nufin Anwar dai baidaina abunda yakeyiba har ynx kenan...,auren naku bai changr shiba...?"

"Rasheeda dama anwar na wani abunne...?"

"Sosai farha..,anwar nacikin yn qungiyar homosexual wanda nafad'amaki tun farko baki yardaba sbd sonshi danat rufe maki ido...."

"Nabani rasheeda nabani sai ynx natuno maganar wani dayashigo gurina daren da aka kawoni...,alokacin bangane komaiba giyar amarci na d'ibana.., yana fad'aman zancen qungiya amma banganeba......"

"Wanda yashigo gurinki shine babban aminishi wanda koh mahaifinshi bayajin maganarsa kamar ta usman....,kuma tabbas acikin lbrn da momy tabani tabbas usman shine suke wannan mu'amalar tare...,sannan har abada masu aiki irin na anwar matansu ba bakin komai sukeba...anwar kenan yayi aurene sbd mahaifinshi...."

Farha qara tasaki tareda riqe Rasheeda da qarfi..., wanda saida rasheedar taji tsoro....kuka takeyi tana girgiza rasheedar.....

"Nabani nabani rasheeda kifad'amani mafalki nakeyi maganarki ba gsky bace....., nashiga ukku na lalace......"

Toh farha duniya ce tun ba'ayi nisaba kuma........? Amma ni bee bee nafad'a.......




*вєє вєєn mαѕσчα*💞
[1/26, 12:59 PM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧


©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*(¨`•.•´¨)(¨`•.•´¨)*

**`•.(¨`•.•´¨)..•´**

***`•.¸.•´***

I___LOVE___YOU
ALL
*BEE BEE LOVERS*
❤❤
(¯`v´¯)(¯`v´¯)F

.´¯`•.¸.•´`•.¸.•´ ¯`.O

`..ILOVEYOU..´R

`.. ............... ..´E

` ...............´V

"......."E

R

*MY BUK READES*💋💋💋

Page...
★2⃣6⃣★


® " Rasheeda kina nufin Anwar d'an homosexual ne kenan....?"

"Eh farha amma a iya jin lbr na gurin momy ba...,domin shiyasa aka koro Anwar saudiya gabad'aya domin kamashi da akayi yana 'bata yara...,hakan dadyn nashi yadawo dashi nigeria gurin kakanninshi...,anan yafara yafara karatu school d'inmu...,ganin momy tasan mamarshi shiyasa na nemi sanin lbrn Anwar kap...,kuma ban tsaya shakkun komaiba nafad'amaki domin banason abunda zai dameki farha domin son gsky nakeyimaki....,amma kika ture zancena har yakai Akan Anwar koh son ganina bakiyi domin sonshi ya rufe maki ido...,hakan baisa nadamuba Farha ina tare dake inabaki shawara akan kibi umurnin mahaifanki domin ni nasan waye Anwar kud'd'i da rud'in duniya sun jaki...,ynx gaki cikin ni'ima amma 'bakin ciki zaisa haskenta yakoma maki duhu.....,nikad'aice mai baki shawara kuma ni kad'aice maisa kigane gsky...,domin da na biyeki farha koh hanyarki bazan biba...."

Farha tarasa kanta tarasa mekeyimata dad'i rayuwar duniya domin batasan mafitar taba...,tadubi Rasheeda ido kamar gauta tace cikin shaqewar murya.....

"Rasheeda menene mafita ta a ynx...,yazanyi....?domin nasan zaki taimakeni kuma ke kad'ai nat rage wanda zai iya gane kukana domin kinsanni sosai mahaifana bazasu ta'ba gane kukanaba ynx gani dasu amma nakoma marainiyya....ga kud'i babu rana... Yau one week banganshiba ma....."

"Dafarko addu'a itace gaban komai...,nima zan tayaki domin banida wata mafita farha...."

Kuka takeyi rasheeda tace mata toh ita zata tafi domin gada momy tayi fad'a zata dawo wani lkchn...,

Fitar rasheeda Farha kuka takeyi kamar ranta zai fita babu yadda zatayi saidai zaman kallon ikon Allah domin nadamace tafara ziyarto ziciyarta kafin takai ga sauran illar...,gashi tunba'ayi nisaba tafara galabaita....,tana cikin hakan taji tsayawar mota.,da alama Anwar ne yadawo...,saida akayi 1hour kafin yashigo...,tana kwance tana kukanta cikin lumtsatsiyar kujerar fallown d'in cen kuma saitaji turo qofar yashigo babu sallama....,shigowa yayyi har zai wuceda a trolley d'in kayanshi da alama tafiya yayyi... Sai kuma yadawo domin bai lura da itaba koh kad'an a kujerar...,hakan itama batayimasa maganaba....,wayarshi yaciro a aljihun gaba dake ringing yafara magana....

"Haba tunda nasan a gajiye muke maizaisa na'bata lkch ynx zan fito kayi wankan dai my happiness ynx ina zuwa...,nima buqace nake dakai...,zan fito mana da abinci ynx kajirani ina zuwa gada kayi fushiba...."

Farha na kwance sai zaro idanunta tayi gabad'aya ta toshe bakinta domin kukan da qarfi yaxo mata...,hakan shesshekar kukan nata ya tabbatarmashi kenan tana fallown kuma har taji abunda kenan yake fad'a....,kawai sai yashare tunda ai 'boyemata yakeyi gada taganeshi...,toh tunda har tafara fahimta shikenan kuma...,dawowa yayyi yatako zuwa inda take yakalleta yace.....

"Toh wai ke lfy kiketa wani kuka kamar wadda ake duka kullum...? Kidai safsautawa kanki gada ciwon xuciya yakasheki...,rayuwace p..,ni banga abunda kika rasaba cine...,koh shane....,koh suturan sawane....,koh gurin zaman yayi maki kad'an aqaro maki wani gurin....,koh har ynx kud'd'in dakike takawane basu ishekiba naqaramaki albashin dakike samu ynx..,? Ni don Allah kitashi inada baqi kuma yunwa sukeji ki samamana abinci muci domin gajiye muke...,kuka kidaina domin nibanga abunda kika rasaba na rayuwa....."

Wani qololon baqin ciki ya tokaremata maqoqaro...,tasaka d'an kwalinta ta share hawayen da takasa riqesu....,kuma sai ta miqe tsaye don bashi amsa dai2 domin wato maganar rasheeda dai gsky ce...,Anwar d'an mu'amala da maxane.....

"Ni nadafama qattin banxa abinci wlhy saidai sumutu bazan dafaba....,kuma kana zancen kud'd'i abinci suturar sakawa gurin zama...,gabad'aya haskensu ya dusasheman domin nagane dasu qara mutuwata a halin ynx.....,sannan kaji tsoron Allah domin duniya muke...,idan baka daina abunda kakeyiba Allah na nan....."

Wucewa zatayi yajawota yadawo da ita inda take...,yadubeta da kyau...,ya kwasheta mari ukku masu kyau..., tass tass kakeji fuskar farha natashi....,wata wuta datagani saida tafad'i domin ta'aza fuskar ta rabu da jikinta....,qara tasaki taduqe riqeda fuska.....

"Ke don ubanki har kinyi bakin dazaki fad'aman magana..,nace kiyi abu wai baxakiyima qantin banxaba...,waye ubanki a garinnan...,? Bari nafad'amaki gsky ina tausayamakine sbd nasan na ajeki garkuwa agidana...,amma tunda bakisan hakaba mun d'aura dani dake...ke har kin isa kiceman naji tsoron Allah...? Toh koh uban da ya haifeni yaceman hakan saina d'auki lkch banganshiba bale keda nakawo bola na'ajeki gidan.....,kuma kisani tun ranar da aka kawoki tun ranar sha'awar surartaki tafita raina..,domin bakida abunda zai gusarman da qishirwata don haka kigane nufina baki cikin tsarin jerin masu kawar man da jarabata ba'ayi macceba kuma baza'a ta'ba haihuwartaba.....,idan jaraba taciki kina iya zuwa kinemi maza gasunan masu kalar feeling naki kibiyasu suyimaki yadda kikeso......"

Juyawa yayi yaja bag d'inshi sai part d'inshi....,iya ynx farha tasan waye mujinta kuma...,maganar rasheeda tafito yau ina zata saka kanta? Wata ukku da aure amma bata ta'ba 1month cikin qoshin lfy ba....,

Farha kukan nata har yakoma babu hawaye...,tabbas tun ynx har tafara danasani tunkafin ayi nisa...,gashi batada madogara...,akan Anwar ta yanke alaqarta da kowa...,har gudan jininta Iman......

Wani gunji kukanta yaqara tsananta...,tuno Iman farkon rayuwarta har zuwa ynx datana gidan wanda tafi tsana aduniya jabbar kenan.....,tunda tazo gidannan yaune rana tafarko da farha tatuno dasu a rayuwa......

Dagudu tatashi tayi d'akinta...,tafad'a gado "shikenan nikam natashi aiki rayuwa tafara dagargazata ina mafita take ynx nie farha..? naga takaina....waye gatanah waye zaigane tun ynz nan danake kukan nan *SONE DALILIN HAWAYENAH😭*....?"

_Toh farha..,amsarki nagareki domin kinfimu sanin komai..,mu biye muke da kallon jarabawarki result ne yafara fitowa ynx...,_
_Wanda baiji dad'in banaba dole yatuno da bara farha...,ai akwai sauran rina a kaba...,ba'a d'auko komaiba Allah yasa adace..., yakaremu kuma da sharrin danasani da hawayen rashin dace...._👏🏻👏🏻
💧💧💧💧💧
★★★★★★★

Soyayya Ruwan zuma...,inji wasu masoya guda biyu...,amintattun juna...,masu sadaukar da komai don jin farin ciki da moruwar juna duk da har ynx k'auna bata shinfid'uba a jerin sashen wanxar da'ita a gadon amarcinsuba....,saidai soyayyarsu tafi zuma dad'i....

Iman na kwance saman kujera amma kanta na saman cinyoyin qarshen zuciyarta tana chatting shikuma yana aikin office a laptop d'inshi.,yanayi yana kallonta...,tana murmushi da alama firar da takeyi tayimata dad'i...ture laptop d'in yayi gefe ya azo kanshi saman fuskarta yace.....

"Wai yau meke sakaman *Delight star* d'ina farin ciki bayan gani kusa..komai banyimataba....?"

"Akwai wani farin cikene baya ga firarka...,ai naji ankira *favourite*d'ina koh a zolayane dole nayi murmushi....,domin anbaton sunan...,Rumaisah ce keyiman wata magana kuma da kai ciki...,shiyasa nayi murmushi domin jin sanyin sunan..."

"Ah kice rumaisah gulmana takeyi amma kina tayata jin dad'i koh....."

Murmushi tayi mai sanyaya zuciyar jabbar ta sauya itama d'ago fuskarta tayi ta kalleshi...,

"Idan gulmarne ai na yafe mata sbd ambaton sunanka kawai datayi cikin sigar aminci....,don haka dole natayata murmushi naji dad'i kuma..."

"Ok toh fad'aman metace...?"

"Ah ah kuma Wannan hurumin mune banason kashigo ciki..."

"Tunda kina ciki nima zan shigo ciki...."

Wayar yake qoqarin amsa amma tahanashi...,hakan tasamu miqewa daga qafarshi...,tura wayar tayi cikin rigarta tana 'boye 'boye...,domin tasan iskancin datayi cikin wayar kuma ba'ayi hakananba....

"Hakan ma shiyafi komai sauqin d'aukarta..,domin gidana ne kikai ajiya kuma nasan zasu bani basai nasha wuyaba...."

Qoqarin gudu takeyi amma ina yariqemata hannu hakan yadawo da ita jikinshi tafad'a...,matse mata hannuwan yayi bayanshi yasa bayanshi ya danne da jikin kujerar....,hakan yasa dole tafuskanceshi sosai qirjin nata duka a fuskarshi yake...,d'agowa yayi yasaka hannunshi tsakanin qirjin nata guda biyu yazaro wayar wanda saida yayi ajiyar zuciya kafin yafito da ita...,don yana bala'in son gurin kuma yana bashi natsuwa mai sanyi...,contact d'in rumaisar yashiga....,yafara duba text d'in bayan ya matse Iman da hannu d'aya a qirjinshi tana cewa....

"Gada kaduba wlhy Banaso gada kaduba plx..."

Ina ai har yafara dubawa....

_"Amarya koh tsohuwa...?"_

_"yeeeeeh💃🏼💃🏼💃🏼amaryar dai don amarci ynx nake ciki...."_

_"🤔ikon Allah kice har wahalar tawuce wadda ake tsoro ake fargaba har dad'i akesha ynx..?"_

_"😋 eh wallah dad'i har masa'udun kunne don ynx babu abunda bansaniba hero nah na tafiyar dani yadda yakamata😜..."_

_"☹kice jabbar yasan garin tunda har kinfara mancewa damu...,gamunan pillow abokin kwananmu.,nima wlhy hmmm...?"_

_"na tausayamaki wlhy ga sanyi...,ai my favour yayi kinji...."_

_"iman har ynx bakibar iskanciba koh...,ke wai koh qarya ma kikeyi domin nasanki da shegen tsoron tsiya...."_

_"Hehehe ke at nan 💁🏼 ni ynx saidai nabiki da addu'a Allah yajawo ranarku kusa..,domin ni yaya jabbar yaqare mani komai na wuce gurin kuma...."_

Zuwa nan iman tasan yarigada yaga iskancinta nan take ta done kanta cikin qirjinshi yayi yayi ta d'ago takasa domin yaga fuskarta amma taqi ta d'ago....,mamakin Iman yacika mashi ciki...,dama haka take da shaid'ana....?

Aje wayar yayi domin yasamu abunda takeson gani duk da baikai qarsheba gefen laptop d'inshi yayi da wayar yaturasu saman center table d'in gudun gada ya turesu suzube...,don zaiyi tsiyar....

Daqarfi ya walqatota zuwa kwantar da 'ita jikin 3sitter d'in yakoma jikin nata ya kwanta.....

"Kifad'aman wanne dad'ine har mas'udun kunne domin ni bansanshiba.....kuma ya kalar dad'in yake...?"

"Wayyo wlhy nima bansaniba kawai dai ina yimata wasane sbd nasan halin rumaisah da sharrine shiyasa nayi hakan...."

Dubanta yayi tareda yin murmushi..,yakai kanshi tsakanin mararrabar qirjinta ya noce hanchin nashi...tsakan kanin Boob's nata yana shaqar qamshi...,dake cikin jikin nata....runtse idonta tayi domin tasan batada mafita...,amma tana tsoron abunda zai tayar ma kanshi domin wlhy babu hanyar dazai warke gashi babu maganin...,kuma ita period takeyi.....
Zage rigar jikinta yayi gabad'aya domin tarigada tatonoma kanta...,tunda har ta iya zolaya dayimashi qagen abunda baiyiba.....

Tura bakinshi yayi cikin bakinta...,tareda tareda wasa da halshenta har wani matsashi yakeyi da haqoranshi kad'an kad'an....,dagowa yayi yana dubanta idonshi har sunfara changr colour daga yadda suke....,acikin huskey voice yake cemata.....

"Iman kibani dama yau na gusar da ciwon dake cikina...,kisawo juriyar dakike bama Rumaisah lbrnta ki aza a zuciyarki kibama hero d'inki dama yafayyace qaunarshi yau tareda sama mashi lfy.....,ina tausayinki Iman Ina tausayin kaina...,amma babu yrda na'iya naqagu na zuqi ni'imar da Allah yayimaki domin nasan zan sameta gareki....,mukawoma kanmu farinciki...,muji dad'in dakikace kina sha....,tunda bakishaba kina fad'a bale kinsha kuma.....plx my delight matse nake....."

Iya tausayi jabbar yabata tausayi kuma wannan firar dasukayi da rumaisah ita wlhy wasa takeyi domin da tasan zai gani dabatayiba...,gashi yafara juye kamanni...ta bude idonta tadubeshi cikin fuskar so da tausayi...tace....

"My favour na mallaka maka kaina baki d'ayanshi.... saidai period nakeyi bai d'aukeba....,kuma banison katayar da ciwon daya kwanta...."

"Iman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Connection failed: SQLSTATE[HY000] [2002] Operation not permitted