Showing 36001 words to 39000 words out of 39414 words

Chapter 13 - WAZAN ZABA by Amnah El Yaqoub

14 May 2026

106

Cewa tuba
nake bros



Imran yace shikkenan na hakura, but karka sake kokarin gwada wani Abu makamancin wannan nan gaba



Insha Allah bros, inji Aliyu



Haka suka shiga cikin gidan Kamar babu abinda yataba shiga tsakanin su



Dukansu sun hadu Afalo Bayan anci abinci, Alhaji ya dubi shu'aibu mahaifinsu Iman yace Malam shu'aibu
kaga Kuma al'amarin dannaka yajuye yakoma Kan wani dannaka



Cikin mamaki yace kamarya ya? Ban fahinceka ba Alhaji Abubakar



Murmushi Alhaji yayi yace Ina nufin Fatima Allah da ikonsa ubangiji ya sauya al'amarin Aure tsakanin ta
da Imran zata auri wani Yaron nawa Dan wajan Sa'ad



Cikin mamaki yace ikon Allah, Sa'ad, Sa'ad de Dana sani?



Shikuwa, gashinan ma a zaune, Alhaji ya nuna Aliyu da kansa yake qasa



Shu'aibu ya kallesu duka yace wato gaskiya sai yau nasake yarda da qaddarar aurena da zainab

Ya kalli Aliyu yace wato Kai da babanka ya rasa shine kaikuma ka dage Saida kasameta Ko?



Duka falon sukasa Daria
Yaci gaba da Cewa, wato Alhaji dama can akwai abinda Allah ya tsara shiyasa zainab taqi mahaifinsa,
domin kuwa data Aure shi, tofa babu Yanda za'ai wannan yaro yaso Fatima, Tunda tariga data zama yar
uwarsa ta ciki daya



Amma Kuma sai gashi, yanzu Allah zai tabbatar da wannan al'amari Akan yayanmu, Naso ace zainab tana
Raye domin taga wannan Rana, haka Naso ace Sa'ad yana Raye, nasan Cewa zaifi kowa farin ciki



Yana fadar wannan magana duk sai jikinsu yayi sanyi, Alhaji ne kawai yace Allah yayi musu rahma, duka
falon akace amin



Shu'aibu yace to Alhaji Allah yakaimu lokacin bikin, ubangiji Allah yasa ayi damu, shikuma Imran din
Shima Allah yakawo masa wata tagari



Kamar almara zainab auta tace kawu shu'aibu ai anty Bilkisu yakeso, jiyama Saida nagansu Suna fira, Har
abinci sukeci tare



Imran najin wannan baran barama da zainab tayi masa tuni yasunkuyar da kansa qasa, jiyake Kamar
qasa ta tsage yashige Dan kunya



Ita kuwa Bilkisu da gudu tayi cikin dakinsu



Murmushi shu'aibu yayi ya kalli Alhaji yace haba Alhaji? Yazakamin haka? Kuma yanzu fisabilillahi kasan
da wannan maganar atsakanin yaran nan shine zakayi Shiru?



Alhaji yace haba Malam shu'aibu, ai nasan kayiwa Bilkisu Miji Kuma nasan kanada kyakykyawar hujjarka
tayin Hakan, shiyasa ma banyi maka maganar ba



Shu'aibu yace haba Alhaji, a a ni banji dadiba, halaccin dakukamin Abaya Alhaji ai ya wuce nan, inde
Bilkisu ce nabashi, shikuma Haroon zan samu dan'uwana wato mahaifinsa nayi masa bayani, insha Allah
za'a warware komai, nide dama fatana kada Yara suyi koyi da Hali maras kyau, Kuma Alhmdlh, Yanda
kakula da tarbiyarsu koni nan sai haka nagode sosai da sosai

Su Kuma Yara Allah yabasu lafiya



Duka falon suka ce amin



Alhaji yace to Tunda abin Yazo da haka, Bari nakira maqotana Kawai atsaida lokacin bikin, kafin katafi



Aikuwa haka akayi, anan take Alhaji yadau waya yakira maqotansa, agabansu akai komai, nan take aka
tsaida lokacin biki nan da wata daya



Sharhi pls 🙏🏻



Mrs Usman ce WAZAN
✍🏻 ZABA?💖



Writing by Amnah El Yaqoub



Bissmillahir-rahmanirraheem



25



Alhaji ne da kansa yarako Malam shu'aibu Har Mota da kayan sa ranar ahannun sa Kamar Yanda al'ada
ta tanada, yasa sani driver yakai shi Har gida

Sannan yajuya ciki



Hajiya tasa Iman agaba Kamar za'a qwace mata ita, mamy tace Hajiya da yarta, Har an huce Kenan
Hajiya tace ai dole na huce Hajiya fati, Tunda naji zancen saka Rana, saina kaita dakin Miji ma tukunna



Kamar qaramar yarinya haka Iman tafara buga kafafunta aqasa cikin shagwaba tace Kai Hajiya Wai
kullum saikina Cewa zaki kaini zaki kaini, nide ba inda zani, tana wannan shagwabar tashige dakinsu tabi
Bayan Billy



Hajiya ta dubi mamy tace kingafa irin tabarar yar Taki, ai dole nace nayafe



Mamy tayi Murmushi tace Aikuwa bazamuyi jayaiyaba Mungo de



Aliyu ne yatashi yayi wajan mamy Kamar zaiyi mata kuka yace mamy kiyi hakuri nayi laifi



Tace a a baby, aini yanzu kunfi karfina, kuje can qurata, da shagwabar ka zanji Koda ta Matarka?



Hajiya na Daria tace Gaskiya Kam, ta dubi Imran tace Dan Allah kuje ku huta muma kubarmu muhuta



Aliyu Saida yasake Kallan dakin da Iman tashiga sannan yabi Bayan Imran



Mamy na kallansa, aranta tace oh Aliyu Kam inajin idan anyi auran ma babu inda zaina fita



Suna ficewa Hajiya tace yanzu Hajiya fati Yaya za'a yi?

Mamy tace Hajiya ai saide kawai a fara Shiri tun yanzu, Tunda Kinga ansa bikin a qurarran lokaci, lefe de
wannan damuwa Tunda gaki nan, Yara basu da matsalar wajan zama, kowa yana dashi, saide gyaran
amare kawai wannan Kuma na dauki nauyin komai, duk abinda aka kashe zan Bawa masu gyaran, sai
Kuma abinda baza'a rasaba



Hajiya tace eh hakane Kam, to kawai Bari nakira waya gida a turo mana Mai gyaran jikin Daga can, Tunda
sun Iya sosai
Mamy tace eh yafi sauqi ma



Hajiya ta dauki waya takira Yan uwansu na maiduguri tafada musu zancen bikin, sannan Kuma takira
cousin sister dinta tayi mata bayani komai, nan take kuwa tace Washe gari zata aiko musu da me gyaran
jiki, kafin Suma suzo bikin



Washe gari kuwa tazo da yamma, Hajiya ta nuna mata amaren, a lokacin aka fara gyara su Kamar ba
gobe



*** *** ***



Washe gari Aliyu yakoma Abuja bakin aikinsa, bisa umarnin Alhaji, Shima barrister bawani Zaman gidan
yake ba Tunda Bros din nasa yatafi, Shima sai yafi maida hankalinsa Akan aikin yanzu



Bayan sati daya Aliyu ya turowa mamy kudi taqarawa Hajiya Akan hado kayan lefen shida Bros

Godia mamy tayi masa sosai

Wannan Karon Kam Hajiya da kanta ta shirya tatafi dubai tayowa yaran nata siyaiya ta kece raini



Kwananta hudu a dubai tadawo gida, akaci gaba da shirye shiryen biki



*** *** ***



Hajiya da mamy na zaune Afalo mamy tatura zeey takira mata su Iman



Zainab na tafiya mamy ta dubi Hajiya tace Hajiya Wai wannan naman kazar ne Dana dafa musu nakeso
su cinye shi yanzu
Daria Hajiya tayi tace Hajiya fati kina shagwaba yaran nan naki, aida kin kyale Suma Yanda Naga mazan
Suna rawar kafa ai abin nasu sai hamdala



Mamy tace a a Hajiya Gara mu gyara su suje tsaf dasu



Hajiya tace to shikkenan Aikuwa kyayi jinya, Tunda agabanki zasu zauna, Gara ni Suna can nasu waje Ina
nawa



Kafin mamy tayi magana kuwa suka zo, mamy tace Yauwa kuzo nan, gashinan kudauka ku cinye, kaji ne
kowa yaci guda daya, babu musu suka zauna awajan daqyar suka cinye kazar, Shima Dan agaban mamy
ne babu damar yin musu



Dakinsu suka koma Bayan sun gama ci



Da daddare Suna kwance Suna fira Sama Sama, Iman nabawa Billy labarin India, duk da bawani yawo
tayi ba



Mamy ce ta turo kofar Dakin tashigo da cups a hannunta, tabasu tace to kutashi kusha wannan, karba
sukayi suka fara Sha, Iman tace mamy wallahi ba dadi



Bilkisu ma tace nikam ya isheni mamy, ga sauran nan, Tafadi haka tareda miqa mata cup din



Mamy tace shirman banza, wannan din ai shine gatan, kushanye maza Kuban cups



Babu Yanda suka Iya haka suka shanye, mamy na fita Billy tace nikam abubuwan nan da mamy take
bamu yafara damuna, mu Kenan kullum cikin shan magunguna, banda gyaran jiki
Iman tace wallahi Nima haka, ni tsoron haduwa nake da Aliyu ma, idan muna fira Yanda kisan ya
hadiyeni, Kuma yanzu tana bamu wannan abun



Hmm ai Gara Ke Yaya Iman, ni wallahi kunyar Yaya Imran nakeji, abin da nauyi, Har yanzu nakasa Sawa
Raina zan Iya yin wani Abu na Aure dashi



Toya zakiyi dole hakuri zakiyi, kede kawai kiyi masa biyaiya



Haka suke ta firarrakinsu Har sukai bacci



*** *** ***



Akace Rana Bata karya, Ayau ne dubban mutane suka shaida daurin auran Aliyu Sa'ad Bilal da amaryarsa
Fatima shu'aib Yaqoub Dana Imran Abubakar Bilal Dana amaryarsa Bilkisu shu'aib Yaqoub Akan sadaki
nera dubu Dari Dari lakadan ba ajalan ba



Angwaye sunyi kyau acikin farin yadi da babbar Rigarsa, kasancewar basaka manyan kayan sukeba, sai
yayi musu kyau sosai, photuna ake ta Ko Ina, bakinsu Kamar gonar audiga



Cikin gida ma haka duk gida ya rikice da hayaniyar biki, yan'uwan mamy da qawayenta duk sunzo nakusa
Dana nesa kowa yaji ance akano za'a yi bikin saiyazo, kasancewar Kanon tafi musu kusa Akan Abuja



Iyaye sunyi angon atamfa da less



Ranar yini sukasa atamfa, ranar da akai mother's day Kuma sukasa less



Amare sunyi kyau Har sun gaji, komai na al'adar shuwah sukai, harsu kudin turare da komai haka su Aliyu
suka bayar, komai anayinsa a wadace
Ranar dinner yusy ce ta fadawa Yan school dinsu, Aikuwa sunzo, ankon materials sukayi, Amare Kuma
sukasa dark blue, qawayensu Kuma milk color



Ana dawowa Daga wajan dinner aka fara shirin Kai amarya Bilkisu gidanta, ita Kuma Iman sai gobe
dasafe zasu wuce



Bilkisu kuka take Kamar me, Iman ma nakuka, Hajiya kuwa kawai daurewa take, Amma maganar gaskiya
batasan abinda zai nisan ta ta da yaran, hannun Iman na cikin na Bilkisu amotar da za'a kaita



Saida tarakata Har gidanta, sannan suka dawo, acikin Mota ma a hanyar su ta dawowa Iman kuka Kamar
ranta zai fita, sosai tabawa yan'uwansu tausayi haka suketa Bata hakuri



Tana dawowa gida kuwa zazzabi ya rufe ta, Washe gari da safe suka fara shirin tafiya Abuja, Alhaji Saida
yaqara yi musu nasiha Mai ratsa jiki sannan suka futo, Hajiya a daki ta kulle kanta tana kuka, bazata Iya
ganin tafiyar Iman ba, mamy kanta Saida jikinta yayi sanyi, ta tabbatar ba qaramin so Hajiya takewa
yaranba



Ahanya mamy ce ta janyo Iman jikinta tana aikin rarrashi, Har sukaje Abuja



Dawasu hamshaqan motoci nafara tozali a gidan, manya manya guda hudu



Gidan Kamar ba'a cikin Nigeria kakeba, part din Aliyu da aka maida shi Zuwa na Iman, nan akai kaita,
komai ya tsaru, falon kadai zaka Iya kiransa d aljannar duniya



Da yamma mamy ta turo me kwalliya ta tsara mata kwalliya tagani tafada, acikin kwali ta dauko wata
gown fara me kyau, rigar Kana tafiya tanajan qasa, dole sai an riqe maka ita Daga baya
Sosai gown din tayi mata kyau, Mota ce tazo Har gidan ta dauketa, yana harde a gidan baya, Shima yayi
kyau sosai acikin kakinsa , batayi musu ba wajan Bawa idonta haqqinsa domin kuwa babu qarya yayi
kyau



Tana zama wani irin qamshi yadaki hancinsa, Ahankali yakama hannunta yana murzawa, kansa ya turo
daidai wuyanta yana shaqar qamshin datake cikin rada yace kinyi kyau



Itakam al'amarin Aliyu yafara Bata tsoron, rabon data ganshi tun kafin bikinsu tasan kuwa idan yaganta
dole sai Hakan tafaru, to Amma Kuma ai basu kadai bane amotar, akwai driver



Janye jikinta tayi Ahankali tace nagode



Wani hall aka Kai su, Suna futowa sojoji suka fara Sara masa, hannunsa yasaka cikin nata Suna tafiya
Ahankali, Har suka shiga ciki, sojoji ne maqil aciki, wajan Zaman su sukaje suka zauna, Bayan sallama da
sauran jawabi aka basu dama su yanka kek

Dogon kek ne Mai Hawa Hawa, tana manne ajikinsa yayanko yasaka mata abakin ta, Itama haka tasaka
masa, kawai ruwan photuna kakeji awajan baga wayaba baga camera ba



Saida sukayi wasanninsu na sojoji parade Kala Kala sannan aka tashi da daddare



Direct wajan mamy suka nufa, Iman de duk atakure take, mamy na lura da ita, danhaka ta dinga janta da
fira harta Dan saki jikinta



Sai wajan goma da rabi mamy tace Iman muje na rakaku, bacci nakeji, Ahankali tace many ki barni anan,
saina kwana awajanki



Dasauri yadago kansa ya kalleta, shikuma to dawa zai kwana? (kuji samu 😏da dawa kake kwana?)



Mamy tace a a takwara, kuje kuyi baccin ku Nima nagaji, wataran ai Zaki kwana anan din
Haka suka futo, Iman sai tura baki take gaba, ita Ala dole anhanata kwana anan



Saida takai su Har falon, sannan tace to Saida safenku, taja musu kofar



Mamy na tafiya ya kalleta yace wato tabarki ki kwana acan, nikuma nataho ni kadai Ko?



Kanta aqasa tace a a bahaka nake nufi ba



Shima kansa ya lura atakure take, Dan ta ware yasa yace shikkenan, Zaki Iya tafiya dakinki kiyi wanka
kuhuta, Nima zanje na watsa ruwa



Ahankali ta Daga kanta tace to, tayi ciki



*** *** ***



Rigar bacci ce ajikin ta fara qal da ita,duk namiji Mai cikakkiyar lafiya idan yayi tozali d ita dole yabada
Kai, domin kuwa Ana ganin komai abaiyane, tana zaune Agefen gado tana sharar hawaye, tun jiya take
wannan kuka, takasa sabawa dashi, su biyu kadai a gida, gashi babu wanda ya leqo musu Daga gida,
tasan Kuma Hajiya ce tahana, wannan wacce irin rayuwa ce



Daga shi sai gajeren wando da vest ajikinsa yashigo cikin dakin nata, dab da ita ya zauna, Har jikinsa ya
gugar nata

Cikin sigar rarrashi yace



Yanzu saboda hajiyan kike wannan kukan?

Cikin hawaye ta Daga masa kanta alamar eh
Yace to kiyi hakuri gobe zan kaiki kinji? Kinga shikkenan ma saimu cigaba da zama acan Kamar da



Goge hawayen idonta tayi tace da gaske kake Yaya?



Cikin mamaki da Kuma qara tabbatar wa lalle Bilkisu yarinyace yace eh da gaske nake, ki kwanta kiyi
baccin ki, Nima yanzu zanyi wani aiki ne idan nagama zanzo na kwanta



Dasauri ta kwanta, harda kashe wutar dakin, ganin jiya sun kwana tare baiyi mata komai ba, shiyasa yau
ma tagama sakankancewa Akan babu abinda zai mata, dama tasan Yaya Imran ai bazai Iya mata komai
ba, Yanda take ganinsa Kamar yayansu, tasan Cewa Shima haka yake Ganin ta

Danhaka tayi Addu'ah tajuya tafara baccin ta cikin kwanciyar hankali



Cikin baccin ta Taji mutum abayanta, aranta tace may be Yaya Imran baisaniba, danhaka saita matsa
gaba kadan, Shima yasake matsowa jikinta, sake matsawa tayi gaba, sai abin natama yabashi Daria,
ganin Yanda take gudunsa, yau Kam bayajin zai Iya hakura, jiyanma ya kyaletane saboda tadan saki
jikinta dashi



Ahankali ya matsa jikinta, sosai yashige jikinta Kamar wanda yakeson komawa cikin ta



Rungumota yayi jikinsa, cikin rada rada yace Bilkisuuuuu....yanda yaja sunan nata ne yasa tsikar jikinta
tashi



Gabanta yana faduwa cikin rawar murya tace na.. Na'a...na'am...



Kansa ya cusa awuyanta yana shaqar qamshin dake fita Daga jikinta, yace ki kwantar da hankalinki babu
abinda zanyi Miki kinji?
Wanna Karan Kam Bata Iya bashi amsaba, sai Daga Kai datayi, yanzu banda rashin kunya Yaya Imran ne
zaiyi mata haka? Yaya Imran fa, yayansu na gida



Hawaye ne suka fara silalowa Daga idonta nan take tafara shashshekar kuka



Cikin sauri ya juyo da ita tana fuskantarsa

Fuskarta yakama da hannunsa duka biyun, Ahankali yafara matso da fuskarsa dab da Tata fuskar,
harshansa yasa yana lashe duka hawayen nata,cikin rada yace kiyi hakuri, kiyi Shiru kinji?

Tana kuka ta Daga masa Kai

Gaba daya yabi Fuskarta yana lasa Kamar maye,



Bilkisu kuka yaqaru ganin yanayi mata Abu Kamar ba Yaya Imran dinsu ba



Domin yahanata kukan yahade bakinsu waje daya, Daga nan labari yasha banban



Yayinta Imran ya nemi hanyarsa yashiga da qyar a lokacin Bilkisu taqara volume din kukanta, cikin kuka
tace Yaya kayi hakuri, Yaya Dan Allah kabari



Amma inaaa Imran Kan Baisan inda kansa yakeba, kawai aiki yake, shi kansa hawayen dadi yake, yakasa
rarrashinta



tana kuka tana Yaya natuba, Dan Allah kabari, Yaya zan mutu....



Shima Ahankali cikin kukan yake Cewa Hajiya... Hajiya nagode (😂😂)



Bilkisu ganin baya hayyacinsa yasa tafara dukansa Amma haka tayi harta gaji ta Dena, ganin Kamar tana
dukan gunki ne
*** *** ***

Cikin sanyin jiki tayi wankan tasaka rigar bacci ruwan siminti,Addu'ah tayi ta kwanta, Bata jima da
kwanciya ba yashigo dakin da jallabiya ajikinsa

Ahankali yace Fatima



Shiru tayi masa, Kuma Sarai tajishi



Fatima ki daure kitashi muyi sallah Ko



Nanma Shiru tayi masa



Murmushi yasaki yatashi yadauketa cimak yasauko d ita qasa



Shagwaba tafara yi masa tana Cewa haba Yaya Dan Allah nifa nafara bacci



Cikin lallama yace nasani, ki daure nace Nima



Haka tasaka doguwar Riga Akan rigarta tasaka hijab, ya kalleta yace alwalafa?



Murya ciki ciki tace masa inada alwala



Murmushi yayi yatada kabbarar sallah, dama yasan tana jinsa ba bacci takeba



Suna idarwa yayi Mata duk tambayoyin dasuka dace, kanta yakama yayi Addu'ah sannan yace kije kiyi
baccinki
Babu musu tatashi tahau gadon ta kwanta, Saida yakashe musu wutar dakin, sannan ya cire jallabiyar
dake jikinsa yahau gadon ya kwanta



Cikin tsananin farin ciki yace amarya



Tana jinsa tayi Shiru



Tsam yatashi yadawo gabanta, gashin kanta yafara shafawa, yace inason gashin nan



Duk tana jinsa tayi Masa Shiru



Girarta yashafa yace inasan wannan girar ma

Sannan yadawo Kan idonta yana shafawa kafin yayi magana ta Bude idonta, cikin shagwaba tace Yaya
Allah bacci nakeji, Dan Allah kabarni nayi



Taya zan barki kiyi bacci Bayan baki tsaya munyi fira ba, Kuma baki bani abunaba



Cikin mamaki tace wanne irin Abu Kuma?



Bakinsa ya turo gaba yana yi mata nuni da nashanunta



Aida sauri tarufe idonta, gaba daya kunyarsa ta Kamata



Hannayenta ya janye data rufe idonta dasu, cikin kasala yace bakya son nabarki kiyi baccin?
Gabanta na faduwa tace inaso



Cikin tsananin sha'awarta da buqatuwa yace toki bani Ko Dan kadan ne saina barki kiyi baccin kinji?



Shiru tayi masa



Ahankali yace inyi?



Cikin kunya ta Daga masa kanta



Bakinsa ya Dora awuyanta yafara kissing dinta in gentle



Shiru tayi tana jinsa, Amma gabanta banda faduwa babu abinda yake



Yana kissing wuyanta ahaka harya saukko Kan abinda yake mutuwar so, Ahankali yaja rigarta ya cire ta
Gaba daya, yanayin tozali dasu yayi musu kyakykyawan kamu

Bakinsa ya Dora akai yanasha, saiga Iman tayi Shiru tanajin wani irin dadi



Idanunsa jajir yadago kansa ya kalleta yace kinajin zafi? Dasauri ta girgiza kanta, kunnanta yaje yarada
mata Cewa akwai dadi?



Ahankali cikin kunya tadaga masa Kai alamar eh



Kansa ya maida yaci gaba da abinda yake, can Taji Abu yanayi mata zafi, rintse idonta tafara, tana yarfe
hannu

Cikin azaba tace Yaya akwai zafi
Shikuwa baima jitaba, kawai qara qaimi yake Akan abinda yake, kuka tafara tana Cewa Yaya Aliyu akwai
zafi wallahi, zafi sukemin



Bakinsa ya cire Daga kansu yahade bakinsu waje daya, cikin rashin nutsuwa yake kissing dinta, gaba daya
yafice a hayyacinsa, laushin fatarta dakuma Yanda take masa shagwaba ne yasa yaqarajin tsananin
buqatarta



Da zafi zafi yake neman hanyar shiga harya samu, ananfa Iman ido yaraina Fata, kuka take sosai, Hajiya
Yaya zai kasheni, mamy, Farhan, zainab, babu wanda Iman Bata kiraba, Amma tahadu da soja,
kunnuwansa duk arufe suke babu abinda yakeji awannan lokacin



*** *** ***

Washe gari

Cikin kuka tace Allah bazan zauna dakai ba, nide kawai kamaidani wajan Hajiya



Murmushi yasaki, ganin Yanda ta hauka ce masa lokaci daya, yace yanzu Bilkisu haka kikeso muje wajan
hajiyan? Kingafa tafiyarki ma Bata daidai ta ba, kibari Zuwa gobe saimu hada yanamu yanamu mutafi
wajan hajiyan,



Eh naji, Allah Ko baka kaini ba, saide kadawo kaga Bana nan, wallahi bazan zauna ka kashe Niba



Awannan lokacin Kam Saida yadara yace naji, nayarda Amma yanzu de Kisha tea dinnan, ga maganin ki
Kisha, insha Allah gobe sai wajan hajiya



Tea din takarba tana Sha Ahankali, sai shagwaba take masa, Shikuwa sai biye mata yake



*** *** ***



Kunnansa daya takama ta murde, da karfi yace Auch mamy!
Cikin fishi tace yanzu baby abinda kayi ka kyauta Kenan? Zakaje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login