Showing 114001 words to 117000 words out of 124573 words
Chapter 39 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
yayi ya
maida kofar ya rufe bayan ya murza makulli dakin duhu hakan yasa tasake kankame shi daga
baya, kofar bedroom ya bude ya shiga ya rufe sanan ya sauko da ita daga bayan shi da sauri
takara rirrikeshi dan bata ganin komi dakin ko ina duhu, abu ya danna haske ya gauraye dakin
ware ido tayi tana kallon ko ina tundaga inda take tsaye akasa ya zuba flowers jajaye da
balloons tako ina jajaye akasa har zuwa kan gadon dayaji farin bedspread dakuma farin bargo,
yarubuta I Love you da flowers din akan gadon, akan bedside drawer kuma wani hadadden mini
bucket ne dake cike da ice cubes daketa tiriri, sakinshi tayi da gudu tadau balloon tana wasa
saikuma ta tattaka jajayen flowers din da farar kafarta tai wajen gadon ta tsaya tana kara kallon
rubutun flowers din dake kan gadon tana washe baki, tundaga yatsar kafarta yake kallon dake
kan jajayen flowers har zuwa gashin kanta wani irin sonta na fizgar shi baida buri daya wuce ta
warke yanzu, sake washe baki tayi ta daura yatsar ta akan flowers din I tace "I" saikuma ta
matsa ta taba na love ta kafeshi da ido saikuma tace tace "l...l..love" takara matsawa ta taba na
you tace "you" tai tsalle, ahankali ya tako ya zo tabayan ta daura kanshi yayi a wuyanta ya kulle
hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "ur conditon is improving u just read something
baby, gobe zan kaiki hospital" kiss yamata awuya har lokacin idanunta nakan rubutun ahankali
tace "I Love you" yadade yana kallon bakin ta saikuma ya saketa, ahankali yakai guiwar shi
kasa ya riko hanunta, kwalalo ido tayi itama zatai kneeling kaman yanda yayi ya girgixa mata
kai yace "no" hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani red small box, ahankali ya bude wani
hadadden diamond ring ne aciki, ciro ring din yayi ya ijiye box din agefe ya sake riko hanunta,
fuskarta ya kalla ahankali yace "wife you've been nothing but a blessing to my life, kin haskaka
rayuwata kin chanza ni, am not that Ayaan mebin mata mara son yin salla, sa sarka da kunne
da sauran su, you are a gift to my life Bilkis, ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin
wani irin bane, I love you so much Baby" ring din ya sanya mata a yatsu aiko chass ya zauna
bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun peck sanan ya saki
hanun ihu, tayi tsalle tana kallon zoben kamota yayi tareda daura kanshi akan cikinta ya
rungumeta ahankali yace "thank you" cikin yama kiss kafin ya saketa ya mike yana kallon fuskar
ta washe mai baki tayi saikuma ta fada jikinshi, ahankali ya cirota daga jikinshi wani abu ya
danna kalan wutan dakin ya koma dim blue, sama ta kalla tana kallon wutar dakin dataga ya
chanza daga fari, ahankali ya daura hannunshi kan spaghetti hand din rigar baccin ta kwantar
dasu yay kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta yakai bakinshi saitin kunenta yana lashe
kunen hannunshi na zame rigarta kasa ahankali, murya chan kasa yace "zan gaisa da ajiyata,
let my baby feel his Papa" karasa zame rigan yayi ya dauketa akan hannunshi, sakala hanunta
tayi tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi Shima kallonta yake, batare daya raba idanunsu ba
ya taka ya kwantar da ita akan gadon yay resting kanta akan lumtsetsen filon gadon ahankali,
bakinshi ya daura asaman kan idonta kankame idon tayi hakan yasa ya sakin mata wani irin
kiss mai kara wani yarr taji da sauri ta saki wani irin ajiyar zuciya da yakusa zautar dashi,
hannayen ta yacire daga bayan kanshi ya ijiye ya tashi yana wani irin kallon ta itama shitake
kallo tana washe mai baki da idanunta dasuka kankance, rigar shi ya cire ya nannade yana
wani irin murmushi ya wurga mata akan fuska da sauri tacire rigan daya rufe mata fuska ta jefar
gefe tana washe baki ta kalli inda yake tsaye amma bashi awajen, ahankali taji saukar kankara
abayan kunenta wani irin nishi tayi mai kara ta daura hanunta akan hanunshi, gangarawa yayi
da ice cube din tundaga bayan kunenta har zuwa wuyan yana wani irin gogawa gently, nishi tayi
tana lumlumshe ido kaman zata shide takeji, chusa hancinshi yayi abayan kunenta sosai
harshen shi a cikin kunenta ya mika hannu ya dauko wani ice cube din ganin wanan ya narke,
abakin shi yasaka guda biyun daya debo wanan karan ya juyo da ita ta fuskance shi ta kallai da
idanunta dasuka chanza kala, bakinshi dake dauke da ice din ya daura akan wuyanta kankame
kanshi tayi gam gam, ahankali slowly yake gangarowa da ice din tundaga wuyan ta har ya
sauka akan kirjinta wani irin lalatatcen kara tasaki "ahhhh" ta rirrikeshi tana lumlumshe ido tana
budewa, saida kankaran ya narke a kirjinta sanan, ya fito da harshe ya lashe ruwan kankaran
tundaga kirjinta har zuwa wuyanta, ya dago kanshi yana kallon fuskarta kallon shi takeyi da
idanunta da basa buduwa duka sai ajiyar zuciya take sama sama, batare daya janye idanunshi
daga nataba ya dauko ice guda daya ya jefa abaki, hannu yasa yay wani irin cupping face dinta
ya hada bakinshi da nata suka shiga farfasa kankaran atare, kankameta yayi sosai suka
hahhadiye kankaran kafin su shiga kissing juna, hannunshi ya mika ya dauko ice guda daya
batare daya raba bakinsu ba ya daura akan cikin ta, kara kama bakinshi tayi tana kankameshi,
ahankali yake zagaye cibiyar ta da kankaran yana wani irin lumshe ido, fizge bakinta tayi daga
nashi jin kaman zata sume wani irin kara tayi daya kara birkita shi tayi kafin tadan bude idonta
da kyar, da kyar ta mika hanunta ta dauko ice guda daya tana nishi daurawa tayi akan wuyanshi
kaman yanda yamata taja kasa tana gangaro wa kirjinshi wani irin moaning yayi yakara
matsowa alamun ta cigaba.
Salla yazo maybe kujini kokuma Sai bayan Salla depend on inna sami lokaci.♦♦
*SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
92 - 93
Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba
bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi
yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake
hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade
ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan
fuskarshi, ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss
yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya
bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin din
hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana
kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi
yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya kunna wayar, number Dr
Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan
karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a
su boy now now now naga har muryan ka yafito rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman
ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test
tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da
kanshi ajikin kujeran, ba'a wani dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi
izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi
igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani
inkasha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta
yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta
sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin ya tsaya sanan
yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr
Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu
yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro number driver su yakira ahankali yace
"ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau
lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya
karba yana dubawa da sauri ya manna paper test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge
takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen
gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida
kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana
wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai
gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace
"congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi
tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace
"thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin
cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu
yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa,
murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma
yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada
mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa
yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon daya lullubeta dashi yaja
kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya
daura akan cikin yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura
akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura
duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin murmushi
yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake
murmushi yayi tsabagen murna yama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido,
ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya kalleta hada ido
sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata
a goshi yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi
ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya
shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya saketa
idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya
saukar da ita daga gadon cikinta yakara kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi,
hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata takalmin ta yariko hanunta
suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.
Suna shiga gidan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa
akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka
taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba, kallo
daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi
abayan Ayaan tana make mata kafada Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a
ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta itama shi take
kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma
ta kalli Raiyanan make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya
rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girgiza mata kai yace "karkiyi kuka batada
lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karasa wajen
hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma
godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe abayan shi Mum namata magana ma taki amsawa,
mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda Aaman keta kallon Raiyana
murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da
kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a yamusu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga
mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan sukumu suka koma cikin
gida.
A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi
magana kasa kasa, abinci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank
you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" da sauri ta tashi tana neman hawa kan
jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi
maganan wanan sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada
ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa keya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen
abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kaman zatai
kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude
bakinta ta karba tana ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa
bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin da jikinshi keyi, saikuma ta dago
ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa yayi
yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe
spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi tayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi
yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai sama dakin Mami ya
zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay
here ki zauna da Mami don't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake
ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sakinta yayi ya mike zai fita daga
dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai,
murmushi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari
naje okay" yay maganan yana zaunar da ita akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro
wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata,
zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana
kokarin yi, kiss yamata a kunne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na
kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da game din tayi da sauri ya fita daga
dakin, sakkowa kasa yayi yaga Mami zaune akan kujera tana waya da Ummu Haneef kusa da
ita ya zauna saida tagama sanan yace "Mami na am going out, wife na dakin ki" gyada ma kai
tayi tace "ina zaka son kaida baka da lafiya" dan murmushi yayi yace "am fine Mami drugs zan
siyomata" da sauri yafita daga falon kafin takara jefomai wani tambayan.
Saida tai game din ta gaji ta ijiye wayan akan gadon ta kwanta tana lumlumshe ido sabida wani
irin zazzabi dake cinta ga cikin ta dake wani irin juyawa tanaso tai amai, shigowa dakin Mami
tayi yanda taga tana jujjyawa akan gado yasa ta karaso da sauri ta dagota zafin dataji ajikin ta
yasa tai salati tace "bakida lpy ne daughter sannu kinji bari nakira mijin naki yaduba ki" gyara
mata kwanciya tayi daidai lokacin idanunta suka sauka akan wayar Ayaan dake kan gado,
kokarin tashi da take yi daga gado yasa Mami tace "ina zaki" nishi take tana shafa wuya yanda
takeyi yasa Mami tace "amai?" kaman jira aman yake takira sunan shi, amai ta shiga yi anan
Mami bata hanata ba Sai sannu take mata saida tagama sanan tafashe da kuka Mami ta kaita
bayi tasata ta kuskura baki sanan tafito da ita ta kwantar da ita akan gado ta gyara wurin ganin
bacci yadan dauketa yasa tafita ta shiga dakin Abba dake tareda Baba Suleman cike da
damuwa tace "alhaji Bilkisu batada lpy kuma Ayaan yafita yaje asibiti yabar wayar shi agida" da
sauri Abba yace "subhannalah bari nakira Ibrahim to yabashi wayar idan kuma baya wajen
shiyazo ya duba mana ita" wayar shi ya dauka yay dailing number Ibrahim ringing daya ya
dauka, da sauri Abba yace "Ibrahim Ayaan na wajen ne wlh matar shi ba lpy" anatse Ibrahim
yace "a'a baya hospital bai dawoba tun bayan barinsu dazu, amma ai karku damu ciwon datake
yi normal ciwo ne kasancewar tana dauke da sabon ciki" zumbur Abba yamike yana kokarin
faduwa da sauri Baba Suleman ya mikamai sandarshi ya karba ya rike gam gam yace "me, me,
mekace Ibrahima?" dan dariya Dr Ibrahim yayi yace "Abba dama boy baifada ma ba, aiko dazu
bayan kun tafi tanata zazzabi shine fa yaban jinin ta nakai lab akai test gwajin farko yanuna
tana dauke da juna biyu" "juna biyu" Abba yafada yana goge yar kwallan farin