Showing 111001 words to 114000 words out of 124573 words
Chapter 38 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf
yi ya matseta sosai ya
manna mata kiss a gefen wuya, sakin shi tayi hakan yasa ya saketa, side hug tabashi ta
kwantar da kanta kaman baby akafadar shi tana kallon cikin nashi tana saukar da ajiyar zuciya
saikuma ta tashi ta kalli fuskar shi shima ita yake kallo washe mai baki tayi ta zauna akan cinyar
shi tana kallon pink lips dinshi, hannayen shi biyu ya daura akan kafadar ta ya turo da kanta
gaba ahankali, ya goga hancin shi kan nata, washe mai baki tayi tana kallon kwayar idonshi
murya chan kasa yace "I missed yhu wife" sake washe mai baki tayi itama ta daura hannayen ta
akan nashi tana washemai duka hakoran ta, sakin hanun shi tayi ta daura hanunta akan
kumatun shi ahankali ta matso da bakinta saitin nashi tana kallonshi, shima ita yakema wani irin
kallon so, ture hannayen shi tayi daga kafadar ta ta sanya hannu tai cuddling kanshi tana
washemai baki tana kallon lips dinshi da sauri ta kama lips din, wani irin ajiyar zuciya ya sauke
ya wani kamo bakinta da kyau yana kara sanyata ajikin shi hannayen shi na yawo abayanta
yana kokarin zuge zip din rigarta.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
92 - 93
Zage zip din rigar yayi ya balle hook din bra, cire rigar yayi ya ijiye agefe ahankali ya raba
bakinshi da nata ya tsaya yana kallon kirjinta, leka fuskar shi tayi tana washe baki, murmushi
yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan kirjinta yana noticing wani abu, ahankali yasake
hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan yasakamai damuwa aranshi, sundade
ahaka tana kankameshi yana wasanni da ita haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan
fuskarshi, ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss
yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 2min ahaka saikuma ya
bude tafin hanun nata da zufa yagama jikawa, share zufan yayi sanan yakurama soft skin din
hanun ido nakusan minti uku, danna tafin hannun yayi saikuma ya maida hanun ya ijiye yana
kara kallon fuskarta, bargo yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon, ahankali yadau wayarshi
yafita daga dakin bedroom yaje office zama yay akan kujera sanan ya kunna wayar, number Dr
Ibrahim yafito dashi yay dailing ringing biyu yadauka yace "patient dawata matsala ne nazo" dan
karaman tsaki yaja yace "ya isheka fa" cikeda iskanci da neman tsokana Dr Ibrahim yace "a'a
su boy now now now naga har muryan ka yafito rass ne, baki yabudu wife tabude ma" kaman
ya naushe shi haka yaji, ahankali yace "please kazo I need yhu kataho min da allura da test
tube I wanna take wife's blood" yana maganan ya katse wayar, ya lumshe ido ya jinginar da
kanshi ajikin kujeran, ba'a wani dau lokaci ba saiga Dr Ibrahim saida yafara knocking yabashi
izinin shigowa sanan ya shigo office din dauke da abubuwan dayace tashi yayi ahankali ya karbi
igiyan da sirinji yace "am coming" da kallon mamaki Dr Ibrahim yabishi lallai soyayya magani
inkasha ka warke, dakin ya shiga ahankali ya kamo hanunta gudun karya tadata ya kulle ta
yanda jijiyoyin ta zasu fito alluran yasaka saida ta yatsine fuska cikin bacci ya debo jininta
sanan ya zaro tareda manna cotton wool awajen ya warware igiyan, saida jinin ya tsaya sanan
yafita daga dakin, Dr Ibrahim yabama wa ya karba yace "please kaba yan lab a.." da sauri Dr
Ibrahim yatare shi ta hanyar cewa "lallai su boy kafa wuce boy yanzu" duka ya kaimai da gudu
yafita yace "am coming" zama yayi akan kujera ya ciro number driver su yakira ahankali yace
"ka kawomin mota" katse wayar yayi ya jingina da kujera yana kallon agogo, ba'a wani dau
lokaci ba Dr Ibrahim ya shigo dauke da test result din ya mikamai yana murmushi da sauri ya
karba yana dubawa da sauri ya manna paper test result a fuska yana wani irin murmushi, fizge
takardan Dr Ibrahim yayi shima yana murmushi yana nunashi da yatsa irin kai kai dinan shegen
gorane, da sauri ya kifa kanshi akan table yana dan dariya, baki Dr Ibrahim yakama yace "saida
kagama aiki ne kake wanijin kunya da rashin lafiyar ta ka dura mata ciki" dago kai yayi yana
wani ciccin magani yana kokarin mayar da murmushin dayake ji ya kalli Dr Ibrahim ya daga mai
gira daya sama yana dan dariya, girgiza kai Dr Ibrahim yayi saikuma ya mikamai hannu yace
"congratulations Dr kakusa zama father in d next 36weeks da some days" tashi Ayaan yayi baiyi
tsammaniba kawai yaji ya rungume shi yana wani irin murmushi mai sauti sosai ahankali yace
"thank you Dr for giving me this good news" sakinshi yayi har lokacin murmushi yake, bandejin
cikin shi ya nunamai yace "take it off" kallon shi Ibrahim yayi saikuma yatabe baki yasa hannu
yacire bandejin dan kara yayi saikuma ya kalli wurin yawarke rass ya saukar da riganshi kasa,
murmushi yayi yace "thanks gida zani" "na sallame kane patient?" hararan shi yayi saikuma
yace "sorry Dr wife need to go home taci abinci and relax, as for me am fine yanzu ai" gyada
mai kai Ibrahim yayi yace "yea I can see dat" daidai lokacin akai knocking bada izinin shigowa
yayi driver ne key yakarba yatafi Ibrahim ma yafita daga office din.
Ahankali ya tsugunna kusa da ita ya kafe fuskar ta da ido, bargon daya lullubeta dashi yaja
kasa tundaga kan wuya yake kallonta harya saukar da idanunshi akan flat cikinta, hannu ya
daura akan cikin yana wani irin kallon cikin yana murmushi saikuma yakai kunenshi ya daura
akan cikin batare daya sakin mata nauyi ba, daga kunen yayi ya kalli cikin saikuma ya daura
duka hannayen shi akan cikin yana murmushi ahankali yace "Hello little one" wani irin murmushi
yayi da bayyanar da duka hakoran shi saikuma ya nuna kanshi yace "is me, ur Dady" sake
murmushi yayi tsabagen murna yama rasa mezaice daura kanshi yay akan cikin ya lumshe ido,
ahankali yace "Alhamdulillah" dan motsin da yaji tayi yasa ya dago kai ya kalleta hada ido
sukayi da sauri ya mike, tashi da ita yayi yana taba gaban kanta har lokacin da zafi kiss yamata
a goshi yace "sorry baby muje gida kici abinci saiki sha magani okay" gyada mai kai tasake yi
ahankali tana kallon shi, lips dinta ya kafe da ido kasa daurewa yayi ya kamosu ahankali ya
shiga kissing dinta itama tana mayar mai da martani sun dade ahaka sanan ya saketa
idanunshi na kankancewa rigarta ya dauka ya samata duk tana kallon shi kafin ya dagata ya
saukar da ita daga gadon cikinta yakara kallo saikuma yay murmushi, washemai baki itama tayi,
hijabin ta ya saka mata yadau wayar shi da key mota yasaka mata takalmin ta yariko hanunta
suka fita daga dakin sukai waje saimai ya jiki ake yana amsawa suka shiga mota sukai gida.
Suna shiga gidan daidai lokacin su Aaman na shirin shiga mota dan zuwa airport, tsaitsayawa
akayi ana kallon su fitowa yayi daga motar ya zagaya ya bude mata ta fito hanunta ya riko suka
taho dukan su mamaki sukayi kaman ba Ayaan dako ido baya Iya budewa bane dazu ba, kallo
daya Aaman yamata ya dauke kai, Raiyana da sauri tazo zata rungumeta makalewa tayi
abayan Ayaan tana make mata kafada Raiyana kuma ta tsaya turus hawaye sun ciko mata a
ido Aaman yakasa daina kallonta, cirota daga bayan shi Ayaan yayi ya kalleta itama shi take
kallo ahankali ya nuna Raiyana yace "Raiyana kanwarki ce jeku gaisa" kallon shi tayi saikuma
ta kalli Raiyanan make mata kafada tasake yi takoma tana neman shigewa jikinshi, da sauri ya
rike hanunta ya kalli Raiyana dake shirin yin kuka ya girgiza mata kai yace "karkiyi kuka batada
lpy ne amma takusa warke wa zata ganeki in sha Allah, muje" tafiya sukayi suka karasa wajen
hannu ya mikama Aaman sukai musabaha yakara mai godiya sanan yama Mum da Dad ma
godiya sosai, Bilkisu kam duk tabi talabe abayan shi Mum namata magana ma taki amsawa,
mota suka shiga direba yajasu duk Ayaan na lura da yanda Aaman keta kallon Raiyana
murmushi yayi kawai, sanan ya juya suka gaisa da Baba da suma tafiya zasuyi yanzu sosai, da
kyar yasa Bilkisu ta gaidashi addu'a yamusu dakuma fatan samun lafiyan ta sanan suka shiga
mota shida Raiyana da bata so tatafi driver yajasu suka tafi. Sanan sukumu suka koma cikin
gida.
A falo suka zazzauna Abba yakasa daina kallon Ayaan dakema Bilkisu dake kusa dashi
magana kasa kasa, abinci Mami ta kawo musu white rice da miyar liver karba yayi yace "thank
you Mami na" abincin ya nuna mata yace "let's eat" da sauri ta tashi tana neman hawa kan
jikinshi, ganin haka yasa Abba ya kalli Baba Suleman yace "kaga Sulemanu zomuje muyi
maganan wanan sabon project din" rike mata hannu Ayaan yayi yadago kai ya kalli Abba hada
ido sukayi da sauri ya dauke kai yana sosa keya, Mami dai dan hararan shi tayi ta wuce kitchen
abinta su Abba kuma sukai sama, fizge hanunta tayi daga hannunshi daya riketa kaman zatai
kuka tahau kan jikinshi ta kankameshi, abincin ya debo a spoon yakai bakinta ahankali tabude
bakinta ta karba tana ci, 5 spoon tayi kacal tafara kakarin amai da sauri ya bata ruwa ya shafa
bayan ta hakan yasa tai lamo ajikin shi tana shakan kamshin da jikinshi keyi, saikuma ta dago
ta kallai spoon din ta dauka ta debo abincin takai bakinshi tana washe mai baki budewa yayi
yaci yana kallon kwayar idonta yana murmushi, ahaka tadinga bashi harya koshi ya karbe
spoon din ya ijiye maida kanta kirjinshi tayi tai lamo, dagota yayi hakan yasa ta kallai murmushi
yamata ya sakin mata peck a kumatu dagata yayi Shima yatashi sukai sama dakin Mami ya
zaunar da ita akan gado sanan ya tsugunna agaban ta, hanunta ya kama yama peck yace "stay
here ki zauna da Mami don't cry okay" washemai baki tayi hakan yasa yay murmushi yasake
ma hanunta peck yace "am coming zan fita ne, I love you" sakinta yayi ya mike zai fita daga
dakin da sauri ta rike mai hannu ta tashi ta shige jikinshi ta dago kai tana girgiza mai kai,
murmushi yayi ya shafa mata kumatu ahankali yace "I wanna get drugs 4 u please luv kibari
naje okay" yay maganan yana zaunar da ita akan gado, ganin kuka zatamai yasa ya ciro
wayarshi daga aljihu yay downloading game din tample run yay installing ya kunna yabata,
zama yayi kusa da ita ya rungumota jikinshi yana nuna mata yanda akeyi washe baki tayi tana
kokarin yi, kiss yamata a kunne da sauri ta juyo ta kallai, lips dinta yakama yay mata kiss na
kusan minti daya sanan yace "continue ur game" cigaba da game din tayi da sauri ya fita daga
dakin, sakkowa kasa yayi yaga Mami zaune akan kujera tana waya da Ummu Haneef kusa da
ita ya zauna saida tagama sanan yace "Mami na am going out, wife na dakin ki" gyada ma kai
tayi tace "ina zaka son kaida baka da lafiya" dan murmushi yayi yace "am fine Mami drugs zan
siyomata" da sauri yafita daga falon kafin takara jefomai wani tambayan.
Saida tai game din ta gaji ta ijiye wayan akan gadon ta kwanta tana lumlumshe ido sabida wani
irin zazzabi dake cinta ga cikin ta dake wani irin juyawa tanaso tai amai, shigowa dakin Mami
tayi yanda taga tana jujjyawa akan gado yasa ta karaso da sauri ta dagota zafin dataji ajikin ta
yasa tai salati tace "bakida lpy ne daughter sannu kinji bari nakira mijin naki yaduba ki" gyara
mata kwanciya tayi daidai lokacin idanunta suka sauka akan wayar Ayaan dake kan gado,
kokarin tashi da take yi daga gado yasa Mami tace "ina zaki" nishi take tana shafa wuya yanda
takeyi yasa Mami tace "amai?" kaman jira aman yake takira sunan shi, amai ta shiga yi anan
Mami bata hanata ba Sai sannu take mata saida tagama sanan tafashe da kuka Mami ta kaita
bayi tasata ta kuskura baki sanan tafito da ita ta kwantar da ita akan gado ta gyara wurin ganin
bacci yadan dauketa yasa tafita ta shiga dakin Abba dake tareda Baba Suleman cike da
damuwa tace "alhaji Bilkisu batada lpy kuma Ayaan yafita yaje asibiti yabar wayar shi agida" da
sauri Abba yace "subhannalah bari nakira Ibrahim to yabashi wayar idan kuma baya wajen
shiyazo ya duba mana ita" wayar shi ya dauka yay dailing number Ibrahim ringing daya ya
dauka, da sauri Abba yace "Ibrahim Ayaan na wajen ne wlh matar shi ba lpy" anatse Ibrahim
yace "a'a baya hospital bai dawoba tun bayan barinsu dazu, amma ai karku damu ciwon datake
yi normal ciwo ne kasancewar tana dauke da sabon ciki" zumbur Abba yamike yana kokarin
faduwa da sauri Baba Suleman ya mikamai sandarshi ya karba ya rike gam gam yace "me, me,
mekace Ibrahima?" dan dariya Dr Ibrahim yayi yace "Abba dama boy baifada ma ba, aiko dazu
bayan kun tafi tanata zazzabi shine fa yaban jinin ta nakai lab akai test gwajin farko yanuna
tana dauke da juna biyu" "juna biyu" Abba yafada yana goge yar kwallan farin cikin daya
zubomai da sauri yace "kaga Ibrahima fadamin kome kake so inhar baifi karfina ba nakane wlh"
dariya Dr yayi cikeda murna yace "Abba dama spain í ¼í·ªí ¼í·¸ nake so nakai matana mudanje yawon
bude ido" cikin wani irin farin ciki yace "katura min duka information dinka kaida matar ka zansa
amuku visa ka shirya ba Spain kadaiba harda wasu kashashen ma saika zaga tukwuicin ka
nabani wanan albshir dinne" ihun dadi Dr yayi yace "godiya nake Abba Allah kara tsawon
kwana ya Kade fitina" katse wayar Abba yayi yay ma Allah sujjada yana godiya saikuma ya
tashi zaune yana kallon Mami yace "ashe dai boy angirma kiga fa bai fada mana Bilkisu nada
ciki ba" yay wani irin dariya irin ta manya yana girgixa kai saikuma ya kalli Mami da tsabagen
farin ciki bakinta yaki rufuwa yace "Firdausi jeki tambaye ta koma metake so inhar zai zauna
acikin bazatai amai ba, aje asiyo ahada mata, koma dai amata shashaka ne kinsan fa lokacin
dakike da cikin Boy har tsakiyan dare tadani kike zakici shashaka" da sauri Mami ta rufe fuska
tajuya tafita Baba Suleman namata dariya tasan idan tace zata Kara Koda minti dayane Alhaji
saiya tona asirin duka abinda tayi datana da cikin Ayaan yanda yake cikin farin cikin nan.
Kaceme wa anguwan yayi dan Abba kyauta yadinga yi harda na innanaha.
Wuraren goma ya shigo part din sanye da 3quater white, sai white long sleeve t-shirt dabai kulle
boturan ba kirjinshi abude sai wani irin kamshi yake mai tafiya da zuciya, ganin bakowa afalon
yasa yay sama dakin Mami ya bude ya shiga dayar gajeren sallama daidai lokacin tafito daga
bayi daure da towel daya tsaya mata acinya, hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta
fashe da kuka tana dukan shi, kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta murya chan kasa yace
"am sorry" make mai kafada tayi ta sakeshi tana turomai baki ta juya tai kan gado tadau rigar
baccin da Mami ta ijiye mata akan gadon, da sauri ya biyota kwantowa yay tabayan ta ya daura
duka hannayen shi akan cikinta yana shafawa, ahankali ya lumshe ido yayi yana shakan
kamshi turaren da Mami tahada mata a ruwan datai wanka dashi dake fizgar shi sosai, murya
chan kasan makoshi yace "please baby" bude kofa da akayi yasa ya bude ido ahankali batare
daya saketa ba hada ido sukayi da Mami dake rike da mug, akunyace ya saketa yay wajen
Mami ya karbi mug din yace "sannu da aiki Mami na" kallon shi tayi saikuma ta kama kunenshi
ihu yayi asangarce yace "wash Mami zafi" ajiye rigar tayi da gudu tazo wajen tana kallon yanda
Mami ta rike mai kunne, ta kalli Mami tafashe da wani irin kuka tana tsalle kokarin takai
kunenshi ta ture hanun Mami, wani irin murmushin dadi yayi mai sauti yana kallon Mami shima
kaman zaiyi kuka, hakan yasa Mami ta sakeshi tareda dungure mai kai, da sauri Bilkisu ta
rikeshi ta rungume hannunshi tana share hawayen daya gama wanke mata fuska, baki Mami
takama tace "ah lallai yaran zamani, wato na ja kunen mijinta tana kuka, kunga tafiya ta ai,
kabata mug din natane" tajuya zata fita, dariyan iskanci yabi Mami dashi hakan yasa ta juyo
itama dariyan ke cinta daurewa take ta harare shi tace "mara kunya kawai dauketa kubarmin
dakina kafin nadawo" tasakai tafice, juyowa yayi ya kalleta da wani irin smile akan fuskar shi
abinda tayi yanzunan har kasan kasan ranshi yamai wani irin dadi, ahankali ya ijiye mug din
akan stool yawani hau yimata kiss tako ina, washe mai baki tayi haka ya cigaba da kissing dinta
harya jata zuwa gado, rigar baccin ta white da Mami ta fito mata dashi ya dauka ya saka mata
iya guiwa ya tsaya mata wani irin kallo yabita dashi sanan ya dauko hijabi yasa mata yadau
mug din yabata, karba tayi ta kafa abaki water melon da dabino Mami ta Nika mata a blender
tasaka madara da Zuma bata taceba, sosai yamata dadi ta shanye tass tabashi mug din iyewa
yayi anan sanan ya juya mata baya ya duka ya kalleta yace "hau" washe mai baki tayi sosai da
gudu ta dane bayan shi ya mike tsaye da ita ya gyara mata hanunta akafadar shi sanan suka
fito daga dakin sukai kasa, Abba da Mami da tunda sukaji Karan bude kofar su sukadan leko,
tafawa sukayi Mami ta kalli Abba tace "like father like son" hararan ta Abba yayi yace "kyau
Kenan bakiga yanda kika mutun munba da tsufa na amma duk randa bana dakinki baki Iya
bacci na Iya luv emmata" filon kujera Mami ta bugamai ya chabe yana dariya.
Shashin shi yay da ita, bude kofa yayi wani irin kamshi da sanyi ya bugi hancinta shiga