Showing 90001 words to 93000 words out of 124573 words

Chapter 31 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf

M Shakur   

09 Nov 2025

4029

danne filon tace
"die, die yar matsiyata, ki mutu dan ubanki malam, mayyar yarinya ke kikajama kanki...."

Parking yayi yafito daga motar shi rike da IPhone dinshi, dayan hanun kuma rike da ledan

shoprite da abubuwa ke ciki, direct bangaren shi yayi sabida yanda zuciyar shi taki natsuwa sai
kawomai Bilkisu take, da dan saurin shi yay ciki as usual yasa hannu ya bude kofar ya shiga,
dayake kofar irin wacce bata karan nanne, chak ya tsaya zuciyar shi naneman ta buga gabaki
daya.. Big Mum da bama taji alamun bude kofaba dan tabama kofa baya sai kara danne filon Bilkisu
na shure shure, tana kara dannawa tana "die, die yar matsiyata" kaman daga sama taji wani irin
azababben tsawan da tunda take arayuwanta bata tabajin irinshi ba, jitayi kaman muryoyi
mutum ishirin ne suka hadu suka mata tsawan. "B..Big..Big Mum!" awani irin firgice ta mike
tsaye idanunta acikin na Ayaan daya rikide yakoma kaman na zaki.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦




Maman Abd Shakur

78 - 79

Da mugun sauri ya shigo dakin ya kasa dauke idanunshi daga kan Big Mum data fashe dawani
irin kuka tana shafa fuskarta da kanta kaman mahaukaciya, daidai lokacin Mami ta bude kofar
ta shigo rike da bowl din wani farfesun Ganda na magani data hadama Bilkisu, da sauri ya
janye katon filon daga kanta, gatanan kaman bata numfashi ya daurata akan kafarshi, bowl din
hanunta Mami ne tasaki a kasa tsabagen yanda kirjinta ya buga takaraso cikin dakin da mugun
gudu ta tsugunna kusa da Ayaan tana kallon Bilkisu tace "maiya sameta Ayaan naga bata
numfashi" hannunshi biyu ya daura akan kirjinta yana dannawa da karfi, cikin tsananin fushi ya
kalli Mami da jajayen idanunshi yace "ask her" ya nuna mata big Mum dake kuka sosai, bakinta
ya bude ya zubama iska sanan yakara danna kirjinta, mikewa Mami tayi ta kalli Big Mum tace
"mekika mata hajiya tadena numfashi?" cikin kuka sosai Big Mum tace "Firdausi kinsan ko dazu
adakin ki nakusa faduwa ko kekika taroni, aljanu suka shigeni agidan biki, dazuma agidan biki
akace mini na shake wata nakusa kasheta, inaga abinda yasame ni kenan yanzu, oh Allah
nagode maka daka turo Ayaan dawuri wlh muryan shi yadawo dani hayyaci na, ko dazu yan
gidan biki malami sukace sun kiramin, Firdausi na shiga uku mena dawo haka, ku taimaka mini
dan ya rasulllahi, Aljanu ke damuna" wani irin kallo Ayaan ke binta dashi, Mami kam kusan
mutuwan tsaye tayi itama kallon hajiyar take, ahankali yace "Mami taimaka mata tatafi shashin
ta, Allah sawake" kallonshi Mami tayi ya dauke kai yacigaba da danne heart dinta da haryanzu
baya feeling beat dinshi, tashi yayi ya dauketa chak ajikinshi yazo zai wucesu, kafadar shi Mami
tarike batare data kirashi ba, dan lumshe ido yayi yabude yana kokarin saita kanshi ahankali
batare daya juyoba yace "Mami ki kaita ta chanza kaya tahuta, ku kira malami yamata rukiya"
yajuya yafita daga dakin azuciye.
Mami ma saida ta saita fuskarta sanan ta juyo ta kakalo murmushi tace "muje hajiya kidena
kuka Allah baki lpy" idanunta kadai ta kalla taji ko kadan bata natsu da itaba, batama yarda
bane, koma menene Allah ubangiji ya bayyana gaskiya, ya kuma karesu daga shirin duk mai
shairi, cikin wani irin kuka Big Mum ta daga kafa da kyar tace "Firdausi ni fa? Nine yau zan

kashe matar Boy dina habadai, nida nake cikin tsananin farin ciki tadawo" ahankali Mami tace
"karki damu kidena kukan nan bakida lafiya, muje ki kwanta anjima sai akira limamu yamiki
addu'a" ahaka tana kuka sosai suka fita jikinta ko ina rawa yake Allah dai yasa sun yarda, tasha
da kyar.

Awajen parking yay parking ya bude bayan motar yakara taba wajen heart dinta, yana beating
amma kadan kadan in bama ka natsu ba bazaka jiba, ahankali ya dauketa yay cikin hospital da
ita office dinshi ya shiga da ita ya kwantar da ita akan gado kafin yafita da sauri yaje pharmacy
wani irin allura ya karbo da sirinji saikuma ruwan alluran baima tsaya biyansu ba yadawo office
din da mugun sauri ya fasa kwalban ya debo alluran, hannu yasa ya daga rigarta sama yamata
alluran a daidai ta saitin kan zuciyar ta sanan ya zare ya daura hanunshi akan wajen yana
sauraran beating din idanunshi akan agogo, wurin minti biyar alluran ya dauka kafin heart dinta
yafara beating normal ajiyar zuciya ya sauke yace "Alhamdulillah" sanan yaja rigarta kasa ya
gyara mata, statesocope dinshi dake kan table ya dauka ya saka sanan yadawo gadon ya
daura akan kirjinta yana saurara cirewa yayi daga kirjinta batare daya cire daga jikinshi ba yafita
daga office din wani alluran pcm yasiyo a pharmacy yabiya kudin sanan ya dawo office din
yamata jin zazzabi ajikinta zama yayi akan kujera yana kallon fuskar ta, ahankali yakamo
hanunta yahada danashi yana shafawa yana tunane tunane daban daban, kafin ya ciro
wayarshi daga aljihu wani sako yatura sanan ya maida wayar aljihu, ajiye hanun nata yayi ya
mike tsaye yana zagaye dakin, yakai kusan 10min ahaka sanan ya shiga bedroom din dakin
alwala ya dauro yay Isha'i aciki kafin yafito ganin har lokacin bata farkaba yasa ya zauna akan
kujera yasake kamo hanunta yana shafawa yana addu'a tafarka.

Wuraren goma darabi tafarka awani irin mugun firgice tana kalle kallen dakin, da sauri ya hayo
gadon, wani irin ihu tayi ta kankame idanunta da sauri ya daura hannayen shi biyu akan kafadar
ta yace "hey wife, is me" bude idonta tayi ahankali tana ganinshi tafada jikinshi da gudu tana
wani irin kuka ta kankame shi kaman zata shiga cikin cikinshi takara sakin wani irin kuka mai
kara, kamata yayi shima ya rungumeta tareda sakin mata peck a gefen kumatu yana shafa
bayanta ahankali yace "meke miki ciwo" girgiza mai kai tayi tana kuka tamakasa magana, cirota
yay daga jikinshi da sauri tai yunkurin komawa ya hanata ta hanyar saka hannu a habarta ya
dago fuskarta yana kallon fuskar ta, ahankali yace "akwai abinda ke miki ciwo?" girgiza mai kai
tayi tafashe dawani kukan tafada jikinshi har lokacin jikinta rawa yake, bayanta yadinga tapping
hartai shiru murya chan kasa tace "fitsari nikeji" dena shafa bayanta yayi yace "okay" dagata
yayi daga jikinshi ya saukar da ita kasa batare daya saketa ba shima ya sauko zaiyi wajen kofa
ya kulle da sauri tabishi tana neman shigewa jikinshi tsayawa kallonta yayi da sauri ta shiga
jikinshi ta kankame shi, daukarta yayi ya kulle kofar office din da key sanan yay cikin bedroom
din office din da ita, ko ina agyare sai kamshi yake ya bude bathroom din ya shiga da ita ya
ijiyeta ahankali yace "am waiting for you" yajuya zai fita da gudu tarike shi ta kankame shi sosai
tafashe da kuka, cikin kuka tace "am scared" cirota yayi daga jikinshi yana kallon fuskar ta,
ahankali yace "okay jekiyi to am here" ciro wayarshi datai kara yayi yana dubawa itakuma tai
fitsarin tana kallonshi tana kuka duk atsorace take dabatasan nameba, tana gamawa tazo da
sauri takara rikeshi jikinta na rawa, daukarta yasake yi yana kallon fuskar ta ya fitar da ita daga

bayin akan gadon ya zaunar da ita ya juya zaiyi wajen fridge da sauri ta mike ta kama hanunshi,
dayan hanunshi yasa yasake rungumota jikinshi sosai sanan yay gaban fridge din da ita farm
fresh yogurt yaciro da glasdcup sanan yajuyo suka koma zaunar da ita yayi ya zauna agefenta,
da sauri takara matsowa kusa dashi tadaura kanta akan hanunshi ta rungume hanun, bude
yogurt din yayi da hannu daya ya zuba a cup ya kai bakinta yana kallon kwayar idonta, ahankali
tabude baki tadan sha, haka tasha har kusan duka sanan ta kawar dakai, ajiye cup din yayi
yadago kanta daga jikinshi yana kallon fuskar ta ahankali yace "meya faru? Tell me wat dat
woman did to you" kafeshi da ido tayi batare datace komiba kaman mai tunani da sauri takara
fadawa jikinshi ta kankame shi jikinta na rawa, lumshe ido yayi yasake budesu, juyo da kanta
yayi ta fuskance shi tana daga kan jikinshi, ahankali yace "Ya sunanki?" shiru tayi tana kallonshi
saikuma tadafe kanta daya dan soma vibrating sabida tunanin datake, da sauri ya janye
hanunta daga kan ganin jijiyoyin goshinta suna bullowa, ahankali yace "stop" bude ido tayi ta
kalleshi shima ita yake kallo something definitely happen, tunda gashinan gabaki daya ta
chanza, sanan kaman tana kokarin tunano abune amma takasa, yanzu brain dinta need to rest
gobe yakaita wajen Dad Fawaz. Kwantar da ita yay akan gado ganin kaman tai bacci, yamike
tsaye ya cire kayan jikinshi dan yay wanka yarage boxer kadai yay hanyar bayi, ahankali ta
bude ido kafin ta diro daga kan gadon da saurin bala'i jikinta na bari, fadawa jikinshi tafashe da
kuka sosai jikinta na rawa da kyar akuma karo nabiyu tace "am scared"
Rungomata yayi yana shafa bayanta kaman mai rada yace "am not going anywhere wife,
wanka zanyi" girgiza mai kai tayi takara kara karfin kukanta tana shigewa jikinshi kaman zata
koma cikinshi, ganin haka yasa ya komar da ita kan gado ya kwantar da ita ya kashe wutan
shima ya kwanta agefenta ahankali yace "okay sleep, kina bukatar bacci" matsowa tayi kusa
dashi ta shige jikinshi sosai har lokacin jikinta narawa, tsoro sosai taji tanaji amma duk idan tai
yunkurin tunanin tsoron me sai kanta yawani irin amsa, hannayenta duka biyun ta daura akan
kafadar shi gabaki dayan fuskarta acikin kirjinshi tana nishi da karfi karfi, runtse ido yay da
mugun karfi yanda nishin ta ke fitan mai akirji na neman birkita mai lissafi gashi sai kara
shigewa jikinshi take, ahankali yadan cirota daga jikinshi ya jawota daga saitin kirjinshi ya daura
kanta kan filonshi yace "lie down here" girgiza mai kai tayi ta shige jikinshi ta chusa kanta a
wuyarshi, yanda ta kankame shi tana numfashi da sauri da sauri yasa taji tana samin natsuwa,
kasa daurewa yayi ya tureta yatashi zaune ya dafe kanshi, da sauri ta tashi zaune itama ta fasa
wani irin ihu tafado kanshi, riketa yayi murya chan kasa yace "please baby ki kwanta am here
ba inda zani babu abinda zai sameki anan" girgiza mai kai tayi tana kuka kasa kasa tana kara
gyara zama ajikinshi, lumshe ido yayi ya daura kanshi akan kafadar ta yana shakan kamshin
fatar jikinta, da sauri ya daga kanshi ya kwantar da ita achan karshen gado cikin muryan lallashi
yace "please ki kwanta anan" komawa yayi tabakin gadon ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya,
wani irin tashi tayi tafado kanshi kan jikinshi tahau tana girgiza mai kai tana kuka kasa kasa tace
"am scared" hanunta ta mikar tana laluben fuskarshi, kan bakinshi ta saukar da hanun hakan
yasa ta sauke ajiyan zuciya ta matso sama ta daura fuskar ta akan fuskarshi tana kara sauke
ajiyan zuciya kafin ta lumshe ido hannayen ta kuma kwance ata wurin kunen shi ta zagaye
kanshi dasu taimai wani irin cuddle, ahankali yadan karkato fuskarshi ta yanda lips dinshi ya
sauka akan nata numfashinta mekama dana me mura tsabagen kuka na haduwa da numfashin
shi, lumshe ido yayi ya daura hannayen shi akan waist dinta ahankali yake yowa sama dasu
harya kai bare bayanta ya tsaya yanata shafawa kafin ahankali ya bude bakinshi ya chapko lips

dinta ciki gently akuma hankali, da sauri ta bude ido jin ana shan bakinta da sauri sauri kaman
an sami minti, fashewa tai da kukan dabaida kara sabida bakinta dake cikin nashi, ahankali
yana tafiya da yatsu abayanta ya daura yatsun akan hanun rigarta mai kama dana shimi ya
kwantar dasu ya daga hannunwanta datake kokarin fizgewa ya sabule su duka sanan ya maida
hanunshi kan waist dinta da karfi yaja rigar ta kasa arude tafara kokarin tashi daga jikinshi
hakan yabashi nasaran zame rigar ta kafa ya yar, dukanshi data fara yasa yasaki bakinta
tafashe da kuka sosai ta tashi ta zauna akan cinyarshi da muryan shi dabata fita sosai yace
"baby u are tempting me, ki kwanta kiyi bacci" hanunta yariko yajawota ya kwantar da ita awurin
ta da mugun gudu takara fadowa jikinshi cikin kuka tace "am scared" hancin shi ya cusa cikin
gashinta kafin ahankali ya kwantar da ita ya kwanto da kanshi ya hade goshin su yana goga
hancinshi akan nata, ahankali ya kwanta agefenta ya daura kanshi ata gefen wuyanta ya
manna mata wani irin kiss, fashewa da kuka sosai tayi hakan yasa yace "shiiii kiyi shiru konabar
miki dakin nan" girgiza mai kai tayi tareda sanya hannayenta ta bayanshi ta kullesu, ahankali
yasa hannu ya juyo da fuskarta saitin fuskarshi, hannu yasa ya share hawayen datake yi kafin
yakai bakinshi saitin idonta yafara lashe gashin idonta wani irin yarr taji hakan yasa takara
kankame shi sosai, gangaro da bakinshi kan hancin ta dayama bakinshi wani irin sanyi yayi
tsabagen kuka, lashe wa yayi kafin ya sakko kan lips dinta ya chafkesu, hanunshi ya daura
akan kirjinta yana wasa dasu sosai da sauri tafara girgiza mai kai tana kokarin kwace bakinta
hawaye na gangaro mata daga ido, sakin bakinta yayi slowly ya gangaro da kanshi ya cusa
kanshi a wuyanta sosai har lokacin hannayen shi nakan kirjinta, dago kanshi yayi ya daura
hannu akan bakinta sanin asibiti suke, gently yadaura bakinshi akan kirjinta, mutsu mutsu tafara
tana kokarin kwace bakinta dama jikinta duka, cire bakinshi yayi daga kan kirjinta da muryan shi
dabata fita da kyau yafara karanto addu'a da annabinmu ya koyar sanan yasake maida bakinshi
kan kirjinta, ahankali ya daddage ya shiga duddu yasha wuya amma ba kaman na ranan ba,
sosai take kokarin tuna abu amma takasa, abinda yake mata yasa taji kanta yana wani irin
sarawa, kadan kadan take ganin fuskar mutane suna kuma bace mata. Sakin kirjinta yayi yakai
bakinshi saitin kunenta murya chan kasa dake rawa yace "I...i...Baby I...luv..i luv yhu" kara
kankame ta yayi yana flipping dinta duk yanda yaga dama kaman burger.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

80...

Tsagaita abinda yakeyi yayi batare daya raba jikinsu ba jin yanda take kuka sosai, hancinshi
yadaura kan nata yahade goshin su, hanunta ya lalubo yahada da nashi ya matse sosai kafin
ya saki yana sosa tsakiyar hanun dayay zufa sosai, ahankali kaman mai rada yace "please stop
crying, am not going to hurt you" yay maganar tareda sakin mata peck agaban goshin, ya zare
hanunshi daga hannunta ya goge mata fuskar ya kankame ta yana bubbuga bayanta saida
yaga ta natsu sanan ya dauketa ya sauko da ita daga kan gadon ya jinginar da ita ajikin bango
ahankali, ya dauketa ya sakala kafafun ta tabayan shi ya dauresu ya daura hannayen ta

atabayan wuyan shi, shafa fuskarta yayi kafin ya hade bakinsu wuri daya yasake shiga da kyar
akaro nabiyu, kara kankame kan shi tayi sabida zafin dataji hawaye na zararo wa daga idanunta
kanta juyawa kawai yake, sosai Ayaan ke yanda yagama dama da ita yau babu gardama,
gabaki daya yafita hayyacin shi sai nishi yake ajajjare, dagata yay daga jikin bangon ya koma
kan gado rike da ita, sai wurin uku nadare ya barta yawani irin kankameta ajikinshi yana shafa
bayanta, ahaka wani irin bacci yay gaba dashi da ita, kiran sallan asuban farko ya farkar dashi,
ahankali ya kunna wutar dakin batare daya rabata daga jikinshi ba, fuskarta dayay fayau da
gashin idonta dasuka mammanne tsabagen kuka yayi ya matso da bakinshi ya sumbaci goshin
ta murya chan ciki yace "thank yhu" hanunta yakamo yarike yay shiru yana kallon POP saman
dakin yana tunane tunane, ajiyar zuciya ya sauke kafin yay magana ahankali kaman rada. "why
is she trying to kill you" lumshe ido yayi ya sanya hanunshi akasa kanshi kafin yasake bude
idanun ya daurasu akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sauke yakai hannu yana shafa kunenta yace
"inda Allah bai dawo daniba da yanzu takashe min ke? Me kikama Big Mum, why is she trying
to kill yhu" shiru yay yakasa janye idanunshi daga kan fuskarta dayay fayau, shafa hanunta yayi
yace "I promise yhu wife, bazan taba barin wani abu yasaman min keba, I will always be with
you harsai na binciko wat was behind Big Mum's act" kwantar da ita yay yaja bargo yarufa mata
ya shiga bayi yay wanka sanan yahada wani ruwan yafito, dagota yay cikin barci afirgice tabude
ido ta kallai ganin shine yasa ta kankame shi ta lumshe ido, daukarta yayi ahaka yay bayi da ita
yasakata cikin ruwan zafin ya gasata, da kanshi yamata wankan tsarki sanan yafito da ita ya
zaunar da ita akan gado yana murmushi, kureshi tai da ido kaman tanason tuno wani abu
saikuma ta dafe kai, da sauri ya daga habarta yace "don't stress your self" tashi yayi da sauri
itama ta mike, hakan yasa yay murmushi ya dauketa kaman baby lamo tayi ajikinshi yay gaban
wardrobe dinshi da ita, wani jean da riga navy blue yaciro ma kanshi itakuma yaciro mata wani
shirt dinshi white mai dogon hannu sai kallonshi take ko kyafta ido batayi, juyo dakai yayi ya
kalleta suka hada ido, kallon kallo suka ma juna ko kyafta ido batayi hakan yasa ya kamo
hannayen ta ya daura akan fuskarshi yamata murmushi, karamar yatsar ta tadaura akan dimple
dinshi tana kallon wajen kaman mara hankali, sauran yatsun kuma tana zagaye giranshi da
kunen shi dasu, ahankali yajawo stool ya daurata kai, ya dauko cream ya shafa mata duk
abinda zaiyi idanunta akanshi, sanan yakawo rigar ya saka mata bakaramin kyau yamata ba,
akan cinya ya tsayamata rigar hanun kuma sunmata tsawo hakan yasa yay dariya yana kokarin
nannade mata hanun rigar, ware ido tayi tana kallonshi, mikewa tsaye yayi ya kashe mata Gira
daya da sauri ta tashi tsaye ta mika hannu tanaso ta tabo giran daya daga mata tana dage,
murmushi yasake mata ya zaunar da ita ya tsugunna agabanta yadaura kanshi acikinta yay
shiru hawaye nadan taruwa a idonshi ganin kaman condition dinta has worsen, ajiyar zuciya
yayi ya saketa ya mike kayan daya ciro yasaka ya shimfida dadduma yana tunanin inda zai
saman mata hijabi tai salla itama, zaunar da ita yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login