Showing 54001 words to 57000 words out of 124573 words

Chapter 19 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf

M Shakur   

09 Nov 2025

4025

murya, hakan yasa ya
tsaya chak batare daya karasa wajen ba, Abba yataso yace "lafiyan ku kalau kuwa meya
hadak...?" ko karashe maganan Abba baiyiba cikin kuka tafara tonama kanta asiri cikin kuka
tace "Abba dama, uhm dama bayason yin salla ne shine nai shiga kaman dodo da daddare
nabashi tsoro nace ance nazo na tunatar dashi yabi Allah ne...." nan tabasu duka labarin abinda
yafaru habawa zokaga dariya gun Abba da Mami banda Big Mummy data daure fuska tana
hararan Bilkisu data labe abayan Mami tana kuka. Juyawa yay zaifita daga falon azuciye Abba
yakamo hannunshi yana cigaba da dariya abinshi, ya kalli Bilkisu dahar lokacin kuka take amma
kadan kadan yace "Allah yamiki albarka yar arziki irin albarka mace tagari, ke Allah ya
zundumaki a aljanna, Allah nagode maka dakabama Boy mata kaman Bilkisu" Mami kam harda
mata kiss a goshi tana share mata hawayen datake tace "kin kyauta ina alfahari dake daughter
na stop crying" Big Mummy cikeda fada tace "haba dai adinga adalci mana, sa'an tane da
zatazo zo tana tsorata shi da daddare, yaro dan gata baisaba da irin rayuwar taba, baisan me
wahala da sauran suba shine zata tsorata shi, gaskiya sam wanan abu bai daceba bata
kyautaba kuma yahukun tata wlh" tunda Mami take bata taba kula Big Mum idan tafara kananun
maganganun taba amma yau takasa hakura tace "dan tana neman shi da shiriya tana son
yakoma ga Allah shine bata kyautaba? Shi yaro ne salla saiya gadama zaiyi aduk lokacin daya
nishadan tu dayayi, haba mana hajiya" afadan ce Big Mummy tace "to ita waye dazata mai
haka? Ai Allah gafurun raheemu ne, nannan mukaga karuwa data shiga aljanna sabida kare,
Ayaan kobaya salla yanada dabi'u da dama masu kyau, yaro dai kin haifa amma kinkasa sonshi
kullum kyaran shi kike, yanzu kuma namasan hala kece nan kikasa yarinyar nan ta tsorata shi,
mai bakin hali kawai wacce ta tsani dan.." "saratu!" Abba yakira ta da kakkausar murya yana
nunata da yatsa.
[7/21, 9:18 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

51 - 52

Cikin fushi Abba yace "idan bazaki fadi alheri ba kiyimana shiru anan kona sassaba miki mara
mutunci kawai da rashin sanin yakamata" ya karashe maganan yana kallon Ayaan dayama
daskare awurin sai kallon fuskar ta yake, yakasa daina mamakin yanda yar yarinyar nan tai
fooling dinshi haka on top of dat kuma tafito ahaka ba hijabi ba mayafi, juyo dashi Abba yay
yana murmushi tareda shafa kuncin shi cikeda jin dadi yace "ashe saisa jiya darana dakazo
office naganka a sahun farko a masallaci" dariya Abba yay sosai yace "masha Allah, am so
proud of yata, and" yaja hannun Ayaan din ya zauna akan kujera ya zaunar dashi agefen shi
yakara gyara zama yana kallon Ayaan din da shi yake kallo yace "wlh inhar ka daketa ban
yafeba kaji nace wlh" ya kalli Mami dahar lokacin Bilkisu ta makalkaleta yace "dauko mata
mayafi Firdauisi su tafi gidansu, janyeta Mami tayi daga jikinta tai sama tana murmushi, Abba ya
kalleta yamata alamu datazo, tsugunnawa tai agaban shi yay dariya yace" inhar yatabaki bayan

kun koma gida kifada min kinji, Allah ya baki duk abinda kikeso a duniyar nan, akaro nabiyu
kina kara taimakon dana jibi yau babu wanan arniyar dankunen da sarkan da tun yana yaro
nake fama dashi yadena dayake ya rainani yaki, nagode kinji yar arziki" itadai ko numfashin kirki
bata iya fitarwa daidai nan Mami tafito dauke da babban mayafi ta yafa mata, aiko har waje
suka rakasu saida suka shiga mota ne sanan suka dawo gida.

Gudun bala'i yake akan titi batare daya kalli koda fuskar taba, kadan kadan take satar kallonshi
ganin ko kallonta baiyiba yasa tadan saukar da ajiyar zuciya, akofar gida yay parking batare
dayace mata komiba sumsum tafita tai cikin gida, dakinta ta shiga da gudu harda saka key.

Yau kimanin kwana uku kenan basu haduba, sai taji batajin motsin komi agidan ne zata fito
tanemi abinda zataci sanan ta gyara gidan tasake komawa daki ta kulle kofa.


Yauma kaman kullum. yau lahadi tunda asuba tatashi bayan tai salla tai karatun Al Qur'ani sai
wajen goma ta ida ta shiga bayi tayo wanka tafito daure da towel tabude sip tana kallon kayan
dake ciki idanunta ne suka sauka akan wani jan yellow fited cotten half gown mai open nect,
jawoshi tayi tasaka ta kama gashin ta da ribbon yellow tareda saka round dan kunne black
dasuka fito da kyau fuskarta sosai, rigar ba karamin kyau tamata ba takamata chas chas, feshe
jikinta tayi da turaruka kafin takoma kan gado ta zauna tana addu'a yafita dan bala'in yunwa
takeji, tana zaune kan dadduma bayan ta idar da sallan azahar wuraren daya da sha biyar taji
yabude kofa yafita, da sauri ta mike tsaye ta cire hijabi tafito tai kitchen ruwa tafara daurawa a
wuta tana tunanin mezata dafa, sanan ta dau cup ta dibi ruwan zafin kettle aciki tafito zuwa
dining dan ta debi madara da milo tahada tea, alamun bude kofa dataji yasa ta rude tana kallon
kofar, yana sanye da black crazy jeans daya matseshi yawani zazzago wandon kas sai sky blue
shirt dayasa wacce yabar boturan abude kana iya hando hadadden sarkan dayasa wuya
kunenshi daya makale da dan kunne yana tafiya makale da waya akunne alamun waya yake,
ga wata mace datasa matsiyatan kaya da basu da banbancin ba babu tawani rikemai hannu
suna jerowa, basuma lura da itaba suka hau stairs har lokacin waya yake itakuma sai shafashi
take, daidai lokacin yarinyar ta juyo ganin kaman mutum a dining suka hada ido wani irin harara
ta wurgama Bilkisu kafin ta juya tafara kissing din wuyar Ayaan tana hararan ta da ido daya har
suka shige ciki tadena ganinsu. Sosai taji zuciyar ta na boiling, iskanci ai wlh yauko saidai ya
kasheta dan wlh bai isa yakawo yan iskan mata agidan auren taba ehe, tea ta kafa abaki ta
shanye kafin tai saman da saurin ta, wani irin bugo kofar dakin tayi ta tsaya ata bakin kofa baya
dakin saidai wayarshi dake kan gadon, Meram data riga tacire riga tana kokarin balle maballin
bra ne taji anbugo kofar da sauri ta daga kai, kwankwaso Bilkisu ta rike ta jefa mata wani irin
kallo tace "zoki ficemin daga gidana" wani irin kallo Meram tamata kafin ta cigaba da taunan
cingum din bakinta awulkance, Bilkisu tace "nace kizo kifice min daga gida inba hakaba kome
namiki ke kikaja yar iska?" tashi Meram tayi ta rike kwankwaso tana wani irin kadawa tace "ki
fita tun kafin baby na yafito daga wanka yasame ki anan, munaso mu shana ne, banison
hayaniya wlh" tai maganan tana wani yatsine baki da hanci, Bilkisu ta nunata da yatsa tace "last
warning nace kizo kifita kokuma kome namiki kekikaja, wlh zan miki tabon dahar ki mutu bazaki
manta dakika biyo mijin wata ne matar shi tamiki haka" hararan ta Meram tayi tace "do you

worse gani gaki ai" kwafa Bilkisu tayi ta fita daga dakin azuciye tai kitchen ruwan data daura
awuta wanda ke shirin tafasa ta dauka tana tafiya tsabagen bala'i kaman zata zubar da ruwan
tai dakin Ayaan din dashi, Meram dake zaune akan gado ta zauna tana karkada kafa tana
jiranta kawai taga Bilkisu ta shigo dakin dauke da tukunya batai wata wata ba ta watsa mata
ruwan akafada takoma baya wajen kofa da sauri ta tsaya tana haki, wani irin ihu Meram tayi ta
mike tsaye dukta haukace tana huhhura wajen, daidai nan yafito daga bayin daure da towel a
kwankwaso kafin ma yay magana Bilkisu data daure fuska tana kallonta tace "kafin na kirga uku
kifita inba hakaba wlh wlh saina babbaka ki agidan nan ko uban mezai faru ya faru" Ayaan daya
gama gane meke faruwa sabida yanda yaga kafadar da hannun Meram na tururi yamata wani
irin kallo yace "ke" numamai ragowar ruwan tukunyar tayi dudda kirjinta na bugawa tace "kamin
shiru inba hakaba wlh kaima saina watsa maka ragowar ruwan zafin nan, ur punishment, saita
tafi zan baka naka punishment din so just keep quiet" ta kalli Meram dake kuka sosai, a tsorace
tana Satan kallon Ayaan daya tsaya kaman gunki yana kallonta tace "one, two, thr..." da gudu
Meram ta suri jakarta da rigarta batare ta tasaka bama tafita daga dakin tana kuka tana hura
jikinta, dariya tayi daya bayyana dimple dinta tafita da gudu daga dakin ta sauka kasa tai
kitchen, ko motsin kirki yakasa shi mamakin ta ma yake shine zatai punishing lallai yarinyar nan
tai wuya mai tsoka harda damtse, fita yay daga dakin azuciye ya bude dakinta ganin bata wurin
yasa ya sauka kasa yay kitchen din direct.
Ajiye pot din tayi akan gas ta rufe tana dariya tana dafe kirjinta dake bugawa sosai mamakin
kanta takema wlh, dariya tasake yi harda rike ciki sanan ta juyo dan tafita taje dakin girkin ma
tafasa dan karya kamata wlh dan tasan kasheta ne kawai bazaiyiba, turus ta tsaya jikinta na
bari ganin shi abakin kofar kitchen din daure da towel yana mata wani irin kallo yay folding
hanunshi a kirji, arude tajuya zata fita ta kofar dazai dayan kofar kitchen din dazai sadata da
garden, taku daya yayi ya damkota, wani irin ihu tayi dukta rude. "na shiga uku na lalace, kama
Allah kayakuri badakai nakeba dakaina nake fa" yana rike da ita yahau kan freezer kwance
dake kitchen din ya zauna tareda sata a tsakakanan kafarshi yana mata wani irin kallo. "dan ya
rasulullahi kayakuri bazan karaba" hannu yakai yana shafa saman kanta har zuwa kan kunenta
batare daya cemata kalaba saima kwayar idonta dayake kallo dake fitar da kwalla, saukar da
hanun yayi akan kunenta ya tsaya yana shafawa har lokacin baibar kallon kwayar idonta ba
ganin yanda take kuka sosai jikinta sai rawa yake, round dan kunen datasa ya shafa kafin
ahankali ya cire yana dan lumshe ido yayar akaasa kafin ya gangaro da hannushi zuwa
wuyanta yana mata waiwayi haryakai dayan kunen shima yacire yayar. Fashewa tai da kuka
sosai, cikin kuka ta kallai da Idanunta dake zubar da kwalla tace "dan Allah kayakuri bazan
karaba natuba" dirowa yay daga kan fridge din batare daya saketa ba ya wani irin fizgota ya
matseta yamata wani irin kallo yace "bakin konata ba kuma kin koreta, muje daki abinda tazoyi
shizakiyi yanzunan kuwa" daukarta yay dakarfi tafasa wani irin uban ihu ya fita daga kitchen din
tana wuwurga kafa sama yay dakinshi da ita akan gado yawani irin jefata saida tai karan wahala
kafin ya danna wani abu dayasa labulaye masu kauri da duhu suka sauko suka rurrufe
windunan nan, dakin yay duhu amma kana iya ganin mutum bakajin karan komi adakin sai
kukan ta dakuma karan sanyin ac, zabura tai ta dirko daga gadon ganin yana shirin hayowa
daukar ta yasake yi ya maida kan gadon tareda hayowa kai arude ta mike zaune tana kuka
sosai, janyota yay yahada ta da jikinshi yana shafa wuyanta tana mutsu mutsu, ahankali yakai
hannu ya juyo da fuskarta ya tsaya yana kallon yanda ta kukkule idanunta tana kuka sosai, dan

murmushin gefen baki yayi kafin yafara lashe hawayen yana kara sakata ajikinshi sosai,
bakinshi ya daura akan hancin ta ya laso har zuwa kan lips dinta sanan yawani fizgo lips din
yana mata wani irin kiss kaman mayunwaci, wani irin kuka takeyi mara kara jikinta duk rawa
yake tarasa inda zatasa kanta sai kiran namesake zaji take taso ta taimaketa, ahankali yake
shafa bayanta batare daya saki bakinta ba kafin ya daura hanun akan cikinta yana shafawa
yana gangarawa sama anatse, jin hanunshi akan kirjinta yasa tawani irin zabura ta daddage ta
tureshi tai tsalle ta dirko kasa zata gudu ya sauko shima da sauri yakamata, ihu tabude baki
zatayi yakara hade bakinshi da nata yana kokarin maida hanunshi kan abinda yakeso yataba
dazu, rike hanunshi tayi ya fizge yakara kaiwa tarike tana kokarin fizge jikinta, da karfi ya kama
hannayen nata da hannu daya ya maida baya ya rike, yadaura dayan hannun kan kirjinta yana
wani irin kamawa, kokawa tafarayi dashi sosai ta fizge bakin ganin tana fizge kanta, ganin tana
batamai lokacin yasa yawani irin fizgota yasa hannu ya barka rigar jikinta gabaki daya azuciye,
ihu tai awahale sabida yanda ta jigata ta tsugunna akasa tana boye kirjinta dake cikin bra, kara
fizgota yayi ya yaga undies dinma ya barka bra tagaba da karfi yayar akasa arude tace "Ya
Ayaan dan girman Allah kayakuri, to ka kirata wlh baruwana bazan kara mata wani abuba tazo,
dan Allah tazo" duk maganan nan tayi shi ne tana komawa baya ta kankame jikinta ta rude iya
rudewa, hannunta yakama ya janyota ahankali tareda wurgata kan gado yafada kanta da
muryanshi da bata fita sosai yace "i want u not her" zatamai ihu yakara hade bakinshi da nata
yana musu wani irin sha yadaura duka hannayen shi biyu akan kirjinta ahankali ya saki wani
irin ijiyar zuciya kafin yafara wani irin matmatse su yakai kusan minti goma ahaka sanan yacire
bakinshi daga kan nata yana kallon fuskar ta yanda take mugun kuka idanunta arufe, kan idonta
yay kissing kafin ahankali ya daura hanunshi akan bakinta ya sauka tundaga wuyanta yana
shinshina kamshin turaren datake dayake so ya sauke bakinshi akan kirjinta yana s ihu takeso
tayi amma takasa, da duka karfin ta daddage ta ture kanshi ta tureshi gabaki daya ta dira daga
kan gadon zata gudu hartakai kofa tana shirin budewa taji ya fizgota, dambe ta shiga yi dashi
sosai, dan ta tsane shi sosai, bataso ko kadan wani abu ya shiga tsakanin su, da gangan yabiye
mata saida tai damben damben tagaji sanan ya shammaceta yawani irin tadiyeta ta zube anan
kasan tiles tana wani irin wahalallen kuka yabita, ahankali ya shiga sarrafata yanda yakeso,
bakaramin wasa yay da itaba saida taji yana shirin shiganta wani dan karfin yazo mata nan
kuma suka fara wani kokawan da sabon damben yako daddage ya matseta ya maidata matar
shi.

Sai wuraren biyar da rabi na yamma sanan ya sauka daga kanta ahankali ya kwanta agefenta
tareda sanya fuskarshi akan gashinta daya gama barbajewa yana shakan kamshin dake fita
daga ciki yana sauraran yanda take sauke ajiyar zuciyan kuka, dan ko tarin kirki batada karfin yi
ma balle ta iya kuka da karfi ya mugun bata wahala. Yafi minti goma ahaka kafin ahankali ya
mike tsaye yana kallon fuskar ta, runtse idonta tai awahale ganinshi ahaka, wasu zazzafan
hawaye suna gangaro mata daga gefen ido tsallake ta yayi yabude kofa yafita zuwa kitchen
yana tafiya yana dafe kai sabida wani irin ciwon kai dayaji yanaji bakaramin wahala tabashi ba,
wine me sanyi yazuba aglasscup ya sha kadan ya ijiye ya kifa kanshi ajikin fridge din yay
shiruuu, yay kusan minti uku kafin yadau juice din yafito yakoma sama, tana kwance anan kasa
inda yabarta saidai taja barkakken rigarta tadan rufe kirjinta dashi, mayar da kofan yay yarufe
ya karasa gaban TV stand ya ijiye glasdcup ya shiga bayi yay wanka da ruwa mai dumi sosai

yafito daure da sabon towel gakuma karami a hanunshi yana goge kanshi dashi, mai ya shafa
yaje gaban wardrobe ya shirya cikin kananun kaya yadau sneakers yasaka yasake fesa kanshi
da turare yadau car keys dinshi da waya da wallet dinshi ya tura a aljihu yajuyo batare daya
kalleta ba yafita daga dakin ya sauka kasa ya shiga mota yay horn yafita daga gidan.
Karnaji kowa yay blaming Ayaan gaskiya yau Balkisu tajama kanta ehe😜

*inhar baki biyaba kika karanta kaida Allah*

07012181461 chat me up in kinason novel dinan and pay 200.
[7/22, 8:59 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

53 - 54

Wani irin kuka mai tabarai tacigaba dayi awurin jin karan bude gate yafita kafin wani irin
wahalallen bacci yay awon gaba da ita awurin.

A parking lot din hospital dinsu yay parking batare daya fitoba, yadade jingine da kujera
idanunshi a lumshe kafin ahankali yabude yafito ya shiga cikin asibitin ana gaidashi kai kawai
yake daga musu yawuce office dinshi ya bude ya shiga ya maida kofar ya rufe, kan kujeran shi
ya zauna ya jinginar da kanshi dake mugun sarawa ajikin kujeran yay shiru yana dan jujjuya
kujeran, dafe kanshi yay da hannu yana cije lips dinshi sabida yanda kan ke mugun saramai,
daura kanshi yay akan table kafin wani irin bacci shima ya kwashe shi kanshi kife akan table
din.


Kiraye kirayen sallan magrib ya farkar da ita daga baccin wahalan daya dauketa har bata iya
bude ido da kyau sabida azaba da wani irin mugun zazzabi datake ji, fashewa tai da kuka ta
yunkura zata tashi takasa cikin yar muryan ta da bata fita sosai tace "wayyo Allah na Mama zafi,
zan mutu" takai minti sha biyar kuka take ga kanta na bala'in ciwo da kyar tai jarumtar jan jiki
har zuwa wurin kofa ta mikar da hannunta da kyar ta bude kofar ya budu kafin takara jan jiki
tana wani irin kuka tana runtse ido tafito daga dakin ta shiga dakinta, bayinta ta shiga ta zauna
akasan shower ta cusa fuskarta acinyoyinta tana wani irin kuka sosai ruwan shower mai zafi na
zuba akanta, tabata kusan awa daya abayin tana zaune akasan ruwa kuka take, kafin ta dafe
bangon wurin ta mike tsaye da kyar tana wahalallen ihu tai wankan tsaki sanna taja towel ta
daura kokarin daga kafa take tai tafiya takasa, tasake fashewa dawani kukan, da kyar ta taka
kafan tana dafa bangon kukan bala'i tadinga yi sabida zafi haka tafita daga bayin tana dafe
bango tana tafiya kaman me tatata, da kyar ta kai gaban wardrobe ta dauko wata yar karaman
rigar bacci brown tajawo dogon hijabin ta tasaka ta rarrafo tahau kan dadduma azaune tai

sallan la'asar magrib da Isha'i tana gamawa awurin wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita
ga wani irin mugun zazzabi daya rufe ta, jikinta zafi sosai kaman wuta.

Shidda saura na safiya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login