Showing 105001 words to 108000 words out of 124573 words

Chapter 36 - Sangartacce Book Complete Pdf by Maman AbdulShakur.pdf

M Shakur   

09 Nov 2025

4242

zuciyar shi kaman tafashe ta fito yamata wani irin ihu a haukace da intonation dinshi
daya koma nayan Austria yace "f*ck yhu mah nigga, I said f*ck yhu, f*ck yhu mah nigga, f*ck,
f*ck you b*tch, I will kill you, I gonna kill yhu, u kill my pops I will gonna yhu wallah" dip big Mum
ta kashe wayan jin yanda ya haukace mata kirjinta na wani irin bugawa, hannu yasa ya fizge

bindigar dake cikin jakar bindiga dake jikin CP azuciye yajuya zai fita daga office din rikoshi CP
da polisawan sukayi awani irin zuciye ya turesu dukan su suka zube kasa yafita amugun zuciye
yana share hawayen dayake yi, su CP suka biyoshi kafin su fito harya bide wajen da kura.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

88...

Address din gidan ta dayagani adakin big mum yake son yaje gashi chan karshen garin kano ne
address din gidan, hakan yasa yawani kara gudun hauka yana cikin gudun wayarshi ta shiga
kara, dauka yayi batare daya kalli screen dinba muryan Musa yaji yace "hello abokina can u
hear me" da kyar ya Iya yace "uh" cikeda murna Musa yace "yanzun nan daya daga cikin
number Bala was on call hakan yabamu daman tracking down d location, I will forward d
address to you now" ya katse wayar cikin one minute sako ya shigo gangarawa yayi yay parking
hanunshi har rawa yake ya bude ya karannta sakon yafi sau uku ganin address din gidan big
Mum daya gani dazu a file dinta ne, yasa ya kunna motar gabaki daya kure gudun motan yayi,
cikin 35 minutes yakai wajen, daji daji ne duk ba'a wani gina filayen ba, hakan yasa yay parking
yafito yarufe motar yabude booth, baida any weapon tsaki yayi yarufe booth din ya shiga dajin
yana karanto addu'oin tsari, bawani dajin kirki bane, bishiyoyi ne kawai da ciyayi, yana gama
wucesu yadan shiga ciki kadan saiga wani gida daduk shukoki sunbi jikin gidan, labewa yayi
abayan bishiyan yana kallon gidan dan har yanzu gari dadan sauran haske, samari biyu ne
awajen gidan suna zukan wiwi, tunani yafara me zaiyi yanzu, waige waigen yafara yana neman
dan makami dan bayason ya harbe su, wani babban ishe ya hango akan yar bolan da aka tara
awajen, takawa yay ahankali ya dauko iccen ya koma inda yake da, tsugunnawa yayi yadau
dutse ya rike a hannu yana gyara zaman bindigar shi abayan wandon shi, yakara lekawa akaro
nabiyu daya daga cikin sune yaga yataso yana bude belt din wando yana zuwa ta inda yake
yana zage zip alamun fitsari zaiyi da sauri ya koma bayan bishiyar kusa da wacce yake daidai
lokacin shikuma ya iso yaciro yana fitsari yana shafa ciki, fitowa Ayaan yayi daga bayan bishiyar
ya daga itcen yawani irin makamai akai da karfin bala'i sai jini ko numfashin bai kara ba ya
sume, zai fadi akasa da sauri Ayaan yatare shi gudun karya mai kara ya kwantar dashi a wurin
ahankali kafin ya shige, har lokacin dayan na wurin yana zukar da dayan ya barshi, da rarrafe
Ayaan yay wurin ya labe abayan motar big mum dake pake a wurin, dan lekawa yayi dakai yana
gyara dutsen hanunshi yana wullawa sama yana chabewa, daddagewa yayi ya jefamai dutsen
sai akan idonshi ba karamin bugamai ido yayiba saiga jini, da gudun bala'i Ayaan yafito yay
kanshi kafin yabude baki ya sakin mai wani irin gula a jijiyan gefen wuyanshi ko numfashi bai
karaba ya sume, kifeshi Ayaan yayi ya mikar dashi kaman mai bacci ya labe abangon wurin
yana sauke ajiyar zuciyar, muryan Big Mum yaji daga ta Chan ciki tace "Bala jeka kirasu mana
su gama shan wiwin su suzo suje su siyomana abinci Garba na najin yunwa" da sauri Ayaan ya
tsugunna jin alamun tafiyar mutum yana kara gyara rikon iccen hanunshi, tsaki Bala dake fitowa
yayi yace "amma isuhu anyi baho kagama zuka saikai bacci awurin" fitowa yayi danya tadashi

kaman daga sama yaji saukan abu a kanshi dafe wajen yayi idanunshi na juyawa ya juyo suka
hada ido da Ayaan kafin ma yay magana Ayaan ya daga iccen da duka karfin shi tunawa
dashine ya sacemai Baby sai kan fuskar shi yasami bakin shi da hancin shi kafin ma yakai
katsa hakoran shi guda uku sukai kasa ya fada kansu asume, wani irin gyara wuya Ayaan yayi
harsaida yay Kas Kas, yawani irin dunkule hannu yawani irin bankare yana twisting jiki,
kasusuwan shi Sai Kas Kas suke, jijiyoyin kanshi sun fiffito yay taking long breath kafin yasaki
yay cikin ya shiga cikin gidan sadaf sadaf babu kowa afalon daya gani saida bathroom slippers
din Mamin shi, yana cikin bin wurin da kallo Pilot din Abba yafito daga wani daki yana zage zip
din wandon shi baima lura da Ayaan ba sai cikin shi dayake shafawa yace "Hajjaju ta yakama ta
mukara kiran yaron nan mu karbi dukiyar mubar ka..." saukar abu yaji acikin shi yasa yay shiru,
bugamai iccen yake ta ko ina azuciye, karan da Big Mum taji yasa tafito daga dakin dasu Abba
suke aguje, ganin Ayaan yasa takoma cikin dakin da gudun bala'i tana kiran sunan su Bala
,"Bala Bala, isuhu Isuhu" wani irin jefar dashi Ayaan yayi yay dakin yana tafiya kaman zai fasa
kasa tsabagen yanda foot dinshi ke kara ya shiga dakin daidai lokacin Big mum ta saita bindiga
akan Mami da idonta biyu Ayaan data gani take kallo cike da mamaki, ahankali ya kalli Abba
alamun numfashi daya hango ajijiyar wuyarshi yasa ya sauke ajiyar zuciya, ya sauke idanunshi
akan kafafun shi dasuke jini duka biyun har yanzu hancin shima jini, dawo da kallon shi yay kan
big Mum da itama shi take kallo, ta daure fuska tace "wlh one more step saina kashe uwarka,
kadaiga na baban kako" wani irin kallo yake mata, idanun Mami daya gani ta zaro tana nunamai
bayan shi yasa ya juya da sauri yana ciro bindigar bayan shi Bala ne yataho da sharbebiyar
wuka zai cakamai harbi ya sakinmai akafada hakan yasa ya zube awurin yana ihu, juyowa yayi
ya saiti big Mum da bindigar yawani irin daure fuska. "drop dat Gun Ayaan, drop it" ko gezau
baiyi ba daidai lokacin kuma motocin police sukai invading surrounding din bakajin komi Sai
kukan motocin su dudda basu iso gidan ba, sosai jikin big Mum yafara rawa jin kukan motar
police ganin haka yasa Mami ta bangajeta da kujeran da aka daureta akai baya tayi zata fadi
bindigar hanunta ya fadi akasa saita kafarta Ayaan yayi ya harbeta kafin ya Kara Kara mata
wani a cinya ta fasa ihu ta zube akasa da sauri Ayaan ya shigo dakin yawani irin take hanunta
danhar karan karairayewan kashinta kakeji yay kujeran da Pops yake ya warware kullin da
akamai yana tapping fuskar shi Pops, kwance Mami yayi da sauri ta mike tsaye itama tazo
wajen Abba, rigar jikinshi ya cire ya barka ya rabata biyu, daure inda ta harbeshin yayi gam gam
sanan ya daura hanunshi ata wuyanshi Mami ma tama dayan hanunshi haka suka daga shi
kaman kaman yamutu, a rude Ayaan yake cewa "Pops stay with me, Pops" sukai hanyar fita
dashi daga dakin harsun kai bakin kofa kaman ance ya juya kai daidai lokacin Big Mum tai
pulling trigger a saitin Abba dake tsakiyan su, wani irin tura Pops Ayaan yayi da mugun karfi
hakan yasa Pops yafada kan Mami dabata san meke faruwa ba suka zube kasa bullet din sai
cikin Ayaan, da sauri yawani irin dafe wurin yana kallon fuskar Big Mum yana kokarin magana
amma yakasa, sake pulling trigger tayi ta harbeshi acikin akaro na biyu yawani irin bankare,
zatamai na uku CP yay pulling Ayaan dake tsaye abakin kofan baya, Polisawa sukai rushing big
Mum da bindiga.
Karan bindiga ya farkar da Pops daga suman dayayi rass ya bude ido yana kallon yanda
Polisawa suka zagaye wani dake kwance akasa, tureshi da Mami tashiga yi dan gabaki daya
kanta yafado da kyar ya matsa gefe ta tashi arude tace "Ayaan, Alhaji look our son" tashi tayi
arude ta ture polisawan dasuka zagaye Ayaan da kanshi kekan cinyar CP, ko numfashi mai

kyau bata kara fitarwa ba ta sume, jan duwaiwai Pops yayi yazo wajen yana kallon Ayaan da
idanunshi ke lumshe, ahankali yabishi da kallo sai a lokacin yaga yanda cikin shi ke bulbul yana
zubar da jini, CP ya daura hanunshi da jinin ya wankemai a wurin yana kallon fuskar Dr dake
kan Ayaan, girgiza mai kai Dr yayi alamun bashi, wani irin karfi ne yazo ma Abba tashi yayi ya
tsugunna ya karbe Ayaan daga jikin CP gabaki daya jikinshi ya saki, sakashi ajikin shi Pops yayi
yana tsaki yana kallon fuskar Ayaan kaman mahaukaci ya kalli wani police yace "kai dalla bani
ruwa suma dana yayi, Boy bazai mutu yabarni ba Yanzu bako Boy, bazaka mutu karbani ba"
rigar da Ayaan yasa ya kullemai harbin da akamai akafa ya cire ya taushe inda big mum ta
harbai yana ihu yana jijjiga Ayaan yace "kubani ruwa, kubani ruwa nace, dan Allah badan niba
kubani ruwa" wani police ne ya mikomai ruwan gora, budewa yayi ya zubama Ayaan a fuska
amma ko motsi, murmushi Pops yayi yace "Boy tashi mana banason wasan nan" sake zubamai
ruwan yayi yasa hannu ya share ruwan daga fuskar shi yana tapping kumatun shi. "Boy, mah
Boy wake up" bakinshi ya bude yana kokarin zubamai ruwan amma hakoran shi sun datse,
wani irin nishi Pops yafara yana girgiza kai yace "Boyyy, Boy, Boyyy, Boy tashi kaji my one and
only, Ayaan!" Pops yawani irin kirashi kaman mahaukaci, ahankali CP ya dafa mai kafada ya
cire coat din jikinshi ya rufe fuskar Ayaan dashi, wani irin fizge rigar Pops yayi ya yar yay ihu
yana kankame Ayaan yace "m..my Boy is not dead kadena rufemin shi, Boy Boy Boy wa..wake
ke up.. Boy ka..tas..shi" fashewa yay da kuka jin jikin Ayaan yadau wani irin sanyi.
♦♦ *SANGARTATTCE*♦♦



Maman Abd Shakur

89...

*Wanan shafin nakine kawata Fido Sodangi*❤

*Sangartattce group I love each and every single member ciki, I appreciate the love. Allah
barmin ku*

*kekuma gwuididi dakike watsawa waje weldone woo beratu, hankaka mai kama da kikito
Ayaan*

*inka karanta baka biyaba kaida Allah*

*ke wanan zankala kokin kaman TAMACEN JIMINA dakike turo min da sako lemme make this
announcement loud and clear, DUK WACCE TABIYA 200, SHE PAID 200 TO GAIN ACCESS
TO MY NOVEL, TO BE ABLE TO READ IT, BAWAI TASAYI NOVEL DINA BANE, IF I WANT TO
SELL NOVEL BAZAN TABA SAIDAWA DAT AMOUNT BA*
Dawani irin ihu ta tashi daga nauyayyen baccin datake yi da magriba nan, cikinta dataji yana
mata wani irin zafi ta shafa saikuma tafara waige waigen dakin da babu kowa sai ita saikuma

kiraye kirayen sallan magrib dayacika unguwan, wani irin jumping tayi ta sauko daga gadon tai
hanyar kofa batare databi takan hijabin taba, sauka tai kasa tana wani irin kuka tana kalle kalle
babu kowama afalon, kofa tabude tafice da gudu tana kuka tai gate kasancewar masu gadi
basu santa ba basu hanata fita ba da gudu tai waje tana kuka tana kalle kalle tana gudu, tai
saman layi hanyar dazai sadata da titi zata fita daga anguwan daga ita sai doguwar rigan jikinta
da black hula ko slippers babu akafarta sai uban kuka take, adaidai tabakin layin Aaman ya
sanyo kan motar shi ciki kaman daga sama ya hango Bilkisu yanda take gudu tana kuka tana
kalle kalle kana ganin ta kasan batasan inda kanta yakeba, parking yayi da sauri yafito yasha
gabanta ganin ko lura dashima batayiba yace "Bilkisu ina zaki? Bakisan ko ina agarin nanba,
mutafi gida" bangajeshi tayi tana kuka sosai zata gudu da sauri ya riko hanunta tawani irin fasa
ihu tanaso ta fizge hanun tana neman cizon shi, janta yayi da karfi da yaji yasata amota yarufe
yajuya ya shiga yaja motar yana kaiwa gate Mum da Ummy harda mai gadinsu suma sun fito
hankalin su duk atashe, awajen yay parking yafito, mum takara so wajen da sauri tana kallon
yanda take kuka, Bude kofar inda take tayi ta duko ta shafa fuskarta tace "maisa kike kuka haka
daughter harkika fita, kodan bakiga kowa bane, salla mukeyi saisa zomuje gida" hanunta Mum
takamo tafito da ita, daura hanunta daya tayi akan cikinta sosai take wani irin kuka sukai cikin
gida da ita, da kyar Mum tasata tayo wanka Ummy tafito mata dawani simple riga tasaka duk
sun damu, abinci ma Mum da kanta tabata sanan suka sata tai salla kafin abata maganin dare
tana sha ba dadewa bacci yay gaba da ita sai uban ajiyar zuciya take saukewa, Mum ta kalli
Ummy dake zaune gefenta tace "ki zauna da ita karta kara tashi taga bakowa" gyada mata kai
Ummy tayi hakan yasa ta juya tafita daga dakin abakin kofar dakin taga Aaman ya tsaya ya
jingina da bango yay shiru kaman mai tunani murmushi tamai tace "don't worry tai bacci, oya
muje kaban labari how did d blood test go" dakinta ta shiga yabi bayanta, bowl din slice fruits
dayagani akan bed din Mum ya dauka ya rike fork yadebo yakai baki saida ya shanye sanan ya
kalli Mum yadan yatsine fuska yace "Mum I can't marry her, am even waiting for Dad yadawo
sabida yakira parents dinta, we both are AS, AS, gaskiya I can't marry her is way too risky,
banison na haifo yara sickla suzo duniya suyita wahala kullum muna hanyar hospital, thank God
sef bawani sabawa mukayi da itaba, itama she's very cool with our decision mun janye zanxen
auren dama tanada wanda takeso" gyada kai Mum tayi saikuma tace "kaifa?" dan lumshe ido
yayi yadaura kanshi akan kafadarta, hanun tasa ta shafa sajen shi, ahankali yace "Allah zai bani
wata mesona tagari Mum in sha Allah, aure lokaci ne dazaran lokacin yayi ko bacci nake saikun
mini" kumatun shi Mum taja hakan yasa yay dan kara zaiyi magana sukaji wani irin ihun Bilkisu
har cikin jinin jikinshi saida yaji ihun nan kafin ma Mum ta tashi shiya rigata yafita daga dakin ya
bude dakin Ummi ya shiga, tana zaune kan gado sai uban kuka take rusawa hanunta akan
cikinta, Ummy namata magana amma ko kallon ta batayi, ahankali yakaraso ta wajen gadon ya
tsaya Mum na biye dashi hanunshi zube acikin ajihu ya kafeta da ido, dago kai tayi cikin kuka
tana ganin shi takara fashewa dawani kukan tana nunashi da yatsa cikin kuka tace
"ina...in..y...ina yake?" takara she magana tana kuka sosai, sassauta murya yayi ya girgiza mata
kai yace "okay stop crying in kinaso nakira miki shi, zakiyi magana dashi?" da sauri ta dagamai
kai tana goge kwalla tana lumlumshe ido tsabagen baccin dake fizgarta ta jinginar dakai jikin
gado tana kallonshi, wayar shi yaciro daga aljihu dan shima yadamu da yanda take kukan nan,
number Ayaan yaciro yay dailing harya gama ringing ba'a dagaba, sake dailing yayi har yagama
ringing nanma ba'a dagaba, Mum ta kalleshi alamun andauka girgiza mata kai yayi yakara

dailing akaro na uku nanma ba amsa, dan kallon fuskarta yayi ganin tai bacci yasa yadan sauke
ajiyar zuciya yakalli Mum da shi take kallo, ahankali yace "Mum am feeling somehow I hope
he's fine, bari naje namai addu'a Allah ya kubutar da iyayen shi" Ameen Mum tace, fita yay
daga dakin Mum kuma ta zauna abakin gadon tana tofa mata addu'a tana kallon yanda ta
sanya hanunta daya akan cikinta ta danne tana yatsine fuska cikin bacci.



*************************

Sosai Pops ke kuka, dago kanshi yayi asandaren ya daura akafadar shi ya kankameshi sosai
yafashe dawani irin kuka mai tabarai, cikin kuka yace "tun inada shekaru ashirin aduniyar nan
nai aure amma ban sami haihuwa ba, babu wani irin asibiti daban leka aduniyar nan ba, da
wanda zanje nikadai da wanda zanje nida matayena amma duk maganun da likitoci zasu
fadamin daya ce bana haihuwa" Bude idanunshi dake zubar da hawaye yayi ya kalli sama, cike
da mugun rauni dawani irin muryan ban tausayi yace "har na cire rai na fidda tsammani, na
hakura nacigaba da rayuwa kaman kowa, inada shekaru arba'in da biyar a duniyar nan Allah
kamin kyautan wanan Yaron, kanuna min ba kudina zaibani haihuwa ba, kaine keda wanan ikon
kuma aduk lokacin dakaga dama, ka sharemin hawaye na, kanuna mini duk wanda ya mika
lamarin shi gareka tabbas ka isar masa, kamini kyautar Ayaan, kabani Ayaan" hawayen dasuka
zubomai ya share tareda dago Ayaan daga kafadar shi ya kwantar dashi akan cinyar shi,
yahade hannayen shi biyu yayi alamun roko yana kallon sama yace "Ya Allah, bazan tabaja da
ikon kaba kai ubangiji nane duk hukuncin daka yanke min daidai ne agareni, duk duniyar nan
kaikadai zan gayama bukatuna kabiya min su, Ya Allah ina mai tawasilli da sunayen ka
kyawawa, Ya Allah kaine Al ahadus samadu lazi lamyalid walamyulad walam yakullahu kufwan
ahad, Ya Allah kaine Al Hayyu Al Qayyum, Ya Allah kaine AL mutasarifu maijujjuya al'amura, Ya
Allah na, badanni ba badan halinaba Ya Allah ina mai tawasilli da dukannin ayuyyukan alhairi
danai aduniyar nan sabida kai Ya Allah, Ya Allah karkasa Ayaan yamutu yanzu, Ya Allah karka
rabani da kyautar nan dakamin yanzu, Ya Allah ka tashi kafadar shi, Ya Allah, Ya Allah, Ya
Ubangiji na..." Sai kuka kuma ya sake daga Ayaan daga cinyar shi ya sanya shi a jikinshi,
jikinshi yay sanyi sosai ya rungume shi tsam tsam yana wani irin kuka mai sosai rai, polisawan
ma sunkasa cewa komai dan suma jikinsu yay sanyi sosai idanunsu tab da kwalla, ahankali
Abba yaji saukar numfashin Ayaan a wuyanshi dan kadan kuma a mugun hankali, wani irin ihu
Abba yayi yaciro shi daga jikinshi yace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah na godema, Allah
banda abin godiya saikai, Ya Allah thank you Ya Allah, my boy is alive, yarona is alive, mutafi
asibiti" da sauri likitan dake cikin polisawan ya dubashi ya kalli CP dake kallon su yace "yes he's
alive muje asibiti baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login