Showing 15001 words to 18000 words out of 47415 words
Chapter 6 - GOJE Book 1 Hausa Novels By Binta Umar Abbale.pdf
mata ita ba tsirara ba ita mai tufafi domin
breziyar dake jikinta bata hanashi ganin kamai ba........"Subahanallah !
Ya jima a tsaye a gurun yana kiran sunan Allah! kafin yayi namijin kokarin bude idonsa yayi
ya'ki da shaid'an da kuma zuciyarsa ya durfafeta babu alamun wasa a tare dashi............
*Don Allah idan ba sayan littafin nan zaki ba kada ki dauki number ta kiyi min magana
abubuwan da yawa Nagodeí ½í¹í ¼í¿»í ¾í´í ¼í¿»*
*Ga masu bukatar sadauki Omar 1k za'a tura domin samun damar karantawa littafin tare da
Goje! sadauki Omar return*
*#500 via 0543282124...Binta umar gtbank, idan kati zaki tura ki min magana ta WhatsApp da
wannan number... 07084653262........Mutanan Nijar ku tuntunbi wannan number....*
*22796074090* katin mov ko airtal.
[3/29, 8:15 AM] Surayya Dee.: *GOJE!*í ¼í¿¹
í ½í°•â€í ¾í¶ºí ½í°•â€í ¾í¶ºí ½í°•â€í ¾í¶º
_(SADAUKI OMAR RETURNí ½í±‘í ½í²«_)
*BINTA UMAR ABBALEí ¼í½’*
*_MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONí ½í¶Šï¸í ½í³š_*
_____________________
FREE PEGE
*23&24*
*Biyu da rabi na sulusin dare!*
Cikin firgitaccan yanayi ta tashi zaune tana kiran sunan Allah! hakan ya janyo farkawarsa
dama can bashi da nauyin bacci, zaune ya tashi kafin ya rike hannunta dake wani irin rawa,
yace."Menene Aysha."? Sai kawai ta fashe da wani irin kuka ta rungumeshi tana girgiza kai da
fadin." Zinat ce ranka ya dade yarinyar nan na cikin mugun yanayi Allah ya nunan hakan a
mafarkina."
Sake rungumeta yayi a jikinsa cikin sigar rarrashi yace."Aysha mafarki ba gaskiya bane kada ki
gazgata abinda ki ka gani, bana tsammanin cewa mafarkinki zai tabbata, jikina yafi bani cewa
yarinyar nan tana a raye kuma daf take da ta dawo garemu da ikon Allah."
Kallonshi tayi hawaye na tsere a saman fuskarta tace.''Ranka ya dade koda Allah ya nufa
yarinyar nan ta dawo gida bai zama lallai a sameta da cikakkiyar lafiya ba ka san dai yanda
duniyar nan ta lalace da rashin gaskiya wannan shine babban tashin hankalina."
Ya sauke ajiyar zuciya da fadin." Kada ki fadi haka Aysha! zuciyarki ta dinga halarto miki alkairi
akan yarinyar nan! adduarki a gareta karbabbiya ce a gurin Allah, kada ki yarda zuciyarki ta
yarda da wannan mafarki ki dauka cewa k'anzon kurege ne, a yanzu abinda zakiyi ki faranta
min shine ki tashi kije ki dauro alwala ki gabatar da nafila a gaban ubangiji kana ki mika masa
kukanki."
Ta sauke ajiyar zuciya da jin sassauci acikin zuciyarta, a hankali ta zame jikinta daga nasa ta
sauka daga gadon ta nufi toilet domin daura alwala.
Tana fitowa shima ya tashi ya shiga ya daura alwalar ya fito, lokacin har ta tayar da sallar,
jallabiya da gajeran wando ya sanja kana ya gyara dadduma shima ya tayar da tashi sallar.
******
Tun bayan daya sa'ba ta a kafad'a suke buga artabu a tsakanisu, rikon tsauri! yayi mata yana
gudu tare da tsallake manya-manyan dutsina da ita a kafadarsa! tayi duk wani kokari gurin
ganin ta ceci kanta abun yaci tura! domin mutumin mugun basamude! ne wanda cizo da
yakushi basa shigarsa! dukansa take tana cizo duk ta dauke masa fata amma ko ajikinsa, ya
riketa katamau! yana gudu! burinsa kawai ya kaita gaban ogansa ya san hakan zai faranta
masa rai.
Hakan ne ya kasance kuwa, Ogan nasu yana cikin bacin rai! mai tsanani sakamakon rashin
samun nasara! bai ta'ba fuskantar irin hakan ba sai a wannan lokacin, kai kawo kawai yake
gurin ya rasa abinda yake masa dadi! ............Amma zuwan babban yaron sa da yarinyar ya
faranta masa rai! mutuka, sai kawai ya kwashe da wata 'yar iskar dariya kafin yayi wani irin
tsalle! da juyi na jin dadi, ya zuba mata kwala-kwalan idanuwansa!
Bakinsa kawai yake lasa, jikinsa na wani irin tsuma! komai na yarinyar yayi cif da cif! bata da
makusa, cikakkiyar mace irin wacce ya jima bai kwanta da irinta ba!
Gurin ya tsit! gabad'aya yaransa sun zagayeta motsin kirki ta kasa, kanta ne ma yake juyawa a
gurin, dishi-dishi! take kallonsa har ya karaso inda take zube!
Ya tsugana kusa da ita, sai tayi saurin janye jikinta, ya sha kunu; tare da matsawa jikinta, ta
sake janyewa tana watsa masa mugun kallo!
Mahaukaciyar dariya yayi! ya cigaba da lasar lebansa, yana bin sassan jikinta da wani irin kallo
na tsantsar sha'awa! Hannu ya kai jikinta, a zabure! ta fitar da hannu ta bashi kyakykyawan
mari a fuskarsa! ko gezau! beyi ba sai dai yaransa da suka zabura! sukayi kanta!
Ya daga musu hannu da basu umarnin matsawa baya.
Suka matsa can nesa suka bar shi da ita, zaman dirshan yayi a gabanta ya mika mata
tafkekiyar fuskarsa dake cike da kasumba! yace. " Idan hakan yana miki dadi ki sake aikatawa."
Ya fada yana sake tura mata fuskar.
Tsaki mai tsayi taja! ta matsa nesa dashi! ya rarrafa kan gwiwarsa ya cimma inda take!
kafafunta dake daure da takalmi ya tsirawa ido, babu abunda yafi tafiya dashi irin shara'ban
kafafunta, ya kai hannunsa gurin yana shafawa da lumshe ido, janye kafarta tayi da fadin."
Allah ya isa!! Ya bude idanuwansa da suka rikice! da zazzafar sha'awarta!
"Ni kikewa Allah ya isa."? yafada yana nuna kirjinsa.
Ba ta amsa ba, wani irin kallon banza take mai, ya lumshe idonsa ya bude da fadin." Ina sonki
saboda kinyi min, ban ta'ba amfani da mace na maimaita ba, amma gani guda da nayi miki naji
cewa kece zaki zama mahadin rayuwarta, shekaru sun ja ya kamata ace nima na ajiye k'wai a
duniya kece zaki zama uwar 'ya'yana, kinzo hannuna babu wani mahalukin daya isa ya rabani
dake."
Maganganunsa suka dinga amsa kuwwa! a kunnanta, ta tsira masa ido tana mamakin
furucinsa, kallonsa kawai take ta rasa yanda zata fasaltashi, shi ba mutum ba ba aljan ba.
Ya mike tsaye a kanta! saurin kauda kanta tayi gabanta na lugudan duka!
Blet din dake daure a kugunsa ya fara kokarin kwancewa, tayi saurin tashi tsaye! dariya ya
fashe da ita, kafin ya cire blet din ya jefar dashi ya zame wandon............"Innalillahi- wa'ina ilahi
raji'un! abinda ta ambata kenan, ta rintse idonta da karfi! tunda take bata ta'ba ganin tsaraicin
namiji ba sai a kansa, yanda yake mara fasali to hakama gabanshi yake tamkar na mahaukacin
doki!!
Wandon ya mayar jikinsa, yana kyalkyala dariyar hauka kafin ya fizgo kafadarta! fuskarta ya
rike a cikin tafin hannunsa, ta rufe idonta gam! bata son kallon mummunar fuskarsa.
"Ina fatan kin shirya zama tare dani! masoyiyata nayi miki alkawarin baki dukkan wani jin dadi
na duniya! gwarzo ne ni akowane fanni! na tabbata cewa ba za kiyi nadama da kasancewarki
a tare dani ba."
Zuciyarta ta dinga tashi sakamakon warin bakinsa, fuskarta ta fizge! da karfi ta matsa can gefe
tana numfarfashi! yawu ya cika mata baki! yana zuwa gurin da take ta fesa masa yawun a
fuskarsa!
Ya sanya hannu ya shafo yawun yana lashewa! amma kuma fuskarsa ta rikide da alama yaji
haushin abinda tayi masa.
Sai da ya lashe yawun tsaf! sannan ya kalleta, ta tsorata da yanayinsa, sai ta sunkuyar da
kanta, a kausashe! yace." Wannan shine na farko kuma shine na karshe kada ki sake
maimatawa idan ba hakaba zan ladabtar dake.
Ta cire tsorosa da fadin." Wawa!! kafara ladaftar da kanka kafin ka ladaftar da wani."
"Wawa!! kalmar tayi mai ciwo! sosai a ransa sai kawai ya dingi maimaita kalmar a fili yana
zagayeta, ta dinga binsa da kallo duk inda yayi, ya shammaceta yasa mata kafarsa ta fadi a
kasan a gurin! turmusheta yayi ya danneta iyakacin karfinsa! bakinta yake kokarin sumbata
tana kautar da kai yana bin duk inda ta nufa, be fasa maimaimata maganar ba! suka dunga
bugawa! domin duk yanda yaso hada baki da ita ya gagara! ta gumtse bakinta gam!!! sai ya
zama kamar mahaukaci sai rawar jiki yake babban burinsa yaji yana shan bakinta.................Ba
zato! ba tsammani! yaji saukar kibiya a gadon bayansa!!
Ya gantsare! tare da zabga ihu!! a zabure! ya mike tsaye! ya fizge! kibiyar ya jefar jini ya fara
tsiyaya! tashin hankali kenan! waige-waige yake a gurin yana mamakin yanda akayi hakan ta
faru.
Cikin zafin nama! ya mikar da ita tsaye sai numfarfashin wahala take, ya rike hannunta
katamau! yana sake dudduba gurin!..................!
Wani abu dake daure a hannunsa ya murza! kafin ya kirayi yaran sa! kaf! suka kewayeshi! sai
dai ganin jini na tsiyaya a bayanshi ya firgitasu! a garin ya akayi hakan ta faru!
Ya akayi ogansu ya bari aka cimmasa irin haka? a tarihin rayuwarsa kaf babu wani mahalukin
da ya ta'ba fitar masa da jini sai zuwan wannan matashin saurayin lallai akwai wani abu da yake
shirin faruwa!
Wani irin nishi! yake yana zazzare idonsa! shi kansa yayi mamakin al'amarin, yana da
suddabaru! iri-iri! ya akayi har yaron ya samu damar ganin inda yake tare da samun damar
harbinsa da kibiya!!
Sai kawai ya fasa ihu!!! ya dubi abunda ke daure hannunsa yana wasu irin surutai! ya sake
murza abun! yana sambatu! gurun yayi tsit! babu mai kwakwkwaran motsi a cikinsu, domin sun
shiga rud'ani da faruwan wannan al'amarin!!
Sautin muryarsa ne kawai yake tashi a gurin, yana wasu irin maganganu!..............Can kuma sai
haushin karnkuna! ya maye gurbin maganarsa, Tsit! yayi gabansa na wani irin fad'uwa!!
Hankalinsu ya kai kololowa gurin tashi!! duk suna tsaye sun kasa tabuka! komai ya zabura! da
karfi yace."Tsayuwar me kuke ba zaku ba zama ba har sai ya cimma na."
Da sauri suka rarrabu a cikin dajin suna neman inda yake..
Yana tsaye! a gurin sai kace dasashe! har yanzu kuma hannuta yana rike a hannunsa ya rike
tamau!!
Haushin karnukan! suka cigaba da kusantowa inda yake! da saurin gaske ya fara kokarin janta
tana turjewa! kawai sai ya dauketa ya sa a kafad'a, ya riketa da kyau! da niyyar neman
mafaka! taku daya yayi yaji saukar wata kibiyar! ya gantsare! tare da sakin ihu!! amma duk da
haka bai sauketa ba.
*"Ni ne GOJE!!! mugun! makangari sai kuree! Ni cinkun! naci garina kuma ni ke zuwa garin
wasu yaki!! kandagarki kurmar dutse! mugun makangari sai kureee!*
Sautin maganarsa ya cika dajin gami da kunnuwansu.
Ya juya gabas kudu yamma arewa! domin hasashen inda maganar ke fitowa, bashi da tabbacin
gurin, kawai sai ya umarci sauran wa'inda ke tare dashi cewa su tashi bomb a kowanne sassa
na gurin!
Hakan ne kuwa ya faru tashin bomb! sukayi a gurin kowane sassa a dajin ya rikice! da hayaki!
wannan damar ya samu yayi dirar mikiya! a gabansa! alokacin da yake kokarin neman mafaka.
Kallon kallo aka fara! Zinat kam ganinsa ya sanyata sauke ajiyar zuciya ta shiga godewa
Allah!!!
Ido ya tsirawa! hannunta dake cikin nasa. wata kibiyar kishi ta sokeshi! cikin hargagi!
yace."Sakar mata hannu ko na sheka da kai barzahu"!!
Ya tsira masa jajayen idonsa kafin ya fashe! da dariya ya sake rike hannunta da kyau! Yace."
Kai ne dan iskan da kake ganin ka isa kayi gogaggaya dani ko.!
Yace" Eh ni ne UMARU! kuma ni zan kawo karshen ta'addancinka."!!!
Kaifaffar wu'kar dake rataye a jikinsa ya cire ba tare da zato! ba ya datse! masa hannu wanda
yake rike da nata! hannun tun daga kafada har kan yatsu ya fadi a gurin yana wutsil-wutsil, jini
kuwa sai tsartuwa yake! ya durkushe! a gurin, yana wani irin ihu!!!!!!
Kafin kice kwabo! kaf! kowa ya hallara a gurin, ganin ogansu a durkushe! babu hannu ga jini na
zuba ya zaburar dasu! sukayi kansa! sai yayi gaggawar soka wu'ka a wuyan ogan nasu!!!
*Uban daba!* ya sake rikicewa! domin bai shirya mutuwa ba, da hannu yayi wa yaran sa
alama cewa su ajiye makaman dake hannunsa, sukayi yanda ya umarcesu!
Ajiye makamansu keda wuya suka fara jin jiniya alamun jami'an tsaro sun shigo gurin!!!! *Uban
daba!* hankalinsa ya sake tashi, babu shakka ya san ya shiga hannun hukuma k'aryarsa ta
kare! sai kawai yayi kwance-kwance ya shammaceshi! wani wawan duka ya sakar masa a
gwiwarsa!. dukan ya shigeshi! sosai yayi taga-taga! zai fadi wannan damar ya samu ya k'wace!
daga hannunsa a sukwane! ya bar gurin cikin wani irin gudu na ceton rai! sauran yaransa suka
rufa masa baya...........!
Zubewa yayi k'asan gurin ransa a masifar bace! kwata-kwata bai so hakan ta faru ba, amma
ba komai tunda har ya samu nasar raba shi da hannunsa guda, watarana zai samu babbar
nasara a kansa!
Tsinin bindiga! yaji a saman kansa! da sauri ya bude idonsa sai kawai yayi arba da zaratan!
sojoji da 'yan sanda! sun zagaye shi kowanne ya saita shi da bindigar dake
hannunsa.........."Babban cikinsu shine yayi magana ."You under arrest."! Hannuwansa ya daga
sama cikin bin umarni, suka d'aura masa zabgegiyar tsar'ka! kafa da hannu suka sa key suka
kulle, kafin su mikar dashi tsaye....!
*#500 via 0542382124...Binta umar gtbank, idan kati zaki tura ki min magana ta WhatsApp da
wannan number... 07084653262........Mutanan Nijar ku tuntunbi wannan number....*
*22796074090* dala dari katin airtal ko mov.
[3/29, 8:15 AM] Surayya Dee.: *GOJE!*í ¼í¿¹
í ½í°•â€í ¾í¶ºí ½í°•â€í ¾í¶ºí ½í°•â€í ¾í¶º
_(SADAUKI OMAR RETURNí ½í±‘í ½í²«_)
*BINTA UMAR ABBALEí ¼í½’*
*_MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONí ½í¶Šï¸í ½í³š_*
_____________________
*Mijina mazinaci ne*
_________
_Mazinacin namiji daban yake a cikin maza, duk irin kokarin da za kiyi a kanshi to hakan ba zai
hanashi neman matan banza ba, da yawa daga cikinsu jarabtace daga Allah! amma kuma son
zuciya yafi yawa a ciki, 'Yar uwa idan Allah ya jarrabeki da auran mai irin wannan dabi'ar, ba
zama zakiyi ba addua zaki tsananta akan Allah ya kawo miki mafita, Allah kuma ya shiryeshi ya
gane hanya mai kyau. amma mafi alkairi a rayuwarki rabuwa da auransa domin samun zaman
lafiyarki, koda kuwa akwai zuria a tsakaninku rabuwar ita tafi alkairi._
*Ubangiji Allah ka shirya mana mazajenmu ka dauke hankalinsu daga kan haram ka mayar da
hankalinsu kan halalinsu, mu kuma Allah ka bamu hakuri da juriar dawainiya da bukatunsu.*
FREE PEGE
*17&18*
*UBAN DABA!*
Ya gagara! yayi shura! a harkar ta'addanci! ya addabi 'kasa da jama'ar dake cikinta, ran mutum
abun banza ne a gurinsa, da yawa jami'an tsaro suka shiga sassaninsa, basa fitowa da rai!
idan anyi sa'a wasu su fito a raye to za'a samu muggan raunika a jikinsu, shekaru bakwai
kenan daya kafa sansani a cikin dajin dashi da jama'arsa, manya manyan bishiyun kuka ciki
suka fafake ya zama makwancinsu, duk abunda yake faruwa a cikin gari yana samun labari
akwai redio a tare dashi, bayan haka kuma yakan tura yaran sa suyi badda kama su dauko
masa rahoton abinda kasa take ciki.
Masana sunyi hasashen cewa Gurin da ya kafa sansani akwai albarkar kasa a gurin, irinsu gold
da man fetur da sauransu, wannan dalilin yasa shima ya tsaurara matakan tsaro a gurin, babu
wanda yake amfana da albarkar dake gurin sai shi da jama'arsa, duk sanda suka haqo gold
din akwai wani hamshakin dan kasuwa dake zuwa ya saya. cikin dare ya kan shiga dajin
kar'ba! ya basu kudi da kayan masarufi, sannan a duk sanda sukayi ra'ayi zasu badda kama su
shiga cikin gari suyi siye-siyen abunda suke bukata.
*Mashekin daji!* Hatsabibin mutum ne wanda yake da suddubaru! duk sanda hukuma ta tura
jami'anta binkice a dajin, basa nasarar ganin sansaninsa amma kuma shi da jama'arsa suna
ganin duk irin d'auki ba dadin da jami'an tsaron keyi a kok'arinsu na ganin sun ga mafakarsu,
wannan damar suke samu su karkashe wanda sukayi ra'ayi, sai dai a fito da gawarsu.
*GOJE!* Ya jima da jin labarin hatsabibancinsa, kullum tunaninsa ya za'ayi ya kawo karshen
ta'addancin daya ke a kasa.
Kafin ya yanke shawarar tunkarar inda yake sai da ya zauna da yaransa domin yaji ra'ayinsu,
da yawa daga cikinsu jikinsu ne yayi sanyi domin dai sun san tunkarar mutumin babban
al'amari ne! dalili shi akwai kayan aiki a tare dashi da jama'arsa, duk da suma suna da dabaru
amma a ganinsu tunda sojoji da 'yan sanda suka kasa samun nasara a kansa to waye zai iya .
Ganin jikinsu yayi sanyi yasa ya karfafa musu gwiwa da fadin." Su cire tsoro a cikin ransu, kada
su sanya a ransu cewa *masheki* da jama'arsa zasu samu nasara a kansu, idan sun yarda da
kansu cewa sunfi karfi wuka da bindiga to tunkarar inda yake abune mai sauki bayan haka
kuma su dauka cewa wannan aikin da za suyi kamar jahadi idan ma Allah ya kaddara
mutuwarsu a gurin aljanna ce makomarsu.
Wannan maganar da yayi ya sanya suka samu karfin gwiwa, suka kwanta da shirin tunkarar
*masheki* ba tare da k'asa ta san abinda suke