Showing 1 words to 3000 words out of 99941 words
Chapter 1 - JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf
JUHUD
(OUM HAIRAN)
(LOVE AND ROMANTIC STORY)
Page
*Tunatarwa*
Abubuwa kan faru da yawa mabambamta a zahiri makusantan juna a badini haqiqa qaddara
abace dunqulalliya wacce hange da tunanin mai tunani baya iya hasaso abinda zata wanzar
tana fadowa ne bakatatan cikin rayuwar mumini, abin buqatar kawai shine ka rungumeta a
yanda tazo maka ka godewa Allah a duk halin da kake ciki.
*Tsokaci*
A magana ta gaskiya littafin JUHUD labari ne da yake dauke da bangarori na rayuwa banyi don
wani ko wata ba duk wanda yaga labarin yayi kama da wani part na rayuwarsa to arashi ne
kawai aka samu da fatan zaku fahimceni.
*Farkon Labari*
Dauke da tulun ruwan wata matashiyar bafulatana ce da qiyasin shekaru bazata wucce 16
years ba tafe take tana sassarfa da alamun ruwa ta debo kuma tana sauri ne domin kaishi
masaukinsa, tafiya take a hankali cikin yanayin jigata har ta fice daga cikin garin ta shiga daji
tana tafe tana sauri hankalinta yayi gaba zuciyarta tana ga abinda ta baro a gida. Tafiya ce ta kilomita biyu daga cikin garin zuwa rugarsu tana tafe haki harta fara hango rugar
tasu taja fasali ta qarasa ta aje tulun ruwan ta shiga bukkar da gyatumar tata take kwance tana
kalkade jikinta tace “sannu Innatu ya jikin?" Bude ido matar dake kwance bisa gadon kara da
aka dorawa katifar yayi tayi ta zubasu akan yar tata ta daga mata kai alamar jinjinawa. Zama
tayi a qasa zama irin na raquma ta dauko kofin silver data zubo ruwa a ciki ta dago haqarqarin
Innatu ta kafa mata kofin tasha a hankali saida ta kawar dakai sannan tayi hamdala tace.
“Yau na dade Burtsatsen dan yobe ya lalace ruwa yayi wahala a cikin gari saida naji gdan
maigari sannan na samu ruwa tulun ma ban ciko ba" miqewa tayi ta dauki wata qaramar roba ta
nufi inda garken shanunsu yake ta tsugunna a a qarqashin wata shanuwa ta kama hantsarta
tana tatsa a nutse, can nesa da ita wani mutum ya nufota da sauri yana balbalin masifa cikin
harshen Fullanci fadi yake “shanuwar ta ubanki ce Haro da zakizo kina tatsata dabarar gobe su
Lantai su rasa me zasu fidda su sayar su samu na cefane...." Yana zuwa ya fincikota da qarfi ya
hau bugunta da hannu da qafa ta miqe da gudu ta nufi bukkarsu tana kuka tana bashi hqr
amma mutumin nan bai qyaleta ba har daka yabita yaci gaba da balbala masifa yana cewa “ko
uwarki me abin kunyar nan Indo bata isa tayi iko da kayan Haro ba sai abinda mukaga dama
muka barta tayi iko dashi bare ke"
Rakubewa tayi tana kuka me cin zuciya inda dattijuwar dake kwance bisa gadon cikin halin jinya
take matsar hawaye wannan rayuwa da radadi take ba kanta take tausayawa ba face rayuwar
wannan yarinya Juhud qara gangarowa hawayenta sukayi lkcn da Juhud ta dora kanta a qirjinta
tace “Ayyah Innatu mine kikayiwa su Baffa Ribadu da Baffa Bangel da Matayensu ne da basu
qaunar Halwar mu Innatu kowa yana walwala rayuwa cikin jin dadi da farin ciki a Rugar Wand'u
amma bandamu Innatu miye aibinmu miye laifin da mukayi musu ne nikam zani na basu hqr su
barni na rayu cikin walwala...."
Daqyar Innatu ta daga hannu ta dora bisa bakin Yartata cikin kuka tace “Aradun Allah ban shina
ba Juhud tunda Baffanki ya amro ni na tarar da irin wannan rayuwa sukeyi Baffanki baitaba farin
ciki a cikin Ahlinsa ba kullum cikin tuhumar kansa yake har yabar duniya nasani kinsan wasu
abubuwa da suka hwaru har kawo lkcn da aka kashe baffanki kisan da har yanzu aka kasa
gane waye yayishi....."
Tarine ya sarqeta ta rinqa yinsa tana dafe cikinta harda fitsari saboda azaba bayan ya lafa tace
“bansan meye asalin matsalar ba nidai abu daya na sani shine Moddibo Wand'u kakanku shine
ya hwara haihar da wagga matsala Juhud babu abinda baki sani ba babu abinda zan fada miki
face ince kiyi hqr da yanayin da kika samu rayuwarki a ciki komai yayi farko yana da qarshe
kuma komai girman gona zaa samu kunyar qarshe"
Ajiyar zuciya yarinyar ta sauke ta miqe tana karkade dakin tana gyarawa ta dibi scollar su ta
zagaya bayan shingen dakinsu ta fara wankewa har yanzu idanunta hawaye yakeyi saboda ta
bugu a gurin Baffa Ribadu, bataji tafiyar mutum ba sai inuwa ta gani a samanta ta dago a
furgice tare da ja da baya da sauri tace “Hammah Manga...." Yanda ya kafeta da ido yana lasar
lebe ne yasata saurin saita nutsuwarta ta rarumi kallabinta ta aza bisa kafadarta yayi
murmushin qeta yace “Oye Aminatu kura kin girma komanki qara tumbatsa yakeyi yakamata fah
ace na fara yimiki ban ruwa koda yake alama ta nuna wannan sheqin da kikeyi akwai wanda
yake mulmuleki dama Hammah Audi yace ya taba ganinki a bayan kalgo keda dan dauda suna
matse maki nono...."
A gigice ta dubeshi tare da zaro idanu tace “aradun Allah ba haka bane cewa sunkayi wai Nono
na zaiyi dadi na aza nonon shanuwa sunka nuhi sunkace muje na basu na wazo wazo nabisu
kawai suka falkemin riga suka kama shamin nono inajin zahi ina kuka ina kiran Baffana sai Allah
ya kawo Hammah Audi shine ya kalbeni a hannunsu yasamin shakwararsa muka taho gida"
zubanta idanu yayi tana maganar yana kallon bakinta zuciyarsa na qara kwadaituwa da wagga
halitta dake gabansa da gani yasan zatayi ruwan gato kamar yanda yaji kanawa suna suffanta
mace me ruwa.
Ji tayi yakai hannu ya riqo hannunta yaja wata ajiyar zuciya yace “uhmmm ai zakiyi bayani ne ki
gama scollar kizo ki sameni a shinge Yawo zanje shanho idan kinqi kuma yau dake da
gyatumarki babu wanda zaiyi baccin kwanciyar hankali" yana gama fadin haka ya juya ya nufi
wata siririyar hanya inda yabarta da faduwar gaba a ranta tana maimata taje ta sameshi Shinge
Yawo to mi zatayi mashi acan gurin da mutane basu cika biba sunce hanyar yan iskace sannan
barayin shanu tanan suke shigowa, numfashi ta sauke tamai da hannunta cikin wankinta ko ita
sa'ilin da aka kada shanun Baffanta bayan an kasheshi yanan taga gilmawarsu, shanya kayan
data wanke tayi ta juya ta nufi shingensu ta bude ta shiga ta tsugunna tace “Innatu Hamma
Manga yace inje in isheshi shingen Yawo nikam banson zuwa" numfashi Innatu ta sauke tace
“nima banson zuwanki gareshi idan kinqi zuwa kuma ya fadiwa babayenku su ruhan miki kije
amma ki kula da kanki Allah zai kiyasheki mugun ji da mugun gani"
A salube ta miqe ta sanya cinyayyen salifas dinta ta dauki sandarta ta nufi siririyar hanyar
zuciyarta na cike da zullumi itakam Tana tsoron masifar Hammah Manga duk da cewa ita bai
cikayi mata ba amma tasani baya saurarawa kowa Allah shisa ba wani laihi tayi masa ba, a da
wannan tunanin ta fara hango hasken wutar yayi a can nesa da ita kadan ta tsaya tana nazarin
gurin zuciyarta cike da tsoro Allah ya azawa Juhud masifar tsoro musamman na yanayin dare,
ta kasa motsawa daga gurin sai rawar jiki takeyi tunaninta ya gama bata barayi ne tariga ta
kawo kanta ance idan suka kama mace a daji tubeta sukeyi suyi cici da ita sannan su kasheta.
Hawaye ne ya zubo mata wannan shine gaba kura baya siyaki gashi tana tsoron idan ta juya
irin cin mutuncin da Hammah Manga zai yiwa Innatu tana fama da kanta...... Bata gama wagga
tunani ba taji an zungureta da sanda ta baya, warwas ta zube a qasa cikin wani yanayi na
mugun tsoro tace “shikenan Hammah Manga kasani nazo gashi zan tahi inda Allah dada waye
zashi rinqa kularmin da innatu....." Wata mahaukaciyar dariya ya qyalqyale da ita ya sunkuya a
gabanta yakai hannu ya shafa tsakiyar qirjinta yaja fasali yace “waye ya fada maki mahara ne ai
ba yau ce ranar zowarsu ba shiyasa nace kizo nan" sake kai hannunsa yayi tsakiyar qirjinta
yace “shekarunki sunyi kadan ki tara wadannan kayan dadin meye yasa kika tarasu da wuri?"
Cikin kalamansa babu daya gananne a gurinta sai binsa da takeyi da ido ya kamo hannunta ya
miqar da ita yace “muje kigani tsarabar da nayo miki daga Jos harda Riyali na sawo maki na
hannu nasan zaiyi miki kyau"
Zungi² ta rinqa binsa tafiya me tsayi har suka isa qofar wani daki ya daga karan gadon ya bude
ya shiga yace “shigo" bata kawo komi ba ta antaya ciki yayi murmushi yau tarkonsa na shekaru
ya kama masa zaki, bincike ya farayi kamar me neman wani abu yana yar waqarsa har ya
cimma qofar kawai taga ya janyo karan gadon ya rufe qofar take wani tsoro ya dirar mata tace
“Hamma...." Hannu ya doranta a baki yace “banson surutu sakarya dake kin dauka kawai donna
kalleki na kiraki ai tunda akace kina rabawa yan gari nononki to nima sai kin bani nasha nikam
ba iya nono ba har gato nikeson ci a yau yarinya......"
*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*
_*Oum Hairan*_
[7/12, 9:43 PM] Oum Hairan: *JUHUD*
*(OUM HAIRAN)*
*(LOVE AND ROMANTIC STORY)*
*FP TWO*
*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_
https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
*TUNATARWA*
Tarihin ka zai zama cikakke ne daga randa ka mutu, Don haka kar ka rudu da kyawawan
ayyukan ka, Mai rai baya amince wa gobensa, Don haka ka guji dagawa ko alfahari, kai dai
kayi fatan samun kyakkyawan qarshe
*CIGABA*
Tuni jikin Juhud ya dauki rawa qirjinta yana bugawa da qarfi hawaye ya fara sitirya a kuncinta
tace “Aradun Allah Hammah manga bantaba bawa waniba do Allah kada kaci mutuncina kagani
fah Lariya ta gdan Baffa Inde da wani yaci mutuncinta da akayi amranta korota akayi...."
Murmushi yayi ya matsota yace “toke waye zashici mutuncin naki ai dama nine zani amreki
kuma nine na bare abuna...." Wani qunci Juhud takeji duk lkcn da aka hadata da Hammah
Manga wai a matsayin zabin da Baffa Bangel yayi mata bayan sunfi kowa sanin halinsa bashida
kamun kai gashi har cikin ruhinta shi take zargi da kashe mata Baffanta.......
Wata qara ta saki daidai lkcn daya matseta bisa jikin garun dakin yayi saurin dora hannunsa a
bakinta ya toshe yakai dayan hannunsa bisa qirjinta yana laluben tudun madaidaitan nonuwanta
na fulanin asali da basu cika girma ba saida daukar ido da sanyawa zuciya qawar kasancewa
dasu, wani radadin zafi taji lkcn daya cafki matsotsin kasancewar ita a rayuwarta bata taba
sanya bra ba balle ta kareta daga harin kwaf daya. Ture hannunsa ta farayi shikuma yana qara
luguiguice mata nono jikinta sai tsuma yakeyi tanajin azaba irin wacce kowacce budurwa keji
karon farko da aka damqi nononta.
Hannu ya sake sawa ya matse mata baki ya kama yar yaloluwar rigar fulanin dake jikinta ya
daga nonuwan suka fito gabaki daya yaja wata ajiyar zuciya tare da sunkuyawa zaikai bakinsa
tsoronta ya wanzar mata da wani qarfi ta angijeshi ya fada saman karan gadon kafin ya tashi ta
hankade shingen qofar ta kwasa da gudun masifa tana kuka tana ihu inda ya rufota a mugun
guje shima kayan aikinsa a miqe yana tanqwarasu, shegen gudune da yarinyar kamar filfilwa ya
kasa cimmata gashi harta ishe gari yaja ya tsaya yana qwafa lallai Juhud tazo da raini tunda
kuwa taqi bashi hadin kai ta maslaha tabbas zai banqareta a gaban uwarta ya sokanta tsuliya
tunda dama Itama innatun ai abinda takeyi kenan inta dauka tallen nono ta shiga maraya.
Ganin ya daina hangen qurarta yasashi komawa jikin wata bishiya yana mayar da numfashi
yana saita kansa kafin nutsuwarsa ta dawo ya koma dajin
Itakuwa tana isa gda ta fada Bukkar da Innatu take ciki ta zube jikin Innatu tana wani irin kuka
me tafasa zuciya, sosai hankalin uwar tata ya tashi cikin muryarta da bata fita tace “meye kuma
ya faru Juhudah" cikin kuka ta fara bata lbr girgiza kai kawai Innatu takeyi zuciyarta na zafi
daidai lkcn Baffa Buba ya shigo da qwaryar nono a hannunsa ganinsu a wannan halin yasashi
cewa.
"Assha Assha! Indo mine kuma ya faru?" Cikin kuka tayi masa bayanin komai shima hankalinsa
ya tashi yace “lallai yaron nan yakai dan iska wato Bangel bazai rinqa tsawatar masa ba
iskancin da yakeyi a birni shine yazo dashi rugarmu zai bata mana tsatso idan so yakeyi yayi
mgn mana ayi amren tunda kunkai dukkanku....." Kallonsa tayi da sauri tace “aa Baffa Moddi
harfa taba yakesha nikam Baffana yace koda wasa bashi yimin auren dole kahin Baffa ya shude
yace ko Kado n kawo amramin shi yakayi gsky Baffa Moddibo banison Hammah Manga nikam"
Daquwa ya watsa mata yace “to dan qaniyarki kinhi so ya tareki a lungu inda bazaki iya qwatar
kanki ba ya qwaquleki?" Shusshura qafa ta rinqayi tana kuka tana cewa “Aradun Allah baniso
nikam banisonshi Baffa indai aka amramin shi to ya tabbata banida gata"
Murmushi yayi ya miqar da ita yace “ayyah Aminatu ba hakane nuhina ba shikenan tunda
bakiso zanje na samu Bangel da Ribado sujawa yaron nan kunne inba hakaba da hakuma zan
hadashi akanki ga kindirmon nan nasa Jumai ta gyara maki gobe ki dauka kikai birni kwa samu
na sabulun scollar
Murna ce ta cika Juhud ta karba tayi masa gdy ya fice ta koma ta zauna tace “Innatu gobe
munada Kudi Yarima Biyu Baffa Moddi yabamu kinga dubu uku kenan har maganin ciwon jiki
zan sawo naki a birni da tsire me quli" itadai Innatu kallonta kawai takeyi harta ida ta tashi zata
fice ta kamota tace “zauna Aminatu" zama tayi jikinta a Sanyaye karo na farko kenan da Ta
tabajin Innatu ta kirata gatsal.
Hannunta ta dauka ta dora saman kanta tace “inayi miki fatan nasara a rayuwarki ta gaba
Aminatu a duk halin da zaki samu kanki a ciki ki riqe maraicinki tabbas Allah zai dafa miki inaji a
jikina watarana zai wucce, duk abinda kikaga ya samu shamuwa watan bakwai ne yaja mata
baffanki bai rabu da yan'uwansa lfy ba duk da yayi bakin qoqari akansu basu gani ba basa
sonki basa qaunarki Aminatu dazu naji sanda suke tattaunawa ba domin Allah sukeson hadaki
da dan'uwanki Manga aure ba saboda su cinye dukiyarki ne da tayi saura nikam ba damuwata
dukiyar ba damuwata tsiranki da mutuncinki idan kikayi aure a wagga ruga tarihi zaita maimaita
kansa ubayenku basason halwar Haro bazasu tsaya miki ba a yayin da Uwayenku suke cewa ni
mayyah ce......."
Kukane ya kwacewa Innatu ta sake riqe hannun yar tata tace “Wallahi billahillazi la'ilaha
illahuwa Aminatu niba mayya bace banida nasaba da maita amma uwayenku sun liqamin tun
farkon kawoni wagga ruga taku saboda kawai su quntatani su quntata rayuwata kamar yanda
suka quntata rayuwar Baffanki Haruna, na dade ina boyenki wani abu da kika dade kina
tambayata yau naji a raina ya kamata na sanar miki koda zai kasance itane kalmata ta qarshe
nasan zatayi miki amfani a gaba"
Idanunta nakan Innatu dake qoqarin tashi zanne ta matsa ta taimaka mata ta tashi suka kalli
juna na tsayin lkc kafin daga bisani Innatu taja fasali tace “zan baki labarin asalin abinda ya
wargatsa zumuncin gdanku abubuwa sun faru tun farkon kafuwar wannan Ruga taku wanda
kamar yanda na sanar dake kakanku Moddibo Wand'u shine asalin wanda ya gadar da wannan
boyayyiyar gabar da ba kowane yasan da itaba" fasali taja sannan ta lumshe idonta taci gaba
da cewa.
*WAIWAYE*
Garin Chadi qasace babba me zaman kanta wadda take da shugaban qasa gomna da
sarakunan gargajiya qasar tana dauke da lardi lardi mabambamta wanda fulani suke rayuwa a
wadannan gurare, Asalin sunan Kakanku Moddibo Wandu ya samo asali ne daga sunan
yankinsu tun asalinsu maihaifin moddibo Wandu ke jagorantar wannan yanke bayan
shudewarsa ne aka nada Kakanku Ali A matsayin Moddibon wannan lardi sun zauna a wannan
guri na shakaru masu tsayi inda Moddibo ke fita fatauci qasashe maqota kama daga Ghana
Senigel Niger Nigeria a wannan yawo nasane Allah ya hadashi da wani gawurtacce bafataken
me dukiya mai suna Doda wanda a haife ya kusa haifar kakanku ya kama Moddibo ya riqe
hannu biyu idan yawon Fataucinsa yakaishi Senigal a gidansa yake sauka wata tafiya ne da
Wandu zaiyi Baffa Doda ya kirashi suka kebe yake tambayarsa Matansa nawa? Cikin mamaki
yace masa Matarsa daya da yara biyu Abubakar da suke kira Buba Sai Mamuda wanda suke
kira Bangel a wannan lkcn gwaggo Lami bata haihi Ribadu ba.
Sunyi shiru na wani dan lkc kafin Baffa Doda ya dago ya dubi Wandu yace “ina iya baka Auren
diyata Aminatu?" Cikin farin ciki Wandu ya karbi wannan aure batare da Aminatu ta sani ba
wadda take ya ta biyu gurin Baffa Doda kuma ta qarshe kasancewar Allah bai azurtashi da
haihuwa da yawa ba yaransa Biyu Baffa Habu wanda ya kasance mahaifi a guri na.
A wannan rana akayi komai aka gama Batare da sanin Aminatu ba kwanaki uku tsakani Aka
shirya masu kayansu da tarin shanayenta garke guda suka dunguma suka nufi Chad tafiya yau
kwana anan tashi anan haka Mahaifina da yar'uwarsa da mijinta sukeyinta har Suka isa Chad.
Sarkin yankin na wannan lkc amini ne ga Baffa Doda hakan yasa saida aka fara saukar amarya
Aminatu a gidansa akayi biki sannan ta tare a rugarsu.
Lkcn da akayi wannan aure Aminatu bata wucce 14 ba hakan yasa sukayita wasan buya da
Wandu har tsayin shekaru inda zama yaqi dadi tsakanin Aminatu da Gwaggo Lami, ita Gwaggo
Lami batada shanu