Showing 21001 words to 24000 words out of 99941 words
Chapter 8 - JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf
ku bata
ruwa tayi wanka kuzo ku hada mata abinci idan taci ta huta don Allah kada ku dameta da
surutunkun nan kubarta tayi bacci ko na awa daya ne miqewa sukayi su biyun suka riqe mata
hannu sunyi nisa ta juyo da sauri idanunta akan Rasheed tace “ayyah Baffa'am Amma ba tafiya
zakayi ba ko?" Dagowa yayi daga kallon wayarsa ya dubeta sosai yace “bakison na tafi ne?"
Dagansa kai tayi cikin karyewar zuciya tace “idan ka tafi waye zaike bani abinci waye zaike
koyamin karatu sannan waye zaike daukana Yana zagawa dani gari Kuma waye zaike
rarrashina?"
Dukkansu ta Sanyaya musu jiki Kareem dake zaune yace “na dauki wannan nauyin zanke koya
mata karatun qur'ani Dana bokon zanke daukarta Ina kaita tana ganin garin duk inda takeso
zuwa a garin Katsina na dauki wannan alqawarin....." Dagansa hannu yayi yace “na riga na
bawa su Ya'isha wannan damar sune zasuke daukarta suna zagawa da ita kai aikinka koya
mata karatun qur'ani da tajweed tunda kai balarabe ne shikuma wancan mashiriricin ka fada
masa ya zama malaminta na turanci bayan wannan Kuma banson wata alaqa tsakaninsu"
jinjina kai Kareem yayi yana tuntunin alaqar Muntaz da wannan baquwa gabadaya Muntaz ba
mutum ne me alqibla ba Amma hakanan zai qyaleshi kowa yayi aikinsa,
Miqewa yayi ya fice ya nufi bangarensa ya bude ya shiga an gyara masa shi tsaf ya cire
kayansa ya shiga wanka ya fito ya zauna yana duba wasu abubuwa a wayarsa wata baiwa ta
shigo ta gaisheshi ta aje masa abinci ta fita bude abincin yayi ya lumshe idonsa Addah Abulle
tanaji dashi abinda yafi qauna ne tayi masa tuwon shinkafa miyar danyan kubewa ya kuwa ci
abincin sosai ya kwanta ya huta bai fito ba sai yamma da shirinsa tsaf ya fito cikin shirinsa na
tafiya Illorin zuciyarsa gabadaya babu dadi sai yanzu yakejin kewar tafiya yabar yartasa.
Cikin gidan ya shiga Momy ya tarar a falo suka qara gaisawa yana rarraba ido bai hango koji
motsin yammatan ba ya dubeta yace mom Ina su Ya'isha" murmushi Mom tayi tace “sun shiga
gari ya qamshin bararraken daddawa" da sauri ya dago yace “harda daughter?" Yagar apple
dinta tayi tace “itama ai akarada ce sunanan suna hirarsu wancan mashiriricin yace su tashi
suje kallon ruwa tace itama zata carton biyu sun zama uku dama sai abinda ya qaru ai Mai
Martaba da daurewa qarya gindi dubu hamsin yabasu wai ko zasuga wani abun suyi sha'awa a
hanya"
Zuciyarsa ce ta karya ya taho da qwarin gwiwarsa yace “banason yawon nan Mom don Allah
asa ido kanta Kinga itadin amanace riqon maraya yanada wahala abu kadan zaka karkace ka
fada hallaka" tabe baki tayi tace “to Isah Wazirin Kano zaa kiyaye" yasan gatsali tayi masa ya
juya idanunsa ya ciko da qwallah ya miqawa Addah Abulle dake saukowa daga sama wata
takarda yace “ki bawa daughter Addah naso muyi sallama da ita hakan bata samu ba don Allah
Adda ki kulamin da ita Amana nabarta gareku" dariya abin yabawa Addah Abulle tace “oh Ni
Zainabu Abu Abdulrasheed abunnaka azimun ne wannan ya taka da matsayi take saboda
rabuwa da ita kake kuka to kayi hqr guda ka bari guda zakazo ka tarar insha Allahu"
Murmushin jin dadi yayi ya juya ya fice driver yajashi sai Kano daga Kano jirginsa ya daga sai
Illorin zuciyarsa gabadaya babu dadi ji yake kamar yaje ya dauko yarsa suci gaba da rayuwarsu
tare, daqyar yake cusawa zuciyarsa dangana saboda yasan wannan matakin shine kawai gatan
da zaiyima Meenah kenan yabarta a Daura a cikin ahlinsa ko ba komai zatayi karatu koda baya
gari Kuma zata samu kulawa.
Koda ya sauka Benin zuciyarsa kasa nutsuwa tayi hakanan da ya tuno da Meenansa sai ya
nemi nutsuwarsa ya rasa zamansa kwanciyarsa tashinsa Meenah ce keyi masa gizo da salon
shagwabarta me tsayawa a rai da Hana zuciya sukuni ya rasa irin shaquwar da yayi da ita da
bayajinta akan sauran qannensa, da taimakon addu'a ya samu damar ci gaba da aikinsa ya
dangana saboda yasan duk nacinsa yanzu bazai samu damar karbarta hanun Mai Martaba ba.
Itama farkon tafiyarsa gabadaya rikice musu tayi suka kasa gane kanta saita zauna tayita kuka
idan aka tambayeta meye sai tacce Baffa'am dinta take tunani idan kaga ta saki jiki to Mai
Martaba ne ya kirata yasata a gaba yake zolayarta to yanzu zata ware ta kama harkokinta a
haka har ta saba da kadaicin rashin Baffanta ta saduda ta saki jiki cikin yan'uwanta Ya'isha da
Amrah.
Ya kasance duk safiyar duniya idan su Ya'isha sun tafi makaranta Kareem zaisa a kirata su
zauna suyita karatunsu yanajin dadin koya mata saboda nandanan take daukewa a falo suke
zama gaban kowa har Mai Martaba suyi karatun indai kaga sun kebe to baqi akayi hayaniya
bazatabar karatu ya shiga ba, shiko Muntaz duk sanda zai koya mata saidai yajata Garden su
kebe ya rinqa koya mata karatun bokon shima yanajin dadin koya mata Amma dake yasa
almundahana a ransa duk yanda zatakai da ganewa sai yace bata gane komai ba haka zatayita
qunci ta Hana kanta sakewa saita iya turanci saboda baqin nacinta har tafi mayar da hankali
akan bokon fiye da karatun addinin Amma kullum a bata iyaba take.
Hikimarsa shine idan ta matsa da son saita iya to zaiyi amfani da damar wajen cimma burinsa,
babban abinda yake damun Muntaz yanda Kareem yake sanyawa duk motsita idanu sau tari
idan suna garden din suna darasi shikuma sai yaje can gefe ya kama buga qwallo Sarai Muntaz
ya fahimci sabodashi yakeyin hakan wannan dalilin yasa ya tattara koyarwar ya watsar.
Tayi nacin tayi nacin harta hqr gashi jarabawar WAEC din da zasu zana da Baffa'am dinta yasa
Mai Martaba ya biya mata takusa dama da lesson din take gane abubuwa. Tanason bawa
Baffa'am dinta mamaki musamman da yace indai batamai da hankali taci WAEC ba rugarsu zai
mayar da ita wannan abu ya qara tashin hankalinta ta rasa abinda keyi mata dadi. Yau ma kamar kullum suna zaune a daki Ya'isha na chat Amrah na karatun novel itakuma ta
rafsa uban tagumi sai tsiyayar hawaye takeyi batason tayi asarar wannan damar Amma ta lura
damar batasonta kufcewa zatayi.......
Dagowa tayi tana sauke numfashi Ya'isha tace “kina damun kanki da karatun nan nifa da Mai
Martaba zai yarda Allah inayin candy aure zanyi miqewa Amrah tayi tace “mema kikaji da son
aure bakiga kaya ba Nifa ko a yarda ko kar a yarda Allah sai anmin aure na gaji da cin na Allah
ya isa" tabe baki Ya'isha tayi tace “waisu tsoffin nan so suke su mayar damu bahuna nifa Allah
badon kin takura ba da babu abinda zaisa na zubar da cikina gara susan mun girma munsan
dadin maza su auraddamu ko su dauki jikokin soyayya"
Katsesu Juhud tayi da cewa “nikam don Allah kubani mafita Allah nafison karatun da komai ni
nasan ma Baffa'am dina bazaimin aure ba" miqewa Ya'isha tayi tace “common baby tashi muje
Ni nasan bro gajiya yayi da aikin banza" da jin dadinta ta miqe suka rankaya zuwa dakin Muntaz
Yana kwance samsn gadonsa da system a gabansa Yana kallon wani BF suka shigo. Rufewa yayi ya lumshe idonsa cikin yanayi me ban tausayi Juhud tace “duk da bansan laifina
gareka ba Ya Muntaz Ina mai baka hqr don Allah ka taimaka kaci gaba da yimin lesson dinnan
wlh Baffa'am dina yace idan na Fadi jarabawa saiya mayar dani rugarmu Kuma idan na koma
kasheni zasui......" Murmushin jin dadi yayi dama tazo masa har daka ya tashi zaune yana sake
zubawa qaramin bakinta idanu yanda take sarrafashi ya bashi sha'awar ya tsotsa ya lashe lips
dinsa ya miqe zaune yana kallonta harta gama yaja numfashi tare da shafa sumarsa yace.
Karatun addini shine akeyinsa kyauta ko sadaka Amma na boko dole sai an kashe kudi masu
nauyi Juhud bakida kudin biyana anma kinada kadarar da tafi kudi a gurina idan kin amince
zaki mallakamin kanki da lkcnki nikuma na amince zan dauki duk wani lkc na na baki shi domin
samun damar cin jarabawar WAEC din da zaku zana amatsayinki na mara background din
nunawa saa ba iyakar lesson ba hatta abubuwan da suka shafi kudi zanyi mikishi daga naira
daya har zuwa fan taba sama indai kin amince......"
Kallonsa sukayi da rashin fahimta suks kslli juna Ya'isha da alamu suka nuna ta fahimci wani
abu tace “Amma ya Muntaz ai ba ita tasaka aikin nan ba Big Cele ne kai kana ganin hakan zai
yuwu idan yasani kana ganin zakaksi labari?" Miqewa yayi yana murmushi yace “to saime don
ya gane ai yasan baa aikin banza a duniya bayan hakama shidin meye bayayi akwai ma dan
bariki irinsa ne da idons nashs kamasa ya dannewa mace kai Yana soka mata wutsiya idan nayi
yunqurin tonawa yace zai fasamin kai da Gum balle ma ni bazan taba shigarta ba kawai zan
hutane da ita common Ya'isha ki ganar da ita itama zataji dadi rayuwar duniya daga Kano sai
Habuja aljanna tamai raboce"......
Bai jira abinda zasuce ba ya fice daga dakin yabarsu zaune da sakakken baki suna kallon kallo
ta kalli Ya'isha tace “meye yake nufi da inada kadarar da tafi kudi Ya'isha don Allah Amrah idan
kun gane ku ganar dani nikam daqiqiya ce ban gane komai ba" wata iska Ya'isha ta furzar tace
“akwai matsala ne Juhud muje rabuda wannan dan iskan ni dama nasan abinda yaketa yiwa
raragefe kenan" fita sukayi har zuwa lkcn kanta a kulle yake kalaman nasa sunayi mata yawo a
qwanya saidai ta kasa gane inda zatayi musu matsugunni Baffa'am dinta bariki yana taba
bariki? Meye ma ma'anar barikin?"
Da wannan tunanin suka shiga gda tun daga nesa suka hango Kareem tsaye jikin mota ya zuba
musu ido kamar me nazarinsu har suka qaraso suka giftashi kowa da abinda yake saqawa a
zuciyarsa “Aminah" taji an kirata da asalin sunanta turus sukaja suka tsaya dukkansu ya tako
cikin takunsa na isa ya iso gabanta ya kalli qannen nasa dukka suka watse ya rage daga ita
saishi, hannu yasa ya dago kanta ta lumshe idonta tana shaqar qamshin turarensa me tsayawa
a rai yaja numfashi tare da furzar da wata iska me zafi yace “duk da kasancewata abin gudu a
gurinki saboda Ina doraki akan tafarkin daidai Aminatuh bazan fasa fada miki ba Babu biyayya
gurin abokin halitta wajen sabawa ubangiji zanso Kuma zanyi alfahari idan ya kasance nasihar
da nakeyi miki daga ranar da kika tsinci kanki cikin wannan ahli me rangwamen tarbiyyar islama
ta zame miki abar tunawa a duk lkcn da wani abokin halitta ya gayyaceki domin aikata sabon
Allah.
Nasani cikin watannan da kika samu goyan baya daga Momy kin fara biyewa su Ya'isha kina
binsu kuna fita chilling kune har Dikko Club wai abin takaicin hardake a cikin yan shiga rawa
bama ki tsaya iyakar kallo ba"
Kallonsa tayi da sauri idanunta ya ciko da qwallar da tun dazu take maqale jikinta ya dauki
rawa, murmushi yayi yace meye naki na firgita bayan Baffa'am dinki baisan rayuwar da kika
zabawa kanki ba?" Sake firgita tayi bakinta na rawa tanason mgn ya katseta da hannunsa yace
“karkicemin komai Aminah kinji dadin zuwa club har kina bada tabbacin gobe ma zaki koma
ko?"
Girgiza masa kai tayi haqoranta na rawa tunaninta Ina yasan wannan sirrin da sukayishi iyakar
su uku sukayi alqawarin bazasu fadawa kowa ba?" Murmushi yayi ya kama hannunta yace
“inasonki da gasken gaske Juhud meye ribarki idan aka tashi mahaifanki aka nuna musu ke
matsayin yar rawar Club?" Girgiza masa kai tayi jikinta duk yayi sanyi tace “Allah Amrah ce tajani tace dole saina shiga
Kuma Dana shigama tsayawa nayi ban iya irin rawar da sukeyi ba"
Zubanta ido yayi Yana kallon yanda duk ta tsorata yaji dadin hakan ya shafa kansa yace “da
nayi niyyar fadawa Baffa'am dinki Amma idan kikayi alqawarin bazaki qara zuwa ba to zan rufa
miki asiri ke qilama ya sani fah don duk motsin da zakiyi abune me sauqi su sani din" batasan
sanda tace “insha Allahu baima sani ba bakuma zai sani ba bazan qara zuwa ba" Yaji dadin hakan yace “ok meye kukaje yi a dakin Muntaz?" Nan taji wani dukan saukar aradu ta
dago suka hada ido mugum kwarjini ne dashi shima kamar Baffa'am dinta duk iyakar zille
zillensu idan aka hadasu dashi basa iyayi masa qarya, cikin in...Ina tace “ha....hqr mukaje
mubashi yaci gaba dayi Mana lesson shine yace wai saidai na rinqa biyansa Wai banida kudin
biyansa Amma inada kadarar da tafi kudi ni na kasa gane me yake nufi Ya Kareem ko kai ka
gane?......"
“Wht?" Ya furta da qaraji ta dago da sauri ga mamakinta sai taga gabadaya ya hargitse jikinsa
har wata rawa yakeyi idanunsa sun kada sunyi jawur ya dafe kansa yace “innanillahi wa innah
ilaihir raji'un"
Daidai lkcn Muntaz ya fito cikin shirinsa na tafiya qwallo hangosu tsaye yasashi daure fuska ya
nufi motarsa ya bude zai shiga Kareem ya daga murya ya kirasa ya tsaya batare daya juyo ba,
matsawa yayi bayansa yace “bantaba tunanin akuyancinka yakai ka rinqa farautar lalata
rayuwar Aminatuh ba sai yau so inason kasani wlh tallahi idan naji ko naga wani abu akasin
daidai ya faru da Juhud billahil lazi saina tona maka asiri dan iskan banza dan iskan wofi duk
kuyangin gdannan da bayi Basu isheka ba saika tsallaka kan yar Amana......." Dakatar dashi
yayi yace “dakata Mal kaima fah abinda nakewa shine kakeyiwa duka dodo daya mukewa tsafi
aikin banza kaine kake tunanin ci da addini ni tun tuni na dade da fahimtar ka dade da
lalube......." Wani gigitaccen mari ya sauke masa ya shaqesa suka kama kokawa ya rinqa gwara
masa kai a jikin bishiya Mai Martaba dake tahowa ya hangosu ya iso da sauri shida dogaransa
daqyar ya bambare hannun Kareem daga wuyan Muntaz, duk da haka Muntaz bai rusuna ba
cewa yake wlh ko kanaso ko bakaso tunda nayi niyya saina aikata qarshen kishi kasa a daura
maka aure da ita yau dinnan ko a gdanka take saina mayar da yawuna saidai idan mutuwa
nayi"............
*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT
0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241
ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*
*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI
EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO
BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA
COURSE MUTANEN DA YAWA.*
*Oum Hairan*
[7/18, 6:49 PM] Oum Hairan: *JH011*
*(Pure love sex nd romantic story)*
*Free page ya qare idan kinsan baki biya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na
yafe miki haqqina dake kanki*
*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or
card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
Cikin fusata Kareem yake qoqarin qwacewa yana huci Yana cewa “an fada maka kowa ma
irinka ne mara Imani mara tsoron Allah Wanda zina tayiwa kanta cikin rayuwarsa" rirriqeshi suka
sakeyi Dogari Ado ya kama Muntaz yasa a mota suka fice asibiti yakaishi akayi masa dressing
din wajen da Kareem ya faffasa masa kai suka juyo sai huci yakeyi Yana furzar da iska baqin
ciki ya hanashi furta ko kalma daya, Wai akan wannan tsintacciyar yarinyar Kareem ya fitar
masa da jini wani huci ya furzar ya dunqule hannunsa ya daki dayan dashi yace “wlh saina
wargaza wannan yarinyar tunda abin ya zama rashin mutunci ni zaaciwa mutumci akan wata
banzar bafulatana mara galihu"
Shidai Ado bai kulasa ba har sukaje gda fada suka wucce domin amsa Kiran Mai Martaba acan
suka tarar da Kareem suka watsawa juna wani mugun kallo na kiyayi kanka, Mai Martaba ne
ya nunawa Muntaz guri ya titsiyesu akan su fada masa meye ya hadasu har suke neman illata
junansu?" Kareem irin mutanen nan ne masu baqar zuciya idan ransa ya baci baya mgn
shikuma Muntaz ko hauka yake bazaice don yayiwa Juhud tayin shaidana bane yasa aka
illatashi, tsawa Mai Martaba ya daka musu yace “ku tashi ku bani guri tunda bazakuyi mgn ba
sakarkaru kawai" miqewa sukayi kamar zasu bangaji juna suka fita a daidai inda zasu rabu
kowa ya shiga bangarensa Muntaz ya dafa Kareem yace “mu hadu a filin qwallo sabon wasa
zan take leda ko ta tsiya kota tsiya tsiya"
Murmushi Kareem yayi sai yanzu zuciyarsa ta fara sauka yace “bazan hanaka mummunan
tunaninka ba saidai inaso kasani ita zina yado takeyi idan kayi da yar wani zaayi da taka idan
kayi da matar wani zaayi da taka kazalika idan kayi da qanwar wani zaayi da taka wannan kadai
ya ishi me hankali nutsuwa Aminatuh ba kowa bace marainiya ce me rangwamen gata idan da
Allah yaso ta lalace saiya barta tayita galantoyi a duniya har ta samu abokin lalacewarta so
baiso hakan ba saiya jefata hannun Big Cele duk da gurbatar yanayinsa ya kawar dakai gareta
domin riqe amanar Allah kullum abinda yake fada a kula da ita itadin tanada qarancin hangen
nesa kaico abin tur wai ace a gdannan zata lalace......" Dakatar dashi yayi da cewa “Dama kaje ka dauki speaker ka fara tafsir a masallacin fada qila da
ka samu sadaka Dan m qauye kawai da ya kasa fahimtar rayuwa" shigewa yayi part dinsa ya
banko qofar yabar Kareem tsaye cikin tsananin mamakin wannan qazamar rayuwar ta
yan'uwansa qwafa yayi ya shige dakinsa ya fada gado Yana juyi tabbas akwai aiki a gaban
maza shikam da Abba zai barshi daya nemi auren Juhud cikin