Showing 27001 words to 30000 words out of 99941 words
Chapter 10 - JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN .pdf
Ya'isha da Amrah suka tafi harkokinsu itakuma
ta nemi guri ta zauna har yanzu idan ta tuna ta batawa Baffa'am dinta rai sai taji hawaye ya
zubo mata.
Ji tayi an kama hannunta ta dago tana sauke ajiyar zuciya ganin Muntaz da wani fure a
hannunsa yasata zubansa ido ya miqo mata yace “yau ranar masoya ce ta duniya shiyasa na
zabeta matsayin ranar da zan fara fayyace miki sirrin zuciyata, kafin hakan ki karbi wannan
furen ki shaqi qamshinsa nasan zaiyi miki dadi" hannu tasa ta karbi furen tayi jifa dashi tace “na
shiga ukuna ni Aminatuh don Allah Ya Muntaz kar kace kanasona wlh Baffa'am kasheni zaiyi
dazun saboda Ya Kareem yace yanasona daqyar aka kwaceni a hannunsa...." Batayi aune ba
taji ya banqarata baya ya hade bakinsa da nata numfashinta ya dauke ta rintse idanunta ta
hada qarfinta ta tureshi daqyar ta miqe tana rarraba idanu yayi murmushi Yana shafa sumarsa
yace “nop Ni ba irin baqauyiyar soyayyar nan zamuyi ba sai kinso kosu Ya'isha zasusan halin
da muke ciki kawai zan baki damane mu rinqa ware guri muna haduwa har zuwa lkcn da Mai
Martaba zaibamu damar yin aure Kinga saimu bayyana kanmu matsayin masoya lkcn babu
abinda Big Cele ya isa yayi, to waima da kike wani tsoronsa shidin ubanki ne naga shima aure
yake Shirin yi kekuma saiya hanaki jin dadinki akan me?"
Wani mugun kallo da takeyi masa yasashi cewa “kinga nifa ba dole zanyi miki ba Amma dai
yakamata kisan yancinki a matsayinki na macen da kowa zaiyi burin mallaka....." Tsaki taja ta
nufi wajen park din tana fita ta samu napep ta hau ta fada masa inda zai kaita yaja suka tafi sun
rigata zuwa gdan suna kallo harda Rasheed ta shigo da sallamarta su Mom ne kawai da Mai
Martaba suka Amsa mata shikam Rasheed wani kallo yakeyi mata na tuhuma inda Kareem
yakeyi mata kallon tausayi Muntaz kuwa da shine ya shirya komai miqewa yayi zaibar gurin ya
iso gabanta yayi mata murmushi ya fice daga falon Ya'isha da Amrah ma miqewa sukayi Amrah
ta riqe hannunta suka juya zasu tafi Rasheed da taka musu wata uwar tsawa da saida fitsari ya
kusa qwacewa Juhud ya taso a haukace ya zare belt dinsa batare dasun lura ba ya rufesu da
duka bai damu da kowa bama kamar Juhud tafi kowa dakuwa tana ihu tana tambayar meye
tayi masa Yana cewa tayi masa shiru Kareem ne ya miqe a guje ganin Yana neman illatata ya
angajeshi ya dagata ya nunashi da yatsa yace “kar Kuma ka qara dukanta wlh rama mata zanyi
wannan ai zalumci ne duk abinma da Aminah zatayi su waye suka koya mata bagasu ba zaka
wani zage qwanjinka akanta ita kadai saboda taqamar kanada iko da ita halittarta kayi?"
Tana kuka ta qwace a hannun Kareem ta rarrafa ta riqe qafafun Rasheed tace “indai dukan
nawa zaisa zuciyarka tayi sanyi Baffa'am ka kasheni don Allah......" Daqyar takai qarshen
zancen numfashinta ya kama rirriqewa gabadaya falon sukayo kanta kafin su iso gareta ma tuni
ta suma, Kareem ya sunkuceta a guje sukayi waje asibitin dake cikin gdan ya nufa da ita suka
karbeta suka shigar da ita wani daki gabadaya jikinta ya farfashe da dukan da yayi mata ruwa
suka fara daura mata da Allurai.
Mai Martaba ya iso ya tarar da Kareem zaune ya rafsa uban tagumi ya Kira sunansa ya dago
idanunsa sun kada sunyi ja Mai Martaba yace “ya jikin nata?" Bai bashi Amsa ba yace “waini
meye laifina don nace inason Aminatuh ko Kuma ita meye laifinta da wannan azzalumin zai
nemi illatata shiga fah kaga yanda ya farfasa mata jiki Mai Martaba shikenan Kuma don ya
kasance uba a gareta saiya takura rayuwarta ya hanata rayuwa da farin ciki ko kuwa laifinta ne
qin dawowa da wurin daga mkrnta ita Ina ta sani a garin nan balle ace ita tajasu yawo"........
Jinjina kai Mai Martaba yayi yace “babu komai qarami Yayanku Ni yakejin haushi saboda nace
sai yayi aure Kuma na kawo masa Zulaihat nace ita zai aura bazai iya dukana ba shiyasa yake
hucce haushinsa akan Aminah zaici qaniyarsa su gama karatun badai cikin satin nan zasu fara
jarabawar ba dukkansu inada yanda zanyi dasu kaikuma kaje ka fara shirye²nka na tafiya Saudi
na gama maka komai"
Gumi ne ya keto masa ya dago duk jarumtarsa Saida hawaye ya ciko idanunsa yace “Auren fah
Mai Martaba?" Murmushi Mai Martaba yayi yace qarami kenan kaje kayi karatun rabon mutum
baya taba wucceshi indai Nike da ikon badawa nabaka Aminatuh Amma suma karatu zan
turasu Kano sai sun gama zanyi musu aure kasan wannan tsarin na gdannan ba baqonka bane
don ko yayyanku Fadila da Hamida Saida suka gama degree dinsu sannan na auraddasu"
Shigewa yayi ciki yaga yanayin jikin nata ya fito ya nufi motarsa ya shiga ya fice daga gdan.
Juhud bata farka ba sai dare sosai Addah Abulle ke jinyarta tayi mata sannu ta daga kai cikin
yanayi na jin jiki tace “Addah Ina Baffa'am dina?" Ba Addah ba Ya'isha ma saida ta kalleta taja
tsaki tace “uwar me zaiyi miki banza dake kema?" Sunkuyar dakai tayi tace “hqr zan bashi" tsaki Ya'isha da Amrah sukayi Addah tace “bai jima da
barin nan ba" bata Kuma cewa komai ba Addah ta taimaka mata ta miqe ta shiga bathroom tayi
brush ta fito dake ba sallah takeyi ba suka bata abinci taci ta kishingida Amrah ce ta matso tace
“wato Ya Muntaz ba qaramin dan sharri bane muna dawowa Big Cele yace kina Ina shine ya
karkace yace ai dayaje makarantar ma bai samemu acan ba muna Dikko Park da samarinmu
muna bikin ranar masoya mu da yayi Mana mgn muka biyosa muka taho kekam cewa kikayi
saurayinki zai kawoki qiri² ya kitsa Mana sharri zamuyi mgn Big Cele yace duk wacce tayi masa
mgn saiya dagargaza kanta".............
*Oum Hairan*
[7/19, 9:05 PM] Oum Hairan: *JH013 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada
ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki*
*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or
card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba
94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*
Hadiye wani abu tayi me daci a fili tace “Allah yanaji yana gani" daga haka bata Kuma cewa
komai ba ta miqe taje ta kwanta ba bacci takeyi ba tunanin sauyin yanayin Baffa'am din nata ne
kawai yake addabarta itakam zataje ta sameshi ya fada mata laifinta don ta kiyaye yimasa irinsa
a gaba. Da wannan tunanin bacci ya dauketa da safe kafin kowa yazo Kareem yazo tanajinsa tayi likimo
kamar me bacci ya qaraci mgnrsa ya fita bayan fitarsa kadan Rasheed din ya shigo daga
sallama miskilin baice da kowa komai ba ya gama kalle kallenshi ya juya ya fice Ya'isha ta tabe
baki tace “miskili kafi mahaukaci ban haushi" dagowa Amrah tayi tace “wato daga jiya zuwa yau
gabadaya Big Cele baya cikin nutsuwa na fahimci ba iyakar Juhud yakejin haushi ba kowa ma
fushi yakeyi dashi Kuma kinsan dalili?" Girgiza kai Ya'isha tayi tace “akan mgnr auren da Mai
Martaba ya matsa masa yayi ne Kuma yace ya zaba masa Zulaihat kinsan tun da can ma Big
Cele ya tsani yarinyar nan kamar masifa Ni bansan azal din data haushi ba da Zabin Mai
Martaba ya qare akanta"
Tunda suka fara mgnr qirjin Juhud yake dukan tara² aure Baffa'am dinta zaiyi?" Maimakon taji
tana farin ciki sai taji ta cika da tausayin kanta a hankali tasa hannu ta share hawayen daya
gangaro mata ta yunqura ta tashi zaune cikin dakiya da nuna jarumta tace “a tunanina uba
kamar Mai Martaba bazai taba yima dansa Zabin dabai dace dashi ba banga aibin Aunty
Zulaihat ba da kuketa mgn akanta ni sainaga ma ta dace da mijin nata zasu dauki kala sosai Ina
ganin muyi musu fatan Alkhairi yafi tsayawa wannan surutun da kukeyi Kuma ma Ni banji araina
don wannan Baffa'am yake fushinsa ba kawai dai nice na bata masa"
Qwafa Amrah tayi ta fahimci duk yanda zakaso daka ganar da Juhud bata ganewa garama ks
qyaleta a cikin duhun da take, Addah ce ta shigo musu da abin karyawa suka karya aka
sallamesu suka tafi gda ranar bataje makaranta ba yini tayi a kwance da tsamin jiki bata da aiki
sai murdo ruwan zahi a hitter ta gasa jikinta da yayi rudu² abinka da jar fata, abinda yake bata
mamaki tun ranar da Rasheed yayi mata duksn mutuwar baya yarda su zauna guri daya da
yaga ta fito yake tashi yabar gurin itakuma tsoro ya hanata ta tunkareshi ta fahimci neman
abokin mutuwa yake shiko Kareem kullum qara fito mata da salon qaunarsa gareta yake baya
boye soyayyarsa a gaban kowa sai gaban Rasheed shima don ya fahimci baya happy da
lamarin ne.
Sun shiga jarabawa gadan² kawunansu sun dauki chargi matuqa musamman Juhud data Hana
kanta sakewa da farko sunci gaba da zama suna lesson da Kareem tunda ta fahimci duk lkcn
da suka zauna Baffa'am din nata zaita zagaye a gurin Yana qwafa yasa dole ta hqr ta janye ta
koma yiwa kanta lesson da kanta tanashan wahala Amma saboda baqin nacinta taqi ta hqr
hakanan take tursasa kanta, ganin hakan yasa Mai Martaba ya siyo mata tamfatsetsiyar waya
Infinix hot 10 yabata tare dayo mata download na manhajoji na bincike da zasu taimakawa brain
dinta taji dadi sosai ranar yini tayi da farin ciki a ranta tanajin itama ta faso gari su Ya'isha sa
daina daga mata kai.
Da magrib Mom da tayi tafiya zuwa qasar Mali garin babanta ta dawo tana falo anata kwasar
gaisuwa Juhud ta fito sanye da wata baqar doguwar riga me matuqar kyau da daukar idanu
tana danna wayar da aketa Kira tun dazun ta qarasa gaban Mom tayi kissing hannunta tace
“wlcm Mom munyi missing naki long time kin manta damu" murmushi Mom tayi tace “me sunan
Yaya kina burgeni jarabawar nan da alamun bata baki kashi dadi tayi miki kinyi wani fresh dake
kamar auduga sabon toho" da murnarta tace “alhmdllh Mom dama rashin lesson ne yake
wahalar ni Kuma Mai Martaba ya sharemin hawaye ya siyamin sabuwar waya ya saukemin
manhajoji ina samu Ina karatuns cikin kwanciyar hankali raba dare nakeyi Ina karatu sai biyun
dare nake nafila na kwanta da asuba da Dora da karatu kafin kowa ya tashi ns tsinci abinda na
tsinta.
Jinjina kai Mom tayi tace “lallai Mai Martaba yanaji daku sosai kuna sha'aninku muga wayar
taki" miqa mata tayi ta fara dubawa tana dariya tace “aa kaga barrister Aminatu Haroon
Moddibo wadannan zafafan hotuna haka" rufe idonta tayi tana dariyarta me daukar hankali
Rasheed dake zaune ya miqe saboda hakanan idan ya cika kusanci da yarinyar yanzu yake
rasa nutsuwarsa har ya taka step na farko ya juyo yace “Meenah" gabanta yabada wani rass ta
dago da in....Ina tace “na...am Baffa'am" hadiye wani yawu yayi yace “ki kawomin wayar nan
zan duba wani abu ki hadomin da abinci"
Babu wanda ya kawo komai tace “to Baffa'am" ta miqe ta shiga kitchen ta dauka abincin nasa ta
dawo ta karbi wayar ta nufi saman a bude ta tarar da qofar hakan ya bata damar sakai tare da
sallama yana tsaye yanata kaiwa da komowa shigowar tata yasashi tsayawa ya harde
hannunsa a qirjinsa ya zubanta ido tayi saurin kawar da kanta saboda baqin kwarjininsa baya
bata damar Sanya idanunta a cikin nasa.
Tsugunawa tayi ta aje abincin cikin ladabi ta dago ta miqa masa wayar ta miqe zata fita har ta
murda handle din taji ya Kira sunanta da wata irin murya data sanya tsigar jikinta tashi taja ta
tsaya ta kasa motsawa daga inda take qirjinta yana duksn Sha hurhudu, bai tsammaci
juyowarta ba hakan yasashi takawa a hankali ya isa bayanta ya zubawa mazaunanta da
faffadan qugunta idanu yanajin sautin bugun zuciyarsa da ya zame masa jiki game da ita yana
qaruwa.
Hannu yasa ya murda key din qofar ya zare tare da hadawa da kyawawan dogayen yatsunta
data qawata da baqin lalle me ratsin ja ya riqe a cikin nasa ya juyo da ita ya hadata da qofar
yana qara rage girman idanunsa akanta a hankali yace.
“Haqiqa ko a tarihi bantabajin lbrn yar da take neman zabar duniya fiye da babanta ba Meenah
abubuwa da dama suna bani mamaki na yanda sama da wata guda kikayi watsi Dani a
gdannan ko arziqin gaisuwa bana samu daga gareki kawai saboda Ina qoqarin karenki
mutumcinki ko?" Hawaye yafi komai arha a rayuwarta nandanan idanunta ya ciko da qwallah
yasa hannu ya dago kanta yace “bance kiyimin kuka ba Meenah ai kin girma na gama aikina
saura naki gashinan Kuma kin fara babu abinda na isa na sani game dake saidai najishi a gari
kamar yanda barori da bayin gdannan zasuji babu abinda na isa kizo ki sanar dani matsalarki
yanzun ta zama ba tawa ba kin fifita matsayin kowa saman nawa duk Ina kallonki"
Da sauri ta dago bakinta Yana rawa tace “wlh ba haka bane Baffa'am tsoronka nakeji banason
na sake bata maka rai shiyasa kaga Ina gujewa kusantarka....." Zubawa bakinta idanu yayi yana
ayyana abubuwa da yawa kafin ya furzar da iska ya janye daga gareta daqyar ya koma ya
zauna yace “rabona da cin abinci na qoshi tun Ina Benin shima din ba qoshi nakeyi ba Meenah
kawai hqr nakeyi saboda tunaninki yafimin cin abincin dadi komai nawa kece nakasa samun
sukuni sabodake hatta abokan aikina sunsan idan ba Meenah sukace min ba basa ganin
walwalata meye yasa ke kika kasa sanya Rasheed aranki kika kasa bashi matsugunnin da
bazai goge ba a ruhinki abin baqin cikin wai kewarki ta hanani sakewa na taho domin ganinki
Ina murna yata ta girma kawai ki rasa da labarin da zaki tareni saina samarinki haba Meenah
alqawari yace haka?"
Duk da babu abinda ta tsinta cikin kalamansa wadanda ta gane Basu taka Kara sun karya ba
Amma taji jikinta yayi sanyi a haukanta ta yarda batayi masa adalcin ba tace “kayi hqr bazan
qara ba" murmushi yayi dama abinda yakeso kenan a duniyarsa yanason abashi hqr koda kuwa
shine me laifi, fara zubansa abincin tayi ta dauka ta miqa masa ya lumshe idonsa tare da
budewa yace “hannuna ciwo yake ya kamata a fara ramawa kura aniyarta" yanda yayi mgnr ya
bata dariya tayi murmushinta me kashe masa jiki ta miqe ta zauna a gefen gadon ta rinqa bashi
abincin da hannunta yanaci Saida ya qoshi ya kawar dakai ta turo baki tace “kuma ai baka cinye
albarkar ba" murmushi yayi ya miqe yace “inason kiyi albarka nabar miki ki hada da taki" babu
yanda zatayi tasan qin cinye abincin ma sabuwar masifa ce hakanan ta rinqa turawa Saida ta
cinye ta miqe ta wanko hannunta ta dawo tana hada kwanukan ta dago domin yimasa mgn taga
ya bude wani hotonta da tayi da rigar bacci da dare Amrah tayi mata a swimming din gdan a
jiqe take gashinta ya manne a jikinta riqar me santsi ta kwanta itama a jikinta tayi luf cinyoyinta
a waje santala santala kamar na balarabiya babban abinda ya fadar mata da gaba babu ko bra
a jikinta hatta shatin pant dinta ana iya gani idan kuwa ka tsayi yima hoton qurillah har kan
nononta baqi zaka iya hangowa.
Gabadaya ta gama firgita duk jikinta ya dauki Bari tasan ta kade har ganyenta yau dagowa yayi
ya sauke idanunsa akanta cikin sarqewar murya yace “waye yayi miki wannan hoton?" A
gaggauce tace “Am....Amrah ce shekaran jiya a Swimming munje wankan dare....." Mgnr ce ta
maqale lkcn da taga ya miqe taja baya da sauri tunaninta dukanta zaiyi maimakon haka sai taga
ya bude qofar ya nuna mata hanya yace “jeki Saida safe".................
*Oum Hairan*
[7/20, 9:37 PM] Oum Hairan: *JH014 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada
ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki*
*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or
card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba
94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*
_Barkanmu da sallah baki daya al'ummar musulmi fatan munyi sallah lfy ubangiji ya maimata
Mana da Alkhairi_
Da sauri har tana neman faduwa ta fice daga dakin gabanta naci gaba da faduwa ta nufi qasan
ta aje kayan abincin ta nufi dakinsu Ya'isha ce a dakin tana waya ta nemi guri ta zauna ta rafsa
uban tagumi tsoronta ya nunku yanzu wanne irin hukunci Baffa'am din nata zashi dauka akanta
shine damuwarta yanayinsa ya nuna baiji dadin ganin wannan gantafalfalin hoton ba gashi
kusan irinsu sunfi hamsin a wayar tata, “dana sani na goge" ta furta batare da tasan kalmar ta
fito ba Ya'isha ta aje wayar tace “meye Kuma ya faru?" Numfashi ta sauke tace “Baffa'am ne
yace nakai mass abinci shine ya amshi wayana bansan meye yakaishi Gallery ba kawai sai
gani nayi Yana kallon wannan dan iskan hoton da Amrah tayimin a Swimming shekaran jiya"
dariya Ya'isha tayi tace “tabdi yau Big Cele an samu kayan dadi a bagas wlh in nine shi kwana
zanyi Ina kallo harsai na samu nutsuwa tunda kin hana mutane su lolewa dadinki kinata nuqu²
da kaya waike mumina" tsaki tayi ta miqe ta shige bathroom tayi wanka ta dawo tasa rigar
baccinta ta kwanta saboda tanason