Showing 15001 words to 18000 words out of 24909 words
yace masu"zanje na dawo kafin ya iso"be jira cewarsuba ya kuma fita yana turawa Dr Jamilu text akan maganar da sukayi kwanaki.
Tofa akwai turka turka kudai ku biyo majidadi danjin ya zata Kaya.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi Mana kyakyawan k'arshe
Stylish star
Jorderh majidadi
ππππππππ
*RUHIN FANSA*
ππππππππ
Na
*MARYAM ISMAIL MAJIDADI*
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*ππ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
Page 36-40
Jinginar da kanta tayi tare da lumshe ido alamun ciwan kan yana matuk'ar damunta,sannu kawai Nani ke jera mata.
B'angaren su Amaan kuwa ba dadewa Dr Jamil yazo kai tsaye part din Mummy ya wuce ya shiga bakinsa dauke da sallama,babu kowa a parlon sai Daddy yana karatun jarida idanuwansa sanye da siririn farin glass cikin sakin fuska yace"a'a Dr Jamil yau a gidan namu?,to k'araso ciki kake tsayawa kamar wani bak'o".Shima fuskarsa sake ya k'araso ya zauna gefen Daddy tare da cewa "Alhaji barka da hutawa,na sameku lafiya?"."lafiya qlau Alhmdllh ,waye baya lafiya a gidan Kuma?"kafin ya bada ansa Mummy da fitowarta kenan ta karb'e da fadin"Najma ce ta dawo aeki babu lafiya,shine Amaan ya kirasa ya dubata".kamar Daddy zai tuna wani abu sai kuma ya kasa dan a tsawan lokacin nan mantawa yakeyi da wata Najma balle yasan halin da take ciki kasa fadan komai yayi yaci gaba da duba jaridan sa,alama Mummy tayiwa Dr Jamil daya biyota,suka fice kai tsaye d'akin Amaan suka wuce,tsaye suka samesa Shima yana jiran k'arasowarsu,ajiyar zuciya ya sauke yace"tun d'azu nake lek'en zuwanku ae"baki Mummy ta tab'e tace "ae dole ka jiramu Daddynku ya fara samu a parlo ,na dauka zai iya yin wata magana a Kai amma sai naji shiru"."ae kema kinsan bazai iya magana ba,dan malamin nan Hajiya Sadiya tace aekinsa ba daga baya ba,yanzu dai muyi abunda ya kawo mu,Dr Jamil muna sauraranka".numfasa yayi yace "kamar yadda kuka buk'ata an shirya komai ,sai dai alluran zai dauki tsawon sati d'aya a jikinta kafin ya kasheta lokaci d'aya,in har bata samu lucky na sake rayuwa ba,dan ba kowa ke iya hayewa alluran ba"."what maganan banza mu da ke buk'atar in da hali ta mutu yau,amma zaka kawo wani maganar sati d'aya"Mummy ta fad'a yare da mik'ewa tsaye,"cool down Mummy meye na saurin,ni mun riga mun gama magana dashi,kinsan ni na Kira likita ya dubata me kike tunani idan wani abun ya sameta kuma?kada ki manta Yaa Ahaad yana gida fa,kawai kibar aeki a hannu na zanyi komai dan in k'arbo maki martabarki da dukiyar da kike buk'ata Mummyna wannan alk'awarina ne"Amaan ya fad'a tare da dafa kafad'un Mummy.murmushi ta sakar masa tace"am proud of you son,Allah yayi maka albarka"ta k'are maganar tana shafa kansa dajin wani irin tsananin soyayyar d'an nata a ranta.part dinta ta koma yayin da Dr da Amaan suka wuce part din Najma.
Da sand'a ta shiga parlon juye juye ta farayi da sauri ta bud'e firij din d'akin tare da kwashe lemun data tabbatar Najma bata shan ko wanne inba shi ba,ta canza da wani da ta shigo,jin tafiya yasa tayi saurin juyowa tana sakin murmushi,Amaan da Dr Jamil ta gani cikin wayencewa Fadila tace"a'a Yaya sannunku,harkun k'araso?".Amaan be wani damuba da ganin Fadila d'akin yace"eh,na tsaya tahowa da Dr ne zai dubata"bedroom suka wuce ,cikin sauri Fadila ta shigo ta dafa kan Najma tace"Ayyah sannu sister yanzu Mummy ke fad'amun bakiji dad'i ba,ni yau nazo da shirin muyi fad'a sai in iske baki lafiya,dan Allah ki warke da wuri kinji y'ar uwata"murmushi Najma tayi tace"soon kuwa,k'awar fad'a"da yake kowa yasan yadda suke zaune sai ba wanda ya damu da Fadilan,kallon lemun Hannun Fadila Najma tayi tace"pls help me with that".kallon kwalban Fadila tayi tace"owk owk bara na kawo cup saina zuba maki,kafin nan Dr ya gama dubaki"waje tayi da lemun ,sannu Dr Jamil ya mata ta ansa sannan ya tambayeta meke damunta,"kaina sai kuma d'an zazzab'i"."owk sannu Allah ya baki lafiya yanzu zanyi maki allura da magunguna insha Allah zakiji sauki Kuma ki samu ki d'anyi bacci"Kai kawai ta gyad'a masa a galabaice,magunguna ya fiddo ya nunawa Nani yadda zata bata,sannan ya had'a allura kala biyu ya juyo yace masu "excuse us"fita sukayi,ita kuma ta juya ba tare da tace komai ba,har ya gama alluran duka biyu ko motsi bata yi ba,dukda zafin dake ratsata,"to an gama yanzu ki samu Kisha ko tea sai kisha maganin".thank u kawai ta fad'a tare da gyara kwanciya fitowa yayi ya kalli Amaan yace"am done,zamu iya tafiya,Allah ya bata lafiya","ameen mun gode kwarai Dr"Nani ta fad'a,dakin suka shiga ita da Fadila tallafota Fadila tayi ta bata tea din data had'a mata tun kafin ace tayi kad'an tasha tea din sanan tasha drugs din,lemun da Fadila ta kawo ta dauka tasha kad'an sannan ta kwanta alamun tana buk'atar hutawa,"ki kwanta ki huta sosai y'ata zanje d'akin Mama yanzu ta aeko kirana Zan mata amala, ba jimawa zan dawo"Kai kawai ta gyad'a Fadila ma ta mata sai da safe sannan suka fita a tare .
A gajiye ya shigo d'akinsa burinsa kawai yasha ruwa me d'an sanyi ko ya huce gajiyar daya dauko ganin firij din yayi empty dafe Kai yayi be tuna komai ba ya fad'a toilet ya sakarwa kansa shower a gaggauce yayi wankan danjin ana niyar tada sallah boxer da jallabiya ya saka tare da fesa turare silifas masu taushi ya saka ya fito yana tafiya kamar bayason taka k'asa Kuma a haka wai sauri yakeyi,ji yayi bazai iya fitaba ba tare da yasha ruwa ba,ganin part din Najma shine mafi kusa dashi yasa ya shiga kawai babu kowa parlon sai TV dake aekinta kai tsaye firij ya nufa ya bud'e babu ruwa sai lemu kawai,kallon lemunan ciki yayi can ya hango irin wanda yafi so yasan duk gidan shi kadai sai Najma keshan bakin lemu dan haka ya dauka ya kafa baki ya shanye tas,ji yayi wani sanyin dad'i na ratsa shi,ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe ido,Kai tsaye bedroom din Najma ya d'an tura yace"kina ciki kuwa?"lumshe idonta tayi kamar ba zata ansa ba sai Kuma tace"me kake buk'ata?"kallonta yayi k'udundune a bargo yace"are u sick?"Kai kawai ta gyad'a masa,bud'e baki yayi da niyar yin magana sai kuma yayi shiru ya runtse ido da k'arfi danjin wani irin juyawa da maransa yayi ga wani irin yanayi daya tsinci kanshi a ciki,juyowa yayi da niyar barin d'akin da gudu Fadila ta fice wacce take lab'e tun d'azu a hankali tace"yes yes yes,wannan ma wani nasara ne,nasan hakan zaifi ciwo".Ahaad Kam yana janyo k'ofar d'akin ya dafe bango,zubewa yayi a k'asa ya dafe mara yanajin kamar zata tsage biyu dan azaba.Najma Kam wani wahallan barci tayi awan gaba da ita sanadiyar allurar barcin da Dr Jamil ya mata saita rinjayi abunda tasha a lemu.waya Fadila ta dauko ta dannawa yaran data bawa aeki kira bugu d'aya ya dauka cikin isa tace"basai kunzo ba ,wani plan din yayi aeki,amma duk da haka anjima zan turo maku sauran kudin aekinku"bata jira cewarsa ba ta katse wayar,rawar murna ta fara takawa ,sannan da gudu tayi part din Mama danta k'ara daukewa Nani hankali.
A yanzu Kam Ahaad ya gama jigatuwa ya fita hayyacinsa kwakwaran motsi baya iyawa ji yakeyi kamar yaci babu bankad'a k'ofar d'akin yayi ya koma harya fara ganin dishi dishi yaye bargo dake rufe a jikin Najma yayi ,itakam ko motsawa batayi ba.fad'awa yayi a kanta ya fara romancing dinta da k'arfi k'arfi baya kojin Kira kafin kace me ya k'arasa rikicewa ya kasa controlling kanshi.bayan wasu mintuna shigowa tayi d'akin tana jujjuyawa wani irin dariya ta kwashe dashi harda tafa hannuwa,hannu tasa da niyar bud'e duvet din da suke ciki sai kawai tace"bankai nan ba,kallon tsiraicinku haramun"wata dariyar ta saka tafi tayi nan wasu maza biyu suka shigo tace "ku daukesa ku Mai dasa part dinsa karkuyi wani kuskure balle ku janyo ya farka in haka ta faru to kusan mutuwarku tazo".Kai suka d'aga mata wani zanin ta janyo ta rufawa Najma sannan ta janye na k'asanta yadda zasu samu damar dauke Ahaad,haka suka daukesa zuwa part dinsa data nuna masu a bed suka ajiyeshi suka ajiye kayansa da suka kwaso sannan suka fice tare da rufe kofar,hannu ta jinjina masu kafin itama tabar wurin gaba d'aya .ranta fari k'al kamar ta zuba ruwa k'asa ta sha.
Wani irin zaro ido Nani tayi gabanta ya buga da k'arfi ,ta saki plat din dake hannunta ya tarwatse abunda ke ciki ya zube,shigowarta kenan hannu ta daura akai tana shirin k'wallah ihu,sai tayi saurin toshe bakinta hawaye na gangarowa akan idonta da sauri ta k'araso gareta ganin zanin gadon duk jini ga yadda aka mata faca faca yasa ta tabbatar da abunda take zargi,rasa me zatayi tayi ,ta shiga tsananin firgici da tashin hankali da sauri tayi k'ok'arin janyeta ta gyara wurin ,bata fatan ta farka balle ta gane hakan dukda tasan ba iya boye mata zatayi ba,cikin k'ank'anin lokaci ta gyara wurin sannan ta goggoge mata jikinta ta saka mata wasu kayan duk a sand'a take wannan gudun karta farka ,rufe ta ta kumayi da duvet sannan ta fita tare da janyo d'akin,bakin k'ofar ta sulale sai lokacin kukanta ya samu damar fitowa tana kiran" na shiga ukku ni Fammah,waye yayi wannan aekin?waye zai wulak'antamun marainiyar y'ata,rayuwata bata da amfani tunda na kasa kareki Najma,ki yafe mun Najma ,bansan meye zai biyo baya ba bayan wannan"haka taketa rusa kuka cikin tsananin tashin hankali da firgici.
*Tofa wasa farin girki,ana wata ga wata,wata wutar kuma ta sake b'allowa,ku dai ku biyo Majidadin danjin ya zata Kaya,inji ruwan comment kuga ruwan typing,sanso fisabilillah masoyana*
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan k'arshe.
Stylish star
Jorderh majidadi
ππππππππ
*RUHIN FANSA*
ππππππππ
Na
*Maryam ismail Majidadi*
Telegram
Maryam majidadi
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*ππ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
Page 41-45
A hankali ya soma bud'e idanuwansa da yakejin sun masa nauyi sosai ga gefen kansa dake matuk'ar sara masa,sake lumshe idon yayi lokacin daya d'aga duvet din da yake rufe yaga ba Kaya a jikinsa,zumbur ya mik'e yana kallon d'akin da yake,son tunu abunda ya faru yakeyi amma ya kasa tunda cikinsa ya fara masa ciwo daga nan bazai iya k'ara tuna komai ba,zaro ido yayi da yaga duvet din d'akin Najma a jikinsa ga Kuma kayansa a gefe"innalillahi wa'inna ilaihir raju'un ya Allah kasa ba abunda nake tunani bane"ji yayi ya fara rawar sanyi wani mugun zazzab'i ya rufeshi saurin Kuma lullubewa yayi hankalinsa a matuk'ar tashe,karanto ko wacce addu'a tazo gabansa kawai yakeyi.
"Ina fatan ya mata alluran dai?"Mummy ta tambaya."kwarai kuwa komai ya tafi yarda mukeso,yanzu sora muga result kawai"Amaan ya fad'a yana dariyar farin ciki,sannan yaci gaba da cewa "dole Kuma a yanzu mu zama kusa da ita,mu nuna mata soyayya ko dan ta dawo mana da files din data d'iba kafin lokacin wucewarta"shiru Mummy tayi alamun tunani tace"aeba wanda zaiyi wannan aekin sai Mama da Ahaad,duk da y'ar tsamar dake tare da Ahaad da Najma na tabbatar ta yarda da gaskiyarsa,ka barmun wannan aekin a hannuna kawai"haka sukaita tattauna suna neman hanyar bulliwa lamarin nasu.
A hankali ta soma bud'e idanuwanta ,ji takeyi barcinma be isheta ba ,yunk'urawa tayi zata tashi da sauri ta koma ta kwanta tare da sakin wata razananniyar k'ara sakamakon wani irin zafi da zugi da taji a k'asan,dafe kai tayi tana neman kurma wani ihun saurin rufe mata baki Nani Fammah tayi tana girgiza mata Kai alamun tayi shiru,kallon tuhuma takeyiwa Nani cikin muryar kuka tace"Nani Nani meya sameni?,waya tab'ani,ki gayamun shin kedin kin dawo kin samu wani a tare dani ne?"shirun da Nani tayi yasa Najma yunk'urawa da k'arfi duk sai taji zafin da takeji ta dainaji ,ji takeyi kamar ana watsa mata wuta a zuciyarta kamar ta bud'e kirjinta ta ciro zuciyar tayar kota samu sukuni,saurin riketa Nani tayi itama ta fashe da kuka tace"ban sani ba nima,bansan waye ba,ki gafarceni ina b'angaren Mama sai na dawo na sameki a haka"zama dab'as Najma tayi a k'asan tiyil wasu irin zafafan hawayen takaici nabin kuncinta a hankali sautin kukan nata ke fita tace"shikenan an gama dani,an daukemun abu mafi daraja a rayuwata,wannan tabbas shiri ne,an wulak'antani wulak'anci mafi muni,da nasan zanga wannan rana dana rok'i mutuwata tun tuni,innalillahi wa'inna ilaihir raju'un". rungumeta Nani tayi suka soma kuka,cikin muryar kuka Nani ke fadin"ki daina fadan haka y'ata,ba kanki aka fara haka ba,komai zai wuce ki maida hankalinki ki nutsu ki tarbi komai yazo maki ki shirya da ko wanne irin k'alubale a rayuwa,wannan baya nufin fad'uwarki y'ata kedin jarumace kuma jajirtacciya,yanzu nake son ganin jarumtarki,babu wanda yasan hakan ta faru da ke,to zamu b'oye hakan har ki gano wanda ya aekata mana haka,dan Allah karkicemun a'a".wani kukan Najma ta Kuma saki ta rungume Nani ,da k'yar Nani ta lallasheta ta gyara mata jikinta zuwa lokacin Zazzab'i ya gama rufeta,magani ta bata da tea sannan ta lallabata tayi barci,zama tayi tana shafa tulun sumar gashin kanta tana matuk'ar jin tausayin yarinyar a ranta.
Turo d'akin Mama tayi tace"haba Fammah yanzu kika baro d'akina Kuma baki gayamun Najma ba lafiya ba,yanzu kin kyauta kenan jikar tawa".kirkiro murmushi Fammah tayi tace"kiyi hakuri Hajiya naga dare yayi ne,bana so ki tashi hankalin ki shiyasa ban fad'a maki ba,Kuma naga taji sauki yanzu haka tana barci ma"."uhm ni dai bazance komai ba,banda zaman amana da ba yafe maki zanyi ba,wannan ae zamba cikin aminci ne,banda Allah yasa Bilkisu tayi hankali aeda ba sanin zanyi ba,Najma kadai nake kallo naji dadi itadin jinin Jafar ce,da wani abu ya sameta sai kun biyani jikata wallahi Allah ko kuma hukuma ta rabani da ke da kika b'oyemun"Mama ta k'are maganar tana k'arasa tana kallon fuskar Najma da ke barci,kallo d'aya zaka mata ka gane barcin na dole ne,Kuma bajin dadinshi takeyi ba."Allah ya baki lafiya kinji jikata,Kuma data farka ki kawota bangarena saita warke zata dawo wurinki",da to Nani ta ansa dan ta saba da rigimar Mama ko damuwa batayi ma,bayau suka saba irin wannan ba.fita Mama tayi tana sababi.
Najma Kam ba ita ta farka ba sai Kiran farko na asuba,k'ara bud'e ido tayi ganin Nani rike da hannunta tana barci akan plastic chair ta daura kanta gefen bed din ,a haka ta kwana,hawayene suka zubowa Najma ta daura d'ayan hannunta akan na Nani a hankali tace"insha Allah nazan safaukarba Nani ,zanyi domin ke kuma zanyi domin neman wa iyayena da y'ar uwata adalci,na koyi abubuwa da dama a wurinki Kuma bazan taba bari hakan ya tafi ba,ina sanki Nani",zare hannunta tayi ba laifi yanzu tana d'an iya tafiya wanka tayi ta gasa jikinta sosai sanna ta dauro alwala ta fito bayan ta gama sallah ta shirya ta dauko al-qur'ani ta fara karatu k'asa k'asa.
10:00am Fadila ta shigo d'akin da shigarta na fita bakinta dauke da sallama ,mamaki ne ya kamata k'arara ganin Najma zaune tana aeki a laptop ,b'oye mamakin tayi tace"Kai Alhmdllh sis kinji sauki sosai ma,har an fara aeki?,gaskiya kina da kokari sosai".d'agowa Najma tayi fuskarta dauke da k'ayataccen murmushi me kashe zuciyar mak'iyi tace"kwarai kuwa sis,ae Zazzab'in ba wani bane dama,Alhmdllh ina jina ras,kasalane kawai zai hanani zuwa Office yau"a fakaice Fadila ta banka mata harara tace"ae haka akeso,Allah ya kara lafiya,dama zan fita ne nace bara na dubaki"."Allah ya tsare,nikan na warke sosai"da Ameen Fadila ta ansa ta fita zuciyarta cike da tunanuka iri iri,ba haka taso ba,taso kowa ya gane anyiwa Najma fyad'e har Mama ta koreta daga gidan,amma sai taga sab'anin hakan,lallai akwai sauran aeki a gabanta. Haka Mama tazo duba Najma da jiki Amaan ma hakan,yadda suka sake mata ne yake bata mamaki,amma saita wayance ta shige cikinsu dason gano wani abu amma tabbas tasan suna da wani Shirin a kanta."keni tashi ga kunu nayo maki Kisha ko kinji dadin jikinki"Mama ta fad'a tana zama kusa da Najma.maganar Mama ce ta katse mata tunani ta mik'e a hankali tace"Hajiya Kakata barka da safiya".tsuke baki Mama tayi tace"bazan ansa ba,ae kullun saikin dawo daga gantallen aekinki kike zuwa ki gaisheni to bana so yanzu kuma"y'ar dariya Najma tayi tace"kajimun Mama ina lokacin da nake fita baki tashi ba,so kike inzo tashinki ki hauni da fad'a har misa nayi latti ko?"."ke dai kika sani tashi kisha"karb'ar cup din Najma tayi kunun gyad'a ne da yaji madara sai fatan dankalin hausa da yasha kayan kamshi da y'an ciki,girki yayi Dadi sosai Najma taci abincin tace"ah y'ar tsohuwa ashe har yanzu hannu na nan zam zam dai"."kwarai kuwa dan idan nayi girki baki iya irinsa ku dama ba abunda Kuka iya sai rikon biro da farar paper ayi aure aje aeta fad'a da miji,yaran gidan nan yanzu aeya kamata kowa yasan inda ya nufa na gaji da ganinku haka"turo baki Najma tayi tace"be zaki fara ko,ae sai kiyiwa sauran auren nikam ba yanzu ba dama Kuma nice auta a gidan"dariya kaka tayi tace"autar da ta riga kowa yin aure ko?"zaro ido Najma tayi tace"Mama ban gane ba"shiru tayi mata ta tattara kayanta tayi gaba tana tuno abubuwa da yawa a baya.itama Najma sharewa tayi dan tsab tasan halin Mama da tsokana ga tsufa Kuma.
4days later
Eh yanzu Najma ta warke ras,har ciwon da takeji a k'asanta ta daina ji,ta koma office saidai wani lokacin ta rik'ajin jikinta kamar ba nata ba,kamar wani ciwan nasan kamata ne.a kasalance ta fito daga office sanye take da suit kamar kullun amma yau blue colour ta nannade gashin kanta,dogayen takalma e a k'afarta tana tafiya tana nishi idanuwanta har rufewa suke kokarin yi,"lafiya kuwa?,meke damunki?"Aiban ya fad'a wanda shigowarsa wurinta kenan.juya idanuwanta tayi ba tare da tace komai ba,ta mik'a masa key din motarta,karb'a yayi yasa cikin masu aekin wurin suka taimaka mata zuwa mota,shi yaja motar zuwa gida,wani irin fad'uwar gaba ta samu Ahaad lokacin da yaga Aiban rike da hannun Najma yana k'ok'arin fitowa da ita a mota,matse glass cup din hannunsa