Showing 93001 words to 96000 words out of 141755 words

Chapter 32 - NIDA PATIENT DINA Majinyacina, Ƙaddarata by MRS ISHAM

28 Sep 2026

246

daga sharrin mutum, aljani, karfe , yadauwamar da farin ciki arayuwarka yasa kagama da duniya lafiya . Yabiya maka dukan bukatunka na alheri , ya Allah yasa ka gama da iyayenka lafiya " haka tadinga kwararo mishi adduo'i shi kuma shida ummi da zeenat, areef suna amsawa da " Ameen " fuskansu dauke da murmushi. Jawota jikinshi yayi ya rungumeta, ummi ce ta ce " wato ni kun manta dani ko " ta fada tana bude musu hannayenta duka biyu, rungumeta Mr azaad da fanan sukayi ta rungumesu itama cike da farin ciki haka zeenat da areef suka rungumesu gwanin burgewa happy family.

Duk abinda sukeyi akan idon mommy dake tsaye ta window falonta tana kallonsu tana hucin bakín ciki tana fadin " wato ni kun tarwatsamin nawa farin cikin, ku kuna farin ciki lallai! tabbas ni ce ajalinku gaba dayanku bazan barku da rai ba sena kasheku" tana magana tana huci kamar wata zakanya idonta ya canza launi zuwa jajir kamar jini hancinta da kunnenta nafitar da bakin hayaki.


" baby let's go highway driving" cewar Mr azaad yana mika mata hannunshi takama suka shiga cikin motar tanawa su ummi bye_bye su ma byebye suka mata , ya tada motar masu gadi suka wangale musu tangamemen gate suka fita suka hau kan titi yana driving da hannu daya itakuma tana rike da hannun guda daya airport suka nufa , babban filin koyan driving din airport sukaje yayi horn me gadi yabude musu gate babu kowa acikin gaba daya filin, suna shiga ciki yayi packing yabude yafito itama tafito zama yayi a seat din data zauna yace mata tazauna a driver seat din , zama tayi tarufo kofar motar , yafara koya mata tuki a hankali_hankali, tun 11 yake koya mata har kusan karfe 1 , sannan yace yanzu baze nuna mata ba ta tuka da kanta yagani , kwakwalwarta nada saurin daukan abu aikuwa haka tafara driving dinsu acikin wannan filin beyi mamaki ba dan yasanta da kaifin basira , tana cikin driving din kawai taja birki ta tsaya kallonta yayi ya ce " meyasa kika tsaya kuma?" kashe mishi ido tayi sannan ta je kan seat din da yake zaune ta zauna akan cinyarshi suna kallon fuskan juna , matso da fuskanta tayi daff danashi har suna shakar numfashin juna , hancinsu na gogan juna sannan ta hade bakinsu waje daya tafara zuba mishi zafafan hot kiss me gigitarwa , Mr azaad dayake a hannu aikuwa nan take shima ya karbi sako yafara juya harshenshi cikin bakinta yana wasa dashi , sunkai kusan 20 mint ahaka kafin tacire libs dinta acikin nashi tana kokarin sauka akan cinyarshi yariko kugunta ya ce " please no baby let's make sunna here " idonshi jawur tadanno mishi da wutar shaawar dake damunshi har mararshi yafara mishi ciwo , kallon yanda yakoma ne yasa taki tashin dan bazata iya barinshi awannan halin yanda yake sata farin ciki itama dole tasashi , yasa hannu ya balle botil din jikin jallabiyar , yayi ka sa dashi ya manna bakinshi akan dukiyar fulaninta yafara sha kamar wanda yasamu sweet , shafa kanshi kawai takeyi tana lumshe ido dan salon da yake mata tana ji har tsakiyar kanta ganin suna atakure ahakan ne yasa ya kwantar da kujeran yakwanta , yadawo da ita kasanshi, cikin so da kauna yake having romantic and gentle sex da ita cikin nutsuwa dakuma binta a hankali yanda yasan bazataji zafi ba , lumshe ido tayi tana cize libs dinta bata wani jin zafi sedan abinda bazaa rasa ba wannan karon zata iya cewa tasamu sassauci , almost an hour kafin yasamu gamsuwa sosai yacire jikinshi daga nata yakoma gefe ya kwanta yaname rungumeta hade da manna mata kiss a goshi.

Seda suka huta tukun nan suka gyara jikinsu cike da farin ciki da kaunar juna suke hira , ya tada motar dan komawa gida tafiya sukeyi akan hanya sunzo dede junction din anguwar bagadaza da karfi ta ce " habiby dakata " wani irin wawan birki yataka daya kusa causing din accident kafin yakoma gefen titi ya ce " baby meyafaru wani abu ne yasameki ?" turo baki tayi ta ce " habiby kaga wancan yalon nakeson ci " ta fada tana nuna mishi inda me bairon yalon yake tsaye yana saida yalo , sake baki Mr azaad yayi ciki da mamaki da al ajabi yake kallon fanan yanzu dama saboda wannan abun ne ma ta tsayar dasu har suna kokarin yin accident, ya ce " yanzu baby akan wancan abun kika kusan samuyin accident? Ya salam " yafurta yana rike habarshi , ko ajikinta ta ce " habiby kaje kasiyomin ka ji ?" tafada kamar zatayi kuka shide yana ganin iKon Allah yau kuma fanan rigima takeji dashi kallon yalon dake cikin bairon yayi sosai danshi kwata_kwata besan wannan abun ba kaf iya rayuwarshi be taba ganinshi ba . babu yanda ya iya haka ya sauko daga motar ya tsallaka titi yaje gun me yalon yabashi 20k yace abashi wannan abun aikuwa me yalo jikinshi har ba'ri yakeyi ganin yau ka karshi ta yanke saqa duk yalon dake wajan yadinga juye mishi su acikin manya_manyan ledoji kusan biyar , shide Mr azaad ido kawai yazuba mishi yanasonjin waye yake hadawa wannan tarkancen , gama zubawa mutumin yayi sannan ya washe baki ya ce " yauwa yallabai nagama bari insa yara sukai maka motar " hade fuska Mr azaad yayi ya ce " wa din ? duk karikesu leda daya kawai zaka bani " daukan leda daya yayi yawuce abinshi yabar me yalo se godiya yake mishi.


Shigowa motar yayi ya ajiye ledar akasan motar bedewa tayi ta dauki gudu uku tafara duba cikin motar ko zataga ruwa can back seat ta hango bottle water da Mr azaad yayi amfani dashi dazun dauka tayi tabude motar tazuro hannunta waje ta wankesu bata damu da ajike suke ba ta daurasu akan jallabiyarta ta dibo wasu tasake wankewa, shide Mr azaad ido kawai yazuba mata, rufewa tayi yaja motar suka tafi , cin yalon takeyi harda lumshe ido taci yakai goma , se kallonta yakeyi can wata tunani yafado ranshi " anya wifey ba ciki take dashi ba " jinjina kai yayi yana tabbatarwa kanshi hakan dukda be tabbatar ba.



Packing yayi suka shiga cikin part dinsu , bedroom dinta zata shiga ya ce " muje muyi wanka " batayi musu ba tabishi , rage kayan jikinsu sukayi tadaura towel tazauna akan bed ta jirashi yafito lura da jiranshi takeyi yashiga yafito yasa yazo bece mata komai ba yadauketa yayi toilet da ita ya sauketa acikin jacuzzi dake cike da warm water, cire towel din jikinsu yayi dasuka jiqe wasan ruwa suka tsaya sukeyi kamar yara Sannan sukayi wanka hade da wankan tsarki, bayan sun fito ne yasata ta shirya tasa doguwar riga na roba tasa hijab jalbab suka fito wannan karon cikin packing lot dinshi yashiga ya dauko motar kirar Maserati baki suka shiga .

suna zaune shida ita a office din doctor ammar andibi jininta zaayi gwaji , angama suna jiran result yafito . shigowa doctor ammar yayi hannunshi rike da result din yazauna ya mikawa Mr azaad ya ce " ango babu komai tukun , Allah ya kawo babban rabo " suka amsa da ameen ita fanan ma se yanzu taji kancewa test din ciki aka mata kuma babu, ko ajikinta, Mr azaad shi yayi tunanin he's going to be a father harya fara murna amma hakanma yana rokon Allah yakawo me albarka haka suka koma gida shiya ajiyeta ya wuce company itakuma tashiga ciki ganin ummi a kitchen ne yasa ta tsaya ta tayata aiki.



Areef yana zaune a garden yana video call da abokanshi yafara ganin duk wani haske ahankali hankali yana gushewa , har ko ina yazama dulum ba haske koda digo ne mamakine da tsoro lokaci daya yakama areef domin yasan yanzu de time baze wuce irin karfe 5:30 haka ba amma one time ace ko ina yayi duhu , yanata lalube dan yasamu yafita a garden din dan amatukar tsorace yake, kawai yaji ya lalubo mutum tsayawa yayi cak waje daya yafara kallon wanda yataban daga kasa fararen kayane ajikinshi dagowa yayi yakalli fuskanshi , wani irin kerma jikinshi yadauka ba qaqqautawa hannunshi na matukar rawa yanuna inda wanda ya da fan murya na vibrating ya ce " mansooooooor " seda yaja sunan....




Tom sekuma munhadu gobe inme duka yakaimu da Rai da lfy 👍🙏.


Kar a manta yin comment..
https://chat.whatsapp.com/CwKPAkNXUGWFbqd8CIYeqe

🧑‍⚕️🧑‍⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺




Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹



Gargadi....
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashi na book din nan ba takowani siga, ko akaranta min shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a hadamun document ko amin edit , idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutum zebimin hakkina Kuma yasakamin.








Page 5️⃣7️⃣





kerma kawai jikin areef yakeyi ganin dan uwanshi mansoor zahiri agabanshi hakan ya matukar girgizashi dakuma daga mishi hankali dan kowa yasan de mansoor ya mutu.

Magana mansoor yafara mishi da murya me matukar sanyi ya ce " ya areef ni ne fa! kanin ka mansoor, nayi kewarku sosai , kunsan waye sanadiyar mutuwa ta kuwa ?" har wannan lokacin jikin areef be bar kerma ba bin Mansoor da kallo kawai yakeyi dan bawani gane abinda yake fada yakeyi ba kawai ganin bakinshi yayi yana motsawa amma tsaban a rude yake bayajinshi . Mansoor yasake cewa " mommy ce fah tayi sanadiyar mutuwa ta ita ce musabbabin komai wallahi itadin muguwa ce ku kare kanku daga sharrinta" duk wannan bayanin da fatalwar Mansoor keyiwa areef baya jinshi dan hankalinshi baya jikinshi yana razane. areef ji yayi an fincikoshi qara yayi yana" Mansoor ne wallahi Mansoor ne na ganshi da ido na" girgiza shi da karfi fawwaz yayi ganin yafita a hankalinshi yana wasu sambatu dago kai areef yayi yaga fawwaz ne ya ce " fawwaz wallahi naga Mansoor yanzun nan yana nan wajan har yanamin magana " yana magana yana fisge jikinshi daga rikon da fawwaz ya mishi, sosai fawwaz yasake rikeshi yana tunanin kode kwakwalwarwashi ne yafara samun matsala saboda shigowarshi garden din ne ya ganshi yana tsaye shikadai yakafe waje daya da ido ga jikinshi da ya ke rawa kamar wanda aka jonawa shocking shisa yazo ya rikeshi.
dakyar ya iya jan areef har cikin falo ya zaunar dashi , duk ya rude dakyar fawwaz yashawo kanshi ya nutsu sannan ya tambayeshi " meyafaru?" bayani yafara mishi dalla_dalla akan ganin Mansoor da yayi cikin sigan kwantar da hankali fawwaz ya ce " areef ka kwantar da hankalinka kawai is just imagination amma katabajin wanda ya mutu yadawo ne , Mansoor is gone kadinga mishi adduah". " hmmmm " kawai areef ya ce dan shi kadai yasan me yagani tabbas ganin Mansoor da yayi bawai mafarki bane kokuma gizo dagaske ya ganshi amma hankalinshi yakwanta jin kalaman fawwaz, haka fawwaz yadinga kwantar mishi da hankali har time din sallah yayi suka tafi masallaci gabatar da sallah mangrib.




Hairah tagama shigo da food flask din abincin dare da zaaci tazauna agefen auta dake faman yiwa Mama surutu wai ita ahakan labari take bayarwa tun mama na amsa mata harta fara bata amsa da "uhmmm, eh, hmmm" hairah se dariyansu takeyi ganin mama de adole take amsawa auta , dan auta in tana bawa mutum labari yayi shuru ya shareta seta fashe da kuka shisa inde tana bada labarai gudun rigimarta suke amsawa dukda wani lokacin bagane abinda take fada sukeyi ba .

Baba da ya usman ne suka dawo daga masallaci sunyi sallah isha suka zauna a falon dan cin abincin dare , gaishe da baba hairah tayi ya amsa fuskanshi asake , satan kallon ya usman tayi dake zaune yana danna waya ta ce " ya usman barka da dawuwa?" batare da ya kalli inda take ba ya ce " yawwa hairah barka de " fuskanshi ba yabo ba fallasa sabanin da inde ze amsa gaisuwanta fuskanshi dauke da murmushi kuma se ya kalleta kafin ya amsa gaisuwan amma tunda wannan abin yafaru daga ranar da ya furta mata kalmar " I won't force you again" ya canza mata sosai he totally changed hakan baya mata dadi,
se lokacin da tace zataje bashi hakuri sekuma ta fasa . Sawa kowa abinci mama tayi tuwon cus_cus ne da miyar stew dayaji namomi aciki, suna cikin ci sukaji muryan hafiz . cire hannunta tayi acikin abincin dasukeci ita da auta ta mike da gudu taje ta rungume yayanta sannan ya tsuguna ya gaishe da kowa suka amsa da fara'a akan fuskokinsu zama yayi hairah ta gaisheshi, kallon auta yayi ya ce " abokiyar yau ba magana ne " cike da iyayi ta ce " ni ai babu ruwana dakai ya hafiz dakai da ya areef no me no you" dariya duka sukayi dan sunsan abinda yasa ta fadi hakan , saboda ranar da areef da hafiz sukazo gidan ta na ce seta bisu wajan anty fanan dinta sukuma ba gida zasuyi ba , ta tayar musu da rigima aikuwa sukayi wayo suka gudu shine yau da hafiz yazo taki kulashi, kama kunne hafiz yayi ya ce " sorry yar autanmu " batako kalleshi ba ita adole tana fushi ta ce " ina wuni " kunshe dariya hafiz yayi ya ce " lafiya lau yar auta" cikin zolaya ya usman ya ce " hafiz kayiwa Allah karka daga mana rigimarta da wannan daren" nanma dariyar sukayi baba yamusu alama dasuyi shuru dan kuwa auta ta cika tayi bam kamar zata fashe kafin su gama dariyar tasu ta bare baki ta fashe da kuka kamar wacce akawa wani abun.

Lallashinta sukeyi amma takiyin shuru mama ce tadauki wayan wuta ta ce " kifa kiyayeni yarinyar nan ko in miki dan banzan duka tam" mit auta tayi kamar bata falon, dama kukan ba hawaye tayi shuru taci gaba da cin abinta tana turo baki , karawa su ya usman abinci tayi dan su biyu ne shida hafiz . sun gama cin abinci hairah da auta sunkai komai kitchen suna zaune suna hira baba mikewa yayi ya ce " tom nide na shige seda safen ku" suka mishi seda safe yashige bedroom dinshi haka ma mama ita da auta suka tafi yarage daga hairah,hafiz se ya usman.

Hafiz ganin dare yayi ne har karfe 9 yasa yamike ya ce " ya usman bari inwuce dare nayi ! hairah seda safe " rakashi har bakin gate sukayi inda driver ke jiranshi ya tafi , wuceta yayi zeshiga falo yasa hairah tayi saurin riko hannunshi, dakatawa yayi yajuya ya ce " lafiya? " narai_narai tayi da fuska tasake rike hannun gam ta ce " ya usman dan Allah kayi hakuri natuba kayafemin " raba hannunshi da nata yayi zesake wuceta tasha gabanshi ta tare mishi hanya , ba'ta fuska ya usman yayi ya ce " malama kiban hanya in wuce bacci nakeji " cika idonta yayi tab da kwalla suna kokarin zubowa ta ce " ya usman wallahi bazan iya jure wannan baqar horon da kakemin ba ! Kasan yanda nakeji kuwa ? kasan yanda raina yake kuna kuwa ji nakeyi kamar in mutu bazan iya jurewa ba zuciyata nada rauni sosai kayi hakuri" ta karishe maganar tana sheshekar kuka hade da sunkuyawa kasa tana kuka , shikanshi dama kawai jurewa kawai yakeyi amma rashin kulata da bayayi yafi kowa shiga damuwa amma yau dole ya hakura dan baze iya jure wahalar da zuciyoyinsu ba , sa hannu yayi ya riko kafadunta yadago ta tsaye ya kalli cikin idonta cikin tsokana ya ce " to dear yakikeso in miki ? nabarki ne kawai kisamu irin freedom din da kikeso, za ki iya auren wanda kikeso " sake fashewa tayi da wani kukan tana " banaso ! banaso ! banaso kadena fadamin haka ko in hadaka da mama " dariya yayi ya ce" to shikenan kinyarda muyi aure wata daya me zuwa ?" dasauri ta gyada mishi kai alamar amincewa , murmushi yayi ya ce " to shikenan gobe zanwa baba magana anema min aurenki " murmushi ne ya subuce mata tafara blushing murmushi shidinma yayi ya ce" ki shirya go be zankaiku yawo keda auta " nanma gyada mishi kai tayi kafin ya mata seda safe suka shiga ciki ko wanne ya shiga bedroom dinshi hankalinsu kwance zuciyarsu fes dauke da farin ciki.


Khairatyyy dake gefensu tana kallonsu tayi murmushi ta ce" alhamdulillah Allah nagode maka daka bani iKon sasanta wannan lamarin cikin sanyi " tafada tana murmushi sannan tafara tunanin ayanda tahada su.

Wata rana tanata shawaginta aduniyar bil adama tazo dede anguwar pantami kawai Allah ya nuna mata hairah da ta fito a firgice ko takalmi babu a kafanta tana rike da wata tsohuwar naira ashirin (20 naira) ta tsaya abakin kofar wani karamin chemist ta ce abata paracetamol mugun kaman da sukeyi ne yaba khairaty mamaki dayasa seda tasa hannunta ta shafa nata fuskan , karban maganin hairah tayi tashiga yar karamar gidansu da ginin yafara daddarewa , bakin randar kasa taje tadibi ruwa a kofi tashige daki bin bayanta khairaty tayi domin ganin ina zataje , acikin dakin kuwa tasamu hairah zaune da wani kyakyawan yayanta da suke matsanancin kama . barewa hafiz maganin tayi tabashi hade da ruwa ya karba yasha yakwanta ta lulubeshi da tsohuwar bargo da taji jiki, wani tunani ne yafado ran khairaty yasa taje tadaura hannunta akan goshin hafiz nan take jikinshi yayi zafi yafara rawan sanyi tsorata hairah tayi nan take tafashe da kuka tafita a gidan da gudu inda tasan zata samu me gidan hafiz da yake hayan bairon dayakeyin dako tayi , aikuwa tayi saa ta sameshi a bakin kasuwar waya ta badaru , suna zaune acikin majalisa tazo tana kuka take fadamishi yayanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login